Chapter 25 Reading Kuncin Zuci (Love & Heartbreaking story) by Bintu Musa.doc Arewa Novels

Kuncin Zuci (Love & Heartbreaking story) by Bintu Musa.doc

Author :  Binta Musa Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   25 / 25

72K to 73.5K   out of 73.5K words

kasa magana, Nafisa tace "ki fadawa Alhaji bakyaso, nasan he'll listen" gyada kai Na'ima tayi tace "Toh" ganin bata iya magana yasa Nafisan yi mata sallama itama tana jin zuciyarta wani iri, da haka suka rabu rai babu dadi..
A wannan ranan ma bai wuni a gidan ba sai dare ya dawo, Haka suka cigaba da rayuwa na tsahon two weeks Bilal baida aikin yi sai kallonta inta fito zata giftashi, gashi dai ko wane dare da kalan macen da yake kebewa a club amma yarasa meyasa ya kasa dauke idonsa daga kan Na'ima, ranan wata talata ta gama hada masa breakfast tana jerawa anan dining ya sauqo qasan, nan gefenta ya tsaya tadanyi baya, sai yace "me kika dafe me qamshi haka" kasa magana tayi ganin ya matso daf da ita yana kallon idonta, matso da fuskansa yayi daf da nata har tana jiyo numfashinsa zuciyarta na bugawa cikin tsoro saboda maganganun Nafisa dake echoing a cikin kanta, kissing dinta ya so yi sai ta juya kanta kadan, again be daddara ba ya sake miqo fuskansa, batasan lokacin da ta dan dafa hannunta a qirjinsa ba alamun ya dakata, ji yayi ransa ya baci sai ya fara kiciniyar riqota duk da haka taqi juyo da kanta, Mari ya kai mata me qarfi sai da tayi baya, ya sake biyota ya hankadata ta bugu da dining table din abincin ya zube, cikin diri yace "Damn you Na'ima" ya qarasa maganan tareda shafa fuskansa cikin frustration, dafa kuncin ta tayi aranta tana fadin "there we go again" plate din gurin ya dauka ya sake bugawa a qasa yace "me kika dauki kanki da har zan kawo kaina wajenki kiyi rejecting dina, ke kin isa?" Na'ima na hawaye har sannan dafe da kumatun ta batace komai ba,ya juya cikin bacin rai ya koma dakinsa...
Daren ranan bayan Na'ima ta samu bacci ya dauketa dakyar taji anja blanket dinda take kwancen, da sauri ta bude idonta jin mutum a gefenta, qoqarin miqewa tafara yi Bilal ya sa hannu ya danne ta sai ta fara kuka? bata daina kiciniyan kwace kanta ba, yaga rigan jikinta yayi bear skin dinta ya bayyana tayi saurin kai hannu ta kare jikin nata bata daina kuka ba tace "Dan Allah kayi hakuri" Bilal bai saurareta ba ya kai fuskansa wuyanta yana wani irin numfashi, sai da ya raba ta da duk kayan jikinta ta karfi kafin yaji kansa yayi wani irin bugawa wanda yasa cikin sauri ya dagata yana dafe kansa, ganin haka yasa ta miqewa ta lalubo bedsheet din zuwa jikinta kafin ta nufi hanyan fita ya finciko gashinta tayi qara me karfi, dawo da ita gadon yayi bata daina ihun ba wanda yake jinsa kamar ze tsaga masa kwakwalwa, nan ya hau dukan bakinta bata daina ihun ba, ranan Na'ima taga other side of Bilal da bata taba gani ba, monstrous side dinsa ya bayyana mata nan kan gadon yana dukanta kamar ba mace ba, ji yayi ya tsaneta kamar ya kasheta a wannan lokacin, sai da Na'ima ta galabaita sannan ya fice daga dakin cikin fushi, hannu takai hancinta tana tare jinin dayake fita har sannan hannunta damqe da bedsheet din tana kuka me tsuma zuciya...Har asuba idonta biyu ta kasa tashi daga kan gadon, zuwa sannan babu hawayen ma sai kukan zuci da takeyi, da asuban taji fitan motansa daga gidan, wunin ranan komai ji tayi baya mata dadi, kuka kam tashashi kamar ranta ze fita tana jin ta tsani har iyayen Bilal din...

Bilal bai dawo gidan ba sai tsakiyan daren ranan, da aka wayi gari washegari Na'ima tayi masa breakfast ta ajiye nan dining be fito ba, ta nemi face mask tasaka bayan ta gama shirin zuwa makaranta, a falon ta samesa zaune, cikin sanyin murya ta fada masa zataje makaranta ya bita da wani mugun kallo da ya kada 'ya'yan hanjinta, calmly yace "Bazakije ba" kanta a qasa ta juya ta nufi upstairs tanajin wasu hawayen na zuwa mata...daga wannan lokacin zamansu yakoma bala'in dare kuma, wataran a buge zai dawo gidan ya biyota dakinta neman abunda yake so amma abu ya gagara, jin haushin rashin idda gaci yake sashi dukanta sosai, wani qunci zuciyar Na'ima ta shiga a wannan lokacin, zaman gidan ma yazamo a firgice takeyinsa, saida tayi sati harda dori bataje makaranta ba tun tana boyewa Nafisa har ta fito fili ta fada mata Bilal ne ya hanata zuwa school din, a ranar da ta fada matan sai ga Nafisa a gidan da yammaci, ganin yanayin Na'iman da ciwukan fuskanta yasa Nafisan fashewa da kuka ta rungumota suka fara kukan tare nan tsaye falon, sai da suka tsaya da kukan Nafisa tace "Na'ima mu tafi police station yanzu" da sauri Na'ima ta girgiza kai tareda cewa "A'a Nafisa" cikin bacin rai Nafisa tace "baki kalli yanda kika koma bane Na'ima, kinaso sai ya kasheki kenan" Na'ima na hawaye tace "zanje gun Alhajin, amma banda police station Nafisa"..ranar Nafisa ce ta tsaftace mata gidan har girki tayi sannan ta fita ta siyo maganin da zata shafa mata a ciwukan fuskanta da jikinta, tana hawaye tana shafa mata suka zauna shiru can tace "Na'ima you're slowly dying, this man is killing you slowly" Na'ima na hawaye batace komai ba Nafisa tace "kibini mu koma Abuja, let's run away Na'ima, mutafi gidanmu na can" Na'ima tace "They are my family Nafisa, i can't leave" cikin bacin rai Nafisa tace "F*ck that Na'ima, and they stand a side watching you like this" Na'ima ta sake cewa "zanje gurin Alhajin gobe, ai be san yana dukana ba" tsayawa kallonta Nafisan tayi sai ta miqe takai mayukan kan mirror..sai dare Nafisa ta bar gidan kuma tayi sa'a har sannan Bilal din be dawo ba...
A daren ranar Bilal yadawo gidan tare da Stella data biyoshi Jin shiru bai koma ba, Na'ima na dakinta ta jiyo muryansu sun shiga dakin Bilal din..Ba qaramin nutsuwa Na'ima ta samu ba ranan jin Stella a gidan, bata tabajin dadi da hamdala ba irin zuwan da Stella tayi a ranan, bayan ta idar da salla cikin daren ranan har addua tayi akan zaman Stella yayi tsaho a gidan kodan ta samu sararawa kan uquban da Bilal ke gana mata....

Washegarin ranar bayan ta yi musu breakfast ta koma dakinta sai ta Jiyo tashin muryansu alamun suna sa'insa, bude kofan dakin Stella tayi ta fito Bilal ya riqo hannunta sai ta fincike ranta a bace tace "don't touch me" anan kofar dakinsa suka tsaya ta sake cewa "Have you touched her?" Bilal yace "meye hakan kike cewa ne Baby" ta daga masa hannu tace "just answer me Bilal, did you sleep with her?" ,Jinkirin da taji yayi gurin amsawan ne yasata juyawa ta nufi dakin na'ima tana fadin "where is this B*tch" ta banko kofar lokacin da Na'iman ke gaban madubi tana gyara gashinta, Stella batayi wata wata ba ta finciko gashin nata sannan ta dauketa da mari, Bilal ne ya biyo Stella dakin tareda riqota duk da haka taqi sake gashin Na'ima tana qunduma mata zagi, dakyar ya rabasu Stella na cewa "ka barni in koya mata hankali tasan ta shiga gonata" sai ta sake yin kan Na'ima, da sauri Na'ima ta nufi toilet Bilal ya sake riqo stella'n, beyi wata wata ba ya dauke ta da mari tayi baya tana ware idanu cikin mamaki, ransa a bace ya nunata da yatsa yace "No One, i mean No One..gets to beat Na'ima except Me" Stella na kallonsa cikin shock tace "Bilal ni ka mara akanta" yana kallonta cikin ido yace "Get out", fuu ta juya ta fice daga dakin, Na'ima na nan tsaye bakin toilet ya juya ya kalleta bai ce komai ba shima ya fice daga dakin.....
Da daren ranan ta gama abinci Bilal ya sauqo daga upstairs yace mata "in kin gama ki kai mana abincin can dakina" gyada kai tayi ta amsa da "toh" bayan ta gama hada abincin akan tray sai ta hada da plates na tangaran as usual har da glass cups da take hadawa akai saboda bottle water'n da takeh kai masa..nufan dakin nasa tayi sai da ta gama hawa stairs din Stella ta fito daga dakin hannunta janye da akwatinta suka kusa cin karo, dan baya Na'ima tayi sai stellan ta matso daf da ita tana kallonta fuskarnan kamar hadari, hannu ta kai ta banke tray din daga hannun Na'iman kwanukan suka rinqa tumbling anan stairs har suka kai qasa, juyawa Na'ima tayi tana kallon yanda duk tangaran din suka tarwatse, duk sun fashe sunyi daddaya, kafin ta juyo ta kalli Stella'n sai taji ta hankadata da qarfi, tun daga matakalan farkon Na'ima ta fado har kan fasassun glasses dinnan a sume, jinine ya fara bin jikinta nan kwance... Bilal dama tun Jin qaran farko yayi saurin kashe shower dinda yake wanka a toilet, da saurin sa ya fito sanye da towel, daskarewa yayi a a bakin stairs din ganin abunda ke gabansa ga Stella nan tsaye itama tayi stiff tana kallon Na'iman dake kwance cikin jini...

Bintu Musa ce
'?=???







<>@<>@`b???????

. 0 ? ? 

b
d
(*???????0?0?0888?:?:d=f=h=P>R>????F?F*G,G`GbG?G?G?H?HII?J?JK?K?K????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?K?KMM@MBM?M?MPPP8P:P\P^P`P\Q^Q`Q?Q?Q?Q?Q?Q?QRRR"R$R&R?S?S?S?U?U`WbWdW?X?X?X?Y?Y?\?\]]|^~^b_d_v`x`bbcc>d@d8i:i ? ????@?B?D?^?`??????????????????? ????&?(?*?????>?@???????t?v??????
??????????? ?H?J?????v?x?\?^?`???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????n?p?????X?Z?\?????????????????????????????2?4?6?R?T?v?x?z?v?x?z???????????0?2?????N?P????????????????????
 ? ? ? ?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?
?
????RT$!&!P#R#?'?'D)F)H)?)?)d+f+h+?,?,J-L-N-?-?-?-?-?-?-?-?-?.?.?.?.?.X/Z/\/p/r/t/?/?/|0~0?1?1~3?3d4f4?5?5H7J7?8?8?9?9V<X<f?h??E?EG????????????????????????????????????????????????????????????????????????HGGG?I?IbKdK&S(S*S?S?S?W?WJZLZ?\?\?\?]?]?_?_?a?a?a8b:b d d d"d$d?e?e?f?f?i?i"k$klono"q$q?q?qnrprzz z ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?????????????????? ?"?P?R???????????&?(?*?D?F?f?h?j?f?h?j????????????
? ?&?(?8?:?d?f?????
? ?????
? ?l?n?????????.?0?2????????N?P?R?l?n???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???????????????2?4?6?T?V?4?6?????????6?8?>?@?B????????????????l?n?f?h???????246???  z | ~ ? ? ? ?
?
np????rt?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??@!B!R&T&d)f)h)?)?)f/h/ 9"9^:`:BB?D?D?DtGvG?Q?Q6R8R?S?S\\\:\<\>\?\?\?\]]6]8]:]?]?]?]?]?]?]?g?gii4j6j?q?q?r?r?w?wv?x????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H???
?2?4?6??????? ??0?2?4?????????????0?2?|?~?????,?.?????????X?Z?\?????????????????????J?L???????????????F?H???????????????????R?T???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????????????`?b????????? ??XZ\???????.024NPnpr?????~???hj?????,.???!?!:$<$X%Z%?%?%T)V)????????????????????????????????????????????????????????????????????????HV)?3?3?3666;; CCC?G?G`KbKdK?O?ORXTX?Z?Z`[b[d[?[?[?[?[?[
\ \\*\,\J\L\N\r\t\?\?\?\?\?\?\?^?^?`?`?`"l$l?x?x?xf{h{?@??????? ?N?P?R???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??v?x???????? ????@?B?D?`?b???????????
? ??"?$?&?(???????8?:???????B?D???j?l????????????????????????????????????*?,???????n p r <>????????????????????????????????????????????????????????????????????????H>??vx????????????????V"X"?#?#,
,h/j/l/(0*0V5X5Z5J7L7?>?>?O?O$Q&Q:S???????????&?(?????$?&?H?J?L?r?t?&?(?z?|?????NP?????$?$?*?*?*?*?*?*?*?*?*
+ ++?+?+?+?+?+,,,&,(,*,????????????????????????????????????????????????????????????????????????H*,<<@@?@?@$N&N?W?W?W?Z?Z\\t^v^x^X_Z_^i`ibndnrptpvp?v?v?v?x?x?z?z?z????&?(?8?:??b?d?f???????????T?V?X?r?t????????????????????????? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H ??????F?H?J???????
? ??
 ??468?#$$?)?)?)?+?+?+0.2.2848X<Z<A AFFF?G?GLLLBLDLFL?L?L?L?L?L?L?L?LMM
M?X?XT_V_xbzb|b?h?h}}4?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H4?6?T?V?X?V?X?Z?????????????????????*?,???????????????????????????????X?Z?????~???????`?b???????D?F???F?H??j?l?????t?v???????????????F?H?J?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? ?????? ? 2!4!?!?!("*","."0"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"?"&#(#*#f#h#j#v/x/R3T3?7?7::?F?F?I?I?L?L?Q?Q?Q?Z?Z?g?g?gHkJkLk?n?nTuVu?z?z??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????????????.?0??? ?`?b?d??
?b?d?f?h???????????????~???????????????????????????????????????????
? ????????????????????~???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? ????x&z&?(?(V2X2Z2NFPFJJ OO?S?S?StTvTxT?T?T?TUUfUhUjUlU?U?U?U?U?U?U?U?U?]?]mm`?b????????????????????????????? ?"?$?6?8?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????????????????????????"?$???f?h?j?d?f?t v x @ B D ?" ?" 6& 8& ?, ?, ?, ?1 ?1 F@ H@ J@ n@ p@ r@ ?@ ?@ ?@ ?@ ?@ ?@ A A A @A BA VA XA ZA v\ x\ z\ Vd Xd i i i ?l ?l 0} ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H0} 2} 4} ?? ?? ?? ?? (? *? X? Z? \? |? ~? ?? j? l? n? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? 8? :? ? @? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? $? &? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? "? $? |? ~? ?? ?
?
?
?
?
?
?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?

?
?
?
?$
?$
?$
?$
?$
?9
?9
?9
?>
?>
?L
?L
?L
?R
?R
?Z
?Z
?Z
?Z
?Z
?Z
8[
:[
<[
Z[
\[
?[
?[
?[
?[
?[
?[
\
\
\
\
\
\
\
?l
?l
?p
?p
?p
?t
?t
(y
*y
?}
?}
?}
x?
z?
L?
N?
??
??
??
??
??
x?
z?
|?
??
?
?
??
??
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??
??
??
??
??
??
??
z?
|?
*?
,?
??
??
.?
0?
??
??
??
??
??
??
>?
@?
B?
\?
^?
|?
~?
??
??
??
??
??
B D P R T 0 2 4 N P R ? ? . . . :
: : @A BA DA hA jA lA ?K ?K ?] ?] ?] "^ $^ &^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ 8m :m X~ Z~ 6 8 : ? ? ?? ?? ?? l? n? p? ?? ?? ?? ?
? ? v? x? z? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? "? $? "? $? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? , . ? ? ? ? ? ? ? ? ? n# p# r# T, V, ?4 ?4 ?7 ?7 ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?7 ?7 Z@ \@ :C C bC dC fC hC ?C ?C ?C ?C ?C D D D (D *D ,D .D XQ ZQ ?S ?S ` ` $f &f q q ?| ?| ?| 0? 2? ?? ?? ?? ?? ? :? ? b? d? f? h? j? l? n? p? r? ??????????????????????????????????????????????????????6>@>@b?????
0 ? 
d
*?????0?08??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????88?:f=h=R>???F,GbG?G?HI?J>K?K?KMBM?MPP:P^P`P^Q??????????????????????????^Q`Q?Q?Q?Q?QRR$R&R?S?S?UbWdW?X?X?Y?\]~^d_x`bc@d:i??????????????????????????:i ?????? ?J???x?^?`???????p???Z?\?????????????????4???????????????????????????4?6?T?x?z?x?z???????2???P???????????? ? ? ??????????????????????????? ?
??T&!R#?'F)H)?)f+h+?,L-N-?-?-?-?-?-?.?.?.Z/\/??????????????????????????\/r/t/?/~0?1?3f4?5J7?8?9X<h??EGG?IdK(S*S?S?WLZ?\?\?]???????????????????????????]?_?a?a:b d d"d$d?e?f?i$kno$q?qprz z?????????????????????????? z ????????????"?R???????(?*?F?h?j?h?j???????
? ?(???????????????????????????(?:?f??? ??? ?n?????0?2?????P?R?n?????????????4?6???????????????????????????6?V?6?????8?@?B??????????n?h?????46?? ?????????????????????????? | ~ ? ? ?
p??t?B!T&f)h)?)h/"9`:B?D?DvG?Q8R?S\??????????????????????????\\<\>\?\?\]8]:]?]?]?]?]?gi6j?q?r?wx?????>?????
?4???????????????????????????4?6??????2?4?????????2?~???.?????Z?\?????????????L????????????????????????????????????H?????????????T?????????????????b?????? ?>?Z??????????????????????????Z\????024Ppr?????j???.??!<$??????????????????????????<$Z%?%V)?3?366;CC?GbKdK?OTX?Zb[d[?[?[?[ \\,\L\N\??????????????????????????N\t\?\?\?\?\?^?`?`$l?x?xh{>?@???? ?P?R?????x????? ??????????????????????????????B?D?b??????? ??$?&?(????:????D??l???????????????????????????????????????????????????,?????p r >?x????????????????????????????????????X"?#
,j/l/*0X5Z5L7?>?O&Q???????(???&?J?L?t?(?|???P???$?*?*?*?*?*???????????????????????????*?* ++?+?+?+,,(,*,<@?@&N?W?W?Z\v^x^Z_`idntpvp?v???????????????????????????v?v?x?z?z>???(?:??d?f???????V?X?t????????????????????????????????????????????????H?J????? ?? ?68$$?)?)?+?+2.48Z< AFF?G???????????????????????????GLLDLFL?L?L?L?L?LM
M?XV_zb|b?h}6?V?X?X?Z?????????????????????????????????????????,???????????????????Z???????b?????F??H?>?l???????????????????????????????v?????????H?J?? ???? 4!?!*","."0"?"?"?"?"?"?"???????????????????????????"?"?"?"(#*#h#j#x/T3?7:?F?I?L?Q?Q?Z?g?gJkLk?nVu?z??????????????????????????????????????0?? ?b?d?
?d?f?h?????????????????????????????????????????????????????????????????? ???????????????????? ??z&?(X2Z2PFJ??????????????????????????JO?S?SvTxT?T?TUhUjUlU?U?U?U?U?U?]mb???????????????????????????????????????????????"?$?8?????????????????????????$??h?j?f?v x B ??????????????????????????B D ?" 8& ?, ?, ?1 H@ J@ p@ r@ ?@ ?@ ?@ ?@ A >A @A BA XA ZA x\ z\ Xd i i ?l ???????????????????????????l 2} 4} ?? ?? *? Z? \? ~? ?? l? n? ?? ?? ?? ?? ?? :? ?
?

?
?
?$
?$
?$
?9
???????????????????????????9
?9
?>
?L
?L
?R
?Z
?Z
?Z
?Z
:[
<[
\[
?[
?[
?[
?[
\
\
\
\
\
?l
?p
?p
?t
*y
??????????????????????????*y
?}
?}
z?
N?
??
??
??
z?
|?
?
?
??
??
??
??
??
|?
,?
??
0?
??
??
??
??
@?
B?
??????????????????????????B?
^?
~?
??
??
??
??
D R T 2 4 P R ? . .
: : BA DA jA lA ?K ?] ?] $^ ??????????????????????????$^ &^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ ?^ :m Z~ 8 : ? ?? ?? n? p? ?? ??
? ? x? z? ?? ???????????????????????????? ?? ?? ?? ?? ?? "? $? $? ?? ?? ?? ? ? . ? ? ? ? ? ? p# r# V, ?4 ?7 ?7 ???????????????????????????7 \@ C dC fC hC ?C ?C ?C D D *D ,D .D ZQ ?S ` &f q ?| ?| 2? ?? ?? ? ? d? f? h? j? l? n? p? r? ????????? SummaryInformation(?????DocumentSummaryInformation8????????????%?WpsCustomData????????????XX????????

 !"#$????&'(???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0??HPV??????Infinix X6525 WPS Office?>`??>Normal$a$KHOJPJaJ9O?K&q????
G?????????V)??>?x?*, ?4?????0} ?
??
?^ ?7 r? STUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmno8^Q:i?~D???4?? \/?] z(?6? \4???Z<$N\????\x?????*?v???G?????"????J??B ?l ?? ?9
*y
B?
$^ ?? ?7 ??0?g??z ??Times New RomanTimes New Roman3?z?[SO?[SOG$?z????@ ? CalibriCalibri ?p?h0???????!p!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0p??)??$P??????????????????????'*02!???? ?????0?( ?
??2
?3 ????"??@???
????.??+,??D????.??+,??L? 06ICV?!ae8996b0eb304227a5c84b65478494de