WA NAKE AURE BOOK (COMPLETED) BY FEENERH.txt

Author :  Feenerh Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   1 / 34

1 to 3K   out of 101.5K words

(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

🌻🌻
*WA NAKE AURE?*
🌻🌻

_(Arrogance, Love, Sacrifice)_


Written by FENERH



*Dedicated to*
My children
Jamila Ammar and mujaheed,




*Alhmdulillahi yan uwana nadawo Allah yabani ikon rubuta Abinda zai Amfani duk kan musulmi baki daya kuskure na kuma Allah ya yafe mini kamar yadda kuka sani wannan karon littafina is not for free my fan's ba na mayarda littafina nakudi saboda wasu ko wani ba nayi hakan ne domin cin gajiyar baiwarda Allah yabani ta wannan hanyar ni ba mai Arziki bace da zan raina kadan mai Albarka yafi mai yawa mara Albarka ni banida Aji bana takama da ni watace wallahi am noting am nobody ina neman dacewa ne kawai duniya da lahira don haka please masoya matar soja you have to show me one love ta wurin bani goyon baya tareda biyoni cikin wannan labari nawa mai cikeda soyayya mai kwantar da hankali don haka masoya muje zuwa,*

1⃣&2⃣

NIGER STATE


ASHRAB ESTATE


Katon gate ne golden mai kyan gaske ata ciki akwai masu gadi a zaune da uniform su biyo. Hira suke a tsakanin su cikin nishadi suka hango motar da ta doso gate din tuni daya daga cikin su ya mike da sauri tareda bude tafkeken gate din
Yana cewa "sannun ku da zuwa hajiya, lekowa wata kyakkyawar yarinya tayi a gefen mai zaman banza, "Sannu idris. Tareda miko musu Leda cike da kayan ciye ciye, ya karbe yana zabga godiya, shima dayan yafara zubo godiyar,


Saida suka isa parking space din dake cikin estate din Wanda ke dauke da motoci na yayi masu shegen kyau da kuma tsada wa inda zasukai goma a wurin, suka faka tasu motar kirar Volvo new modern fara tas da ita tana sheki, saida motar ta tsaya naga Anbude bayan motar tareda zuro kafafu a waje cikin natsuwa, tuni nayi saurin matsawa domin ganin wainnan Y'an matan, tana gama fitowa na fara kare mata kallo domin hijabine dogo har kasa dark brown da safa kafa da hannu harma da nikab a fuskar ta, kana iya hango tsarin idanun ta da haduwar su ta cikin nikabin da ta sanya,


Cikin sauri naga ta tuge nikabin tareda Ajiyar zuciya, ta bude kyakkawan bakinta tace " Masha Allah, at last, wadda ta tuko motar ce ta fito bayan ta kwaso takaddun ta a cikin motar tareda kallon mai cire safar, tace "SAfNAH kinada matsala duk wunin da kikayi da nikab din a school bai dameki ba sai da kika dawo gida kima bari mu shiga ciki kin kasa hakura kinfara tube kaya tun a waje,

"Hmm bazaki gane bane Aunty Khadija mugun takurani Abin nan keyi wallahi, " to wayace kisa dole ? Tafada tana tafiya, "momy na tace inrika sawa indaina fita haka kuma mugun takurani yakeyi, " to me yasa mu bata cewa musa? Saboda nafiku kyau, tafada tana karairaya kyakkyawan jikinta, dayar dake gefen ta tasaki baki tana kallon ta tace " wallahi ba shegen da kikafi kyau sai shegen idanu kamar na mashaya da murya kamar ta kyanwa fari kamar bonfire Amma dai Aunty khadija muna bukatar Addu a a gidan mu SAfNAH wallahi kekam sai a slow kalli yanda masu aiki ke kallon ki ma kamar wata kwancen hauka, wani irin mugun kallo ta watsa mata tareda daga designer' bag dinta ta buga mata, " zakiga hauka ganin idon ki kuma kece bonfire baniba da shegen jikinki kamar skeleton, tace "Allah ya isa muguwa, takuma binta ta kwasa aguje sukayi cikin gidan, Khadija ce tabisu tana mai girgiza kai, don inda sabo tasaba da fadan su kamar kaji SAfNAH masifa Amrah tsokanar fada,




Cikin daya daga jerarrun ginin dake cikin estate din suka nufa da gudu Wanda fadin tsaruwar ginin kawai bata lokaci ne, suka fada cikin tafkeken falon, Wanda ke dauke da furniture's golden
(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM:

/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

🌻🌻
*WA NAKE AURE?*
🌻🌻

_(Arrogance, Love, Sacrifice)_


Written by FENERH



*Dedicated to*
My children
Jamila Ammar and mujaheed,


Free page


3⃣&4⃣

Gaba daya dago kansu sukafara zubawa Khadija ido kafin Amrah datayi mugun shiga taitayinta don Allah yagani mugun tsoron biyun nan take musamman Abdulkareem, SAfNAH kuwa boyewa tayi a bayan Aunty Khadija, kallo daya Abdulkareem ya musu ya dauke kai su biyun suka gaishe su kafin su Ajiye basket din suna shirin juyawa Abdulmaleek ya ganta yanda duk ta rikice, " aa babyn momy kece kika boye a baya ba gaisuwa ko, " san sannu da zuwa ya maleek tafada da siririyar zazzakar muryarta datasa shi dago kyawawan idanun shi dake kan wayar shi ya kalleta sosai batareda ya cire idanun shi akantaba Abdulraheem ma murmushi yayi mata " SAfNAH ya kike ba gaisuwa? Shima ta gaishe shi Amma ko kallon gefen Abdulkareem batayi ba tabi bayan Y'an Uwan ta suka fice kamar tana kan k'aya,




The thing hurt him wato he is invisible to her tunda ko kallon shi batayi ba " I will pound a sence for that stupid girl
Karyar rawar kai takeyi nadawo,
Momy Raliya ta shirya musu Abincin a dadduma katuwa dake tsakiyar falon tace suzo suci bajewa sukayi suka kwashi girki Abdulmaleek nata zuba santi tareda rage murya " bro kaga yarinyar nan like Katy Perry wow kamar mai rayuwa a ice gaskiya our house is the best no ugly people, " matsww don't forget they are your sisters so respect yourself OK, Abdulraheem yafada,



"Oh forget that what ever ai dai akwai Aure ko? Banza sukayi mai tareda cigaba da cin Abincin su don sun riga sun san halin shi,



Su SAfNAH na shiga dakin su a gidan mama Raliya Amrah tace " wow SAfNAH Aunty Khadija kung a su yaya yanda suka kara kyau look at yaya Abdulkareem with his pink lips huge chest biceps wow gaskiya I don't blame them da suke daga kai they deserve it lokacin sune they have everything in this life, gata kudi kyau duk nasabar da namiji ke nema sunada ita momy ma nada nata kudin you no tackles of dady da komai nashi is All About triple company gidajen mai everything,


Wani irin kallon ta sukeyi, SAfNAH ta taba goshinta tareda cewa " sister are you ok? Mugun kallo ta watsa mata kafin tace " aa Asibitin shika ce ni karshen ciwo,
Suka kwashe da dariya, yanda take harar SAfNAH " sister Kodai inje infadawa Dady kingani kin yaba kinason Mr Arrogant, "suna kika bashi, " uhm shine sunan da yakamace shi ai.


Now enough of your dramer give me my laptop, ko infasa wayarki ta dauki wayarta tana kwatanta yanda zata rotsata da kasa, " tsaya inkawo miki me yayi zafi shiba wuta ba y'ar uwa, dariyar su kawai Khadija keyi don Abinsu burgeta yakeyi,



*******************

Yau kimanin kwana biyu da dawowar su SAfNAH bata kuma haduwa dasuba don bata wani fitowa, yau ta kama Monday cikin sauri suka shirya ta fito kamar koda yaushe tun daga dakinta tasaka nikabin ta harma da safar kafa da hannu ta sallami momy tareda dialing wayarta tana fitowa tana kiran su Aunty Khadija, " kufito fa ni na......... Kawai taji ta gwabzq mugun karo wayarta ta fadi ta tarwastse tabi kafafun da kallo dake sanyi cikin wasu irin fancy slifas na maza ga yatsun sun tsaru farare ta dago a hankali domin sanin ko da wa taci karon, wani irin mugun ja baya tayi ganin Mr Arrogant duk da bata ganshiba ranarda yazo bazata manta fuskar shi ba, mugun kama yake da sauran saidai shi yafita daban don shi fatar shi ja ce su kuma farare shigen farinta,



Hannun ta narawa bakinta nayi tafara " Am sorry ya kareem banganka ba. Wani irin kallo yake binta dashi wato tama sa
[11/17, 9:18 AM] Asli Smasher💕: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)


тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

🌻🌻
*WA NAKE AURE?*
🌻🌻

_(Arrogance, Love, Sacrifice)_


Written by FENERH



*Dedicated to*
My children
Jamila Ammar and mujaheed,


*Alhamdulillahi a gaskiya masoya naji dadin yanda kuka fara bani goyon baya tundaga farkon wannan littafin don haka ga mai bukatar biyan wannan littafin zai turo 200 ta a susun Ajiyata kamar haka 7304736012 Nafisa sani Fcmb ko ka turomin katin itel ta wannan numbar 09011251444 ga VIP kuma 500 ne don haka Ina sauraran ku masoya ku garyazo domin jin inda wannan labarin ya dosa sai najiku*

5⃣&6⃣

A sukwane tafito taci mugun karo da mutum wanda yasa ya rikota tamau a jikin shi gudun kar ta fadi, a razane ta dago kai, ganin Abdulraheem, tuni ta kankame shi tasa kuka she don't know why she felt like crying in his arms

Riketa yayi da kyau tareda rikota suka fito cikin rumfar suka zauna ya ciro hanky ya bata ta karba. Tareda share hawayen fuskar ta kafin ta mika mai ya karba ya mayar yaja numfashi mai zafi tareda fesarwa yace " what is wrong? Shiru tayi takasa bashi Amsa " meyasaki kuka SAfNAH " yafadi sunan a hankali, dakyar ta bude baki tace " yaya Abdulkareem ne ya kwace min waya,


" me kikayi? " bakomai, ok zankarbo miki, inkina son wata ma zansiya miki just stop crying my momy SAfNAH yafada yana mata murmushi mai tsada wanda yakara fitoda kamannin su da Abdulkareem sosai duk da basuyi kyan shiba,



" no I want my phone akwai Abubuwana a ciki, " ok don't worry zankarbo miki, now tell me, "were is your husband? Saurin kallon shi tayi Shima kafin ta girgiza kai " bansaniba nima, " tell me everything about him, yafada cikin natsuwa tafara. Fadamai Abinda kawai aka sanar da ita, " ya Abdulraheem bansan WANAKE AURE ba wallahi,


"Why did you agree to it? Don't you no akwai masu sonki wa inda inyau aka daura miki Aure dasu zasu baki dukkan farin ciki? He dont no your value SAfNAH shiyasa za a daura muku aure he dont care to call or find you am sorry he is such a fool I swear SAfNAH he dont really no how precious you are,



Wani irin sanyi taji zuciyar ta nayi mata yanda magan ganun shi ke ratsa ta batasan lokacin da tace " yaya suwaye zasu bani farin ciki su waye suka damu da ni haka?


" nine SAfNAH " I love you Kinsan na dade ina fatan ingama karatuna indawo nija ingabatar da kaina a wurinki SAfNAH labarin Auren ki ya firgita ne hankali na yatashi SAfNAH am hurting inside me I love you so much I can take this any more SAfNAH I love you,



Tashi tayi a firgice no one ever tell her this tree special words I love you, wani irin rawa zuciyar ta keyi tana kallon yanda idanun shi ke narkewa yana kokarin aika mata da sako mai matukar girma a zuciyar ta,

Da gudu ta. Kwasa don ba zata iya karbar wannan sakon ba yayi mata girma
Ita soyayya da ya Abdulraheem? Ko ganin MOMY batayiba ta fada dakinsu tareda nufar katon gadon su ta zauna tana maida numfashi, Khadija ce kawai zaune a gefen gadon laptop dinta na kan kafarta ko lurada SAfNAH ba tayiba




Saida ta gama maida numfashi kafin ta mirgino tana cewa " Aunty Khadija baki....... Ta kasa karasa zancen ganin yanda gaba daya hankalin ta nakan hoton dake jikin screen din laptop dinta ga wasu kwalla a kwance a cikin idanun ta, kuma kallon hoton SAfNAH tayi tace " ya Abdulraheem da karfi ganin yanda ta rubuta heartbeat 💓 da Alamar hoton zuciya akasan pix din yasa tayi saurin zabura ta rufe laptop din,


Ajiyeshi tayi gefe tareda kauda kanta cikin basarwa ta goge kwallar muryar ta na rawa tace " SAfNAH kindawo ina Amrah? Zama tayi cikeda tausayin yayar tata tace Aunty Khadija " kina Sonshi ne?


Girgiza kanta ta yi " aa kawai ina duba hotunan shine a Instagram, matsowa tayi ta rike mata hannu domin tasan Aunty Khadija da mugun kawai ci da kunya, " Aunty tell me am your sister you can count on me , Aunty saboda ya Abdulraheem kike kin sauraran samarin dake bibiyar ki a school ko a gida Aunty ko jiya sir Ibrahim saida yamin tanbayar ko kina da wanda kikeso ne kike kin bashi hadin kai? Nace mishi sam bakya saurarar samari a she my handsome brother kikeso, ta karasa maganar tana zunguro ta cikeda tsokana,


Dan murmushi tayi mai ciwo " meye Amfanin soyayyar mace idan namijin baisan tanayi ba and please SAfNAH don't tell anyone keep my screat, banason ko Amrah taji kinsanta, "don't worry my beautiful Aunty ya Abdulraheem zai soki so mai zafi insha Allah fiyema da yadda kike sonshi,




"Allah yasa SAfNAH
Mugun tausayin y'ar uwar ta taji don tasan ta da sanyin hali sosai don haka zata taimaka mata tasamu farin cikin zuciyar ta,

Shiryawa sukayi ta sanya katon hijabin ta ta riko nikab din ta suka fito harabar gidan bayan sun sallami momy Raliya sunji dadin yanda dadyn su bayan nan don bayason yawo, ita ta karbi key din motar tasu da dady Babba ya basu domin zuwa makaranta suna tafe Amrah na mita " wallahi motar momy zamu ara anjima haba kullum mota daya kamar bala'i


"Sai muga wanda zai yarda yabaki key din motar mugani inji SAfNAH, Kinsan momy bazata taba sake mana motar ta sabuwa ba tace we drive roughly,


Ita tafara bude motar kafin ta daura nikabin ta tashiga duk yana kallon su ta cikin rumfar zaman nasu har tayi ribas suka fita ,


Sai karfe hudu suka dawo gidan a yana zaune a wurin yana kallon gate din shigowa estate din sallah kawai ke tayar dashi a wurin fuskar shi kawai zaka kalla kasan a mugun cike yake,


Suna fakawa like always ta fito don ba ita ta tuka motar ba wannan karon Amrah ce ita ke gefen mai zaman banza Khadija na baya, fara kwabe hijabin tayi doguwar rigar Atanfar jikinta ta bayyana wadda tafito da kyawon tsarin lafiyayyan jikin nata ta tuge d'an kwalin kanta tareda cewa "wow wallahi na matsu banganni na kwabe wa inn kayan ba,



Amrah ta ce " kindai boni wallahi da wannan halin na tube tube kamar wata psycho Allah ya hadaki da Mr Arroga....
Hadiye sauran zancen tayi domin ganin shi tsaye kyam a gaban su kamar zaki yana basu wani irin mugun kallo,



Khadija ce kawai cikin natsuwa tace " yaya Abdulkareem ina wuni? Bai Amsaba ya kalleta " were are you coming from? " saloon mukaje yaya da lalle, " for what are you getting married too?

" noo yaya Munada auren couse mate din mu ne gobe, Hmmm yace kafin yakalli SAfNAH da ta mugun shiga taitayin ta tareda kokarin maida hijabin takasa mugun rudewa yace " ke zonan, cikin bada umarni,


Jiki na rawa ta matso ya juya tareda cewa follow me, kallon su tayi kamar zatayi kuka murya kasa kasa tace what did I do? Amrah ta ce " go and collect lashes baby kinyi laifi, ta kwashe da dariyar da yasa ya juyo ya bata mugun kallo tuni ta hadiye tareda cewa " Aunty Khadija muje mu taya momy girki, ta wuce kamar muna fuka,




Dakyar ta iya maida hijabin ta ta baibai ta bishi cikeda tsoro, cikin falon su ta shiga harya zauna ya dora kafa daya kan daya ya zubawa kofar ido tana shigowa ya maida kanshi kasa tareda fara latsa wayar hannun shi, tsayawa tayi tace gani yaya,


Wayar ta ya dago tareda nuna mata number dake yawo mai plus a saman screen din har ya katse, " who is this? You said you don't no your husband then who is this calling you with international number?


Hannu ta mika tareda karbar wayar jikin ta na rawa " kila shine bari inji dama momy tace zai kira, " if you dare answer that call am gonna break your hands, yafada cikeda tsawa da zuciya, kafin ya kwalawa kareema mai aikin momy dake gyara mai bedroom kira ta fito jikinta narawa tace gani sir,


Baiko dago kanshiba yace kingama? "

1 / 34