Author : Feenerh Category : Romantic Hausa Novels
wanda yayi sanadiyyar bude idanun Abdulkareem da yake gani dishi dishi yafara motsa yatsun shi,
Shigowar su Abdulraheem falon ne yasa ta dawo hayyacin ya tareda zare idanu ta kalli gefen Abdulkareem bakinta na rawa tama rasa me zata fada sai in ina takeyi,
Da gudu suka karasa dukan su suka nufeshi ganin yanda yake kwance cikin jini kafin police su shigo gidan,
Zabura momy tayi wani police yayi saurin tarota " ina zakije hajiya? Dafe baki tayi tafara kuka " wallahi bai kashe shiba kungani shima sun Dakar min shi zai mutu ku kaimin shi Asibiti,
Wani irin zaburowa Abdulmaleek yayi ba bata lokaci ya zabga mata Mari " you are heartless woman our brother is lying inside blood but you only care about your son you are very wicked ya kuma daga hannu zai kara Marin ta Sadiq ya rikeshi " no brother ba tarbiyar da iyayen mu suka yimana bane daga hannu mu taba Babba,
Rungume sadiq yayi yasa kuka tareda cewa " look at my brother Sadiq, Abdulraheem ne ya ciccibe shi ya fita dashi da taimakon wasu police domin shi ganin halin da Abdulkareem kadai ya shiga yafi daga mai hankali,
Ko kallon gefen Amir baiyi ba,
Fisgewa Abdulmaleek yayi ya nufi Amir da ke kokarin mikewa ya bashi wani irin hambari da kafa kafin ya kuma zabura cikeda zuciya domin so yake ya illata shi kafin ya bargidan da hannun shi yakeso ya sabauta Amir,
Rirrikeshi sukayi momy na ihu domin Amir din ma yaji jiki KO magana baya iyayi don tun dukan farko da yaran shi sukayi mai sun bugi marar shi sosai da yakejin kamar zai mutu,
"Mr Ashrab ka barshi mu yanzu yana hannun mu zamu dauki mataki akanshi karka damu kuje kukai d'an uwanku Asibiti we will handle this,
Cikin Sauri suka fita gidan amma tuni Abdulraheem ya wuce da Abdulkareem Asibiti
Police suka kwashi Amir tareda hada wa da uwarshi suka tura bayan shiga ba biya fita da Allah ya isa,
******************************
SAfNAH kuwa jin ihun shi ta zube tareda dafe kirjin ta domin tasan duk abinda zai sashi ihu is something bad very bad don haka a take ta sulale a wurin,
Dawowar momy ta sameta a sume a wurin da mugun gudu ta matso tareda kwala kiran sunan ta " baby baby, ganin taki motsi dole ta koma ta Kira su dady,
Kwasar ta kawai sukayi zuwa Asibiti domib basu san dalilin sumar ba
Fadin tashin hankalin wannan familyn bai faduwa, suna Asibitin Abdulraheem ya Kira su dady yace gasu nan zuwa da Abdulkareem Asibitin,
"Yana da rai? Alhaji Ashiru ya tanbaya,
"Eh dady amma in a critical condition sai mun iso,
Hamdala Alhaji yayi tareda godiya ga ubangiji da yasa Abdulkareem bai mutuba domin yasan SAfNAH zata shiga mugun hali yanzu ma kila jitayi a jikin ta something happen shiyasa ta suma,
Momy ce ta kalle shi cikeda tashin hankali tace me yasami yarona?
"Ki godewa Allah hajiya Zainab yafada tareda yi mata bayanin labarin da yazo musu,
Duk da taji yanada rai saida ta kusa faduwa tareda sa kuka tana salati tareda Allah ya isa ga haihuwar hajiya sadiya......... π
To be continue my VIP
*Matar Soja*
[12/13, 11:28 AM] Asli Smasherπ: π»π»
*WA NAKE AURE*
π»π»
By FENERH
*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*
4β£7β£&4β£8β£
Isowar Abdulraheem yasa sukayi saurin tarar su a take hankalin wannan family ya kara tashi cikin gaggawa aka karbe shi tareda fara bashi taimakon gaggawa, ba karamin jini ya zubar ba don haka jini aka fara nema, ba asha wuya ba domin akwai Y'an Uwan shi tuni aka deba aka fara bashi kafin su fara yimai treatment din kan da dole sai sunyi xray dinshi, wato hoton kan,
SAfNAH ma dakyar ta dawo hayyacin ta da kuka ta zabura tareda dirowa gadon tana kwalawa yaya Kira, nurse ne suka riketa domin kowa na gefen Abdulkareem hankali a tashe, momy Zainab aka Kira tazo ta riketa tafara lallashin ta, " momy ya kashe min miji sun kashe min yaya Abdulkareem wallahi nima zan mutu,
Rufe mata baki tayi " shiiiiii baby mijin ki na nan sai dai ki taya shi da Adduar Allah ya bashi lafiya domin sun bugamai kwalba akai har ya shiga cikin skull din shi Ana nan Ana mai tiyata a kan,
Kuka ta saka mai karfi tareda mikewa " ina yake momy muje ingan shi muje wurin shi don Allah wayyo Allah na momy zan mutu if something happen to my husband I will surely die,
Momy kinga yanaso yazo ya ganni ne suka kama min shi mijina na son ya zo mu kasan ce tare sun dauke min shi dana sani da ban kirashi ba da hakan bai faru ba KO momy? Tafada tana gunjin kuka da rashin sanin Abinda zata fada, duk ta gigice,
Momy ta riketa da kyau " no baby haka Allah ya rubuta wannan yana cikin kaddarar rayuwar shi KO da baki kirashi ba it will happen,
Saida ta nace aka fita da ita amma har bayan our biyu suna emergency room dashi, saida suka share kusan our Biyar sai sintiri dady keyi, Dady usman ne yafara fada " idan basu gane kan matsalar ba sufada min inne mu biza a wuce min da yaro saudiya KO india
Haba sai jinin mu ya hau zasu fito suyi mana bayani,
"Ya isa usman bari muga ikon Allah kafin mu yanke hukunci, fitowar likitan ne yasa suka nufeshi har su Abdulraheem da sukayi jugum jugum,
Sharce gumi yayi tareda cewa " um a gaskiya Alhaji dole zamuyi hakuri zuwa Jibi muga yanayin aikin inbaiyi ba kasan Matsala da kwakwal wa dole sai munbi a hankali don haka idan aikin baiyi ba dole mu hadaku da babban Asibitin kwakwal wa na Riyadh dake Saudi Arabia,
"Aikin banza sai munjira har Jibi zamu san halin da yaron mu ke ciki yau din nan za ayi booking zanfita da yarona gaba daya inda zai samu kulawa mai kyau,
Haba ace gaba daya kasar mu ba ci gaba kullum,
Dady Babba ke tausar kanin nashi domin yau fada yake iya karfin shi likita na bashi hakuri momy Raliya ma dai yau ganin masifar mijin nata takeyi gaba daya tashin hankalin da yake ciki yasa shi kwarkwance ma kowa,
Abdulraheem ya kalla " kai kuje ki yankar mana biza gobe zamu tafi ke kuma Kira mijin ki kice mai ya mana booking muna zuwa ya kalli mama yafara mata magana,
"Toh yaya, kai kuma sadiq ka tsaya kaida Abdulmaleek ku tabbatar an daure Amir da uwar shi kafin mu dawo,
Hajiya Zainab kuje ku shirya keda yarki daku za a tafi,
Toh ta Amsa tare da riko SAfNAH da tayi tsit ganin Dady karami yau yana ruwan fada, Alhaji Ashiru dai Shiru yayi ya kyale kanin nashi yayi ikon shi, saba babbar rigar shi yayi sannan yace " yaya bari inje in shirya,
"Toh muje inbika mai zan tsaya inyi kuma tunda ga Y'an Uwan shi,
Ba Wanda aka bari ya ganshi domin yana a emagency har lokacin basu fitar dashiba domin baya ga bugun numfashi da motsi da yakeyi zaka dauka ya mutu ne,
*************************
Abinka da naira komai mai sauki ne indai damasu gida rana tuni Akayi booking private jet, SAfNAH nason taga halin da yake ciki Amma ba hali domin KO da za a tafi dashi daga Asibiti ambulance ta kaishi jirgi da kuma oxygen a bakin shi su suna can ciki shi kuma yana farko tareda likitan da ya bisu, domin kula dashi koda akwai wata damuwar,
Suna isa ma an tanadi Ambulance daga babban Asibitin na birnin na Riyadh care hospital aka wuce dashi direct su momy kuwa suka nufi masauki wato gidan mama dake kasar,
Kafin suma su iso gobe,
SAfNAH gaba daya tayi mugun sanyi domin rashin sanin halin da Abdulkareem yake ciki,
Duk tayi mugun natsuwa momy ce ke tausar ta da lallashin ta, kasan cewar gidan ba kowa domin ba su mama, megidan kuwa suna Asibiti tareda dady domin yin cike cike,
Momy ke musu booking Abinci momy tayi wanda zasu iya ci, Amma fir takasa ci sai salla kawai tayi ta koma gefe ta rakube a dakin Safeena,
Ta matsu ba ace mata ta shirya suje Asibitin ba ita dai son ganin shi kawai takeyi,
Sai kusan dare su Dady suka shigo gidan da baban su Sadiq,
Tana labe a gefe taji yana ma momy bayani " Alhmadulillah ganin halin da yake ciki a yau din nan suka fara kulawa dashi kuma akwai Alamun nasara,wata Ajiyar zuciya ta sauke tareda komawa dakin ta dauro Alwala ta kabbara sallah tafara jero Addu'oi na godiya ga ubangiji tareda fatan Allah ya Bashi lafiya baki daya,
Washe gari su Dady ma duka suka iso harda momy Raliya dasu Khadija dake ta fama da zazzabi wanda kowa ya gama gano ta harbu ne harda uban gayyar anfada mai saidai tashin hankali ya hana yasamu kebewa da madam ya nuna mata farin cikin shi,
Taji mugun saukin zaman shirun KO banza su Amrah na mata hayaniya tana kallon su koda bazata ce komai ba,
Wasa wasa saida suka kwashe sati guda a Riyadh basu je Asibitin ba domin su baa musu sintiri a Asibiti ba kamar kasar mu bane da za ayi layi sama da mutum goma wai Y'an dubiya,
Tayi matukar damuwa ga shi tasan bazata iya cewa dady zataje ba domin ta gano ya koyi masifa yanzu,
Mama ce yau ta kalli d'an Uwan bayan sundawo daga Asibitin tace "yaya don Allah gobe akai SAfNAH taga mijin ta kota samu natsuwa yarinyar duk ta takure saboda damuwa,
"Ai ba komai domin yafara bude idanun shi yana kallon mutane saidai sam ba alamar zaiyi magana KO yace wani Abu Abin yana dagawa lukitocin kansu hankali, domin sunyi aiki sosai akan da ake sa ran komai normal amma KO anyi mai magana ido kawai yake bin mutane dashi,
Haka Akayi da safe mama tace ta shirya suje taga Abdulkareem din, aikuwa taji mugun dadi domin har cikin zuciyar ta tayi mugun damuwa da son ganin shi,
A motar baban su Sadiq sukaje harda momy ma domin tana son ganin d'an ta,
A sanye yake cikin uniform na marasa lafiya green kanshi nan nade da bandage sai wani zurmukeken robar da suka zura mai a hanci dake bashi magani, da d'an Abinci mai ruwa domin ba ason yayi koda tauna saboda gudun bacin aikin,
Duk da sunje Asibitin amma basuda damar shiga dakin da yake saidai su hango shi ta glass din dake zagaye da dakin,
Dafe momy tayi tasa kuka " momy kalli yaya Abdulkareem yanda ya koma duba yanda baya motsi, kuka take Mai cin rai momy ma karfin hali kawai takeyi hankalinta ya mugun tashi har saida tayi dana sanin zuwa ganin shi,
Ganin kukan da SAfNAH keyi yasa dole suka wuce gida gudun karsu karya dokar wurin, kowa tausaya mata yake yanda rayuwar ta takoma cikin kunci da rashin walwala,
Momy ta shirya musu shiga makka domin yin dawafi su roki Allah ya ba wa Abdulkareem lafiya,
Tayi matukar jin dadin zuwan ta ka'aba ba dare ba rana Addu a takeyi wani lokaci KO momy ta ce zata koma masauki ta kwanta zata ce ita tana nan haka zata kai safe a wuni irin sukuni take samu a dakin Allah wanda idan tana wurin gaba daya damuwar ta na yayewa,
**************************
Alhmdulillah Abdulkareem yaji sauki sosai domin har ancire mai dinkin da sukayi mai ancire mai robar yana iya shan Abu mai ruwa da kanshi saidai idanu da yakebin mutane dashi gashi ya kara fari da y'ar ramar da ya yi,
Suna maganar zasu bashi sallama domin suje dashi cikin mutane KO zai fara magana,
A ranar da su SAfNAH suka dawo a aranar suka tarar da Andawo dashi gidan, daki guda aka ware mai a gidan na mama da yake gidan katon gaske ne , Amrah ce ta taresu da dadddan labarin andawo da shi gida, don haka tayi hamdala cikin tsananin farin ciki tace " ina yake?
Matsowa Amrah tayi tareda rage murya tace " Hmm miji dadi kalli yanda kika zama salihar gaske Hmm badon yaya Abdulkareem d'an uwana bane danace karyayi saurin warke wa sai mun kara hutawa da halinki,
Murmushi tayi kadan tareda shareta tace ina mijina yake kifada min, ?
Ganin momy ta nufi wani dakin ta bita cikin Sauri she just want to set her eyes on him,
A zaune yake akan keken mara sa lafiya yana kallon dakin shikadai sai nurse din da ke bashi magani kallon ta kawai yake da ido,
Domin sana'ar shi kenan kallon mutane kamar bai taba ganin wasu halittu ba
Momy ce agaba SAfNAH na biye suka shigo dakin, ido ya zubawa momy kur tun shigowar ta kafin SAfNAH dake fitarda hawayen tausayi kewa da kuma zazzafar soyayyar shi.......... π
*Matar Soja*
[12/14, 1:56 PM] Asli Smasherπ: π»π»
*WA NAKE AURE*
π»π»
By FENERH
*ga masu bukatar karanta wannan labarin ku turo katin waya ta wannan numbar 09011251444 na 200 Airtel ko kota A susun banki na 7304736012 nafisa sani Fcmb sai najiku masoya*
4β£9β£&5β£0β£
Karasawa momy tayi tareda zama bakin gadon dake dakin ta rike hannun shi tana share hawaye " Sannu kareem kaji Allah ya baka lafiya Allah ya yaye maka wannan lalura kaji, kallon ta kawai yake, tace " kareem kace wani Abu ko naji sauki kaji say something to your momy,
Kallon ta kawai yake kamar zaiyi magana sai kuma ya maida idanun shi kan SAfNAH da tayi mai kuri tana goge hawayen itama, ta kasa koda karasowa kusa dashi, sai kunshe kuka takeyi tareda tuna last wayar ta dashi da irin magan ganun da ya rika fada mata, tana son jin kuma muryar shi tana son jin kalaman shi masu tsada da kwantar da hankali,
Kallon nurse din momy tayi cikin halshen turanci ta tanbayeta meyasa baya magana? Tamata bayani saboda buguwar da kanshi yayi ne sai a hankali zai dawo normal saboda medication din da aka Dora shi zasu taimaka wurin dawowar komai nashi normal,
Fita momy tayi ita da nurse din domin bawa SAfNAH wuri ta gana da mijin nata,
Suna fita ta kara volume din kukanta tareda nufar shi da gudu ta fada kan kafafun shi saida ya d'an runtse idanun shi saboda saida yaji ta d'an bugi gaban shi saboda yanda tafado kan jikin shi,
Rukum kume shi tayi tamau tareda cusa fuskar ta cikin kirjin shi tana kunjin kuka " yaya Am sorry ni naja maka am so sorry please say something inji muryar ka please tell me your sweet words am eager to hear them from your mouth my husband,,
Har cikin jinin shi kukan ke ratsawa bai san me yasa kukan mutanen nan biyu ya tsaya mai a rai ba na farko momy na biyu SAfNAH zancen gaskiya bai ganesu ba but sun tsaya a cikin zuciyar shi wanda ganin kukan su yasa yakejin ba dadi har kasan zuciyar shi, akwai mutane da yawa sun shigo sunyi kuka baiji komai ba Amma wannan is different,
Dagowa tayi jin yayi Shiru still ta dora fuskar ta a saman tashi tareda lasar brown lips dinshi tana magana " nayi matukar kewar ka yaya Am missing your touching your lips your words am missing you very very badly my husband get well soon mu cigaba da rayuwar mu zan faran ta maka fiye da mafarkin ka yayana,
Gaba daya tasa kwakwal war shi vibrating saboda yanda ta hau kan jikin shi ga lips dinta da ta lashi nashi dasu tuni yafara jin wasu tsutsotsi na bin jikin shi Hannun shi ya motsa a karon farko ya na kokarin rike wandon shi da yakejin ya cika tam, Amma tana kai don haka yayi kokarin tureta domin freeing jikinshi,
Zame wa tayi ta zuba mai ido taga yanda yake kokarin cire zip din tree quarter din jikin shi Amma yakasa, da Sauri ta dora hannun ta tana magana,
"Yaya a cire maka zip din ne? Saida ta kai hannu ta gano dalilin domin ya mugun kunbura jin tattausan jikin ta A nashi
Ya lumshe ido tareda gyara zama akan wheelchair din da yake kai,
Ita ta zuge mai zip din tareda tashi ta koma kan gadon ta zauna tareda zabga tagumi, shikuwa hannu yasa yafara kokarin Zaro jikin shi da yakejin yana mai zafi a cikin wandon don ya matse shi sosai ga shi ya mike dole yanason yaji iska ko yaji saukin Abinda ya taso mai da baisan yanda zaiyi ba,
Kokarin mikewa yayi a hankali domin ya rage marar shi tayi saurin tashi ta rikeshi " ina zakaje? Nurse din ce ta shigo da Sauri tana kokarin rikoshi domin ita ke kulawa dashi komai yakeso tasani don haka tasan lokacin da duk ya mike yana bukatar washroom ne,
Da harshen turanci take mai magana tareda cewa suje ta raka shi yayi fitsarin, Zaro idanun SAfNAH tayi tareda saurin cire hannun ta a jikin shi tana