Author : Feenerh Category : Romantic Hausa Novels
dashi, karar wayar shi ya tayar dashi ya dauka cike da bacci,
"Look brother this is not fear ya zaka kulle mu a waje munada uzuri da gidan mu ka hana mu shiga, Abdulmaleek ne ke magana, gaskiya dady yazo Yabawa kowa nashi part ko infita insiya gidana a waje ya na shirya morewa kai zakazo ka shige kana ta morewa mu ka barmu a waje kamar wasu masu gadi,
"are you done? "No please come and open the damn door my friend,
"Ai kuwa saidai ka rube baby na bacci I can't get up zata tashi yanzu ma this your blabbering will wake her up bye, ya datse kiran yana mai dariyar mugunta,
Kallon Abdulraheem yayi " did you see this he shut the phone on my face, yafada. sadiq yayi dariya yace you don't no anything my brother kishi na Abdulkareem keyi he thought bansan da maganar Auren su da SAfNAH ba,
I love SAfNAH but I no he loves her morethern me he deserve her amma why yaki fada mata shine mijinta besides she loves him too?
"That's what he choose and we have to respect his decision,Abdulraheem yafada, "yeah Haka ne tunda Matar shi ce he have All the right, now let go back to my room,
Haka suka juya gidan mama, momy ce ta lura da trough out ranar bata wani sa SAfNAH a idoba gashi har dare ba labari yasa ta Kira Abdulkareem,
Lokacin suna zaune ya dafa musu indomie da kanshi yaji uban namomi domin shi yana son nama, yayi mugun dadi gefe ga fresh milk tana tsakiyar kafafun shi da kanshi yake bata kafin Yabawa bakin shi,
Mugun jin dadin moment din yakeyi har sallah tare sukeyi a ranar kiran momy ne ya datse jin dadin,
" kareem ina yarinya ta? " muna tare, bata wayar tafada ba wasa,
" momy na, " baby zamu samu matsala dake fa ya kike shigewa namiji haka? Sufa. Maza bq hankali garesu ba, bari yasamu Abinda yakeso ya banzatar dake gashi kin dage kina nuna mai haukar so wallahi yanzu tun muna shedar juna ki dawo nan gidan inganki yanzu,
" to momy tafada kamar wata ta Allah tareda mikamai wayar tamike,
Saurin riko hannun ta yayi tareda zuba mata ido domin baisan me tafada mata ba,
" kanajina mara kunya sakon ya ta dawo gida yanzu, wani irin shagwabe wa yayi " haba momy hira fa kawai mukeyi y'ar ki na nan gudan ta ban gutsiri komai ba,
Banson rashin kunya yanzu inganta a nan,
Saida momy ta mai ta tas kafin ta datse kiran, daure fuska yayi tareda tsiyayo mata fresh milk din ya mika mata, " finish it kuma kullum ki rika sha kafin zuwa main course kinsan zatasa ki kara ni ima yanda zakiyi tsiyaya sosai yanda bazakiji zafi ba ranar yafada yana daga mata gira,
Rakata yayi har kofar part din momy ya juya gudun fada, ita kuwa kai tsaye ta shige tareda shigewa dakin ta domin tube kayan jikin ta, momy ce ta shigo dakin rike da wata zungureriyar gora cikeda tsumin baure da dabino ya dagargaje a ciki ga kayan kamshi su kanun fari a ciki,
Mika mata tayi tareda fada, " kije kiyita nuna ma namiji soyayya su maza ba ruwan su gaba daya kingama bawa Abdulkareem damar ki SAfNAH ba aji ba komai ki natsu ki wana shi ki nuna mai kobashi zaki iya rayuwa Kiga yanda zai rikice miki,
"Tab wallahi ni zanfi cutuwa momy muna son juna sosai fa Allah shima yana sona kamar yanda nake sonshi, rike haba momy tayi taje zamani kenan to ungo zoki gyarawa mijin ki ko, idan kingama soyayyar,
"Yau wa momy na please kifada min WANAKE AURE????
"Bansani ba kije kici gaba da soyayyar ki ko kije ki tanbayi masoyin naki ai yasan wa kike Aure,
Kuma kiji da kyau kar ki kuma fita gidan nan daga yau ki natsu sai shi in yana ra ayi ya zo neman ki kima tattara muje dakina don kun raina ni zai iya shigowa bansani ba, ita ma mamar taku zan sameta inzata sa ido tasa kafin su yi mana aika aika tun ba a yi bikin ba,
Itadai ta shiga kurkukun momy,
********************
Da gaske fa momy keyi ta hana SAfNAH fita kusan sati daya sai dirka mata kayan gyara takeyi duk da suma su Amrah suna samu a wurin mama but ba kamar SAfNAH ba, momy Raliya da kanta ma gyaran yaran ta takeyi ta kyale SAfNAH tace momy Zainab na wariya don haka suka hada karfi da karfe suma suna gyaran su Khadija da Amrah,
Abdulkareem ya mugun shaka domin mugun takun kumi momy tasa mai ta hana shi sakewa da SAfNAH gashi mugun kyau ta kara da cikowa don gyaran harda jiki ake mata ga tsumin nan da momy ke bata ya na sata wani irin yo yo ita gaskiya tana bukatar ya jagwal gwalata ko zata rage ruwan dake marar ta,
Gashi yanzu a dakin ta take kwana komai nata ya koma can tafara tunanin kodai momy tasan tana sakewa Abdulkareem jikinta ne yasa take hanata zuwa kusa dashi, ita wallahi dazata iya ma da tuni tabashi ya dirka mata ciki uban kowa ma ya huta dole a hadasu Auren dole tunda tafito ta fadawa su momy har mama Raliya ma tafada mata da small Dady tace ita batason mijin da aka Auran mata ita kawai a bata Abdulkareem,
Momy Raliya saida ta kwadeta saboda rashin kunyar tata ya yi girma da yawa, Dady karami kuwa dariya yayi yace tayi hakuri lokaci ne komai karta damu taci gaba da biyayya kawai zataga ribar, da mugun kuka ta bar musu gidan su tun ranar bata koma ba,
Juyi kawai takeyi a gadon ita kadai momy ta fita office ta matse kafafun ta tayi mika domin ita kadai tasan irin feelings din da takeji yau sai dirka mata magun guna akeyi kuma inda zataje ta rage an hanata,
Mirginawa tayi tareda janyo katuwar iPhone dinta ta fara kiran shi, lokacin yana office dinshi shima zaune yana operating system gefe daya Fatima ce tayi mai kuru tana rikeda files a kirjinta, itadai ji take kamar ta fada kyakkyawan jikin shi ta shaki daddadan kamshin da ya cika office din kamar yayi wanka da turare ga kayan jikin shi sunyi mugun Amsar shi yau wankan suit yayi navy blue ta cikin fara ga tsadden neck tie a wuyan shi,
Sajen fuskar shi na sheki jitake kamar ta shafo shi, fuskar shi kamar hadari domin sam baya sake mata fuska bare tayi wani zancen Auren su, ganin kiran SAfNAH yasa yayi murmushi tareda picking, saida Fatima itama ta murmusa saboda ganin murmushi mai kara kwantar da zuciya kwance akan fuskar shi,
"heart desire, yafada can kasan makoshi, tuni Fatima dutse ya danne mata zuciya ta kara gyara tsayuwa,
Ajiyar zuciya SAfNAH ta sauke tareda cewa " yaya kana ina?
"Ina office me yafaru?
"Kadawo momy tafita please,
"Why?
"Nidai kadawo kawai,
"Saikin fadamin dalilin da zaisa indawo gida yanzu,
"Yaya nidai kazo wani Abu namin yawo ajiki ga boobs dina na kaikayi kazo ka sosa min,
Wani irin sakewa yaji jikin shi yafarayi da Kalmar boobs dinta data fada mai ya tuna yanda ya hangosu jiya a saman rigar da tasa gasu suna kyalli da sheki ga cikowar da suka kara, cikin shakewar murya yace "why suke scratching dinki?
"Ba momy bace take bani wani irin magani yasani ina yo yo Allah yaya am dripping sai matse kafafuna kawai nakeyi nidai kazo,
Wani irin sakewa jikin shi keyi kalamanta mugun kashe shi sukeyi ji yake kamar yayi tsuntsuwa ya ganshi a gaban ta yayi wani irin mika tareda saurin daga kanshi ya watsa wa Fatima harara domin gaba daya ta baza kunnuwa da ido tana kallon shi da sauraran kalaman da yake fadawa wata, who is that lucky girl da har Abdulkareem ASHRAB yake zubawa irin wannan soyayyar harma da kakkarfan feelings dake nuni da cewa who ever the girl is she is very special,.
Wata uwar tsawa ya buga mata tareda cewa " what the hell are you doing here? Get out, yafada yana bata kallon tsana domin bayason maita shi sam ya manta tana office din ma SAfNAH ta dauke mai hankali,
Mugun zabura tayi jikinta na rawa ta nufi hanyar waje , SAfNAH tace waye a wurin?
Mikewa kawai yayi tareda daukar key yace Am coming baby right now you raise the man in me, Ajiyar zuciya ta sauke tace Ina zanjira ka?
"Get ready ina isowa zankira ki,
Cikin Sauri ta zabura ta tashi tareda kashe wayar, cikin rawar jiki ta nufi dakinta,
Wata karamar akwati ta bude tareda ciro wata sexy dress mara hannu shi ya kawo mata su ranar Kala Kala Amma wannan ta burgeta gata tana da kokon bra ta Ajiye tareda fadawa bathroom ta yi wanka da wani ruwan turare mai kam shi tareda wanke kanta tsab,
Cikin minti baifi talatin ba ta gama shiryawa tsab ta busar da sumarta tareda fesheta da hair freshener masu kamshin flowers, bata kama sumar ba ta kwantar da ita tareda ciro wata sabuwar jigidar ta da momy ta bata domin ta lura tana matukar kaunar ta don haka ta kawo mata ta maganin mata mai inganci da kara tafiya da zuciyar mai house,
Fadin kyan da tayi bata bakine ta shafa wata humra mai masifaffen kamshi da momy ta bata tace sai zataje gidan mijin ta saboda humrar mai mugun kamshi ce da karfi ta zura katon hijabin ta ta zuro fine farin silifas din ta.......... 🖊
*MATAR SOJA*
🌻🌻
*WA NAKE AURE?*
🌻🌻
By FENERH
*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*
4⃣3⃣&4⃣4⃣
Cikin nishad'i yake driving ya matsu ya ganshi a gidan ganin yayi gidan yayi mai mugun nisa yayi dialing number ta lokacin ta na zaune tana latsa wayar jiran kiran shi kawai takeyi, da Sauri ta daga tareda cewa " ka iso ne? " no Am eager to set my eyes on your beautiful body baby I miss my boobs so much momy tasa min mugun takun kumi na wahala,
Please bari ingan ki kadan kafin in iso baby ganin nake gidan yamun nisa,
Wani irin dadi taji tareda kashewa ta cire hijabin tareda kiran shi back ta matsa da wayar sosai yanda zaiga dressing din da tayi mai,
A yana kallon ta yayi saurin cin burki tareda gyara tsayuwa a gefen titi har saida na bayan shi ya kusa kara mai mota, lekawa yayi kadan yace sorry please , mutumin ya ce is ok ba matsalar, dawo da fuskar shi yayi tareda zuba mata ido, cikin kashe murya yace " zakiyi coursing accident baby, yafada yana kallon kirjinta, hope kinsa min beads dina? Cikin wani irin salo ta d'an mike tareda kwashe rigar ta nuna mai su suna shining kamar wasu diamond,
Yayi wata wawuyar Ajiyar zuciya kafin yace "Hmm coming baby am coming ya datse kiran tareda Dora kanshi saman sitiyarin motar ya d'an saita natsuwar shi kafin ya tayar da motar, ya mugun matsuwa yau dole ta barshi yakai last climax if not zai haukace wallahi she drive him nut yau cikar da tayi kawai ya kwashe mai ruwan kwanya,
"Am sorry baby today I must deep in dole in tearing that sweet pussy today, tuki kawai yake amma idanun shi na wani irin lumshewa ko tafiyar minti biyar baiyiba yaji an kara mai mota ta gaba kafin yayi kokarin riketa yaji ankuma buga mai ta baya, kokarin tsaida motar yayi cak har saida kanshi ya bugi dash board,
Kafin ya dawo hayyacin shi har wa inda ke cikin motocin sun fito, bude motar tashi sukayi tareda fisgoshi,
Sai a lokacin ya bude idanun shi ya kallesu gaba dayan su a cikin bakaken kaya ga fuskokin su a rufe da mask bindiga daya ya Dora mai a goshi yace " don't ague with us just enter car, binsu kawai yayi suka bude motar suka turashi,
Tafiya sukayi mai nisa sosai,
SAfNAH kuwa ta fara gajiya da jiran shi don haka ta daga wayar ta kuma dialing number shi, tayi ringing tafi sau goma ba a daga ba, domin wayar tashi na cikin motar shi,
Tafara damuwa domin yanzu anyi kusan hour guda yaci a ce ya iso tun dazu , har saida momy ta dawo Shiru gashi bata fasa kiran shi ba, ganin abin bana wasa bane ta mike tareda neman kaya masu mutunci tasa sannan ta nufi dakin momy da Sauri tana share hawaye,
"Aa Baby lafiya Meya faru? " momy yaya ne, takasa ma mezata fada domin dai ai batasan ta ina zata fara bayani ba gyara tsayuwa tayi tareda kallon ta " kinje wurin shi ko shiyasa naga banganki ba a nan ga uwar Ado a fuskar ki wato ke mai miji kin caba uban Ado zaki je wurin shi ki fa kiyayi namiji shi yana samun son ranshi ba wani sauran marmarin ki da zaiyi,
Ko kin tare ki natsu kibar shi da shirmen shi inkun je gidan ku Abin zaifi Armashi,
Wani irin daurewa kanta yayi "momy mijina? Waye miji na momy "WA NAKE AURE? "Abdulkareem, tafada tareda juya wa zata Ajiye wayar hannun ta, ta buga uban tsalle tareda 'D'ane momy tace " momy yaya Abdulkareem ne mijina?
Wayyo Allah na dadi don Allah momy shine mijin da nake Aure?
Saurin rike kan gadon ta tayi ganin zata kayar da ita tace " yau ina ganin zamani ni Zainab cikani baby ko ranki ya baci rawar kafarki tayi yawa shiyasa naki fada miki tunfarko tunda bakima san mijin kibane kina makale mai bare kinsani ni banason ya fara nuna miki mugun halin nasu na maza yazo yana miki rashin da'a tunda kin nuna mai so karara,
Sakin momy tayi tana cuno baki "Amma momy kunsan mijina ne kuka boye min don Allah, kuma momy shima yasani? " bansani ba bar min Daki tunda bakya gane me nake fada, fita tayi da mugun Sauri so kawai takeyi ta kuma jin zancen a bakin momy Raliya,
A zaune suke a falon su uku Khadija Amrah da Safeena, Khadija na kishin hide kamar mara lafiya duk jikinta a sake su kuma suna faman buga game a TV ta shigo da gudu ta fada jikin su,
Saida suka tsorata " wayyo Allah na dadi wai yaya Abdulkareem ne mijina,
" toh ai anbarki a tasha yarinya mu munsani ai yaya ne yace mu kyale ki shi zaifada miki in lokaci yayi, Amrah tafada
Dagowa tayi tareda kallon su cikeda harara " wane yayan? " mijin ki mana, " kuna nufin yasan ni Matar shi ce?
"Sosai ma kuwa domin Albarkacin ku muma aka daura mana Aure, Khadija ce tace " don Allah ku tafi daki da hayaniyar ku kaina ke ciwo kunzo kuna min ihu,
Juyowa SAfNAH tayi tace " sorry my Aunty Meke damun ki haka tafada tana matsowa, saurin toshe hancin ta tayi domin kamshin turaren SAfNAH baiyi mata dadin shaka ba don haka da gudu ta mike ta nufi bayi saboda Aman da yazo mata, daidai momy Raliya ta shigo ta kalle ta taga yanayin gudun da tayi tace " meyasa meta take gudu?
Bayani SAfNAH tayi mata tareda mikewa ta matsa jikin ta, kam ta rungume ta tana cewa " momy na Am very very very happy today momy A she ya Abdulkareem nake Aure?
Saurin ture ta tayi tareda cewa " ina fatan bakiyiwa hajiya Zainab wanna haukar ba, "momy hauka kuma?
"Matsa bani wuri mara kunya inje inga yata zoki wuce inda kika fito ,
"Dariya Amrah tafara shekawa tana rufe baki " wallahi ganin rashin kunyata kawai akeyi SAfNAH ke har HND kinada a rashin ta ido,
Matsowa tayi tareda zama ta kai mata duka " oh mutun na cikin farin ciki sai ya ki nunawa, Hmmm ai dana sani tun tuni mijina ne da tuni na sallama wallahi inayi ina jin Tsorone a kasan zuciya ta, ita kadai ke zancen zucin ta kuma zaizo ya sameni inji dalilin rufe min shiyasa shi hankalin shi kwance yake nuna mata mulki saboda. Yasan sunada Aure,
Murmushi take fitarwa na farin ciki, idan tace zata iya misalta farin cikin zuciyar ta a yau tayi karya duk da yasata jira kuma har yanzu bata ganshi ba she is still happy for the good news,
"Bazaki gane ba ina yiwa yaya Abdulkareem mugun sonda ni kaina banyiwa kaina shi, ido suka zuba mata Amrah tace ai sai kije ki kaimai Abinda yake bukata yau jikin ki ya fada miki wawuya, "jira yau kisha kallo ko zan hade da bayana yau sai nabashi tukuicin wannan labarin Auren mu da naji,
"Amma na yarda ke muguwar bahuwa ce wallahi inbanda bakida wayau keda zaki Jamai aji idan yazo saboda ya boye miki zancen