Chapter 1 Reading Kuncin Zuci (Love & Heartbreaking story) by Bintu Musa.doc Arewa Novels

Kuncin Zuci (Love & Heartbreaking story) by Bintu Musa.doc

Author :  Binta Musa Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   1 / 25

1 to 3K   out of 73.5K words

??????>?? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F? WordDocument????@
0Table?????????Data
????????????????????? P?r? KSKS?@
9O???????pp%%%%? ??q?%??????????$
??*p%%??%%%%??? ?? ?? ??%  ('KUNCIN ZUCI('
Na Bintu Musa

Read my book "KUNCIN ZUCI" on ArewaPen, Platform available: "all" :: https://www.arewapen.com/book?id=690bd06dec64f173aa42354c

WhatsApp group=?G?
https://chat.whatsapp.com/JcjTYhJtKFh92V5nqhBk3z


Chapter 01

Oxford, England.

Zaune take kan sofa cikin madaidaicin apartment din nasu,gabanta laptop ce da textbooks guda biyu wanda ta ajiye kan karamin table dake cikin falon tana typing, agefenta kuma? cookies ne acikin plate da coffee a ajiye, jifa jifa take kai hannu tana dauka tanaci
Dukkan hankalinta tamaida kan abunda take typing a laptop din wanda hakan yasa bata juya ta kalli wadda ta fito daga dakin dake cikin falon ba.
A sannu nafisa ta qaraso gurinta ta zube akan kujerar, batareda ta juyo ba ko kuma ta bar abunda takeyi ba tace "Good morning" cikin sanyin muryarta wanda yasa nafisa juyowa tana duban abunda take typing tace
"Morning, what are you working on?"
Matashiyar tace "just some essay"
Nafee tace "shine yayi keeping dinki almost all night?,nafarka around 1 naga lights are still on"
Matashiyar ta sake amsawa da "Eh" Nafee ta tsaya kallonta kawai,can tace "NA'IMAAA" tsayawa tayi da rubutun da takeyi ta juyo tana kallon nafisan da manyan idanunta cikin sanyin muryarta tace "I have deadline for this" nafee tace "I know, but girl give yourself a break mana" bata jira amsan na'ima ba ta miqe ta wuce zuwa kitchen domin hado nata morning coffee din, na'ima batace komai ba ta maida hankalinta kan rubutun da takeyi while sipping her coffee, sanye takeh cikin kayan bacci peach color wanda ya haska farin fatarta ta rufe gashinta cikin hula,ta ajiye coffee din akan table din ta koma baya ta manna bayanta da kujerar tana cigaba da cin cookies dinta idonta nakan rubutun nata tana nazarin each line.

Nafee ta fito daga cikin kitchen din hannunta riqe da mug itama ta zauna wajen da ta tashi dazun gefen na'ima ta ajiye coffee din saman table tace "kaii, i slept like a baby today" murmushi na'ima tayi tace " you always sleep like a baby ai" 'yar dariya nafee tayi tace "yau na daban neh" na'ima tayi murmushi batace komai ba nafee tace "zanje shopping anjima naga fast foods dinmu sunyi qasa sannan inason cin tuwo miyan ganye yau dinnan dan nagaji da noodles gaskiya" na'ima tace "dazu nima nayi tunanin nan but my plan is tomorrow don yau nakeson kammala essay dinnan" nafee tace "yaushe neh deadline?" ta amsa da "jibi" nafee tace "toh ai akwai gobe, in Allah ya kaimu sai ki qarasa, muje tare ajiman" na'ima ta juyo ta kalleta tace "nafee bansan me goben zatazo dashi ba,tunda I'm halfway through gwara in qarasa once and for all. Beside, saura kadan fa" nafee ta juya idonta dramatically tace "yeah,right" sannan ta dauki satchet na cookies din tana observing calories din jiki tace "wait....these much calories in one cookie?, have to keep my body in check,I have a reputation to protect" na'ima batasan lokacin da ta fara yar dariya ba tace "sannu miss world contestant" nafee ma tana dariya ta dauki throw pillow ta jefa mata suna dariyan tare.

Saida suka lafa da dariyan nafee tace "nayi waya da Mami dazu, ta kiraki kuwa?" na'ima tace "Eh nayi waya da ita jiya da dare, meya faru?" Nafee tace "bawani abu bane,munyi magana akan bikin anty salma ne zan koma next month shine takeson mu taho tare,so i thought ta kiraki" Duk wani annurin dake fuskan na'ima a takeh ya bace tana kallon nafisa. itama nafisan kallonta take tana nazarinta da kuma jiran me zata ce,can ta juya tana jawo laptop dinta tace "a'a bata kirani ba maybe tayi tunanin ban tashi ba amma zan kirata, Allah ya kaimu lokacin zanje..why not?" Nafee dai kallonta take still,ta riqo hannunta daya tace "you don't have to go indai ranki bayaso, nima baifi nayi one week bama in dawo,ni na cewa Mami zan fara tuntubanki da zancen tafiyan tukunna don nasan inta fada miki straight zakice Toh, but kinsan Mami,ban zata ma zata jira nayi miki maganan ba i thought harta kiraki" ta qarasa maganan tana dan dariya, na'ima ta juyo tana murmushi tace "zanje nafee i missed Mami" nafee tace "aikuwa dai ta qagu bikin nan yazo dan kije taganki, always asking ko kinacin abinci ko kuma kinyi qiba ko rama" dan dariya na'ima tayi idonta nadan cikowa da hawaye tace "Mami dai" squeezing hannunta nafee tayi tana reassuring dinta tace "She Cares, and i do too,I'm here always" jijjiga kanta na'ima tayi tana hana hawayen idonta zubowa, nafee ta rungumota kadan tana dan buga bayanta batareda tace komai ba sukayi shiru na wani dan lokaci sannan ta sake ta tace "coffee na yayi sanyi" na'ima tace "nawa yayi qanqara nima" miqewa nafee tayi "bari kiga na dafa mana ko noodles ne" na'ima ta amsa "da kuwa kin taimakeni,yunwa nakeji" wucewa tayi zuwa kitchen din tana cewa "A'a ki dai tsaya nan yin assignment yunwa ta illataki baruwana" murmushi na'ima tayi tana maida hankalinta kan laptop dinta,fara typing dinta keda wuya tunanin maganarsu akan komawarta Abuja ya fado mata rai, shiru tayi ta fada tunani abubuwa dayawa suna dawo mata kanta, The last time she left Abuja in za'a tambayeta biggest wish dinta na rayuwa shine "karta sake komawa Nigeria" Amma yazatayi...shi gida,gida neh ko bata koma domin Mami ta fada ba,tasan dole watarana saita waiwayi rayuwar da ta baro acan Nigeria, dole ne watarana saita koma gida, she's here to find solace amma babu ranar da bata tuna abunda ya sa ta baro gida Nigeria..Ganin tunanin babu inda zai kaita yasa ta rufe laptop din ta wuce nata dakin dake gefen na nafisa don tayi wanka.

Zuwa 11 na safe bayan sun kammala breakfast sun tsaftace gidan nafisa ta tusata a gaba ta chanja kaya suje shopping din tare,a cewarta tunda ta ajiye schoolwork din nata to bazata zauna ita kadai a gida ba..tana murmushi ta tambayi nafisan "ni ke ina naki school work din?" Dariya nafee tayi tana mata wani kallo tace "ni nawa bana hana bacci bane,ke nifah ko exam bazata hanani bacci da hutu ba,Ina dalili" na'ima tace "Eh nima shaida ce" tana tuna lokacin da suke Bayero University Kano nafee dai baza'a taba ganin ta maida hankali akan lectures bama balle sauran school activities, Kuma batacin grade mara kyau domin Allah ya bata ilimin daidai gwargwado,kawai ita haka Allah yayita irin mutanen nan ne marasa sawa aki damuwa bakowanne abu ne yake daga mata hankali har ta sashi arai ba balle lamarin makaranta, sai abun nata ya hadu da gata kuma kasancewarta ita kadai mace wajen iyayenta babu abunda ta rasa daga wajensu da kuma siblings nata maza.

Haka na'ima ta shirya cikin maroon abaya tayi rolling gyalen ta saka flat shoe ta fito zasu tafi tana kallon kayan jikin nafeesa wadda sanye take da white silk jersey short dress ta hada da blue jean trouser tayi rolling white gyale hannunta riqe da car key, farkon zuwan na'ima England nafisa ta sha convincing dinta ta fara dressing kaman nata but she always stand by NO
Abune wanda bata taso taga anayi ba a inda tayi rayuwa. Rayuwarta da ta nafisa kamar banbancin fari da baqi neh wanda tun daga nesa zaka iya hango banbancin su batareda ka matso kusa ba,Amma haka Allah ya hada jininsu suka zamo kawaye tun level 100 a BUK har ila yau da suke Msc tare a Oxford University England.

Haka suka tafi wajen siyayyan a motan da Abban nafisan ya siya musu domin uzurin makaranta da kuma na yau da kullum.
Sun siyo duk kayan buqatunsu harda personal essentials dinsu suka koma gida cikin walwala

Bayan sun huta sunyi sallah nafee ta tafi kitchen zata jera kayan ta bar na'ima nan falo zaune kan sallaya saiga kiran Anty Amnah, qanwar baban nafisa ceh da take aure a London da yaranta biyu twins maza, daukan kiran tayi suka gaisa anty Amnah tace "na'ima munata jiran zuwanku tun jiya i thought zakuzo weekend, Boys suna ta murnan zakuzo har sun gaji,hope kuna lfy" na'ima tana murmushi tace " lafiya anty ,we are sorry, muna research akan wasu essays ne shiyasa bamu samu zuwa ba" anty Amnah tace "No bakomai na'ima dama saida nayi tunanin school activities ne suka riqeku this week, nakira nafee ma no answer hope she's okay" ta amsa cikin sanyinta "Eh lafiyanta kalau anty tana kitchen ne...In Sha Allah next week zamuzo abawa boys hakuri" tace "it's Okay kuhuta gajiya" sukayi sallama ta kashe wayan batakai ga ajiyewa ba kiran Mami yashigo ta daga da sallama tana gaisheta ta daya can bangaren Mami ta amsa da "lafiya kalau Habibti yakuke, ya karatu?" Na'ima tace "Lafiya Mami,yasu yah faruk?"
"Lafiya na'ima,fatan babu matsala ko"
tace "Alhamdulillah mami"
Mami tace "nafisa tace zakuje siyayya yau" "Eh har mun dawo"
"Ma Sha Allah, Habibti ki kwantar da hankalinki kiyi karatu kinji, sannan ki rinqa addu'a"
Muryar na'ima na dan rawa ta amsa da "in Sha Allah Mami"
Mami tace "it's alright Habibti, everything is going to be fine..in kinji bakyason zuwa bikin Salman ma kiyi zamanki in su amnah zasu dawo zan biyosu inzo na dubaki kinji" Na'ima tace "A'a Mami zanzo, zamu taho tare da nafisan"
Mami tace "Toh na'ima,Allah ya bada sa'an karatu kinji"
Hawaye na taruwa a idonta tace "Amin Mami nagode"

Da haka sukayi sallama tagama goge idonta nafisa tafito daga kitchen hannunta riqe da chocolates guda biyu ta qaraso ta miqa mata daya itama tana bare daya ta zauna kan kujera
tace "Anty Amnah ta kiraki?"
Na'ima ta amsa da "Eh bamu jima da yin waya ba, takiraki baki dauka ba"
Nafee tana gyara zamanta a kujera tace "Nakirata ai, wai tsaya... don't tell me anty amnah tana expecting mu rinqa driving for 2 hours to go to London every two weeks to spend weekend there" murmushi na'ima tayi ta miqe tana cire hijabin jikinta? tana girgiza kai draman nafee nabata dariya.

('KUNCIN ZUCI('
Na Bintu Musa

Read my book "KUNCIN ZUCI" on ArewaPen, Platform available: "all" :: https://www.arewapen.com/book?id=690bd06dec64f173aa42354c

WhatsApp group =?G?
https://chat.whatsapp.com/JcjTYhJtKFh92V5nqhBk3z


Chapter 02

Lagos, Nigeria

Mutane akalla sha biyar neh zaune cikin conference room din Oil & Gas company dake victoria island cikin garin Lagos, suna gudanar da meeting me muhimmanci tsakaninsu da turawan dake other side of the conference table.

Cikin nutsuwa suke tattaunawa da Ahmad dakeyin nashi bayanin? cikin harshen turancinsa mai dadin sauraro, kasancewarsa mutumin da yayi rayuwan qasan turawa na tsawon lokaci,he sure has his way of interacting with them.
Can dai yayi shiru kawai yana sauraronsu batare da yawan basu dogon amsa ba,Dan'uwanshi Adam dake gefenshi neh yayi saurin amshe conversation din knowing Ahmad bazai sake doguwar magana ba kuma tunda al'amarin yafara bashi haushi.

Haka Adam suka gama sauran tattaunawan , suka miqe gaba dayansu akayi musabaha har dashi Ahmad din telling them zasuji nasu final answer dinsu zuwa jibi.

Fitowa sukayi daga conference room din Ahmad yatafi wajen elevator zai koma nashi office din while Adam ya tsaya magana da wani employee dinsu.
Shigarshi office din nashi keda wuya Adam ya biyo bayanshi, Ahmad ya qarasa kan executive chair dinshi ya zauna at the same time yana duba wasu folders da yasa secretaryn shi yakawo masa dazu, wucewa gurin fridge Adam yayi ya bude zai dauki ruwan sha , cikin husky voice dinsa? Ahmad yace "pass me one please" Adam ya dauko bottle water guda biyu ya qarasa ya ajiye masa saman table dinsa,
Ahmad ya jawo ruwan yana muttering "thanks"
Adam yace "so what do you think?" Batareda Ahmad ya kallesa ba yace "I'm Out" cike da mamaki Adam ya ajiye nashi ruwan shima kan table din yace "what?..Dude are you serious?"
Ahmad ya dago kanshi yana kallon Adam with seriousness, cikin idonshi Adam yake kallo yace "you can't be serious"
Ahmad ya juya yana duban foldern gabanshi yace "well..too bad I am" Adam yace "you can't cut out on this, ta ina aka samu matsala kuma?"
Ahmad ya amsa da "The percentage...I don't like it" Adam ya koma gurin small lounge dake cikin office din a gefe yayi settling akan kujera ya juyo yana kallonshi yace "you know this deal is a fair one right?"
Ahmad yace "we need to include some high risk, high return options" Adam yace "but we can't gamble with anything high risk"
Ahmad yayi shrugging kafadarsa like he don't care yace " No good thing comes without a little risk" Adam yace " then what are you going to do now?"
Baya Ahmad yayi akan kujeran yayi relaxing bayansa yana kallon Adam yace "I'll sort everything out" sanin waye Ahmad yasa Adam cewa "Okay..it's settled then" don yasan wasting din energy dinsa kawai zeyi wajen convincing din Ahmad saboda ya riga yayi making mind dinsa, yakuma cewa "I'll be flying back today, in few hours ma" Ahmad yace "Okay, take care" miqewa Adam yayi yana cewa "Dude, ka kwana biyu baka leqo ba fah"? shafa kanshi Ahmad yayi yace "akwai bikin yarinyar can wai ko, I'll be there next month in Sha Allah"? Adam ya qaraso ya miqa masa hannu sukayi shaking yace "see you then" Ahmad ya amsa da "thanks man,safe flight"

Bayan tafiyar abokin nashi kuma dan'uwa, Ahmad ya maida hankalinsa kan desktop din dake gabansa kira yashigo wayanshi, Laila ya fito akan fuskan wayan ya juya yana kallo har ta tsinke bai dauka ba yakoma kan ayyukanshi.

Daren ranar na'ima ta fito daga wanka tana zaune gaban madubi? tana shafe shafenta da ya zame mata daily night routine yanzu,
Kuma nafisa ce ta koya mata this kind of routine, ita ta siyo mata all skin care sets da suka dace da kalan farin fatarta sannan ta rinqa koya mata a sannu sannu har ya zamto bata iyayin bacci yanzu batareda tayi shafe shafennan ba
Ta dago hannunta tana ganin yanda yazama smooth and glowy, tasan kayan ba masu sauqin kudi bane domin fenty skin care sets nafisa ta siyo mata, And she's very grateful for all of it, when she says all of it tana hadawa da kyautatawan da nafee tayi mata a baya da kuma wanda take kan yi mata har yanzu.
Nafee ba qawarta bace kawai, ta zame mata yar'uwa or even more so, dan bazata taba mantawa da ita ba a duk inda taje a rayuwan nan.
Tana cikin tunanin nafisa ta shigo hannunta riqe da laptop a bude tana kallon movie, ta qarasa kan gado tareda kwanciya tasa laptop din agaba itama kayan bacci neh jikinta tace "BoBo, my crush is killing it in this new series" Na'ima ta juyo tana dan dariya tace "Au wai haryanzu dai Witcher din kike kallo?" Nafee tace "kinsan Allah..sabon nan yafi dadi ma, ki gama kizo ki gani"
Na'ima ta juya ta cigaba da daure gashinta tace "A'a bazan gani ba"?
Nafee tace "dalla can ya hadu kizo mugani, Ina zuwa ma" ta tashi ta fice daga dakin bayan minute sai gata tadawo dakin riqe da packs na cheese balls ta wulla na na'ima kan gado ta hau ta cigaba da kallonta tanacin cheese din
Bayan na'ima ta gama itama ta hau gadon ta matso tareda daukan nata cheese din tana budewa tace "gaskiya ni kin taquramin da series dinnan" nafee tace "kiyi shiru ni mugani"

Haka suka kai almost sha biyu suna kallon, na'ima da tace an taqurata sai ga ta itama ta zage tana kallon with full interest har nafee tayi bacci ta barta, saida ta gaji sannan ta tashi taje bandaki tayo uzurinta ta fito bayan tayi alwala tayi sallah sannan ta kwanta a gadon ta jawo duvet da nafee ta kwashe a jikinta ta lulluba, bata qara wasu mintuna masu tsawo ba itama baccin ya dauketa.
('KUNCIN ZUCI ('
Na Bintu Musa

Read my book "KUNCIN ZUCI" on ArewaPen, Platform available: "all" :: https://www.arewapen.com/book?id=690bd06dec64f173aa42354c

WhatsApp group =?G?
https://chat.whatsapp.com/JcjTYhJtKFh92V5nqhBk3z


Chapter 03

Schoolwork dinda Na'ima batayi ba washegari kenan suka shiririce wajen kallo,da suka gama na'ima ta tafi kitchen zata dafa musu tuwo miyan ganye
Nafisa na tayata suna hiran samarin ita nafisan, da wa'inda ta baro a gida Nigeria da kuma wa'inda take kulawa sama sama anan oxford
Na'ima na dariyan draman nafisa da umar, saurayinta da tun a BUK suke tare, yanzu haka yana aiki a central bank
Nafisa tace "kinsan Allah, this time around idan nayi blocking dinshi bazan bude ba mun rabu kenan" Na'ima ta dan bude ido tace"toh fah,abun har yakai haka" Nafisa tace "I'm serious this time"
Na'ima tace "toh yanzu dai bari mujira idan kikayi blocking dinshi dagasken sai mu cigaba da wannan maganar" Nafisa ta ajiye alayyahun hannunta data tara ta dauki roban gabanta dayake kan kitchen island din zata buga mata tana dariya
Baya Na'ima tayi tana dariya itama tace "gaskiya ne ai,maganar blocking dinnan har nagaji da jinta kuma anjima zanjiku kuna waya kina kashe murya" Nafisa tace "zan baki mamaki kuwa, zaki gani" Na'ima ta dawo wajen girkin nata tace "aikuwa zansha mamaki randa hakan ya faru" Saboda har ta gaji da bawa nafisan hakuri karta rabu da guy din
A haka suka gama girkin suna hira cikin walwala, bayan sunci sunyi sallahn la'asar kowacce ta tafi nata dakin yin wanka suka shirya suka fita yawon yamma, Walking through the street of the town zasuje Cafe , Nafisa ta tsaida su gefe tayi wa na'ima hoto tana murmushi, ta dauka musu tare sannan ta bawa na'ima wayan ta dauka mata ita kadai, sai da rana ta fadi suka koma gida hannunsu riqe da ledan snacks din da nafisa ta sa suka siya a wani supermarket kamar ba jiya suka yo siyayya ba.
Bayan sun koma gida sukayi sallah suka zube nan falon, Na'ima ta dauko laptop dinta ta cigaba da essay dinta while nafisa kuma tanata danna wayanta,ta zabi hotunan da sukayi tare da wanda tayi wa na'ima ita kadai ta turawa Mami sannan ta zabi wanda take ita kadai banda na'ima tayi posting a Instagram handle dinta sannan ta tashi ta dauko nata laptop din don duba school work dinta itama

Washegaria Monday zasu je school, Na'ima da wuri ta tashi zata hada musu breakfast dan tafi ganewa tayi musu if not nafisa toast da tea kawai zata musu
Tana kitchen din tana kada kwai bayan ta gama chips nafisan ta shigo hannunta riqe da ipad sai lumshe Ido take alamun bacci bai isheta ba ta miqawa

1 / 25