Author : Yar Jingau Category : Romantic Hausa Novels
bamukuma da ikon komawa wani gidan da Babu kudin biya,
Gidanmu na tattara Yan kayana nasami akori kura nazuba ,
Da furgici akayo kaina ana neman ba,asi banida amsar data wuce nace korarmu akayi agidan haya,
Sai da nashafe wata guda agida sannan nabiyo bayana da akasashi gaba da tambaya cewa yayi tindaga sanda nataho akayomasa waya cewar ana nemansa wani aiki yasamu shiyasa yatafi Kuma sai jiya yadawo ,
Ba wani mataki da,aka dauka da yawuce babanmu dayace to take yakara cigiyar gidan dazamu koma Dan zaman yayi nisa ayi kokarin Nemo wani ,
Da mita yashiga gidansu mahaifiyarsa ce ta KE tambayar sa lafiya,
Yo daga naje duba rukayya gidansu shine ta inda suka Shiga batanan suke futaba wai nasamo kudin dazan Nemo wani gidan ta koma wai zaman yayi nisa yoni wallahi inbanda zumunci da tini ma narabu da ita kana kokarinka amma basa gani Haka a haihuwar nan duk inda nayi sai abini da Ido ba,aganin kokarinsa nayi wannan katuwar akuyar da nayanka bawanda yayimin godiya karshema naman da, akabani Dan haushi koci banyiba.....ai Hamza kagama magana karka rabu da ita kodan zumunci kawai ka Kara hakuri yanzu yadda za,ayi Inka koma kace Mata ta tattara kayanta tadawo Nan da zama duk sanda kasami kudin kasamo gidan da zaku koma kaga karufe bakinsu bawanda zai Kuma you maka maganar gida ai shikenan ko,
to Kuma inta dawo wanna dakin zata zauna Ina Babu daki dayayi saura agidannan ?
Yo Saida safayar daki zatazo tazo muhadu Dani da ita da yara muzauna kafin Allah ya hore maka , kaga kawuce asakeyi maka zancen Sami gida,
Uhm uhm intakaice muku Saida nashafe shekara daya adakin babarsu Babu abinda banganiba akwai sanda zanwayi gari Banda ko kwandala kuma banida Wanda zaiban shidin Yana takama Aiza,abani abinci agidansu yamanta da naauyin da Allah yadora Masa nawa akansa ,
sannan yasamo gidan haya mu biyar ne agidan ke ninaga kalubale Ashe Haka gidan haya Yake Koda layin bandaki akabarki Bala,I ne ballantana Kota ina ba dadi bakuma tasake zani ba Haka natara Masa yara biyar duk cikin kunci da wahalhalu Kuma har kawo I lokacin duk haihuwar danakeyi banci atamfa ba Dan baitaba yiminba sukansu yayan ninake dawainiya tare da Yan uwana ga wulakanci nadanginsa kamar Babu wani zumunci atare damu Kuma har lokacin sana,ar dai Haka take Babu takamaimai dinta sai futar Daren da narasa Kota meye Kuma Bai fasa dinkunan dayakeba harma abin yafi nada Dan akwai sanda nakirga takalmansa sukansu sai da nasha mamaki karshe gana most go guda nahade Masa su sutturu kuwa bazasu irguba inkika ganni bazakice nice matarsa ba ,dama danaga basarki sai Allah tini nakoma makarntar asabar da lahadi kuma cikin ikon Allah nake rainon Yaya na nake Kuma karatu ammafa inkika Shiga dakina kamar na tsohuwar mahaukaciya Dan banida nutsuwa kokadan duk wannan Kayan da,aka zubamin babusu muncinye kayan sawarmu ma acikin robobin wanka suke wasu Kuma ajakunkuna ,
Nakanyi murna innatashi dashinkafa domin nasan kafin lokacin cin abincin Allah zai kawo Yan kitso zamu Sami na Mai da gawayi,
Kuma ahakafa wata shekarar sai dai inhada kudaden hannuna inbiya Mana haya domin inna Bari bantanada ba wulakancine Yake biyo baya,
Gashi gidan Mani sonake mutashi domin bandakin yacika ga wani ruwan kazanta dayake taruwa inzaka shiga Dole ka tsuguna akai shiyasa ma kowa yadena Shiga sai fo muka siya duk me bukata sai tayi adakinta ta rufe tazo ta zubar Haka kowa Yake,
Danaga shi Babu abinda yadameshi saina hada kayayyakina nadora akura banzame ko inaba sai gidan yayar babarmu wadda tarikeni shikuwa tsakanin kayansa datakalma da hula Wallahi kura biyu akayi nace aje akai Masa gidansu danbani da inda Zan zubasu,
Sai da nashafe wata takwas agidan Ina sana,ar kitso da kunshi harsai da natara kudin dazan biya na haya akasamo Mana wani Dan karamin gida muka koma Kuma bakunya sai gashi yabiyoni ,
Alokacin Kuma duk wata nasara nasameta domin nakammala karatuna harzuwa N,C,E.aiki nake nema tukuru narasa daga bayane ma nasami wata hanya akacemin inbada dubu dari Zan Sami offer Aiko narasa yadda zanyi duk wata hanya narasa sai nayi wata shahada katin dashi nabugo nadinga aikawa makwabta cewar inayin dashi Dan dauka da Dan Kati Kan kice meye wannan nasami customers duk Wanda yace yanason dauka sai ince ankama sai da nahada kudin mutane dayawa aguna cikin sadaukarwa da neman yardar ubangiji da neman mafita na bayar da kundin dabanawa ba,
Dake Allah ya amunce cikin wata biyu saiga offer tasamu nayi godiya nayi sijjadar guri Allah ,
Daganin nasami aiki Kuma sai yafara kafa dokokin in har aikin nakeso saidai inraba albashin biyu inbashi rabi wohohoo namiji namiji uhm kudai kibari ba anan mamakin yakeba, ba anan aikinnasa Yake futowaba sai da nawayi gari.
*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU INHAR KUNASO NACIGABA*
🤝 *DAGA ALKALAMIN* *YAR* *MUTANAN JINGAU* 🙋
[21/01 à 12:09] +234 703 197 3585: 🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀
🤦♀
😨😨😨😨😨😨
🙏 *ABINDA KE FARUWA* 🙏
*_PART 2_*
*LABARI DA RUBUTAWA*
*BY*
🤝 *FAUZIYYA AUWALU* *ALIN BABA JINGAU* 🙋
*🅿36(J FOR* *JUDGEMENT)*
🌈 *KAINUWA WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🤝
Saida aka wayi gari Yan hisba sun kamashi cikin dare yadda abin yafaru shine,
Misalin karfe goma da rabi muna zaune muna hira Danni har gyangyadi yafara ibata,
Wayarsa ce tayi Kara nakai hannu Zan dakko inmika Masa dasaurinsa yadakatar Dani Kan banace kidena tabamin wayaba bakiji ba kenan Amma kikiyaye sabida gaba,
Bance Masa komaiba yadauka yafuta ,cikin mintina yadawo yace inhada Masa ruwan wanka aikine yasamu yanzu zasuje su sauke Kaya ,
Nariga nasaba dama bance Masa komaiba harya Gama shirinsa yadauki hula zaisa,
abubuwa nadinga rayawa araina ciki ko harda cewar wane irin aikine Haka dasai andauki wanka wai sannan za,ace za,a tafi sauke kaya inkuma nayi Masa magana cin mutunci yabiyo baya ,
Har yakai bakin kofa natsayar dashi nace waini Dan Allah intambayeka ?
Hannu yadaga min yace kindai so kitsayar dani nasan Kuma bazai wuce Akan futa taba to inma itace ki adana zancenki inkuma wani abunne kibari sai nadawo,
Nace kasani kenan tinda baka da lokacina to katafi da wannan duk inda kake akwai Allah karinga kiyayarsa Dan gudun hukuncinsa mezafi Dan zuciyata tariga tagama Dena yarda dakai akwai abunda nake tinani akanka,
Au sai dai kinbatamin Rai kenan Zan futa daga gidannan ko duk abinda zaki tinani kiyi nayi din Ina kanyi kuma inma wani Abu kike tinanin inayi innayi akwai aibune baki kallekiba Kuma baki sake kallonaba nidin ajinki ne Wanda innace ke matatace sai an tausayamin Dan haka bake bashiga Al,amurana inkunne yaji toninkuma kinki Toda Zan dau mummunan mataki akanki, Dan wallahi aikin da kike takama kinfarashi tsaf Zan Hana dama tana sama tana kasane sonake ayi muku salary Naga Zaki Raba kibani nawa kokuwa sannan ne zakiga abinda zanyi,
Nakasa cewa komai tsabar bacinrai Haka yasa Kai zai fuce yabarni da bakin ciki bansan sanda natare gabansa ba nace ,
Yo saime dukkanin matakanka kadade baka daukesuba aciki wannene banganiba bakantamin da kake kokuwa ,ko Kuma daukar nauyina da Allah yadora maka wanne zaka Kara daga ciki kadade baka Kara matsamin lambaba karshe dai kace baka aurena saime nace saime aini tini nagama dakai,
Dakai da Babu nidik daya nadaukeka Dan Allah kace min karnayi aikin kaga inzanfasa meye acikin rayuwar dakai inbanda tauye hakki tafiya Kuma kafi ruwa gudu futa inbadan Allah kakeyintaba Allah yayimin maganinka azzalumi metauye hakkin da Allah yadora masa,
Fuskarsace tayi bakikkirin da tarin bacin rai yadaga harshensa zayyi magana amma sai yarufe bakin yasaka kansa gaba yayi waje ,
Ashe bansaniba akwai ma ganganu fal a cikina sai da ya tsokanoni Haka nazauna nikadai inata mita karshe da abin yaci tura gashi bamai tayani sai na kundundune nasaki kukan bacin rai,
Hargari yawaye baidawo ba dake Ina cikin takaicinsa kotakai banbiba Saida yashafe kwa a uku ba labarinsa shima bawai nadamu bane mahaifiyarsa ce tazo cigiyarsa wai kwanansa uku baije yagaisheta ba Kuma ance ba,a ganinsa,
Nace Nima rabona dashi tinda yatafi sauke Kaya yau kwana uku kenan ,
Aiko Ina wuta tasakani Kai ba itaba kowa ma said yayo kaina har kwana uku da futarsa ace Bai dawoba Kuma ban gayawa kowa ,sai gamu kowa da zaman tagumi tsinuwa nacita agun Yan uwansa harda masu cewa muguntace sonake yamutu nahuta dama sunsan bakaunarsa nakeba,
Da aka matsa da nema sai gashi antsintoshi a office din Yan hisba abun takaicin wai da yanmata biyu aka kamashi a wani gida bayan sunci uwar caca sun koshi ,
shine ma harya ciyo su a caca wani Dan uwar dayanne bashida kudin da zaisaka to dake tazame musu masifa shine yasaka budurwarsa shine yacinye aka kuma saka Masa wata itama yacinye tofa suna tsakar da hayaniyane suka duro musu Basu shiryaba,
Kowa yasha mamaki Dakar suka bada belinsa tare da saka Masa dokoki,
Damani ko danaji labari na aza za,ayi Haka domin biri yayi Kama da mutum, dukkanin sabgoginsa na riga nacire hannuna akansu dama bawani muhimmancine daniba agareshi saina Kara janye jikina Haka yarana dama tsakanisu abba Ina kwana abba sannida zuwa Babu shakuwa agaresu baisan ciwon suba ko makaranta har lokacin ba yaron dayasaka nikuma sannan Ina fama da nawa karatun,
hakan dayagani Kuma sai ya koma rara gefe neman shiri Yake tukuru sai neman hanyar dazai kyau tatamin Yake nikuma duk abinda zayyi baya burgeni Dan bansaba ba muna tsaka da Haka ne akayi Mana first salary Aiko Yakuma mannemin lallabani yakeyi kamar zai maidani ciki dadin baki kuwa kamar dankama wai badan halinsaba nadinga bashi Rabin kudin kodan dawainiyar gida asamu arage,
Nace daga ciki waccece taka indan itace nayafe kabari in mukaje lahira Allah ya futar maka da hakkin Dana tauyeka,
Haka yagama nacinsa ko kallo Bai isheniba daga karshe yace yasoke aikin nikuma nace nanfa daya daga ranar nikuma nagama aurensa nace dama gida bakai ka kamaba nice Dan Haka katattara kayanka kayi gaba banayi Allah yahada kowa da rabonsa,
kufa daga karshe harsaida manya suka Shiga abin Kuma yazo yataba zumuncinmu Dan kowa bayan Dan uwansa yakebi,
Bayan shekara uku komai yawuce harmun daidaita baikuma fasa halinsa ba Rana tsaka muna Hira kamar Wasa yace kenifa aure zankara ,
Nace aure Kuma ?
E Mana wata sauta ga Wawa nasamu ,
Hhhhh dariya nayi nace wannan ai ta wuce sauta ga Wawa sai dai sauta ga shashasha Dan duk wadda ta aureka taga banu nabayama tsautsayine,
Baice komai ba yabar zancen yanunamin kamar dagangan yakeyi bayin zaiban,
Uhmummm namiji wato kana dauke dashi yana yakushinka su Al,amarinsu saisu muma Kuma Babu abinda yakamacemu sai mukama kanmu guri daya mu ja yayanmu ajiki kodan su zame Mana katanga ,
Nidai bansan sanda akayi komaiba saidai ganin Yan uwana danayi sunzo suna tsine Masa karshe gurin bin ba,asi akace wai yau daurin auren Hamza shida wata yarinya wai sautaga wawace yagani Kuma agidanta zasu zauna nagado da,aka barmata,
Murmushi nayi nace to aishikenan Wanda yazalunci wani tsakanina dashi Allah zayyimasa sakamako nace auren yayi ba Wanda yasani?
Yane bawanda yasani mune dai bamu saniba suwaye sukayimasa jagora zayyi aurene Babu wani nasa kedai kawai kici gaba da hakuri,
Bandauki abinda zafiba narungumi yayana nidin nayarda komai ni Allah yadorawa shiyasa banida wani bacinrai Akan sabgata ta cikin gida komai yazomin yi nake kamar nice megidan shikuwa ko oho Yana kallon yayan zasu makaranta ko naira biyar baya iys cirewa yabasu da sunan kudin makaranta Kuma ahaka uba Yake neman Yaya su girma ya ci moriyarsu,
Koda yazomin da daddare da zancen cewa nayi Allah yasa albarka yatsare futuna,
Bina yayi da kallo yace shikeda abinda zakice?
Yome zance daya wuce haka sokake nayi tashin hankali jinina yazo Yana Hawa inbar yayana da masoyana cikin zullumi tobanida tacewa kaje Allah yatsare,
Cikin mutuwar jiki yace tokiyi hakuri nasan nayi Miki laifi, yanzu kwana nawa Kika bani ?
Nace yawuce na musulunci sai kuma Wanda Zan Kara maka nabaka wata shida sannan nasan kagama cin amarcinnaka,
Baki ya bude yace wata shida kuma,?
E Mana insun maka kadan daga yau inkasaka jelarka jikinta Dan Allah karka cire har saita haihu nikuma daga sannan Ina jiranka sai inkarbeka,
Mayafi naja narufa kotakansa bankara biba harya fuce,
Irin abubuwan Dana kunsa suna dayawa bazan iya Gaya mukusuba Kuma nasara nasameta ciki kuwa harda mallakar gidan danake Wanda nace muku zangyara kuke tsammanin nasane bana kowa bane sai nawa domin Allah yayiwa mahaifina rasuwa shine akaraba Mana gado nasamu natara Yan kudadena na hada dasu nasiyi gidan gashi Kuma haryanzu Ina dashina Dan inasamu dashi domin duk nasarorin danake samu sunhada dashi gashi nawayi gari bana nema akarkashin kowa bana zuwa gidan kowa neman taimako Koda kuwa Yan uwa nane sai dai azo guna hakan Kuma Bai hana ace na mallakeshiba Kuma baya damuna balle indaga hankalina,
Tokunji *ABINDA KE* *FARUWA* anawa gidan ammafa sai godiya nikuma inaga karshen matakin dazan dauka kenan domin itace mafita gareni duk ta inda najuya sai Inga nice aciki inma wani mataki Zan dauka tofa Ni Zan kwana ciki,
*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU INHAR KUNASO NACIGABA*
🤝 *DAGA ALKALAMIN* *YAR MUTANAN JINGAU* 🙋
[21/01 à 12:09] +234 703 197 3585: 🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀
🤦♀
😨😨😨😨😨😨
🙏 *ABINDA KE FARUWA* 🙏
*_PART 2_*
*LABARI DA RUBUTAWA*
*BY*
🤝 *FAUZIYYA AUWALU* *ALIN BABA JINGAU* 🙋
*🅿38(L FOR* *LAFT)*
🌈 *KAINUWA WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🤝
garin sauri har tintibe Yake ga wani uban haki dayake nafurgici tsayawa yayi domin yasamu nutsuwa amma wani uban bugu data kumayi da dutse baisan sanda ya Isa kofar bar hannu yakai zai bude yajita tabal bale megadi da masifa Aiko aguje yajuya Yakoma cikin bed room inda tabarshi dazata futa kayan jikinsa yacire yamaidasu inda suke da sannan yashige bandaki yakulle ,
Damasifa tashigo wai danme zai aiki megadi alhali yasan zata iya dawowa Koda yaushe ganin baya dakinne tajuya asukwane zata futa motsin ruwa tajiyo abandakin shiya tabbatar Mata dacewa Yana ciki ajiyar zuciya tasaki sannan tajingina da garu sai da ta tabbatar tasami nutsuwa sannan ta bude jakarta wasu kullinan magungunan ne aciki burjik guda daya tadakko sannan ta Diba tazuba atafin hannunta harshenta tasa talasa batare data hadiyeba tace,
Alhaji sabo,cikin sauri ya amsa Mata domin haryanzu baigama samun nutsuwaba gashi yamakale a toilet bakuma abinda yakeyi,
Takumasa harshenta tasake lasa sannan ta Kuma cewa alhaji sabo,akaro na biyu yasake cewa na,am sweetheart Ina futowa yanzu ,
Murmushin samun nasara tayi takuma lashewa sannan takuma cewa alhaji sabo,
Cikin amincin Allah sai yagagara amsawa domin jiyayi kiran ya isheshi ,
Kaita dago dasauri ta kalli kofar bandakin tace alhaji sabo ,shiru, alhaji sabo ,shiru Saida tasake maimaitawa har kusan sau buyar amma Bai amsaba,
Aiko cikin haushi ta watsar da garin maganin dake hannunta taka jakarta tayi falo ways tadakko ta buga bugun farko aka daga bayanin abinda yafaru takeyiwa Wanda yadau wayar,
Kirgi tadafe tace to yanzu malam meye mafita tinda kace akwai matsala nasan bazaka rasa mafutaba,
Nanny ce ta futo da khalid daga daki Wanda yaci kukan Kiran ummansa yagaji katse wayar tayibtareda cewa zata Kuma kiransa,
Ke Kuma lafita Kika barmin yaro yayi kuka Haka hardasu ajiyar zuciya?
Lafiya anti dama rigima yakeyi tinda Kika futa sai yanzunne ma Yake kokarin yo bacci Kuma shine najiyoki kindawo,
To munafuka meye amfaninki badan kikula dashi aka dakko kiba toyi gaba kici gaba da rarrashinsa kibashi Bobo yasha kozayyi shiru,
Hannu tasa takuma gyara masa Zama a bayanta tajuya dashi cikin daki ihu yasa Yana Miko hannu tare da Kiran ummana zani nikisaukeni ummana zani juyowa tayi takalleta kozatace ta kawoshi amma saita doka Mata harara take munafuka zokiyi waje dashi kirarrasheshi dama Haka kikaso zoki wuce nikibanu guri,
Sumi Sumi tadawo baya harabar gidan tanufa tanata zagaye dashi data fakaici Idonta saita wada gurin ameera,
Dasaurinta tasa hannu takarbe sai ajiyar zuciya yakeyi rarrashinsa tahauyi domin inda sabo ansaba wata banzar uwace it's badai kaganta dashibav
[21/01 à 12:09] +234 703 197 3585: 🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀🤦♀
🤦♀🤦♀
🤦♀
😨😨😨😨😨😨
🙏 *ABINDA KE FARUWA* 🙏
*_PART 2_*
*LABARI DA RUBUTAWA*
*BY*
🤝 *FAUZIYYA AUWALU* *ALIN BABA JINGAU* 🙋
*🅿37(K FOR* *KNOWLEDGE)*
🌈 *KAINUWA WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🤝
GASKIYA BABU BAKIN GODIYA KUKANKU KUNSAN NAGODE MUKU KUNA BANI HADIN KAI YADDA YASAMU NAGODE DAKUKA FAHIMCI INDA NASA GABA NASAN INBAI SHAFEKIBA YASHAFI WATA YAR UWA TAKI KO WATA MAKOCIYA TAKI ,ABINDA KEFARUWA LABARI METABA ZUCIYA KUMA HALINDA MATA SUKE CIKI KENAN KOMUNKI KO MUNSO SAI MUN HADA KAI GURIN TATTAUNAWA KODAN NEMAN MAFUTA TINDA MAZON ALLAH S,A,W YACE KUSOWA YAN UWANKU ABINDA KUKE SOWA KANKU KUNGA KUWA YAN UWA KUKARANTA KUKI TOFA ALBARKACIN BAKINKUMA BAI TASOBA SABIDA KARSHE KINA GANIN ABINDA ZAKICE BAWANI ABUBANE TOFA NI AGURINA WANI ABUNNE MAYBE KALMARKI TAFI TAWA AMFANI ALLAH YASA MUDACE.
dukkanin su ajiyar zuciya suka sauke karima dake zuciyarta nanan akusa kuka takuma sawa Dakar suka samu tadena ammafa hawaye bafa yatsaya bane Yana zuba itakanta batada damar tsayardashi ,
Ramla ce tace to haryanzu Kuna tare da kishiyar?
Sosai kuwa hartayi Masa yara uku Amma bansan wainar dasuke toyawaba kawai dai muna haduwa asabga Kuma a inda nake gani dai tana mutuntani Dan kannaganta ita taganni harta kannzo ma mugaisa shikuwa karshen cacarsa wata rana sunyi ancinyeshi Kuma bakudi ajikinsa sukai sukai yabasu kayan jikinsa yaki Aiko dake agurin meshayi suke zaune Haka suka dangwalamar hannu cikin ruwan zafi ,
Haka yazomin rababe rababe da konannan hannu nace wallahi bazan jinyarsa ba yaje matarsa tayi Nita yayana nake dayaki tafiya natattara Masa kayansa na aika Masa su can gun amaryarsa dayaga bana bashi abinci wuni guda Haka ya wayi garima nahanashi ko ruwan kokone tinda yayi fushi yafuta baidawoba Saida hannun yayi Saba Kuma yasan ba binsa zanba Danni wallahi jinake kamar banida miji nakance inyazo aure inkuma baizoba shiyasani,
Kumafa haryanzu shekaruna bawasu yawane dasuba tinda ayanzu nake da talatin da uku kunga kenan bagirma bane dattako yanzu kobaka dashima kodan zaman lafiyarka Dole kadauko ka aza akanka,
Zasu karayimata tambayoyi tace kumuyi amfani da lokaci Mana kodan yaranmu nasan yanzu sunacan suna jiranmu Allah yakaimu gobe madora inda muka tsaya kekuma karimatu inhar bazaki karbi abinda Allah yadora Miki da hannu bibiyuba tofa zakiyi ciwon zuciya domin