Author : Feenerh Category : Romantic Hausa Novels
Wane shegen ne ma ya dauke mata hankali da zaisa bazama tayi noticing dinshi a wuriba?
Ko gaisuwar su Khadija yaki Amsawa because his heart is burning , zama yayi tareda runtse idanun shi yana fesar da huci mai zafi,
Momy ce ta fito ta samesu kowa na harkar gabanshi, ta kalli Amrah da Abdulmaleek da ke nan yana tubke mata sumar da band tace " to marasa kunya ku tashi tunda ni nazama Abokiyar wasanku kubar min gida kuyi waje banason rashin kunyar ku, wannan rashin kunyar zaija muku kuna gani ke zan hadaki da wani kai kuma kaje can ka karata da buhun rashin kunyar ka,
Wani irin tsalle Amrah tayi tareda nufar momy ta rungume ta murya kasa kasa tace " momy ai mutuwa zanyi inkin hana mu Aure Wallahi daga yau nadaina biyemai muna rashin kunya, ko yanzu nace mai zanje saloon yace ya iya inzauna yamun,
Wani irin dariya Abdulraheem yayi tareda kallon Khadija " muje deeja gidan momy nan wa innan zasu jamana,
Tashi tayi domin Amrah keyi ita kejin kunya saida suka fice Abdulmaleek ya matso yana dariya " momy kuma fa soyayya kukeyi da Dady har yanzu,
" wuce kufita maleek mara kunya kawai, shi ya dakkowa Amrah gyalenta a kujera yace muje baby Ankore mu,
Dariya momy tayi tanason Ayi a hada wannan lamari saidai sam bata son suyi Aure subar d'an uwansu,
Kallon shi tayi ganin idanun shi a rufe Y'an Uwan shi ma bai kulasuba suma sunsan halin shi indai miskilancin shi ya motsa fita sabgar shi sukeyi musamman yanzu da Abin ke kara hawa,
" Abdulkareem lafiya kalau kake kuwa? " bude idanun shi yayi da suka d'an shiga ciki kadan saboda yanayin da zuciyar shi ke ciki, yace noting momy , " ok ni na koma daki na ina wani aiki ne if you need something call kareema she is inside,
Ok momy, tana wucewa ya kalli kofar dakin nata tareda mikewa zunbur ya nufi hanyar dakin nata,
A kife take bayan ta gama wayar tunani takeyi mai zurfi tuni ta cire hijabin jikin ta tun shigowar ta kana hango west dinta dake dauke da wata irin sexy beads dinta datake masifar so gashi inta motsa ko kadan jigidar na wata irin kara dake burge maza,
Sumar kanta a nannade tayi doughnut dashi, hips dinta gwanin sha awa tana d'an motsa kafarta a hankali, turo kofar yayi a hankali tareda sauke idanun shi akanta, direct a kugunta ya saukesu dai dai sexy beads dinta ya zuba musu ido,
Jin motsin mutum yasa tayi saurin juyowar da yaba su damar yin wata kara mai daukar hankali, ganin wanda ke tsayen ya jingina da kofar shigowar yasa tayi saurin durowa a gadon a matukar daburce,
Wanda hakan yabashi damar kara ganin jigidar tata da kyau don rigar sam bata wuce wurin cibiyar taba ta mugun dame ta ba bra a jikinta kana hango boob dinta har ta saman singlet din,
Gaba daya idanun shi sunkasa sauka a west dinta " wow he really like the beads and the way they sound that drive him mad and mad wani irin mugun yanayi ya tsinci kanshi , bakinta narawa ta ce " yaya Abdulkareem lafiya ka shigo min dak.....
Kasa karasawa tayi ganin ya dago idanun shi da sukayi wani irin kankance wa, yana bata wani iri kallon da sam kwakwal war ta bazata iya dauka ba,
" yanzu kinganni? Yafada da wata irin murya mai taushi da kashe jiki, " nashigo gidan nan don wulakanci kika tashi kika wuce tareda shige wa cikin daki kina waya, by the way who are you talking to?
Cikin takaicin shiga sabgar ta da yakeson yi ga kuma haushin d'an iskan mijin ta da yagama gasa mata magana yanzu, dole ta saukewa Abdulkareem ko taji sanyi,
Batama damu da rashin hijabin jikin taba tafara magana cikin tsiwa da rashin kunya, " mijina ne ya kirani kuma kaga yaya Abdulkareem dole insaurare shi don Al.....
Wani irin fisgota yayi cikeda masifa da takaici ya manneta da bangon dakin saida tayi kara saboda ta bugu,
"Zainab ni kike fadawa you are talking to your husband? So you love him? Duk da mugun rukon da yawa kafadunta baisa takasa magana ba, " yes yaya I love him so much because he is my hus.....
Wani irin tureta yayi tareda nufar inda yaga sabuwar wayar tata ya bude ta tareda ciro sim din tana kallon shi ya karya tareda jefarda wayar akasa ya sa canvass din kafarshi ya taketa saida ta dagargaje,
Ta saki bakinta tanabin wayar tata da ido matsowa yayi tareda tsayawa yana kare mata kallo, " ke Kinsan dadin Aure? How many times kikaga mijin naki? So shine yasa wannan dinki suka kunbura shiyasa kikejin rashin kunya ko? Yafada yana nuna kirjinta dake mugun rikata mai kwakwal wa don bai taba sanin haka SAfNAH ta girma ba sai yau,
Gaba daya sambatu yakeyi what he is doing he don't really no she make him go insane, he is just blabbering ita kanta tasan yafita a hankalin shi don haka cikin sauri ta juya domin neman wurin gudu, hakan ya sanya Abinda ke kara haukata shi yin kara,
Dauriya iya dauriya yayi ta a yau but not anymore baisan lokacinda ya dora hannun shi ya fisgota zuwa cikin jikinshi tareda dora hannun shi dake rawa saman fancy beads dinba.
Wani irin Ajiyar zuciya ya sauke tareda fara murzasu yana hadawa da sexy west dinta, ita kuwa wata irin suma tayi don duk bata taba kawo hakan daga gareshi ba ko yaya Abdulraheem da ya furta yana sonta bai kwatanta mata hakan ba why him,
Me yasa yake shiga sabgar ta? Wani irin rawa jikinta keyi gashi gaba daya yasa duk wata gashi dake kwance a jikinta ya miki domin shafa mata west da yakeyi gashi ya sauke fuskar shi akan gefen wuyanta yana goga mata soft hair dinshi,
A hankali ya bude bakinshi cikin matukar dauriya da sanyawa zuciyar shi limit kar ya wuce gona da iri, yace " I love this a ina kika siya please remove it is making me loose my self this is sexy please is driving me nut,
Cikin matukar jarumta ta tura shi tareda figo hijabinta ta rufe jikinta , wani irin kallo yake binta dashi da ta rasa ina ya nufa ta duka a wurin domin jin wani irin kuka da yazo mata, data rasa dalilin yin shi,
Juyawa yayi ya fita gidan baki daya motar shi ya tuka saida yayi nisa da gida ya samu gefen titi ya kife kanshi wasu irin zafafan hawaye ne ke Ambaliya a fuskar shi, ya dade a hakan kafin ya dawo cikin natsuwar shi,
SAfNAH kuwa ta dade a wurin tana kuka kafin ta fada kan gadon ta tana tuna baya don ya Abdulkareem ya dade yana samata ido shiyasa sam bata farin ciki da dawowar shi,
TUSHEN LABARI,
ASHRAB FAMILY
Alhaji Ashiru babban ma aikacine kuma shaharren d'an kasuwa ya mallaki manyan gidajen mai da kuma companoni da dama a Nigeria harma da kasashen makota, yana tafiyarda Aiyukan shi da business dinshi tareda d'an uwanshi Alhaji usman,
Alhaji Ashiru shine Babba a wannan family sai kannin shi guda biyu Alhaji usman sai karamar kanwarsu dake zaune a saudiya itada megidanta sukadai ne a wannan katon estate din da suka ginashi da gumin su domin Gina family dinsu a wuri daya sunada matukar riko da zumuncin su kuma Allah ya taimakesu basuda mata fitinannu sun iya zama a tsakanin su , kuma dama ance duk inda kaga kishi yayi yawa to rashin Abinyi ke kawoshi,
Don dukansu momy Raliya da Zainab kowacce na harkokinta basuda ko lokacin tsayawa sawa juna ido, Allah ya Azurta momy Zainab da yara uku bayan Aurenta da kusan shekaru biyar ta haifosu Y'an uku reras tundaga kansu bata kuma ko batan wata ba,
Gefen momy Raliya kuwa itama hakan ne Allah ya bata Khadija kafin Y'an biyunta SAfNAH mai sunan momy Zainab sai Amrah Wato Asmau taci sunan tilon kanwarsu mace, bayan su tayi bari sau biyu Allah bai barmata ba,
Tun haihuwar Y'an biyu Allah ya dorawa momy Zainab son SAfNAH shiyasa ma Dady usman ya mata Alkunya ya bata sunan ta a lokacin su Abdul nada shekara goma a duniya, tana matukar kaunar ya' mace don haka tayi ta hidima da Y'an biyu har aka yayesu ta dauke takwarar ta,
Sunyi mugun shakuwar da saida SAfNAH ta girma ta fahimci cewar su Y'an biyu ne sannan tasan cewa momy Raliya ta haifeta don sai da kyar ma take zuwa part dinsu,
Inba kasaniba sam bazaka taba sanin Y'an biyu bane su saboda banbancin su ta ko Ina SAfNAH nada d'an kaurin jiki kadan wanda Amrah sam batada kiba kalar fatar SAfNAH fara ce tas wanda Amrah ta kasance ja kowacce nada kalar nata kyan saidai SAfNAH ta fita daban a fagen kyan jiki da kuma fuska har zuwa fatar jikin ta
Khadija ma ba laifi itama domin duk inda ka kalle su zakasan jinin su daya,
Su duka suntashi cikin tsananin gatan Alhaji Ashiru komai na rayuwa shi yake musu kamar yanda yakewa su Abdul baya taba banbantasu, haka ma momy Zainab komai na Amfani ita ke siya musu na mata,
Su Abdul sun samu karatu mai inganci a makaranta mafi tsada a Niger state tundaga primary har zuwa secondary kafin ya tura su jami'ar oxford dake London
Haka ma su Khadija Alhaji Ashiru yayi matukar tsayawa akan karatun su saidai baiyi yunkurin turasu kasar waje ba saboda kasance war su mata kuma hakan shine dai dai ga ya' mace,
Auren SAfNAH ya samo Asaline shekaru hudu da suka wuce lokacin sun kammala karatunsu na secondary suna jiran sakamako su cigaba, Khadija na I bb university tana hundred level
Aminin shi kuma Abokin aikin shi Alhaji Adamu ya kawo mai ziyara yasamu SAfNAH tana zaune a babban falon tana kallo shigowar su yasa ta mike cikeda ladabi ta gaida Alhaji Adamu,
Wanda bayan fitar ta ya yaba da hankalin ta tareda rokon Aminin nashi akan yana nemawa danshi Auren SAfNAH domin bayaso d'an shi ya tafi kasar waje karatu ba Aure, zaiso a daura Auran sutafi tareda don yasan d'an shi bazai taba kin SAfNAH ba idan yaganta,
Alhaji Ashiru yayi farin ciki sosai saboda dattakon Alhaji Adamu kuma zaiso su kara dankon zumun ci a tsakanin su don haka ya Amince da maganar, saidai bai Amince da tare war taba sunyi yarje jeniyar sai yaran sun kammala karatun su sutare gaba daya,
Koda ya tuntubi d'an uwanshi Alhaji usman yace " haba yaya kaida ya'yan ka Koni ka isa kamun Aure inkarba bare SAfNAH don haka duk yanda kayi dai dai ne,
Saidai momy Zainab Bataji dadiba taso Abar SAfNAH ta zabi mijin Aurenta Amma kash aikin gama ya gama tayi matukar tausayawa SAfNAH don tasan bazata taba jin dadi ba,
Momy Raliya ma sam Bataji dadi ba don saida ta nuna tace " Alhaji meyasa baku hada shi da Khadija ba why SAfNAH, ya rufeta da fada dole ta kama bakinta tayi tsit bata kuma zancen ba,
Basu kuma maganar ba saida sukaga shedar daurin Auren harda sadaki ya danka wa momy Zainab, da kanta ta kaiwa momy Raliya tace " to Hajiya Raliya ga sadakin ya' ta fa Andaura,
" kinji ki kema hajiya da wani zance kincefa sadakin y'ar ki to me zanyi dashi kuje ku ajiye kayanku kuyi duk yadda kukeso dashi nima Allah yakaini Auren Amrah ta inkarbi nata, tafada cikin raha batareda ka gane akwai damuwa akasan zuciyar taba,
Gefen SAfNAH rayuwar ta takeyi hankalinta kwance saidai momy ta gina ta akan suturce kanta tareda kiyaye kula maza a waje wanda hakan yakeda matukar tasiri a zuciyar SAfNAH don bata taba fita batareda ta rufe jikinta ba,
Tsakanin ta da Abdulkareem kuwa tun tana yarinya bata wani son shiga hurumin shi don da wuya yayi mata magana inkuwa zaiyi saidai idan takurar shi ta tashi don tun suna yara haka yake kiranta ya tasa ta agaba ya hanata zuwa ko Ina har saitayi kuka, tarasa dalilin wannan rayuwar tashi shiyasa take mugun gudun shi,
Ga wani irin kallo da yake mata wanda tun tanajin haushin shi har ta saba duk da ba wani hira take da su Abdulraheem ba Amma tafi son su akan Abdulkareem, domin miskili ne Ajin karshe da ba wanda yakejin cikinshi sam baida sakewa mai fara ar su Abdulmaleek akwai raha da son hira,
Bata kaunar suzo hutu domin yafisu son zama a gefen momy saboda ya takurata shiyasa take gudu gefen momy Raliya duk sanda suka dawo, .
Gefen Adam amir kuwa dadyn shi nafada mai zancen yayi tsalle yace sam bayaso saida momyn shi tasa baki domin sangartacce ne gata yayi mai yawa don haka yake zuba tabarar shi ga neman mata tun baikai ko Ina ba da shaye shayen da yakeyi a boye,
Sam baya kaunar ganin matar da dadyn shi ya Aura mai saidai lokacin da Abokin shi yafada mai ai mata virgin sai Africa sune kawai zaka samu ka huce takaicin dare Amma turawan nan kullum kana cinsu kamar dusa kakeci sam basuda test,
Don haka ya Amince ya nemi number SAfNAH domin samu ya shiga jikinta idan ya bareta ya ji yanda Abin yake sai yabata red card don bazai zauna da bagidajiya ba, Amma yanda yaga fuskar ta da farko yaji bazai iya kwanciya da wannan mummunar halittar ba saidai kwa nan nan magan ganun da take gasa mai yaci Alwashin sai yaje nija ya mata cin da likita bazai taba iya gyarata ba sai ya yagalgalata,
Mucigaba da lbr my fans nadan tsakuro muku labarin ne domin Kuji tushen auren SAfNAH don haka muci gaba dagashi......🖊
*Matar Soja*
🌻🌻
*WA NAKE AURE?*
🌻🌻
By FENERH
Free page
*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 itel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*
1⃣1⃣&1⃣2⃣
Tunda Abdulkareem ya fita sai dare ya dawo gidan, Abdulraheem yayi ta kiran shi yana cemai yana zuwa, SAfNAH tayi matukar farin cikin rashin ganin shi domin son bata son ta kuma kallon idanun shi don Abinda ya mata yau ya mugun shayar da ita mamaki gashi har yanzu tanajin yanda hannun shi yake murza west dinta, wani iri takeji sosai a jikin ta,
Kallon wayar ta tayi saida ta tattara kafin ta wuce bathroom
Ta watsa ruwa yafi sau goma saboda yanda tsigar jikin ta ke tashi,
Me ya Abdulkareem yake nufi da ita ne?
Wani iri ta wuni jitake kamar zazzabi ke shirin shigarta, data runtse idanun ta duk moment dinsu dashi nadawo mata,
Tundaga ranar da yadawo haduwar su tafarko harzuwa wurin dinner da kuma yanda ta rungume shi a falon su bayan ta fado daga kujera,
Kara jan bargo tayi ta rufe jikinta ruf saboda mugun sanyin dataji yana kara shigarta data tuno da yanda ta ganshi da towel, mugun numfashi taja tunawa da irin ni imar dake kwance a kirjinshi da baki daya jikin shi ma,
Dama zata kuma samun damar shigewa jikin shi din nan mai shegen kamshi da ni ima, saurin runtse idanun tayi tareda rike kanta, " me kike tunani SAfNAH kinfayi karatu Kinsan zunubin da kike kwasar wa kanki kina tunanin wani bayan Kinsan da Aure a kanki,
To ai yayana ne tabawa kanta Amsa,
wasa wasa Abinda ta wuni tunani kenan a hankali take tunanin yanayin rayuwar shi he is very cool and gentle (yanada sanyin hali da kuma natsuwa) sam baida hayaniya saidai miskilanci wani irin tausayin shi ke ratsa zuciyar ta kamar akwai damuwa a zuciyar shi,
Zabura tayi ta zauna tareda cewa " meyasa duk miskilancin shi yake kulata? Meyasa ita Kadai yake kira don tunda suke bata tabajin yakira su Amrah ko Aunty Khadija ba duk da ita kanta bata tabajin yakira sunan taba,
Wani irin shauki da bata kaunar yayi tasiri a jikinta taji yana ratsata wasu irin kofofine da batasan dasuba a zuciyar ta suke wani budewa suna aika mata sakonni masu mugun tasiri,
Shigowar momy yasa ta dawo cikin natsuwar ta, " baby yau lafiyar ki kalau kuwa tun dazu kinshige daki ko motsinki ba aji, tashi tayi zaune tareda cewa " am fine momy bacci natashi yanzu.
" ok Kinci Abinci kuwa? Wani iri ta ji domin sam saboda tunani Bataji yunwa ba yau, girgiza kai tayi " na manta momy,
Saurin zama tayi tareda taba kanta " baby are you sick ne? ( bakida lafiya ne?) "Am fine momy banajin yunwa ne kawai, " tashi wuce muje kici abinci so kike duk ranarda mijin naki yazo yaganki A rame?
Wani irin baci taji zuciyar ta nayi bata tabajin tsanar Auren nan ba kamar yau,
Tashi kawai tayi tabi momy saida taga taci wani Abu tace to kije kiyi wanka tareda