WA NAKE AURE BOOK (COMPLETED) BY FEENERH.txt

Author :  Feenerh Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   16 / 34

45K to 48K   out of 101.5K words

yana son y'ar uwar ku so laifine?
" ba laifi bane don yasota Amma Abinda ya aikata babban laifine tunda yayi abducting matar Aure yakuma kawota nan yana kokarin rabar ta, Abdulraheem yafada cikeda takaicin momyn,


" kuma mu bamuda matsala dashi kawai yabamu y'ar uwar mu mu wuce sauran Abun kuma hukuma ce zatayi maganin Abin don haka kufada mana ina SAfNAH,

Saurin juyawa tayi tareda cewa " Amir ina take fada musu su dauketa sutafi kafin police su zo suka ma min kai Amir fada musu,


Dariyar mugunta yayi yana mikewa tareda gyara towel din jikin shi ya matso gab da Abdulkareem dake tsaye yana huci
" bazan fada maka inda take ba saidai kayi duk Abinda zakayi kuma ka sanya a ranka na gama samun SAfNAH sai ta dauki ciki....

Kuma bashi wani uban naushi Abdulkareem yayi da karfi yace saida wani jini ya kuma ballewa abakin shi momyn ce tayi saurin tare wa " Wallahi karkuga nikadai ce anan kuna Dukar min da idan yarona ya mutu bazan yafe muku ba kuje kunemi y'ar uwar ku ku barmin yaro,


Abdulraheem ne yasha gaban ta cikeda fushi yace " ok kina kan goyon bayan d'an iskan d'an ki bazaki sa yafada mana inda ya boye SAfNAH ba zaki tare kina bata mana lokaci you see muna binki a hankali idan kika bari nasa hannu you want like it at all don haka force your son to tell us were he hide our sister,


Kuka takeyi sosai tareda fara rokon Amir " karufa min Asiri kafada musu don girman Allah karsu kashe min kai,
" momy kyale su baza su iya yimin komai ba inada kudi sosai nafi tsohon nan nasu Alhaji Ashiru kudi yanzu......


At the same time suka ture momy tareda rufar mai suka fara likidar shi har saida towel din jikin shi ya cire fa gangan Abdulkareem ke hadawa da gaban yana takawa, ihu yake bana hankaliba momy nayi takasa rikesu domin sunaji da karfi da kuma zuciya,


Da gudu ta fito domin kiran me gadi yazo ya ceci d'an ta taci karo da police suna shigowa gidan tsabar tashin hankalin da take ciki tama manta da zancen wasu Y'an sanda ne tafara rokon su zo za a kashe mata yaro,


Shigewa kawai sukayi sunfi su goma ogan yace su fara searching ko ina na gidan shikuma ya nufi saman da wasu yara biyu, dakyar suka iya karbar Amir tareda sanya mai towel suka rufe mai jikin shi momyn shi jiki na rawa ta nufi waldrop ta ciromai kaya tafara kokarin sakamai police din ya buga mata tsawa Yabawa yaran shi umarnin su karba su saka mai,


" madam da taimakon ki yaronki keyin komai domin nasamu number mijinki yanzu nafada mai komai yakuma bamu umarnin muyi A resting din shi idan mun
Don haka karkiyi kokarin yimana shirme a nan don zamu iya hadawa dake kuma muna zargin yaron ki yana drugs smuggling idan muka yi binceka muka kama laifin da muke zargin shi dashi zai kare a prison ne so just pray


Kuka momyn Amir takeyi sosai jikinta na rawa tareda matsawa kusa dashi tana tabashi domin kamar baya motsi ma saboda bakaramin dakuwa yayi hannun su Abdul ba,


"Amir kaga me ka janyomin ko kaga taurin kanka halin da zai jefamu ko Amir me yasa kake da taurin kaine sosai bude idanun shi yayi da suka kunbura saboda duka yayi tareda kallon ta yana cewa " ai ke kika bani goyon baya momy you promise to help me amma kinki goyon bayan insamu son zuciya ta momy bazan iya rayuwa ba Zainab ba


Koda zan mutu bazan taba barin su dauke min mata ba, Abdulkareem ji yake kamar ya hadiyi zuciya ya mutu saboda takaici ga rashin sanin inda SAfNAH take ga kuma magan ganun Amir,


Shigowar police ne yasa suka juyo " sir we find the girl,

Ai da gudu suka nufi hanyar fita dakin ko gama jin maganar basuyi ba Abdulkareem ne a gaba ,


A she me take a kasan tiles din bathroom din wayar ta a kasa, da gudu ya shiga daidai wani police zai saka hannu ya dagota, Abdulkareem ya buga mai tsawa " don't you there touch her,

Dole ya tsaya ya isa da Sauri tareda ciccibarta da gudu sukabar gidan da ita batareda sunjira yin police ba Abdulraheem ne ya shiga gaba shi kuma ya shiga bayan motar tareda rungume ta kam a kirjin shi yana Ajiyar zuciya,


Yanzu ne numfashin shi yake dawowa jikin shi yanzu yaji natsuwa a jikin shi, duk da Asume take yasan she is Alright, kallon kyakkyawar fuskar ta yakeyi tareda shafawa yana Ajiyar zuciya, " get up heart desire you are safe now gani a tareda dake open your eyes baby,


Da mugun gudu Abdulraheem ke tukin yana dialing phone dinshi Abdulmaleek yakira yafada mai komai kafin ya kashe,

Family hospital dinsu suka nufa da ita cikin Sauri yana tsayar da motar Abdulkareem ya kuma kinkimota kamar baby ya nufi ciki, Abdulraheem ma da gudu ya nufoshi,


Nurses na ganin su tuni suka karbeta aka bata gado tareda kiran doctor,
Ganin su Abdulkareem cikin Sauri yafara attending dinta suka fara kokarin dawo mata da numfashi,


Abdulkareem gaba daya kaiwa da komowa yakeyi Abdulraheem na tausar shi domin yasan duk lokacin da d'an uwanshi zaiyi Shiru ya kasa magana yana cikin kololuwar tashin hankali kenan don haka yasa yake lallashin shi kafin Ayi biyu,


" relax brother zata farfado insha Allahu,
Rungume Abdulraheem yayi yana fitar da wasu zafafan tears " brother what if yamata wani Abu ne ta suma wallahi kashe shi zanyi da hannu na,

" no nothing happened trust me she is gonna be alright don't worry brother,
Shigowar su momy ne yasa suka saki juna momy Zainab ce ta matso jikinta na rawa " ina babyn take?

" suna checking dinta ne momy she paint,
Su Dady ma gaba daya suka nufo su suna tanbayar su ko lafiyar SAfNAH kalau kuwa,?

Doctor ne ya fito tareda gaida Alhaji Ashiru cike da girma mawa " Alhaji ku kwantar da hankalin ku ta farfado daga gani ta shiga Tsorone sosai shiyasa tayi doguwar suma Amma ba wani rauni ko kwarzane a jikinta, yanzu dai zaku iya shiga ku ganta, kuma kunemo mata wani Abu taci course akwai yunwa a tareda ita,


Wani irin bacin rai ne ya ziyarci zuciyar Abdulkareem SAfNAHr shice da yunwa Amma bazai taba yafewa Amir na for making his SAffNAH suffer,

Momy ce kan gaba kafin subi bayanta momy Raliya ma hankalinta a tashe haka ta nufi cikin su Dady ne suka tsaya a wajen,


Idanun ta a bude su momy suka nufeta tareda dagota tace" baby are you alright? Daga mata kai tayi alamar she is fine ta bude baki tanaso ta tanbaya ina yake taga an turo kofar,

Karab idanun su suka sarke dana juna yaja ya tsaya tareda jingina jikin kofar yana maida numfashi, kokarin tashi takeyi ta nufeshi domin ta matsu bataji ta a kirjin shiba,

Momy Raliya tace '' ina zakije? Ta kasa cewa komai domin sam idanun ta basa ganin kowa a dakin sai farin cikinta,

" momy Zainab na ganin ikon Allah wato soyayyar da Abdulkareem yafada sunawa juna da gaskiya ne domin yau tana hango soyayyar Abdulkareem mai girma a idanun SAfNAH, wani irin Dadi takeji har kasan zuciyar ta,



"SAfNAH bari inkira maman ku ince suzo da Abinci me zakici? Shiru tayi tana kallon idanun shi, Alama yai mata ta cire hijabin jikinta, tuni ta gano tayi saurin cirewa ta aje a gefe,


momy Raliya tace " ke kuma meye na cire hijabin bayan kinsan mutane zasu shigo ga kanki ba dankwali,
Kallon shi tayi wani iri

tace "zafi nakeji momy
" to ko zakiyi wanka ne? Eh momy tafada tana kallon idanun shi, ganin suna bukatar privacy yasa momy Zainab tace muje waje " Abdulkareem ka hada mata ruwan wanka zansa a zo mata da wasu kayan,

" ok momy yafada yana kaucewa a hanya suka fita, maida kofar yayi gam ya rufe ruf tareda ware mata hannu ta rugo da gudu tareda fadawa jikin shi tasaka mai kuka,

Rungume ta yayi gam yana buga bayanta tareda " shhhi is ok am here my heart desire am right here with you nothing will happen to you,

Dago ta yayi cak ya nufi bathroom din dakin da ita akwai komai a ciki don haka ya Ajiyeta tareda tara mata hot water da zai gasa mata jiki,


Kafin ya juyo ya na kallon idanun ta yace " yanzu zan tubeki da hannu na baby zangansu a kusa dani eye to eye ba a waya ba,

Daga hannun ta tayi tareda matsowa tana bashi dama yasa hannu ya cire mata doguwar rigar tareda zame mata tight din jikin ta, saida ya mata zir ya jefasu a Dust bin sannan ya matso ba wani bata lokaci ya zuba hannayen shi saman shiny boobs dinta yafara murzawa yana kallon fuskar ta " baby yataba min su?

Bai taba min kayana ba ko tell me Did Amir touch my property? Rikoshi tayi cikeda so " no Yaya bai tabani ba bazan taba bari wani ya taba maka ni ba Ina tayaka kishin kaina am only yours my love su sallame mu muje gida in mallaka maka kaina baki daya muje in faran tamaka farin ciki na,



Gaba daya bayajin abinda take fada he lost it baya cikin hanyar da muke bi tunda ya Dora hannayen shi saman kirjin ta yaji kwalkwal war shi ta kwance tuni yafara fitar da numfashi yana nishi sama sama....... 🖊



"Some body has to tell this guy he is in the hospital please ni na ware,

"Hmmm fans husband over everything please am preferring for oga arrival so more patient please zaku rika samun post but not All the time sai na gama aikin lada zandawo na kudi kumin Afuwa zanshiga other room🙈
Kunsan mazajen namu watan ni muke bamuga juna ba don haka waiting for your gudunmuwa masoya💃



*Matar Soja*
[11/29, 8:12 PM] Asli Smasher💕:
🌻🌻
*WA NAKE AURE?*
🌻🌻



By FENERH



*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*




3⃣7⃣&3⃣8⃣




Mugun cakudata yake yi a cikin bathroom din gaba daya ya gama rikicewa ya fita a hayyacin shi ya manta da Asibiti suke ita kuwa tana kara bashi goyon baya tareda kara tura mai kirjin tana rada mai magana cikeda tsokana a kunne,


" yaya yanzu baka tsoron sune? Kamanta da beads dinka yanzu sunfi daukema hankali, " noo yafada da shakakkiyar murya " I will always love my fancy beads but this two is driving me nut baby let go home ina son ganin ki a gadona yau muje gida let run from here,



wani irin gurnani tayi lokacin da ya Dora lips dinshi a saman kirjin ta ya cafke niple din cikin wani irin salo tareda damkar kugunta kamar zai karyata only him no how he is feeling right now jinshi yake a sama yana flying,


Jin bugun kofar shigowa dakin ne yasa ta dakata idanun shi basako budewa saboda desire ya Dora fuskar shi saman kafadar ta yana tsaki tareda ayyana dole yayi wani Abu akai yau bazai yuwuba ya garu haka,


Jin muryar mama Asma'u yasa dole yayi saurin fara yimata wankan yanayi yana dauke kai domin yasan inhar zai ci gaba da kallon jikin ta zasu kwana a nan, saurin fitowa yayi bayan ya bata towel yace do quick and come out,


Dukar da kanshi yayi ganin irin kallon da mama kemai tace " to sarkin miskilaye me kuma kuka zauna yi a cikin bathroom? Ina ita SAfNAH? Kafin ma yayi magana tafito tareda Dukar da kai,

" iya shegen banza kunsan Ana jiranku zaku tsayar mutane a waje uwar me ma kuka tsaya yi a ciki? Abdulkareem dai hanyar waje ya nufa bayan ya saita kanshi ita kuwa zama tayi tana murza yatsun hannun ta cike da kunyar mama,

"SAfNAH kifa kiyaye kina jina? " eh mama, tafada duk jikinta a sanyaye ko mama tagano suna having a fear da Abdulkareem ne? To ai kuma momy tace ya taimaka mata tayi wanka meyasa zata sa shi yi mata wanka?


Meyasa da momy ta gansu tare bata tanbayeta ba what is going on? Kanta ya daure gaba daya , mama ce tace ga kayanki ki saka kafin su yaya su shigo, karba tayi ta saka tareda yafa mayafin doguwar rigar,


Abinci ta zuba mata a plate ta mika mata tareda tsiyayo mata juice a cup ta bata " oya kici Abinci doctor zai miki Allura yace dole saikin ci wani Abu,

" mama Allura? nafa warke bafa inda yake min ciwo, sai ki fada mai aikin shi idan yazo, ta fita tareda fada musu ta shirya, gaba dayan su suka duro dakin banda su Abdul su ukun suna tsaye a wurin motar su,

Abdulmaleek ne yace " guys zanfayi aika aika haba wane irin Auren kwalele ne wannan gaba daya ba halin mutum ya kebe da matar shi sai ayita sa mai ido wallahi na gaji jiya na gama hada wani lafiyayyan man power kawai ina jiran ta momy ta hana and can you imagine so ake gaba daya a hana mu ganin su wai za ayi musu gyara kafin tarewa nidai gaskiya bazan yarda ba,



Abdulraheem ne ya kwashe da dariya yace " tab ai saiku jira umarnin su ni ai tuni mun wuce wurin kwa biyomu a baya waye zanjira yana bani umarni nida matata? Shiru kawai Abdulkareem yayi yana shirya fitsarar da zaiyi inhar akace za a Jamai layi tsakanin shi da Matar shi,


Ko tak bai cema su ba saida yaga fitowar su Dady ya nufesu yana tanbayar ko ya Akayi da Amir?
"Ai Allah ne kawai ya tsareku har kuka kubutar da SAfNAH batareda wani Abu yafaru ba, bayan tahowar ku yaranshi suka iso wurin suka budewa police wuta basu samu damar kama shiba sungudu da shi saidai anyi nasarar kama mugayen kwayoyi a cikin gidan nashi, Amir ya wuce da tunanin mu yayi karfi a harkar smuggling manyan kwayoyi,


"Saidai ku kara kiyayewa yaran nan ma nadakatar da karatun su sai ankama shi domin bazai taba kyale SAfNAH ba ko tarewar ku za ayi simple wedding ne kawai

Shiru kawai Abdulkareem yayi yana tunanin next time in har Amir ya kuma kokarin taba SAfNAH sai ya illata shi kashe shi zaiyi kowa ya huta da muguwar haihuwar da uwar shi tayi,,




A can dakin kuwa likita ne ya shigo yaga tana ta hirar ta yace " zasu iya tafiya she is alright dama tsorone yasa ta suman ita kanta tana son suje gidan tasamu lokaci da farin cikin zuciyar ta tana mugun jin dadin ganin Abdulkareem yana taba jikinta yana mata kalaman soyayya tana son taga yana manne mata domin Allah kadai yasan irin girman soyayyar da takewa Abdulkareem, namiji ne shi guda har da rabi da duk mace zataso samun kamar shi,

Komai nashi burgeta yakeyi, miskilancin shi kyakkyawan sajen fuskar shi kalar tsadaddiyar fatar shi his style and the best part shine ita kadai yakeso ita kadai yake iya sakewa suyi magana don haka takejin tafi kowace mace sa'a a duniya samun zuciyar Abdulkareem she don't care about who her husband is burin ta shine kawai ta kasance cikin farin ciki tare da shi,



Murmushi kawai take fitarwa, mama tace idan kin gama murmushin kitashi mutafi ko, sai a lokacin ta lura duk su momy sun tafi ta mike tareda zura silifas din da aka kawoni mata, harabar Asibitin su Abdul ne kawai su dady sun tafi gida, idanu ya zuba mata tun fitowar ta ji yake kamar ya ruga ya rikota zuwa kirjin shi,


Itama idanun ta kir a kanshi saboda mugun shaukin shi da takeji, mama motar da tazo ta nufa tana cewa ke kizo mutafi tare, ran Abdulkareem ya baci domin ya gama tsara tare zasu tafi a mota daya Amma mama zata hana, cikin Sauri ya matsa tareda karbar key din motar yace " I will drive you mama,

" ai ko na gode muje dama bana kaunar tukin, baya ta shige SAfNAH ya nuna ma da ido ta shiga, Abdulraheem ya tuka momy Raliya Abdulmaleek ya tafi tareda momy Zainab,


Tunda suka kama hanya yake jin wani irin nishadi da sukadai ne yau sai yafaka ya mammatse ta a titin nan ganin mama na danna waya yasa ta dan juya tareda zuba mai ido cikeda son shi ta mai alamar I love you da hannu, ya yi dariya tareda lumshe ido,


Suna isa cikin estate din ta ki fitowa domin tanason ta samu space da shi saidai mama na fitowa tace zo muje ki huta, to kawai tace tana tura baki tareda kallon shi ko zaice wani Abu, saitaga ya dauke kai domin yaji mugun haushi,


Haka ta fita tana waigen shi, saida yaga sun nufi part din mama ya fito daga motar lokacin wajen karfe goma shabiyu gari yayi Shiru ga harabar estate din kowane hasken security lights,


Part dinsu ya wuce domin duk sun rigasu shigowa gidan, a falo

16 / 34