Author : Feenerh Category : Romantic Hausa Novels
na kuma yafada yana lailaya cikin, " why kika ki fadamin nayi ajiya baby? " saboda inason ka natsu karka hado kayan ka ka gudo,
" wallahi kuwa zandawo da kin fadamin, kinsan sau nawa nake kasa bacci saboda ke? Am always thinking about you,
You are my soul baby I love you beyond words,
Banda wata kalma data rage da zanfada miki ina sonki saidai in nuna miki a aikace daga yau shine hanya ta,
Idan har soyayyar ki ta motsa zan nuna miki a aikace ki shirya,
Kissing din chicks dinshi ta yi tareda tashi tace muje kayi wanka, riko hannun ta yayi " ki daina tabani idan kinaso inyi wanka inci Abinci,
Bakiji yanda kika kunna niba da kika sumbace ni, look ya nuna mata, ai da gudu ta sauka, " innalillahi baby baby meye haka? Yayi saurin zaburowa domin ji yayi kamar tana mai ganganci da ciki
.
Shigewa tayi bathroom ta datse tareda cewa kajira infito kayi, " please baby Karki kuma gudu irin haka banaso idan kika fadi fa me kike tunani Karki kuma,
Yafada yana jingina kanshi da kofar , har ta kammala ta fito daure da towel yana tsaye a hakan, bakomai ta kauda kanta, tana dariya kasa kasa wato wani sabon salo ta lura ya samo,
Saida yayi wanka tareda shiryawa ya fito falon da ta shirya mai dishes lafiyayyu a kasan capet ta Ajiye komai sannan suka zauna, ba Abinda yake sai kallon ta dakyar yake hadiye Abincin saboda kayan da ke jikinta rigace doguwa kamar roba mara hannu armless ta saka ga kirjinta ba bra, sun nuna sosai kanta ta kwashe shi gefe daya,
Tuni ta gama kashe shi a zaunen, daga karshe ma ajiye spoon din yayi tareda tsallake Abincin ya dawo kusa da ita,
Rungume ta yayi tareda dora hannun shi saman kirjin ta har zuwa marar ta yafara shafawa,
" meye haka Nurul hayat baka fa ci komai ba? " kin kosar dani baby am not hungry yafada ya na kara shige mata da narke mata, daure fuska tayi tareda ture shi ta bata rai sosai " yanzu nurul hayat insha wahala in hada maka girki kazo kaki ci Kuma kodai ba dadi ne?
"No baby wallahi is very very delicious ganin kine da kuma this yasa naji I need you not food, please muje ciki,
Hade rai tayi tareda tashi ta ture nata ta koma kan kujera ta fara hawaye,
Zabura yayi ya bita " nooo please daga dawowa na ki tareni da kukanki mai tsada muje inci Abincin ki rufawa zuciya ta asiri kar ta buga baby, tashi yayi ya dakko plates din ya zauna a gabanta saida ya cinye tas yace "idan wannan yamiki kadan ki karamin don Allah nidai ki saki fuskar ki kidaina fushi idan ma duka kikace zanciye koda cikina zai fashe,
Ganin yanda duk ya rude yasa ta saki ranta tareda saurin fadawa jikinshi ta rungume shi, "Hmmmm hankali na ya tashi baby Karki kuma fushi dani " nakoshi da ganin ki baby kallon fuskar ki kawai na kosar dani bare inkalli kyakkyawar surar jikin ki, am very lucky baby,
"For what?
"Saboda Allah yabani mace kamar ki full option baby komai kinada shi da namiji keso a jikin mace,
Cikin yarda da kai da kuma kissa tace " nida keson in maka Aure kafin in haihu,
"Allah ya kiyaye me zanyi da wata mace bayan inada ke meye matana ta rasa da zan kara Aure? Alhmdulillah ni mijin mace daya ne insha Allahu a duniya, kuma ko a Aljannah ina fatan ki zamo uwargida na,
Ranar dai sai shiru bakajin motsinsu, har washe gari suna gurza juna,
Sai karfe goma NA safe ta hada musu breakfast tareda shiryawa cikin wani d'an datsetsen less purple, tayi matukar fitowa,
Shikuma yana sanye da guntun wando kawai a jiki suna falon yana mata magana, " baby kayan ki na dayan dakin can zaki bude ki cire naki ki basu sauran a gida, zakiga sunan kowa da nashi,
Kafin tayi magana akayi sallama tareda shigowa, " Abdulmaleek ne ya shigo kai tsaye Amrah na bayan shi, kanta a kasa ta gaida shi tareda mai barka da zuwa ta nufi hanyar kitchen din SAfNAH, domin taga shigar ta,
Kallon shi Abdulkareem yayi " gulma kazoyi kaida Matar ka ko? Meye NA zuwa mana gida early morning,?
"Oh come on katashi ka shirya duk kwanan da kukayi tare har yanzu baku Koshi ba, su Abdulraheem ma na zuwa ka tashi ka shirya Dady ya kusa shigowa,
And ko part din small Dady bakaje ba jiya,
And su mama gobe zasu iso you no akwai Auren su sadiq mun gama shirya komai harda event,
Dafe kanshi yayi ya manta da zancen Auren, "ok bari inshirya infito kuma shi d'an iskan ma mun hadu dashi Amsterdam bai min zancen bikin ba da na hado mai akwati acan,
" no su momy Raliya sun hado a saudiya everything is set next week kawai zamu sha biki, and get ready tare matan mu zasu haihu so mu shirya zuwa shopping tun yanzu,
Murmushi yayi tareda kallon shi "Amrah is pregnant too? "Yes is miracle, we are triplet and matan mu duka nada ciki duk da khadija nata ya girma,
Dakin shi ya nufa ya shirya cikin manyan kaya ya fito yana baza kamshi, tareda kwalawa SAffNAH Kira, " baby kawo mana Abincin nan,
Fitowa sukayi itada Amrah dauke da tray suka ajiye a gaban su tareda janyo glass center table din dake tsakiyar falon suka shirya komai,
"Spoon Abdulmaleek ya dauka tareda janyo cup ya cika. Da coffee,
"Kai meye haka wa yace kaci? Ba daga gidan ka kake ba?
Bazan ya mai ya janyo plate tareda dibar chips da egg ya matsa ketchup a akan chips din yafara ci,
Abdulraheem da Khadija ne suma suka iso yana zuwa shima ya jona su, bayan Khadija tamai sannu da zuwa itama ta bi kannin ta suka wuce ciki wurin kayan tsarabar da yazo da su, suka ware ma kowa ita uwar gayyar nata na musamman ne,
Sarkoki agoguna da kayan English wear Kala Kala,
Suka cirewa su momy nasu,
A ranar a cikin gidan suka wuni girki tare komai a tare sukayi mazan kuwa sunfita wurin su dady sun dade suna tattauna ci gaban da suke samu tareda shirya yanda hidimar bikin zata kama,
Har zuwa lokacin da suka dawo gidan Abdulkareem din haduwa sukayi a falon kowacce a gefen mijinta suka ci Abinci cikin farin ciki, da kuma tsantsar kaunar juna, kafin Abdulkareem ya kore su,
"To mungode da ziyara tunda kowa ya Koshi kowa ya nufi gidan shi abamu wuri we need privacy, nida matata,
" oh ba laifinka bane ai malam "Amrah let's go Allah yasa munada gidan muma, Abdulraheem sai kuyi ta zama kaida Khadija Ana muku kora da hali,
"Aa nima tafiya zamuyi,
Tashi muje Khadija, and don't forget gobe dole muje kaga sabon tsare tsaren da mukayi a company, and maganar masaukin Baki kuma we have to arrange,
" no ba inda Baki zasuje Dady yace za a bude sauran part a gyara meye amfafin estate din namu in sai munfita neman hotel, estate din mu zai dauki Baki fiyeda Dari, ma,
Haka suka rabu bayan ya d'an taka musu waje suka tafi gidajen su shikuma ya koma nashi,
*******************
Shirye shirye sukeyi sosai a gidan su mama sun iso gaba daya gidan ya kacame su SAfNAH ba zama Safeena ta zo Ana shirya ta gyara y'ar uwar su sukeyi sosai,
Ankawo kayan Auren ta irin nasu na Al adun su, na Y'an saudiya kasancewar mijin nata balarabe Aure kawai za ayi a nan su koma can,...... 🖊
Sai muyi fatan Allah ya kaimu lafiya,
*Matar soja*
[12/30/2020, 10:08 AM] Feenerh Wrtr: 🌻🌻
*WA NAKE AURE*
🌻🌻
By FENERH
*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*
7⃣7⃣&7⃣8⃣
Gidan ya kacame sosai da shirye shirye su SAfNAH ba zama duk da a kwanakin batajin dad'in jikinta yau ciwon kai gobe zazzabi, yau ma Ana sakun lalle duk kowa ya gama shirya wa ta wuce can kuryar dakin momy Zainab ta yi kwanciyar ta,
Saboda mugun zazzabin da ya rufeta,
Da zani a kirji ta kife ta dukunkune a bargo,
Abdulkareem ne ya gama zagaye ko ina NA harabar gidan wurin da yake ganin taron matan yana neman ta Amma bai ganta ba saida ya nemi Aunty Khadija ya ce mata baiga SAfNAH ba,
Tafada inda take, cikin sauri ya juya gidan momy, duk da falon na momy akwai mutane haka ya ratsa su ya shige ciki,
Da saurin shi ya karasa kan gadon ya bude ganin yanda ta dukun kune, "baby ya Kira sunan ta tareda taba jikinta yaji zafi rau,
"Subuhanallah baby zazzabin ne?
Dakyar ta bude idanun ta ta kalle shi dasu duk sun juya saboda ciwon kai da takeji,
Tashi yayi ya cire rigar shi ta shadda dake sheki ya haye gadon tareda cire singlet dinshi ma, ya janyota cikin jikin shi tamau ya lullube su,
Shigemai tayi ta rungume shi itama domin samun dan dumin jikin shi,
A haka har bacci ya dauke su,
Shigowar momy daukar Abu a cikin dakin yasa taga rigar shi a kasa gefe daya kuma singlet, tayi saurin daukar Abinda tazo dauka ta fita tana Allah ya shirya min kai Abdulkareem,
Har aka gama saka lalle Y'an Uwan shi na neman shi basu ganshi ba,
Sai gab da magrib momy ta dawo dakin ta tsaya can daga nesa ta Kira sunan shi, sannan ya bude idanun shi a hankali ya kalleta tareda taba jikin SAfNAH yaji da saukin zafin,
" momy baby ce batada lafiya shiyasa na kwanta tareda ita saboda ta rage jin sanyin, " ok doctor, to tashe ta ta yi wanka kafin Akira sallah ko, ta juya ta fita tana dariya,
Da taimakon shi tayi wanka ya kawo mata simple kaya tasaka kafin ya ce su tafi gidan su, ba musu ta bishi domin baccin bai isheta ba,
Bai kuma fitowa ba yana daga ciki, a ranar yama saka wayoyin shi a silent don kar a nemeshi,
*****************
Washe gari da karfe bakwai yana kitchen yana hada musu breakfast din da zasu karya, aka fara buga kofar gidan, da sauri ya nufi falon jikinshi daure da apron ,
Ya bude, gaba dayan su suka zuba mai ido tareda cewa, " Amma wallahi daga Y'an iska sai kai, inji Sadiq,
Matse fuska yayi " me nayi?
"Meye ma Bakayi ba how many miss call muka baka daga jiya zuwa yau?
Juyawa yayi ya shiga cikin falon suka biyo shi, " I don't know ko wayar ban duba ba saboda ina important thing, " zaka fada mana me kakeyi tunjiya a cikin gidan?
" not of your business, saboda Auren naka sai in bar matana da baby na intafi wani taro, baby batada lafiya I can attend any of your event inba taji sauki ba,
Wata irin uwar dariya Abdulmaleek ya buga harda buga cinya, " yanzu brother cook ka koma saboda Aure kaida ko ruwan tea baka iya dafawa, "yes this is about my wife and baby zan iya yin komai for there happiness and look kafin kuzo ku dami matana tana hutawa ku tafi,
"Ai wallahi baka isa ba kafar mu kafar ka yau, ya zamu Tara mutane kai ka wani ware ka dawo gidan ka wai kai mai jinya muma fa cikin nan mun yishi,,
"Uhm nidai bazan fita ba sai naga baby taji sauki sosai,
Sadiq ya kalle shi, " to bari mujira ka Amma kafar mu kafar ka, aje a bamu break fast muma Mr cooker or Mr chief,
Daga kafada yayi ya koma kitchen ya karasa girkin shi,
Tray ya hado mata komai ya fito tareda nufar dakin ta, suna "mufa? " kujira in ta rage ko ku koma naku gidajen wanda baida Auren kuma ya jira har yayi,
"Allah yasa dai gobe ne ko nima dai zanji Abinda ya haukata da sarkin miskilaye yazama so soft and simple,
Abdulmaleek sarkin shakiyanci yace " kai malam ai wannan babban sirrin ka bari ka shiga daga other room zaka gane Meke haukata brother, bare as this time madam is pregnant wow, ya fara shafa kirjin yana rufe ido, dungureshi Abdulraheem yayi da tundazu baice komai ba, yace kubar brother ya kula min da sister na lokacin tane yanzu,
Hirar su sukeyi bai fitoba sai can wajen kusan hour guda suka, jero tare sanye cikin shigar Alfarma ba laifi jikinta yayi karfi yanzu ga tarairayar gwarzon mijinta, tana lafe a gefen jikin shi, ya riketa kamar kwai suka fito,
Ganin su a falon tayi saurin sakin shi tareda gaishe su,
Sadiq yace " oh my god sister please ki sassauta kin rike wuta da yawa kinsa bros yazama mijin hajiya,
"Koma mijin kande ne ni ba ruwan ka, muje baby inraka ki,
Saida ya kaita gidan momy Raliya ya dawo suka fita zuwa nasu uzurin,
Domin gobe ne daurin Auren,
Alhmdulillah komai yai farko zaiyo karshe
Andaura Auren su Sadiq da Safeena cikin kwanciyar hankali tareda farin ciki Sadiq da ya kankara gidan shi a low cost ya tare da Matar shi Safeena kuwa ana shirin tafiya da ita kasar mijinta, tare zasu wuce da su mama,
Duk sun gama shiryawa har da momy dasu Khadija zasuje rakiya su dawo Amma Abdulkareem ya hana SAfNAH, yace bafa inda zataje ta yi hakuri yaushe ya dawo zata ce zatayi tafiya tabar shi ta jira idan ya huta da kanshi zai dauke ta suje,
Fushi takeyi dashi sosai shikuwa yace ina zata sakko bazai iya zama gidan nan bata reda itaba,
Don haka yau da wuri ta kwanta tareda kulle kofar ta, koda ya dawo ya buga taki budewa ya juya nashi dakin ya kyaleta domin yasan halin ta da kanta zata biyoshi idan baby ya bukace shi domin wani irin mugun bukata cikin yasa mata wanda hakan ba karamin dadi yakewa Abdulkareem ba koda yaushe ya taba za a bashi, kowa ya ganshi yasan yana cikin farin ciki da walwala,
Wayar shi kawai ya dauka yana danna wa yanayi yana kallon kofa domin yasan dole ta biyoshi,
Wani irin tsadadden murmushi yayi jin takun tafiyar ta ya ajiye wayar tareda juya baya kamar mai bacci,
Zani ne kawai a jikinta ta shigo dakin domin tanajin Abun ya taso ta shiga ta watso ruwa ko zai kwanta Amma karuwa ma Abin yayi,
Don haka tana fitowa ta fesa turare kawai ta nufo dakin,
Wurgar da zanin tayi ta haye gadon tareda kwanciya ta rungume shi ta baya tareda dora hannun ta mai laushi saman kirjinshi da ba riga ta fara murza mai..
Wani irin tsadadden murmushi yayi tareda runtse idanun shi gam domin yaji salon nata har cikin kanshi saboda tasan weak point dinshi,
Ganin yaki motsawa tayi saurin tashi tafara bugashi, " nurul hayat, ka tashi please, dakyar ya bude idanun shi da suka shiga yanayin ya kalleta, " yaya? Turo mai Baki tayi tareda cewa " ai kasan me nakeso nidai ka tashi ka bani,
Ware idanun shi yayi " me Zanbaki ina bacci na zaki zo ki dame ni? " wallahi ni yaya ka sani kabani kawai, " uhm tom tunda bazaki fada ba ki bawa kanki koma meye inkingan sh...
Y'ar karamar kara ya saki jin hannun ta a cikin jikin shi ta bashi wani irin hurt and soft touch with her magical hands,
" oh come on baby me kikeso? Ya fada murya a shake, " wannan nakeso nurul hayat tafada tana kara bashi wani salon,
" to naji sakeni Karki kashe ni da salonki Zanbaki, amma why did you lock your door? " because am angry with you, " no baby don't do that again komeye a tsakanin mu we can solve it kar mu kuma tunanin kauracewa juna you no is impossible for me to sleep without you nasan zaki zo shiyasa bandamu ba but don't do that again,
" am sorry yaya na bazan kuma ba kawai ina son zuwa raka Safeena ne, " yanzu baby keda bakya iya bacci sai na jagwal gwala ki shine kikeso kiyi nesa dani? You no that am not going with you munada aiki sosai, so ki bari idan nasamu lokaci zamuje daga can muyo shopping din baby na,
Yafada yana shafo marar ta,
Wani irin zullo tayi tareda hade bakin su ganin Abin nashi harda yanga,
Nidai ganin sun dau hanya na fito domin Ummu jidda ta jamun kunne tareda Aunty Aisha Dahiru sunce na faya ganin kwakwab to na tuba,
**************
Kwana Atashi hasarar mai rai su SAfNAH ciki ya tsufa yayinda Aunty Khadija ta sauka lafiya da katon bouncing baby boy dinta kyakkyawa mai kama da iyayen shi Maza, mai suna Ahmed yaron na ganin gata kowa ya dauka saboda shine kawai karamin yaro a gidan yanzu, su Amrah an cika wuri him itada SAfNAH duk sun kunbura, zama dakyar tashi da dubara tuni suma sungama shiryar tarbar haihuwar su kullum cikin lissafin edd dinsu sukeyi,
Saboda kusan atare zasu haihu,
SAfNAH duk ta kagu taga babyn ta domin ganin Ahmad din Khadija yasa taji ts matsu nata bai fitoba,
Kullum zancen su itada Abdulkareem, baby ranarda edd ya cika zamuje Asibiti?
Saidai yace