Author : Feenerh Category : Romantic Hausa Novels
mata eh kawai saboda yasan halin shirmen SAfNAH,
Edd dinsu ya wuce da kwana biyu suna zaune a katon falon Khadija Ahmad na tsakiyar su suna mai wasa itada Amrah Khadija na gefe tana gyaran akaifarta tace " waiku bazaku rika motsa jikin kuba irin wannan nauyi haka kun samu wuri daya kun tule kamar kaya,
Allah dai ya sauke ku lafiya mazajen ku su huta da ganin Abin haushi,
"Kaji Aunty Khadija don Allah bakya ganin yanda mutum duk ya yi kiba saboda ciki ni dai Allah yasa inna haihu in sabe wallahi I love my slim body, inji Amrah,
SAfNAH tace "Aunty wai yama ake yi wajen haihuwar akwai zafi ne?
"Aa SAfNAH kina bacci zaki ji kawai yaro ya fado, kinji,
" don Allah Aunty fadamin akwai wahala? "Babu SAfNAH ki je kiyi baccin ki kila ma sai an shirya yaron kifarka kiganshi a gefen ki ana miki barka,
"Banyarda ba Aunty Khadija, inji Amrah, nagafa yanda kika tafi keda yaya koda da dare ne ai na leko naga kina cije lebe dakyar, " um saboda na kunbura ne shiyasa nake cije lebe kujira Y'an mata zakuji yanda momy ta yi ta haifemu mu uku ras kuma gata nan garau har ma SAfNAH bata wani damu da itaba saboda rashin sanin Ciwon uwa zaki yi bayani,
"To tsaya Aunty kodai akwai zafine? Kike fadamin irin haka? " noo kujira kwana nawa ne ango yayi Amarya ai tunda ya shiga sai ya fito komai daren dadewa,
Shiru SAfNAH tayi tareda zubawa Ahmad ido tanajin son yaron har cikin jinin ta,
Karfe goman dare suna zaune a falon gidan ta Abdulkareem na shafa cikinta ta kishin gida a jikin shi taji bayanta ya rike gam,
Saida tace "washhhh yaya bayana, a natse ya ce " me ya faru da bayan,? Ya rike ne,
Tashi. Yayi tareda kokarin dagata domin su koma kan kujera, taji wani irin Amsawa da marar ta tayi, tuni tasa kara, " wayyo marata yaya,
Ai tuni ya diririce tareda rudewa ganin tafara hada gumi,
Yarasa ina zai fara, yace "zauna baby zai daina,
Ina Abun ya tokareta bata ko iya zama,
Ta rike hannun shi tamau,
Wayar shi ya janyo ya Kira momy, yafada mata halin da suke ciki
Cikin minti da bai wuce goma ba momy ta iso cikin sauri, tace ina kayan haihuwar ta yake,?
Suna daki, " ok kama min ita muje ciki,
"Momy meye matsalar ko zamuje Asibiti ne?
"Kayi Abinda nace maka ko, tafada tareda rikota, cikin sauri ya dagata cak suka nufi dakin ko nauyinta baiji ba, wata laidar haihuwa ta ciro tareda shinfida mata a gado ta sa ya kwantar da ita tace ya fita,
Dama tagama tanadar komai na haihuwar su ko Khadija ita ta karbi haihuwar ta a gida, cikin sauri ta hada ruwan Allura bayan ta dubata,
Tayi mata, tareda fitoda duk Abin bukata,
Ta fito falon ta kalleshi, me kake jira a nan? "Momy haihuwar ce? "Eh Amma da saura yanzu ta fara labour, "yanzu momy sai yaushe zata sauka tom? "Kaga bar gidan nan kafin ranka ya baci, " momy ina zanje dare yayi fa, ka koma other side dunku ko? " please momy hankali na bazai kwanta ba wallahi inna fita,
Jin ihun SAfNAH yasa suka ruga dakin atare ta nata sheka Amai akwancen ga wani yunkuri da takeyi cikin sauri momy tace haihuwar fa tazo tunda take Amai haka,
Cikin kware wa tareda sanin aikinta tafara bata taimako cikin sauri, yana rikeda ita tamau tareda jin tausayin ta domin yunkuri takeyi kamar zata mutu, ga shi Aman duk ya bata gadon Amma baidamu ba haka ya riketa yana mai kara jin jinawa iyaye mata ganin yanda SAfNAH ke yi, tuni yaji soyayyar momy ta kara shiga zuciyar shi,
Jin karar kukan baby yasa ya zabura yace " my baby MOMY, cikeda murna da farin ciki yafara kissing goshin ta zuwa bakinta,
" ka riketa akwai saura,
Ido ya bude yace "what? Yes riketa she is weak, da taimakon momy dayan ya fado tareda mahaifar ta yi Ajiyar zuciya tareda kankame shi duk jikinta yayi mugun mutuwa saboda ta galabaita bakin nan ya mutu ko magana bata iya yiba, bare kuka sai a yau tasan kuka ma samun wuri ne ga Abin da mutum zaiwa kuka Amma ba halin kukan,
Ruwa momy ta daura mata tareda Allurai domin samun kuzari, ta gyara yaran duka ta gogesu da olive oil ta shirya su cikin kayan sanyi masu kyau da tsada,
Bakin Abdulkareem har kunne saboda farin ciki ganin his twins boy and girl kyawawa ga macen exactly SAfNAH tana karama ita ya rungume tamau yaki daukar namijin,
Momy saida ta kimtsa komai ta dawo ta dauki dayan,
"To naga dai baka ta mai gida na sai kishiya to ni na dauke mijin ina so, tafada fuskar ta cikeda farin ciki,
Shin kama sanarda mutanen gida kuwa?
"Noo momy yanzu fa Aka gama kintsa su,
Banson shirme mikon wayata, Dady ta fara Kira kafin momy Raliya tace tazo tayi miji da kishiya, lokacin har ta fara bacci ta zabura cikeda farin ciki "Amrah ko SAfNAH Hajiya?
"Baby na ce ta samu twins, Alhmdulillah gani nan zuwa,
Tuni ya sanarda Y'an Uwan shi suma har sun iso gidan harda Amrah, itadai tana baccin wahala tareda taimakon Allurar da momy tayi mata saboda hutu,
Zaune yake ya kwakume y'ar shi jinta yakeyi kamar ranshi Allah yasani har cikin zuciyar shi yanason ya mace gashi yasamu mai kama da babyn shi,
Abdulmaleek ne ya ce "yaron nan damu yake kama he is exactly like Ahmad, Abdulraheem yace, " yes dole yaran mu su biyomu ai saboda jinin mu daya muda iyayen su,
A can kuryar dakin kuwa tuni su Aunty Khadija Sunfara shirya waldrop din baby da kayan da uban ya jibgo dama ya gama shirin kuma komai double yake siya batareda yasan twins zai samu ba,
Amrah ce ke cije lips tana cewa " nifa bayana na ciwo tundazu dauriya kawai nakeyi gashi SAfNAH tamin wayau ta rigani haihuwa,
"To dama tare kuka dauka? "Eh mana edd din mu lokaci daya ne, "to naji Allah ya raba lafiya,
A daren basu runtsa ba suna fama da yaran gashi sun farka sai kuka sukeyi suna wawure wure, momy tace kar a tashe ta abarta kawai, Abdulkareem duk ya damu sai rokon momy yakeyi ta bari atashe ta saboda babyn shi ce mai kukan jin kukan yake har cikin zuciyar shi,
Ganin momyn ta fito tareda kiran Abdulmaleek, tace suje ya rakata gida dare yayi tanaso tayi wanka ta dawo,
Suka fita harda Abdulraheem ma ya dauki y'ar shi ya nufi dakin tareda cewa Amrah datayi baje baje a gefen gadon, " ki tashi malama ki samu Khadija a falon zanba yarinya ta nono,
Kallon mamaki da kuma haushin Abun taji gashi ciwo takeji sosai dole ta fita tana gunguni shi har yanzu wai yaya bayan Y'ar uwata tana sashi ihu a gado yazo yana min muzurai to nasan komai,
Tana fita ya rufe dakin tareda haye wa gadon ya kalli fuskar ta da tayi fayau ya shafa tareda bata sumba" tank you wife for this beautiful baby's, ya zuge zip din rigar jikinta ta baya a hankali kar ya tashe ta ya sauke tareda zubawa kirjin nata da suke kunbure, hannu yasa ya matsa a hankali,
Ai kuwa yaga ruwa sun fito masu yellow kadan ya d'an kai lips dinshi yayi liking yaji gardi kadan, yace " wow yummy baby na zo kisha,
Gyara kan ta yayi ya kama nonon ya saka mata a Baki ai kuwa ta cafke kamar tana jira,
Saida ta d'an motsa idanun ta saboda zafin da taji, ya fara shafa mata kai cikin lallashi, saida yaga ta koma bacci yarin yar ya cireta tareda shinfide ta ya kwanta a kusa da su, yana kallon dukan su,
Bakin yaron brown irin nashi yake kallo, yau sam bazai iya bacci ba idan yana ganin wainnan yaran nashi bazai kwantaba,
Sai kusan karfe biyu momy tadawo tareda su Abduls Y'an rakiya, momy raliya dai taki zuwa, gidan, da daren, koda ta dawo taga halinda Amrah ke ciki tasan itama fa Abin yazo, "to Y'an biyu masu Abin mamaki wato Y'ar uwar ki ta haihu kema lebour ya tashi Amrah? Tuni ta nufi dayan dakin da ita tareda taimakon Khadija tace ta kyale Abdulmaleek batason rashin kunya domin Abdulkareem ya gama nashi dazu tasan Abdulmaleek ma baida ta ido,
Kafin Asuba Amrah ta sullubo yaron ta itama tulele tubarkallah, saida aka gyarata tsaba aka fito masu da yaron lokacin suna falon dukan su har Abdulkareem, Khadija ta mika ma Abdulmaleek, "ga naka kaima, tafada cikeda dariya,
"Baki ya saki domin duk yaran na falon a kwance cikin gadajen su har ma da Ahmad da yayi wayau,
Jikin Abdulmaleek na rawa ya karbi yaron " Kadija ta haihu da gaske? This is my bomboy?
Alhmdulillah yafara fada tareda rungume yaron kam a kirjin shi, saida Abdulkareem ya tashi ya karbi yaron yace "come on bamu yaron mu mugani mana ka rike shi kai kadai tamau haka,
Mika musu yayi tareda nufar dakin da aka fada mai tana can,
Koda gari ya waye wannan family farin cikin da suke ciki baya faduwa tuni momy ta murzawa idanun ta Toka ta kwashe su zuwa gidan ta tace bazasu iya jelen masu jego biyu ba abarsu gidan ta har suyi Arba in,
Zanso kuga fuskar Abdulkareem Y'an uwa saboda hade guri Su SAfNAH antashi shar ta tasa Y'an biyun ta tana godiya ga ubangiji,
Haka ma Amrah momy ta ware musu dakin SAfNAH nada a ciki suke jegon ta kara gado daya saboda dakin nada girma ga gadajen yaran ko ina, su Dady tuni sun baje Aljihu ganin jikoki uku reras a rana daya dangi ta ko ina tururuwa sukeyi suna zuwa barka.
Abdulkareem saboda haushi komawa gidan su tsoho yayi ya kulle kanshi, Allah yagani he want to be close to his baby yanason yagansu koda yaushe a tare dashi,.............. 🖊
*Matar Soja*
[1/2, 10:01 AM] Feenerh Wrt 2: 🌻🌻
*WA NAKE AURE*
🌻🌻
By FENERH
*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*
7⃣9⃣&8⃣0⃣
Haka aketa kaida kawowa a gidan Y'an barka masu jego na samun kula sosai a wurin iyayen su domin momy Raliya ma da ita akeyi, su dady na matukar ji da jikokin su don kai da kai sun shigo cikin gidan, ankawo musu su sungani su Abdulmaleek kuwa ba zama sai kai da kawo yake momy na korar shi,
Daga karshe shima sai d'an uwanshi yabi ya zauna tareda bata rai,
"Wallahi akwai matsala, ya za ayi ace mutum da iyalin shi bazai gansu lokacin da yakeso ba gashi wai ana cewa sai sunyi Arba'in,
Abdulkareem ne ya kalle shi yace "waye yaja mana inba kaida Matar kaba nasan da bata haihu rana daya da baby ba dole abarmin matata a gidana da yara na, wai ma tsaya rana daya mukayi cikin ne? Ko rana daya muka fara kusan tar matan mu? Bayan ku kun dade kuna abinku me yasa baka yi irin na Abdulraheem ba ka tsaya jirana?
"Ikon Allah, kajimun wannan gayen to ka hana mu morewa tunda kai ka nuna raggon namiji ne kai shiyasa ka tsaya delay muka doke ka,
"Listing to yourself, wai kuka dokeni, duk zalamar taku ai nafiku kwazo don bugu guda na zuba biyu, next time ma hudu zan zuba, saboda in nuna muku nafiki hazaka,nand listing na gaji inason ganin yara na so am done with you am going, ya mike tareda daukar wayar shi ya fita,
"Nidai ba inda zanje kaje momy ta koro ka,
Yana jiyo hayaniyar mutane tundaga falon, amma yasan bazai iya hakura ba dole ya shiga ciki wlh yaga yaran shi he is missing them and there momy,
Don haka kai yake kokarin kutsawa, "kai dawo mara kunya akwai mutane da yawa a ciki shine don rashin kunya zaka shiga,
Tura baki yayi kamar karamin yaro "haba momy yarana fa kawai zan dauka please wallahi nayi kewar su,
Tsayawa tayi ta kasa cewa komai , kafin ta wuce ta kwaso su duka ta mika mai, "ungo gasu je ka ajiyesu a wurin ka insun yi kuka kasan yanda zakayi da su, ta juya, shi kuwa, rungume Abinshi yayi da kyau ya nufi wani daki dake kulle a kusa da momy wanda tun da suna zama a ciki,
Ya tura kofar ya shiga, dakin na nan tsab kamar ana zama ciki, shinfide su yayi a gadon ya shiga tsakiyar su tareda daukar macen ya zuba mata ido, SAfNAH sak, kiss ya manna mata a lips " love you sweetie, ya shafo fuskar yaron "am sorry my carbon copy, sweet heart steal my heart All,
But I love you too don't be jealous you are a man,
Wasan shi yakeyi dasu har bacci ya kwashe shi yana rike da hannun namijin macen kuwa na kirjin shi,
Saida Abdulraheem ya shigo ya tashe shi, ya kalli yaran hankalin su kwance ba rigima,
"To sabon Dady ya akayi ne? "Me ya faru ka tashe ni?
" Dady yasa na tashe ka yana ta fada bamu yiwa yaran mu huduba ba wai me muke jira?
Dafe goshi yayi, ya ce yeah Abun ya fita akaina yanzu da wane suna zamuyi musu huduba?
"Choose, waye ya samun nawa? Ni so kowa ya bi zabin zuciyar shi, " ok bari inyi ma wannan kai kayiwa namijin,
Dabino Abdulraheem ya fito dashi ya bashi daya, ya tattauna tareda diga mata a Baki ya mata huduba yana dariya, "welcome to the world my little SAffNAH,
"What? Abdulraheem yafada,
Yeah that's my momy and my wife and my daughter too,
Zaka hadu da momy kuwa ba ruwana, Yazaka sawa yarinya sunan ta dana maman ta?
"They are the must important people in my life so zasuyi farin ciki, "what about us?
Ku triple brother's dina ne we are one,
Murmushi yayi tareda yiwa namijin huduba ya mika mai, " pray for our ladder yes tsanin mu na samun farin cikin mu, Small Dady,
Murmushin farin ciki Abdulkareem yayi sannan yace, "yes saboda shi yau muke samun wannan farin cikin,
He deserve it ,
Abdulmaleek ne ya shigo dauke da Ahmad a hannun shi, yace brother gani hope ba problem?
"No kayiwa yaron huduba ne? Yeah nayi yanzu, sunan big Dady nasa mai,
"Alhmdulillah that's good, Anan suka gama tsara komai na taron suna,
Saida yaran suka fara kuka ya Kira SAfNAH yace tazo ta dauke su,
Shigowa tayi cikin shigar riga da zani tayi masifar yin kyau a ciki ta kafa dauri kirjin nan kamar zasu faso saboda kunburi,
Tuni ta shagaltar da shi wajen kallon ta, su Abdulraheem suka fita ganin yanda d'an Uwan su ya shagala da kallon Matar shi, yana ganin haka ya Ajiye babyn shi tareda mikewa yabisu suna fita ya datse kofar,
Dawowa yayi tareda zuba mata ido yana kare mata kallo tayi kyau irin na masu biki sai zabga kamshi takeyi, cikin sauri ya matsa tareda rungume ta tsam, " I love you more baby,
"I love you too Nurul hayat,
Bari indauke su ana jira na, tafada ganin sai shige mata yake yana cusa kai tareda shunshina jikin ta,
Dakyar ta kwaci jikinta ta zauna gefen gadon ya biyota tareda rungume ta,
"Ki basu nonon a nan sai ku tafi, yafada yana zuge zip din rigar ta saida ya kaishi karshe ya na kokarin cire rigar, tace me kakeyi haka? "Nono zaki basu ingani kinga rigar is too tight baby bazasuji dadin sha ba,
"Basai ka cire min dukaba a haka ma zasu iya sha, "no yafada tareda cirewa yana kallon shape dinta domin kamar bata haihu ba gaba daya cikin ya koma cikin kwana biyu, zubawa kirjin ta ido yayi da sukayi gwanin burgewa a cikin brah dinta fara,
Tuni yafara ganin dishi dishi ya fara ja baya ya kwanta tareda lumshe idanun shi na d'an lokaci kafin ya tashi ya dakko yarinyar ya bata ita, cikin dashewar murya yace " kibata tasha,
Zakulo nonon tayi ta fara bawa yarinyar ya zuba musu ido kamar ya fisgo ya maye gurbin Y'ar tashi yakeji,
Little Dady ya dakko ya dorashi dayan gefen tareda sanya hannu ya ciro mishi dayan ya saka mishi, har saida ta runtse idanun ta saboda zafin gaske takeji akan nonon ta ba karamin ja suke mata ba,
"Auchh ka cire shi idan ta Koshi akwai zafi,
"Sorry baby, keda zaki shayar da mutum uku me tun yanzu kinfara raki, "bangane mutum uku ba?
"Yes yara da baban su, nima am hungry,
"Ai yanzu yafi karfin ka ba kamar da bane yanzu kalli, ta cire a bakin yaron ta matsa mai yaga ruwan madarar kal dashi ga kauri, tuni ya saka bakinshi ya lashe,
Saida taji wani irin Y'ar a jikinta ta yi saurin janyewa yana kokarin kamota,
Ta mayarda bakin yaron daketa wawure wauren neman Abincin shi,