WA NAKE AURE BOOK (COMPLETED) BY FEENERH.txt

Author :  Feenerh Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   20 / 34

57K to 60K   out of 101.5K words

Auren ku shine zaki je wurin shi jiki na rawa, safeena ce ta turo baki tareda cewa " da yake dai kinsan ma halin yaya Abdulkareem din baya son cusa kai da yawa gwara kibi a hankali,


Mugun kallo ta watsa mata "toh ai na dade da sanin me kike nufi kuma wallahi ki shiga tai tayin ki da mijina don nawa ne ni kadai ehm. "mai da wukar nima inada nawa habebin basai kin min gori ba ni nasan yaya Abdulkareem nakine domin ke kadai ce macen da kike iya ganin hakorin shi I try try in samu ko magana yamin ya ki, kinsan cewa saboda ni yaya baya taba zuwa saudiya gidan mu mama harta gaji saidai su ya Abdulraheem suje,


Amrah ce ta kalleta cikeda tausayi tace " waya fada miki saboda ke ne baya zuwa? Shi da kanshi ya fadamin hakan watarana da su Abdulraheem sukaje nakirashi nace "yaya meyasa kai bakazoba? Atake yacemin
" saboda nacin ki da shegen son mazan ki naki zuwa kuma indai kina rayuwa a ciki bazan taba zuwa gidan ba karamar yarinya dake sai shegen son mazan tsiya,
I feel very bad wallahi har kuka nayi ranar saboda na kwallafawa zuciya ta soyayyar shi da yawa don haka I fight with it a hankali ina rokon Allah gashi god send a sweeto for me,


Wani irin sanyi jikin SAfNAH yayi saboda koba komai ai Safeena ma matsayin su daya don me zai wulakanta ta haka tuni ta dawo cikin hayyacin ta tareda godewa momy sau dubu da ta daure ta tunfarko kuma yanzu ta gano me hakan yake nufi,

Rungume Safeena tayi tareda cewa " sorry sister and tank you so much da nuna min illar mugun soyayyar da nake nunawa ya Abdulkareem nasan nima bazan tsira ba watara na zaimin wulakancin, " noo karkiyi wannan tunanin yaya Abdulkareem loves you beyond your imagination ko kallon idanun shi kikayi zaki gano hakan
Amrah ce ta dafata itama tace " sister don't act stupid please yaya na son ki sosai ke kinsani ko Aunty Khadija bata ishe shi kallo ba duk fadin gidan wa yake daukar shirmen shi in bake ba ni ko numfashi mai kyau bana iyayi idan ya Abdulkareem na wurin Amma kefa he take all your madness and child ness,

Duka ta kai mata tareda cewa " nice ke acting childish ko? "Eh mana acting madness ma kinfi kowa a gidan nan,
Me fuskar Zombie Matar Abdulkareem Allah yasa kar ya rika mafarki inyaga fuskar ki da dare,

Zabura tayi ta gudu itama ta bita karo sukaci da Abdulraheem da ya shigo a sukwane yana kiran SAfNAH,
" ina Abdulkareem? Tayi tsuru tareda zuba mai ido cikeda mamakin tanbayar,
"Answer me ina tanbayar ki were is my brother? Jikin ta na rawa ta ce " bai zoba ai I call him yafi sau goma bai daga ba,
" and you dont care to call me and inform me ,


Wani irin Tsorone ya rufe ta " ina yake yaya? " I dont no nazo zan dawo gida naga motar shi a gefen hanya a bude na faka na shiga naga wayar shi a ciki ,
Momy ce ta fito ta na cewa " yauwa Abdulraheem yanzu dama zankira ka, Shiru tayi ganin yanda sukayi cirko cirko alamar akwai damuwa,
" lafiya Meke faruwa?

Bayani ya mata cikeda rudu ya juya ya fita zuwa gidan momy Zainab,
Cikin minti na kadan gidan ya rikice harsu dady duk sun dawo gida q sukwane,
Sadiq da Abdulmaleek da Abdulraheem suka koma wurin motar domin bincikawa ko zasuga wani evidence da zai basu damar gano Abinda ya faru,

Suna tsaye a wurin sun rasa mafita wani makanike ya zo cikin Sauri ya ce "Salami Alaikum, suka Amsa , yace " akwai matsalar ne ranku ya dade? Sadiq ne yayi karfin hali yace " eh don Allah ko kaga lokacin da mai motar nan ya faka ta?

" eh nagani kuma bawai yayi niyyar fakawa bane sashi Akayi domin ina gyara daga can tsallake naga komai da yafaru motocine guda biyu manya daya tasha gaban shi daya tasha bayan shi suka fito tareda budewa suka fisgoshi tareda tura shi cikin motar su suka wuce dashi,

Naushin iska Abdulraheem yayi tareda cewa " kai wane kokari kayi lokacin da kaga Abin na faruwa? "Yo ni me zanyi bayan bansan ainihin dalilin faruwar Abin ba, " ok mu yanzu uban wani ya kiraka nan ne munafuki get lost kana kallon wasu mutane sun wuce da d'an Uwan mu bakayi komai ba ko kokarin kiran police now you carry your bend leg and show your face to us,

Rike Abdulmaleek Sadiq yayi ganin yama fi Abdulraheem hawa that's the power and love of triplets, yace ba wannan bane solution muje muyi informing police kawai,
Wani irin murmushin takaici Abdulraheem yayi yace wannan aikin mutum daya ne,

"Waye inji Sadiq? "Amir Adam Abdulmaleek yafada tareda yima sadiq bayani,
Ranshi ya baci yace " ok ai kuwa he touch the wrong family saboda idan aka kamashi sainayi sanadin da zai kare rayuwar shi a prison da izinin Allah,


SAfNAH wani irin mugun tashin hankali ta shiga tama kasa kuka sai Zuru wanda yafi komai ciwo su Amrah suna tare dukan su harma Khadija dake zazzabi tuni taji ya saketa momy dai kuka takeyi wi wi momy Raliya da mama na tausar ta Dady ma duk ya rasa mafita domin suma sun san aikin Amir ne,

Dady sai fada yakewa commissioner of police akan basuda Amfani tunda sun gagara neman Amir a garin minna tareda basu kwakkwaran warning if something happens to his son sai ya jamusu asarar aikin su,





******************************
Wani tafkeken gini ne suka shiga bayan sunyi tafiya mai mugun nisa haka suka bude motar tareda tasa keyar shi domin jikin shi yabashi aikin waye don haka ko tsoro daya baijiba duk da kanshi na ciwo saboda buguwar da yayi baisa ya ji ko dar ba dama dama take nema kuma shine zaiyi sanadin Amir ya shiga prison

A wani falon Alfarma suka sameshi yana baje sai daga giya yakeyi gefen shi momyn shi ce tana mai magana "Amir kabar giyar nan haka kaga kusan kwalba uku ka shanye yanzu,

"Bazan daina ba momy na sai ankawomin matata mun kwana tare yau sai na yi disvirgin my wife zandaina sha momy na bring that basterd to me in kashe shi in zauna da matata I hate that boy idan na ganshi sai na kashe shi da bindiga ta yafada yana dago pistol dinshi yana kwatan tawa tayi saurin Amshewa " oh ni sadiya Amir karufa min Asiri ka bar halayen nan ko zan samu natsuwa nima,


Shigowar su na yasa ya tashi yana tangadi tareda tafi yana dariyar Y'an giya" hhhh here comes my enemy leave him and go from here yafada tareda cewa " and make sure kun sa tsaro ko ina na gidan nan idan kuka bari ya gudu duka sai na kasheku get lost,



Ido Abdulkareem ya zuba mai tareda cewa " dama nasan aikin ka ne kuma kayi babban kuskure domin zakayi daka sanin kawoni maboyar ka and forget about zangudu da naso gudu basu isa su kawoni nan gidan ba yanzu ina umurtar ka ka barni in wuce tun muna shedar juna if not duk Abinda ya faru kayi kuka da kanka,


Wata muguwar tafiya yayi tareda nufoshi yana magana " oh oh oh Abdulkareem kana tunanin zanji tsoron ka ne? Listing nakawo ka nan ne for one reason ka saki SAfNAH kawai zaka tafi free daga nan gidan idan kaki kuma za akai gawar ka gidan kuma dole in Auri SAfNAH
Now sign the divorce papers you can go free," inkuma naki fa? Zaka mutu, yafada kai tsaye, " ok Am ready to die, and you no that kona mutu baza ka taba mallakar SAfNAH ba don haka go Ahead
Saurin tasowa momy ta taso tareda saurin shiga tsakanin su tareda jan Amir zuwa kan kujera, saida ta zaunar dashi ta dawo tareda hade hannayen ta biyu tafara rokon Abdulkareem,

" don girman Allah ka sakar mai SAfNAH yarona duk ya lalace kunki kubashi Abinda zai bashi natsuwa SAfNAH ce sanadin jefa yarona cikin wa innan halayen kuma saboda Alhaji Ashiru is heartless ko a jikin shi saboda ba kubane ya'yan shi wallahi if something happens to my son bazan yafewa ASHRAB family ba har Abada............. 🖊






*Matar Soja*
🌻🌻
*WA NAKE AURE?*
🌻🌻






By FENERH






*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*



4⃣5⃣&4⃣6⃣



Kallon rashin da'a yake mata saida ta gama yace " duk Abinda d'an ki yakeyi karki yi blaming kowa ki tuhumi kanki you are the bad mother tunda kin kasa nunawa favourite son dinki hanya mai kyau and now you are blaming my family, now listing duk, abinda ya samu danki yanzu ke kikaja is better ki bashi umar ni in tafiya ta tun ba ayi hasarar rayuka a nan gidan ba,
"Rashin kunya zaka yimin KO? To na barku gaka gasu nan inzaka iya, ta wuce Abinta sama,
Samun wuri yayi ya zauna tareda zubawa Amir da ya riga ya sheme a wurin ido,
"Baka shirya ta addanci ba a she tunda zaka kawoni ka zo kana narkar giya,

Waya yagani saman table ya janyo tareda dialing number SAfNAH, lokacin tana rabe a gefen momy tayi Zuru Zuru taga bakuwar number, kamar bazata daga ba ta dai dauka KO tak bata iya cewa ba ta manna a kunne,
"Heart desire, yafada can kasan makoshi tareda lumshe idanun shi, zabura tayi zaune " yaya, yes is me,
"Were are you?
Am fine don't worry and were is my momy?
"Gata a kusa dani tell me me Amir yayi maka yaya bai taba kaba?
Murmushi yayi tareda cewa " relaxed ba Abinda ya mun karki damu zandawo and give my momy the phone,

Momy da dama tun kiran yaya da SAfNAH tayi taji ta matsu tasan inda d'an ta yake da halin da yake ciki,
"Momy na, " ina kake kareem? "Am fine momy karku damu zandawo lafiya da izinin Allah,
"Toh ina suka kaimin kai? " momy tafiya ce mai nisa daga cikin gari I don't really no the exact location amma karku damu am fine,
"Don't tell me karmu damu bayan bamu san ina suka kaika ba me zasuyi maka and da gaske Amir din ne ya sa aka dauke ka?
"Yes shine momy,
Kayi kokarin tuna hanyar da sukabi dakai kareem, zandawo momy karki damu please ba SAfNAH,..

Mika mata tayi tareda fita da Sauri ta nufi dakin Dady,

"Baby yafada tareda gyara zama hankalin shi kwance,
Ko a jikin shi ba tsoro KO kadan a cikin zuciyar shi,
A hankali tafara rera mai kuka" yaya ina kake? "Am fine heart desire ki daina kuka are you crying because mijin ki yau bai bude wannan yanar ba? Hmmm idan nadawo zan bude ta kinji I will come and squeeze that boobs da suka kunbura,

Kallon kirjin ta tayi tareda murmushi tace " nidai kadawo shine damuwa ta yanzu ina son mijina yadawo safe and sound, " insha Allah my wife,

Ranar bazamuyi bacci ba zamu kwana a daki daya gado daya a cikin jikin juna,
Wani irin farin ciki ne ya lullube ta tareda damke wayar kam kamar tayi tsuntsuwa ta ganta a gaban shi takeji,
Jin dadin yanayin takeyi sosai kuma ta yarda Abdulkareem na mata so mai zafi tunda ita kadai ce macen da ke iya jin muryar shi ita kadai ce macen da ke ganin dariyar shi da kuma farin cikin shi,


Baby hope kin shirya min sosai idan nadawo? " yes yaya na Am ready for you am ready wallahi ni KO yanzu kadawo zanbaka farin cikin da kake so.
"Da gaske ba gudu ba raki baby?
"Yeah, zaki bari inratsa cinyoyin ki karki bari sai na fara kokarin shiga ki gudu kamar koda yaushe bazanji dadi b........



Karar shi taji batareda ya karasa Kalmar shi ba, domin wani katon flower base ya kwala mai a tsakiyar kai tareda fara surutu tana ji " oh you are planning to have sex with my wife the wife of Amir Adam ya kuma kwala mai sauran fasashshiyar kwalbar tareda sa kafa ya Shure shi,

Karar da momyn shi taji ne yasa ta sakko da gudu tareda sa salati ganin yanda Abdulkareem ya zube a kasa ga jini nabin tiles din, ta Dora hannun ta saman kai " na shiga uku Amir ka kashe musu da zaka janyo mana bala'i wa yace ka buga mai kwalba haka mukayi dakai ba munyi Alkawarin zamusa ya sake ta bane kawai ba duka ba tabawa yanzu ka kashe musu da bazaka taba samun SAfNAH ba,


Zaman yan bori yayi tareda dafa Abdulkareem din ya ji baya motsi ya kuma saka kafa ya shura yaji Shiru, wata uwar dariya ya saki tareda tafa hannu,
"Shikenan ya tafi ya barni da my Zainab zamuyi Aure mu kadai zan samu baby's da my Zainab,
Momyn shi ganin sam shi KO a jikin shi yasa ta matso tareda watsa mai Mari ta ce " kadawo hankalin ka Amir ina nadamar irin goyon bayan da nake baka kana jefani a damuwa Kala Kala wallahi na cire hannu na baza ka kashe ni da sauran kwana naba, bari ka gani tafada tareda daukar wayar ta da ta gani a kasa domin da itane Abdulkareem yayi waya,

Tayi dialing number Mijin ta,
Kiran farko ya dauka domin yana cikin matukar damuwar halin da iyalin shi ke ciki no matter what jinin ka naka ne,
Kuka tasa mai tana rokon shi " don girman Allah Alhaji ka zo katafi dani Amir zaiyi Ajali na ya kashe musu yaro Abdulkareem ya mutu,
"What? Cikin kuka take mai bayani KO karshen zancen bata kaiba ya saki wayar yana salati tareda Dora hannun shi akai ya dafe,
Innalillahi wa inna ilaihirraji un kawai yake mai mai tawa kafin cikin Sauri ya dauki wayar ya Kira Alhaji Ashiru,

Lokacin dady na zaune shida d'an uwanshi suna tunanin mafita yaga kiran dagawa yayi tareda sallama domin sam bai rikeshi ba KO kadan, cikin tashin hankali mara misali yake fadawa Alhaji Ashiru komai kafin ya ce ya tura security su kama Amir harma da mahaifiyar shi a hukunta su ba ruwan shi domin itace mai babban kaso a ciki,


Alhaji Ashiru ya mugun buguwa da jin maganar Alhaji Adamu don haka KO motsi ya kasayi saida ya zame wayar a hankali, Dady karami yace " lafiya yaya,
"Kira su Abdulraheem suje da security su kwaso gawar Abdulkareem sun kashe shi,


Shi kanshi dady karami saida ya koma ya zauna kan kujera dabas kafin yafara salati,
Tashin hankali wanda ba a samishi rana dakyar ya tattaro natsuwar shi ya daga waya ya fita daga falon batareda ya iya tsayawa ya ga halin da Yayan shi ke cikiba,

"Abdulraheem ya Kira tareda su Sadiq yace su bi police yafada musu wurin domin bazai iya tafiya ya bar d'an uwanshi ba bayan yana cikin shock KO su su Abdulraheem bai fada musu komai ba kawai yace angano gidan ne suje su dawo da d'an Uwan su,
****************
Amir dai kiran yaran shi yayi yace su zo su fitar mai da gawar nan su kaita can kofar gidan su su sujefar su kansu yaran abin ya tsorata su domin basuyi zaton zaiyi kisa ba domin KO bindigogin su duka na bogine su ba kwararrun Y'an ta adda bane
Ko dakko shin da sukayi don su bi umarni su samu na kwalewa ne,

Babban su ne yace " kai ina oga baza mu taba yin gangan cin nan ba wallahi idan aka kama mu zamu rube a gidan yari kawai kasan yanda zakayi mudai a sallame mu mu ware kawai,

Yafara surfa musu zagi tareda cewa "ka nanun kwari baza a sallame kuba sai kun karasa aikin ku kuma yanzun nan ku dauke shi daga gidan nan KO in dauke kawunan ku da bindiga ta,


" kajifa wannan karamin mashayin inji daya daga cikin su yace " idan baka bamu ba zamu ma na jaki mu kwashi kason mu a nan gidan, dayane yayi wuf ya dakko iPhone dinshi yace ni na dafe wannan daya kuma ya yace ai wallahi kaf motocin dake gidan nan dasu zsmuje......


Yafara tsorata dasu Amma ya matse yace zansa akashe mun ku idan har kuka tabamin motoci zansa a muku Kisan wulakanci,
Cikin zafin nama daya yasa kafa ya hauri cikin shi tareda tokarin shi
Suka kwashe da dariya ganin karar da yayi kafin su kwashi keys din motocin suka fice,

Momyn ce ta kuma sakkowa rike da jakar ta tana shirin gudu ta sameshi a kwance shima yana juyi, yasa ta saki jakar tareda sa kuka ta yi saurin zubewa tareda dagoshi,
"Me kayi musu zasu kashe min kai Amir nashiga uku ni sadiya,

Kururuwa kawai takeyi tareda ihu,

20 / 34