Author : Feenerh Category : Romantic Hausa Novels
are beautiful so beautiful oh my god look at this beautiful creatures yafada tana dora bakin shi kansu batareda ya cire bra dinta ba,
" ki kuma bani dama baby kibani dama in ratsa jikin ki na gama fita hayyaci na na gama kai karshe hakuri na yakare na kasa wallahi I try a lot baby Ina sonki kibani this beautiful twins in tsotsa ko zan samu natsuwa please baby sukadai sun isheni samun natsuwa,
" oh Allah baby do something yafada yana dafe jikinshi dakeyi kamar ya faso wandon shi ya fito ga wani irin zafi da yake mai,
Tsoron tane yadawo tayi saurin zabura tareda mikewa tana gyara rigarta tayi saurin janyo hijabin ta da ya cire ya y'ar a kasan dakin,
Jin irin gurnanin da yakeyi yasa tayi saurin waigawa taga yana juyi tareda rike ciki ko magana baya iya yi,
Saurin fita tayi taci karo da Abdulraheem da yake kokarin shigowa dakin domin kiran Abdulkareem,
Ganin yanda ta rude yace " he Meke faruwa Ina Abdulkareem , " yaya help him please zai mutu zokaga yanda yakeyi,
Tare shi suka koma yana ganin yanayin shi yadago kanshi cikeda bacin rai yace " look SAffNAH ya isa haka ya kike kokarin kashe shi ne wai eh kinsan bazaki iya yimai komai ba to ki daina zuwa kina Amfani da karfin soyayyar da yake miki kina cutar dashi kina tunanin momy zatayi farin ciki idan tasan kinada sa hannu a damuwar Abdulkareem,
" ok that is enough ni zanbawa d'an uwana farin cikin zuciyar shi koda ba yardar iyayen mu SAfNAH nasan Abinda dukan ku baku saniba don haka watch and see ni Abdulraheem zan bawa d'an uwana burin zuciyar shi koda ba yardar su dady I promise you idan ma da gangan kike matsowa jikin shi kina cutar dashi domin a tunanin ki ke matar Aurece ni zanyi maganin ki,
Now get lost, yayi saurin dagashi zuwa kangadon tareda saurin dakko mai magun gunan shi ya balla ya dagashi,
" open your mouth brother, cikeda mugun tausayin gudan jinin shi yabashi maganin tareda kwantar dashi yana mai sannu,
Saida ya dauki dogon kafin yadan dawo hayyacin shi ya bude idanun shi ya zubasu akan ta tana nan a gefe a daskare takasa tafiya magan ganun Abdulraheem sun bugeta sosai yana tunanin da gangan take shigewa Abdulkareem kenan saboda ta cutar dashi baya tunanin ita tafishi ma cutuwa kuma this time shiyake kokarin forcing dinta akan dole ta kulashi,
Wani irin kallon so yake aika mata daga daga kwancen da yake tareda wani irin murmushi yana kallon ko Ina na jikinta,
"Abdulraheem, yakira sunan shi, " don't blame her ni nakawo ta guduna takeyi yanzu brother she don't love me like she said before she is playing with my feelings,
Tanamin wasa da zuciya so take tayi sanadina bayan tayi gini mai girma a cikin zuciyata please brother help me,
Saurin juyawa yayi tareda daka mata tsawa cikeda jin haushin ta " I said get lost me kike jira a nan?
Wani irin takaicine ya rufeta wato Abdulraheem nuna mata yake wata kusan tafi wata , don haka ya sa ta juyo itama cikeda rashin kunya tafara magana " toh yaya zanbar nan Amma tell your brother to stay away from me shiyayi forcing dina ya kawoni nan bana so katanbaye shi kuma kafada mai ni nadaina son shi mijina nake jira ma yazo inbishi mutare gidan mu,
Zabura yayi zai bita ta fita aguje Abdulkareem ya rikoshi tareda girgiza mai kai " don't touch my life please kasani SAffNAH ruhina ce she is my soul,
Kallon shi Abdulraheem yayi tareda mikewa yace Ina zuwa I have to do something sannan nazo ne infada maka su momy sun iso harda su sadiq da safeena don haka kayi kokari kafito yanzu ni zan d'an fita I have some thing to do,
Zanje yin wani muhimmin Abu inbanyiba hakan bazai taba kwantar min da hankali ba don haka katashi kafito,
Fita yayi cikin sauri Abdulkareem kuma yatashi ya nufi bathroom, tunanin Abinda ya faru da shi da SAfNAH kawai yakeyi,
Yarinyar akwai siirin ni imomi a jikinta ta ko Ina tunawa da v part dinta yasa yaji wani irin Y'ar, she is going to be sweater,
Fitowar SAfNAH daga part dinsu Abdulkareem yayi dai dai da shigowar wata dalleliyar mota wanda tana sa ran bakin sune suka iso domin sam batasan baki sun dade da isowaba suna ma part dinsu gaba daya da sauran family ita da Abdulkareem ne kawai basu saniba dama suna can suna zuba soyayyar su,
Da saurin gaske motar ya tsaya tareda saurin bude wa ya fito, jikin shi na mugun rawa ya fara magana " Dady ga baby na dady come and see her please she is the one don Allah kazo kaga farin cikin Amir Dady,
Fitowa dadyn yayi tareda zubawa inda dan nashi ke nunamai da ido momyn shi ma fitowa tayi domin ganin irin mugun tsayuwar da Amir din yayi dasu taga me ye dalilin,
Jikin dadyn shi na rawa yace " Amir ai Zainab ce matar da na zaba ma kaki tunfarko, noo dady wannan ce nake nema she is the one itace wallahi itace my dream girl itace ta hanani komai dady,
SAfNAH kuwa tunda ta hango motar bata wani tsaya tunanin su waye a cikiba don haka hanyar gidan su kawai tanufa tana tafiyar ta cikeda ta kaicin su Abdulraheem, bata masan wainar da ake toyawa ba,
Shiru Alhaji Adamu yayi yace " Amir itace Zainab din da nazaba ma tun tuni nace kazo ka ganta kaki kaga taurin kanka Abinda ya janyowa rayuwar ka ko da ace tunfarko kaji magana ta da yanzu kuna tare cikin farin ciki.
Yanzu ta Ina zamu fara gyaro lamarin,?
" ya mutse fuska hajiya sadiya tayi " mayarda sadakin zamuyi tunda munriga mun iso kawai a daura Auren,
Jingina Amir yayi da motar ya dafe kanshi yana tuna duk Abinda yafaru tsakanin su da SAfNAH a waya,
To wacece yagani a video call? God damn it yafada yana dafe kirjin shi ya tuna duk mugayen magan ganun da ya zuba ma SAfNAH,
Yanzu yazata kalle shi? Bayan yasan tayi mugun tsanar shi a halin yanzu dama baisamu fuskar ta ba tunfarko, yanzu idan tasan shine yake mata zagin cin mutunci bazata taba saurarar shiba,
Saurin dagowa yayi ya rike dady yana dariya kamar zararre yace " dady my dream girl itace matar da ka Aura min? Oh my god tank God da bansaketa ba Dady muje su bani matata yanzu mu wuce da ita,
Saurin rungume shi momyn shi tayi tana buga bayan shi " sorry dear dole subaka matar ka a yau ko sunki ko sun so indai Ina numfashi dole ka samu farin cikin zuciyarka kaji my son.............. 🖊
"Hmm yanzu nefa my fans yanzu wasan zai fara kumuje zuwa wai shin wa SAfNAH zata Aura? Waye yafi cancanta da SAfNAH me kuke tunanin zai faru Ina jiranku masoya, "
*Matar Soja*
🌻🌻
*WA NAKE AURE*
🌻🌻
By FENERH
*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susupln banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*
2⃣7⃣&2⃣8⃣
" Momy she will never Accept me don't even try I already mess up, ta tsaneni tun bata ganni ba na jama kaina yafada yana kokarin zubewa,
Saurin rikoshi momyn shi tayi tareda sanya salati " Alhaji muje kayi wani Abu akai don girman Allah kar in rasa tilon dana,
" kiyimin Shiru keda danki sai kuje gaki ga Alhaji Ashirun kiyimai bayani dama ni hakuri nazo inbashi ba wani Abu ba bazan kuma biyewa
Son ranku in aikata abin kunya, ba Kince bakin ki yafi na kowa kaifiba muje saiki yi musu bayani,
Kai kuma dama duk wanda yace tukunyar wani bazata tafasa ba to tashi ko dumi bazatayi ba, rashin jin maganar ka da mugun taurin daka tsotsa a wurin uwarka shine zai kaika ga halaka nidai nayi iya yina yanzu ya rage naka,
Ni nama fasa shiga gidan ku wuce mu koma gida, marai raice fuska hajiya sadiya tayi tareda cewa " haba Alhaji muhadu mu taimaki yaron nan kalli kaga yanda ya dawo saboda damuwa dama dai rashin sani ne ya janyo yanzu tunda yagano itace sai mu shiga mubada hakuri ko,
"Allah ya raba mu da aikin rashin kwakwal wa, ni na tafi inbi a caba idan kundai daita sai ku kawomin labarin agida kwa dawo a motar,
Saba malum malum dinshi yayi ya bita gate ya fice Abinshi yabarsu nan, kwarin guiwa hajiya sadiya take bawa danta muje ai zasu Amince Abinda suke son yafaru suma sunganka da gata,
Shidai yabita ne kawai, a part din hajiya Zainab suka nufa wanda suka samu matan ne kawai a cikin falon na farko wato momy Raliya da kuma momy Zainab sai maman saudiya da suke hira a tsakanin su na yaushe rabo,
Da Sallamar ta cikin nuna duniyan ci ta shiga tareda cewa shigo Amir shigo ai gidanku ne, fuskar ta cikeda fara a su momy sukayi mata maraba tareda nuna musu wurin zama,
Gefe can Amir yasamu ya zauna momy Zainab ta yi mata maraba kamar ba komai a zuciyar ta nan ko cike take da ita,
" matso Amir ka gaida iyayenka tafada cikeda fara a, dukawa yayi kanshi a kasa yafara gaidasu, momy Zainab tace " wannan kuma fa? Saida gaban shi yafadi, " ai shine surukin ku, tafada cikin rashin damuwa,
" ai mu bamuda suruki irin wannan inji momy Zainab, don in surukin mu ne bazai ganmu da girman mu ya wuce mu ba gaisuwa ba,
" to dai ayi hakuri komai ya wuce dama hakuri mukazo baku kuyi hakuri adaidaita Abin nan kawai mufita kunyar juna,
" kareema momy ta kwalawa Kira, tafito a guje tareda dukawa gani hajiya,
Jeki kawowa baki drinks karsu tafi haka,
Kallon kareema yakeyi kamar yayi kuka wannan itace silar komai mummunar fuskar ta ce sanadin komai Amma wallahi sai yaci uban ta, sai tafada mai dalilin da zata Amsa wayar matar shi ta janyo mai asara ba, gashi sanadin fuskar ta ya wulakanta precious,
Harara yake watsa mata har tazo ta kawomai drink, tagane shi sarai d'an iska don haka da gudu tabar falon tana tuna abinda ya nuna mata a waya,
Ganin su MOMY sun manta dasu yasa tafara magana cikeda sanyin jiki ganin reaction dinsu , " hajiya Zainab nazo ne mubaku hakuri akan Abinda yafaru kuma mudawo da sadakin a daura Auren kawai a wuce wurin,
Wani irin juyowa momy Zainab ta yi tareda gyara zama tace " hajiya sadiya ki tashi kibarmin gida tun Ina ganin dan sauran mutuncin ki, wallahi naji dadin faruwar wannan lamari Allah bayason mu da hada iri da mutane irin ku marasa Alkwari shiyasa ya kawo mana karshen komai cikin sauki,
Don haka ki tattara danki d'an so kubar mana gida ku kuma bar min yata in likawa maiso da yasan darajar ta kuje can ku nemo mai matar son nashi ko,
Wani irin zubewa Amir yayi gaban momy don Allah momy kuyi hakuri wallahi tsananin son da nakewa Zainab ya janyo naki y'ar da da zancen Auren ta a rashin sani nayi duk Abinda nayi kuyi min Afuwa zankiyaye,
Abdulmaleek ne yashigo falon tareda tsayawa yana mai mugun kallo, " momy Meke faruwa? Yatanbaya yana zubawa Amir ido,
" bakomai d'an Albarka Ina Y'an Uwan ka? Abdulraheem da small Dady sun fita Abdulkareem kuma you no were he is momy kinsan shi kamar mace,
"Dady yace kuzo yanzu yana jiranku,
Mikewa sukayi tareda nufar hanyar fita momy Zainab nacewa " maleek kajira in sun shanye juice din ka rakasu ko hajiya sadiya Allah yabamu Alkhairi,
Mugun sanyi jikin momyn amir yayi tasan is impossible ma su Amince musu Tsabar sonda takewa d'an ta ya janyo duk Abinda ta aikata gashi zatayi sanadin tarwatsewar farin cikin danta,
Mikewa yayi tareda bama momyn shi mugun kallo, " momy me kikayi musu a gidan da suka kasa sauraran mu?
"Karka sake ka fadamin magana Amir duk ma Abinda nayi nayi ne saboda farin cikin ka don haka wuce mu tafi gida kafin kaima ka wulakanta ni a gaban Al Umma,
" momy idan narasa Zainab bazaki taba ganin farin ciki na kin rusa min farin cikin zuciyata, " shut up my friend na rusa maka ko ka rusa ma kanka saboda mugun taurin kan da ubanka yake cewa ka gado a wurina bayan shine mai taurin kan,
Now wuce mutafi kafin ka kara bata min rai kaje can ka karata kayiwa kanka salalar tsiya, Abdulmaleek dai ido ya zuba musu har suka gama ya ce musu a sauka lafiya don bai san Meke faruwa ba,
*****************
A zaune suke a katon falon Dady ne kawai yake a cikin su suna magana, Asma u ya Kira sunan kanwar shi cikin sonyin magana mai mahimmanci,
"Na am yaya, nasan kinsan dalilin da yasa nace kizo ko? " eh yaya nasani, " to saidai kuma ansamu canjin al amari domin kinsan bani Kadai nakeda iko da ya'yan mu ba. A karon farko usman ya zartar da hukuncin da bazan iya hana shiba domin ya isa kuma dole inbashi goyon baya,
" dukan ku kanni na ne ban taba yanke hukunci kun tsallake ba har ma da mijinki Asma'u ya daukeni a matsayin yaya gareshi yana bani girma sosai, don haka Ina matukar Alfahari da zuri'ar mu bamuda yawa Amma sai tarin Albarka Ina fatan wata rana muda zuri'ar mu mu cika wannan estate din shine fatana don haka,
Yasa nakiraku ku yi hakuri baki daya Allah ya kara hada kan zuri'ar mu, "Ameen suka fada kana ganin su kasan family ne masu fahimtar juna da kuma hadin kai,
"Yaya gaskiya nayi farin ciki sosai domin idan wannan Al amari yayi dadi dukkan mu zamuyi farin ciki haduwar kan zuri'ar mu shine farin cikin mu don haka naji dad'in hukuncin da yaya usman ya yanke Allah yasa Albarka,
Yanzu Saura mu fara shirin biki ko yaya tafada cikeda farin ciki, " hhh wannan kuma ai kukeda shirmen ku mudai munyi mai wuya don haka, nidai sai yarana sun kammala karatu tarewar su don haka ku kyale su tukuna,
" aa yaya wallahi karka fara kasan yaran zamani kuwa kana ganin yanda sukeda mugun rawar kan nan so kake su tare da ciki ko jarirai,
Dariya momy Zainab tayi tace kar ma wainnan biyun suji labari takwarar ki da Abdulmaleek ai sai a hankali,
Jiyafa har cikin dakina hirar tasu ba ruwan su da idanun mu akansu, hardai ni da suka rena,
momy Raliya tace " ai ni korar su nakeyi don haka maganar kine kawai Abasu matansu kawai a wuce wurin,.
Mikewa dady yayi tareda cewa " ya rage naku ni bari inje neman d'an uwana tunda yayi hukunci yaki bari mu hadu don haka yana jin kunyata, dariya sukayi momy Raliya ta girgiza kai tareda hamdala a cikin zuciyar ta at last zata samu peace of mind tasan Ina y'ar ta ke Aure,
Tafi kowa farin ciki da wannan Al amari,
*********************
A baje suke su hudu a dakin mama Asmau dake cikin estate din domin can suka baje harda safeena kana ganin su kasan jini daya ne, hayaniya suke bata wasa ba Khadija ce tace " mun shiga uku yau don Allah ku rage murya Karku samun ciwon kai,
SAfNAH ce tayi wuf ta fisge sabuwar wayar da ke hannun Amrah tana cewa " wallahi baki isaba ita nakeso haka kawai ni zaki cuta, mama tabawa kowa nashi ke komai naki baya miki a rayuwa sai nawa,
Kokuwa suka hau yi Safeena ta shiga tsakanin su tace " guys enough munfa girma yanzu bada bane, ya kuke Abu kamar wasu under six haba,
Harara Amrah ta watsa mata " munafuka mai fuska biyu kawai bayan ke kika zugata karta bani yanzu kizo kina wani yen yen yen, kamar wata ta kwarai,
" ok go a head ai kinsaba cin duka a wurin ta tun muna yara now carry on, tsalle Amrah tayi ta haye kan Safeena, Khadija ganin zasu jima ta tafice falo tabar musu dakin su karata, don safeena ma kusan halin su daya da Amrah,
Fitar ta falon yayi dai dai da shigowar Abdulraheem, yaci Adon shi cikin manyan kaya yayi kyau sosai, zuba mata ido yayi ganin kanta ba dankwali ga kalba kanana ta saketa a baya les din jikinta ya kamata daf bazaka taba cewa itace yayar su SAfNAH ba domin SAfNAH ma tafisu cika wuri,
A hankali ya tako tareda matsowa gab da ita ya zubawa surar jikinta ido yana masha Allah, domin zai iya cewa yau ne karon farko da ya fara ganin ta haka she always wear a decent dress bata taba bari aga jikinta koda Gyale zata saka,
Diriricewa tayi ganin shi tarasa Ina zata nufa jitake kamar ta nutse saboda jin kunya hannun ta tayi saurin dorawa tana kokarin rufe kirjinta,
Domin sunyi mugun nunawa a rigar, wani irin shu'umin kallo yake aika mata, matsowa yayi gab da ita jikinta yafara rawa kuma tana hango wani irin sauyin yanayi atareda shi da bai taba nuna mata