Chapter 6 Reading ZABIN ABBANA Book Complet by Ummeey Muhammad Lawan .txt Arewa Novels

ZABIN ABBANA Book Complet by Ummeey Muhammad Lawan .txt

Author :  Ummeey  Muhammad  Lawan Category :  Romantic Books

Chapter   6 / 21

15K to 18K   out of 60.6K words

_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_


for more inf...08140801885






Page 39 & 40






_________________Momy tace My Son zan wuce gida zuwa anjima duk yanda mukayi da Dadyka zan sanar dakai




Zuciyarsa cike take da fari ciki yace Momy mujena maidaki gida Momy tace Ah Ah My Son yin zamaka banaso Abbaka ya gamu tare zai inya zargi wani Abu kasa Abbaka da kwakwafi




Kumafa hakane Momy nifa wlh wani lokaci Abba har tsoro yake bani gashi da sauri gane Abu kamar wani Mallamin
duba dariya Momy tayi tace My Son natafi kada Abba ka ya dawo ya samu banana


Mika mata keey yayi yace Momy kitafi da Motata Anjima zanzo gidan
Karba key tayi




Ummeey dake daki kwace tanajiyo duk wani hira dasuke shida Momyn


take taji tausayin kanta ya kamata. Kuka tasaka Mai tsuma zuciya




Ciki kuka tace Allah sarki Abbana kahada Aurena da Ya Muhammad ne domi Kara danko zumuncimu ama sai gashi Yana naima ya ilatani Kara fashewa da kuka tayi Saida tayi Mai insanta sana tayi shuru ga zafin zazabi dayake Adabanta




******************




Haydar da Rukkayah bakaramin shakuwa sukayiba kullu Rukkayah Bata da buri da yawuce taga takwantarwa da Haydar hankalin


Shikasa Adam bakaramin dadi yake jiba gani damuwar dake damu Haydar din Tana raguwa Kuma hakan yasamo Asaline tadalilin Rukkayah




Ammy zaune itada Dady suna hirra Ammy tace Alhaji Wana yariyar Rukkayah bakaramin sauyi tasamar a rayuwar Haydar ba yazufa yarage yawan damu da tunani


Dady yace nalura da haka Ama wlh haryaxu bai cire yariyarna daga ransaba narasa wane iri Son Haydar yakewa Wana yariyar


Nifa nagama yanke hukunci zanje nasamu Alhaji salisu nanema Masa Aure Rukkayah tuda Naga hankalisu yazo daya hakane zaisa ya manta da waca yariyar




Ammy tace Alhaji kanaga Haydar zai yada nifa tsorona kada azo akara Masa wata damuwa yazuma da Yaya mukasamu ya fara dawowa hayacinsa




Dady yace yimasa Aure shine zai dawo dashi hayacinsa hakane zaisa ya cire Wana yariyar gaba daya daga ciki ransa kede kitayashi da Adu.a


Ammy tace to Àllah ya zabar da abuda yafi Alkairi Dady yace Ameen






WASHE GARI


Dady yasamu dady Rukkayah akan yana nemawa Haydar Auren Rukkayah Dady ya kara dacewa kasa iri halin da Haydar ya tsici kasa saboda Soyayyah


Tunda Haydar ya rasa Wana yariyar bamu sake gane kansaba har zuwa Wana lokaci


Yanayinsa gaba daya ya canja kulu Yana ciki kunci da yawan tunani sai gashi a sanadin Rukkayah Haydar yafara dawowa hanyacisa


A jiyar zuciya Alhaji Salisu ya sauke gami dacewa Haydar yaro kirkine tankar Dan, yake a guna


Alhaji Museen babu Abuda zaka nema a guna wada baza inya makaba mudin baifi karfinaba


Inaso kasaka a Ranka da Haydar da Adam daya suke a guna


Dan haka Ina Mai sanar dakai cewa nabawa Haydar Aure Rukkayah Allah yasa Wana Hadi damukayi ya zamo sanadiyar yayewar damuwasa


Dady cire glass din dake kan fuskarsa yayi gami da mamaki karanci iri na Alhaji Salisu


Dady yace Alhaji Salisu babu Abuda zance dakai saide nace Allah ya saka maka da mafifici Alkarinsa Allah ubangijin ya Albarkaci zuri,a


Alhaji Salisu kamin halaci wada bazan taba mantawa dakaiba


Alhaji Salisu yace Alhaji Museen kadena min godiya akan Abuda ya zamomin Dole


Dady yace Alhaji Salisu Ina Kara nema Alfarma a gareka inaso a saka biki nakusa


Sana yace ya dauke Masa duk wani Abuda za a bukata daga ne da biki Dady baibar gidasu Adam ba Saida sukatsan da Rana nada wata daya haka sukayi sallama kowanesu zuciyarsa cike da farin ciki




Bayan tafiyar Alhaji Museen Dady yace Mom takira Masa Adam da Rukkayah Akwai maganar da ya keso yayyi dasu


Mom ce tasanar dasu cewa Dady su nason ganisu Basu Bata lokaciba suka fito tsugunawa sukayi a gabansa ciki girmamawa Adam yace Dady sanu da hutawa


Amsawa yayi gami dacewa bakomai bane yasa nace inason ganiku sai Dan nasanar daku wani Abu Alkarin




Kiyi hakuri Rukkayah da irin hukunci da nayanke a kanki batare da naji daga gareki ba domin ceto rayuwar wada ya dade cikin gyarari


Rukkayah da zuciyarta tafara bugawa da karfi take idonta ya fara zubar da Hawaye mikewa tayi zubu Tana kada Kai Adam ne ya wuga mata harara tayi sauri durkusawa kasa




Dady yakara dacewa a yau ne Mahaifin Haydar yazomin da kokon baransa akan Yana nemawa Haydar Aureki


Nikuma babu Abuda Alhaji Museen zai nema a tare Dani ban bashiba Dan haka nariga da nabawa Haydar Aureki




Dago Kai tayi cike da far,a akan fuskarta tace Dady da gaske ya Haydar zaka Auramin nagode Dady Allah yakara nisan kwana


Sake baki Mom tayi Tana kalonta tace yau Naga Mara kuyan yariyarna yaushe Kika dawo haka bansaniba




Shiko Adam mamaki ne yakamasa gani lamari yake tankar a mafarki tayaya Abba zaizo nemawa Haydar Auren Rukkayah bayan yasan halin da Haydar din yake ciki


Baidace a ce Ankara Masa wata damuwa ba ya zuma da yaya a kasamu ya fara dawowa hanyacisa




******************


Shima Dady Yana komawa gida yasanar da Ammmy yarda sukayi da Mahaifin Adam


Ammy tayin farin ciki sosai Dan ita dama tariga da tayaba da tarbiyar Rukkayah






Abangare Haydar tunda Dady yasanar dashi cewa ya nemamasa Aure Rukkayah bakara min firgici ya shigaba jiyayi tankar Ana soka Masa mashi a kirjisa Tsatsar tashi hakali suka bayana a tare dashi


Hawayene suka fito daga idonsa yace pls Dady zuciyata zata buga Dan Allah kabarni naji da Abuda yake damuna


Dady ban shiryawa Aure ba Ida har nayi Aure a yazu bazan iya sauke nauyi da Allah ya dauraminba




Kallonsa Dady yayi yace Haydar hakuri zakayi Ama nariga da nagama yake hukunci domin nagaji daganika haka Tashi yayi yabar falo


Yana shiri fitowa saiga Adam Yana kwokwarin shigowa kallo daya Adam ya Masa yaga tsatsan tashin hakali bayane a kan fuskarsa


Lalashisa Adam yafarayi sana ya Masa Alkawari bazai Taba bari ayin Wana Aureba
Dakar Adam yasamu ya shawo kan Haydar har yadan sake suka fara hira


Itako Rukkayah Sai Kiran Haydar take ama bai daukaba tamishi kusa 20 missed call ama bai daukaba hakalinta bakarami tashi yayiba


Gyaleta ta dauka ko sanarwa Mom batayiba tanufi gidasu Haydar Tana insowa tatara dasu zaune a harabar gida karasowa Ida suke tayi


Tace ya Haydar laifi Mai nama da har zankiraka kaki kadaga kode baka farin ciki da Wana hadin da iyayyemu sukayi ne


Nide wlh Ina farin ciki dawana hadin da iyayyemu sukayi ya Haydar tun Ina yariya zuciyata takamu da sonka hawayene suke zirya a kan fuskarta durkusawa tayi a gabansa tace ya Haydar kabani dama namaye maka gurbin Ummeey


Jikisane yayi sanyi gani yarda Hawaye kezuba a idonta take yaji tausayita ya kamasa rarashita yafarayi yace kanwata kiyi hakuri kidaina kuka haka


Inajin tsoro kada muyi Aure kizo kikasa samu farin ciki a cikin gidana bazan taba yafewa kainaba mudin kika kasance cikin bakin ciki sabodani Rukkayah kina da matsayi na daban a cikin zuciyata bazan so ace nagaki ciki damuwaba


Wlh Ummeey ita kadaice a Raina banaji zan iyasamu wace zata mayemin gurbinta kiga idan harna Amince da Aurenki nasani bazaki samu kulawa daga gareniba


Rukkayah tace na Amince zan zauna dakai a ciki kowane irin yanayi Dan Allah Ina son kasanar Dani labari Soyayyarka da Ummeey


Kallonta Haydar yayi yace kanwata Soyayyata tafarane a ranar wata litini..




By YAR AUTAR DASHEN ALLAH.....https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share


_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*


_*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*




for more inf...08140801885




_
Page 41& 42


__________________"Ranar litini itace ranar da bazan taba mantawa da itaba a ciki tarihi Rayuwata


"Nafito daga gida da misalin karfe 7 :45 Ina sauri zani gurin Aiki tsautsayi yasani bin Wana hanya Ashe da rabo nayiwa Son bauta inata waige waige gefe hagu da dama tuki nake nagani dama dan Naga titin bakowa gefe nawai waya bayi Auni ba take idanuna suka fara rawar kar,ma




"Birkina a take ya kusa kwuce min kallon Ummeey ya kusa jazamin


wani kallo Ummeey tawurgamin wada yayi sanadiyar shigata ciki wani yanayi


"Bansan Ina daga mata hanuba harta wuce Naga baza iya hakura ba take nataka birki yayi Kara wada haka yasata juyowa
fitowa nayi daga Motata nakarasa inda take


Sanye take da uniform a jikinta da Alamu School zata sallama nayi mata tare da gabatar mata da kaina mukara gaisawa tafadamin sunata tasanar Dani cewa gidasu yana dorayi muntauna zantukamu a dadafe saka mako sauri danake zan wuce gun Aiki gashi itama zatatafi School


Sallama mukayi nida Ummeey haka nawuce Office zuciyata cike da farin ciki wuni ranar nayishine cike da nishadi


Hata Ammy Saida tagane Ina ciki farin ciki
tace Haydar yau Naga sai far,a kakeyi


Murmushi nayi nace Ammy nakusa nakawo Miki sirika ce Ammy tace toh Allah yanuna mana lokaci Fatima tace ya Haydar yaushe zatazo tagai da Ammy kaga idan tamana shikena Ida Kuma batayiba sai kacanja Mana wata


Hararata Haydar yayi yace kefa Fatima kirainani da yawa ke harki insa in zabo mata kice Zaki kusheta Aikwo da a ranar saina karyaki


Dariya tayi tace ya Haydar wasa nake makafa waneni ai ban insa nakushe Anty naba


Haydar yace daya fimiki cike da tsokana Fatima tace ya Haydar kawai Anyi biki Rana daya da namu kaga shikena Ammyna zatasamu Mai debe mata kewa


Murmushi Ammy tayi tace Fatima ba a rabaki da shirme


Mikewa yayi yace Ammy zan fita zanje gun Adam yau kwatakwata bamu haduba


Ammy tace a dawo lafiya Kai tsaye gun Adam nanufa shikasa Adam Yana ganisa ya gane Yana ciki fari ciki


Kallonsa yayi dauke da murmushi a kan fuskarsa yace Mutumina yau naganka ciki farin ciki meye sirin ?


Murmushi Haydar yayi gami da lunshe idanu yace Adam nayi gamo da wata kyakyawar yariya wada kallo daya namata tatafi da zuciyata gaba daya


Tuda nake bantaba haduwa da mace da takwantamin a Rai ba kamar Wana yariyar jinake idan narasata zan inya rasa Raina


"Yau nafara ganita ama inajinta a ciki Raina tankar mun shekara dari nida ita katashi karakani gidansu innemi izini daga waje Mahaifinta


'Sake baki Adam yayi Yana kallonsa ciki mamaki yace Abokina kode kayi gamo da Aljanace?


Dan gaskiya Abu akwan daurewar Kai a ce yau kahadu da mace duk kabi kasusuce har kana in kirarin idan karasata zaka iya rasa Ranka




Kama hanusa nayi nace kaide tashi mutafi gidanasu mikewa Adam yayi muka shige mota kaitsaye unguwar dorayi muka nufa bamusha wata wahalaba muka gane gidasu


"Tura yaro mukayi ya Mana sallama da Mai gida yaro yafito ya sanar damu cewa Yana zuwa Muna tsaye jiki Motarmu sai gashi yafito karasawa mukayi gareshi muka gaisheshi mukayi cike da ladabi


"Ciki far,a ya Amsa yace ama saide bangane kuba?


Adam ne yace dama Baba muzo nema Alfarma ne agunka Abokinane ya ga Yar,ka Yana Sonta da Aure shine muka ga baidace ace muzo gunta kaitsayeba batare da munemi inzini a wajekaba


Kallomu Abbata yayi cike da mutuntawa yace hakan daku kayi yanuna min cewa daga gida mutunci kuka fito na Amince nabaku inzini


"Ama bana son yawa hira godiya muka Masa sosai sana ya shige ciki gida yace zaituro Mana ita


"Bai dade da shiga gidan ba sai gata tafito ciki takunta Mai daukar hankali Tak'araso garemu tsareta nayi da kallon Soyayyah Mai ratsa zuciyar


Bansa Tana gaishemu ba Dani nariga dana mace Akanta


"Adam ne yace mallama Ummeey ga Abokina dafata Zaki rikeshi da Amana Haydar baitaba gani wata Yan,mace yace Yana Sonba kece tafarko Kuma kace ta karshe


Dan Allah kirikemin Abokina da Amana kisanifa bakarami son ya kemikiba Ida har zuciyarsa tasamu matsalla kece sanadi


"Kallosa Ummeey tayi ciki muryarta Mai sanyi tace insha Allah bazaku taba samu matsalla daga gareniba




Zan irike Amanar soyayyamu zabata kullawa fiye da yarda baka tsamani bazaku taba samu cin Amana daga gareniba fatana kaima Allah yabaka ikon rike Wana Alkawari


Nima bantaba soyayyaba sai a kanka Dan Allah karikeni da Amana kada kacutar da zuciyar data Aminta dakai


"Cikin sanyi jiki Haydar yace Ummeey nakarbi Amanar soyayyarki baza taba rabuwa dakeba har Abada namiki Wana Alkawarine har ciki zuciyata Ida har nakarya Wana Alkawari Allah bazai barniba


Basubar kofar gidasu Ummeey ba sai daf da magariba sallama sukayi mata suka dau hanyar gida sauke Adam yayi a gidasu shima ya wuce gida....












By YAR AUTAR DASHEN ALLAH .......✍🏻https://www.facebook.com/profile.php?id=100087451774783
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=2192729347574173/?ref=share


_*FACEBOOK LINK*_
https://www.facebook.com/groups/2192729347574173/?ref=share_group_link




_*WHATSAPP LINK*_


https://chat.whatsapp.com/CnAupcS3i8c4y3JHVuXYXA


_*DASHEN🌲 ALLAH*_
_*WRITER'S ASSOCIATION📚📚*_
_*ALLAH SHINE GATAN MU*_
_{ƙungiyar dashen allah ƙungiya ce ta jajurtattun marubuta kuma tsayayyu masu aiki da ilimi wajen rubutunsu dan ganin sun kawo muku labari wanda zai wa'azantar daku ilimantar daku, faɗakar daku.}_
*Alƙalami✍🏽 yafi takofi🗡️*


_*ZAƁIN🤵🏻‍♂ABBANA👳🏼‍♂*_
_*NA*_
_*UMMEEY MUHAMMAD LAWAN*_
_*(UMMUH AFNAN)*_
_*"YAR AUTAR💃🏻DASHEN🌲 ALLAH*_



for more inf...08140801885








Page 43 & 44






_________________ kwo dana dawo gida nataran da Dady zaune Yana hutawa zama nayi a gefensa nagaisheshi Amsawa Dady yayi dauke da far a akan fuskarsa kallona yayi yace




Haydar yau Naga sai far a kakeyi da alamu wani Abu fari ciki yasameka ko murmushi nayi gami da sukuyar da Kai kasa nace Dady a yau Allah ya hadani da wata kyakyawar yariya Yan gida mutunci




Wlh Dady Kai kanka ide kaganta wlh sai kayaba da tarbiyarta gashi Kuma mahaifita datijo arzikine wlh Dady bakaga Yanda ya mututa muba nida Adam da mukaje nema izzini hirra gusa


Dariya Dady yayi yace ikon Allah lale Haydar kana son Wana yariya sosai amafa naji dadi Wana lbr da kazomin da shin




Idan har kudaidaita da ita to kasanar Dani sainaje nasamu Mahaifinta ayin maganar Aure murmushi nayi nace Dady aini ko gobe a kace za a dauramin Aure da Ummeey


To Ina maraba da hakan Ammy ce ta Hararen tace waini Haydar Soyayyar Rashi kunya tasakakane


Dady ne yace ah ah kyalesa ya Fadi Abuda yake ransa lokaci ne yayi da 'Danki yake son yaga ya dawo babban mutun


Tuda kike dashi kitaba jin yazo miki da magana maka macin haka


Ammy tace to ai shikena Allah yasaya alkairi a ciki Neman


Dady yace Amiiiiiiiiiiin nima yau kasakani cikin fari ciki bani da wani buri da ya wuce a ce yau ka Auro yariya Yar gidan muntunci Mai tarbiya


Wace zata mutuntamu a matsayinmu na iyayyenka


Kallo dadyna nayi zuciyata cike da kaunarsa nace Dady nasa zakuyi Alfahari da Ummeey Ida tazamo sirika a ciki Wana gida


Ammy tace Allah yasa Allah yatabata Mana da Abuda yafi alkairi tashi nayi nayiwa su Ammy sai da safe nawuce dakina




*****************




Kwanciya nayi a kan kado zuciyata cike da tunani Ummeey nikaina Ina mamaki iri Son Dana kewa Ummeey bantaba tunani zan tsici kaina cikin soyayyah Mai tsanani irin wada nakewa Ummeey ba


Ina ciki Wana tunani barci yayi Au gaba dani mafarki nayi Wai gamuna nida Ummeeyna Wai muyi Aure harda yaramu guda biyu
muna ciki wani lambu Mai cike da ni,ima gefesa furanine suka zagaye lambu


Kallona tayi takashemin idon daya tace Diya fari cikina dana yaranaYana samuwane Ida har muka cigaba da kasance tare da Kai




Kai ne jigomu Kuma
Kai ne Haske Mai haskaka Mana cikin rayuwarmu

6 / 21