Author : Maman Aysha Category : Romantic Hausa Novels
ο»Ώ[22:28, 9/3/2017] βͺ+234 803 922 1122β¬: ππ
SAfNAππ
*Bismillahir rahamanir rahim, INA yiwa dukkanin al ummar musulmi barka da salla more especially fans dina Wanda nasani da Wanda bansani ba, Allah ya karbi ibadunmu kuma ya maimaita mana*
_jinjina agareku members din Maman Aysha grp, inajin dadin kulawarku agareni, thanks for the luv and care Allah ya barni tare daku_
*INA rokon Allah yanda ya bani ikon farawa Allah ya bani ikon gamawa lpya*
1β£β5β£
Bayero university kn
Yan mata da samari zaune a bakin faculty of law kowa sai harkarshi yake yi, wasu suna discussion, wasu suna hira da friends dinsu, wasu kuma suna zance da samarinsu. Duk Wanda kagani akwai abinda yake yi, shigowar wata dalelliyar motane kirar BMW 2017 ta dauke hnklin duk Mutanen da suke zaune a wajen, daidai bakin faculty din aka faka motar, kowa na wajen ya nutsu ya zuba ido suna so suga ne fitowa daga cikin motar......wani hadadden saurayi ne ya fito sanye cikin wata shirt polo red color, yellow jeans, yellow facing cap da kuma red flat cover shoe masu tsadar gaske. Fuskarsa manne take da wani tsadadden balack tabarau hannunshi kuma daure da wani agogo me tsada. Me krtu kallo daya zakayi mishi ka gane cewa kudi, Hutu da kuma gayu sun ratsa shi, he is every smart and handsome, irin kyaun da duk buduwar data ganshi saita hadiyi yawu.
A tare yan matan wajen suka furta waww, mufida tace wanan handsome din kuma daga ina? Kuma Dan gdn waye? Zainab ce ta basu amsa da cewa Imran kabeer mesikeli nefa, dan gidan alhaji kabeer mesikelin naira ne, iam very sure kunsan sunan shi, Wata daga cikin yan matan ce tace kwarai kuwa munsan sunanshi, Amma bamu taba ganin shi ba, dama shine wanan? Dole 'yan matan garin nan su haukace akanshi, gskya ya hadu to the core, saidai ance yanada girman kai da izza, to ke a ina kika sanshi zee? Saurayin big girl nefa, binta tace wai Sumy? Eh ita, jakar uba Amma fa idan ta aureshi ta gama yin SAA a duniya, dama itama babanta done ne, kome ya shigo yi sch din nan? To koma zance ya shigo wajen ta? Kowa shiru yayi sbda ba Wanda zai iya bata amsa acikinsu.
A bangaren imran kuwa phone din shi ya dakko ya fara dialing no Sadik, yana dauka yace na shigo cikin skul din fa, kana ina ne? Sadik yace ina tare da students a class, inayi musu lecture Amma saura 20mints na fito, yi hakuri ka jirani, cikin sham kamshi yace kaima Kasan bazan iya jira ba, zan tafi kawai, you should call me when you're through. Sadik ne yayi sauri yace don Allah karka tafi imran, kayi hakuri ka jirani pliss, imran yace to ai problem din ba wajen da zan jiraka, ni kuma bazan shiga motor nayi ta zama ba, Sadik yace to ka shiga capteria ka jirani pliss? Kashe phone din yayi ya nufi capteria, yana zuwa yayi ordering malt da pizza yanaci a yangance, taunar ma kmr a dole yake yinta.
Wata kyakkyawar yarinya ce suka shigo cikin wajen ita da friends dinta tana gaba suna take mata baya kallo daya zakayi mata ka gane cewa gayu ya ratsa ta, idan ka kalli yanda take tafiya saika rantse 'yar sarauta ce, wani irin taku take mejan hnklin duk Wanda yake kallonta. Cikin isa da kasaita ta nemi waje ta zauna, tunda suka shiga wajen hnklin 'yan matan ya koma kan imran da yake gefe a zaune, dukkansu sunyi falling wani irin kallo suke binsa dashi Amma banda safna domin kuwa ko kallon iskar data deboshi batayi ba. daya daga cikin ma'aikatn wajen yazo ya tambayesu me zaa kawo musu? Kallon friends dinta tayi tace kowa ya fadi abinda yake so, Naila da Fatima sukace shawarma da coke, Bilkisu da Najwa sukace pizza da ice cream, ita kuma Safna tace bata sha'awar komai faro kawai zai kawo mata. Chartn take tayi a wayarta har suka gama, Wanda yayi musu order abincin takira tace nawa ne kudinka? Yace 10k ne, nan take ta bashi raper 100 sabbi fil, cikin Jan class tacewa 'yan matan muje ko? Suka mike suka tafi, Bilkisu harda tuntunbe garin kallon imran.
Tunda suka shiga wajen ya bisu da kallo, sbda yasan dole idan suka kalle shi sai sun kara kallonshi, saidai abinda ya bashi mamaki shine shareshin da safna tayi, sbda tunda yake mace bata taba shareshi ba duk kyaunta da class dinta, domin kuwa shi kansa yasan Allah yayi mishi baiwar kyau.
Su safna na fita Sadik ya shigo kunnensa ya kama yace iam very sorry my friend na zaunar dakai ko? Cikin basarwa yace karka damu, na tashi muje ne? Ko zaka sha wani abu? Sadik yace bari na karbi ruwa kawai mu tafi.
Suna fita daga capteria imran ya kalli Sadik yace da kana shigowa ka hadu da wasu yan mata? Wat yar iskar dariya Sadik yayi, yace yau kuma da bakinka kake mgnar yan mata? Shan kunu imran yayi yace Dan iskanci daga tambaya saika fara min dariya, Sadik yace yi hakuri abokina, nasan wacce kake son Sani acikinsu, safna ce Amma students suna kiranta da swanky lady, law take karnta level 300 take yanzu, kallon sa Sadik yayi yace Seme kake sonji kuma? Smiling imran yayi yace shikenan let's go. Har suka karasa bakin mota idan 'yan mata akan imran yake, zai tada mortar kenan saiga Sumy kamar an jefo ta cikin iyayi tace haba yaya imran don Allah, yanzu ka shigo har cikin skul din nan amma ko ka neme ni? Cikin hadaddiyar voice dinsa yace sorry Sumy aini na manta a sch din nan kike, cikin kissa tace to yanzu ina zaka? Zamu tafi gda mana, to don Allah ka tsaya mu Dan gaisa mana, cikin isa yace kinsan bana son magana sosai, wallahi wanan hirar da mukayi ma harna gaji, so iam going...be Jira amsar ta ba ya figi motarshi suka tafi, Juyawa tayi taga attention din yan matan wajen gabadaya akansu yake,saidai basajin abinda suke fada, ji tayi kanta ya kara girma sbda ba karamin alfahari bane ace ta tsaya da Dan kwalisar saurayi kmr imran, cikin takun yanga da iyayi ta bude motar ta shiga, sauran students kuma kowa yana fadin albarkacin bakinsa
Maman Aysha
[22:31, 9/3/2017] βͺ+234 803 922 1122β¬: ππ
SAFNAππ
5β£β1β£0β£
Washe gari around 5pm imran yana zaune suna hira da friend dinshi mas'ud saiyaji ba wacce yakeson kara gani kmr safna, kawai saiyace mishi ya tashi ya rakashi BUk, nan take kuwa ya mike suka tafi. be fadawa Sadik zai shiga ba sbda yana tsoron iskancinsa, waje ya samu ya faka, sanan suka hau saman motar suka zauna yana kallon mutane 1 by 1, ba abinda zuciyarsa takeson gani kmr safna, can ya ganota sun taho ita da aminiyarta Maryam, tun kafin su karaso ya ganeta, Sbd tafiyarta ta daban ce komai nata is unique, sun kusa zuwa inda yayi packing kenan wasu samari matasa suka tare ta, daya daga cikinsu ne yace ranki ya Dade don Allah temakon da kika saba yimana yauma mukazo ayi mana, fuskarta dauke da smiling tace go ahead ina jinka, wallahi dama kudin registration dina ne be cika ba, gashi kuma gobe zaa rufe kuma naje gda ban samu ba, cikin kulawa safna tace nawa kake nema yanzu? Yace 20k, zuge zip din bag dinta tayi ta dauko raper yan 50 naira guda hudu ta mika mishi, har rusunawa yayi dazai karba, godiya ya fara suburbudo mata tace karka damu kuje kawai, sanan sukaci gaba da tafya, ta jikin motar imran suka bi, Amma ko kallon wajen batayi ba
Tunda ta taho hnklin imran akanta yake, duk abinda ya faru a idonshi akayi, kallon mas'ud yayi yace abokina inason yarinyar can, sbda ta hada duk wasu qualities da nakeso a wajen mace, I like all her style, so zanje kujerun kusa dasu na zauna, kai kuma saikaje kayimin mgna da ita, yace to shekenan.
Su safna na zaune saiga mas'ud yazo bayn sun gaisa yace dama friend dina ne yakeson mgna dake, cikin kasaita safna tace wa kenan? Imran mesikeli, bansanshi ba, ni banma taba jin wanan sunan ba, da mamaki mas'ud yace Amma duk yan matan garin nan ba wacce batasan lbrn imran ba, kodai ke bakuwa ce? Ko daya, kawai dai ban damu da rayuwar wani ba, kuma nima banaso a shiga tawa, more especially akan lbrn samari banida wanan time din, a sanyaye mas'ud yace me zance mishi kenan? Ka fada mishi indai da gaske yana son ganina yazo nan ya sameni. Jiki ba kwari ya koma ya fada mishi, abin ba karamin bata mishi rai yayi ba Amma sai yayi smiling yace karbi compliment card dina ka bata, duk ranar da tayi deciding kulla abota dani ta kirani, juyawa ya karayi ya kaimata card din sanan ya fada mata sakon imran, ba tare da ta kalleshi ba tace ajiye anan, yana ajiyewa yaje suka tafi. A mota mas'ud ya kalli imran yace my friend ina girman kanka da kwalisarka suke da har kabari wanan karamar yarinyar take Neman Rena maka hnkli? Smiling imran yayi yace time dinta na bata yanzu, iam very sure duk ranar da naje mukayi hira da ita zata sauke komai, ko ka manta koni waye? Ni din ne de imran kabeer mesikeli, INA nan a yanda nake ban canja ba, darya sukayi irin ta manyan yara sanan ya bude musu kina a mota.
A bangaren safna kuwa, mas'ud yana tafy Maryam ta kalleta tace my sis da gaske kk bakisan imran mesikeli a garin nan ba? Smiling safna tayi tace waye zaice besan imran ba, ai duk inda kika ga 'yan mata sun hada grp yanzu a garin nan zancensa ake, kawai pretending nayi sbda naga ya fiye girman kai da yawa Sbd yana takama da kudi da kyau, cikin nutsuwa Maryam tace Amma fa duk da haka karkiyi wasa da damar ki, sbda akwai yan mata sunfi dubu da suke mugun sonshi Amma besan sunayi ba, so kiyi a hnkli kinsan INA son cigabanki, idan kika auri imran gskya kinyi SAA, sbda bazan boye miki ba nima da nasoshi da naga ba yanda zanyi ne na hakura, kinsan sis dinshi salma kawata ce sosai, tare mukayi nigerian turkish da ita. So take it easy pliss, dariya safna tayi tace to shiikenan my sis, daga nan sukayi sallama kowacce ta tafi gda
Maman Aysha
[22:33, 9/3/2017] βͺ+234 803 922 1122β¬: ππ
Swanky lady safnaππ
1β£0β£β1β£5β£
Yau kusan 1 month kenan imran yana jiran safna ta kirashi Amma shiru, gashi kullum sonta karuwa yake a zuciyarsa, kawai saiya yayi waya sch din a duba mishi time table din class dinsu, aka fada mishi lecture 3to5 ne da ita.
Yana idar da sallar laasar ya shiga wanka ya shirya cikin wani tsadadden tissue yard fari tass anyi mishi aiki da blue, sanan ya Dora hula blue ya fesa disigner turare. Lexus dinshi ya dauko yayi wa key sai hanyar BUK, 15mints to 5pm ya shiga, waje ya samu ya faka motar, kin kashe motar yayi sbda A/c a kunne take, wakar film din ashqui yasa yana saurara a hankali, dake tinted glass ne ba Wanda yake ganin shi.
A gajiye su safna suka fito daga lecture, wata gown din material ce ajikinta lemon green da touch din orange ajiki, saitayi rolling na orange gyale, tasa orange high heel, sanan ta manna brown glass, a gajiye take tafiya Amma masu kallonta sai suyi zaton sarauta ce tasa take haka, wasu gujeru suka samu daga can nesa suka zauna kallon Maryam tayi tace iam very thirsty Amma bazan iya zuwa shope ba na gaji da yawa, smiling Maryam tayi tace bari na sayo miki, murmushin jin dadi safna tayi tace ngde kawata, Allah ya barmu tare, sukayi dariya a tare.
Maryam na barin wajen imran yaje, tun kafin ya karaso kamshin designer turarenshi ya bugi hancin ta, fuskarshi dauke da murmushin da yake yaudarar 'yan mata dashi yace amincin Allah ya tabbata agareki, dagowa tayi suka hada ido, nan take taji gabanta yayi mugun faduwa, a zuciyarta tace wanan mutun ne ko aljan? Amma saita basar cikin kasaita tace kaima amincin Allah ya tabbata agareka, kafeta yayi da wani shu'umin kallo still yana smiling yace can I sit here pliss? Why not ta bashi amsa batare da ta dago ta kalleshi ba, bayan ya zauna yace yau kusan 1month kenan INA jiran call dinki Amma shiru, ya karasa mgnar yana kallon kwayar idonta, wani mayaudarin kallo ta watsa mishi sanan tace dama nace zan kiraka ne? Langwabe fuska yayi yace oh sorry, gsky ne bakice zaki kirani ba, hannu yasa ya Dan buki bakinshi yace subutar baki nayi, but iam sorry, yanayin yanda yayi kawai saiya bata dariya, shagwabe fuska yayi yace oh abin dariya ma na zama ko? Ya karasa magnar da bedroom voice. Wani irin yanayi safna ta shiga, gabadaya shu'uman cinsa ya kashe mata jiki, a zuciyarta tace dole 'yan mata su mace a sanshi Sbd ba karamin hatsabibi bane.....katse mata tunani yayi da cewa don Allah idan bazaki damu ba inaso ki zama kawata, sbda komai naki yana burgeni, inaso naga mace me Jan class, komai naki is unique I like all your style safna. Cikin basarwa tace ka taba ganin inda akayi abota tsakanin mace da namiji? Wata Yar iskar dariya yayi yace to inaso ki zama budurwa ta? Tunani ta shiga yi, tabbas ya hadu, ba matar da zatace bata sonshi, saidai da alama yanaji da kanshi, yanada izza da kuma girman kai, anya ma kuwa da gaske yake sona ba yaudarata yazo yi ba kuwa? Nima tun ranar dana fara ganinshi naji nayi falling, saidai INA tsron abinda zai faru nan gaba......katse mata tunani yayi da cewa aunty safna ya kikayi shiru? Ko ban samu karbuwa bane? Smiling tayi tace I will think over it, wata shegiyar dariya yayi yace really? Yanzu har sai kinyi tunani akaina? Hmm shi kenan, bani phone no ki sai mu ringa communicating ko, tace to. Phone din shi ta karba tasa mishi, shi kuma ya kirata tayi saving no shi, sanan yayi mata sallama harya fara tafya ya juyu yace ba rakiya? Cikin shagwaba tace wallahi agajiye nake, smiling yayi yace OK bye
Yana shiga motarshi saiga Sumy, cikin tsananin kishi tace wai me kake shigowa yi cikin skul din nan ne? Cikin shan mur yace zance nazo, zance kuma? Ni kuma ya zakayi dani kenan? Yaya imran meyasa naka tausayi na ne? Meyasa kake wulakanta ni don Allah? Dakata Sumy, ni dama ai ban taba cewa INA sonki ba ko? Amma ni nace INA sonka ai, wanan kuma damuwar kice, inaso kisani ke ba type dina bace so bazan taba sonki ba, gara ma ki cireni a ranki, zatayi mgna yace ya isa don Allah, harkin samin headache wallahi, kinsan banason surutu dayawa, be jira amsarta ba yaja motarshi ya tafi, waje ta samu ta zauna saida tayi kuka me isarta sanan ta shiga motarta ta tafi
Maryam na ganin imran ya tafi ta kawowa safna ruwa, tace imran na hago shiyasa na tsaya sbda Ku sake kuyi mgna, gskya kawata kinada saaa samun miji irin imran ai sai me tsananin rabo, saidai kuma kema ba baya bace wato auranku shine match to match Sbd kunyi masifar dacewa da juna, smiling safna tayi tace gsky ne kawata, ba karya imran ya hadu, saidai naga kmr igiyar kudi da mulki suna Yawo akanshi, INA tsoron abinda zaije ya dawo nan gaba, dafa kafadarta Maryam tayi tace karki damu insha Allah ba abinda zai faru, daga nan tasha ruwan suka tafi
π
1β£5β£β2β£0β£
Yauma kmr kullum imran yazo suna hira da safna yace safna ya kamata nasan wani Abu game dake, I mean asalinki da kuma familyn ki, smiling tayi tace OK,
Kamar yadda ka Sani sunana safna Nasir kuma mu 'yan asalin Wudil ne, a USA aka haifeni a can nayi primary and secondary schools, dazan fara jamia saina roki dad dina ya dawo dani 9ja nayi anan sbda na saba da family na, yaso yaki amma Dana nace saiya amince, a yanzu haka INA gdn uncle dina ne a nasarawa GRA, duk lkcn da mukayi Hutu a america muke, idan mun koma kuma na dawo, kuma time to time dad dina yana zuwa min visit, Smiling imran yayi yace waww wato ke rayuwar turai kikayi gabadaya, shiyasa wayewarki ta fita daban data sauran 'yan matan garin nan, shiyasa lkci guda naji kin burgeni, kinsan ni bana Hulda da kananan babes, kuma bana harka da talaka, ko kadan banasan harkar karanci shiyasa komai naki yayi min, na dade ina laliben mace irinki bansamu ba, nayi friendship da 'yayan senators, ministers, ambassadors, ke har yar gdn president ta nuna tana masifar sona, amma ni duk basiyimin ba, akanki na fara soyayya safna, kuma kece last insha Allah, dama don ni aka hallice ki, ina ganin rabon mu hadu ne yasa kika taho 9ja ko? Itama smiling tayi, sanan yace saidai har yanzu baki bani amsar magnar da mukayi ranar nan dake ba, ko bakiyi tunanin bane safna? Smiling dayake kara mata kyau tayi sanan tace ai tunda kaga na zauna muna hira dakai na amince, dariya yayi yace to Allah ya tabbatar mana da alkairi tace amin.
Tun daga wanan ranar soyayya me karfi ta shiga tsakanin imran da safna, saidai abinda yake daure mishi kai shine har yanzu safna taki yarda yaje gdn uncle dinta, kullum saidai yaje schl ya sameta, ya rasa dalilinta nayin hakan
Wai me karatu waye imran ne?
Imran Dane ga alhaji kabeer mesikeli, Wanda mutane kewa lakabi da mesikelin naira, kuma shine Turakin Kano, alhaji kabeer mesikeli babban Dan kasuwa ne daya mallaki kamfanoni da gdaje Wanda ni kaina bansan adadinsu ba, kuma shine me makrantar Nigerian Oxford university dake garin panshekara a Kano, makaranta ce data kunshi 'yayan masu kudi domin kuwa duk iyayen da basa sha'awar fita da 'yayansu kasashen ketare kartu anan suke nema musu admission, kuma kudin registration 10million ne.
Imran schools of aviation yayi dake birnin Holland,