ABINDA KE FARUWA HAUSA NOVELS BY YAR JINGAU

Author :  Yar Jingau Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   11 / 31

30K to 33K   out of 92.1K words

kamo hannunta sannan na nunata da Dan yatsa nace kinyi nafarko kinyi nakarshe Dan Haka duk randa Kika dawo Zaki Gane kurenki inkunne yaji,


Babace tata ho tana fada kefa ba,a hada hanyar arziki dake saikin nuna hali ita wannan din kisan wace ?

to uwar yarsa ce Dan haka kinutsu kisan inda kanki Yake basa,ar yinki bace Banda ma kaddara ta wada Aida tini itace agidannan to dake Allah yayi sai Yar tafara zuwa kantazo gidan shiyasa abubuwa suka biyo baya Dan Haka inkinkayi Wasa zata maye gurbinki Yar nema,

Ni banfahimci zancantaba nidai nasan saurayi na aura Bai taba cemin yayi aureba balle ace har da ya to Kuma tace dake Yar Allah ya nufa ta fara zuwa kafin auran tome hakan ke nufine?


*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU* *INHAR KUNASO NACIGABA*

🀝 *DAGA ALKALAMIN* *YAR MUTANAN JINGAU* πŸ™‹



[21/01 Γ  12:09] +234 703 197 3585: πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€




😨😨😨😨😨😨



πŸ™ *ABINDA KE FARUWA* πŸ™

*_PART_ 2*

*LABARI DA RUBUTAWA*

*BY*


🀝 *FAUZIYYA AUWALU* *ALIN BABA JINGAU* πŸ™‹



*πŸ…Ώ33(G FOR GENERALLY)*



🌈 *KAINUWA WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝





nace auho yanzu naji Batu kace har yace dakai shiyasa baka damu da rashin tawa haihuwar ba dama kataba aure baka gayaminba ,

danasani wallahi kozaka hadiyi allura bazan aurekaba Dan bansan meya rabaka da itaba,

Shiru yayi baice komaiba sai dauke kansa dayayi gefe ,

Babace tace karki aureshin Mana wayayi asara nasan datini kinacan har yanzu kin rasa mashinshini ,kina nufin bazawari kika aura to ahir dinki kaddarace tawada masa dabata wuce Kan kowaba in kina iya hakurin zama dashi kiyi danma tace kawo yar zatayi itama aure zatayi inkuma bahakaba kinemi mafuta,

Innnalillahi kallonsa nayi kallon danasani da takaici ban iya cewa komaiba sai cije lebe da nakeyi Ina murza yan yatsuna kada Kai nayi nashige daki ,

shiko Ina kasa yashige domin baba ta tona Masa asiri soyayi ya lallaba arabu lafiya batare da Zainab din tasan komaiba balle dayaga yanzu Bata yankayansa dashi da Babu duk daya yanzunma Bata kureba yasan yadda zayyi Mata,


Itako tana cikin daki tasaka wannan ta kwance wannan to me hakan ke nufi da mazinaci take zaune kenan zarginta na kwanakin baya ya tabbata kenan sanda Yake raba dare a waje ,


Mazinaci, mazinaci,to kenan hadisinnan Yana tafe akansu kenan itamasai anyiwa nasu yayan tinda yaje yataba yayan wasu ,dafe Kai tayi to meye mafita,


Wata zuciyar tace Mata kirabu dashi wata Kuma tace to in ma ta rabu dashi tasan Kuma wazata fadawa tofa meye mafita gaskiya Ina bukatar shawara gashi Kuma niba kowa nasani a unguwar ba bana Shiga gidan kowa gashi bawasu kawaye ne Daniba Kai dolefa asami Mafita Dan bazan iyabawa kaina shawarar data daceba,

Tana cikin tinaninne ya kwala Mata kira yitayi kamar bataji Shiba sai Kuma ta amsa tare da mikewa tatafi Kiran,

Hannu ya Miko Mata soyake ta temaka Masa zai Shiga toilet ,


Tace ranata yawace da ita agurinku Dan bakai kadaiba har wadanda basa sona amma hakan bayasawa aki neman tozartani ,

bazan jureba in mutum yanason Zama lafiya Dani karyashiga gonata inba Hakaba zankai karar mutum gurin Allah karinga tinawa dasakamakon dayayimin a gareka Wannan jiyyarma ta isheka ishara Inka Kuma neman tozartani to ba nice Zan kwancikiba Kaine da magoya bayanka wannan shine zancena dazanyimaka cikin aminci,



Hannu ta Mika masa yarike ta taimaka masa zuwa toilet tana zaune bakin kofar dakinsu tasa kujera wai iska takesha gefenta radio ce tana sauraran labarai binsu tayi da kallo tare da tabe baki tace ayimasa ahankali kar,akara karyaminshi,

Batace komaiba taci gaba dayimar jagora harsaida yagama abinda Yake tasake dawo dashi Bata zaunaba cigaba tayi da aikinta dama kayan daure daurenta sun kare Haka duk tadaurasu Dan kwana biyuma kayan cinikin nata sunyi sanyi andan cinye kudin a agida

Mikewa tayi tashiga cikin dakin Yana zaune jugum dashi sai gyangyadi dayake neman. Kwasheshi tace zansami yankudadena da,akaranta inason za,a siyomi Mai bakudin agurina,

Kibari ayimana albashi zanbaki kudinki inasane,

Nace gaskiya bazan iya jiraba cewa kayi kankasami me ciro maka nikuma gashi amfani zandasu,


To yanzu Kinga nasami Wanda Zai cirominne balle kice zakiyi magana kozan hanaki Naga kudinnan bani kadai naciba balle kitsaya neman kureni kunma fini amfana dasu toma nawane kudinnaki da kike wannan maganar?


E lallai kuwa hakanma yayi ai tambarinku ne in mutum yayi magana Kuma akirashi da suna nadabam Dan Haka nikudi banaci bane baka bani naka Nima bani baka nawa in ma Babu me dakkoma ka,
Toni abani etm din tare da pin number ba abinda zai kwacemin Nima na iya curowa ,

Ni ba magana nace kitsaya yiminba har nawane kudinnaki ?


Hannu namika gefensa nadakko takarda namika Masa nace ya wuce lissafi ga tabbas arubuce ,


Bayan yagama dubawane yahau sababi bansan zancanba kiyimin dalla Dalla balance din yayi yawa kiyimin bayani
Mikewa nayi nace dake kafinni zurfi abokon kowanne inka duba zakaga ranar dakace ayi amfani dashi dadai bangaren addinine da nafika zakewa Dan Haka kabani kudina Kuma Rance yakare bare wataran kayimin sakiyar daba ruwa acukinta,


Bayan faruwar abubuwa da dama ciki kuwa harda daukewar kafar mardiyya kwata kwata agidan ga wata zazzafar kiyayya data sauka tsakanin umma da danta yanzu hakama anwayi gari. Umma ta tattara Yan kayanta Tabar gidan tare da taimakon megadi wani Dan karamin gida take hayar falle guda ta tare shiyayi Mata hanyar gidan dam iya karshen taimakon dazai Mata kenan inda yabarta tafuta ba,asan inda zataba Dan yayi yayi takoma gidan taki an wayi gari ko Mai sunan sabo taji sai ranta ya baci bataso Rashin so kuwa na karshe,

Yanzu budurun da ameera ake taso itama ta tsere da kafafuwanta Amma sai kannanta suka Bata hakuri tare da cewar inta tafi batayiwa umma adalciba tazauna akai karshen game din da ita,


Amma fa tana cikin tasku matsib ,takura tana fuskantarsu ga sadiya shikansa mijin batada dama gareshi inko Allah yasa yashigo dakinta to kuwa sadiya batanan shinefa zai dawo gida a tsorace yayi abinda zayyi yafuce ko wanka bayayi Haka Yake tafiya gudun kartazo taganshi,


Haka take ta hakuri tare neman kyauta tamasa amma shi dakema baya cikin nutsuwarsa baima San tanayiba intasami dama yasaci jiki yashigo takan takura Masa gurin bashi ruwan addu,oin karya asiri wani lokacin yakanji. Kamar Yana cikin wani hali har yakan Dan dage da addu,a ammafa sadiya tana fuskanta labari sai Kuma yakara Shan banban,

Tabangaren sadiya kuwa komai Yana tafiya dai dai matsalarta daya ameera amma itama Bata wani dauketa a matsalaba danbawani amfanine da itaba wadaka take domin kudi tasamesu sai abinda takeso take dasu yoshima mekudin ana abinda akeso dashi balle Kuma kudinsa yanzu Haka wani cikinne da ita Dan ta yaye wanda take goyo wato Khalid yawonsa Yake ko Ina damin yasami abinda yara keso gata kula da Jin dadi bakwaba ba hantara sai abinda yakeso yakeyi gashi jininsu yahadu da ameera tanasonsa kobadan uwarsa ko ubansaba itadin masoyiyar yarace balle Kuma jinin umma takance Dole insoshi domin umma abar soce halaccinta meyawa ga Wanda ya mu,amulanceta,


Bata Gane kanta kwanannan wani ciwon marane Yake damunta ga yawan bacci gashi komai dare saita tashi tabukaci abinci batajurewa ace sai ta dimama komai sanyinsa Haka takeci,

Babbar mace hakima,

Sadiya kenan nannyn khalid take kwalawa kira wai fitsari yayi za,asa ruwa shine take nemanta Haka kamar wdda kunama ta harba dasaurinta ta taho kamar zata kifa tace gani anti,


Wai Dan ubanki ban Hana kina barmin yaro ba pampers ba yazo ya isheni da futsare futsare ko ubankine Yake siya Kika isheni wallahi Zan sallameki,



Kiyi hakuri anti zankiyaye bansan yafutoba bazan karaba,

Tsaki tayi tace inkin shiryashi kizo kijiyomin motsin tinkiyata najita shiru kwama biyu koyan Rashin kunyarne babu kartayi Mana mushe agida bamusaniba,


*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU INHAR* *KUNASO NACIGABA*


🀝 *DAGA ALKALAMIN* *YAR MUTANAN JINGAU* πŸ™‹
[21/01 Γ  12:09] +234 703 197 3585: πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€



.

😨😨😨😨😨😨




πŸ™ *ABINDA KE* *FARUWA* πŸ™

*_PART 2_*


*LABARI DA RUBUTAWA*


*BY*


🀝 *FAUZIYYA AUWALU* *ALIN BABA JINGAU* πŸ™‹

*πŸ…Ώ34(H FOR* *HUNGRY* )



🌈 *KAINUWA WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝





bayan tagama shirya yaronne tasashi abaya sannan tatafi aiken uwar dakinnata wato gano Mata ameera ,


Sanda tai sallama cikin falon akwance taganta tayi rubda ciki duk tabata jikinta da amai kanta tayi dasauri tana tambayarta lafiya?

Bata iya bata amsaba sai hannunta data mika Mata domin neman taimako ,

Rukota tayi Dakar ta iya dagata bandaki takaita sannan tazuba Mata ruwa tawanke jikin futowa tayi tagyara mata gurin cikin mintoci tagyara ko Ina ,

Dakar ta iya futowa daga toilet din tana rike da mararta dasauri nannyn Khalid takai Mata dauki Akan kujera tazaunar da ita,



Tace kozakici wani abunne?

Dakar takuma daga kanta tace shayi Zaki hadamin Amma karkisa madara kitemaka kiyi dasauri kar tabiyoki baki baniba yunwa nakeji,


Goyon bayanta ta gyara domin Taji dadin yin aikin,
Indomie tadan tafasa Mata taji attaruhu da albasa sannan tazubo Mata ruwan Lipton Wanda tadan matsa Mata lemon tsami,

Darawar jiki take kai abincin bakinta Dan rabonta da abinci tun jiya da safe sai dazu data tashi Dakar tadakko ragowar lemo a fridge Tasha shine sanadin daya hautsina Mata ciki harta dinga kyalaya amai harya kaita dagalabaita Wanda Kuma tarasa mataimaki Saida Allah yaturo Mata ita yanzu,


Sallamatayi Mata zata tafi ,tace yau Banga danaba nagama kamar bacci yake ko?

E wanka nayi Masa shine nagoyashi ,

Aikam gashinan Ina mamansa kice Ina gaisheta,

Tom zangaya Mata,

Sanda tashiga sadiyarce zaune tana cin tufa wayace akunnanta tana ta dariya itada aminiyane take kumayi Mata albishir din malam yace Batada matsala in ma akwai Bai wuce ameera ba gashi Kuma sunrasa yadda zasuyi da ita,


Tace Allah kuwa amiyata badan Ina kallon Rashin amfaninta agidannanba datini tabar gidan da ukubata shegiyar yarinya da ita da Babu duk daya Amma tabar gidan taki Amma zankara takura Mata kodan tabar gidan bansan matsalsr da Yake hangominba,


Tadaya bangaran aminiyarce take cewa towai Shi jelar Taki yasaketa Mana kisashi Dole yarabu da ita nikaina banson zamanta agidan domin Ina hangomiki wani,


Kamar mefa? Ta tambaya dasauri,


Zuwan danayi gidan shekaranjiya kallon me yaron ciki nayi mata Kuma zakice nagaya miki,

He he he shewa tasaka tace Allah nadawo inji barawon me ake cewa niyar Gidan babana yo ciki ajikinta aisai dai intabar gidan inama taga mijin balle yatabata har tsautsayi yashiga dankin san barin wata tayomin sirki cikin gidana tsautsayine babba kuwa,


Tace to ai shikenan Zan shigo insha allah,

Tom shikenan sai naganki inzaki taho kibiya ta gidan me magungunan matannan zata baki sako kikawo min,

Uhm kaji manyammu da alama anji dadin harka dasu ake neman wasu,

Kedai Bari aminiyata ai nibantaba using insert naji dadinsaba irin wanda tabaniba Amma naji ijina Saida Nayi shanya Dan Saida nadinga danasani Amma yanzu komai yawuce Karin irinsa nake nema,


Hhhhh lallai ko Niko Kinga irin wannan Baya burgeni kodan tsaron lafiyata ,

Ke banni kawai ninasan abinda maganin yajanyo min gurin me hause hhh Dan Haka battaga matsalarnan ke kikasanta Dan Haka sai kinzo,


Ke Kuma da Kika kakkafeni da Ido kamar na tsohuwar mayyafa lafiya,

A,a anti dama Aiken dakika yiminne ,

Wane aike nayi Miki kiketa inda inda?

Gurin anti ameera dakika ce inje ingano danaje natarar da ita batada lafiya sosai har Saida nataimaka Mata,


Wayasaki ban hanaki Shiga gurintaba munafuka meyake damunta uwar asugwi?



Nima bansaniba Amma dai duk tabata gurin da amai Kuma kotsayiwa Bata iyawa Naga kamarma ciwon ciki takeyi,


Dafe kirgi tayi tareda mikewa tsaye tace amai?
amai yanzun amantake ?

A,a aitadena abinci takeci,


Wani abune yadarsu azuciyarta sai kuma tayi murmushi tace hakanma bazayyiwuba,


Alhaji sabone yayi sallama Yashigo kallon nany din tayi ita Kuma tajuya tashige dakinta gudun masifar uwar dakinnata Wanda inba Dan dole ba Babu abinda zaisa tazauna adinga zaginta da takurata,


Zama yayi Yana jijjiga kansa domin tinda yashigo gidan yaji Yana da Sha,awar kallon kofar dazata sadashi da ummansa Amma Kuma daya himmatu gurin yin hakan sai yaji Kan yayi Masa gingiringim,

Tace habibina wani abunne Naga kadafe Kai?


Bakomai banajin dadine,

Dagowa yayi Yana kallonta idonsa ne yasauka Kan tudun cikinta yayi murmushi yace Wannan Karan Allah yasa ki haifi mace ko kiyomin Yan biyu ko ,



Kallo ta watsa Masa me tattare da ma,anoni tace aini insha Allah har ingama haihuwata namiji Zan Haifa Dan bana bukatar mace,

Yakuma kallonta yace shikenan ai dama ummata nakeso inwa takwara,

Ido ta zuba Masa tanason gano wani Abu Dan rabonsa daya kira sunan umma ma ta manta ,tace wacce umma kuma ?


Yace ummata Mana inada watane bayanta,

Tace Babu kuwa ice ko kaleka kungaisa ne shiyasa kake zancan yimata takwara,


Shiru yayi yana tinani yace mungaisa mungaisa ,mungaisa, aikuwa nadena zuwa ingaisheta sai Kuma yatina tsoro take bashi mezaisa ya maje yazo Yana furgita,


Tace dama Nima inaso indan lekata taso muje(tanasone tagwadashi taga ko aikinne yafara lalacewa)

Yace kyaleta tsoro wallahi take bani batta kawai banason inzo Ina kasa bacci,


Baki tatabe tace aishikenan ,dama inason wasu Yan kudine agunka inason zanfara business tona hannuna bazasi isheniba ,

Yace konawa kikeso Zaki samu domin dama danke nake nemana keda iyalinki inbadan hakaba datini na zauna gu daya Wanda nake dasu sun isheni rayuwa,


Murmushi tayi tare da Kara manne Masa tace shiyasa nake Kara kulawa dakai tare da tattalinka nasan nidin dankai akayoni kaima Kuma nawane nikadai,



Bangaran umma kuwa ta mikawa Allah komai tasan bamayyi saishi addu,a takeyi kamar ba gobe dangani take anrabata da danta shikenan ba lallai ya dawo hankalinsa ba gashi ayanzune tafi bukatarsa inbanda taimakon data ke samu gurin megadi da tini tarasa abincin dazataci,

Shine wani lokacin yakan Dan saci jiki yadebo Mata abinci agidan da tana kin karba sai da ya nuna mata karbarce mafita domin shikansa bashida sama da Hakan,


Mardiyya kuwa ko Sha,awar zuwa gidan yayannata batayi bare tayi tinanin halinda ake ciki Saida umma tawanke jiki taje gidannata sannan tasan ma bata gidan Yaya sabon wani malamin makaranta suka samu tare da yimasa bayani yace komai yin Allah ne amma kaddararsa mezafice za,ayi addu,a insha allah komai zai Zama kamar ba,ayiba,

Godiya suka yimasa sannan suka bashi saraka sukatafi,



Ruwa nakawo musu Amma bawacce ta taba ruwan Sai kallona dasukeyi,

Nace bara nakarasa abinci nasan kunkwaso Rana ga yinwar makaranta kunkwaso,

Rukayya ce ta kalleni tace meyake faruwane domin Naga kinsauya damuwa ta bayyana gareki,

Nace zan sanar muku kodan neman mafita Amma sai mun Dora a inda muka tsaya rannan,

Nace rukayya meye *ABINDA KE FARUWA* acikin gidanki domin muhadu musamowa kanmu mafita?



*INA BUKATAR* *COMMENT DINKU* *NA* *ROKEKU INHAR KUNASO* *NACIDABA*

🀝 *DAGA ALKALAMIN YAR MUTANAN JINGAUπŸ™‹*
[21/01 Γ  12:09] +234 703 197 3585: πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€





😨😨😨😨😨😨




πŸ™ *ABINDA KE FARUWA* πŸ™


*_PART 2_*

*LABARI DA RUBUTAWA*


*BY*


🀝 *FAUZIYYA AUWALU* *ALIN BABA JINGAU* πŸ™‹



*πŸ…Ώ35(I FOR* *INTO)*




🌈 *KAINUWA WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝





Rukayya ce tanisa taja wata doguwar ajiyar zuciya sannan tasaki murmushi tace nifa abin Yana girmamani shiyasa wani time din sai nakan dora abin amatsayin dama ni Allah ya dorawa dukkanin wata wahalata data yayana Dan in Ina tinawa inada mataimaki komai tsayamin Yake cak nakasa tabuka komai acikin gidana tofa alokacin yarana ma sukansan sukansu babansu baitsaya musuba shiyasa kawai nadauki dawainiyar Daba tawaba na aza akaina,


Da babana da babansa ciki daya suke sanda ya nuna Yana sona ba Bata lokaci akayi komai aka gama sannan banfi shekara goma Sha bakwaiba Danko secondary bangama Haka akayankeni inaji Ina kallo ga kaunar karatuna araina banida da zabi akayimin aure,


Anzubamin Kaya nayar gata domin nidin rukona a hannun yayar babata natashi tofa ita kanta kayan datayimin abin kallone balle na iyayena matsalar daya ce gidan haya ashi nawayi gari Kuma nayi rayuwa aciki me wahala,

Sana,ar tasa dai Yan buge buge ne tin Ina amarya Bai dauke min komaiba Haka nake Yan sana o,in cikin gida danaga sudin sunmin kadan sai nahada dasana,ar kitso indai nasaka kujera tin karfe goma nakan Kai biyar na yamma Ina Abu daya Dan Allah yatara min mutane Ina Kuma samu har natara inyi sauran bukatuna ,


Ganin Haka sai Yakuma sakar min wani bangaren bandamuba domin nikadaice balle ince bazan iyaba sana,ar tasa dai banace ga tsayayyiyaba Amma dai nasan wani lokacin karfe goman dare ma inya amsa waya yakance min bara yaje yadawo aikine yasamu ,haka zai wanke jikinsa kamar sabon ango yafuce Yana kamshin tirare ,uhm nifama lokacin abinda Yake dauremin Kai dashi duk wata naira dazata shigo Masa shidai yase takalmi hula da shaddodi innayi Masa magana yakance kudinki ko nawa ko sokike nayi yawo da matattun Kaya shiyasa Koda yaushe Zaki ganshi kamar sabon ango saboda kwalliya,


Alokacinne nasami ciki Haka nasha wuyata ta rainon cikin bawata kulawa insha murkususuna ingama sai dai in Allah yasa yananan yabini da sannu wai zancen magani kuwa Ina ai babushi balle temako da sunan inje awo uhm,


Wallahi Haka na haihu ko atamfa guda daya baiminba gashi dai Dan uwanane Kuma hakan Bai Hana yataba zumuncinmu ba Dan komai akaganni dashi tafanninsu sai kiji ana Hamza yatsayamin domin yadda yake Koda yaushe fes dashi bayadda za,ayi ayarda da cewa baya yimin komai Haka muka lallaba nida babata da Yan uwana muka yi abinda yasamu Dan da ummata tayiwa babanmu magana ma cewa yayi rainuwace kawai yasan bayadda za,ayi ace mutum ayi Masa haihuwa yakasa you abinda Yake kansa balle kuma Yar uwarsa ce bayason abinda zaitaba musu zumunci Dan haka mukiyayeshi inba Kuma neman hadashi akeyi da Yan uwansa ba,


Tofa haka ake rayuwar inzai futa yabani abinda ya sawwaka banida damar magana inma nayi bani da amsa in ma nasamu amsa bamai kyaubace domin mutum ne shi me izza jinsa Yake kamar yafi kowa ,

Shekarar da za,abiya haya tazagayo Kuma juyin duniya yasamo kudin biya Babu to mutum ba adani bama yatinanin gidan banasa bane balle yatanadi irin ranar,

Munaji muna gani akatashe mu

11 / 31