Auren Wata Uku Book Complete By Sameena Aliyu.doc

Author :  Sameena Aliyu Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   46 / 52

135K to 138K   out of 153.1K words

withdraw the charges against me..? Zaki janye k aran dake kaina..?

Saurin girgiza Kai Ummul tai  A a Mommy dama babu wani k ara.. Dan Allah kar ki fad i haka.. Ina Jin kaman laifi na ne da aka ajeki nan& Kiyi hak uri banzo da wuri na fiddake ba Mommy..! Ta k arashe cikin rawar murya.

Murmushi Mommy ta kuma yi tana mai rik e hannayen Ummul cikin nata sosai  Baki mun komai ba Ummul face alkhairi& Just like your name.. Ke d in alKhairi ce.!

A hankali Ummul ta sadda idanunta k asa. Allah sarki sai ta soma tuna kalaman da Mama da yaranta harma da mutanen unguwa ke jifanta dashi wani sa in harda nata mahaifiyar cewa sunan bai kamaceta ba babu wani alheri tattare da ita sai akasin sa.

Mommy takai dubanta ga b angaren Haidar Wanda ke tareda  yansanda ga lawyer d in Mommy ya iso suna kula da al amarin.

Ko kallo Mommy bata ishesa ba. Sanda ya k araso yanda suke Ummul kawai ya duba fuska a matuk ar tsare  Let s go.. Har ya juya zai soma tafiya sai ya kuma juyowa ya dubi Mommy  Your driver will be here to pick you. Ya maida dubansa ga Ummul  Don t waste my time.! Yana ida fad in haka yasa kai yai shugewarsa cikin sassarfa.

Ummul ta bisa da kallo jiki a sanyaye sai kuma ta juyo ta dubi Mommy.

Jinjina mata Kai Mommy tai murmushin k arfin hali saman fuskarta  Just go. Go with your husband.. Don t worry about me I ll be fine.. Ya k ira driver zai zo ya d auke ni. Tashi kije kinji. Allah ya tsareku yayi maku albarka. Ta k arashe murmushi saman fuskarta.

Jiki a sanyaye Ummul ta mik e. Mommy ta bita da kallo zuciyarta na mata sanyi.

Ficewar su Ummul da kad an ta hangi Daddy na shigowa.


Sosai mamaki ya cika Mommy ganin Daddy yana shigowa. Toh mai ya kawosa.? Ta zaci zai rabu da ita kaman yanda ta basa zab i. Ta zaci zai zab i Kasuwancinsa da reputation d insa sama da ita da D anta da a kullum yake ikirarin basuda wani amfani cikin rayuwarsa. Take kuma zuciyarta ta soma raya mata toh kodai zuwa yai ya tabbata ya yanke sauran alak arsa dake na har abada.? Kodai zuwa yai ya tabbata bazaki koma gidansa ba daga nan.? Dukda bugun zuciya da tunanin ya haifar mata hakan bai hanata kauda fuska tai kaman bataga zuwan Daddy ba.


Ya k araso yana mai gyaran murya. Dan ya tabbata taga zuwansa amma tai biris dashi.

 Barrister called& .. and told me you are free now. Ya fad i daga nan yanda yake tsaye.

Ta kaiakito da kyar tana dubansa, bata ce komai ba sai ta kuma kauda fuska.

Daddy ya had iyi abinda ya tsaya masa  Shall we go now.? Ya fad i a hankali.

Bata tashi ba sai ta girgiza kai  Haidar ya kirawo driver na zaizo ya d auke ni..

Da mamaki Daddy ke girgiza Kai  Kwaise did you hear yourself.? Ya inace miki ki tashi mu tafi kina ce min Haidar ya kira driver..

Mommy ta kaikaito sosai suna fuskantar juna daga nan yanda take zaune  You shouldn t be here in the first place.. Kai babban mutum ne dake jagorancin babban kampani.. Bai kamata a ganka a waje irin nan ba. It won t be good for business and your reputation.

 Enough Kwaise. Nasan ina kalamanki suka dosa.. But this is not the right place to talk about that.. Ki tashi mu tafi gida then we talk..

 Kai hakuri kaje kawai Engr. I don t want to go with you.. Mommy tace cikin Shan k amshi.


Mamaki ya mugun cika Daddy. Shine Kwaise take turning d insa down. Ya baro tulin ayyuka tinda Lawyer d inta ya kirasa ya sanar dashi halin da ake ciki cewa Haidar yazo da matarsa kuma an janye k ara Akan Mommyn.

Yai mugun tsarewa  Haka kika ce.? Fine, ki sani duk direban da yazo ya d aukeki a bakin aikin shi.

Ta dubesa da mamaki  Zaka koreshi aiki dan yazo d aukata.?

 Of course I ll have him fired. Ya bata amsa Kai tsaye.

Mik ewa tai  Shikenan ni zanje na shiga motan haya.. Ta k arashe tana mai mik ewa.


Yai saurin dakatar da ita  Umarni nake baki a matsayina na mijinki.. Idan har zaki bawa matar D anki umarni da tabi mijinta Ashe ke ya kamata ki fara bin umarnin naki mijin.

Yanzu kuma ta nan ya b ullo.? Kenan ya jima da zuwa station din Akan idonsa tace ma Ummul tabi Haidar. Ba don taso ba sai dan babu yanda ta iya haka tabi bayansa kaman rak umi da alkala.

Har suka iso gida daga ita har Daddy fuskokinsu babu walwala babu mai cewa da kowa komai. Abun sai mamaki yake ba ma Daddy wai Kwaise ke banza dashi irin haka. Matar da tsawon zamanta a gidan tin bayan abinda ya faru batada buri face taga itada D anta sun samu attention d insa.



Koda suka isa gida basu tadda motan Haidar can ba. Addu an mommy d aya Allah yasa ba wani wajen Haidar ya kuma kai Ummul ba.

Suna isa Mommy ta bud e k ofa ta fice. Daddy yai saurin fitowa had ida dakatar da ita.

 Kwaise what s with the attitude.? This is not like you..? Ya kike Abu kaman wata yarinya. Abinda bakiyi ba a k uruciya.. Akan Haidar kike duka wad ann abubuwan.? Ina Haidar d in.. Ina yake a nan..? I can t believe you are risking everything& And even our relationship for him.. D an da bai damu dake ba.

Juyowa tai tana dubansa, sai tai murmushi wann karon  Did you say our relationship.? Ta dan kuma girgiza Kai  I thought all you care about is your business.

Cikeda mamaki ya girgiza Kai  Kwaise, amma kinji yanda kike mun magana.?

A hankali ta sadda kanta k asa  Tuba nake. Allah ya huci zuciyarka Engr& . Idan akwai abinda kake buk ata kafin ka koma company.. I ll have it prepared for you.. Dakatar da ita yai da fad in  No, bani buk atar komai.! Yanda yai maganar zaka fahimci ya gama tunzura amma sai Mommy ta murmusa ta dubesa.

 Thank you& for driving me home.. Ta k arashe murmushi saman fuskarta tana mai shigewa.

Daddy ya bi bayanta da kallo. Maiyasa ya d auki shawarin Alhaji Gimba da yace yaje ya dawo da Kwaise gida.. Dan lokacin da Lawyer d insa ya sanar dashi halin da ake ciki gameda batun case din Mommy suna tare a company da Alhaji Gimba kuma shi ya basa shawarin da yaje ya d auki iyalinsa ya maidata gida, ya tafi da Kansa shi kad ansa ko driver bai bashi shawarin d auka ba. Gashi nan ya baro abinda yake dik irin mahimmanci da yake ba ma aikinsa yazo kwaise tana masa abinda batayi da ba. Ko shiga gidan baiba yai komawarsa company.


Anisa duniya sabuwa, tana zaune parlorn Mommy ta mimmik e k afafu tana bawa ma aikatan gida umarni da order Kai kace itace Madam din gidan Mommy tai Sallama. K iris ya rage Anisa bata saki glass cup d in dake rik e ciki hannunta ba.





SameenaAleeyou=???
*AUREN WATA UKU..!*



*39*





*??Sameena Aleeyou&
'



Sosai Mommy ke kuka sanda suka iso asibitin Anisa na biye da ita itama matsan k wallan take. Hankali tashe Mommy ta nufo hospital staff d in tana tambayar yanda su Haidar suke.

A daidai nan su Daddy da Alhaji Gimba suka fito daga wani k ofa. Dan dama sanda accident d in ya faru company aka k ira aka sanar dasu.

Daddy yai tsaye yana dubanta yanda take kuka sosai Anisa nata kokarin kwantar mata da hankali bayan hospital staff d in sun sanar dasu Haidar da matarsa suna cikin ER Likitoci na kula dasu.

Wayar Daddy ne ta soma ruri. Daga Kampani ake kiransa. Dafe goshinsa yai yana mai lumshe ido sanda yake amsa kiran. Ga dukkan alamun ba labari mai dad i yai receiving cikin wayar ba.

Alhaji Gimba Ya dubesa had ida girgiza kai kad an  Akwai wani abu ne.?

D an furzar da huci Daddy yai  There s been an emergency at the company..

Alhaji Gimba Ya girgiza Kai kad an  Emergency..? Mai ya faru.?

Furzar da huci Daddy ya kuma yi  Ban sani ba Gimba.

Shiru Alhaji Gimba yai yana dubansa. Tunanin sa d aya Engr zai iya tafiya ya bar asibitin musamman da yake Haidar ne a asibitin sanin irin alak ar dake tsakanin Engr d in da ahalinsa. And especially da yake matsala ne ya kunno a Kampaninsa. Ya sani da za a ba ma Engr zab i tsakanin Kampaninsa da D ansa he d always choose his company. A halin yanzu ahalinsa suna buk atar sa fiyeda ko yaushe. Adduarsa Allah yasa kar Engr Ya tafi ya bar ahalinsa cikin yanayin da suka tsinci kansu na jarabawa.

Yana tsaka da tunanin kaman daga sama ya sinkayo muryar Daddy  You go& and take care of things there.

Alhaji Gimba Ya dubesa da mamaki cikin gaza b oye farin cikinsa na decision d in da Engr ya dauka na tsayuwa a asibiti wajen ahalinsa. Hakan na nufin Engr ya zab i D ansa sama da kampaninsa da Kasuwancinsa for the first time. Cikin sauri ya soma jinjina Kai  Kar ka samu damuwa abokina.. zan je na kula da komai a can.. You stay here.. Your family needs you. Ya k arashe cikin k ok arin k arfafa ma Daddy gwiwa Wanda Sam k arfin halinsa ya hana ya nuna tsananin damuwarsa.

Kai dubansa ga yanda su Mommy ke zaune yai bayan Alhaji Gimba ya shige. Anisa sai k ok arin calming d inta take da kalamai masu kwantar da hankali cewa Haidar harma da Ummul zasu samu lafiya. Mik ewa Anisa tai tana duban Mommy wacce har lokacin bata cewa komai sai hawaye dake gangaro mata  I ll.. bring you some water Mommy. Ta k arashe tana mai shigewa.

Bayan Anisa ta shige k uri Daddy yaima Mommy k uri daga nan yanda yake tsaye. Yana kallon yanda take cazgan kuka mai tsuma zuciya. Tin bayan abinda ya faru tsakaninsa da Kwaise zai iya cewa bai sake Jin ya damu da wani damuwa da ya danganceta cikin zuciyarsa ba musamman idan abun ya shafeta ita da D anta ne. Amma yau d in sai yaji har k asan zuciyarsa na jin zafin kukan da Kwaise take. Har cikin zuciyarsa yana so ya k arasa gareta ya rungumeta cikin jikinsa amma sai yana jin bazai iya hakan ba. Lumshe idanunsa yai yana mai barin wajen cikin sauri dan Sam bai son sauraren kukan da take. It hurts him a lot.


A can waje kuwa koda Anisa ta fita sun samu sun keb e da Hisham. Ta kuma dubansa a hasale  You know your IQ doesn t work at all. Waima how many gb akan nan naka..?

Katseta yai kaman zai mak ureta  Don t you dare insult me. It was your idea from the very start.. Kece kika kawo shawarin a shirya masa hatsari.. If there s someone to be blamed here that should be you.

Anisa na huci take nuna sa  Kai addu a kar wani abu ya samu Haidar.. Dan wllhi idan wani abu ya samu Haidar sai na tona maka asiri.!

Murmushi Hisham yake da gefen baki  If that s a threat, I suggest ki ajiye sa zuwa anjima har muji wani yanayi Ummul ke ciki. Dan na miki alk awari idan har wani abu ya sameta.. Zakiyi d andanasanin sanina..! Ya k arashe jijiyoyin fuskarsa suna mimmik ewa.

Anisa ta zaro ido tana duban Hisham cikeda mamakin irin son da yake ma Ummul. furzar da huci tai hadida rausayar da ido dan bazata basa daman ganin gazawarra ba  Let s not waste time pointing fingers at each other.. Bazai taimakemu ba.. I thought da ka shirya hatsarin zaka d auki Ummul ka gudu da ita.. I thought you said you wanted to be with her so badly. Maiyasa kai wasa da damarka. Maiyasa baka saceta ba kowa Ya huta.?! Ta k arashe tana huci.

Murmushi yake da gefen baki yana dubanta  You think I m stupid.? Ya kuma murmusawa yana duban Anisa  To tell you the truth, I was the anonymous person da ya k ira company ya sanar da hatsarin nasu. Ya jinjina Kai yana ci gaba da murmushi  Ina gefe ina kallon komai har yan kwanakwana suka kawo masu dauki.. Daidai da dak ik a guda ban bar wajen ba. I had to make sure sun samu taimako na gaggawa right away.!

Ya kuma murmusawa yana kallon Anisa da ta zama confused tana duban makirci da ya dama nata. Hisham yaci gaba  Alak a mai kyau mai tsafta mai cikeda yarda nake son k ullawa da Ummul Wanda Babu algus cikinsa. And believe me na shirya hakan. Bazan tab a bari ta zargi soyayyar da nake mata ba.. She will come to me willingly.. And she will accept me ba tareda wani ya tilasta mata ba.. Kin fahimta.?!

Anisa ta tsaresa da ido sai kuma ta girgiza kai  I hope it happens very soon.! Tana ida fad in haka tasa Kai ta shige tana huci.

A yanda ta bar Mommy nan ta sameta har lokacin matsan hawaye take cikin yanayi mai nunida tsananin tashin hankali.

Anisa tai saurin sauya fuska had ida daura damuwa saman fuskarta. Ta isa ga Mommy jiki a sanyaye ta zauna gefenta tana mai b alle bottle water d in da ta shigo dashi. Ta mik a ma Mommy a hankali tana fad in  Mommy have some water.

Girgiza mata Kai Mommy tai cikin zuban hawaye  I can t Anisa. Bazan iya ba.. Bazan iya saka komai a bakina ba tareda sanin halinda Haidar da Ummul ke ciki ba.!

Anisa ta maidoda hannunta baya cikin sanyin jiki. Ta d aura hannunta guda saman na Mommy tana k ak alo hawaye  Mommy I know you are strong.. In fact, you are the strongest woman I know.. And you are my inspiration.. But sometimes even the strong ones feel vulnerable.. Because we are human beings&  Anisa tasa hannu ta share hawayen da suka zubo mata sai ka rantse har cikin zuciyarta Abinda take fad i haka ne. Taci gaba  Tada hankali da damuwa dole ne.. But what they need the most now it s our prayers.. Addu o in mu suke buk ata fiyeda komai Mommy.. Especially you.. Sabida ke uwa ce.. Mommy kiyi ma Haidar Addu a.. In sha Allah zasu samu lafiya daga shi har Ummul kinji Mommy.

Hawaye na gangaro ma Mommy sai ta rungume Anisa kuka na kuma zuwa mata. Anisa ta saki murmushin cin nasara da gefen baki. A fili kuwa fad i take  I m here for you Mommy.. I m here..!

A haka Anisa taci gaba da k arfafa ma Mommy gwiwa Har kawo zuwa fitowan wani Dr daga hanyar da zai sadaka da ER. Yana tafe yana zame safar hannunsa.

Cikin sauri Mommy ta mik e Anisa na biyeda ita suka nufi Likitan.

Daddy Wanda shima yaga fitowan Likitan zai nufesa kenan yaga Mommy ta rigasa. Sai yaja Ya dakata Ya tsaya daga bayansu.

 Dr how s my son and his wife..? How are they doing..? Can I see them now.. Can I see my son now.. Please tell me.. Ta k arashe cikin tsananin kid imewa.

Dr ya dan girgiza Kai yana duban yanda ta rikice sosai. Ga mutum mai shekaru da Ya d an soma ja is not good for their health.

Karaf Likitan ya had a ido da Daddy dake daga gefe. A hankali Daddy ya girgiza masa kai had ida masa alama da ido alamun kar Ya fad i wani abinda zai k ara mata tashin hankali.

Dr ya dan murmusa yace  Kar ki samu damuwa Hajiya.. D anki harma da matarsa na Miki alk awari suna samu kyakkyawan kulawa. And fortunately matarsa ta riga ta farka tana d akin hutu. Shima munada yak inin in a couple of hours zamu turasa d akin hutu cikin yardar Ubangiji. There s nothing to be worried about.

Relief ya nuna saman fuskarsa Mommy. Ta soma jinjina kai  Da gaske Dr. Yarana are out of danger.. Zasu samu lafiya.. Ta dubi Anisa dake sakar mata murmushin nuna jin dadi  Zasu samu lafiya in sha Allah.

Ta juyo ta dubi Likitan dake nan tsaye gabansu  Zamu iya ganin Ummul.

Dr ya jinjina mata kai a hankali  Of course you can.. This way please. Ya k arashe yana nuna mata hanya.

Mommy ta jinjina kai tana mai shigewa Anisa na biyeda ita.

Bayan Sun shige Dr da Daddy suka keb e a ofishin Likitan.

Dr ya dubi Daddy yace  To be honest, I couldn t tell your wife the real condition of your son.

Daddy ya zuba masa ido. Sai Ya girgiza kai kad an  Tell me his condition, Dr.

Dr ya jinjina Kai kad an  He s lost a lot of blood.. But.. Zamu iya cewa he s responding well. That s why we moved him to the ICU& Amma.. Sai ya d anyi shiru yana duban Daddy kafin ya girgiza Kai kad an yaci gaba  Komai zai iya faruwa.. Because the first 24hrs is critical.. Let s just pray he wakes up before then. Otherwise, we don t know what might happen. Ya k arashe yana duban Daddy hadida

46 / 52