LADY SAFNAH COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMAN AYSHA.txt

Author :  Maman Aysha Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   9 / 15

24K to 27K   out of 43.3K words

kabar ganin INA zaune dakai INA maka duk abinda kake so bawai na hakura bane, INA gudun bacin ran umma ne kawai, murmushin yake yayi yace to yanzu dai kiyi hakuri na wanke plates din, jingina tayi ajikin kitchen drowa ta harde hannu tana kallon shi har ya gama wankesu ya goge kitchen din, sanan ya kama hannun ta suka tafi daki wani lallausan murmushi yayi mata yace don Allah ki ringa hkri dani safna, a shirye nake na jure duk wulakancin da zaki min indai zakici gaba da zama dani a matsayin mijinki, don Allah karki kara cewa na sakeki safna, yanzu ki kwanta ki huta, ni zanje gdnmu daga nan zan leka office, karki yi girki da rana zanzo mana da abinci.

Gidansu yaje bayan sun gaisa yace mum ki ajiye min lunch yau zanzo na karba anjima, tace is OK my son, me kake so a dafa maka? Dan smiling yayi yace duk abinda na samu, tace to shekenan, ni kuwa ya lbrn Fareeda? Ai kinsan cewa sukayi sai after 1wk zasu nemeni, mum tace ai gobe ne satin ko? Yace eh, to Allah ya taimaka yace amin.

Mum tana gama girkin tayi mishi waya yaje ya karbo musu varieties na abinci dake mum din shi ta iya girki sosai. Safna ta idar da sallar azahar kenan imran ya shigo ya baje musu abincin sukaci sanan yace ta shirya su fita Yawo. Shops rite sukaje yayi mata shopping ya sai icecream da gasassun kaji masu yawa sanan suka tafi gdn Maryam. Acan ya barta yaje unguwa sai dare ya koma bayan sunci abinci suka zauna anata hira da sadik da Maryam, sai wajen 10pm Suka tafi gda.

Jiki a sanyaye imran yake tuki sbda kwalliyar da safna tayi gabadaya ta kashe mishi jiki, suna zuwa gda Kowa yaje yayi wanka sukayi shirin kwanciya, imran yanata zuba ido ko safna zatazo dake a dakinshi take kwana, amma yaji shiru, kawai sai ya bita daki, samu yayi harta fara bacci wata Yar karamar armless Riga ce ajikin ta pink color tayi mata kyau sosai ji yayi yau bazai iya daga mata kafa ba, hawa gadon yayi ya zauna yayi addua sanan ya kashe fitila sanan ya janyota jikinshi romancing dinta ya fara madly.......

πŸŽ‹πŸŽ‹

1⃣4⃣0βƒ£βž–1⃣4⃣5⃣

_written by Maman Aysha_

*Talented writers forum*

Acikin bacci safna taji ana aika mata da sakkonin da bata taba experiencing irin su ba, a hnkli ta bude idonta zata mike kenan taji ta manne ajikin mtn, nan take komai ya dawo mata, cikin tsawa tace meye haka? Marairaicewa yayi yace don Allah safna ki temakeni ki bani hakkina yau, nayi kokarin na danne abin azuciyata amma na kasa, ko baccin kirki bana iya yi, Wallahi INA cikin wani hali safna don Allah ki temaka min. Ni lkcn Dana shiga wani halin ka temaka min? Wato damuwarka ita kadai ce damuwa, amma ta wani bata shafeka ba ko? Ba haka bane safna, nasan nayi miki laifi Amma ai nayi nadama kuma na baki hakuri, sai kin manta da abinda nayi miki sanan zaki yafemin, idan kikace zaki ringa tuna lefukan da nayi miki to ba zaki taba yafemin ba, ni kuma bazan iya rayuwa bake ba, so don Allah safna forget d past and face d realiy plissπŸ™πŸ» cikin kuka tace naji I will think over it, ka fitamin a daki bacci nakeji. Jiki ba kwari imran ya yace is ok zan tafi amma inaso kisani ina sonki, kuma a yanda nake jina a yanzu komai zai iya faruwa dani, so duk abinda ya sameni you are d coused, sanan ya fice daga dakin ya nufi part dinshi, yana fita safna taci gaba da kukanta, a ranar dai daga ita harshi basuyi baccin kirki ba, mgnar daya fada mata ce take ta mata yawo a kunne *idan har baki manta lefin da nayi miki ba to bazaki taba iya yafemin ba*....tabbas hakane, ya zama dole na manta da abinda imran yayi min domin kuwa nima shine rayuwata, idan ba imran to ima rayuwata bata da wani amfani, da wanan tunanin wahalallen bacci yayi awon gaba da ita.

Washe gari as usual tayi duk abinda data saba, tayi wanka ta zauna jiran fitowa imran Amma shiru, da taga shirun yayi yawa saita shiga dakinshi a kwance ta sameshi saidai da alama yayi wanka yayi brush kan gadon tahau ta zauna a kusa dashi banda kamshi ba abinda yake cikin golden voice dinta tace tashi muje kaci abinci, ba tare da ya dago ya kalleta ba yace na koshi, me kaci? Ba damuwarki bace, ko coker oats din bazaka sha ba? Don allah ki kyale ni banason hayaniya, Ji tayi jikinta ya kara sanyi, mikewa tayi ta fita ta koma falo ta zauna.

2 hours later

Kwance take a falo amma hnklin ta Sam baya jikinta, time to time take leka imran saita samu yana bacci, idan aka jima ta kara dubawa, haka tai tayi har kusan karfe daya kuma itama ko break fast din ta kasa yi gashi ta kasa Dora lunch dinma.

Ta idar da sallar azahar kenan tana addua kenan sai taji alamun nishi, ko hijab din bata cire ba ta nufi side dinshi da gudu tana zuwa ta sameshi ya fado kan carpet, ya dora hannunshi akan kirjinsa yana kwance flat kmr baya numfashi, cikin rudani ta fara jijjigashi amma beyi mgna ba, waje ta nufa da gudu ta kira baba megadi, sanan ta dauki key din motarta da bag dinta da wayarshi suka kamshi suka fita dashi cikin mota

A 360 take tafya, direct asibitin Dr muhsin friend dinshi ta wuce tana yin packing ko mota bata kashe ba ta shiga da sauri ta kira staff din.

Rubdugu akayi a kanshi likita ya tambayeshi abinda yake damunshi dakyar yace kirjinsa ne yake mishi ciwo da kuma bayansa, bayan wasu yan gwaje2 likita ya gano peptic ulcer ne yake damun shi, iv omeprazole yayi mishi da paracetamol inj, da kuma anti boitic sanan yasa mishi dextrose saline, safna tana waje banda kuka ba abinda take, Saida suka tabbatar ya zama stable sanan suka fito dashi daga emergency suka maidashi amenity ward, saidai yanata bacci.

Dr muhsin ya kwantar ma safna hnkli yace ba wani problem insha Allah, nanda few minutes zai tashi, tace to mungode. Zama tayi ta zuba mishi ido tana kallon shi wani irin sonshi da tausayin shi ne yake Yawo a jinin jikinta, sadik ta kira a waya ta fada mishi sanan tace ya fadawa Maryam ta dafo mishi light food, yace to. Sadik ne ya fara zuwa, cikin 1hour saiga Maryam ma ta karaso, tunowa da phone din shi safna tayi, sai ta tafi mota da sauri ta dakko tana dubawa taga wajen 100missed call, kiran abban shi, mom din shi da kuma Fareeda duk yafi yawa, no Abba ta fara dialing yana dauka yace my son lpya munata kiranka baka dauka ba? A sanyaye tace Abba safna ce, oh safna ina imran din? Bashida lpya, yanzu haka ma muna asibiti, a mota na manta phone din nashi shiy....be bari ta karasa bayani ba a rikece yace wane Asibiti? Na Dr muhsin friend dinshi, OK tarauni ko, zamuzo yanzu.
Cikin rudewa mom tace shekenan, zata kashe min da, wa ya Sani ma ko mayya ce....Abba ne ya daka mata harara tayi shiru, sanan ta dauki gyale suka nufi asibtn

Maman Aysha
[02:48, 9/4/2017] β€ͺ+234 803 681 8427‬: πŸ‚πŸ‚
Swanky lady SafnaπŸŽ‹πŸŽ‹

1⃣4⃣5βƒ£βž–1⃣5⃣0⃣

A waya Abba ya tambayi safna tace suna amenity room 3, suna shiga dakin mum ta wuce bakin gadon tana fadin my son meya sameka? Allah yasa shegiyar yarinyar nan ba poison ta baka kaci ba, shafa kansa ta farayi a hnkli ya fara bude idonshi, rungumeshi tayi ajikinta a sanyaye tace meya same ka? Daidai nan Dr muhsin ya shigo bayan ya rusuna ya gaishesu yace PUD ne, Abba yace ya salm, wanan masifaffen ciwon ne ya dawo? Dr muhsin yace dama yanada ita ne? Chronic ma kuwa, Sbd ada imran bayason cin abinci, kullum a rana befi sau daya yakeci ba sai wata chronic ulcer ta kamashi, munyi yawon kasashe muna nema mishi mgani, anyi mishi endoscopy ba iyaka amma still sai aga akwai, at d end dai a Saudi Arabia Allah ya hadamu da wani likita tunda ya bashi mgni ya warke, saidai ya gargadeshi da karya sake yayi fashin cin abinci, shiyasa muke matsa mishi yaci abinci idan kuma bama tare dashi da lkcn cin abinci yayi nake kiranshi a waya na tambayeshi yaci abinci, kallon imran Abba yayi yace my son meya faru kaki cin abinci bayan Kasan condition dinka? Daga kyawawan idanuwanshi yayi ya kalli safna da take rakabe a gefe, sanan yace abdominal discomfort na samu, sainaji bana sha'awar cin komai, likita yace koda kaji baka sha'awa ka ringa daurewa kanaci sbda gudun abinda rashin cin zai janyo maka, smiling yayi yace to doctor, smiling din Dr muhsin ya mayar mishi sanan yace akwai abinda yake damun ka yanzu? Yace ah ah, OK INA ganin idan ruwan ya kare zaku iya tafya, Abba ne yace nawa ne bill din? Dariya Dr muhsin yayi yace imran yana daya daga cikin wanda ya temaka min na bude asibitin nan, ai tsakanina da abokina ba bill Abba, murmushin jin dadi Abba yayi yace Amma ai komai don riba ake, ah ah Abba wallahi bazan karbi komai ba, to mngde Allah yayi albarka yace amin

Mom ce ta kalli safna tace kuma ke haka ake Dan namu bashida lpya bazaki kira a waya ki fada mana ba, gabanta yana faduwa tace wallahi bana cikin nutsuwa tane lkcn, naga alama, bakya cikin nutsuwa amma kin samu nutsuwar kiran Yar uwarki ai, ko bake kika kira su maryam ba? Jiki a sanyaye Safna tace kiyi hakuri don Allah, Abba ne yace karki damu safna, Allah ya kiyaye gaba, shi kuma Allah ya bashi lpya, dukansu suka amsa da amin.

Suna zaune har drip din ya kare bayan nurse din tazo ta cire ya shiga toilet yayi alwala ya gabatar da sallar azhur da laasar, sanan Dr muhsin ya rbta mishi oral drugs aka karbo suka tafi gda. Mom cewa tayi Sam bata yadda ba saidai a wuce gdnta dashi, akan hanya ta kira mom din Fareeda ta fada mata, kafin su karasa har sun rugasu zuwa gdn.
Suna karasawa Fareeda ta taho da sauri ta rikeshi dama tayi missing dinshi sbda tun ranar dayaje gdnsu be kara bi takanta ba, ko receiving call dinta bayayi.

Part din shi na gdn aka wuce dashi, sanan kowa ya samu waje ya zauna safna tanaso ta bashi abincin da Maryam ta dafo mishi Amma tana tsoron mum sbda tunda tazo take Harar ta dan taga su maryam da Abba a wajen nema take Dan daga mata kafa. Waje ta samu ta zauna a kusa da maryam, ita kuma Fareeda taje ta zauna a kusa da imran sai wani firirita take, mom ta tambayi imran me zaa dafa mishi? Yace ayi mishi faten Irish. Maryam ta kalli mum tace mu zamu tafi mom Allah ya kara sauki, cikin sakin fuska tace amin Maryam, mungode sosai Allah yasaka da alkairi tace amin, mikewa safna tayi ta tafi rakasu bayan sunje bakin mota maryam tace safna kici gaba da hakuri da mom kinji insha Allah wata rana sai lbri, smiling safna tayi tace to maryam, kuma gashi nasa kinyi girki beci ba, dariya maryam tayi tace mom ta kafa ta tsare maci da daddare kawai. Sanan sukayi sallama suka tafi.

Lkcn da safna ta koma dakin mom bata nan, taje yiwa imran girki, sai shi da Fareeda ne kawai a dakin, waje safna ta samu ta zauna tana wasa da wayarta, shi kuma ogan sai waya yake da friends dinshi da suka kirashi, shiru dakin yayi kowa yana harkar gabanshi har mom ta gama girkin ta dawo, da sauri safna ta Mike zata karbar mata tray din, aikuwa ta daka mata tsawa ba shiri ta koma ta zauna, tana ajiyewa Farida ta taso cikin isa ta dauki plate din ta fara serving dinshi, bayan ta gama taje ta zauna a kusa dashi tana kokarin bashi a baki, cikin jin haushin abinda mum tayiwa safna yace bani naci da kaina ai ba ciwon hannu nake ba, wata Yar iskar dariya tayi tace oh sorry.

Zama yayi yaci abincin sosai dake mom din shi ta iya girki, kallon safna yayi yaga ta jingina da bango yasan yunwa takeji Sbd tun safe bataci abinci ba, shi besan ita dinma batyi break fast ba, kuma gashi yanzu after 6pm, Mum ce tacewa Fareeda kema ki zuba abincin mana, tace to, plate ta dauka ta zuba ta faraci a yangance, safna dake gefe itama banda hadiyar yawu ba abinda take, Sbd tun jiya rabonta da abinci kuma kamshin da abincin yake saitaji tana sha'awar taci, kmr daga sama saitaji mum tace safna, dagowa tayi tace naam, ki dauki jakarki ki tafi zamu cigaba da kula dashi nida matarsa, imran ne yayi karaf yace da wuri haka zakice ta tafi? Ko sallar magrif fa baayi ba, aida kin barta ta tafi bayan sallar isha'i, kuma naga ko abincin bataci ba itama fa tun break bata kara cin komai ba. To ubana ka gama? Banason ganin ta shiyasa nace ta tafi, abinci kuma ban girka da itaba, cikin bacin rai imran yace wallahi danasan bazaki bata ba da nima bazanci ba. Mikewa safna tayi tana kokarin tafya mum tace Dana be taba musu dani ba sai yanzu akanki to inaso ki Sani asirinku zanyi maganinku, hatsabibiyar yarinya, wa yasani ma ko ke mayya ce tunda ba wani cikekken asali ne daku ba.safna najin haka ta fice da sauri daga dakin tana kuka, nan take imran yabi bayan ta mum tana kiranshi Amma kmr ba dashi take ba. A packing space ya sameta tana kokarin bude kofar motarta, sauri yayi ya shiga gbnta cikin cool voice yace don Allah safna kiyi hakuri kinji? Murmushin da yafi kuka ciwo tayi tace karka damu hjya turai( matar baba Sharif) tasha fadamin kalaman da suka fi wadanan ma, kai kade ne zakayi min Abu na damu sbda ina sonka, cikin farin ciki yace kenan kin amince zakici gaba da zama dani a matsayin mijinki? Na Dade da amincewa dakai a matsayin mijina ya imran, sbda nima bazan iya rayuwa batare dakai ba, hugging dinta yayi sun Dade a haka sanan ya saketa dakyar ta tafi

Maman Aysha
[02:49, 9/4/2017] β€ͺ+234 803 681 8427‬: πŸ‚πŸ‚
Swanky lady safna

Maman Aysha
[02:51, 9/4/2017] β€ͺ+234 803 681 8427‬: πŸ‚πŸ‚
Swanky lady SafnaπŸŽ‹πŸŽ‹

1⃣4⃣5βƒ£βž–1⃣5⃣0⃣

A waya Abba ya tambayi safna tace suna amenity room 3, suna shiga dakin mum ta wuce bakin gadon tana fadin my son meya sameka? Allah yasa shegiyar yarinyar nan ba poison ta baka kaci ba, shafa kansa ta farayi a hnkli ya fara bude idonshi, rungumeshi tayi ajikinta a sanyaye tace meya same ka? Daidai nan Dr muhsin ya shigo bayan ya rusuna ya gaishesu yace PUD ne, Abba yace ya salm, wanan masifaffen ciwon ne ya dawo? Dr muhsin yace dama yanada ita ne? Chronic ma kuwa, Sbd ada imran bayason cin abinci, kullum a rana befi sau daya yakeci ba sai wata chronic ulcer ta kamashi, munyi yawon kasashe muna nema mishi mgani, anyi mishi endoscopy ba iyaka amma still sai aga akwai, at d end dai a Saudi Arabia Allah ya hadamu da wani likita tunda ya bashi mgni ya warke, saidai ya gargadeshi da karya sake yayi fashin cin abinci, shiyasa muke matsa mishi yaci abinci idan kuma bama tare dashi da lkcn cin abinci yayi nake kiranshi a waya na tambayeshi yaci abinci, kallon imran Abba yayi yace my son meya faru kaki cin abinci bayan Kasan condition dinka? Daga kyawawan idanuwanshi yayi ya kalli safna da take rakabe a gefe, sanan yace abdominal discomfort na samu, sainaji bana sha'awar cin komai, likita yace koda kaji baka sha'awa ka ringa daurewa kanaci sbda gudun abinda rashin cin zai janyo maka, smiling yayi yace to doctor, smiling din Dr muhsin ya mayar mishi sanan yace akwai abinda yake damun ka yanzu? Yace ah ah, OK INA ganin idan ruwan ya kare zaku iya tafya, Abba ne yace nawa ne bill din? Dariya Dr muhsin yayi yace imran yana daya daga cikin wanda ya temaka min na bude asibitin nan, ai tsakanina da abokina ba bill Abba, murmushin jin dadi Abba yayi yace Amma ai komai don riba ake, ah ah Abba wallahi bazan karbi komai ba, to mngde Allah yayi albarka yace amin

Mom ce ta kalli safna tace kuma ke haka ake Dan namu bashida lpya bazaki kira a waya ki fada mana ba, gabanta yana faduwa tace wallahi bana cikin nutsuwa tane lkcn, naga alama, bakya cikin nutsuwa amma kin samu nutsuwar kiran Yar uwarki ai, ko bake kika kira su maryam ba? Jiki a sanyaye Safna tace kiyi hakuri don Allah, Abba ne yace karki damu safna, Allah ya kiyaye gaba, shi kuma Allah ya bashi lpya, dukansu suka amsa da amin.

Suna zaune har drip din ya kare bayan nurse din tazo ta cire ya shiga toilet yayi alwala ya gabatar da sallar azhur da laasar, sanan Dr muhsin ya rbta mishi oral drugs aka karbo suka tafi gda. Mom cewa tayi Sam bata yadda ba saidai a wuce gdnta dashi, akan hanya ta kira mom din Fareeda ta fada mata, kafin su karasa har sun rugasu zuwa gdn.
Suna karasawa Fareeda ta taho da sauri ta rikeshi dama tayi missing dinshi sbda tun ranar dayaje gdnsu be kara bi takanta ba, ko receiving call dinta bayayi.

Part din shi na gdn aka wuce dashi, sanan kowa ya samu waje ya zauna safna tanaso ta bashi abincin da Maryam ta dafo mishi Amma tana tsoron mum sbda tunda tazo take Harar ta dan taga su maryam da Abba a wajen nema take Dan daga mata kafa. Waje ta samu ta zauna a kusa da maryam, ita kuma Fareeda taje ta zauna a kusa da imran sai wani firirita take, mom ta tambayi imran me zaa dafa mishi? Yace ayi mishi faten

9 / 15