WA NAKE AURE BOOK (COMPLETED) BY FEENERH.txt

Author :  Feenerh Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   7 / 34

18K to 21K   out of 101.5K words

yarinyar da yakeso ya Aura, wani irin ma shine ya caki zuciyar ta , ta mike tareda ficewa ta nufi hanyar part dinsu,




Dakinshi ya shige tareda cire rigar jikin shi ya wurgar ya kuma cire singlet din domin baya iya zama da kaya idan yana daki, jin wani irin zafi yakeyi tundaga kanshi har yatsar kafar shi ya shige bathroom domin sakarwa kanshi ruwa,

Tunda tashigo falon taga wayar shi a yashe tareda agogon hannun shi akan kujerar tasan yana ciki,


Dakin ta wuce tana tuna last zuwan ta dakin yanda suka kwashe ta, Amma ita kawai ba shine agaban taba zancen Auren shi ne damuwar ta,




Ta tura kofar baya ciki sai kayan shi dake watse akasan dakin ta kalla tareda matsawa ta kwashe tafara linkemai tana dariyar kanta itama haka takeyi sai kareema ta kwashe,



Turo kofar yayi ya fito daure da farin towel karami yana kamshin bath soap din shi mai kamshin fruit ya zuba mata ido ganin ta na bude mai waldrp

Tsayawa kawai yayi tareda sanda rewa domin baisan uwar da zatayi ba
Yaga ta zubawa kayanshi dake jere ido kafin ta rufe ta juyo,



Saida ta tsorata da ganin shi ya Dan matse fuska " what are you doing? Kayafa zanciro maka yaya, " I send you or are you my wife? Yafada yana matsawa gaban mirror tabi kirar jikin shi da kallo he is handsome very handsome wow tafada bayan kallon faffadan kirjinshi da kuma lion structure dinshi irin na maza je,


Mai ya bude yafara matsawa zai shafa yana observing dinta ta mirror the way she look at him he loves it wani miskilin murmushi yayi ya juyo tareda kallon ta kadan,

" don't just stand there come and help me
Da sauri ta matsa kusa dashi domin zuciyar ta mugun hankadata takeyi zuwa ga kyakkyawan jikin shi,


So take yabata dama ta taba wannan jikin kawai she loves everything about him she means everything,
His life style his voice his structure more especially his coolness,



Ta shayar dashi ruwan mamaki domin sam bai zaci zata yarda ta matso ba Kodai batasan me yake nufi bane?

Bari yagani, mika mata cream din yayi ta karba tareda matsawa ta murza yana kallon ikon Allah,

Jin soft hands dinta a bayanshi yasa yaji yana shirin faduwa saurin zama yayi a stool din yace " are you mad?

Cikin karaji " waike Kinsan kunya kuwa? Mata da yawa na tsoron maza ko sugan su ba kaya but you ko a jikin ki ?
. " to kai ba yayana bane? Tafada cikeda shagwabarda ta mugun burgeshi,

" can you do the same with my brothers?
Girgiza mai kai tayi tace " no yaya Abdulkareem kaine kawai zan iya yiwa hakan,

Juyowa yayi tareda zuba mata ido " why me? Kwal kwal tayi da idanun ta zatamai kuka tace " nima bansani ba,


Hannu yasa ya goge mata idanun nata da tattausan hannun shi yace " you no but you don't want to admit it,


" what? " nima bansani ba yafada tareda cewa " ki hadiye kukan nan karki yimin shi a nan ok,

" yaya kafasa ne?
Kuma juyowa yayi " me nafasa?
" Auren ka,

" why zanfasa? She loves me kuma she told me every day and night,
" yaya banaso,

" Mene?
Karkayi auren, " why? I don't like her, tafada kai tsaye, kallon ta yayi shima " and I don't like your husband either,


Yaya nima banason shi kaifa kana sonta tunda katura a nemoma Aurenta, " "because I don't have a choice I need to marry,

" why? Saboda Ina son Auren, yaya ni banaso,
Bakyason Auren ki ko nawa? Naka,

Kinyiwa kanki adalci kenan? Kinada Aure ni kuma kar inyi?

" to yaya inkayi Auren me zata yimaka da bazan iya yimaka ba?
Zuba mata ido yayi kawai don ta kaishi karshe this girl is something else yazai yi da ita.......... 🖊


"Nidai nace ya saita bakin tsiwa kufa my fans a kafta yanzu muke shiga ciki kuci gaba da biyoni I promise you gonna love this book heart you All true FENERH fans


Ga masu bukatar wtsp number na 09079755120 domin number da nasa ta farko bana wtsp da ita don haka masoyan kwarai Ina godiya sosai Allah yabar kauna sannan masu shearing godiya nake da bazarku nake samun sabbabin fans saikun yada wasu zasu gani har su yi ra ayin siya nagode,



*Matar Soja*
🌻🌻
*WA NAKE AURE?*
🌻🌻


By FENERH


Last free page

*Ga masu bukatar cigaba contacts my number Ina sauraran ku and please if you are not ready to buy don't contact me please and please I don't want to hurt any one don haka Ina sauraran ku masoya kuma don Allah wa inda suka turomin kudi ta bank ko waya kuma ban sakasuba kuyi hakuri ku yimin magana ta watsp number na 09079755120, nagode sai najiku*


*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*

1⃣5⃣&1⃣6⃣

Riko hannun ta yayi tareda murza yatsunta a cikin nashi wani irin kallon bakida wayau yake mata yanzu ya fahimci mugun kuruciya kedamun ta, miskilin murmushin shi yayi mata tareda cewa " bazaki iya yimin Abinda matata zata yimin ba, hawaye tafara fitar wa, " yaya Abdulkareem Allah zan iya yimaka kawo ma inshafa maka mai din ta karba tareda murzawa yana binta da kallon unbelievable, wato SAfNAH mai Abin mamaki,



Bai gama tunani ba yaji soft hands dinta a chest dinshi da ya mugun tsole mata ido, wani irin zabura yayi zai fadi domin yaji touch din har tsakar kanshi, " waike kashe ni kikeson yi ko Mene? Yafada yana mata wani irin kallo,

" yaya man zan shafa maka kuma Allah zan koyi girki saboda kai daga yau zanfara shiga kitchen ma don Allah karkayi auren yaya, hannun shi ya dora a goshin shi domin ya lura sam batada hankali,


" look idan kika saba min da hakan kika tafi gidan mijin Kifa? Yafada yana kallon kwayar idonta yaji Amsar ta, " yaya will you Allow that? Zaka iya barin in tare a gidan shi yaya I hate him d'an iska ne,


"SAff NAH ya kira sunan for the first time tsawon rayuwar su yau ne karon farkon da taji sunan a bakin shi and yafi kowa iya kiran sunan,


Kallon shi takeyi tanajin wani irin shauki a cikin zuciyar ta ko wace da k'ika karajin shi take a cikin zuciyar ta, jitake kamar ta tsaga zuciyar ta ta boyeshi a ciki,



"Listing to me, ba girki da shafa mai kawai shine Aure ba what about the main course? Idan kika hanani Aure ke kikaje kika tare gidan mijin ki ni kuma fa? Who is going to take care of me? Wazai kula dani wazai bani kulawa irin ta mata,

"SAff NAH I need a wife Ina wahala do you understand me know go and enjoy your married life and leave me with my wif......



Saurin fadawa tayi a jikin shi tasa mai kuka yaya " don Allah karkayi aure nidai wallahi bazan zauna dashi ba ni zanzauna dakaine kawai ni kai nake son in Aura yaya baka ganin su Aunty Khadija they are happy what About me?

Yaya you are my happy ness please don't marry her, I don't even no him or his name waye shi bansani ba yaya nidai wallahi bana son Auren kace ya sakeni nidai kace ya sakeni kawai,



Gaba daya ruwan jikin shi ya kare tafara zuko na kwakwal war shi SAfNAH zata kashe shi idan baiyi wasa ba, saurin dafe towel dinshi yayi tareda kokarin dagata idanun shi sunyi mugun yin ja ga wani farin cikin magan ganun ta da yakeji,



Kuka takeyi sosai a kirjin shi shi kuma yana kokarin saita kanshi da lafiyar jikin shi, " Stop SAff NAH please kina wahalar dani idan kina shiga jikina you are increasing my problem by doing this, yafada yana janyo maganar cikin dauriya da matukar jarumta,


Ganin batada niyyar barin shi yayi saurin sanya hannun shi ya dagata yana kokarin hade kafar shi gudun kar girma yafadi,
Saida ya dora kanshi a mirror din yana maida numfashi,


"Dole inyi Aure dole inyi Aure am sorry yake fada cikin azabar da yakejin marar shi nayi mai,
Dawowa tayi ta gabanshi ta dago kanshi tareda zuba mai ido shima ita yake kallo da idanun shi da suka kada,



" noo zan mutu inka Aureta banason ta, " but she loves me so much, " I love you more nafita sonka wallahi ni ai kai yayana ne you are my blood dole in soka,


" Kinsan Mene ne so? SAfNAH bakisan meye so ba please go and leave me a lone,
" yaya tafini kyau ne? Tafada tana kallon shi, yama dai na mamakin ta yanzu tafara bashi dariya,

" um um but ta girme ki you are just nineteen fa up to now ita kuma zamuyi mate she is matured,

" ta tsufa ai tafada tana turo mai baki "who told you she is old bazakice ma tayi mate dina ba she is still looking beautiful and young yafada cike da jin dad'in yanda take fito da kishin ta karara,


Cikin wani irin fushi tasa hannun ta ta zuge zip din rigarta saida ta cire ta fara sauke rigar, daskarewa yayi a tsaye ganin Abinda takeyi yace " what are you doing? muryar shi na rawa,


"Yaya kagani nima inada Abinda zan burgeka dashi ai momy Always told me I have a fine structure da zan burge mijina da shi, yaya kai nakeson in burge ni kai nakeson inga kana yaba kyautar da Allah yabaka yaya am yours only, but baka taba nuna kai kana farin ciki da hakan ba All my friends told me I have the best body but you, you are just interested on that old lady of yours



Ragewa tayi daga ita sai wata farar bra da take nuna fine and full boobs dinta da suka kunbura gwanin ban sha awa, a hankali ya zame a kasan tiles din dakin yana tattaro d'an sauran numfashin shi da yai Saura, kafin ya fisgota zuwa jikin shi cikin sauri domin nemawa kanshi lafiya

***********************
Gaba daya Amir ya hauka cewa uban ya naso ya zo nija ya nemi SAfNAH domin Tsabar soyayyar da yake mata ya janyo sam baya kula matan banza ya mugun kwallafa ranshi da samun Auren ta itace mafarkin shi ita yake bukatar aure ba wannan kucakar ba wallahi shi kam hakurin shi ya Gaza,


Har kwanaki yayi yana jinya agadon Asibiti Tsabar kwallafa wa rai, yau yana tashi ya nemi tickets dole yaje nija ya nemo ta koda Dady bazai tsaya mai ba he must find that girl yanada kudin da dadyn shi yatara mai,



Karfe shida yamma tayi mai a nija, sharaton hotel yakama kai tsaye ko gidan su bai nemi zuwa ba , wanka kawai yayi ya nemi number Abokin shi da suka hadu a wurin Auren shi,


Ya hada shi da matar shi domin ta fada mai address din su couse he is going to meet her today no matter what, sai yaga farin cikin zuciyar shi daga gani daya yarinyar ta tafi da tuna nin shi and the worst part baisan ya Akayi ta gudu a ranar ba,



Ganin kiran dadyn shi kuma da number waje yasan kila dady yaje wurin shi shi kuma gashi a nija, yana picking yaji dady yafara yimai fadan da bai taba jin yayi ba,


"Amir gata nake shirin yi maka Amma kana kokarin watsa min kasa a ido ko shikenan bazan kuma yi maka magana ba da lallashin ka nakeyi Amma yanzu kaje kayi duk Abinda kaga shine dai dai rayuwar ka ce ni nafita hakkin ka kuma karkayi kuka dani,

Nazo inyi maka maganar matar ka Amma kai katafi neman wani Auren ko to kaje bazan kuma yima magana ba Amma zakayi daka sani idan karasa Zainab a rayuwar ka, ya katse kiran kit,



Wani irin mugun tsanar Zainab din nan yaji yakarayi because of her yau Dady na fushi dashi because of her yau ake kokarin hanashi neman his dream girl akanta everything mess up sai ya wulakanta yarinyar nan a rayuwar shi yanda bazata taba amfanar wani ba,
Layin momy yayi searching yafara neman ta domin yasan tasa numbers shi ta waje a blacklist but Wnn zataje,

***************

Damuwar zuciyar shi yafara feso mata bayan ya matse ta gam a kirjin shi, " I love you that's why am running away from you I don't want to hurt my self and you Zainab Ina miki mugun so mugu mugun son da bana yiwa kaina I love you beyond words I can express All my love to you,
Saidai in kwatan ta,


Kasan cewa a tareda ke bayan nasan bazan sameki ba is going kill me tinking of you are married is killing me also Ina son ki SAfNAH so mai mugun wahala I love you so so so so much!

Yafada cikin makoshin shi tareda dago fuskar ta daga jikin shi kadan ya zuba mata ido " do you no inada matukar kishi akan ki? Ina kishin ki heart desire am very jealous very very jealous about you,

When I came back danaga kirjinki ya ciko da yawa bayan naji labarin kinyi Auren nayi kusan mutuwa I thought ya tabaki ne shiyasa har yanzu nakejin haushi ba na son yanda suke daukar hankalin nan idan yagan ki dole zai soki you have everything da namiji keso a jikin matar shi heart desire,


I don't want any one else to have your heart kiss your lips or be in your Arms,because that's only mine you are only mine heart desire you are mine komai naki nawa ne,

For get about your structure only your west is driving me crazy baby tackles of your parky boobs, yafada yana daga mata gira wani irin kunya da dadi taji tana ji a kasan zuciyar ta a yau ta yi saurin maida fuskar ta a kirjinshi tana shafa kirjin cikin wani salo,


" rike hannun ta yayi kidaina shafani nifa ba karfe bane Ina daurewa ne kawai course banason in kauce hanya,
Amma naga kinason kure min hakuri ko ya dagota tareda zubawa fuskar ta ido, yasa hannun shi biyu ya rike west dinta yana fitar da numfashi,


" ware is my beads yafada yana bata fuska, domin ta cire su tun ranar da yajimata ciwo,

" yaya jimin sukeyi " ki mayar da ita inaso impact zan siyo miki da yawa kisa inrika gani inason su a west dinki,

Wani irin kallon bakin shi takeyi tana mamakin yanda yake magana its really him that guy da baya magana baya son hayaniya shine yau ya bata lokaci yana fada mata magan ganu masu dadi haka, ,


Wani irin matsawa tayi tareda cafke lips dinshi tana cewa " I love you too yayana I love you, cafkewa yayi suka zube a kasan dakin suna kissing juna passionately ta manta da zancen Auren dake kanta kwata kwata,


Yayi mugun shiga duniyar jin dadi fagen tsotsar bakinta kawai batareda yaje wata jahar ba, saidai jin tafin hannun ta akan kirjin shi yasa yaja wani mugun numfashi ya dora hannun shi akan hook din bra dinta,


Nocking din kofar tashi yasa yayi saurin tsayawa tareda zare bakin shi ya zube a baya a kasan dakin,

Muryar momy da yaji tana magana yasa ya ware idon shi dasuka canja ya kalli SAfNAH data baje batada niyyar tashi ya duka kadan yace " get up your momy is here,


Girgiza mai kai tayi domin jikinta ya mugun mutuwa batajin zata iya motsawa, tashi yayi yana hada hanya tareda nufar walldrp din shi yace" momy am coming Ina shiryawa ne,

Shine ka rufe kofa? Ina SAfNAH? Tashi tayi da sauri zatayi magana ya nuna mata Alamar tayi Shiru ya ce MOMY ban sani ba'
" to Ina taje ga mijin ta na neman ta I thought ko ka kirata ta yima aiki ne na duba bata. Gidan Raliya,


Jin maganar momy yasa bai kuma cewa komai ba saida ya zura jallabiyar shi kafin ya juyo fuskar shi a hade yace " get up and leave right now,


Tsorone ya rufe ta ganin yanda yayi kicin kicin da fuska rigarta ta mayar tareda hada sumar ta data watse ta janyo dankwalinta ta mayar kafin ta nufi hanyar fita tana wai wayen shi ko zaice ta dawo amma Ina sai ma juya mata bayan da yayi,

Ganin ba momy a falon ta fice tareda nufar gidan nata Tasameta a falon ta,
Ke Ina kika shiga kowa na falon ke da Abdulkareem kunzama mujiya kuna gudun mutane,
" Ina lambu momy ta baya, " ok karbi waya mijin ki nata kira kije ki Amsa shi,
Ya kira yakai sau goma,


Dakin

7 / 34