LADY SAFNAH COMPLETE HAUSA NOVELS BY MAMAN AYSHA.txt

Author :  Maman Aysha Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   5 / 15

12K to 15K   out of 43.3K words

lafiya zazzabi nake, kuma ga yunwa data addabeni, ya salm to ina yaya imran din? Wa yasan ni, mebi ya fita, salma tace kumafa mom ta aiko muku abinci, to ai hanani yayi, Amma yaushe yaya ya zama marar imani? Aiko baka son mutun be kamata ka wahar dashi ba, Maryam tace wallahi ni danaga yanata rawar kai jiya hada bamu 200k nayi zaton ya hakura nema, safna tace ba wani hakuri domin kuwa kuna fita yayi min rashin mutunci ya fice ni bansanma a gdn ya kwana ba. Side dinshi salma ta nufa tanata knocking taji shiru phone dinta ta dauka ta fara kiranshi yana dauka tace haba yaya don Allah ya zaka kulle safna ka fita kuma bayan bata da lpya, data mutu fa? Da damuwa yace nashiga uku, da gaske safna bata da lpya bari Nazo yanzu

Cikin few minutes saiga shi yazo, wani mayaudarin murmushi yayiwa safna yace baki da lpya amma baki kira kin fada min ba? Zama yayi a kusa da ita ya ajiye ledar take away din daya shigo dashi, cikin unique voice dinshi yace tashi kici abinci nasan da yunwa ma, ba yanda banyi da ita taci abinci da safe ba amma taki, dagowa safna tayi ta kalleshi kawai saiya daga mata gira yana wani shu'umin murmushi ji tayi ta kara tsanarshi cikin bacin rai tace dauke abincin ka banaso, kallon salma da Maryam yayi yace Ku lallabata taci don Allah, ni fushi take dani, mikewa yayi ya nufi side dinshi a zuciyarsa yace nima na ringa azabtar dake kenan kmr yadda kike azabtar da zuciyata.


Wato me kartu mistake imran yake domin kuwa har yanzu son safna be motsa ko ina ba daga zuciyarsa, sanan mummunar akidarsa ta kin talaka taki ta barshi ya saki jiki ya nuna mata son sbda yana ganin is a shameful kmr shi yaci gaba da soyayya da ita








Maman Aysha
[23:04, 9/3/2017] β€ͺ+234 803 681 8427‬: πŸ‚πŸ‚
Swanky lady safnaπŸŽ‹πŸŽ‹

7⃣0βƒ£βž–7⃣5⃣

*I dedicated this page to all members of first class women's*


Imran na barin wajen Maryam
safna ya kamata kiyi hakuri sbda naga alamar yanzu Neman sulhu yaya imran yake, mu dama abinda muke ta addua kenan, don Allah my sis kiyi hakuri ki yafe mishi kuci gaba da soyayyarku ta da, cikin takaici safna tace hamm Maryam kenan, baki San halin yaya imran ba, mugune bashi da imani ko kadan duk wanan abinda yake don ya ganku ne, kuna tfy zaici gaba da rashin mutuncinsa, salma tace itace batasan hlnshi ba, amma ni na sani tun yana karamin shi bashida mutunci, ba irin nasihar da abban mu baya mishi amma baya dauka, Sbd yanada taurin kai, abin ba karamin damun Abba yake ba inaji ajikina kmr kece zaki sauke mishi shegen taurin kansa safna, kinsan Allah har yanzu yaya yana sonki wasu useless reasons dinshi ne yasa yake miki haka, INA rokonki don Allah kici gaba dayin hakuri da duk abinda zai miki sbda nayi imani harga Allah ba mutumin da zaisa yaya yazama mutunin kirki duk duniya saike, so don Allah safna ki taimaka mana. Meyasa kk tunanin ni zansa ya zama mutumin kirki bayan kince abbanku ma ya hakura ya zuba mishi ido? Sbda yana mugun sonki, yana miki sonda be taba yiwa wani irin shi a duniya ba, so ahakan yake sona? Indai imran yana sona to daga ke harshi bakusan me ake nufi da so ba wallahi, ba haka bane safna nasan dama ke bazaki gane ba amma wallahi yaya imran yana.....kurunkus tatsuniyar ta isa haka salma, abar zancen kawai, abincin daya sayo mata ta bude musu sukaci saida ta koshi ta kora da ruwa sanan ta dauki phone dinta ta fara dialing no ummanta sbda ta kirata da safe itada Maman Maryam da baba Sharif tayi musu godiya da kuma ban gajiya, su ta samesu amma phone din umma akashe, shiyasa yanzu zata kara kiranta, tayi SAA kuwa ta shiga bugu biyu aka daga wit respect ta gaisheta, bayan sun gaisa tace kiyiwa mijinki godiya dazu sunzomin godiya shida abokanshi har ya bani dubu Dari, mijinki yanada kirki yanada hnkli Sbd haka don Allah safna ki zamo me biyayya dabin umarnin sa, ki zama me kyautata mishi azamantakewar aure, idan aka samu sabanin haka ban yafe miki ba.....da sauri safna tace umma! Haba umma ya zaki yanke hukunci da sauri haka? Idan kuma yana cutata fa? Umma ai baa gane halin mutun lkci guda. Idan ma ya cuceki shida Allah, amma nidai ban yadda ki ki bin umarninsa ba, to shekenan insha Allah zanyi abinda kika ce koda hakan zai jefa rayuwata acikin matsala, zanyi kokarin bin umarnin ki, yawwa safna Allah yayi miki albarka tace amin sanan sukayi sallama.

Su Maman Maryam da baba Sharif ma sun kirata sun fada mata imran yaje ya gaishesu, sanan suma sun kara yi mata nasiha akan tabi mijinta. Wasu zafafan hawaye ne suka zubo a idonta, shekenan imran ya riga ya cuceni sbda yanzu ba kowa ne zai yadda cewa yana wahalar dani ba, amma da sanin Allah.

Warewa safna tayi sosai sukayi ta hira dasu Maryam, da rana ma mom dinsu imran ta aiko musu da abinci basu ci bama sai dare da yamma imran yaje kasuwar turai ta yankaba ya sayo kayan miya da vegetables, Irish potato da kuma doya sanan yaje ya sayi kaji wajen guda hamsin aka gyara masa ya kawo gdan ya ajiye. Sai wajen 10pm su Maryam suka tafi suna tafiya itama safna ta koma daki tayi wanka tayi shirin bacci, tasa key a kofar tayi baccinta. Shima imran sai wajen 11pm ya shigo, yana zuwa shima part dinshi ya wuce ko takan safna bebi ba



Maman Aysha
[23:04, 9/3/2017] β€ͺ+234 803 681 8427‬: πŸ‚πŸ‚
Swanky lady sfnaπŸŽ‹πŸŽ‹

7⃣5βƒ£βž–8⃣0⃣


Washe gari tun wajen 7am safna ta tashi ta gyara gida Saida ko ina ya zama neets sanan ta shiga kitchen ta Debi kaji guda biyu ta wanke ta Dora, saida ta tabbatar ta zuba kayan hadi, har spices sanan ta Debi dankali ta fere ta fara suya, ta Debi kwai ma ta soya dama ta jona ruwa a kettle cikin few minutes ta gama komai, diba tayi ta jera a dining, sanan ta bude dinin drawer ta Debi cups da plates ta koma kitchen ta wanke su tsaf sanan ta dawo ta ajiye. Ji tayi gdn ya kaure da kamshin abinci, sai kawai ta dauko turaren wuta ta kunna nan take gdn ya dauki wani irin kamshi me dadi. Komawa daki tayi tai wanka ta shirya cikin wasu shegun Riga da wando, wandon legis ne 3quater yellow itama rigar tsayinta zai kai gwiwa ita kuma red, hannun rigar da wuyanta kuma anyi mishi ado da yellow, kayan sunyi mata kyau sosai Dan siririn gyale tasa ta daure gashinta sanan tasa flat shoe red.

Yana dining yana cin abinci ta fito tun kafin ta karaso ya kafeta da wani mayataccen kallo, tana zuwa kuma saiya dauke kai, sanye yake cikin wasu suit neavy blue kayan ba krmn karbarsa sukayi ba, saida ta Dan risina tace ina kwana? Wani shu'umin kallo ya watsa mata yace lpy kalau ya kk? Cikin kasaita tace lpy, fuskarsa dauke da murmushi yace na fuskanci a kuku dinma ke you're special, shiyasa alhaji Sharif ya kasa rabuwa daku, nima yanzu na fara diciding idan na sakeki zan dauke ki a matsayin kukun gdana, nayi miki alkawari zan biyaki ko nawa ne, smiling din dayake kara mata kyau tayi sanan tace gud idea saidai kuma baa gdn kowa nake aiki ba, Kasan duk kudin mutun baya zama cikekke kuma abin so ga jamaa sai yana da mutunci da sanin darajar Dan Adam, kai kuma baka dasu, so I don't think zan iya aiki a karkashinka, mikewa yayi a fusace ya dauketa da mari da uwarki ni zaki kalla kice ban zama cikekken mutun ba? Eh na fada din, kuma Allah ya isa ban yafe ba, binta yayi zai kara dukanta ta shiga daki da gudu ta tro kofa, bakin dakin yaje yace yau sakwara nake so miyar egusi, idan bakiyi ba kuma wallahi saina ballaki.

Saida ta tabbatar ya fita sanan ta fito tayi break fast mikawa baba megadi abincin shi, ta wanke kwanika, sanan ta koma daki tayi bacci sai wajen 12 ta farka ta dora lunch, dakan sakwara take iya karfinta saida ta tabbatar tayi laushi sanan ta mulmueta tasa a Leda. Zuwa 1:30 ta gama komai, har hadadden kunun aya da madara tayi mishi, sanan ta kara gyara gdn ta kunna turare sanan ta koma ta kara wani wankan ta shirya cikin wani filtex lace pink color riga da sike ta Mirza dauri mekyau sanan tayi simple make up, tasa sarka da dankunne tayi wanka da turare. Ta Fita compound din gdn da abincin baba megadi tana wata tafya ta kasaita, tana fita daga falon ana wangale gate, motarshi ce ta sako kai yana ganin ta ya firgice sbda masifar kyaun datayi, basarwa tayi kmr batasan ya shigo ba tace baba ga abincin ka nan ya taho da gudu ya karba yace ngode hjya Allah ya jikan iyaye murmushi tayi tace amin baba. Tare suka nufi cikin gdn, saidai ba Wanda yayiwa wani magna suna shiga cikin falon ya fisgota jikinshi suna shakar kamshin junansu cikin bedroom voice yace Dan iskanci a haka kike fita wajen baba ba mayafi? Turo karamin bakinta tayi tace to meye Dan naje a haka, oh hakama zakice Dan iskanci kina kallo ana bude gate amma ko ki koma ciki, da baki maza nema haka zaki tsaya suna kallon ki ko? Wata Yar iskar dariya tayi tace kwarai kuwa da tsayawa zanyi, aini yanzu a kasuwa nake, kaga idan nayi musu sainace su jira ka sakeni idan nayi idda sai ayi mgnar aure, cikin bacin rai yace wai ke meyasa baki da kunya ne? Wallahi idan bakiyi wasa ba zan karya ki a gdn nan, Tabb da kuwa ka kwana a cell, Baku da kudin da zaku daureni, so idan na karyaki na karya banza, tabbas bamu da kudi amma Kasan inada kyau, kuma kyauna zai iya taimakamin na samu duk abinda nakeso. Juyawa tayi ta tafi daki tabarshi a wajen

Smiling yayi yace tabbas tanada kyau, tanada duk wasu qualities da akeso ajikin mace, problem dinta kawai talauci da rashin asali, I wish safna Yar me kudice kuma tasan asalinta, da ba abinda zaisa na kara aure, amma yanzu ya zama dole naje nayiwa dad mgna yaje a tsaida mgnr aurena da Fareeda, gara nayi nisa da safna idan ba haka ba zata canja min raayi. Da wanan tunani ya nufi dakinshi yayi wanka yasa jallabiya, sanan ya fito yaci abinci.

Dad din imran yaje yayiwa Baban Fareeda mgna, an tsaida mgna nan da 2wks zaayi bikin, kuma tare zaa hada dana salma sister shi




Maman Aysha
[23:05, 9/3/2017] β€ͺ+234 803 681 8427‬: πŸ‚πŸ‚
Swank lady SafnaπŸŽ‹πŸŽ‹

8⃣0βƒ£βž–8⃣5⃣

Tunda aka fara shirin biki imran yabar gdn, su kuma su salma suka dawo gdn safna sbda anan suke shirya komai. Shiri ake sosai domin kuwa yanzu ne zasuyi biki, bikin safna dama basu dauke shi a komai ba, events kala hudu suka tsara zaayi, salma a abuja zata zauna anje an tsantsara mata Jere Dan ubansu Wanda fadama bata lkci ne, suma su Fareeda anasu bangaran abin baa cewa komai domin kuwa sun cikawa imran burinshi na ganin an hade masa gda da kaya masu tsada wato me kartu gate uku ne a gdn, kuma daga bakin gate zuwa inda ginin gdn yake saikayi tafiya me nisa akan titi, kuma anshuka wasu hadaddun flowers a gefen titin. Wani katon round about ne a bakin main house din, daya titin ya nufi side din baki mata, dayan kuma ya nufi part din baki maza, shi kuma main part dinsu yana tsakiya. side uku ne acikin gdn side daya na imran, daya na yara daya kuma na Fareeda, imran ya zuba furniture's a side dinshi Dana yara, side din Fareeda ne yabar musu sukazo suka nuna tasu bajintar, dakuna biyu ne a side din da kuma falo uku, sai katon dinin area, kitchen da kuma store, shi imran side dinshi Dana yara a upstairs ne, ita kuma Fareeda a kasa ne, idan kafito daga main part din gdn k kuma daga can gefe game and exercises room room yayi ya zuba kayan table tennis, basket ball, suluka injinan exercise dadai sauransu, daya gefen kuma katon garden ne dayasha shuke shuke kuma da swimming pool aciki, wato me kartu fadin kyau da tsaruwar gdn imran anan bata lkci ne, nidai zan iya kiran gdn da suna aljannar duniya, domin kuwa ko a abroad samun irin gdn sai ansha bincike.

Da yamma Abba ya kira salma yace tazo mishi da safna yanason mgna da ita. Suna idar da salla salma ta daukesu a motarta har Maryam suka tafi, tun ranar da aka kai safna bata kara komawa gdn ba sai yau.

Gdn acike yake da jama'a, kana shiga gdn zaka gane biki ake domin kuwa duk inda ka wulga mutane ne suke kaiwa da komowa, tun daga gate din farko ake tsokanar salma, 'yan uwa ne a makare a gdn abunka da bikin masu naira. Direct katafaren falon Abba suka shiga Wanda fadin kyaunsa ma mata lkci ne, a zaune suka sameshi yana karnta jarida bayan sun durkusa sun gaisheshi ya fara yiwa safna nasiha akan auren da imran zai kara, nasiha yayi mata sosai akan tayi hakuri karta tada hnklin ta, sanan ya tambaye ta yace kin iya mota ne? Tace eh na iya, key ya miko mata yace to karbi wanan motar tana packing space din gdn nan saiki je ki dauka zaki ganta marcedes benze ce ash color, cikin tsananin farin ciki safna tace nagde Abba Allah ya saka da alkairi, yace ba komai safna Allah yayi muku albarka sukace amin, kallon salma yayi yace my dota kin kusa tafya ki barni ko? Inason ganin ki ranar Saturday kinji? Tace to Abba, sanan yace safna ta bashi Acc no ta zaiyi mata mobile transfer, kuma yace duk lkcn da take da matsala ta kirashi ta fada mishi, gdya sosai safna tayi mishi sanan sukayi mishi sallama suka fita, part mum suka nufa suka tarar da dakakkun mata a zaune, kawayen mum ne, a tare suka durkusa suka gaishesu fuskarsu dauke da murmushi sukace lfya kalau amarya, Allah ya sanya alkairi sunkuyar dakai salma tayi, daya daga cikin matan ce ta nuna safna tace wanan kyakkyawar yarinyar kuma a ina kuka sameta? Salma tace matar yaya imran ce, matar imran kuma? Dama wanan auran na biyu ne? Eh wanan ce uwar gdnshi......mum ce ta shigo falon, Haj Rahinatu tace Haj Fatima yaushe imran yayi aure bamu Sani ba? Tabe baki mum tayi tace uhm auran kaddara ne shiyasa ban fadawa kowa ba, kai Amma yarinyar tanada kyau, hamm kyaun Dan maciji ba, duk wanan kyaun da kike gani bata da asali, munafurtarmu tayi sai daga baya muka gane, wanan dalilin ne yasa zai kara aure yanzu, sbda bana sha'awar hada xuria da ita......more kewa safna tayi ta fita da gudu, waje ta samu a gfn gdn ta zauna banda kuka ba abinda take, salma da Maryam ne suka zo suka dafata sunata bata hakuri, more especially salma gbdaya ta zama disappointed da hlin mum dinsu, saida safna tayi kuka ta koshi sanan ta mike suka nufi wajen packing space, su imran suka hango shida friends dinshi sunkai su goma har Sadik, sai wani budawa yake waishi ango, yau kusan 10dayz kenan rabonda ta ganshi, Sadik ne yazo ya kira Maryam yace taje su gaisa, tare suka tafi da salma sbda itama ta sansu, ita kuma safna tsayawa tayi tana jiransu. Sadik yayi musu introducing Maryam a matsayin fiance dinshi, gaisawa sukayi sosai anata barkwanci, daya daga cikin friends din ne me suna musty yace waccen pretty dinfa? Muftahu yace Ashe kaima ka ganta? Ai nayi zaton aljana ce ta bude min ido, tun dazu na ganota Amma sainayi shiru, gazkya indai mutun ce to Allah yayi hallita domin kuwa kyaun ta is extraordinary,she is damm beauty, dariya sukayi dukansu, banda imran, Maryam tace wallahi mutun ce, sis dina ce safna sunanta, musty yace to meyasa bazatazo mu gaisa ba? Sbd matar aure ce, cikin loosing hope yace banyi mamaki ba, domin kuwa kyawawan mata irinsu basa kwantai, dariya suka karayi sanan sukayi musu sallama suka tafi.

Safana ranta a bace yake, amma tana ganin motar da Abba ya bata taji zuciyarta tayi sanyi, dukansu suka shiga tayi mata key suka nufi gdn ummanta su nuna mata




Maryam Aysha
[23:05, 9/3/2017] β€ͺ+234 803 681 8427‬: πŸ‚πŸ‚
Swanky lady safnaπŸŽ‹πŸŽ‹

8⃣5βƒ£βž–9⃣0⃣

*Talented writers forum*✍

Har sun kusa Zuwa bakin gate na uku sukaga wata makekiyar mota ta shigo, ihu salma tasa tace safna juya su mulaika ne sukazo, nan take safna ta juyar da kan mota sukabi bayan su, suna faka motar su mulaika suka fito da gudu suka rungume juna, suma Maryam da safna fitowa sukayi suka gaisa, salma ce ta kallesu tace friends dina ne daga Abj tare mukayi secondary school dasu, wanan sunanta mulaika, zuby, hindatu da kuma Hafsa. Su safna sukace sannunku da zuwa suka amsa da yawwa, salma tace Maryam INA ganin kuje Ku dawo ni zan shiga cikin gda dasu, suka amsa da toh.


A kofar gdn safna ta faka motar ta, da gudu ta shiga cikin gdn cikin murna tace umma albishirinki, tace goro, abban imran ya sayamin mota fito ki ganta, da farin ciki umma ta fito bayan ta gama gani tace kai wanan mutane da kirki suke, gskya safna kinyi Saar miji da surukai, kinsan yanzu nan shima Mijin naki yabar gdn nan, baki ga sayayyar da yayimin ba kuma ya bani dubu hamsin naki karba amma saida ya ajiye min, yazo sai hkri yake bani sbda auren da zaiyi, inda naji dadi ma yace baki daga mishi hnkli ba, ki kara hakuri safna kinji Allah yayi miki albarka, hada ido safna da Maryam sukayi jiki a sanyaye tace amin.


Haka suka zauna sunata hira da umma basu baro gdn ba

5 / 15