Author : Feenerh Category : Romantic Hausa Novels
no sir I have just started, kallon SAfNAH yayi yace go and repair my room, kallon ta kareema tayi domin tasan sam bazata iya gyarawa ba couse ya baza kayan shi ko ina a dakin kuma ita kanta kareeman ke gyara mata nata dakin,
Tsawa ya buga mata ta wuce da sauri hartana kokarin kifawa jin wayar ta ta kuma kara yace bring that phone here, ta dawo ta mika mai tareda wucewa tana tsinemai a zuciya kareema yacewa pick up this phone and tell him you are the owner of the phone, you no what to do right? Yes sir tafada tareda fita don bazata iya magana a gaban shi ba,
A waje ta tsaya tareda Amsa wayar, taji muryar shi kamar yana cikin wani hali " baby kece matata da dady ya Aura min?
Tayi saurin ciro wayar ta kalla cikeda tsoro ta mayar a kunnen ta " ni ni nice tafada murya na rawa, don bin umarnin Abdulkareem, " kisa a kawomin ke tunda dady yace ke budurwa ce I no you are virgin nagaji da cin budaddun Y'an matan nan wallahi they are to wide a tale suke,
"Please I will arrange your visa by tomorrow, wani irin sarawa kan kareema yayi jin magan ganun wannan gayen dagaji yasha wani Abun ne KO yana kan mace, katse kiran yayi tareda kuma kiran ta ta video call hannun ta narawa ta latsa ya na kwance tsirara Aliyar shi a sankame kamar taci babu kyakkyawa ne ba laifi saidai irin kangararrun yaran nan ne ga neman mata ga shaye shaye
Yatsune fuska yayi tareda kallon kareem yace " holy sheet are you my wife god damn it, cikeda isgalanci yace " I thought you are beautiful like my father said
Gaba daya kareema a rude take da yanayin da ta ganshi wannan ne karon farko da take hango tsiraicin katon namiji ga wani disgusting look da yake aika mata dashi,
Don kareema irin matan nan ne da basuda wani sirrin kyau ko kirar arziki don kirjinta a bushe yake kamar suminti rashin mijin aure da kuma talauci yasa take aikatau a gidajen masu kudi duk da Tanada d'an ilimin ta dai dai gwargwado,
Maganar da yake gasa mata yasa tadawo hankalin ta " tank God banyi mistake din kawoki wurina ba da kin kunya tani duk yanda nakeson cin sabon wuri I can't connect my precious manhood into yours ba god forbid, and keep this in your mind nafi karfin ki and keep waiting till eternity bazan taba zama dakeba, ya katse kiran tareda jin haushin dadyn shi me yasa zai hadani Aure da this ugly creature,
Kamar shi Adam Amir Adam tilon d'an millionaire Alhaji Adam zai Auri that's such a girl? Shida mata ke rububi,
Suna fada akanshi zai kare q wannan bussashiyar da ko boobs din arziki batada shi, zabura yayi ganin kiran best friend dinshi ya dauki wayar yana " Am sorry zanzo na isa ai yanzuma zan tashi inshirya zanbiyi night plight yanda zanzo ayi dani,
" oh come on ai bazan fadawa Dady zanzoba don banason yace inje wurin banzar matar da ya Auramin,
" or forget it sainazo kawai, yayi cut off,
****************
A gefen SAfNAH kuwa Allah ne ya kawo momy ta kwaceta tareda rufe Abdulkareem da fada " I told you All this girl is married idan zakasa aiki bakason na kareema call Amrah or Khadija not SAfNAH kajini ko?
Hakuri yabata ta tasa ta gaba suka wuce ko side din momy Raliya bata koma ba don ta lura tafi safe a kusa da momy yanzu kodan yanda suke shakkar ta,
Kareema ta kaimata wayarta batareda tace mata komai ba tana mai tausayawa SAfNAH auren ta taccen d'an duniya, Allah ya fissheta don dai yau taga Abinda ake kira cin fuska kiri kiri,
Sanin tana gefen momy yasa sam Abdulraheem ma bai shiga ba don momy mugun warning tayimai akan yafita hanyar SAfNAH don tasan yana sonta tuntuni saidai wani Abu da yake damun ta shine ramar da ta lura Abdulkareem nayi dawowar shi ga wani irin sanyi da yakara gashi dama duk yafisu zurfin ciki da miskilanci, Abin na damun ta tarasa gaba da bayan shi,
Da sassafe ta rutsashi a cikin bargo yana juyi ta zauna a gefen gadon tareda cewa " kareem tashi muyi magana, cikin natsuwa ya tashi jikinshi ba riga sai kyakkyawan kirjinshi dake dauke da suma mai daukar hankali,
Tashi tayi tareda ciromai Jallabiya ta bashi fara yasaka ya matso bakin gadon " momy ba laifi nayiba ko? " aa saidai idan baka fadamin damuwarka ba zakayi laifin yanzu, me yake damunka duk karame me yasa duk ka yi sanyi dawowar ku shi Abdulraheem ma dake da damuwa yafika walwala you no Am your mother tell me your problem kaji Abdulkareem dina you no you are mommy's favourite,
Tafada tana shafa kyakkyawan sajen fuskar shi, " nothing momy kawai kaina ke yawan ciwo nothing else, ok to kaje kaga doctor ko inkaika? Zanje dakaina don't worry my momy, tashi tayi kawai badon ta gamsuba ta fita tana cewa ankawo muku breakfast fa, ok tanks momy,
Komawa yayi tareda kifewa ya runtse idanun shi yana fitar da huci mai zafi " she is my problem momy my biggest obstacle in life she is the couse of everything why why ❓
Yafada yana tashi tareda dafe kirjin dake mai zafi a duk lokacin da ya tuna wani Abun
******************
Ado suke chabawa bana wasa ba cikin pitch material dinsu mai kamar Indian material mai digo digon golden a jiki, wasu irin head Amrah ta fito dasu da aka musu design da bead ko ta ina.
Riga da sket ne kowannen su wanda yake fited sai sket din daya bude har yana d'an jan kasa ta baya ga rigar anyi mata wani style kamar gyale ta gefe zuwa baya haduwar da sukayi ba a magana, takalma iri daya suka fito dasu golden da pos dinsu,
Amrah uwar karadi tace " guys wallahi ba zancen gyale wannan Adon ne gyalen tafada tana nuna musu kwalliyar,
SAfNAH nakalla nayi kabbara Allah yayi halitta komai nata kamar balarabiya tayi kyau na fitar hankali ga shi anyi mata gelling kanta sumar ta kwanta ta bayyana kyanta sosai heavy make up tayi wanda ta fito kamar Amarya,
Shigowar momy ne yasa suka rugo tareda rungume ta " momy munyi kyau suka fada su biyun Khadija dai na gefe ita bata cika son hayaniyar ba,
" kunyi kyau Y'an biyu NA saidai SAfNAH dole kisa katon gyale tunda kinsa head bazai yuwu kisa hijab ba don haka bari inkawo miki gyalen da zai dace da kayanki,
Khadija ma tace nima gyalen zansa I can't go like that, " nidai ba Abinda zansa ba shegen da kebina bashi wallahi ni ba kayan kirjiba irin na SAfNAH meye na boye boye haka zani, harara ta watsa mata tareda kallon kyawawan kirjin ta tace " don Allah kissmu irin boobs din you are lucky yanzu nima Nagano I have something very expensive in my body that's is my hips and my boobs kafin a zo kan colour one in town baby,
" ohh ai nafiki colour mai kyau keda keda fatar born fire, binta tayi don ta tsani sunan born fire datake bata, just because she is whiter than her, da momy sukaci karo tace kunfara?
SAfNAH tafara complain tace nidai ku karba and don't forget to call your husband and tell him,
Sai yanzu ta tuna jiya he call tana dakin su Abdul,
Duba wayar ta tayi don tayi searching number taga tana nan hartayi dialing ya shiga ta katse tunawa da batasan waye ba, kiranta yayi back saida kadija tace your phone is ringing SAfNAH, tayi saurin picking lokacin yana cikin friends don ya shigo nija domin bikin best friend " oh is my ugly wife missing her handsome husband?
Ciro wayar tayi tareda jin wani iri " ugly me ugly? The word ugly beat her bata gama dawowa ba taji muryar shi " dont you felt ashamed of your self by calling me? Come back to your senses young lady am not your mate ok so don try to call me again,
Wata uwar rashin kunya taji tazo mata da karfin zuciya tareda courage da bata taba sanin Tanada shiba ta nufi bathroom saida ta kulle kanta ta ce " hhhh so funny wallahi by the way who the hell are you? Now listing ni Zainab nafi karfin ka na wuce da saninka ni badan hadin iyaye ba ko a hanya baka isheni kallo ba bare harkayi tunanin zan kalleka and from today dont try to call me again kuma ko yanzu I call you ne because am going to my friend wedding kar inkwashi zunubi amma daga yau tunda nasan wanda nake Aure baisan darajar Auren ba ko a kwalar gyalena don haka byeeeeeee,
Jan bye din tayi da yasa yaji ya yi suman zaune her voice is something else wow what a nice voice amma tunawa da fuskar ta tuni yayi tsaki tareda daga kafada irin ko oho,
Fitowa tayi tana tunani waye wannan aka Aura mata? Lallai akwai matsala Babba a she, tank God itama din ba kyalle bace zata saita mai hanya wallahi,
Fitowa sukayi tareda nufar part din momy Zainab domin sallamar ta, tayi mugun yaba kyan da sukayi ta kara musu kudin liki tareda jan kunne su kula kuma su dawo da wuri,
Matsawa jikin ta SAfNAH tayi " momy motar mu tayi karama a zuwa bikin nan please, dariya tayi sosai tace " gaskiya y'ar gidan momy wannan wankan you deserve a big car je ku dakko key din jeep dina karamar nan golden ko tayi karama?
Wani irin ihu suka buga itada Amrah suka rungume ta suna jin dadi domin motar ko sati daya batayiba da kawota gashi zasu hau don momy na cika fita tayiba komai a computer take turawa saita baci take zuwa office,
Jinsu sukeyi asama don bikin kece raini zasuje don yarinyar y'ar gidan sanator ce iliyasu dako dake Niger state bikine da ya tara ya'yan wane da wane kowa d'an karya ne,
Sunfito gaba daya bakowa a harabar gidan suka fada motar cikeda doki SAfNAH ta bata wuta maigadi ya bude musu suka fita gidan a guje sai UK bello,
Tundaga bakin katon gate din hole din zakasan Ana bikin wasu ne a Niger, gaba daya kawaye da Abokan Ango sungama taruwa Amarya da Ango ma na wurin Ana jiran best friend ta iso domin Khadija akasa a high table,
Gaba daya saida suka juyo ganin motar da ta kunno kai wurin ba shakka motar momyn suce sabuwa don ga number nan a jiki basu gama tunani ba suka ga anbude motar Amrah ce tafara fitowa cikin fi ili da salo da kuma jin kanta asama don tasan ba ta biyun motar da sukazo da ita a wurin, Adam Amir dake tsaye saida yace wow ganin Amrah don ta hadu su kansu yayyin nasu dake wurin a kame suke suna kallon ta, fitowar Khadija kallo ya koma kanta komai nata a natse gwanin burgewa kafin uwar gayyar da ta fito kafarta sanye cikin hills masu shegen tsini ga head dinta ya zauna sumarta datasha coiling tana shaking a baya kafarta tasha zananen bakin lalle da yafito da farar kafar ta mai kyau...... 🖊
Domin neman karin bayani ku tuntubi wannan numbar
0706 096 4645
*Matar Soja*
[11/17, 9:18 AM] Asli Smasher💕: (¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)
тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.
INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/
FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/
TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09
🌻🌻
*WA NAKE AURE?*
🌻🌻
_(Arrogance, Love, Sacrifice)_
Written by FENERH
*Dedicated to*
My children
Jamila Ammar and mujaheed,
Free page
7⃣&8⃣
Break din motar ya rike mata gyalen data yafe ya zame baki daya a jikinta tuni kyakkyawar surar ta ta bayyana wannan ne karon farkon da Y'an school dinsu zasu ga fuskar ta a bayyane bare kuma kyakkyawan surar jikinta,
Gaba daya kallon ya koma kanta don wurin har wani tsit don ganin irin wa innan kyawawan tuni sauran Y'an matan suka rena kansu, Abdulkareem wani irin hade rai yayi tareda dauke kanshi saida ta dora gyalen tareda rufe motar da remote dinta Abdulmaleek ya matso cikeda jin dadi " oh my beautiful sister's dama zakuzo nan baku fadamin ba ai bikin freind din mune,
Tsakiyar su yashiga tareda riko hannun Amrah tako rikeshi gam don Abin yamata sugar ko banza za su kara class idan angansu da handsome triplets in Niger kuma they are their blood,
Abdulraheem ya kalli Khadija yace " wow tareda matsowa don yau yakara ganin wani sirri atattare da ita wanda bai taba lura Tanada shiba sai yau she is cool and beautiful also she is always silent all her character is special,
Matsowa yayi tareda cewa" hy my coolest sister, wani irin sanyi Khadija taji har cikin zuciyar ta ganin yau ya Abdulraheem yana kulata,
Amaryar ce ta ce " Ashrabs kufa muke jira tundazu Khadija kumuje ko, matse fuska yayi kadan " wai All this waiting is because of my sisters? Kowa yayi mamakin jin they are relatives hmm dole su daga kai basuda mummuna a zuri'a,
SAfNAH dai a baya ta tsaya kawai don ta mugun jin wani iri wannan ne karon farko data fito da gyale cikin mutane jinta take a takure, Adam amir dake gefe yace wa ango yace what a lady gaskiya nayi budurwa my friend bari inje inkafa gwamnatina gaskiya za a huta a wurin nan,
"Don't forget you are married fa, " or forget that talk wallahi naga Abinda zuciya ta keso yafada yana kallon SAfNAH ji yayi kawai dole ya Aureta don tayi hundred 💯
Abdulkareem yaji maganar shi don haka yayi saurin karasawa kusa da ita yasha gabanta tareda hade fuska ta kalleshi cikeda tsoro tareda zaro idanun ta waje don sai yanzu ta ganshi a wurin yace " ware is your hijab!?
Daburcewa tayi tafara in ina, " momy tace insa gyalen nan, Hmm yace tareda cewa let's go yana gaba tana bayanshi kowa ya gama shiga hole din harda Adam amir da yaso mata magana ganin Abdulkareem yasa ya shige don sam basa shiri da juna they hate each other he dont no why?
Kallon bayanshi takeyi cikin getzner dinshi Arsh tana maiko dinkin fited na maza ga takalmin shi baki yayi mugun kyau sumar kanshi tasha gyara tana sheki gayen ya hadu karshe don tunzuwan su wurin Y'an mata suka fara kyasawa saidai ko kallo basu ishe suba saida kannnin su sukazo akaga motsin su gwara Abdulmaleek yadan kulasu don basu mai bane ya share,
Da kanshi ya nuna mata sit ta zauna ita Kadai Shima yaja kujera ya zauna tareda harde kafa ya fara danna wayar tafama, jinta takeyi a takure datasan zasuzo wurin bazata taba zuwa ba,
Fir Abdulraheem ya hana Khadija hawa high table, Akace Cikin Y'an biyu wata ta hau saboda sune sukayi best wanka a wurin, annemi Amrah sama ko kasa bata cikin hole din don Abdulmaleek ya janyeta gefe sunata hira abin su, Amarya tace a kira SAfNAH ta zauna tom, cikin sauri ta mike don Amugun takure take a wurin ta zauna a gefen Adam amir da yaji dadin ganin ta a kusa da shi domin kujerar zamansu na gefen na Amarya da Ango,
Dukowa yayi kadan ya fara yimata magana kasa kasa " hy beautiful' sunana Adam amir Adam and you? " Am married tafada kawai kai tsaye tareda kawar da kanta, " don't tell me that' is your husband? " yes he is ko baiyi bane? Tabashi Amsa cikin natsuwa " nooo baby you deserve a man like me who is romantic not that silent killer,
Dariya maganarshi yabata har saida fararen hakoran ta suka bayyana wani irin shagala Adam amir yayi ganin yanda takara kyau yace " baby I love you Allah banyarda kinada Aure who is the fool da zai Auri mace kamarki ya barta cikin kuraye haka you deserve a glass were you can be kept like diamond,
Jin karar wayar hannun ta yasa ta kalli number ba suna tamike domin picking tafita saboda wurin akwai mugun hayaniya sosai,
Saida ta fita waje taga mutum atsaye fuskar shi a daure yace " ware is the car key? Pos dinta ta bude ta ciro ta mika mai ya nufi motar tareda budewa ya shiga saida ya zauna ya buga mata horn ta matso tareda tsayawa yace " get in fuskar shi sam ba fara'a saida ta zauna KO gama gyara zama batayiba ya figi motar yabar wurin,
Saida ya mika titin sosai kafin yafara magana cikin sanyi, " he is a fool, tayi saurin kallon shi don batasan da wa yakeyi ba, " yes that so call your husband is very stupid " waye shi? Ta tanbayeshi, cikin fushi da kuluwa yace " don't ask me silly questions my friend,
"Allah yaya bansan WANAKE AURE ba?,