ABINDA KE FARUWA HAUSA NOVELS BY YAR JINGAU

Author :  Yar Jingau Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   14 / 31

39K to 42K   out of 92.1K words

in aka tuketa da dare ita kenan sai wani daren Ni dama bacinake ba ko girkinane sai dai indafa inbar gurin ,

Ayanzu haka rabon daya siya Mata sabulun wanki ko na wanka Babu kaffara sun kai shekara goma sai dai ni inse mata, abinci ko ni nake basu na rana ,wani lokacinma har na Daren, sittura kuwa na mayar dasu kamar yayana yadda uwa take kula da yayanta Haka nake musu naira biyar inzata kashe sai na bata ,dukkanin kayan datazo dasu sun lalace ko tanarma batada ita sai na dauka nabata, inda Allah ma yataimake ta Bata Raina niba Inna sama Inna kasa itada yayanta sunnmayar Dani kamar nice uwarsu ,


Kaifa kusani hidima nake da gidan sosai kamar yadda me gida Yake hakan Kuma Bai bani daraja ba incin mutuncinsa yatashi ma yafi saukeshi akaina ,dama zancan rayuwar aure babu banida girki itace madai wani time din yake Shiga dakinta .


Amma fa nayi Mata Jan kunne na sosai domin gudun daukar ciki ,sai cewa tayi ita gudun matsalar planning din takeyi, nace today kisan mafita , domin Ni bazan tabbata a gidannan ba.

Tace "inna" guduwazakiyi kibarni?

To aikinsan yadda yarana suke damuwa da halin danake ciki ko ,yanzu haka cigiyar gida suke domin inbar wannan gidan .


Sai ga hawaye a idonta sosai, tace ashe asirina Yana neman tonuwa kenan ,Nima karshen zamana gidanne yazo damab zamanki nake tallafin da kike banine ya zaunar Dani agidan".



Kai wani na mijin ma dai bashida tinani ,sai gashi da kokarin dawo da matarsa ta fari you niko ko a jikina dama nidai gani nanne ban San matsayina ba aurena ake ko kuwa


*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU INHAR KUNASO NACIGABA*


🀝 *DAGA ALKALAMIN YAR MUTANAN* *JINGAU* πŸ™‹
[21/01 Γ  12:09] +234 703 197 3585: πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€




😨😨😨😨😨😨




πŸ™ *ABINDA KE* *FARUWA* πŸ™


*_PART 2_*


*LABARI DA RUBUTAWA*


*BY*


🀝 *FAUZIYYA AUWALU* *ALIN TO KADUNAπŸ™‹*




*πŸ…Ώ41(O FOR* *OCCURRENCE)*




🌈 *KAINUWA WRITERS* ✍🏾 *ASSOCIATION* 🀝



Sadaukarwa ,ga mmn salaf, tare da ke Yar gidan mommy ,wato diyata kenan ,Kai inta kaice muku kawai gareku fans, Musamman Yan group din *ABINDA KE FARUWA NOVEL 1234* .


Sanda yadawo da ita, sannan Bala,in yafi nada, domin sun mamaye ko Ina ita da yayanta, duk wani motsinsu gida, dama Ni ban haihu ba balle insa kaina ciki ,ita da me yayan akafi Bala,in ai data kalla ta ganni kullum Ina tafiya aiki, Aiko sai komai Yakuma dagu lewa, domin tadaga hankalinta ,Kuma yabiye mata, lallai sai dai inbar aikin ko itama yasamo mata, bansan meye shirinta ba amma dai sai da ta shirya tadawo , duk Bala,insa Bai Isa yayi Mata ba, sai dai yayi mana nikuwa inyanayi sai inshige daki inbarshi.


Bantashi wayar gariba saiga ciki agidanmu, yo ciki Mana bayan shawarar da nagama Bata tayi planning taki amincewa sai dai tacemin tadauki matakin gujewa shimfidarsa ,kawai dai dariya nayi Dan dai Kar na matsane da zancen, kunsan ance duk dadinka da kishiya,

kartaga ko cutarta zanyi.

Tace inna Kinga tsautsayi ,wallahi rabon da inyarda ya kusanceni nafi shekara biyu, ammma Kinga tsautsayi sau daya ya lallbani yayi amma Kinga wai ciki".


Dariyar gefen baki nayi na ce Allah yasawake ya Kuma raba lafiya,

Ta daya bangaren kuwa, a hankali nake jidon Kaya na ana futa da su, Dan ansami gidan ciniki ne kawai dabe fada ba,


Yanzu kunga danake baku labari, jiya nahada dukkanin mayafaina da hijabai da sauran kayayyakina an Dora adaidaita sahu, todai zato zunubi bazan furta ba narasa Wanda ya sun gumemin daurin hijaban ,da wannan na tsira, ta nuna na jikinta to kunji halin da muke ciki nida kishiya ta, nasan inhar nabar gidannan tofa kashinta ya bushe batada mataimaki sai Allah.



Dukkanin su ajiyar zuciya suka saki ,sukace tofahhhhh ,maza,maza, maza, wai Ina kukeso kukai mune, lallai suna so sudora Mana hauka, Dan wata macen ita da mahaukaciya ban ban cin kalilanne.


Hakane inji karima , ta ce kumafa alamu suna nuna sakacin inda yafuto ,inhar zamu hada karfi da karfe, zamu iya samun mafita ,a ce tsakanin Mata da miji, yabar Mata wahalar da ta ke kansa cikin kaso dari yadau ashirin ya bar Mata Saba,in ,inhar mukayi futo nafito da matsalar, zamu iya samu rangwame koda 50/50 ne.


Mlm Ramla ce ta harareta tace ,ke kike wannan ,sudau wahalar su dai gaba daya, inkuma bahaka ba kowa yasannayi ehe.


Mlm nafisa ce tayi murmushi ,ta ce ai anbar gini tin ran tubani inda za,a samu dai ace 80/20, mazan Sudau kaso mafi yawa, na wahal halun dake faruwa cikin gida, sai macen tadau ashirin, din tinda sun Riga sun sarayar da mutuncinsu,


Ta ce Kuma fa abinda basa ganewa ,ban banci ne me yawa tsakaninsu da mazan dasu suke wahalar iyalansu, kimar ma ba daya ba ,Kai yanzu ka isa kasa doka acikin gidanka abi, aima karya ne, me kakemin, bare inbika ,bakada cikakkiyar kima ta miji, kazubar da darajarka ,mace tahau tayi burgima akai Kota ina, in a bangaren sex ne kabari basir ya rara keka bawani taimako da kake bawa kanka Wanda ko manzon Allah s,a,w ma yace kudinga sabun tawa ,a ka,ida a musulunci ma ba ,a zamanan ceba anso duk wata kanayin wankin mara kodan kankaro kimarka ga iyalanka,


Wannan gun da kake rainawa, shine darajarka ga matarka ,kana lura mana yau da gobe ,Randa kayi awa daya kana sex da ita,da Randa kayi minti talatin, akwai ban banci gurin kulawar dazaka samu gareta,


Sannan ta bangaren wahalar da Allah ya dora maka, kana ganin wai Kai me wayo, sai ka boye naka aci nata, tofa dama sai yarda kagani ,Dan Kaine me karbar umarni, ita Kuma me bayarwa, Dan Haka ,dayawa sun mayar da kansu Mata, azahiri suke maza ,amma acikin gidajensu matane ,matanma Mara mommora.


Dan haka yakamata, wannan yazama sadaukarwa, ga Yan uwa mata, mutashi munemo halin da kowacce take ciki ,inbamu taimaka da abin hannunmu, ba sai mutaimaka da neman mafuta ,tinda kowa acikin bukata take.


Mlm safiya ce ta ce, Lallai Kam dole muzaga kodan sanin *ABINDA KE* *FARUWA* asauran gidaje, maybe Tamu zuciyar tayi sanyi .


Dariya sukayi Mata, suka ce tamu dai tayi sanyi, aike daganinki bakida matsala sai dai kiji Tamu ,


Haka dai kuka ce, amma ana rasa Dan Adam da matsala ne, kubari Allah ya nuna Mana gobe zakujinima *ABINDA KE* *FARUWA* anawa gidan, duk daya abin Yake sai dai banbanci, a bar ganina cikin daula ana ajiye min komai a store, ga motocin hawa komai nabukata akwai to Nima akwai *ABINDA KE* *FARUWA* agare ni.




Sukace Allah yakai mu ,hakan Kuma yayi dai dai da kada kararrawar Shiga aji, ankoma break kenan.


Kai lamarin duniyar nan, wai abinda ake tinanin anwuce gurin, yau shine yayi waiwaye ,sabida kaddarar suruka ,umma ce ta ta shi yau ko kwallon shinkafa Babu a dakinta,dama mardiyya ce ke kawo Mata ,tinda baba me gadi yadena zuwa bakuma tasan meya hanashi zuwa ba"!


tin safe take juyi, ga yunwa gashi ko kwandala Bata da ita balle ta siyo abinda zata ci ,

Zaune take hannu rike da Kai, tinani ma ya gudu, Rai ne kawai Ya ke suya ,mafita tare da dauki shi ta ke nema.


Tashi tayi ta fito daga gidan, makwab tansu ta Shiga tare da sallama,


Wata dattijuwa ce a zaune tana lazimi, da fara,arta ta tare ta ,gaisawa sukayi sannan ta debo Mata ruwan sha,Hira sukeyi ita Kuma tana cigaba da Jan car binta.


Dama in taji irin wannan yanayin takan fada gidan sugaisa domin debe kewar juna ,baba iya kenan akwai kirki danta ne yazo ya Gina Mata katon gida, tare da zuba Mata masu yimata hidima, kullum Yana hanya gurin kula da mahaifiyarsa, tare da goyan bayan matarsa, Dan komai tagani koya siyo musu takance Ina na baba Bata yarda yayi siyayya barka tai ba tare da ya siyowa mahaifiyarsa ba,


Hira suke yi, amma dai hankalinta ta rabashi biyu ,Bata fahimtar komai ,har sai da baba iya tayi Mata magana.


Tace wai me Yake damunkine?

Koda yaushe nakan ganki cikin irin wannan yanayin ,gudun yin shishshigi ga Al,amuranki shiyasa ban tambayeki ba ,amma in Zan iya ji ki sanar Dani *ABINDA KE FARUWA* ko Zan taimaka miki Koda da shawara ne.


Hannu tasa ta toshe bakinta domin wani irin kukane yataho mata, Wanda inhar Bata tare Shiba kowa ma zai iya jinta ,kukane na bakin cikin *ABINDA KE* *FARUWA* ga danta, gareta, tinda duk abinda yasamu danka ai ya samuka.



*INA BUKATAR COMMENT DINKU NA ROKEKU INHAR KUNASO NACIGABA*

🀝 *DAGA ALKALAMIN* *YAR MUTANAN JINGAU* πŸ™‹
[21/01 Γ  12:09] +234 703 197 3585: πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€



😳😳😳😳😳😳




πŸ™ *ABINDA KE FARUWA* πŸ™

*_PART 2_*


*LABARI DA RUBUTAWA*


*BY*

🀝 *FAUZIYYA AUWALU ALIN BABA JINGAU* πŸ™‹.





*πŸ…Ώ42(P FOR* *PROBABLY)*





🌈 *KAINUWA WRITERS✍🏾 ASSOCIATION* 🀝




Sadiya Yar mulki, ansamu duniya, duniya tasota ,Jin Dadi wadata duk tasamesu, rainon ciki ake cikin Jin dadi tare da bukatuwa zuwa ga a haihun, domin taje tayo hoton cikin amfada mata tagwaye ne ,gashi kuma computer din doctor din ta nuna Maza ne a kwance acikin ,murna takeyi kamar wadda Bata taba haihuwa ba.



Itako baiwar Allah ameera, yanzune take cikin takura tunda sadiya ta kyalla ido taganta da ciki ,akaci damben Bala,i ,Akan ta yadda akayi akayo cikin Bata Sani ba ."


Ya kidime yarasa yadda zayyi mata bayani ,daga baya ma gudun karta zargeshi ,sai yace cikin banasa bane,shi bama ya shiga dakinta.


Allah sarki sanda sadiya ta bita har uwar daka ta janyo ta, tayi tsammanin baza su Kara barinta ta kwana a gidan ba ,domin ko kunyar idonta Bai ji ba yadinga surfa masifar a Ina tasamo cikin ,


Rasa me Zama ta ce Masa tayi ,sai binsa da kallon mamaki take ,ta ce yanzu "Yaya sabo " nizaka tambaya Ina nasamo ciki, ai sai dai a tambaye ni dawana lokaci kayiminshi.


Gyara tsayuwarta tayi ,sannan ta Kai kallonta ga sadiya wadda ta rike kugu tana kadashi, ta ce ke kuma nadawo kanki Yar kora ,bar ganin nakyaleki Inna futo Miki a inda kika futomin tofa fighting dinnamu bazai Mana Dadi ba nida ke ,karki bari kizama a hannuna ,ciki kuma bana wani bane cikin sane in baki barshi ya zo ya kwana dani ba to Baki isa kuma ace inzai shigo bakyanan ko in kinyi bacci sai ya nemi izninki ba ,Dan haka kifuta daga idona inrufe,


In kina takama da asiri tofa ni da ayar Allah nake takam.....keeeeeee ,takwatsa mata tsawa ,kana kallonta tana zagina, nifa wallahi agidannan sai ka nunawa yarinyar nan iya karta ,tasan akwai ban ban ci a tsakaninmu , kuma kinyi ta yanke kinyi ta gille tunda har kika ballamin shirina kike Shirin shigomin da makami cikin gida ,to Kya haifeshi nagani, tayi kwafa tare da kallon, "alhaji sabo" ta ce ni kayiwa haka ko munafunci Kiri kiri naga kayimin alkawarin rashin sake kusan tarta, kodan kanaso ka nuna min Kai din mujin mace biyu ne ,


To kutaka a hankali ba,a shiga gonata afuto lafiya ,badai kunyi cikiba,he he he ciki ciwon shekara sai dai Kiga Ana haihuwa ,badai kiyi ta ba Kai kuma Dani kake zancen!


Kigani akanki haihuwa kamar nayi nagama da alfarmar annabi ,muguwa Yar mugwaye,

Ai ko a fusace ta yo kanta, kaucewa tayi tare da tafa hannu ,ni in kuma hada Kashi da kishiya no badai niba ,wancan dattin ma da kika shafamin sai da nayita istigfari.


Tsabar bakin ciki hannu ta dora aka ,ta zindima ihu, wayyo nashigesu ,in Baka saki yarinyar nan ba yau sai na kasheta a gidannan.



Shi ya rasa mema zai ce bai Saba da tashin hankali ba,hannun sadiyar ya kamo ta fuzge hannun ta, yayi kokarin ya lallasheta amma taki bashi hadin kai.



yace kiyi hakuri me kikeso in miki kiyi hakuri kidena kuka, bana son kina Bata ranki,

Ameera ta nuna, wadda lokaci daya yaji ta ma futa daga ransa ,duk ita ta hada masa wannan tashin hankalin , data rufa Masa asiri ai da duk haka Bata faru ba.


Ya ce me kikeso kigaya min ,so nake kasake ta.


Cikin dauriya da jarumta ya Kai idonsa gareta, soyake ya furta kalmar sakin amma ya kasa .

Ta ce na ce kasa keta,ko kuma wallahi yau in kasheta a gidannan.


Kalar tausayi Wanda Inka kalle shi dole katausaya masa,ya ce ameera na na na na ssssss,



Ba abinda bangani ba na rawar kai ,jiyake kamar yadau sabuwar yarinya , itako da karfinta tashigo gidan,kwananta uku da tarewa aka kawo mata yarta ,yarinyar ba laifi kyakykyawa ce, kuma Ina kallonta nasan yarsa ce kamar yayi kaki,


Baba da jika sai rawar kai ,kamar wadda aka samu ta halak ,

Da uwar da Yar alamu sun nuna ba dadinsu zanji ba,domin ba,a nuna musu kimar da nake da itaba, dukkanin kulawarsa tana kansu ,ko kwana ma banida kimar da za,a bani cikakke,


Yau din girki nane, dambun shinkafa nake ta kokarin yi ,domin nasan Yana sonsa ,a kokarina na kayata girkin nawa, nasami yaro yazo siyan Mai, na bashi yasiyo min kifi na Dari uku zansa aciki,


Sanda ya kawomin Ina cikin daki nace ya ajiyemin a kitchen ganinan futowa,


Kai lamarin duniya futuna bata karewa ,baba tana gurin ita da amarya ,suna kallo asiya (shegiyar da akazo da ita) tasa hannu ta dauki kifin da,aka siyomin ta Fara ci ,bawanda yayi mata magana.


Dasauri nakarbe kifin ,na yi dariya nace wato har kingano shi ko ,to tsaya dai in gutsiran miki ,acikin abinci za,asa.


Ai ko dake yarinyar da kuruciya sai tasa kuka ita sai dai inbata duka,Niko bazan bayarba, domin ko da kudin ubanta nasiya bazan Bata duba balle nice nayi ta,ayi nasiya da kudina ,Dan a cikin abinci za,asa.


Wayyo Ina wuta su sakani, balle baba datake nuna goyon bayanta ga amarya, Kiri kiri suka hadu suka zageni tass,tare da karbe kifin ta bata,


Niko Jin haushin da nayi, yasa na sauke girkin gaba daya ,nace kowa yaci nagani ko kuma abiya ni kudin kifina.



Kudin kifin ubanki ko kinzo da kwandala gidannan daga gidan ubanki, kudin ubanta dai ,ki bari da lala tattun dabi,unki in ba haka ba inci kaniyarki,

Aiko na murguda Baki nace inci mana sai me ,ni dama bana Mara ba da Zama daku kodon gudun sakayyar iya Yan yara akannawa yayan;


Yau naga munafukar amarya tana gefe tana tinzira baba ,


Uhm baba wannan yarinyar ta Raina ki ,kuma har kika iya Zama da ita,

To ya zanyi ,shegen naci ne dashi nayi nayi yarabu da ita yaki,

Tace to kuwa kina dab da kamuwa da ciwon zuciya.


*INA BUKATAR COMMENT DINKU INHAR KUNA SO INCI GABA NA ROKEKU*



🀝 *DAGA ALKALAMIN YAR MUTANAN JINGAU* πŸ™‹
[21/01 Γ  12:09] +234 703 197 3585: πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€πŸ€¦β€β™€
πŸ€¦β€β™€



😳😳😳😳😳😳




πŸ™ *ABINDA KE FARUWA* πŸ™

*_PART 2_*


*LABARI DA RUBUTAWA*


*BY*

🀝 *FAUZIYYA AUWALU ALIN BABA JINGAU* πŸ™‹.





πŸ…Ώ *43(Q FOR QUERY)*





🌈 *KAINUWA WRITERS✍🏾 ASSOCIATION* 🀝





Ta ce wato baba iya rayuwa abar tsoro ce, in kana cikin duniya babu abinda bazaka ganiba.


Haka ne, haka lamarin ubangiji yake , amma fa kinasani komai kika gani daga Allah me kyaune, akasinsa kuma daga shaidanne, Allah ya tsare mu.


Hakane nasan haka sai dai tinatarwa, abubuwane sukayiwa kaina yawa,narasa mafuta sabida karancin masu tallafa min ,ta ce Inna ce Miki Ina da Dan daya zarta naki a Dan a kudi Zaki yarda?


E to kadan daga ikon Allah,sai dai zansha mamaki,


Baki ta kebe gefe ta ce ,to kisaurare ni kiji *ABINDA KE FARUWA*.


Sanda tagama Jin labarin ,tashiga tashin hankali, ta ce ki kwantar da hankalinki insha Allah bazaki tabe ba ,zan taimaka miki ,domin ni tawa surukar Yar arzikice, bani da farga ba da ita kinsan ba,a taru anzama daya ba ,ita kuma sadiya zata gani akwaryarta, yanzu akwai wani kanina malami ne zanyi magana dashi kome akwai zakiji.


Aiko nagode, Allah yasa inji alheri domin nariga nasare da lamarin.


Bawa baya fudda rai daga rahmar Allah,yanzu Abu na farko dazaki fara ,ki tattaro kayanki, tinda kince kudin hayarki yakusa karewa ,kafin suzo karbar wani kimayar musu da mulki gidan kidawo nan da zama ma debewa juna kewa .


Aiko wannan kalma tafarantawa umma rai, Yi tayi kamar ta rungumeta Dan murna, ta ce Allah yayi wa bayanki albarka, alherin dake cikin duniyar nan Allah yasaukar muku keda zuriyarki baki daya, nagode,nagode sai ga hawaye sharrrrr sun zubo ,ita kanta baba iya sai da tashare hawaye.


Hajiya na kallon komai kuma tana dab da magantuwa, domin abin Yana bata mamaki, gani take kamar karimatu ce keciyar da gidan, amma ta kudire aranta zata tattauna da ita taji meke akwai.



Bayan abubuwane dasukayi ta faruwa naban haushi tare da takaici, tayi iya kokarinta domin abubuwa su sassaita,to badai za,ace komai ba domin dai jiya tana nan kamar yau,tin Ina kulawa ma har nadena ,sai dai matakan tsaro dana fara danawa.


Yau asabar din karshen wata ana senatation ,babu hutu nida shi,aibu muke ta kaiwa Muna kawowa, dukkanin wani datti daya kwana ya tashi agidan munyo waje dashi, TARIN wanki na futo dasu akalla suci sabulu da omo na dari biyar.


umma ce ta kalli kayan wankin, bayan sannun data gamayi mana tace da shi,aibu kozaka siyo sabulu sai in rage maku wankin,


Na ce haba hajiya zamu wanke da kanmu ai mun kusa gamawa.

Ya ce yanzu ma zanfara wankesu ke jeki karasa share sharen, ni sai in wankesu.

To na ce masa na dauki tsintsiya zan shiga daki, ya ce dakko min sabulu da omo ki hado da robar wanki.


Murmushi nayi na ce ai sai dai ko abawa yara su siyo banidashi ya kare.

Sai cewa ya yi ,kaii gaskiya sai dai a hakura yanzu bani da kudin da za,a siyi sabulu,


Na ce to dai in ba,ayi

14 / 31