Chapter 31 Reading KURKUKUN KADDARA FINAL STEP BY HAFSAT BATURE BOSS.txt Arewa Novels

KURKUKUN KADDARA FINAL STEP BY HAFSAT BATURE BOSS.txt

Author :  Boss Barture Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   31 / 107

90K to 93K   out of 319.4K words

rai, tana kewarsu tana son su zauna su yi firar yaushe rabo sai dai ba ta jin zata iya yin hakan saboda fushin da take yi da su..

"Sun haifi ƴa'yansu sun basu kulawa, amma ni basu kula min da ƴata ba, har ta mutu.." kifa kanta ta yi saman pillow, tana kuka ƙasa ƙasa don kada sautin ya farkar da su Unaisah.

Bayan sallar magrib suka hallara a tv room din gidan kamar ƙaramar cinema, su hudu ne zaune kan kujeru, sun nutsu suna kallon indian drama a cikin faskekiyar plasma tv din dakin.

Unaisah tana a kusa da daddynta ta langwa6e kanta saman kafadarsa, yayin da Batool take a gefen Ummi hannayensu ruke cikin na juna, cikin nishadi suke kallo.

Wani romantic scene da aka zo, jaruman suna kokarin yin kisss kusan atare Taj da Ummi suka rufe masu idanunsu da tafukan su, aikuwa gaba daya suka tuntsire da dariya, su kansu basu tsammaci zasu ga abun da zaisa su ji kunya ba.

Saida aka wuce gurin, tukunna su ka buɗe masu idanunsu.

Da yar shagwa6a Batool ta ce, "Aunty Ummi, why did you cover my eyes?

"It's not appropriate for you to see" dariya su ka kuma yi..

"Daddyn Unaisah ya batun sauran yaran fa? Ina ta so inyi maka magana, ko har yanzu baku yanke shawara ba ne? Wlh sun takura, kullum na yi waya da su sai sun roke ni akan in yi ma Chief magana a dawo da su nan.." Ta fada tana kallon Taj.

Unaisah ta ce, "Wallahi munyi missing dinsu, nima duk idan mu ka yi video call da su har kuka suke yi min, pls daddy, kayi wani abu mana, ko mu mu koma can gurin su ko su dawo nan zai fi masu kwanciyar hankali.."

Taj ya ce, "Nima suna a raina, ko ɗazu saida na yi ma Chief maganarsu, na ce masa gwara a dawo da su nan din su san cewa mun dawo ga kuma abun da ya faru, in ya so sai mu lallashe su su yi hakuri su rungumi kaddara, sai Chief ɗin ya ce shima yayi tunanin yin hakan amma da akwai dalilin da ya sa ya za6i su cigaba da zama acan din har zuwa time da zamu kammala kama Elders, yana so ya basu mamaki nima kuma na goyi bayan hakan, ko dan saboda Sajeed ya ƙwallafa rai akan yar uwarsa, bamu san ko hada ita cikin yaran da muka ku6utar ba, mun bari sai zuwa time da lafiyarsu ta inganta saboda akwai majinyata a cikin su, wasu ma har surgery aka yi masu,"

Tsananin tausayinsu ne ya kama su, nan da nan walwalarsu ta ragu.

"Daddy, when will we go to the hospital to see them? Batool ce ta tambaya,

Unaisah ta ce, "I even asked the Chief about it, but he said no for now because the hospital is far from the city.."

Bata ƙare maganar ba Taj ya ce, "Kuyi hakuri zuwa lokacin da za su ji sauki, cikin gari za'a dawo da su, a hada ku gaba ɗayanku" murmushi suka yi,

Ummi ta ce, "I can't wait to see wallahi, har walima zamu haɗa don taya su murnar samun yan'ci ..." murmushi suka saki gaba ɗayansu..

"Amma daddyn Unaisah, taya za'a iya gano iyayen su da suka sadaukar da su? Kuma har su nawa ne pls"?

"Da bincike In sha Allah zamu gano duk wanda ya sadaukar da su, saura kuma da bamu samu iyayensu ba, zamu ruke su a gurin mu, duka fursinonin dake a asibitin dari uku da wani abu ne." Cike da tausayawa ta ce, "Allah Sarki, Ubangiji Allah Ya raya su, Allah ya kare su, Allah Yas a karshen wahalar su kenan, Allah basu lafiya. Su kuma fursinonin da suka mutu Allah Ya jikansu da rahamarsa..." Amsa mata suka dinga yi da Ameen ameen.

"Allah Ya saka masu cin zalunsu da aka yi, Ubangiji Allah ya toni asirin Elders din nan, Allah Ya wulakantasu a idon duniya, Allah Ya hana su kwanciyar hankali, Allah ya jarabce su da masifu iri iri..." Da ƙarfi su Unaisah suka furta Ameeen.

Kafin suka mayar da hankali akan Kallon da sukeyi har saida Chef ya shigo ya sanar da su su fito their dinner is ready, sannan suka baro Tv room din suka nufi Dining area.

Kafin su karasa saiga Chief ya sauko down jikin shi sanye da Thobe ya nufe su, hannunsa ruƙe da date boxes din da Sheikh Imam ya bashi.

Suna niyyar zama kan dining chairs, sallamarsa ta dakatar da su, juyawa sukai tare da kallon shi.

Lokaci ɗaya walwalar dake akan fuskar Ummi ta dauke duff tunawa da abunda suka tattauna, kawar da fuskarta gefe ɗaya tayi zuciyarta na bugawa da sauri, kallo ɗaya ya yi mata ya mayar da idanunsa kan su Batool dake gaishe da shi, yana murmushi ya amsa masu.

Bayan ya gaisa da Taj, Ummi ta yi karfin halin gaishe da shi, ya masa mata tare da miƙa mata kwalin dabino.

Kin kar6a ta yi saboda tana kokwanton ko ba ita ya ke miƙo mawa ba.

"Sako ne daga sheikh Imam malik, ke da su Unaisah,"

Tsantsar mamaki ne akan fuskarta, cike da zumudi ta kar6i kwalin ta soma jujjuya shi a hannun ta, gaba ɗaya sun lura da farin cikin da ya mamaye ta, sai daɗi take ji mahaifinta ya fara nuna kulawa agare ta, sam ta manta da su agabanta, sai kallonta su ke yi, tausayinta ne ya cika zuciyoyinsu, in ka cire Batool da batasan komai ba game da labarinta.

Tunawa ta yi da lokacin baya, duk in sheikh Imam ya fita ƙasashen larabawa sai ya dawo mata da tsarabar dabino da ruwan zamzam tare da irin suturunsu, tana ji aranta ya bata dabinon ne don ya tuna mata da wannan lokacin, me hakan ke nufi? Ko mahaifinta yana son yin sulhu da ita ne?

Kuka take so ta yi sai dai ta kasa yi agaban su, bata ɗago ta dube su ba ta juya da sauri ta nufi Up, Duk akan idanunsu, Batool har ta zabura zata bita Taj ya ruƙo hannun ta, "Ku zauna ku ci abinci, zata dawo ne"


"Ga wannan naku ne." Ya faɗa tare da miƙa ma Batool ɗayan box din ta kar6a tare da yi masa godiya.

A fakaice suke satar kallon Juna shi da Unaisah, kamar zasu haɗiye juna.

Kasa tafiya ya yi, saboda kewarta da ta mamayesa, sai dai baya son Taj ya gane saboda ita ya tsaya, hakan yasa shi juyawa zai tafi, muryar Taj ce ta katse shi, "Bismilla, ka zo mu ci a tare mana, zaka fi jin dadi."

Juyowa ya yi, "Ban ƙi tayinka ba, amma..." bai karasa maganar ba ya dan dakata yana kallon Unaisah da ke yi masa mimi da baki, da hannu take nuna masa kujerar dake fuskantarta don ya zauna.

Batasan Taj ya ga abun da take yi ba, girgiza kai ya yi tare da yin murmushi, ita dai Batool hankalinta na akan chief sai kallon shi take yi kamar ta samu tv.

"Okay, " Ya faɗa tare da jan kujera ya zauna, da kanta tayi serving na shi, abincin suke ci amma hankalinsu na akan juna, tun batool bata lura ba, har ta fara lura da irin kallon love din da suke ma juna.

Batasan ya akai ta tsinci kanta da jin ƙunci ba, gaba daya abincin ya kundureta, ta rasa gane meke damunta.

A bangaren Ummi bayan shigar ta ɗaki saman gado ta fada cike da kewar mahaifinta, komai na rayuwarsu take tunowa, har yau tana tambayar kanta meyasa yayi mata haka a matsayinsa na ubanta, wanda ya fi kowa sanin wacece ita, meyasa tsawon shekarun nan bai ta6a nemanta ba? Nan da nan ta ji baƙin ciki ya cikata, Dabinon ma kasa bude shi ta yi, ta tura kwalin ƙarƙashin gadon ta.


__________________________________________


Luxury-incense By Sapnah Borno.
Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug. Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.
Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take

Our Chadian aphrodisiacs are.
Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai

08093772168

*Welcome, Littafin kurkukun ƙaddara 500 ne, dukanshi Book One two and 3k Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*

3196407426

First bank

Bature Hafsat Muhammad,

*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____💞______💗_____💘_____🌹______💋_____💫_____🫀___~




Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA💃🏽💃🏽💃🏽😁😁😁 da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata 💃🏽💃🏽💃🏽😃🙃Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı😋800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.



*daga Alkalamin Boss Bature*



ISOD HEAD QUARTER AT MEETING ROOM..🔥

Meeting Room ba lafiya, tun da suka hallara, Chief ya zabga tagumi da tafukansa biyu, hakan ba ƙaramin daure musu kai ya yi ba, kiran gaggawa ya sa aka yi musu don su yi meeting, kuma sun zo ya kasa magana ko kallonsu bai yi ba, cike da ruɗu suke ta kallon fuskar sa, daga yanayinsa suka fahimci baya jin dadi ganin yadda ya faɗa, kuma akwai wani abu dake damunsa, duk da sanyin A.c ɗin ɗakin wani irin gumi ne ke keto mashi....Cikin kunnuwanshi ya tsinkayi muryoyinsu sama sama suna yi mashi magana cikin harshen turanci tamkar raɗa,

"Sir Are you Okay?"

"Sir meke damunka? Baka da lafiya ne"?

"Sir pls, gaba ɗaya mun damu da kai, ka faɗa mana in akwai abun da ke damunka.."

Dafa Kafadarsa Commender James yayi, "Owais, meke faruwa da kai ne uhum?"

Sai lokacin ya ja dogon numfashi tare da sauke ajiyar zuciya, a hankali ya zame tafukansa daga kan kuncinsa, ya zube hannayensa saman laptop keyboard din gabansa, a hankali ya ɗago da raunannun idanunsa da suka kaɗa juwar ya bi su da kallo.

Na hannun damansa ne zazzaune kan kujerun dake a gefensa na hagu, daga bangarensa na dama U.s Armies ne tare da General Noah da Taj, wannan karon hada shi Chief ya yi inviting..

"Owais, mun fahimci akwai damuwa atare da kai, daga yanayin ka muka fahimci baka da kwanciyar hankali, Pls, in ba damuwa ka faɗa mana mu nema mafita a tare, mun riga da mun zama ɗaya..." Cikin kulawa General Noah ya yi maganar yana dubansa.

Bawan Allah, kallonsu kawai ya ke yi shi kaɗai yasan meke damunsa, baisan ma tayaya zai fara yi musu bayani ba! Ya za su ɗauki abun idan suka ji cewa kakansa ne Elder! Ya Ilahi, fargaban da ya ke yi kenan shiyasa yake ta jin zullumin ya faɗa abun da ya tara su, abun da takaici.

Numfasawa yayi a hankali ya soma magana,

"Abun da ya sa na tara mu anan, saboda in taya mu murnar cigaban da muka samu a binciken da mu ke yi akan Elders na gidan kurkukun ƙaddara, ina yi maku albishir na gano wanene shugaban kurkukun ƙaddara..." Zare idanu suka yi cike da tsantsar al'ajabi jin abun da ya ce, ya basu mamaki matuka don basu taba zaton nesa zata so musu kusa ba...

"Chef ta yaya akai ka gano Elder? Abun da muke tunanin ba zai samu cikin sauki ba....?" Commender ne ya faɗa da mamaki akan fuskarsa..

General Noah ya ce, "Amma dai ka shammace mu Chief, ka yi matukar bamu mamaki..." Ya faɗa da murmushi akan fuskar.

kwata kwata basu lura da yanayin sa ba, Taj ne kaɗai ya fahimci babu lafiya, aransa ya ayyana zai yi wuya in ba wani nashi ba ne Elder, duba da yadda ya rame ga damuwa tsantsa akan fuskarsa, hakan yasa bai nuna farin cikin sa ba..

"Sir, ba dan daga bakinka na ji maganar nan ba, da sai na ce ba gaskiya bane, saboda na razana da jin ka gano mana tantirin dan ta'addan nan, amma tayaya ka gano sa? Kaina ya kulle, banyi zaton zamu iya gano sa ta cikin sauki ba.." CI ne ya fada..

COO ya ce, "Allah yasa ba mafarki nake ba, Chief pls ka fada mana wanene ɗan iskan mutumin nan uhum? Wani shegen ne? Wlh na ƙosa na ji harna fara tunanin azabtarwar da zamu yi masa, kai mutumin nan ko kotu ba zamu kai shi ba, saboda bana tunanin zasu iya yanke mishi hukuncin da ya dace, mu zamu haɗa baki mu murkushe ɗan iska a cikin cell, But, sir sauran Elders din fa?"

Wani raunannan kallo ya ke binsu da shi, sai farin ciki suke yi suna ɗurawa Elder ashariya basu san grandpa din sa ba ne, gaba ɗaya sun ƙagara da su ji wanene Elder din sai tambayar shi suke yi yayi shiru yana kallonsu,

Agent Zahra ya ce, "Zan so inga idon azzalumin mutumin nan, ƙarya ta ƙare masa, ko ya zaiji idan muka ɗamke sa, amma kuna tunanin kamasa zaiyi mana sauƙi kuwa? Tun da basa jin makamin mu, zai iya amfani da tsafi ya 6ace..." Ya faɗa da damuwa akan fuskarsa..

A hankali Chief ya dubi Taj dake ta kallonsa, ruwan hawayen da ya gani kwance a cikin idanun Chief ya ɗaga hankalinsa, girgiza mashi kai ya ɗan yi alamar kada ya karaya, cike da damuwa ya yamutsa pink lips dinsa tare da cizon lower lip din da hakoransa.

Cike da rashin kuzari ya miƙe daga kan kujerar da yake ya fuskance su tare da zuba hannayensa cikin aljihun wandonsa, gaba daya suka bi shi da kallo a ƙagare da son jin me zai ce.


Nauyin haɗa idanu da su ya ji, a hankali ya fito daga gaban kujerar ya juya masu baya lamarin ya ɗaure musu kai,

Ya ji zafi aranshi fiye da zafin ƙunar wuta, surutan da suka yi akan kakansa sun ta6a zuciyarsa, ina ga kuma sauran al'umma idan komai ya fallasu, Allah kaɗai yasan cin zarafin da za a yi musu.

Haƙiƙa Baba Obie ya cutar da su, ya ja musu zagi da cin mutunci a idon duniya, sai da ya yi silar ɗaukakar su tukunna ya tarwatsa darajar su..

Gwauran numfashi ya ja, cikin karyayyar murya, mai matukar rauni da ƙarfin hali ya furta, "Ina baku haƙuri da abun da zaku ji daga gare ni, I'm really disappointed, an karya min zuciyata, zallumi da fargaba ne suka hana in sanar da ku tuntuni..."

A ruɗe suke kallon kallon a tsakaninsu, nan take ransu ya fara basu kodai na jininsa ne Elder ɗin? Wataƙil cikin uncles ɗinsa ne, kwata kwata ba su kawo ma ransu zai zama kakansa ko mahaifinsa ba.

"Kada ka ji komai Owais, ka faɗa mana zamu fahimce ka.."

Commender james ne ya faɗa..

Cikin rawar murya ya ce, "Ba mahaifina bane, Ba kuma cikin Uncles ɗina bane, amma wanda ya yi silar zuwan su duniya shine Elder shugaban Kurkukun ƙaddara...."

Tashin hankalin da ba'a saka mashi date, Tunkan ya ƙarasa maganar A kiɗime suka zabura tare da miƙewa tsaye, a lokaci ɗaya suka ɗaura hannayensu saman kawunansu, Idanunsu azazzare cike da tashin hankali haɗi da al'ajabin da ya kamasu! Lamarin ya gigita su.

Duk da sanyin A.c din dake ratsa fatar jikinsu hakan bai hana gumi wanke gaban goshin su ba, wlh sun karaya matuka, Hankalin maza ya tashi.

A sukwane General Noah ya zame hular kakinsa dake a kansa ya kifa ta saman table dinsa..

A dabarbarce Commender James ya furta, "Owais, kana cikin hayyacinka kuwa? Kasan me kake faɗa? Ko ka sha giya ne uhum? Kakanka fa ke nan, Kana nufin Obinna, anya ka yi bincike da kyau? Ta ya ma hakan zai yiwu?"

Girgiza kai CI yayi cike da takaici ya ce, "Sir am sorry to say da wani ne ya faɗamin maganar nan Allah sai ya ci na jaki, Hakan ba zai ta6a yiwuwa ba, ba gaskiya bane, Baba Obie bazai aikata munanan ayyukan nan ba, Owais ka bani mamaki, ban taba zaton zaka iya furta wannan maganar akan kakan ba, kafi mu sanin wanene shi, amma ko mu kanmu da muke abokanka mun yi imanin baba Obie bashi bane Elder, Mutumin mai kyawawan halaye da tausayi irinsa bazai iya aikata abun da

31 / 107