Author : Safiyya Abdullahi Huguma Category : New Hausa Novels 2026
kusan d'ai d'aikun mutane ne cikin ma'aikatan company dinta,manyan da qananan wadanda basu kalli wasan ba,ta kuma tabbatar da yawansu jiran isowarta company sukeyi. Duk da basu da wata fuska ko kuma damar da zasu iya fuskantarta da magana makamanciyar wannan......don kuwa baqon abune ganin fuskarta koda kuwa kai din dan halalin kamfanin ne. Samun damar ganinta yana ga d'ai d'aikun mutane,su dinma sai abinda ya zama dole,so ba wanda yake da cikakken access da office dinta ballantana ya samu ganinta kai tsaye.
Ko ya zama dole ka ganta,to sai ka shallake wadansu mutane kafin ka samu izini da daman hakan,cikinsu harda aisa da shehnaz.
Haka kawai take jinta cikin nishadi,musamman da gidan ya zamana ba 'yan takurarta aisa da shehnaz,don dukansu sun fita office ita daya ta rage.
Ko da buhaina ta hada mata breakfast ma kadan taci ta koma ta kwanta abinta. Bacci tayi sosai,don da qyar ta tashi tayi sallar azahar,sannan ta zauna tana duba ayyukan dake office ta cikin system dinta. Awa biyu ta shafe kafin ta janyo waya tayi kiran barra'u.
"Hadamin ruwan wanka" Ta fadi ba tare data kalleta ba tana qoqarin concluding wani report data gama summary dinsa.
Cikin girmamawa ta wuce,ta kuma shirya mata toilet din,hatta da towel ta ajjiyeshi a inda ya dace,ta kuma saisaita yanayin dakin yadda zai dace da jikinta yadda takeso,sannan ta fito tana shaida mata ta kammala.
Batace komai da ita ba,itama bata wani damu da hakan ba ta taka ta fice don ta turo birra ta qarasa aikinta. Da sallama birran ta shigo,ko kafin tace wani abu akhnan ta daga mata yatsunta,abinda ya alamta mata bataso tace komai.....ta wuce kawai tayi aikinta,sai ta wuce zuwa cikin.
Sashen kayan sawarta ta isa,ta kuma zabi sutura kala biyar kamar kullum,ta duba bangaren undies ta ciro mata,sannan ta fito dasu ta jera mata su saman gadon. Kusan a kowacce rana hakan ce take kasancewa,birra buhaina bushira da barra'u sune duk wani motsi nata,sune komai nata. Ida akwai wani abu da akhnan ta sani shine ta zare tufafin dake jikinta ta watsar ta shiga ta wanke fatarta ta dauro jikinta da towel,sai sanya under wears dinta kawai. Wani lokacin hatta da kayan nata sai sun taimaka mata wajen sanyawa,musamman idan suka kasance ba simple dressing zatayi a ranar ba. Kamar ta fannin abinci,abinda kawai ta sani shine........ta duba me aka dafa,idan yayi mata tace su zuba mata ta tsakura ta tashi tabar gurin,idan baiyi mata ba ta saka order na wani abun a kawo mata,musamman idan 'yan sarautar suna kusa,bata sha'awar fita. Wani lokaci ma ciye ciyenta zatayi kadan taci gaba da harkarta,kasancewar sam abincin bai dameta ba. Koda taci abincin dan abinda takeci din bai kai ya kawo ba,amma hakan bai hanata jikinta da fatarta wani irin kyau murjewa da kuma daukan hankali ba,kasancewar tana ta'ammali da madara shanu data raqumi tatacciya.
Ko a yanzu ma data gama system din nata kawai ta iya dauka saboda muhimmancinta tana wucewa ciki da ita. Bayan ta wuce toilet birra ta dawo ta kwashe komai ta killace,ta kuma dauke inner wears dinta ta wuce dasu zuwa laundry room don tsaftacesu kaman yadda suka saba.
Da dogon towel nannade saman kanta ta fito,wanda da alama wankeshi tayi saboda yadda qananun gaban goshinta suka kwanta sosai a goshinta. Da idanu takebin kayan daya bayan daya tana son gane wanne ne ya dace da yanayinta.
Qaramin tsaki taja tana ware towel din gami da zareshi daga kanta ta wurgar dashi a gefe,wannan ya bawa dogon gashinta da tsahonsa yakai har saman mazaunanta kadan bai qarasa kansu ba damar warewa. Hannu tasa ta sake daga kayan,batasan sai yaushe birra zata daina debo mata kayan da basu dace da yanayin ba.
Watsar dasu tayi ta koma bakin gado ta zauna,ta jawo wayarta tana qoqarin kiran birra kan tazo ta maida kayan ta debo mata wasu kiran momma din ya shigo.
Idanu ta zubawa screen din wayarta daketa motsa numbers din dake kai kawo saman screen din. Ko sau daya bata taba sha'awa ko marmarin saving number wayar matar ba. Har yanzu ta kasa jin akwai alaqa a tsakaninsu kamar yadda sultane da mammin suke fada. Zuciyarta empty take akan matar.......ko kwatar kwatar kwatar kwatar abinda takeji akan mammina babu shi ko digo a zuciyarta a kanta.
Sau da dama ma tana mancewa da ita cikin rayuwarta,tana mancewa da komai daya shafeta,ciki kuwa harda falaak din. Duk da cewa yarinyar bata cikakken sati bata tabata ba,kota watsapp din da take jimawa batabi ta kansa ba,ko ta email da sauran hanyoyin tura saqonni,saboda abune me wahalan gaske ta kirata,kamar yadda itama ba zata iya tuna lokaci na qarshe data kirata din ba.
(08187255862 Lu'u lu'u novel paying)
Ganin kiran ya sake shigowa a karo na biyu ya sakata sakin qaramin tsaki,tana jin kamar ta dameta ne,tana da tabbacin kafin su kammala wayar saita gaya mata wani abu da zai sanya ranta ya baci. Batasan me yasa ba kullum wani irin kallo take mata,tana ganin kallon da take mata ma kaman bata aminta da zamanta a Niamey bane,tasha fadi kuma yasha shiga kunnuwanta,don matar macace da bata shakka ko shayin fadin maganar data dace da ra'ayinta,koda akan waye kuma koda a gaban waye.
Muryar falaak da taji tana sallama ta sassauta mata abinda takeji a ranta. Ta amsa sallamar cikin qasaitarnan tata.
"Bonsoir sœur chérié(barka da yamma lovely sister)" Falaak ta fada da wannan sanyin nata.
"Chérié?(abar so?)" Akhnan ta fadi qasa qasa tana juya kalmar. So take ta fadi wani abu da zai hambarar da kalmar ko yaya ne,amma sai bakinta ya gaza furta komai. Tadan nisa kadan muryarta a nutse ta amsa mata.
"Bonsoir"
"Kina lafiya yaaya?.......inata kiranki ban sameki ba" Falaak ta sake fadi can qasan ranta tana jin wani abu yana motsawa game da akhnan. Duk duniya zata iya cewa ita daya ce......tana jin wannan kadaicin har cikin jininta.......duk duniya akhnan kawai zata kalla a mazaunin shaqiqiyar 'yar uwa,wadda ba wani dama komai qanqatarta da zata iya yanke ko rarrabe jinin da yake gudana jikin akhnan da irin jinin da take gudana a nata jikin. Hairaan ce ta biyu....hairaan din ce kuma tayi qoqari matuqa wajen cike mata dukkan wani gibi da takejin tana dashi,saidai akwai wannan gurbin,har yanzu akwai wannan space din da babu abinda ya cikeshi.
"Je suis accupé(nayi busy)" Ta fadi a taqaice tana duban birra data shigo dakin a sannan ta kuma duqe tana jiran umarninta,sai tayi mata nuni da hannu akan ta kwashe kayan ta maidasu inda ta debo,daidai sanda falaak ke gaya mata.
"Na kira mu gaisa......na gaya miki mun dawo agadez.....ni da aeeda da Aafreen". Shuru tayi tana son tuna yaran su waye?. Tasan hairaan.....tasan kuma itace mamarsu......amma sukam yaran ko cikakken kamanninsu ba zata iya tunawa ba,hasalima sunayen nasu banda yanzun falaak data fadi babu guda daya data riqe. Ta taso a matsayin 'YA GUDA.....ta taso a sansanin da babu wani yaro da ake gani......ba wani yaro da ake bawa kula gata da tarairaya.......ba wani yaro daya isa ya gilma ya gaban shugabancinta,ta gaban qaunarta.....ta gaban iko da sangartarta,da haka zuciyarta ta ginu ta wani sha'awar yaro burgewa ko qauna. Ita daya take kalla a matsayin yarinya a wancan lokacin,a yanzun kuma ita daya take kalla a mazaunin wadda ta samu dukkan soyayya.
"Yayi" Ta sake amsawa a taqaice,qasan ranta tana jin meye hadinta da dukka wannan labarin?,meye alfanun da zata samu da falaak ke bata lokacinta haka?.
"Yaushe zaki shigo agadez?......II y a longtemps que nous ne nous sommes pas rencountrés(mun dade bamu hadu ba)"
"Pas pour le moment(ba yanzu ba).....Appelle-moi plus tard,merci(kya sake kirana wani lokacin.....na gode)" Sai ta yanke kiran tana jan siririn tsaki gami da kangarar da wayar a gefe tana matse yatsunta guri daya.
zaki samu daman karanta wannan QASAITACCEN LABARIN ta hanyoyin siyan tikitinki kamar haka da naira (700) kacal*
*Lambar asusu:- 6019473875*
*Safiya musa abdullahi*
*Keystone bank*
*KI TURA SHAIDAR BIYA TA NAN*
09166221261
KO
08187255862
*Al'ummar qasar nijer 🇳🇪*
*2349166221261*
*Safiya musa abdullahi*
*NITA*
*CFA 500*
*SAIKU TURA SHAIDAR BIYA TA LAMBAR DAI*
09166221261
*GA WADANDA ZASU SAKA KATIN WAYA NA MTN SUMA NUMBER DUKA DAYA CE*
*MTN CREDIT 700 ZUWA GA*
09166221261
*SHAIDAR BIYA*
09166221261
*_TAFIYAR 'YAR GASKE CE........LABARIN QASAITACCIYAR MACE CE KAWAI KE IYA SIYANSA_*
*QASAITA👑*
*HUGUMANKU CE*✍🏽
💎 *L U'U L U'U*
*_(The diamond)_*💎
*H U G U M A*
PAGE 30
__________________________
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mutanen Zuzeam ventures
Ga wani sabon promo na bullo muku dashi don farin cikinku dajin dadinku
Kunsan promo na na dabanne namu ba irin nasu bane hajiya ta mai kike jira da 7500 dinki ki kwashi kayan 19k
1. Rabin kazar mallaka 4500
2. married femfresh wash 2k
3. garuka 7in1 masu wata 7 ajiki 2k
4. Gumbarmadaradanonon rakumi 1500
5. Tsimin mallaka 2500
6. maganin infection 1500
7. matsin mallaka ba aba mai kishiya 5k
Duka kayan 19k za a baki akan 7500
Kuma mutun 20 na farko sunada kyautar kayan 4k
Matsin maida tsohuwa yarinya 1k
Gumbar emergency 1k
Turaren mallaka 2k
Allah yaba mai rabo sa a Zuzeam ventures takuce 🥰👍🏼
Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin sa ni’ima da dandano Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi https://wa.link/l1gcz8 gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye ta WhatsApp 08144015291 muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah 🥰👌🏻
😁😁😁 https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
__________________________
Ta bangaren falaak shuru tayi,tana gaza sauke wayar daga kunnenta. Daga yadda momma safiyya taga falaak tayi tasan akwai wani abu,sai ta miqa hannu tana zare wayar a hankali daga kunnen falaak. Sosai ran falaak ya tabu,ta waiwayo a hankali tana kallon momma. Tayi zaton zataga bacin rai akan fuskar momma din......ta tsammaci zataga fushi ko nuna rashin jin dadi.....aah,a maimakon hakan murmushi taga tana yi.
"Kinji haushi ko?". Ta fada tana tsare falaak da ido. Qasa falaak tayi da kanta,don batason ta yiwa momma qarya,batasom ta cewa momma bataji haushi ba. A nutse armelle ta motsa,tanason basu guri ne don ta fahimci magana ce data shafesu zasuyi,batason jin kowanne sirri nasu,duk da tana dauke da manyan sirrikan momma safiyya,to amma ita din me kamewa ce gami da fidda kanta daga dukkan sha'anin da ba'a nemi ta tsoma kanta ba.
"Ki gafarceni......na katseki,malamin nan ne ya iso......an saukeshi kuma a masaukin baqi na farko,nace bari na sanar miki". Waiwayawa momma tayi tana maida hankalinta ga armelle.
"Ma sha Allah......a saukeshi da dukkan nau'in abinci da nasha......a bashi uzuri ya saurareni na minti biyar zuwa goma kacal,ina fitowa".
" An gama Allah shi taya miki" Armelle ta fadi tana miqewa. D'aneta aeeda tayi kuwa kam tace sai ta bita. Da murmushi a fuskar armelle ta tsugunna aeeda ta d'ane bayanta suka fice tare.
"Kinji ba dadi falaak?" Momma ta sake jefawa falaak tambayar. A wannan karon falaak din dago kanta tayi kai tsaye tana duban morsa safiyya.
"Don Allah momma......don Allah....."
"Karki roqeni akan kada nace ki sake kiranta falaak......saidai ki canza wata buqatar.......a wadda zaki canza ma din kada ki sako batun nesanta da ita,.....kada kuma ki sako batun yanke mu'amala da ita". Momma ta fada fuskarta na komawa yanayi na gaske. Shuru falaak tayi tana duban momma din,kafin ta zare idanunta ta maida gefe tana qoqarin hadiye sosuwar da ranta yakeyi,tanason cinye zafin da taji wai ko hakan zai bata damar fuskantar abinda momma ke sln gaya mata. Duk da tasani har yau,ko sau daya bata taba fuskantar momma a irin wannan yanayi da zance irin haka zai wanzu tsakaninsu ba.......bata sani ba,momma dince bata fahimceta ba,ko kuma itace bata da fadin qirjin fahimtar momma din?.
Tattausan hannun momma daya kamo nata hannun shi ya janyo hankalin falaak gareta. Idanunta suka sauka cikin na momma,take wani abu ya taso ya daki zuciyarta ya kuma karyata.
Wannan raunin da ta saba gani a idanun momma......wannan raunin da bata taba ganinsa akan komai ba sai akan akhanan......akhnan din dai?,wanne irin qauna ce haka take mata?,wacce irin soyayya ce wannan?.
"Falaak......ki taimakamin wajen raya wannan zumuncin.........koda bayan raina falaak ban amince ki yarda akhnan ba,koda bana raye ban yarda ki zubda zumuncinku da akhnan ba,dukkaninku abu guda ne....jini daya ne yake zagayawa a jikinku......iyayenku daya maza da mata.....kaman yadda iyayen iyayenku ma daya ne......ki taimaki wannan igiyar karta tsinke da mafi munin tsinkewa" Da sauri falaak ta kama hannuwan momma gaba daya ta riqe da kyau. Idan har da gaske tayi gani me kyau hawaye ne suke neman taruwa qasan idanun momma din nata......me yayi zafi har haka?.
"Kar kice zaki zubda mana qwalla.......zata zame mana masifa momma........nayi alqawari daga yau......kome yaaya zatayi......kome zata yimin ba zaki sake ganin koda bacin raina ba......zanyi saboda ke......zanyi saboda sultane......zanyi saboda zumuncin". Wani murmushi dake cakude da wani irin pain morsa safiyya ta saki,ta jawo falaak jikin ta ta rungumeta tana fadin.
"Allah yayi muku albarka,ya shiryamin ku......ya baku nagartattun mazajen da zasu riqe mana ku bisa amana,su kama hannuwanku su doraku akan tafarki madaidaici". Har can tsakiyar zuciyarta addu'ar momman ke ratsawa,tana jin wani qarin nutsuwa da kuma relief sosai a zuciyarta.
★Cikin tarin nutsuwar nan tata take takowa gaban nanay din. Hannunta dauke da madaidaicin kwanon da yafi kama da akushin da aka zamanantar dashi da ado da kuma tambarin dake nuna sarautar JIMMA.
Kanta a qasa ta qaraso gabanta,ta tsugunna a hankali ta ajiye kwanon gabanta.
"galatoomaa(na gode)" Nanay ta fada cikin murmushi tana duban samee data zame a hankali kanta a qasa ta zauna a gabanta.
Bude kwanon tayi wanda ke dauke da dafaffen maganinta da wasu irin ganyayyaki dake qarawa masu shekaru irin nata kuzari da kyan jiki. Yankin jimma manoma ne na gaske.....manoman da bawai iya abinci kadai suke komawa ba.....aah,hatta da coffee tarin magungunan da qasashen turawake rububin zuwa siyan ganyayyakin su kuma maidasu maganin bature......irin wannan abun ya sanyawa haisam tunanin bude makeken kamfanin sarrafa magunguna......wannan tunanin ya sanyashi saka Aadel da hussam karantar pharmacy.
Bismillah tayi,ta dauki maganin tasha sau uku sannan ta ajiye,samee ta matso ta dauki murfin ta rufe sannan ta maidashi gefe,har a sannan idanun nanay suna kanta.
"Samee" Nanay ta kirata,har cikin jikinta taji kiran,tayi kaman zata dubeta amma ta kasa,saita amsa kiran tana maida kanta qasa.
Maganganu ne sosai a ran nanay da takeso tayi da samee.....amma kafin tace wani abu kira ya shigo wayarta dake aje a gefe,kiran daya dauki hankulansu su duka ita da samee din.
Tana karance da ita,daga yadda taga reaction na samee din ya gaya mata me kiran tun kafin takai ga qarasa miqo mata wayar,ta miqa matan da wani irin sanyin jiki sannan ta soma takawa zata fice don basu guri.
"Koma ki zauna" Nanay ta fada a nutse tana daga kiran sannan ta kara a kunnenta.
"Wa'alaikumussalam warahmatullah" Ya maidawa nanay martanin sallamartata da muryar nan tasa dake cike da wani irin sauti me fusgar hankali da kunnuwa,walau karatun qur'ani yakeyi ko magana yakeyi dakai.
"Akkam jirta nanay?(kina lafiya nanay?)"
"am fine hojjechaa jira alhamdulillah(ina lafiya alhamdulillah)".
Sassanyar ajiyar zuciya ya sauke yana sauke qafafunsa daga saman lallausan gadon nasa. A duk sanda zai matsa daga inda suke koda na kwana d'aya ne......sai ya dinga jin kamar wani abu zai samesu. Ya sani wannan din tasirin shaidanne......don yayi imani yayi kuma yaqinin ba abinda ya isa ya samu wani bawa saida nufin ubangiji.
"Komai lafiya lau nanay?" Ya sake tambayarta yana dubansa kansa cikin madubin daya koma gabansa ya zauna.
Armless shirt ce a jikinsa sakakkiya,sai wandon daya sanya da duka duka iyakacinsa qaurinsa,ya zarta gwiwa amma baikai idon sahu ba. Dukkan kayan baqaqe ne sidik,cotton masu dauke da tambarin kamfanin LV wato.
"Muna cikin amincin Allah Muhammad".
" Ma sha Allah" Ya amsa mata yana aza hannunsa saman gashin dake habarsa da kuma kuncinsa. Yana wassafa ta yadda zaiyi magana ne da nanay......ta yadda zata kuma fahimceshi da kyau.
"Magana kakeso kayi muhammadu......gayamin me yake faruwa". Lumsassun idanunshi ya lumshe,wani qwataccen murmushi yana subuce masa. Nanay ta daban ce......wata irin uwa da tasha banban da dukka uwayen daya sani,nanay kyauta ce daga Allah,tana iya fahimtar maganar da d'anta yake mata da kowanne yare. Idan yace yare bawai yana magana akan yare na harshe ba,yare na yanayi.....yare na gabbai da kuma yare na motsi.
Qafafunsa ya aza saman stool din