Author : Maman Aysha Category : Romantic Hausa Novels
dasu Maryam ba, ai suddenly tafyar tazo min, gani nayi indai muna kusa dasu mom bazasu taba barinmu mu huta ba, ni kuma yanzu ba abinda nakeso irin najiki a kusa dani, shiyasa na zabi da mubar kasar, Shi ya tayata ta shirya kayanta sanan suka fito
Gidan umman ta suka fara zuwa sukayi mata sallama, sanan suka shiga gdnsu Maryam ma suka yiwa mama sallama sanan imran ya packer motar a gdn umma sadik da maryam sukazo suka kaisu air port da motarsu
America
Suna shiga garin imran ya kira driver kamfanin abbanshi yazo ya dauke shi, safna banda kallon kauye ba abinda take har suka karasa gdn. Suna shiga safna ta takure waje guda banda karkarwa ba abinda take Sbd sanyi, tana kallonsa ya rama sallolli amma bata tashi ba tuno karyar data tabayi mishi yayi cewa parents din ta a USA suke, Kawai saiya bushe da dariya shi kadai, kallon shi tayi tace meye kake dariya? Gani nayi kin takure awaje guda kuma naga be kamata sanyin garin nan ya dameki ba tunda a garin kika taso, cikin rashin fahimta tace kmr yaya? Gani nayi a garin kikayi rayuwa idan da sabo ai ya kamata ki saba da sanyin garin ko? Sai yanzu ta fuskanci abinda yake nufi, shan mur tayi tace oh na zama abin tsokana ko? Shikenan ngde ta mike ta shiga ciki, bin bayanta yayi yana dariya kawai saita shiga toilet ta rabu dashi, Saida tayi wanka da ruwa me zafi tayi alwala ta shirya cikin wata gown me dogon hannu, sanan ta rama sallollin da batayi ba, tana kokarin mikewa daga kan sallaya imran yace tashi muyi nafila, ba musu ta mike sukayi, bayan sun idar ya dafa kanta yayi addua sanan ya dakko musu take away din dayasa Philips ya sayo musu yace suci, tro baki tayi tace Nina koshi haka kawai ka Sani agaba sai dariya kake min dama sabda ka wulakanta ni ka kawoni gari......ji tayi ya fara tsotsar Dan karamin bakinta slowly, sun Dade a haka har Saida yaga zatayi kuka sanan ya saketa, A baki ya bata abincin har Saida ta koshi sanan suka kara yin brush suka kwanta, wani hadadden bargo me laushin gaske ya dakko ya lulluba musu bargon banda kamshi ba abinda yake, karshen gado safna ta tafi ta kwanta sbda tsoro amma duk da haka Saida ya janyota romancing dinta ya farayi madly cikin kankanin lkci ya fita hayyacinsa kuka sosai safna ta fara amma ina bemasan tanayi ba domin kuwa ya Lula wata duniya dabe taba tsuntar kanshi acikin ta ba.....
Maman Aysha
[10:08, 9/4/2017] βͺ+234 803 681 8427β¬: ππ
Swanky lady Safnaππ
1β£6β£5β£β1β£7β£0β£
*Talented writers forum*
Soyayya me karbi imran da safna suke a America, sunyi Yawo sosai, time to time kullum sai sunyi waya dasu mom da Fareeda, Abba ma kullum saiya kirasu, satinsu uku a America sukayi shirin komawa gda 9ja.
Nigeria
Suna sauka a air port suka tarar mom da Fareeda sunje daukar su dake dama ya fada musu exact time din da zasu dawo. Da sauri Fareeda taje tayi hugging dinshi ta manna mishi kiss, a lkci guda kuma ta gallawa safna wata harara smiling safna tayi tace yaya fareeda ina yini? Share ta tayi ta kama hannun imran suka karasa wajen su mum. Durkusawa safna tayi ta gaida mum, ta amsa a dakire, sanan aka bude mota wata katuwar Lexus sukaje da ita Fareeda na rike da hannun imran ita kuma safna tana gefe a tsaye Saida kowa ya shiga safna ce karshe, taje zata shiga kenan mum tace kiyi waya gdnku azo a daukeki sbda bazan iya shiga mota dake ba, cikin bacin rai imran yace ni kuma bazan iya tafya na barta anan ba, INA ganin kuje kawai sadik yazo ya dauke mu, smiling din yake safna tayi tace karka damu dani, kuje kawai zan kira maryam tazo ta dauke ni, cikin kulawa yace INA kishinki da yawa safna, bazan iya barinki anan ba, dole suka tafi da ita Saida suka kaita har kofar gda sanan suka wuce, saidai mum zuciyarta cike take da mamakin inda umma ta samu kudin gina musu gda mekyau.
Varieties na abinci mum tayi mishi saidai kadan yaci sbda yana tunanin yanda zai iya missing din safna harna kwana biyu, domin kuwa yazu bayaso yayi kyakkyawar 2hours ba tare da ita ba, shi kanshi besan wane irin so yakewa safna ba......mum ce ta katse mishi tunani da cewa tunanin me kake? Smiling yayi yace ba komai, nagaji ne so nake naje na kwanta, kallon Fareeda yayi yace idan kin gama tashi mutafi tace to
Yau kwanan imran biyu kenan a gdn Fareeda tun safe yake farin ciki Sbd zai koma wajen star flasher dinshi, ana idar da sallar isha'i ya wuce yayi musu take away din abinci sukaci da Fareeda sbd tunda ta sami ciki ta dena shiga kitchen saidai a aiko musu daga gdn mom ko kuma ya sayo musu. Suna gamawa ya shiga wanka ya shirya cikin wasu shegun jeans da T shirt yana cikin fesa turare Fareeda ta shigo cikin zargi tace ina zaka? Saida ya riko hannun ta ya zaunar da ita akan gado sanan yace gdn safna zan koma kinsan yau kwana na biyu anan, cikin tsananin kishi Fareeda tace zancen banza kenan, idan ba ba inda zakaje ba, satin Ku uku fa kuna tare da ita kuma shine daga dawowa ko sati guda bakayi min ba zakace zaka koma mata, Dan sassauta murya yayi yace ba haka bane Fareeda, tafya daban kuma rabon kwana daban, don munyi sati uku da ita bazai hana in koma gdnta sbda kema zan iya yin tafiyar dake wani lkcn, kuma naga kafin na tafi da safna dake muka fara kuma ke 1month ma nayi dake, sanan da nadawo ko lekata banyi ba naci gaba da zama a gdnki, ko kin manta? Fara ido tayi tace to ai dama darajata da tata ba daya bane, so matsayi ma bazai taba zama daya ba, na fuskanci tunda na sami ciki kake guduna wato ni na zama jagoles ko? Kana ganin kmr ni bazan jure abinda zata jure ba, dama Ku maza haka kuke ta karasa mgnar tana kuka. Rungumeta yayi yace kiyi hakuri Fareeda wallahi ba haka bane, da kinsan irin son da nakewa abinda yake cikin ki da baki fadi haka ba, INA sonki sosai ki dena kuka kinji? Wani kukan shagwaba Fareeda ta kirkira ta ringa yi mishi, yanaso ya tafi amma ba dama, tun yana duba agogo harya daina sbda bacin rai
A bangaran safna kuwa tayi wanka ta hade gda ko INA sai kamshi yake tana jiran dawowar miji dake yayi mata waya yana nan zuwa, Amma saitaji shiru, falo tazo ta zauna tana kallo har bacci ya dauketa a wurin dake kwanan nan wata irin kasala takeji, ko kadan batajin dadin jikinta ga yawan bacci, tana kwanciya bacci yake dauketa. Sai wajen 10:30pm ta farka taga still bezo ba, kifin data gasa mishi ta kalla, cikin bacin rai tace dama yasan bazaizo ba ya fadamin? Ai dama nasan har yanzu ba wani sona yake ba, Wasu zafafan hawaye ne suka fara zuba a kuncinta, kawai saita dauki phone dinta ta kashe kayan kallon ta koma daki ta kwanta.
Fareeda batayi bacci ba sai wajen 11pm, sanan ya gyara mata kwanciyarta ya dauki key motarshi ya fice daga gdn, dake dama kofofin gdn da password suke amfani, kuma Fareeda ta Sani.
20 minutes ne ya kaishi gdn safna yana shiga yaji gdn sai wani kamshin dadi yake, direct dakinta ya wuce, yana kunna wutar dakin ya ganta kwance tana bacci, wata karamar rigar bacci ce ajikinta purple color, zuba mata ido yayi yana kallonta, sai kuma ya karasa gadon ya zauna a kusa da ita, kanta ya Dora akan cinyarsa sanan ya sunkuya ya fara tsotson bakinta, a cikin bacci taji alamun bakon abu yana shigarta, a hnkli ta fara bude sexy eyes dinta, tana farkawa suka hada ido wani lallausan smiling ya sakar mata, tro baki tayi tace sai yanzu kaga damar zuwa? Aida sai kayi kwanciyarka acan kawai basai kazo ba, cikin bedroom voice dinshi yace ai bazan iya kara kwana daya ba tare da nazo gareki ba, kinsan da yanda nayi 2 days din ma kuwa? Cikin shagwaba tace shiyasa naga kazomin da wuri, wato kama renamin hnkli saikaje kun gama soyayyarka da Fareeda sanan kazo kanayimin dadin baki ko? Matseta yayi sosai ajikinshi kmr zaa kwace mishi ita, sanan yace don dai bakisan yadda kike a zuciyata bane, wallahi jiya ko baccin kirki banyi ba sbda INA murnar yau zan dawo gdnki, zatayi mgna yasa harshensa a bakinta yana wasa dashi, Saida hnklin su ya fara gushewa phone dinshi ta fara ruri, amma saiya share be dauka ba, Saida ya gama gamsuwa hnklin shi ya dawo jikinsa sanan ya shiga toilet yayi wanka ya shirya cikin wata farar jallabiya, dakyar ya lallaba safna ma ta shiga tayi wanka, phone dinshi yaji taci gaba da ruri Saida akayi 7missed call, ana takwas ne ya dauka muryar Fareeda yaji tana kuka, haba imran don Allah inata kiranka amma kaki dauka, palpitation da dyspnea ne suke damuna tun dazu na kasa komawa bacci, INA ganin bp na ne yayi rising don Allah kazo ka kaini Asibiti, cikin wani irin yanayi yace kin duba time kuwa Fareeda? Karfe daya fa yanzu, kiyi hakuri da asuba nazo na kaiki, to shekenan idan na mutu kazo ka dauki gawata ai
Maman Aysha
[10:11, 9/4/2017] βͺ+234 803 681 8427β¬: ππ
Swanky lady safnaππ
1β£7β£0β£β1β£7β£5β£
Duban safna yayi yace don Allah kiyimin hkri naje nakai Fareeda Asibiti, murmushin takaici tayi tace tunda ka gama abinda ya kawo ka ai no need ka nemi izini na, kaje kawai. binta yayi da wani irin mayataccen kallo, kawai saita juya mishi baya ta kwanta, shima komawa yayi ya kwanta, batare da ta kalleshi ba tace ka tafi mana, ah na fasa, meyasa zaka fasa? Ba Asibiti zaka kaita ba? Juyo da ita yayi suna fuskantar juna yace naga kmr ranki ya baci, ni kuma ba abinda na tsana a duniya kmr bacin ranki, so zan iya barin komai a duniya don na faranta miki, ji tayi tausayin su shida Fareeda ya kamata, indai Sbd ni ka fasa wallahi kaje ka kaita na hakura, bacci yakeji Amma safna ta takura dole Sai anje an kaita, tare suka tafi dashi, Fareeda tana ganin shi da safna tahau bala'i Dan me zai taho da ita, wai ita ta fasa zuwa asibitin, dakyar ya rarrashe ta suka je, an gwada vital sign dinta komai normal lexatone kawai likita ya rubuta mata Sbd tace ta kasa bacci, sai imran yace a basu daki su kwana da safe sai su tafi sbda dare yayi, amenity ward aka kaisu, dakin dayafi kowanne tsada aka bude musu ita Fareeda ta kwanta akan gado safna akan 3seater, shi kuwa yana zaune be runtsa ba har akayi kiran sallar asuba, sanan ya tashesu suka tafi, ya tambayi nurses din nawa ne kudin? Sukace MD din asibitin yace karsu karba, gdya yayi sosai, sanan ya basu 10k su raba.
Saida yaje ya sauke Fareeda a gda sanan suka tafi shida safna, suna zuwa salla kawai sukayi suka kwanta basu farka ba sai wajen 12pm wata irin kasala ce take damun safna, shara ma sai tanayi tana hutawa, da imran yaga haka saiya tayata da moping, ya wanke kwanuka kuma ya gyara kitchen sanan ya shiga wanka, ita kuma tayi mishi shawarma, ta soya Irish potato da kwai, ta soya plantain sanan tayi paper soup din kaji. Tana jerawa a dining ta fada toilet tayi wanka, cikin wata English gown ta shirya green, rigar tayi mata kyau sosai tana gama fesa turare ta koma gado ta kwanta Sbd batajin dadin jikinta. Oga imran kuwa be tsaya jiran safna ba ya fara cin abincin, Saida ya cika tunbinsa sanan ya shiga dakin, a kwance ya sameta saiya karasa bakin gadon yace safna ki tashi kici abinci, a hnkli tace na koshi, me kikaci? Banida appetite ne, gadon yahau sosai ya tallafo ta jikinshi yace meke damun ki ne kwanan duk kin canja, cikin muryar shagwaba tace nima wallahi ban Sani ba, kawai dai banajin dadi ne, cikin tausayawa yace to tashi muje Asibiti, ni gasky ba inda zani, to bari na kira doctor safiyya tazo ta ganki, kyaleta da Allah INA ganin change of weather ne, asan ze dena, sbda tana mugun tsoron allura shiyasa bataso likita ya ganta, daurewa tayi ta mike tace kaga harna ware ma, are you sure you're OK? Yes of course, to muje kici abinci idan ba haka ba kuma wallahi zan kira doctor, Sbd bazai yiyyu na zuba miki ido kina zaune ba lpya ba, bin bayan shi tayi suka nufi dining ya zuba mata Irish potato tana faraci taji zuciyarta tana tashi, amma ta daure taci gaba daci sbda karya gane, wani amai ne ya taho mata kawai saita tafi a toilet da gudu ta fara kwarashi, Saida ta amayar da abinda yake cikinta, sanan imran ya wanke mata fuskarta da bakinta, hijabinta ya dakko mata yace su tafi Asibiti kawai saita fashe da kukan shagwaba ita wallahi bazata ba, phone dinshi ya dauko zai kira doctor kawai saita fisge tana cewa ni don Allah karka kirata, na fada maka iam OK, rike hannun shi tayi tace don Allah yaya karka kirata plissππ», dafe kanshi yayi yace oh my god, to yanzu ya kikeso nayi? Kinsan bazan iya jure ganinki acikin rashin lpya ba ko? Dan marairaicewa tayi cikin wata shagwaba da ita kanta batasan ta iya ba tace ni kwadon garin rogo nakeson ci, na shiga uku, garin rogo kuma safna? Meye abin sha'awa a gari? Tabb Allah ya kiyaye nabarki kici wani gari, tro baki tayi tace ni kuma wallahi shi nakeso, kallonta yayi yace wai da gaske kk? Yah iam serious, is OK bari nasa baba ya samo miki ko? Tace to. Fita yayi yabawa baba 5k yace ya sayo mishi gari, da dakekken kuli kuli, baba be Dade ba ya dawo, a kwance safna take amma tanaji baba yace ga garij tayi zumbur ta mike, da sauri ta karba ta jika sanan ta zuba garin kuli ta gauraya, ko mai bata zuba ba ta faraci kmr kuncen yunwa, zuba mata ido imran yayi yana kallonta cike da tausayi, a zuciyarsa yace to me yake damun safna ne? Tana gamaci ta bingere awajen ta fara bacci, daukar ta yayi ya gara mata kwanciya sanan ya fita daga gdn, gdan su ya fara zuwa bayan ya gaisheda su mom da Abba sai kuma ya wuce gdn Fareeda, ya sameta sai ciccika take tana batsewa, ko break fast taki yi sbda kishi, zama yayi ya lallaba ta har Saida ta dena fushin sanan ya tafi
Maman Aysha
[10:11, 9/4/2017] βͺ+234 803 681 8427β¬: ππ
Swanky lady safnaππ
1β£7β£5β£β1β£8β£0β£
Imran na fita daga gdn Mimi friend din Fareeda tana shigowa da motar ta, yana kokarin bude motarsa ta karaso wajen sai wani karariya take, make murya tayi tace ranka ya Dade dama ana ganinku? Cikin shan mur yace ah Mimi ya garin? Lpy kalau ya jin dadi? Alhamdulilla, ki shiga kawar taki tana ciki, ya shiga mota yayi tfyarsa. Binshi tayi da wani mayataccen kallo, sanan ta nufi cikin gdn. Masu aiki ta samu sunata kaiwa da komowa, ta tambayesu ina matar gdn? Sukace tana daki, kawai saita wuce dakin, a kwance Fareeda take tana ganin ta tayi wani tsalle ta rungume ta, besty na yau kin tuno dani kenan? Dariya Mimi tayi tace wallahi kuwa besty, Amma ya naga kmr kin rame, I hope dai ba abinda yake damun ki? Wallahi akwai, yanzu haka ma akwai abinda yake damuna, karki ban kunya mana besty, big girl irinki har ki bari wani Abu ya bata miki rai, fadamin menene matsalarki yanzu nayi miki mganin ta? Safna ce matsalata, domin kuwa na fuskanci kmr yafi sonta dani, wata Yar iskar dariya tayi irin ta yan bariki, sanan tace wai wanan Yar karamar yarinyar ce kika yarda zata kwace miki miji? How comes? Safna fa batafi 20yrs ba, kai Amma wallahi kin bani kunya, ba haka bane besty da farko yana sona ko zuwa wajen ta ma bayayi, amma tunda na sami ciki saiya juya min baya, what? Ciki? Ke yanzu zama kikai ya durka miki ciki daga yin aure ko shekara bakiyi ba? Ah you're no more a big girl my friend, kice ke kika kashe kanki, ai baa yarda a dauki ciki sai angama amarci, Tabb ai idan hakane baki fara ganin komai ba, wani wulakancin ma sai cikin ya tsufa zaki ganshi, Amma kuma naga kmr yanason cikin sosai, hamm son yaudara ba, ya kike nema ki zama fool ne besty? To yanzu Mimi meye mafita? Gud mafita guda dayace shine ki zubar da cikin idan kin gama sisi dinki saiki haihu, Amma fa INA tsoro karna shiga matsala, ba wata matsala hjya, hakan shine mafita, to me zansha cikin ya zube? Ki bani 1hour INA zuwa, tace to. Fita tayi ta sayo mata mganin dake ta sanshi sbda su dama sun saba zubar da ciki, bayan ta bata tayi mata bayanin yanda zatayi amfani dashi, Mimi bata bar gdn ba Saida ta tabbatar Fareeda tayi amfani da maganin sanan tayi mata sallama ta tafi.
A bangaran imran kuwa yana fita aga gdn Fareeda gda ya koma, har lkcn safna bata tashi daga bacci ba, mum din shi yayiwa waya ta aiko musu da lunch, sai azahat safna ta tashi cikin tsananin damuwa imran yace my angle meke damun ki don Allah? Tro baki tayi tace nace maka ba komai, toilet ta shiga tayi wanka ta shirya cikin wasu pink top da blue jeans sanan ta zura katon hijab tayi salla, bayan ta idar yace zo muje muci abinci, tace a INA ka samu? Mom nasa ta kawo min, marairaicewa tayi tace iam sorry da Allah, inata bacci ban samu nayi maka girki ba, hugging dinta yayi yace don't mind my angle, taso muje, yana rike da kugunta suka karasa