Auren Wata Uku Book Complete By Sameena Aliyu.doc

Author :  Sameena Aliyu Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   27 / 52

78K to 81K   out of 153.1K words

 yarta Anisa da ta kawo wann plan d in. Lokaci guda ta gyara ma Inne Dije kwanciyarta tana furta  K awata ki sha bacci lafiya. Keda bud e ido kuma sai gobe da safe in sha Allahu. Ta k arashe tana kuma kecewa da dariya.

A haka Anisa ta kuma shigowa ta tadda Amminta  Gobe da safe jirgin Daddy zai tashi. Mommy zata masa rakiya zuwa airport. Sai kiyi amfani da wann dama Ammi ki fitar da matar nan daga gidan nan da zaran Mommy ta fice. Kinga hakan na nufin bazata samu zarafin sanar da Mommy abinda kike tsoro ba wanda kika kasa sanar dani. Ta k arashe tana tab e baki had ida rausayar da ido Wanda d abi anta ne.

Bakin Asshe Ya gaza rufuwa dan farin ciki bata tab a tsammanin zata samu solution na yanda zatai da matar nan cikin sauk i ba. Ta dubi Anisa tace  Ni yau kin gama min komai. Ina Miki kallon marar wayau ashe zaki iya had a plan irin wann. Lallai na yarda banyi ganganci ba da nace You d become my eyes here.

Anisa ta murmusa  I m your daughter after all, Ammi.

Asshe ta jinina kai  K warai yau kin gama tabbatar min. Kuma na yarda zakiyi kaman yanda nace. Koda wasa kar ki bari D anuwanki Haidar Ya samu kusanci da yarinyar nan. Kiyi duk irin makircin da kikaga Ya dace ki tabbata basu samu kusanci ba a tsakanin watanni uku.

Anisa ta girgiza kai kad an  Amma Ammi meyasa kika canza ra ayinki akan yarinyar bayan da kince mun na zama mabudin k ulla shak uwa tsakaninsu da Haidar.. Ammi what s with all the mystery behind this marriage.. Ke yanzu kin nuna baki so amma a b oye ba tareda kin bari Aunty Kwaise ta fahimci haka ba. Ita Aunty Kwaise tana son auren tana son yarinyar da duka zuciyarta. And at the same time baki so wann matar tayi magana da Aunty Kwaise.. Ta k arashe tana nuna Inna Dije dake zube saman gado tana bacci. Ta kuma girgiza kai  Ammi wai menene b oyeyyen al amarin gameda Auren Haidar.?

Asshe ta sauk e ajiyan zuciya ta kamo hannayen Anisa  Ki yarda dani Anisa. Zan fayyace miki komai amma ba a daidai wann lokacin ba. Akwai lokacin da zaki fahimci duk abubuwan da nayi. Iyakacin abinda zan fad a Miki a k arshe shine zaki mallaki Haidar da izinin Allah. Amma fah sai kinyi aiki tuk uru Anisa. Kar ki bari Ya kusanci yarinyar nan. Daga k arshe zamu nemo mafita.

Anisa ta sauk e ajiyan zuciya  Shikenan Ammi zanyi yanda kikace. After all, bana son auren tin daga farko. Yanzu zan d auko makaman yak i na da kika sa nai watsi dasu daga farko. Ta kuma murmusawa kafin tace  Tinda inada ke Ammi, I know I m not fighting a losing battle.

Suka sakar ma juna murmushi a tare kafin Anisa tasa kai ta fice zuciyarta na mata sanyi. Zatai whatsoever it takes dan ta tabbata yarinyar nan ta fita daga rayuwar Haidar duk tsananin son da Mommy ke mata kuwa. Ta kuma rausayar da ido kafin ta shige.

Asshe ta janyo ma Inne Dije k ofa kafin ta fito daga b angaren bak in ta nufi wajen  yaruwarta daketa faman neman layin Haidar bata samu.

Zama tai gefenta ganin damuwa ya nuna k arara saman fuskar Mommy.

 Aunty Kwaise, ya na ganki haka. Allah sa dai lafiya.?

Mommy ta furzar da huci kad an  Na gaza samun layin Haidar Har yanzu. Ga amaryarsa ta iso.

Asshe ta jinina kai kad an  Relax Aunty Kwaise. Ki kwantar da hankalinki.. Yarinyar nan tana nan a gidan nan har tsawon watanni uku. Ki basa space kar ki tak ura masa da batun a yanzu. Tinda an samu Ya amince kuma yarjejeniya akai dashi so I believe zai zo Har nan kan k afafunsa.

Mommy da har lokacin ta gaza samun sukuni girgiza kai take  What if ya janye fah Asshe.? What if wancan makirar ta kuma jifansa da wani mugun asirin fah..? Asshe what if Malaminta yafi namu..? Asshe I m scared.. Tsoro nake kar duk efforts d ina su tafi a banza.

Asshe ta kamo hannun Mommy ta zaunarta saman gado  A a Aunty Kwaise ke uwa ce. Da izinin Allah k ok arin ki bazai tafi a banza ba. Haidar zai dawo gareki. D anki zai dawo gareki. Munyi komai kaman yanda Malam yace. Inada yak inin hak armu zata cimma ruwa. Just relax, ki zama calm kuma ki tunk ari Haidar a tsanake. Yanda kike ta rawar k afa akan yarinyar zai k ara tunzura Haidar ne. Kinsan halinsa hasalima kinfi kowa sani tinda ke kika haifesa. Ki bashi gobe zuwa jibi koma satin nan. A hankali sai ki tunk aresa da batun.

Mommy ta girgiza kai  Sati Asshe..? Toh me zaman me yarinyar zatai a gidan nan idan Har babu wanda tazo domin shi.. Asshe no sati yayi yawa. Kema uwa ce ya kamata kifi kowa fahimtar mai nake ji.

Asshe ta jinjina kai  Na fahimceki Aunty Kwaise. Shiyasa nake k ok arin fahimtar dake abinda na hango.

Mommy ta jinjina kai a hankali tana duban Asshe wacce gaba d aya batada wani kuzari  Asshe. Ta kirawo sunanta in a serious tune.

Zuciyar Asshe Ya tsinke. Kai da ganinta kaga maras gaskiya.

Mommy taci gaba  Akwai abinda ya kamata na sani ne..? Ina nufin, tinda kuka kawo yarinyar nan kin canza. Kaman akwai abinda ke damunki ba kaman lokacin da muka soma shirya auren nan ba. Tell me, is there something I should know.?

Asshe tai Shiru zuciyarta naci gaba da yankewa sai tanajin tamkar  yaruwar tata ta riga ta fahimci komai abinka da maras gaskiya.

 Asshe.! Mommy ta kuma ambato sunanta su duka biyun suna duban juna.

Sai Asshe ta fashe da kuka tana girgiza kai.

Hakan yai mugun tada hankalin Mommy. Bata San sanda ta mik e ta k araso wajen  Yaruwar tata ba. Ta dafata tana tambayarta meke faruwa.

Asshe na hawaye take bama Mommy hak uri tana girgiza kai.

Cikin rashin Hajiya Kwaise ke girgiza kai  Asshe meyasa kike kuka irin haka. Kuma meyasa kike bani hak uri.. Wani laifi ne kika min..?

Cikin zuban hawaye Asshe taci gaba  Na miki laifi mai girma Aunty Kwaise..

Mommy ta girgiza kai  Laifi.. Wane irin laifi..?

Anisa da isowarta jikin k ofan kenan nan tai tsaye ta kasa kunne tana sauraron wani laifi ne mahaifiyarta ta aikata ma Mommy. Cikin zuciyarta Addu a take Allah yasa taji amsoshin duk tambayoyin da takewa mahaifiyarta gameda wann murd add en aure da sukai ma Haidar.


Muryar Amminta ta sinkayo tana fad in  An sace komai Aunty Kwaise. Kayan lefe na gani na fad a da kika sa akai ma yarinyar. A lokacin da kayan ya dawo gidana bayan an kai gidansu yarinyar.. A lokacin b arayi suka biyo dare suka kwashe komai.. Maganar millions of Naira ake.. Shiyasa kikaga dik jikina yayi sanyi ko zarafin fad a ma yarinyar ma ban samu ba balle danginta.

Shiru Mommy tai tana dubanta. Sai ta jinjina kai a hankali  Kan haka kika tada hankalinki.. Idan dan wann ne Babu wani matsala tinda kwalliya ta biya kud in sabulu yarinyar ta riga ta shigo hannunmu. Akan auren nan har property na na d aga na sayar a garin nan.. Kwabon Aliyu Maitama baiyi ciwon kai cikin yak in neman auren nan ba. So ko nawa zan kashe akan yarinyar nan bazan Ji ciwo ba Asshe because it worth it. Gobe idan Allah Ya kaimu sai ita yarinyar su fita da Anisa ta tayata da shopping kafin mu shawo kan shi gogan. Kinga fitan nasu da Anisa ma zai d an sa ta kuma sakin jiki sann Anisa ta koya mata wasu abubuwan yanda zamu samun daman shawo kan Haidar Ya amince ya zauna da yarinyar matsayin mata a sauk ak e.

Jin haka yasa Anisa sakin tsaki tana juya idanu cikeda takaici tasa kai ta shige dan batai tsammanin abinda za a ce ba kenan. Ji yanda Mommy keta rawar k afa kan wann yarinyar. Ita taji ta tafi taje ta k are mata kallo taga me take dashi haka da Har Mommy ta kasa hangowa tattareda ita.


A b angaren Asshe kuwa sauk e ajiyan zuciya Tai dan dama kaya hayansu ta karb o ta coge kud ad e. Dan a wann auren Ummul da Haidar da ta had a ba k aramin jari taja ba tinda a halin yanzu mijinta baya yayinta amaryarsa yarinyar Sa ar Anisa ke cinye kud in harta da yawon k asashen waje ya daina yi da ita da amaryarsa yake. Abin sosai yake mata ciwo musamman idan ta tuna yanda tayi nata zamanin kafin ya auro yarinyar. Da alama bokan yarinyar da iyayenta yafi nata aiki ne inji Asshe. Hakan yasa ta buga business d inta da auren d an  yar Uwar nata. Dan haka koda wasa bazata tab a bari Kwaise tasan gaskiyan al amari ba.


Sanda Anisa ta tafi sashen Haidar sai cika take tana batsewa ita kad ai. Ji take tamkar cin fuska ake mata da matar Haidar. Ta ya ma za a kawo wata kucakaa ajiye gidan da sunan matar Haidar. Gidan da ita da kanta ta shirya komai to her taste wanda takeda tabbacin Haidar d inta zaiso. Bata hango Haidar tareda wata cikin gidan ba. Gida ne data shirya masu su biyu take kuma hangosu da kalolin soyayyar da zasu sha a cikin gidan harma da yaran da zasu haifa. Ta kuma rausayar da ido tana furzar da huci kad an kafin ta nufi sama.

Ga mamakin Anisa zaune ta tadda Ummul a parlor har lokacin kanta rufe cikin mayafi. Ta saki baki tana kallon ikon Allah kafin ta girgiza kai had ida juya ido  Seriously.! Da gaske kina nan kina k unk ume a wajen. Kina jiran miji yazo ya bud e fuskarki.. Lallai kuwa zaki jima kina rufe kaman kwab in cincin dan ba mijin da zai bud e wann fuskar naki.! Ta k arashe tana fincike rufin fuskan Ummul.

Damm! Haka k irjin Ummul ya buga sanda taji mai maganar ta finciki mayafin da Mommy ta rufa mata bayan sun kawota sashen.




SameenaAleeyou=???
.*AUREN WATA UKU.!*



*25*






*??Sameena Aleeyou&
'



Ya girgiza Kai kad an disbelievingly  Hajjah.. Ban.. Ban fahimceki ba. Aure.? Ummul tayi aure..? Ya kuma girgiza Kai  Ina nufin, wane irin aure kuma.?

 Zauna. Ta fad i tana nuna masa kujeran dake gefensa.

Jiki a matuk ar sanyaye Hisham ya ja k afafunsa ya isa ya zauna had ida zuba ma mahaifiyarsa ido.

 Hisham, ba wann karon bane ka fara Neman aure baka samu ba. Ka kai sadaki, har an saka rana a wasu lokutan amma daga k arshe an hanaka. Toh ina so ka saka ma ranka wann bazai zama na k arshe ba. Kuma shi aure da kake gani nufi ne na Allah. Matar mutum kuma bazata wuce shi ba. A kullum hud ubar da nake maka kenan. Kar ka saka damuwan rejecting d inka da akeyi cikin zuciyarka. Lokaci ne kawai baiyi ba amma idan lokaci yayi zakayi Aure. Abinda yasa na maka sha awan Unmulkhair ba komai bane face aminta da nayi da hankalinta, tarbiyarta da kuma addininta. Kaman yanda yazo cikin hadisin Abu Hurayrah Wanda bukhari ya rawaito  Manzon Allah (SAW) yace ana auren mace sabida abubuwa guda hudu, sabida dukiyarta, sabida nasabarta, sabida kyaunta ko sabida Addininta. Sai Manzon Allah SAW yace Na horeku da ma abociya addini hannunka zai samu riba. Wann yasa nai maka sha awar Ummulkhair. Ta kuma daidaita zamanta cikin kujeran kafin taci gaba  Bugu da k ari kaida Ummul kunada k addara mai kamanceceniya. Dukanku Kun fuskanci k alubale na lalacewar neman aure kafin akaiga auren. Toh amma a ko yaushe shi mutum ya zama mai d aukan k addara da hak uri da jarabawar Ubangiji a yanda tazo masa. Duk iyaye burinsu kenan. Farin cikinsu kenan suga  yarsu ta natsu a gidan aure. Haka zalika idan namiji ne suga yayi archiving a rayuwa sann ya zama mutum mai cikan kamala yayi aure. Shi aure abun so ne ba abun gudu bane ba abun k i bane. Hasalima ya inganta a hadisin Anas dan Malik wanda Bukhari da Muslim sukai ittifak i akai. Cikin hadisin Manzo SAW ya tabbatar Aure sunnarsa ce kuma wanda ya k yamaci sunnarsa baya tare dashi. Toh kaga kuwa aure sunnah ce mai girma kuma koyi ne da Manzo SAW. Yayi umarni ma samari da suyi aure ga Wanda Allah ya bama ikon yi. Domin shi aure yana tsare gani da kuma kamewa. Ga Wanda baida hali kuma yayi azumi domin shi azumi garkuwa ne. Hadisin Abdullahi bn Umar wanda Bukhari da Muslim suka rawaito shi. Ta d an numfasa  Toh kaga duk wad ann hadisan suna nuni da aure ba abun k i bane aure ginshik i ne na ko wani Al umma. But you can t force it. Kuma ka nemi zab in Allah cikin duk abinda ka sa gaba. Kana so kana buri kana kuma fatan kayi. Cikin aure akwai tarin albarka kuma ibada ne. Allah ya halicci  yan Adam jinsu biyu domin su samu natsuwa da juna. Kaga wann natsuwar sai ta hanyar aure za a samu. Kai hak uri d ana, Kai hakuri da jarabawarka. Kai hak uri da Ummulkhair. Ka cireta a zuciyarka ka nemi wata daban. Allah yasa haka shi yafi zama maka alkhairi da mu baki d aya.

Sauk e ajiyan zuciya Hisham yai yana mai shafe fuskarsa da tafukan hannayensa. Sai ya kifa Kansa na d an lokaci. Ya d ago yana duban mahaifiyarsa broken  Hajjah.. Hajjah wanene Ummul ta aura.?

Tambayar da ya haifar mata da fad uwan gaba. Ta girgiza Kai kad an  Shin baka d auki k addara bane.? Are you having doubts kan abubuwan da na sanar dakai.?

Girgiza mata Kai yai a hankali ba tareda da ita cewa komai ba.

Hajjah Fannah ta jinjina Kai  Sanin waye Ummul ta aura baida wani alfanu wajenka. She s someone s wife now. Ka cireta gaba d aya a ranka kuma kar ka waiwayi baya.. Ka min wann alk awarin D ana.

D agowa ya kumayi ya dubeta. Sai yai murmushi mai ciwo  Kamar yanda kika ce Hajjah.. Zanyi kaman yanda kikace.. Ya mik e yana kuma shafa fuksarsa  Inaga zan koma bakin aiki ko zuwa& Gobe idan Allah ya kaimu. If that s with you. Ya k arashe jiki a mace.

Sosai tausayin shi ya cikata. A hankali ta jinina masa Kai  Hakan yayi D ana.. Allah ya tsareta da tsarewarsa ya baka dukkan kariya. Ya saka maka albarka cikin duk abinda ka sa gabanka.

Ya k ak aro murmushi ya sakar mata kafin yasa kai ya shige.

Sauk e ajiyan zuciya tai tana jin ciwon da D an nata ke ji har cikin zuciyarta. Shin har yaushe zata ci gaba da b oye masa.? Shin sai yaushe zata sanar dashi gaskiyan lamari gameda mahaifinsa.? Shin rufe masa da tai tayi daidai..? Shin yaushe zata sanar dashi gameda Ahalinsa.? Shin Anya wann ba alama bace a gareta na cewa ya kamata ta fayyace ma D anta komai. Musamman da yanzu d an uwansa ya auri Ummul.? Anya ba baya bane yake hunting d inta..? Bayan ta datse duk wani alak ar da take da tabbacin zaisa su waiwaya.. Meyasa kwatsam abubuwa ke neman sauyawa..? Shin Ummul zata iya kasancewa dalilin da zaisa su waiwayi baya.? Ta kuma girgiza kai cikin sauri. A fili take furta  Bana fatan hakan. Allah ya gani tsakani da Allah naso Ummul tamkar  yarda na haifa a cikina. Watak ila iyaka lokacin da zamuyi kenan a tare. Tabbas ya zama dole na datse alak a da Ummul da duk wani abinda zai had a d ana da Aliyu Maitama.

**


Abuja&


Tsaf suka fito cikin shirin fita. Doguwar rigar abaya Anisa ta bata ta saka. Da shike kaf dogayen rigunan Anisa ta rage fad insu hakan yasa ya kama Ummul sosai sai yafi kyau a jikin Ummul d in saidai tsawo da ya d an mata yawa sakamakon Anisar ta fita tsawo.

Sai faman yatsina fuska Anisa take tana mata kallon wulak anci.

Mommy kaw suna fitowa ta mik e ta isa ga Ummul wacce tuni ta sadda kanta k asa.

Murmushi saman fuskar Mommy take fad in  Ki saki jikinki  Yata. Ki zabi duk abinda kike so. Ko menene. Ta dubi Anisa  Ki tayata ta zab i kaya masu kyau Wanda zasu k ara fito da kyaunta. And make sure you take good care of her.

Anisa ta kauda Kai gefe tana rolling ido. Kuji Mommy fah wani wai ta kula da ita saikace watchdog d inta or something.?

 I m talking to you Anisa kina kallon wani wajen. Kinsan bana san shashancin nan naki.. Mommy tace ba walwala.

Anisa ta juyo fake smile saman fuskarta  Ok Mommy. Kaman yanda kikace .. I ll take good care of your daughter in-law for you. I promise.

Mommy tace  She s my daughter, not daughter in-law..

Anisa ta kuma kauda Kai tana fuzar da huci. Sai yanzu ta yarda da kalaman Haidar idan ya kira Mommy good actress. Tayi imani ba a banza take ma wann kucakar makahon so irin haka ba. Yarinyar da gaba d aya duniyarsu ya banbanta. Su d in gaba d aya ma ba d aya bane. Wai Hajiya Kwaise Maitama ke treating  Yar talaka haka. Wllhi idan za a Mutu bazata tab a yarda auren nan na Allah da Annabi akayi ba. Kuma ko menene ke rufe cikin auren she vowed to find out about it. Sai ta binciko to the core.

Credit card Mommy

27 / 52