Author : Ummeey Muhammad Lawan Category : Romantic Books
yabi ya daurawa kansa damuwa !!!!!!
LOKACI NA TAFIYA
Biki ya yarage saura kwana biyu Rukkayah zaune a gaban ango nata Tana rokonsa a kan da ya Amince suyi Dinner da walima
Kallonta Haydar yake yanajin wani radadi a ciki Rainsa yace kan,wata bana bukatar bidi,a a Aurena Zande Amince kuyi walima
Zatayi magana ya daga mata hanu bana son yawa surutu kaina namin ciwo
Kallonsa tayi ciki da takaici tace ayyah Allah ya sawaka tafita daga dakin zuciyarta babu dadi
A bangare Adam tankar shine ango domin duk wani hidima da yakamata Haydar din yayi shine keyin hata gayato abokanayesu nakusa da nanesa
Gidaje guda biyu ya cika da jama,ah nagi nakusa dana nesa suzo
Yau takama juma,ah a yaune su Rukkayah suka gudanar da wallimasu cikin kwanciyar hankali wada yasamu halata mutane daban daban
YAU TAKA,MA ASABAR
A yaune duban Jama,ah suka shaida dauri Auren (Haydar Museen Umar) & ( Rukkayah Salisu Shu,Abu)
Dauri Auren da yasamu hallatar manyan mutane daga sasan jahohi daban daban
Haydar da Adam anko sukayi na farar shada hata hulla da takalma kalla daya suka saka
Bakaramin kyau sukayiba Adam sai murmushi yake yana gaisawa da Yan, uwa da Abokan Arziki kamar shine ango
Shiko Haydar jin yake Kamar ya daura hanu akai yata ihu shikadai yasa iri halin da yake ciki
Kawai daurewa yake Dan baya son mutane su fuskanci hallin da yake ciki..
Dami salin karfe 4:30
Aka Kai Amarya Rukkayah katafare gidanta dake G.R.A katon gidane ya tsaru sosai Dan Haydar bakaramin kudi ya kashewa gidan ba part part ne guda biyu a ciki gida sai Kuma bangare Haydar shima daba
Yan Kai Amarya sun watse subar Rukkayah ita kadai
Haydar bai shigo gida ba sai waje karfe 10:20 Kai tsaye dakita ya nufa gabasa nafaduwa.
zaune take a katafare gadonta karasawa yayi ya zauna gefenta hanu yasa yabude mayafin da
Tarufe fuskarta dashi kanta na kasa.
Bude baki yayi a hankalin yace kitashi muyi Alwala muyi nafila mugodewa Allah daya hadamu ciki ni,imar Aure ...
Mikewa tayi tanufi Toilet Alwala tayi tafito shima tashi yayi ya nufi Toilet din Alwala yayi ya fito suka tada sallah nafila suna idarwa Adu,o,I sukayi sosai
Kallonta yayi yace Rukkayah Ina son kiyin hakuri da duk yanayi da Zaki gani ciki kitayani da Adu,ah Allah ya bani ikon kyautata Miki..
Share
Comments
Daga Alkalamin.✍🏻
Ummeey muhammad
lawan
Yar Autar dashen Allah.....https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
for more inf...08140801885
Page 59 & 60
_______________"Kallosa tayi ciki sanyi jiki tace ya Haydar Ina son karikeni Amana kada watarana namaka laifi kace zaka sakeni Ina nema Alfarma a gareka mijina!!!
Haydar yace Ina sauraroki kifadi duk abuda kike bukata mudin baifi karfi naba to zamiki
Ya Haydar ina son kayimin alkawari bazaka taba min kishiyaba saboda natsani kishiya
bana kaunar zama da ita hakan shine zai wazar Mana da zama lafiya a ciki Wana gida
Nikuma zanyi inya baki kwokarina waja gani nabaka kullawa tamu sama sana Zan dauke maka duk wasu bukatuka
Kallonta Haydar yayi yace Rukkayah bazan inya dauka Miki Wana Alkawariba saboda Rayuwata ba a hanuna takeba
Rayuwata Tana hanu Ubangijina duk abuda Allah ya tsaramin shine daide a gareni!!!!
Zatayi magana ya dakatar da ita tare da fadin kitashi muje mu kwanta Kinga dare yayi sosai kada mumakara sallah Asuba!!!!
Mikewa tayi tanufi kan gado kwanciya tayi a gefe gaddo zuciyarta cike da tsoro
Kallonta yayi yace kayana Basu Miki nauyiba
Tashi yayi ya nufi waje da akwatina laifeta suke budewa yayi ya ciro rigar baci Mai kyau sai daukar ido takeyi
Karasowa yayi Ida take mika mata yayi yace tashi kisaka zakifi jin dadin yin barci karba tayi tashige Toilet
cire kayan dake jikinta tayi tasaka rigar karewa kanta kallo tayi a madubi dake mane a jiki gini taga yarda rigar tafito mata da kyauwu surar jikita
Fitowa tayi daga Toilet kare kirjinta tayi da hannayeta tahaye kan gadon
Dago Kai yayi take idanusa suka sauka akan surah jikita Mai daukar hankali lumshe idanu yayi jiyayi tsikar jikinsa ta zuba take ya jishi ciki wani iri yanayi Mara fasaruwa
Tashi yayi ya karasa kan gaddo kwantawa yayi a gefenta bugu da zuciyarsa keyine ya karu
Gawata Sha,awa da tataso Masa lokaci guda take yaji marasa takule
idanuwasa suka rine sukayi jan
Zuciyarsa nakawata Masa kyauwu surata Rukayyah
Idanusa surufe nan take yafara ai kamata zafafan sakoni
Lumshe idon Rukkayah tayi jita tayi ciki wani iri yanayi wada Bata taba Tsitar karta cikiba
Cikin zafi zafi Haydar ya cin gaba da Saraffata rabata yayi da kayan dake jikinta bakaramin tsorata tayiba kuka tasa Tana tureshi ama Ina baimasan tanayiba
Adu,ah saduwa yayi ya fara Neman hanya shigarta..
Wani kara..tasaka saka makon wani azababe zafin dake ratsata kuka take Tana fadin wayo Allah
ya Haydar zaka kasheni natuba Dan Allah ka kyaleni wayo Allah...na
Duka tafara kaimasa Tana tureshi Haydar kan baimasa tanayiba domi yayi nisa ciki wata duniyar
Sabatu yake Yana fadin Ummeey na Allah yayi Miki albarka. Kishayar Dani farin ciki wada zakinsa ya zarce zuma..
Ummeey zan rikeki Amana zan shayar dake fari ciki Mara yankewa surutai yake wada shikasa baisa Mai yake fadiba
Takaicine ya Kama Rukkayah Yana kwance a kanta ama yake abato sunna wata Yan, mace gani take Kamar yayi hakane domin cin fuska fashewa tayi da kuka Tana danasani bashi kanta da tayi
Haydar bai kyale taba Saida ya gamsu sana ya kyaleta rugumeta yayi a kirjinsa Yana sauke a jiyar zuciya
Janye jikita tayi a jikisa wani iri zafine taji Yana ratsata kuka tasa Kara jawota yayi jikisa ya fara rarashita Yana samata albarka
***************************
Gombe
Tun bayan da Momy ta Debe kayan Abinci gidan Muhammad ya aika aka kawo Masa buhu garin kwaki sai sugar
Haka Ummeey take rayuwa a gidan Muhammad kullun ciki kunci da tashi hankali gakuma zazabin da take fama dashi gashi tuda take zazabin Bata taba Shan maganiba duk tabi tarame tayi baki ko barci Bata inyayi
Ga yuwa dake adabarta dama ita tuncan Basaba cin gari kwaki tayiba.
Zaune take a fallo tazuba tagumi shigowa yayi babu ko sallama har zai wuce saikuma ya dawo karasowa yayi Ida take wani irin kallon ya wurga mata..
Ummeey ko batama San yanayiba domin tayi nisa ciki tunani
Tsawa ya daka mata zabura tayi tamike jikintana rawa buda baki yayi yace..
Share
Comments
Daga Alkalamin...✍🏻
Ummeey Muhammad Lawan
Yan autar dashen Allah*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
For more inf...08140801885
Page 61 & 62
_______________________"Ubanwa ya baki izzini zama anan ?
kin wani hakice a kan kujera kin daura kafa daya kan daya sai kace daga gidan tsohon kika taho dasu
Ok namantafa Ashe subasu da Arziki da zasu zuba Miki Wana kayan
Haka suka kawo ki batare da suha daki da kwo cokalin ba amade wlh anjin kuya
Koda yake namatafa ai su basusan Mai ake nufi da kunyaba!!
Magaganusa nayi mata kuna a Rai Hawaye ne suka gangaro kan fuskarta hanu tasa tafara sharewa.
Daga kafafuta tayi daniyar barin guri da bazata inya jure gani Ana cin mutunci iyayyetaba!!
Rashine ya baci gani Tana shiri bari guri fisgota yayi ciki bacin Rai ya shararamata wasu lafiyayu maruka
Keeeee har kin insa Ina magana kina kokarin barin gurin batare da nabaki izini tafiyaba to ko ubanki bai insa Ina magana ya barmin guriba bare ke!!
Dafe kuncita tayi ta daura idanuta a kansa batare da taji tsoro Saba tace ya Muhammad duk abuda zakamin Zan inya jurewa Ama bada cin mutunci iyayyena!!
Babu Abuda iyayyena suka ai kata a gareka ama kullu ciki cin mutuncisu kake meye Abbana ya maka daya cancaci irin Wana cin mutunci Kodan saboda ya kasace tallakane
kada kamata da talaka da Mai kudin duk Allah ne ya halincesu babu wada yafi wani a guri Allah sai wada yafi jin tsorosa
Ina Alfahari da Abbana mudin Ina Raya bazan taba barin a cin mutunci Saba Koda ko Zan rasa Raina Zan jure duk wata ukuba wajan gani nakare mutunci iyayye.......Bata karasaba taji saukar Mari
Ciki daga murya yace girmamawa tsakanina da Abbanki babu shin domin bazan taba girmama kaskantace mutu iri Mahaifinkiba tsakanina dashi saide Tsitar da yawu
Ina takaici da ya kasace Dan uwan ga Abbana a duniya babu Abuda natsana iri na hada hanya da matsiyaci
Wlh Ina Mai Miki wanning mudin Kika sake Mai damin da magana wlh sai nalahira ya fiki jin dadi sai kin gwamace dama baki taba ganinaba
Tsaki yaja yabar guri ya wuce dakinsa itama Ummeey wucewa daki tayi ciki kuna zuciya tahaye kan gaddo kuka tasaka Tana takaici da danasani sanisa a rayuwata
........Momy ce ta kalin Abba tace Alhaji dama akwai maganar da nakeso muyi ciki kullawa Abba yace Ina sauraraki
Dama Muhammad ne yace nasanar da Kai yanaso aje a nema Masa aure Meenat.
Kallonta Abba yayi cike da mamaki yace wacece Kuma Meenat
Murmushi Momy Tayi tace Alhaji ai Meenat Yan,ce ga Alhaji husaini shaharare Dan kasuwana wada sunasa ya shahara a duniya
itace wace Muhammad yake buri yaga ya Aureta gashi Kuma Yar dangice gaba da baya wadada suka gaji Arziki..
Dakatar da ita Abba yayi gami da fadin keee Wai meyake damukine in bada Rashi hakali kwatakwata yaushe yarona yayi Aure da har zaizo ya sameki da batu Kari Aure
To kibude kunaki ki saurareni da kyau babu Ida zanje nema Masa Aure Wana ai zance bazane dududu yaushe ma yayi Aure wato Yana son yanunawa duniya cewa ba a son ransa akayi mishi Aureba
Mikewa Momy tayi tace Alhaji wanane Kuma bazai in wuba Dan wlh bazan lamuci Wana fin karfiba
haka kawai kamai damin da yaro Kamar wani Mara Yan,cin
Yana da wace yake son wace tadace dashi Yar gidan manyan mutane
Kazo kahada shin da wace bata dace da tsari rayuwar saba haka yaronan ya hakura ya karbi zabinka
To wlh Wana karo ya zama dolle ya Auri wace yake son...
Share
Comments
Daga Alkalamin.✍🏻
Ummeey Muhammad Lawan
Yar Autar dashen Allah*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
Far more inf...08140801885
Page 63 & 64
________________"Alhaji bakamin Adalci inaji Ina gani kahada Dan,na Aure da waca yariyar wace Bata wuce matsayi Yar,aiki a gunsaba
Lokaci yayi da ya kamata ka Aura Masa wace yake son wace zanyi Alfahari da ita idan takasace suruka a gareni wace bazanji kunyan nunata a ko Ina a matsayinta na matar Dan,na
Wani mugun kallo Abba ya wurga mata ciki karkausar murya yace nariga da nagama magana idan Kika sake tinkarata da iri Wana maganar to wlh Zan dau tsatsaura mataki a kanki
bazan Bari izuba Miki idon kina aibata Yar Dan , uwanaba wada duk duniyarna bani da kamarsa Zan dau mataki Mai tsauri a kanki mudin kikace zakici gaba da ai Bata Yariyarna a gabana fita yayi daga fallo rasa a bace yayi waje!!!
Momy bakaramin tsorata tayiba dagani yanayisa lokaci guda taga ya sauya mata ga Tsatsar baci Rai da yabayana a kan fuskarsa
zama tayi a kan kujera domi nemawa Dan,nata mafita
Wayata tadauka takira Muhammad din dagawa yayi yace hello Momy barka da warhaka
Barka Dee My Son .Momy yanaji Kamar kina ciki damuwa sanar Dani Momyna waya tabaminke .
Ciki damuwa Momy tace Son Ina bukatar ganika yazu duk Ida kake kazo gida yazu kasameni akwai matsalla Abbaka Yana nema kasheni da Raina!!!
Momy Wai meyake faruwa ne kisanar Dani Mai Abba ya Miki ?
Ciki damuwa Momy tace Abbaka yaki amincewa akan maganar Aureka da Meenat nayi inya yina ama yakin ya amince
Hakalina ya tashi My Son narasa mafita shikena yanzu haka zaka Kare rayuwarka da Wana matsiya ciyar yariyar!!
Muhammad yace kwatar da hankalinki Momy kada kisaka damuwa a ranki nasa ta inda Zan bullowa lamari
Zanje nasamu Baffa muhammadu da maganar nasa shine kadai wada zaisa Abba yaje ya nemamin Aure Meenat
Kisan yada Abba yake jin dashi shikadene wada zaisa Abba ya amince
Momy tace ban Amince kaje kasamu Muhammadu da Wana maganarba kana tunani zai amince ne bayan yasa Yar,sa zakayiwa kishiya
Muhammad yace Momy kena ai dollesama ya Amince kodan gani yarda Yar,sa take zaune a ciki daulla kiga idan yaki amincewa zaiyi tunani zan koramasa Yar,sa gida taje taci gaba da cin miyan kuka
Dariya Momy tayi tace kumafa hakane kakawo shawara Mai bullewa to yazu kayi maza kaje kasameshi
toh Momy idan naje Zan biyo nasanar dake yarda mukayi Momy tace to sai najika kashe wayan tayi Tana dariyar mugunta a Ranta tace Alhaji kena idan kasa wata ai bakasa wataba!!
................ Muhammad Yana gama waya da Momy shiryawa yayi ya fito daniyar zuwa shago Abba Ummeey
Kai tsaye kasuwar katako yanufa ya tarda Abba zaune a ciki shagonsa karasawa yayi kusa da shin yace barka da hutawa Abba ya kasuwa
Kallonsa Abba yayi dauke da far,a a fuskarsa yace lafiya lau Alhamdulillah ya Ummeey dafatan Tana lafiya de ko ?
Muhammad yace lafiya qlau tacema a gaisheka Dan nasanar da ita Zan biyo tanan din
Wani sanyi Abba yaji har ciki Raisa
saka mako jin Yar,tasa tasa Tana cikin koshi lafiya yace Masha Allah haka a keso
"Abba dama nazone akan muyi wata maganane
akwa yariyar da muka jima Muna tare da ita har mukayi Alkawari Aure
To sai Kuma Abba yazomin da zance aure Ummeey
na amince da Aure Ummeey domin in saku ciki farin ciki gashi Kuma muna zaman lafiya nida Kanwata kullu ciki kyautatamin take
Shine nake nema Alfarma a gareku da kutemaka
kunemamin Aure Meenat Abba idan ban Auretaba zata daukeni a matsayi mayau dari Mara cika Alkawar
Kallansa Abba yayi yace...
Share
Comments
Daga Alkalamin✍🏻
Ummeey Muhammad Lawan
Yar Autar dashen Allah*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
Far more inf...08140801885
Page 63 & 64
________________"Alhaji bakamin Adalci inaji Ina gani kahada Dan,na Aure da waca yariyar wace Bata wuce matsayi Yar,aiki a gunsaba
Lokaci yayi da ya kamata ka Aura Masa wace yake son wace zanyi Alfahari da ita idan takasace suruka a gareni wace bazanji kunyan nunata a ko Ina a matsayinta na matar Dan,na
Wani mugun kallo Abba ya wurga mata ciki karkausar murya yace nariga da nagama magana idan Kika sake tinkarata da iri Wana maganar to wlh Zan dau tsatsaura mataki a kanki
bazan Bari izuba Miki idon kina aibata Yar Dan , uwanaba wada duk duniyarna bani da kamarsa Zan dau mataki Mai tsauri a kanki mudin kikace zakici gaba da ai Bata Yariyarna a gabana fita yayi daga fallo rasa a bace yayi waje!!!
Momy bakaramin tsorata tayiba dagani yanayisa lokaci guda taga ya sauya mata ga Tsatsar baci Rai da yabayana a kan fuskarsa
zama tayi a kan kujera domi nemawa Dan,nata mafita
Wayata tadauka takira Muhammad din dagawa yayi yace hello Momy barka da warhaka
Barka Dee My Son .Momy yanaji Kamar kina ciki damuwa sanar Dani Momyna waya tabaminke .
Ciki damuwa Momy tace Son Ina bukatar ganika yazu duk Ida kake kazo gida yazu kasameni akwai matsalla Abbaka Yana nema kasheni da Raina!!!
Momy Wai meyake faruwa ne kisanar Dani Mai Abba ya Miki ?
Ciki damuwa Momy tace Abbaka yaki amincewa akan maganar Aureka da Meenat nayi inya yina ama yakin ya amince
Hakalina ya tashi My Son narasa mafita shikena yanzu haka zaka Kare rayuwarka da Wana matsiya ciyar yariyar!!
Muhammad yace kwatar da hankalinki Momy kada kisaka damuwa a ranki nasa ta inda Zan bullowa lamari
Zanje nasamu Baffa muhammadu