Chapter 2 Reading ZABIN ABBANA Book Complet by Ummeey Muhammad Lawan .txt Arewa Novels

ZABIN ABBANA Book Complet by Ummeey Muhammad Lawan .txt

Author :  Ummeey  Muhammad  Lawan Category :  Romantic Books

Chapter   2 / 21

3K to 6K   out of 60.6K words

tace a'ah kujeku Kinga nadad'e umma xata nemeni..!


Ummeey tace toh nagodee sister kigai da umma sallama hauwa tayimu tawuce gida...!


Suma su ummeey suka wuce sunna ina,sowa k'ofar gidasu ummeey tace Adam bana sannar da mama zuwan,ku shigewa tayi cikin gida.
Ko sallama batayiba mama tadubeta tace ke lafiyarki kuwa cikin zumud'i tace mama al-bishirinki mama tace goro mama Muna cikin tafiyar nida had'uwa saiga Adam .. mama tace waye Kuma Adam?"


Ummeey tace mama harkin manta da Adam abokin haydar?" mamaki ne yakama mama tace Adam de kikace abokin haydar toh a Ina kuka had'u dashi?,


"Wlh mama muna tafiya nida hauwa sai muka had'u dashi Ashe shima kakarsa Yar gombe ce." yakawo mata ziyarane mama tace yanxu Yana inane ummeey tace sunna k'ofar gida..!
Mama tace kice sushigo mugaisa., cikin farin ciki ummeey tafita tayi musu inso..


Suka shigo shida abokinsa mama tashi ta fito musu da tabarma suka gaisa anane Adam yake sanar da mama i'rin Neman da haydar yamusu
Babu inda haydar baishiga Neman kuba ama ba a daceba ama gsky mama bak'aramin tashi hankalin abokina yashigaba." sanadiyar barinku Kano. Mama ta tausayawa haydar sosai...!


Adam sukayiwa mama sallama suka fito ummeey tarak'aso har k'ofar gida tace. Gashi Adam ga sak'ona kakaiwa haydar wasik'a ce tamik'a masa Adam yakarb'a sukayi sallama washe gari Adam yayi shirin tafiya yakama hanyar Kano.......








By ummeey muhad lawan....✍🏻*🤵🏻‍♂ZABIN ABBANA👳🏼‍♂️*


NA
*UMMEEY MUHAD LAWAN UMMU AFNAN.*


'(Yar autar💃🏻 Dashen allah 🍃)






*DASHEN ALLAH WRITER'S*
*ASSOCIATION📚📚*
《D.A.W.A》
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
```{ƙungiyar dashen allah ƙungoyace ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyau masu aikida ilimi wajan rubutunsu dan ganin sun kawo muku labarai wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku faɗakar daku gami da nishaɗantar daku wani aikin sai dashen allah🌲.}```
*Alƙalami✍🏼yafi takofi🗡️*




For more inf...08140801885


Page 11 & 12




__________'ADAM, yana shigowa Kano hamdallah yayi ya godewa Allah daya, dawo dashi cikin k'oshin lafiya!!!




"Yana shiga gida ya Tarar da mom da dady a fallo saikuma k'an,warsa Ruk'ayyah ' tasowa tayi cikin xumud'i tayi gunsa tace " oyoyyyyyo,"Yaya Adam sannu da dawo Tana karb:ar jakar dake Hannusa tayi d'akin shin da ita...


" Mom tace babana kasha gombe to yasu inna tamu? Lafiyanta qlau inna tanana sai rigima tace, a gaisheku ma.
" Dady ya kallesa yace gidanku Adam innar tawace Mai rigima"
'Adam yayi dariya. "yace kayi hak'uri dady ama wlh tsohuwace a'kwai rigima wai haka fa indai taga xan fita shikenan saita tada hankalinta wai karna fita nikad'ai naje narasa hanyar dawo wa gida wai saide nanemin D'an rakiya" kajifa dady ..


"Nidanake haifefen da cikin garin Kano ace wai nine xan B'ata a gombe !!!!. Ruk'ayyah tace wlh Yaya inna haka take nima haka tamin da mukaje hutu saifa da taje tanemomin wata 'Yar mak'wof,tansu wai ta xaga Dani gari.." nama Saida taita mata gargad'i wai talura Dani kar,nayi wani gurin..


Adam ya kwashe da dariya yace dady kunji i'rin daru nata ko hararasu dady yayi..


'Mom tace ai gata tayi muka in bada abunku ai, bawani sani gombe kukayi sosai ba..


Murmushi yayi yamik'e yace nikam nashige cikin mom tace abinci fa?, ko d'anki xa a kaima yace eh..


' cire kayan dake jikinsa yayi ya wuce toilet wakan yayi yafito jikinsa d'aure da tawul gyara jinkisa yayi ya d'auko wata dakekiyar shada ruwan ka'sa yasaka bak'aramin kyau Adam yayi ba turare masu k'amshi yafesa Ruk'ayyah ce tashugo d'akin d'auke da, sallama amsawa yayi cikin kullawa ya Amsa.!


Ajiye abinci tayi tace "Yaya ai na d'auka xanxo nasameka kana hutawa sai Naga kamar fitama. Xakayin koh?,


"Eh xanje gun haydar ne amma baxan dad'eba xan dawo tace toh ammade Yaya xakaci abinci kamin kafita koh?,. Daga mata Kai yayi a'lamar eh..!


Xama yayi taxuba Masa abinci yaci ya k'oshi atare suka fito suka Taran da su mom...!


Kalonsa mom tayi tace inaxuwa Kuma daga dawo warka ko hutawa bakayin ba?,
Kafun yayi maganna dady yace Kika sani ko a'samo miki, suruka..


Murmushi mom tayi tace aiko danaji dad'i Dani bani da buri dayawuce ace, Naga Aure Adam kallonta Adam yayi saikuma yasu kuyar dakai.."


'Yace wlh xanje gun haydar ne . Anbani sakone nabashi mom tace Allah sarki haydar yaron kirki Allah ya yaye Masa wannan damuwar cikin farin cikin Adam yace amiin mom ama damuwar haydar daga yau tak'are da inzzin Allah..


" Mom natafi lokaci nak'uremin saina dawo.. mom tace Allah yatsare a dawo lpy


kalonsa dady yayi Yana Mai jinjina wanan kafin shaku,wa tsakani haydar da Adam...!


Koda Adam yafita baitsaya a ko Ina ba sai gidasu amininasa ..
'Sallama yayi Ammy ta amsa gasheta yayi ta amasa tace Adam ka dawo kenan to ya hanya ? Adam yace hanya Alhamdulillah Ammi tace Masha Allah
kashiga Yana ciki tashi yayi cikin sauri yayi ciki d'akin...!


Kwace yake akan gado sallama yayi yashigo d'ago idanusa yayi wada suka kada sukayi jah


Ya saukesu akan Adam k'arasawa yayi bakin gadon ya xauna a gefensa cikin xumud'i Adam yace al-bishirika kawar da xance haydar yayi yace yaushe ka dawo Dan, yasan halin abokinasa yaxunan xaita damusa da labaren wai duk Dan yaga yasashi cikin farin ciki


'Adam yab'ata Rai yace bansani ba nide so nake ka Amsa min da goro shima hayday b'ata fuska yayi Alankalin yace goro!!!


'Adam yace kasan naje gombe har nayi kwana uku to nayimaka tsintuwa ta soyayyah na hadu da ummeey xabura haydar yayi yamik'e yace da gaske kakeyi Adam?


'Adam yace haydar nahad'u da ummeey ummeey tak:ara kyau kaminninta ya canja har banganetaba!!!!


Tace taxo Kano har sau biyu naimanka ama bata gan kaba haydar ummeey alkawarika Bata yada ba takaini har gidasu muka gaisa da mahaifiyarta
Gashi tabani sak'o nabaka haydar karb'ar takarda yayi hannusa na rawa yabud'e ya fara karantawa yayi........








By ummeey muhammad lawan...✍🏻https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share


_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*


_*ZA6IN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_






_*Page 13 & 14*_




_______________ _*Assalamu Alaikum gaisuwa Mai yawa ga masoyina tare da fatan alkairi a gareka haydar nabaka malakin kaina harda ruhina nasan baxan mace bamu ganaba inanan xaman jiranka masoyina gobe kaxo ban yarda ka haura ba*_
_*Koda baka shiryaba shukar dakayi haryanzu baici wani ya girbe ba!!!*_


Rungume Adam Haydar yayi cikin farin ciki yace "in sha Allahu Ummeey na gobe xan amsa kiranki zan ziyarci Gombe garin masoyiya ta.!




janye jikinsa yayi a jikin Adam yace "nagode d'an uwana Allah ubangiji ya saka maka da mafifin cin alkairi ha'ki'ka kai kafi 'karfin aboki saide nakiraka d'an uwa "


Adam yace karka damu Haydar burina shine naganka cikin farin ciki yanzu sai muje musanar da Ammy ko.?


Tare suka fito suka nufi inda Ammy take zaune Tana lazimin Haydar yace " Ammy "Ammy " albishiriki yau ba'kin ciki na yatafi


"Farin cikina ya dawo gareni Adam ya gamu da Ummeey Ashe Ummeey tana can a garin Gombe.!


Itama Ammy farin cikine yakamata saka makon jin wannan labari
gashi kuma farin cikin d'an nata zai dawo gareshi
Ammy tace "toh saiku saka ranar dazakuje Gombe ko..?


kamun Adam yayi magana Haydar yace ai Ammy gobe zamu tafi Gombe


Ammy tace "ai dakun bari zuwa jibi kaga gobe dadyn ka zai dawo daga Abuja


" Eh Ammy nasani Amma dan Allah kibarni natafi gobe indan dady ya dawo saiki masa bayani


Ammy Bata musa masaba tace to Allah yakaimu gobe


Haydar ya dafa kafadar Adam yace Adam kaje kayi bankwana dasu mom domin kasan gobe samma ko zamuyi


Dariya Adam yayi yace "karka damu abokina baka da matsalla a wajena fatanmu dai Allah yanuna mana gobe cikin 'koshin lafiya. yace "Amin.


Ammy tace "Adam sannu da 'ko'karifa Allah yasaka maka da mafifincin alkairi , Adam yace "bakomai Ammy ai Haydar d'an uwana ne..


" Banajin akwai wani abuda Haydar zai nema aduniyar nan inde har Ina da hanyar da zanbi ya malaki wannan Abu toh yaxamo min dolle nate maka masa , Ammy burina shine Naga Haydar ya mallaki ummeey , tuda itace farin cikinsa...!


Ammy za tayi magana Adam yace "Ammy nizan wuce gida.


Godiya Ammy tayiwa Adam sosai sannan tace ya isar mata da gaisuwata gun mom d'inshi


Haydar yaraka Adam har bakin get sannan sukayi sallama


Haydar ya dawo ciki ya zauna kusa da Ammy yace "Ammy na wlh jinakeyi kamar mafarki nake.




Hira sukayi sosai shida mahaifiyar tasa wanda rabon da suyi irin wannan hiran har sun manta itama Ammy taji dad:in ganin d'an nata datayi cikin farin ciki.


" Haydar zanso ace kullum ka kasan ce cikin farin ciki da kwanciyar hankalin zanso ace kullun nadinga ganika cikin farin ciki Haydar inaso kakoma kamar da d'inka.!



Murmushi yayi yace "Ammy na nayi miki alkawari kullun xaki ganni cikin farin ciki Ammy xanje na kwanta kinga gobe san mako zamuyi.


Mi'kewa yayi yayiwa Ammy sai da safe ya wuce d'aki
Kwanciya yayi, lumshe idanusa yayi ya bud'esu yana murmushi , Haydar ya 'kosa gari ya waye , barci barawo ne ya daukeshi kamar a mafarki yakejin kiran sallar asuba tashi yayi yashige toilet yayi wanka ya dauro al'wala yatafi masallaci koda aka idar da sallah yayi Addu'oin sa nan yayi gida dama tun dare yahad'a kayansa fitowa yayi yayiwa Ammy sallama tayimasa fatan alkairi dafatan nasara a rayuwa.


Motarsa ya d'auka kaitsaye gidasu Adam yanufa.


Dama Kuma Adam yasanar da mahaifansa cewa zai raka Haydar Gombe


Yana insowa 'kofar gidan wayarsa ya d'auka yakira Adam bai wani bata lokaciba yafito yashiga motar suka d'au hanyar Gombe.


Tuki Haydar yakeyi cikin kwanciyar hankali kana ganin haydar xaka tabbatar dacewa yana cikin farin ciki domin hakan ya bayyana a fuskarsa


Karfe 11: 00 dai-dai su Haydar suka inso cikin garin gombe.

Kai tsaye unguwar jeka dafari suka nufa sunna insowa kofar gidasu Ummeey yaro suka aika yayi musu sallama da Ummeey yace " inji haydar ne.


Yaro ne yashigo yace "wai ana sallama da Ummeey inji haydar.


Ummeey dake tsakar gida Tana shara sake tsitsiyar tayi.......


_*By*_
_*ummeey muhammad lawan.....✍🏻*_
_*'YAR AUTAR💃🏻 DASHEN🌲 ALLAH*_https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share


_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*


_*ZA6IN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_




_*Page 15 & 16*_


_______________Sake tsintsiyar dake hannuta tayi cikin hanzari Ta zari Hijjabinta tayi Wake


'Kara sawa Inda suke tayi cikin ta kun ta mai daukan hankali


Haydar da tunda ummeey tafito yakura mata ido ko kiftawa bayayi tabbas ya gane takun sawunta fuskar tace kawai Ta canja Masa




'Kara sowa tayi garesu tare da sallama abakinta haydar daya mace wanjan kallonta bai masan tayi sallama ba Adam ne ya Amsa sallamar


Kallon-kallo suke yiwa junansu hawayen farin ciki ne suka zubo daga fuskarta hannu Haydar yasa ya tari hawayen

ta dur'kusa akan gwi woyin ta d'aga hannu wa tayi sama tace ya Allah kai ka d'ai nake bautawa Kaine majibanci lamurana ya Allah kasa gurin Haydar naxamo mata!!!!


" Tsareta yayi da indanu cikin shau'kin son ta yace 'in sha Allah Ummeey Haydar nakine Abaya " 'kaddara tayi Nasaran rabamu amman a yanzu muke da nasara akanta !!


wani sanyi Ummeey taji Yana ratsa xuciyarta gakuma wani shaukin son haydar dayake shiga cikin xuciyarta


Haydar nasha wahalar a rayuwa rashinka Babar musifa ce a gareni tabbas kaid'in kakasance jinin dake gudana a jikina ne tsawon wannan shekaru damuka d'auka bama tare da junna wlh ina rayuwane kamar wata mutun mutumin


' Tausayinta ne yakama Haydar ciki raunan niya murya yace " Allah sarki Ummeey ha'ki'ka so ba 'karya bane


Inaso kisanar dani dalilin barinku Kano, kun bar Kano batare da nasan dalinliba


Kallon cikin kwayar idonsa Ummeey tayi cikin sanyin murya tace


A ranar da kazo gidan mu domin muyi bankwana zaka wuce kaduna Aranar ne aka sanar da Abbana rasuwar mahaifinsa


Washe gari da sasafe muka kama hanyar zuwa gombe bamu dawo ba saida akayi sadakan uku nida mama muka dawo mukabar Abba acan domin Abba yasanar da mama cewa sai anyi bakwai zai dawo


Mun dawo Kano cikin alhenin rashin kakana domin ko munsha'ku dashi sosai


Anyi sadakan bakwai yayan Abbana abdallah yake sannar da Abbana wasiyar da mahaifisu yabarmusu cewa Abba yabar Kano ya dawo mahaifarsa da xama koshima zai huta da yawon hanyan da yakeyi


Abbana baiyiwa yayan nasa musuba yakar6i wasiyar da mahaifinashi yabar Masa haka Abba ya dawo Kano yake sanar da mama


Mama Bata tada hankalinta ba hasalima farin cikin tayi domin itama tagaji da yawon hanya da mukeyi


Ahaka mama ta kwantarwa da Abbana hankali har yasamu nutsuwa


Mama ne take sanar dani yarda sukayi da Abbana take najini ina jiri saura kadan nazube 'kasa batare dana shiryaba


Bakaramin firgici da tashin hankali nashiga ba tunanina baiwuce Ina xansamu Adam abokinka nasanar dashi tuda kai baka gari..


Gashi nibansan innane unguwarku ba duk zamana dakai bantaba tanbayarka inane unguwarku ba kuma kaima bakataba sanar daniba


Haka inaji Ina gani muka tarkace kayamu mukabar Kano bayan mukoma gombe nakasa samun nutsuwa sakamakon rashinka shine nanemi alfarma a gurin mamana akan tabarni naje Kano nemanka ko Allah zaisa nasameka


Mama ta amincemin tabarni haka nakama hanyar Kano batare da Abbana yasaniba na sauka a gidan ka'war mama.
Aranar nasha yawan nemanka ama bansameka ba haka na ha'kura nakoma gombe cikin ba'kin ciki


Duk da hakan ban saduda ba haka nasake komawa Kano nemanka Allah bai had'ani da wanda yasanka ba sai a wanan lokaci , nayi takaicin hanani ri'ke waya da Abbana yayi.........


By ummeey muhammad lawan ( ummu Afnan).......✍🏻_Date:-_ 2022/11/08




*🤵🏻‍♂ZABIN ABBANA👳🏼‍♂️*






_NA_




*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN (Ummu Afnan)*




*💃YAR AUTAR 💃🏻DASHEN🍃ALLAH*






__For more inf... 08140801885__








Pages 17 & 18






_______________Haka na koma gida ba tare da son rai na ba, tsawon wannan lokacin ina. rayuwa ne cikin 'kunci da tashin han kali.






Komai baya min dad'i cikin wannan duniyar, haka na mi'ka. lamarina ga ubangijina domin ko ina ji a jikina watarana zamu had'u.






Ta 'karashe maganar cikin kuka.






Tsan tsar ta shin han kali ne suka bayyana a tare da Haydar ganin hawayen dake zu ba daga idanun masoyiyar ta sa.






Cikin rauna nan niyar murya, Ya ce"Share hawayen ki rabin jikina na yi miki al'kawari daga yanxu. ba xan 'kara barin hawaye su xuba daga wannan kyakyawar fuskar taki ba"






"Adda Hawaye marasa adadi sun fito daga cikin idanun mu ba'kin ciki mara misaltuwa ya d'ar su a cikin zuciyar mu tsawon shekaru uku, mun shiga tashin han kali da rud'ani sakamakon nesa da juna da xuciyoyin mu su kayi.




Sai gashi Allah ya 'kara had'amu a karo na biyu"






Ummeey mu godewa. Allah kin ga ka d'an daga cikin ni'imar ubangijin mu, bayan mun d'au wasu shekaru bama tare sai gashi Allah ya sake had'amu"






Cikin 'karfin gwiwa Ummeey, Ta ce"Ha'ki'ka Allah shine abin godiya, Allah nagode maka daka nunamin wannan ranar da naga fuskar masoyi na"






Murmushi Haydar ya yi wanda ya 'kara fito masa da kyawun sa.






Ya ce"Adam kaga ikon Allah ko wai yau ga Ummeey ga Haydar"






Shima Adam murmushi ya yi, Ya ce"Ai ni yau rana ce ta farin cikin a gare ni yau gashi aboki na ya kasance cikin farin ciki bayan shekarun da ya kwashe yana cikin 'kun ci sai gashi rana tsaka aboki na ya dawo asalin Haydar d'in da na sani wanda kullum idan ka kalli fuskarsa xaka ganshi cikin fara'a damurmushi"






Murmushi Haydar ya yi, Ya ce"Nagode sosai abokina ba 'karamin. gudun mawa ka bani a rayuwata ba, kaine kayi sanadiyar samuwar farin ciki na.


Kullun burinka bai wuce a ce ka ganni cikin farin ciki ba, Adam kafi 'karfin aboki sai de na kira ka da Amini ko d'an uwa na jini"






Haka su kaci gaba da hirar su cikin farin ciki da annashuwa musamama Ummeey da Haydar wanda. Suke cikin shau'kin so.





Da xa'a tsaga cikin zuciyoyinsu babu abin da da za a gani in ban da tsan tsar 'kauna da shau'kin so.






Suna cikin hirar su sai ga Abba har xai wuce cikin gida sai kuma

2 / 21