WA NAKE AURE BOOK (COMPLETED) BY FEENERH.txt

Author :  Feenerh Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   23 / 34

66K to 69K   out of 101.5K words




Safeena kunshe dariya kawai takeyi musamman idan ta kalli kafafun Amrah dake tale ga idanun ta duk sun shige saboda kuka ta zauna gefen SAfNAH tana rage murya, " na matsu banzo naji ya akayiba sis shafamin,

Matse fuska tayi tareda ya mutse baki " noting good sai ma jimin da yayi niyyar yi my boobs is hurting me so much har zazzabi ma nakeji,

Wata y'ar kara Safeena tayi tareda cewa " wayyo kice Anfara tabo Arna Saura kashe su , "shishh mama na bathroom,

Tsit sukayi jin yanda Amrah ke ihun zafi har saida ta daina mama tafito tana cewa idan ya huce kyafito ta kalli Safeena tashi ki hado mata shayi mai kauri da zafi ta sha inta fito ki debo mata farfesun nan kuma, tayi tafiyar ta ta barsu,

Lekowa Abdulmaleek yayi bayan ya ga fitar mama da wata pharmacy Leda ya samu Safeena zata fito ya mika mata " please give her make sure tasha kinji tank you Yafada yana barin falon da sauri........... πŸ–Š



*Matar Soja*
[12/16, 7:02 PM] Asli SmasherπŸ’•: 🌻🌻
*WA NAKE AURE*
🌻🌻






By FENERH






*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*


5⃣3⃣&5⃣4⃣


Dakin nasu ya koma Har lokacin Abdulkareem na kwance ya zubawa saman dakin ido ya matsu Abdulmaleek bai shigoba ya bashi amsar Abinda yake son sani,
Shigowa Abdulmaleek yayi bakin shi har kunne wani irin farin ciki yakeji mara misali a cikin zuciyar shi baking shi kamar gonar Auduga
Fadawa yayi jikin Abdulkareem ya rungume shi kam " brother finally today, "wow Yafada yana sakin shi tareda lumshe idanun shi " brother what happened?
"You want understand brother wato nothing more sweetie than a virgin girl ka bude Abinka kaji ka gamsu kamar kana yawo a gajimare wow
If you remember nasha yin Y'an mata a school when we are in London I can't hide it for you I no a lot of women wallahi ban taba jin dadin da naji yau ba why brother why and what is the secret?


Sam Abdulkareem bai gane sambatun nashiba Shiru yayi yana kallon shi jin ba Amsa yasa ya juyo tareda zubawa Abdulkareem da Yamai kuru kamar wanda yaga sabon Abu,

"Am sorry brother tell me your problem,
Ya matsu yasamu Amsa ya riko Hannun shi kamar wani karamin yaro alamar yanason ya gane meye matsalar shi,
"Why nake jin something na mun yawo a jiki sometimes and if that girl come close to me zanrika jin wani Abu a jikina am feeling strong feelings I don't understand brother
And today I touch something very sweet and and softer and it make my stomach pain, what is that,?


Wata irin dariya Abdulmaleek yayi tareda kara rungume dan Uwan nashi " that's is what I am talking about my brother mata sune cikon jin dadin rayuwa you have no idear how happy I am today
I have been trough what you are feeling right now brother but ni nasamu natsuwa am feeling relief and relax,


"What women?
"Oh sorry but I will explain to you letter bari inyi wanka zanfada maka komai yanda zaka fahimta,

***********

Amrah kuwa ranar tasha tsiya wurin su SAfNAH duk da ta tausaya mata sannan ta kara jin tsoron Abdulkareem kuma dole ta kiyaye shi wallahi bata kuma shige mai tab irin wannan tafiya da taga Amrah nayi bazata yarda ba don haka ma bata kuma zuwa kusa dashi gwara ma su tsaya a hakan bai Santa ba,


Gefen Abdulkareem kuwa dalla dalla Abdulmaleek yamai bayani yanda zai samu natsuwa duk lokacin da ya ji feelings ya taso mai, don haka Allah Allah yake gari ya waye ta kara kawo kanta ya mata fata fata duk Abinda Abdulmaleek ya koya mai ya haddace,


Washe gari haka yayi ta zuba idanu ko zata shigo Shiru har ya fara kaguwa,
Su kuwa suna can dakin su suna fama da Amrah da ta tashi da mugun zazzabi Har saida aka kaita Asibiti taga doctor,
Suna zagaye da ita Safeena ta ci uban tagumi tace " Sister, ta Kira SAfNAH ta Amsa a hankali, " to tell you the truth?
"Yes, stay away from yaya Abdulkareem that is my Advice for you kina ganin sister Amrah har yanzu kafar ta a bude take tafiya only god no how he treat her,

Hmm wallahi na fara tsoron Aure sister yanzu haka Maza keyi na dauka is all about pleasure a she a kwai wahala,

" ko baki fada ba dole in gudu da kafafuna look at my sister tafada tana kallon Amrah da tayi tsit kamar kurma duk bakin tsiwar nan ya mutu mutus,

Aunty Khadija dai Shiru ko duriyar su bakaji, saida safe ne ma ranar Abdulraheem ya Kira Abdulkareem yace sorry brother you call at the wrong time ka Kira lokacin ko kiran momy bazan iya jiba bare na waya,

Yafada yana dariya, wanda Abdulkareem ya fahimci, zancen domin duk Abdulmaleek ya fada komai kuma ya zauna kamar karatu indai Haka ne yayi mai uzuri domin shima Abubuwan nan biyu da ya taba jiya make him go crazy,


Sai da yamman ranar Abdulraheem suka dawo sai wani irin tarai rayar ta yakeyi itama duk ta wani yi laushi, ya ce taje tayi wanka ta fito yana jiranta a main falo ,
Sunyi mamakin ganin ta gaba daya har Amrah saida ta tashi ta zuba mata ido,

"Aunty Khadija sai yanzu kike dawowa uhm wallahi I salute you da har kika dauki ciki,
Kallon ta tayi " bangane ba?
Kwashe wa da dariya SAffNAH tayi tace " taji Maza dole ta Sara miki Aunty,
Tsaki tayi tace gwara ita ta tsallake Saura ke ai zakiyi bayani,

Hadiyewa tayi tareda tashi ta ce mu fita falo Safeena nagaji da zama cikin daki kamar mara gaskiya,
Zabura Amrah tayi tana cije lebe domin she is still feeling the pain a kasan ta har yanzu domin Abdulmaleek bai bita da sauki ba,

Falo suka fita sai hirar su sukeyi Amrah na tsoma baki a hankali Sadiq yafara shigowa ya gansu,

" hy Y'an matan mama ko ince matan Abduls, dariya Safeena tayi " noo yaya kace Amare,
"Yeah Amare,
Zama yayi gefen SAfNAH yace sister wannan zaman naku what are you discussing?

Kafin ta bashi Amsa suka yi Sallama su ukun cikin shigar kaya iri daya kanana kowanne an rubuta ASHRABs da golden sai jeans din su black sunyi kyau sosai sai wanda ya musu kyakkyawan sani ke banbanta su,

Duk da Abdulkareem is different amma kama ta jini basuda wani banbanci,
Tuni Amrah ta hade rai SAfNAH ma ta basar tareda dauke kanta ta mayar kan sadiq taci gaba da magana,


Wani irin zafi yaji a kirjin shi da baisan dalili ba seeing her with sadeq kuma sitting closer make him want to swallow his troat gata cikin riga da sket na atamfa fited tayi matukar haduwa ga kanta ba d'an kwali,

Kirjin ta ya kalli da ya kwana mafarki yaga yanda suka turo kamar zasu fito and she is sitting closer to sadiq, ya matse fuskar shi tamau tareda zama yana facing din ta, Abdulmaleek kuwa zuwa yayi gefen Amrah ya fara rage murya yana kara bada hakuri, baka ko jin muryar shi saidai ganin akayi ta mike ya dafe ta suka wuce Abinsu part dinsu,

Abdulraheem ne ya tashi shima ya shige dakin Safeena domin yasan madam na ciki,
Sum sum Safeena ta mike tana cewa " yaya muje kabani sakon suka fice waje, yarage daga SAfNAH sai Abdulkareem ya daure fuska tamau, ita kuwa wani irin faduwa gabanta ya rika yi ganin yanda ya cika ko ina da kwarjini shi,

Ta mike domin she can't stay with him a hakan fuskar shi nasata fargaba, har tayi taku biyu taji maganar shi,

"Come back, Yafada cikin daure fuska, tayi matukar mamakin yanda yayi mata magana, dole ta tsaya cak, maganar shi ta biyu tafi bata mamaki,
"They said you are my wife right? So why are you talking to that guy?
Wani irin murmushi tayi kafin ta juyo cikeda don kallon kyakkyawar fuskar shi da kuma kalma mafi dadi da tafito daga bakin shi,

" yes I am your wife amma har yanzu baka gama gano hakan ba ka jira duk ranar da ka gano cewar ni Matar kace zaka gane matsayin yaya Sadiq ma a wurina,

Tasowa yayi cikin natsuwa tareda zura hannayen shi biyu cikin pckekt din shi,
Ya matso gab da ita kamar zai shige kirjin ta ya zuba musu ido kamar yaro yaga alawar tsinke,
"So he is very important to you?
"Yes, tafada kai tsaye tana shakar tsadadden kamshin jikin shi,

Saurin Zaro hannayen shi yayi tareda saurin turasu cikin rigar ta ta sama, yafara magana "I want to touch this Abdulmaleek yafada min they are mine I can't touch them anytime I want to,


Mugun shock taji wanda yasa takusa zubewa har saida ya rukota domin tabin yazo mata a bazata shi kanshi yaji wani irin lantarki yayi coneceting ta ko ina a jikin shi,
Dayan Hannun yafara kokarin cusawa domin rigar is too tight,
Tayi saurin ja baya yafara binta,
" ki tsaya intaba su and remove that shirt,
Zaro idanun ta tayi tana kallon shi bata son rigimar nan kuma this new Abdulkareem akwai matsala kuwa domin bal gane wrong and right,

"A nan zan cire? Yes ina son ingani ai ance nawa ne zanyi yanda nakeso to ki cire intaba ko,
Saurin waigawa tayi ko ba a ganin su kafin ta juya tana tafiya
" go and ask the person who told you is yours yanda zaka sarrafa su da kuma ina yadace ka taba din sai kadawo ka taba........... πŸ–Š



Kawon Alkwari cikawa



*Matar Soja*
[12/16, 7:02 PM] Asli SmasherπŸ’•: 🌻🌻
*WA NAKE AURE*
🌻🌻






By FENERH






*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*

5⃣5⃣&5⃣6⃣




Gaba daya new character dinshi na mugun bata mamaki he is acting like karamin yaro yana nuna I dont care attitude, jin tayi ya fisgota tareda dawo da ita "ina kike shirin zuwa? Kokarin fisgewa takeyi tareda ture shi " stop touching me,
"Bazan daina ba ranar ke kika fara kawo min kanki because you want me to touch you so I am just doing that,
Ranta taji yafara baci wato he just turn to arrogant now to bazata dauka ba domin ta lura Abin harda rainin hankali idan har ya yi lusting memory din shi why is he disturbing her now,


"Look yaya Abdulkareem baka cikin hayya cinka yanzu duk Abinda kakeyi kanayi saboda anfada maka you have right over me,
Yaya bazan kuma zuwa kusa dakai ba har sai ka tuna ni wacece meye matsayi na,
Ta kuma juyawa ya dawo da ita he is looking at her cute lips yanda take sarrafasu gwanin burgewa ga white teeth dinta dake wani irin sheki he find her very attractive, komai nata is unique da sauran Y'an matan da yake gani a cikin gidan,


Ganin ya tsare ta da idanun shi masu kyau da haske da kuma kara narkar da zuciyar ta, yasa ta fara neman wurin tsira bazata iya da wannan Abdulkareem din ba,
Riko kafadun ta yayi tamau, I don't need to ask anybody I want it so dole kibani Abinda nakeso,
"For what reason?
"You also told me you are mine and I want you as my wife I love everything About you,

"Yaya please allow me to g......
Hannayen shi bibbiyu yasa yafara squeezing din boobs dinta yana lumshe idanun shi saboda yagaji da dogon magana so kawai yake ya tabasu so dole fa ta kyale shi, kara janyota yayi cikin jikin shi ganin tana kokarin zubewa kasa domin daya taba kirjin ta ta tashi aiki,
Gaba daya ba murzar wasa yake musu ba shi kawai yanaso yaji dadin har zuwa karshen Abun Amma the more he squeeze them the more yaji basa isar shi he need something more not only touching,


A hankali ya ke rada mata magana cikin wata irin sexy voice dinshi, " I need more please what next?
Runtse idanun ta tayi gam domin tun tabawar farko da taji dadi bata kuma jiba sai muguwar Azabar zafi,
"Yaya is hurting me please kadaina haka, " tell me mezanyi inci gaba da jin dadin is so so soft very soft I enjoy touching them ina jin dadin har kwakwal wata,


Gaba daya ya fita hayyacin shi ya manta a inda yake ita kuwa any how so take ya barta don haka tana samun tazara ta fisge tareda rugawa hanyar kitchen tana numfashi tareda dafe kirjin da sukaji matsar fitar hankali, ta dafe firij ta ciro ruwa mai sanyi saida tasha kadan ta ajiye tana mai sa hannu ta gyara rigar ta da ya fara budeta tabaya taji anrike Hannun ta gam ta baya,

Saurin juyowa tayi ta zuba mai idanu a tsorace tace " haba mana meye haka? Don girman Allah kabar ni me am not your wife please am not the one,
"I want you as my wife so accept me please,
Yafada muryar shi a shake ga idanun shi sun kankance kamar zasu shige ciki, taja baya da niyyar fita taga kofar gam tareda saurin joyowa ta zuba Mai ido tana magiya,
Key din ya nuna mata tareda jefashi cikin sink ya matso ta, cak ya daga ta zuwa saman katon dining din dake cikin lafcecen kitchen din ya dorata,

Iya tsorata tayi domin tasan wannan Abdulkareem din can do anything not like her Abdulkareem wanda ke mugun lallaba ta tareda lallashin ta wanda bayaso ya mata Abu inhar bata so,

Hannu yasa tana gani ya fisge rigar jikin ta ta rufe kirjinta da hannayen ta biyu " please meye haka let me go,
Wani irin mooning yaja kamar rago lokacin da ya kalle su bayan ta rufe saman su amma he can see everything except the niple, Hannun shi biyu yasa ya ware nata da mugun speed yaji kamar Ana ingiza bakinshi kansu yayi saurin fisgar su da hakoran shi yana " this beautiful creatures will surely kill me oh my god,

Kara tasa mai karfi domin jitayi kamar yana kokarin cire mata kan nasu wani irin socking yake basu da bata taba experiencing ba tsawon rayuwar ta tuni jikin ta ya mace tayi suuuu zata zube ya rike west dinta gam domin bawa kanshi comfort



Ware kafafun ta yayi ya shiga tsakiyar ta ya kwanta saman kirjinta ya rasa inda zai tsoma kanshi yaji sanyi Abun kara karuwa yakeyi sai faman murza fuskar shi yakeyi a jikin ta he is trying to remember something da sauri kamar Ana turashi ko Ana directing dinshi ya balle belt din wandon shi yayi tareda freeing abinda yake damun shi, yarasa ina zai tsoma ta yaji sanyi don haka ya janyo hannnun ta ya dora tareda damkewa,


Jin dumin hannun ta da yayi a jikin shi yasa ya kara dannawa domin wani gumi tafin hannun ta ke fitar wa saboda tsabar pressure da yake bata, Sabon Abdulkareem din nan nata is too much yafi karfin jarabar ta,
Mugun wuta yau yake ba ko ina na jikinta,

Biji biji ya musu a saman table din gaba daya yayi fatali da kayan jikin su saidai bai yi kokarin shigar taba don sam zuciyar shi bata kaishi wannan hanyar ba, saidai hannun ta ya aikatu don yaki bari ta sakeshi koda na second daya,


Kusan hour guda suka kwashe yana murzata gaba daya jikinta ciwo yakeyi ba Abinda takeyi sai zubarda kwallar wahala,


Saida yasamu natsuwa ya kamkameta gam tareda yin wata irin sheshsheka kamar yana kuka domin wani irin dadi yaji yana ziyartar gangar jikin shi saida yaji normal ya juyo da ita suna fuskantar juna wani irin zazzafan feeling dinta yakeji da baisan daga ina yake fitowa ba kallo yake bata mai cikeda ma anoni da dama har saida ya dora hannun shi saman fuskar ta yana shafawa tareda karewa halittar fuskar kallo,

"You are beautiful, tell me how close we are before I lust my memory? I don't remember anything between us ban san me yafaru da rayuwa ta a baya ba tell me everything,


Tashi tayi da sauri domin taji Ana taba kofar kitchen din, shikuwa ko a jikin shi kyakkyawar surar jikin ta kawai yakebi da kallo kamar ya janyota ga beads din nan da suka zauna a west dinta,

Yana kallon ta har ta mayarda kayan da ya tube mata duka tareda kallon shi da idanun ta dasuka yi ja saboda wuya " some one is coming,
A natse ya mike tareda maida wandon shi ya gyara rigar jikin shi sannan ya tashi da kanshi yaje ya dakko key din a sink ya bude kofar,
Kafin ya juyo ya zuba mata ido kamar zai cinyeta,
Itadai ta matsu ta ganta a dakin su ta matsu bata bar kusa dashiba,

Mama ce tsaye da jug ta zuba musu ido tana kare musu kallo cike da mamaki,

23 / 34