Author : Ummeey Muhammad Lawan Category : Romantic Books
karfi wada yayi sanadiyar fitowar Gwogwo daga bayin
Cikin sauri Tak'araso Ida suke kalon Ummeey tayin taga Hawaye nazuba a idonta gakuma shati maruka kwace a kan fuskarta
Kallon Muhammad din Gwogwo tayi cike da tuhuma ciki baci Rai Gwogwo tanunasa da yatsa tace Kaine kamareta ko?
Ciki Rashi girmamawa yace eh nine Ai dama duk Wanda ya sayin rariya yasa Dole tazubar da ruwa
Kunefa kuka dage akan gani saina Auri yariyarnan
Bayan kusa cewa a tsarina babu Aure Yar matsiyata
Abbanta' ya hada Aurena da itane duk Dan yacin Arzikina
Ama wlh kuji naratse Nairata bazata taba ciwu a gunshiba
Ciki barci Rai Gwogwo tace Muhammad kaci Amanar zumuncimu Allah bazai taba barinka ba
Dakake ikirari cewa Yaya muhammadu ya baka Ummeey ne domi Arziki da Allah yabawa Mahaifinka
To kayi kuskure kajeka Tambayi Abba naka Arziki dakuke tikafo dashi kaida mahaifiyar taka to Yaya muhammadu ne silar Arziki Abba naka
Ama wai yau an wayi gari Dan, Yaya Abdallah shike cin mutunci Yaya muhammadu wlh Ina jiyemuku ranar da kwai zai fashe
Daga mata hanu yayi yace dakata Gwogwo inajin kuyarki ya isheni jin Wana surkule naki Mai kama da Tatsuniya
Nibamasa Mai ya kawoku gidana ba kodama An Aura min itane Daku dinga zuwa kuna cika min gida
Kalon Ummeey yayi a wulakance yace kekuma wlh idan kikasake bari wata tashi gomin gida sai nalahira yafiki jin dadi Tsaki yaja ya wuce daki
Gwogwo sake baki tayi Tana kalonsa mamaki ne karara a fuskarta batataba tunani Rashi mutunci nasa ya Kai hakaba
Gwogwo rarashi Ummeey tafarayi tayi mata Alkawari za,ayiwa tufkar hanci zata sanar dasu Abba Akan a Raba Aure
Ama Ummeey taita roko Gwogwo akan kada tasanar da kowa tayiwa Abbata Alkawari bazai taba jin wani Abu daga garetaba
Dakar Gwogwo tahakura tashi sukayi zasu tafi ciki sanyi jiki Hauwa tace Sister Ina waya da akasamiki a kayan lefinki kidauko natura Miki WhatsApp kiga Zaki rage wani damuwar
Tashi Ummeey tayi tanufi daki bude Akwatin tayi taciro waya tamikawa Hauwa dama Akwai sim akan waya
WhatsApp Hauwa tasaita mata sanan tasamata numbobin kwawayensu mika mata wayan tayi suka mata sallama
**************
Tuda Wana Abu yafaru Ummeey tadena zaman fallo kulu Tana dakinta bata fitowa saide in taji wuwa tafito tagirka Abuda zataci
********************
Zaune yake shida momysa a falo momy ne tadubesa tace wainika ya labari Wana matsiyaciyar ne
Yamutsa fuska yayi yace aini Momy har namanta da itama.....
By YAR AUTAR DASHEN ALLAH.....https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
Page 33 & 34
_____________________ kallonsa Momy tayi ciki mamaki tace ok barta kayi wato tayi Abuda Takeso a ciki gida kode kafara sonta ne
Hada fuska yayi yace Momy da bakiki kike fadin haka Toni ko mata sukare a duniya Mai zayin da wanna Abar
Murmushi Momy tayi tace dakyau My son yanzune kakara tabatarmi dacewa kahaifu a cikina
Inaso kakwashe kayan Abinci dake gida gaba daya kadawo dasu nan
Kasayamata garin kwaki domin shine dede da ita anjima bala zaije ya kwasomin su
Yace angama Momy yarda kikeso haka za,ayi
************
Yana bari gidasu baitsaya ko inaba sai gidasu meenat kirata yayi a waya hello baby ganina a kwafar gida
Cikin shagwaba tace baby kashigo ciki Mana dama Dad yanaso ganika
Yace ok ganina shigowa fitowa yayi daga motar ciki taku kasaita yashiga gida dama Shiba bakwo bane a gida
Kaitsaye fallo yanufa sallama yayi Dad da momy suna zaune a fallo Mikewa Meenat tayi takarasa gareshi Tana Fadi oyyyyo baby yau gaka ga Dad Dina kama hanusa tayi suka karaso ciki falo
Zama yayi a kan kujera gaishe dasu Dad yayi suka Amsa ciki sakin fuska itama Meenat zama tayi kusa dashi daura kanta tayi Akan kafadarsa
Shiko kunyace takamasa a hankali yace baby meye haka bakyagani bamu kadaibane a gun
Kara nakewa tayi a jikisa tace tomenene baby Ai Naga Aure zamu
Kalota Momy tayi dauke da murmushi a fuskarta tace ooh su Meenat iyayyen son jiki nibansa wakika gadoba waja son jikiba
Murmushi Dad yayi yace Aike tagado dariya sukayi gaba dayasu
Dad ne yayi gyara murya yace Muhammad Meenat tadade Tana bani labari dagane da iri kullawar dakake nuna mata..
Sana tasana Dani cewa Kai Dane ga Alhaji Abdallah Mahaifinka sananene a kasana shiyasa nayanke shawara zan baka Meenat Ama Akwai shradi, da zankafa maka idan harka Amince to zanbaka Aure Meenat
Da farko de inaso kasani Meenat ita kadaice Yar, Dana haifa a duniya babu Abuda natsana sama da bacin Raita
Zanso ace ko yaushe takasance ciki fari ciki
Banaso ace tanemi wani Abu tarasa a cikin gidanka domi hakane zai hadasa mata bacin Rai nikuma bazan dau hakaba..
Sanan inaso kasani cewa Meenat bazata zauna da kishiya ba inde harkana so Aure Meenat to ya zama dole kasaki matarka
Kallon Dad Muhammad yayi yace Dad na Amince da dukan sharudanka Kuma namaka Alkawari zanyi inya baki kwokarina waja gani nakiyaya duk wani Abuda zai bata mata Rai
Ama Dad innanema Alfarma a gareka inaso a janye batu saki yariyarna saboda itadin zabin Abbana ce Kuma Yan,ce ga Dan, uwa Mahaifina
Idan har narabu da ita a yazu mahaifina zaiyi fushi Dani wada haka zai jawo sanadiyar hanani Aure Meenat
Mikewa Meenat tayi zubu jin Abuda Muhammad din kefadi tace No Dad karya saketa ya barta kawai
Kaga saita zamo Yar Aikimu ko baby Kallonta yayi yace eh hakama yayi
Momy ne tace shikena hakama yayi dama Meenat basabawa tayi da wahala ba kuga kuhuta da Neman Mai Aiki
Dad yace toshikena tuda kiji kigani Zaki inya zama da ita saika turomi mahaifinka mutse da Rana
Dan banaso biki ya dau lokaci godiya muhammad yayiwa Dad sosa
Sana yamusu sallama Meenat tashi tayi daniyar rakashi sai wani manewa takeyi a jikinsa saikace mijinta
Momy sai dariya tekeyi Tana Fadi oh Meenat bansa yaushe zaki girmaba
Shima Dad dariya yayi yace Naga Alama Meenat Tana kaunar yaronan sosai
**************
Muhammad Kai tsaye gida ya wuce ya taran da Ummeey zaune a fallo Tana Shan Tea
Ummeey ko bakarami firgici tashigaba Dan Bata taba tunani zai dawo yazuba
Wani mugu kallo ya wurga mata karasowa yayi Ida take cike da gadara yace suba sabbaba an samu nabaza ko
Saiki Sha a hankali kada kikware Dan nasa basaba Sha kikayiba tuda babu a gida tsoho
Ko dayake dama ta Ina za,Asamu a gida ai harkar Arziki sai Masu Arziki
Jin magaganu nasa tayi tankar saukar Aradu take baci Rai yamamaye zuciyarta
Hawaye datake boye wane suka gangaro daga idanuta sauri tayi tashare
Dago Kai tayi takalesa tace Yaya Muhammad Dan Allah duk Abuda zakamin kamini Ama kadena saka Abbana a ciki Abbana baimaka lafi komai ba
Wlh Abbaka shine yahada Wana Aure Abbana biyayyyah ya Masa a matsayishi na yayansa
Wlh zan inya jure duk wani cin mutunci dazakayi a kaina ama baza inya jure gani a nacin mutunci Abbana ba..
Masoyan Wana book inajin dadi comments diku dakuma fatan Alkairi dakuke gareni 🤝 inayiku sosai 😘Allah yabar kauna❤️
By YAR AUTAR DASHEN ALLAH......✍🏻https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
for more inf...08140801885
Page 35 & 36
_________________Tsareta yayi da idon ciki banci Rai yace ke yazu harnayi lalacewar dazaki kali tsabar idona kifadamin magana
Shin Mahaifin naki har wani mutunci ne gareshi Ina mutunci ga matsiyaci
kudin da mulki susuke kankarowa mutu mutunci a idon duniya
Zare beel din dake wadasa yayi yafara kaimata duka ciki zafi nama tafara kare duka da hanuta
Tun Tana daurewa hartafara ihu Tana Neman a gajin kuka take sosai
Tana fadin ya Muhammad Dan Allah kaji Tausayina kada ka ilatani natuba nifa Yar,uwakace tajini Dan Allah kada kakasheni kuka takeyi gwanin ban Tausayin
Ama shin ko a jikisa saima wutar tsanarta datake Kara ruruwa a zuciyarsa
jin kalaman datake Fadi wai ita kan,warsa ce Kuma jinisa babu Abuda yatsana iri a danga tasa da talaka
Zuciyarsa ce takara harzuka take tsanarta ya Kara darsuwa a ciki zuciyarsa
Wani naushi ya kaimata wada haka yayi sanadiyar zubewarta kasa a sumee..
Koda Muhamma ya yaga nufashi nata ya dauke babu Alamar motsi a tare da ita tsaki yaja ya wuce dakinsa
*******************
Kano
Acan Kano Haydar yakasa mantawa da Ummeey kullu bashi da Aiki sai tunanita Koda tafiya yake idan yaji an Abaci sunan Ummeey yaka tsitar kansa cikin fari ciki
Tun bayan dawo warsu daga Gombe Rukkayah kanwar Adam kulu ciki rarashisa take da fadamasa kalamai masu sayayya zuciya
Yauma kamar kullu Rukkayah ce tashigo tatara da Ammy a falo durkusawa tayi ciki girmamawa tace
Ammy barka da hutawa dafata an wuni lafiya ciki far,a Ammy tace lafiya lau Rukkayah yasu Momy naki
Rukkayah tace lafiyata qlau tana gaisheki Ammmy tace Ina Amsawa
Mikewa tayi tace Ammy bana shiga gun ya Haydar
Ammy tace Ai kwo kiyi sa a bai dadema da dawowa daga Aiki ba
Dakisa Rukkayah tanufa sallama tayi tashigo ciki danki Haydar dake zaune a gefen gado da Alama yayi nisa cikin tunani
Karasowa inda yake tayi tace ya Haydar sauri yayi ya dago kansa dauke da murmushi a fuskarsa
yace kanwata yaushe Kika shigo bansaniba
Turo baki tayi tace ya Haydar haryazu bazaka Dena yawan tunaniba
ya Haydar inajin tsoro kada Wana tunani dakake ya haifar maka dawani ciwo
Dan Allah ya Haydar kasasautawa zuciyarka itama tasamu nutsuwa
kadena matsawa kanka natabata Allah zai Sanja maka da Abuda yafi Alkairi a rayuwarka
Kallonta yayi dauke da murmushi a fiskasa yace nagode kanwata da kulawarki gareni
Kanwata nadade da mika lamarina ga Allah ama inaso kisani bazan taba mantawa da Ummeey ba
har Abada Ummeey ta Soni Sona gaskiya tanunamin soyayyah zalla wada babu Algus a cikinta tamin halaci wada bazan taba mantawaba
Idan natsaya baki labari iri halaci da Ummeey tamin a Soyayyah keda kanki zakice bai dace namanta da Ummeey ba har Abada
Hawayene suka zubo daga idota tace ya Haydar na tausaya muku kushaku a Soyayyah sai Kuma kaddara tazo tarabaku
Kallonta yayi yace kanwata Yanaga kina zubar da Hawaye
Ajiyar zuciya ta sauke tace ya Haydar Ina tausayawa masoya da suka shaku a ciki Soyayyah
kaddara tazo tarabasu batare da sun malaki juna ba
Allah sarki kowa ne halin Ummeey take ciki ohh nasa duk inda take tanana ciki tunaninka
Murmushi kafi hali yayi yace share hawayenki kanwata kuka ya Isa haka share hawaye da suka bata mata fuska tayi
Tashi tayi zata tafi gida shima Haydar din mikewa yayi kallonsa tayi tace inazakaje Kuma
Yace gida zan maidaki tace ya Haydar dama kabari yau kan kahuta zan koma dakaina
Yace naki wayo dariya tayi tace ya Haydar wlh ba a rabaka da Abu dariya.
*****************
Gombe
Zaune yake kan kujera ya daura kafa daya kan daya wayasace tayi Kara ciki gadara ya Kara waya a kunesa
Yace hello Abba barka da dare Ya Aiki
Abba yace lpy Lau Alhamdulillah ya Mama nawa take
shuru yayi na Dan wani lokaci sana yace lafiya qlau Abba yace to Masha Allah
Tana Ina bata wayan mugaisa nakira wayata Bata daukaba
bakaramin firgita yayiba ama sai yadake yace to Abba banakai mata
Kashe waya yayi yanufi Ida take yayafa mata ruwa yayi
a hankali tafara bude idanuta wada suka mata nauyi kamar an daura dutse
Yukurawa tayi zata tashi ama takasa zazabine Mai zafi yarufeta sai rawar dari takeyi
Kallonta yayi yace Abba yanaso magana dake wlh Ida Kika kuskura kikasanar da Abba wani Abu wlh saina kusa kasheki a ciki gidana
Mika mata waya yayi ama takasa daga hanu takarba
Tsawa ya dakamata yace ba magana nake mikiba sai a lokaci ya lura da hali datake ciki tsaki yaja yabar gun
Komawa daki yayi ya Kira Abba yake sanar dashi wai tayi barci Abba baikawo komai a ransa ba yace toh sai dasafe
Itako Ummeey kasa tashi tayi agurin ta kwana tanaji Ana Kira sallah Asuba
da kar tasamu tararafa tayi daki Alwala tayi
tayi sallah kwanci tanyi a gun domi ita kadai tasan irin a zabar datakeji ......
By YAR AUTAR DASHEN ALLAH.....✍🏻https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_
for more inf...08140801885
Page 37 & 38
_________________Mama ce zaune tazuba tagumi Abba ne yafito daga daki Kallonta yayi ciki kullawa yace
Ameenah lafiya kuwa wai meke damukine acikin Yan kwana sai nadiga ganikin ciki damuwa
Dago Kai tayi takaleshi tace Abba Ummeey dolene kadiga ganina ciki damuwa
yau kimani wata biyu da Aure yariyarna ama bamu sake jin labari taba
Tayaya. hankalina zai kwanta bansa a wane halin Yan,ta take cikiba
Abba yace haba Ameenah meye Abu daga hakalin a nan duk Ida kikaji shuru to zama lafiya ne ya kawo haka
Na tabata da ace Akwai wata matsala to da tasanar damu
To wai kwanaki ba Halima taje gida bane kiga da Akwai wata matsalla bazata boye manaba
Mama tace Abba Ummeey bawai Ina musu da Kai bane
Ama inaji a jikina Ummeey bata ciki Akwanciyar hankali
Dan Allah kabani izzini naje nadubata Naga a wane hali take ciki
hakane kadai zaisa hakalina ya Akwanta
Kallonta Abba yayi yace ohh sai yazu nagane Abuda kike nufi
wato so kike kije gidanta kitayar mata da hankali ko to karna karajin Wana maganar banyarda kije gidan taba kijin nagaya Miki.
Dole Mama tahakura batare da Ranta yasoba gashi wani babban tashi hankalin kullu takwanta barci saitayi mafarki Yar,Tata ciki halin mara kyau
Hakalin Mama bakaramin tashi yakarayi ba kullu ciki roko Abba take Akan yatura ko Gwogwo Halima tadubota ama Abba yaki yace a kyaleta tayi zaman Aureta kowa da haka yasaba.
*****************
Muhammad kuwa dama Momysa tasanar dashi cewa Tana zuwa ita da idi direba zasu kwashe kayan Abinci dake gida
Domin ita gani take kamar muhammad din bayaso kwaso kayan Abinci ne
Ai ko bata bata lokaci ba ta inso gidan kaitsaye kinchin din tanufa Tana tsaye haka idi direba yanta jidon kayan Abinci Yana kaiwa Mota
Saida ya gama jidewa sana tace ya kai gida
Muhammad fitowa yayi yatara da Momy zaune a kujera karasowa yayi dauke da murmushi a fuskarsa
Yace Momy ai nadauka wasa kikemin bazuwa zakiyiba kallosa tayi tace my Son kena bakasa iri bakin ciki danake jinba dangane da Wana yariyar
hakalina bazai taba Akwanciyaba mudi zata samu kanciyar hankali a gidaka zan kasance ciki fari ciki idan har nagata tanemi Abu dazataci tarasa a cikin gidanka
Wlh bani da buri dayawuce Naga Wana yariyar tawulakanta My Son karkaso kaga yarda Abba ka ya cimin mutunci a kan Wana yariyar
Muhammad yace Momy a kan Ummeey Abba ya cimiki mutunci lale Abba yataro mach
Wlh Momy bazan taba saurarawa Wana yariyar ba tuda hartayi sanadiyar shiganki ciki bakin
Momy Dady Meenat yace naturo Abbana ayi maganar Auremu murmushi Momy tayi tace ama naji dadi Ina komawa zansanar da Abbanka
Muhammad yace Momy kinaga Abba zeyarda yaje kuwa yamutsa fuska Momy tayi tace ai ko yazama dole yaje
Dariya yayi yace Momy Aranar da aka dauramin Aure da Meenat a ranar zan rabu da Ummeey
Momy tace to dama maizaka tsaya jira saki uku zakayiwa banza
Dariya yayi yace wlh Momy yazuma Dan kar nasaketa ne Abba yaki nemami Aure Meenat da tuni tadade a gidasu
Momy tace nibaji motsita bama tuda nashigo gida matsiyaciyar
ya mutsa fuska yayi yace Tana dakita ai jiya duka na mata har saida nasumar da ita
Sanar da ita yayi duk abuda yafaru dariya Momy tadigayi tana samasa Albarka.......
By YAR AUTAR DASHEN ALLAH......✍🏻https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share
_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link
_*WHATSAPP LINK*_
https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA
_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*
_*ZAƁIN🤵🏻♂ABBANA👳🏼♂*_