Author : Yar Jingau Category : Romantic Hausa Novels
mana.
Uhmmmmm aini duk farin cikin da nake ciki ,ko Jin dadi minus ne tunda har yau burina bai cikaba,har yau burina bai kai inda nakeso take ba domin Yaya mata suna cikin halin da suke neman taimako ,Kuma ni ba yanzu nafi dubawa ba diyoyinmu nake dubawa muma iyayansu mun kasance a Haka ina gasu ,Ina ga su lokacin rayuwar ba,asan a inda take ba, amma fa nake ganin mafitar da zamu Samar musu bazata wuce mu dawwama cikin nema musu zabin Allah ba, dukkanin abin da zai damesu mukara nema musu tsari dashi,
Bayannan kuma ki dage ,na dage ,mu dage ,musamo musu ilmin da zasu amfana ,nake ganin inmuka duba mu meye ya kara tallafa mana bamu shiga wahalar sosaiba duk da duk inda akace ankirawo wota batada Dadi duk kankantarta amma Sana,a itace jigon tallafin da muka Fara samu.
Yanzu inaganin mu bawwa gaba Maci gaba, duk da inmunje gidanma hutawa zamuyi bawani Abu zamuyi ba ,tinda yara nasan sun gama komai , amma kodan ita zainab din ma hakura gaba Maci gaba da tattaunawa.
Ke kuma amina ,tanuna kishiyar ramla,ta ce Ina fatan Zaki biyomu a wannan tafiyar , ammafa kisani kiyi komai Dan Allah akwai lokacin karbar sakamakonki a kowane tafin hannunki ,kisani komai yananan a rubuce gurin Allah inkinyi ha,inci a tafitar tamu ,bamu da damuwa kece Zaki kwana aciki ,bar ganin munjanyoki jikinmu kisamu damar Muna funtarmu,ko ki ha inci kishiyarki,ki ajiye kishi a gefe inma kin fahimci maganganuna Zaki ga ma wannan rayuwar damuke ciki in ba kishin Sana,arki zakiyiba kishin me zaki,karshenta kice miji,to ki kallemu Nan tsaf ba wannan aranmu domin shi wanda kike azabar kishin nasa ba wani muhimmanci ne dake a gareshi Dan haka kidauki rayuwa mesauki kodan aljannarki ,tinda nasan ko Baki je makaranta ba ,bazaki kasa sanin makoci shine farkon shedarka ba ranar gobe kiyama,to kuwa kinga makociyarki ta farko ita ce kishiyarki, Dan haka dauki rayuwa me sauki kafin ki zafafata Allah ya kara zafafa Miki ita.
Amina ce ta dago idonta
Ta kalli ramla ta ce anti kiyi hakuri duk abinda nayi miki kiyimin uziri domin nayi ne a matsayin nemarwa kaina farin ciki ,wanda Kuma nagane tin tini bazan samu ba ko nasamu bazai doreba , kiyimin hakuri nagyara zankara gyarawa insha Allah.
Karki damu bakomi kidauke ni a matsayin yayarki ,ki dauka nidin wani tallafine gareki da Allah ya kawo miki ,Dan haka muyi komai dan Allah,sai ya taimakemu.
Tirjewa nayi naki binsa, nace mezan duba Kai dai ya kamata kasake dubawa bani Zan tayaka dubawa ba,
Yara ne suka bimu da kallo,na ce da nanny ki jasu ku wuce ku shiga cikigani Nan zuwa.
Dagaske fa take dole sai na bishi na gani ,domin Jana yake sosai ,Dole na dinga binsa kozan samu yacika ni.
Tinda ga kofar farko yadinga nuna min ,Yana cewa kinga ,kingani batanan ,kalli nan duka gun yayi kura batanan Ina ta tafi muje ciki mukara dubawa ko zamu ganta, amma nasan ma Bata nan tin dazu na ke zuwa kozan ganta,ko kinsan inda ta tafi ameera, ameera ta kigayamin Ina ta tafi,nidai kawai binsa da kallo nakeyi domin gani na ke kamar baya cikin hayyacinsa .
Janayi na tirje tare da rike marikin taga ,wata uwar Yana na wawuro da hannuna tabbacin an dade ba kowa a gurin,saurin cikawa nayi tare da karkadewa,na ce cikin daga murya "yaya saboo" kanutsu ,kanutsu muyi magana, hakan bazaisa kaga umma a gidannan ba, domin kimanin shekara tara kenan rabonta da gidannan,kasani,ko ka taba tin tiba ,na ce kataba tintiba ko sai yanzu zaka dagamin hankali daga shigowata, ko hutawa banyiba kake neman gigitani,ka je ka tambayi matar ka shin Ina umma, Ina umma ta tafi, yau shekara tara,ta taba yimaka zancenta,so nawa nake ambatan umma gareka kanayin kunnan uwar shegu dani ,to Dan haka kaje gurin matar so ,matar so sadiya,Yar lele sadiya,hannunsa naja cikin zafin zuciya nayi gurin sadiyar dashi,
Kofarta na daka da kafata ko sallama banyiba ,na dinga kwada mata kira,kina ina,sadiya na ce kina ina ,kifito,kifito ki bawa mijinki amsar tambayarsa, ummansa ya ke nema kifito aikinsan inda ta Ke, kifito kigaya masa abinda ya rabata da gidan danta...a fusace ta fito da dagawa , amma kuma in aka lura da yanayinta akwai sagewar gwiwa a tare da ita ,balle ita kanta inta tina da yanayinsa na dazu.
Yawwa akwai karashen mahadin daban rubuta ba a pst din jiya bayan ansami farar biya rana,sai asami kaikayi koma kan mashekiya,sai kuma Kai nuwa , sune mahadin daza,a daka adinga Shan rubutun dasu.
Allah yasa mudace amin.
*INA BUKATAR COMMENT DINKU INHAR KUNA SO INCI GABA NA ROKEKU*
π€ *DAGA ALKALAMIN* *YAR MUTANAN JINGAU* π
[21/01 Γ 12:10] +234 703 197 3585: π€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββ
π€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββ
π€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββ
π€¦ββπ€¦ββπ€¦ββ
π€¦ββπ€¦ββ
π€¦ββ
π³π³π³π³π³π³
π *ABINDA KE FARUWA* π
*_PART 2_*
*LABARI DA RUBUTAWA*
*BY*
π€ *FAUZIYYA AUWALU ALIN BABA JINGAU* π.
*π
Ώ59(G FOR* *GOOD)*
π *KAINUWA WRITERSβπΎ ASSOCIATION* π€
Yar karamar dariya ta saki, sannan ta dawo da baya ta ce,ke infara ta kanki ni ba sa,ar yinki bace inzaki gyara zamanki mu zauna lafiya yafiye miki sauki in kuma ba hakaba tofa maza bisa kanki ,gyaran murya tadanyi dan ta karajin dadin ja mata kunne ,ta ce daga yau kuma inzaki mike ki mike girki an rabashi bani karawa wata katuwa bauta Bata gani, Dan haka in kunne yaji Tom in kuma bakiji ba to sai ki bari daga randa nayi nawa cikin sai mu fara yiwa juna hidima.
Gefen da baba ta ke tasaci kallo, sannan ta ce shi kuma babba babba ne, inyaso ka mutun tashi shiyaso in kuma soyake ka fatattaka Dan ragowar Girman da yayi masa saura shiya sani,danni yanzu ba katuwar da Zan Kara dagawa kafa ehemπ
Hannu baba ta fara tafawa tana Kiran sunan Allah,ita ko khadija tsorone yadan ziyar ceta domin taga alamar Babu ragayya yanzu a tsakaninsu,sai can Kuma ta yi ta maza ganin zainab din har ta shige dakinta.
Ta ce wallahi baki Isa ba in har kina son zamanki damu dole ki dafa Mana mu ci ,toma meye amfaninki ki ci ki je kiyi katan kashi, to ke ko kunya ma bakiji ba kina zaune da bayin Allah ko gutsuren kashi da sunan bari Baki taba basuba, sannan ki Yi wata magana lallai ma baba Baki ce komaiba sai tafa hannu ,nifa kin sani wallahi bazanyi girki ba Ina dauke da wannan kayan Inba zataiba wallahi sai dai ke kifito kidafa.
Saboda me dolenta tayi ita Yar wace yanzunma ki fito ki dafa Mana muci ga kayan wanke wanke nan tin najiya ne har yau Bata wanke ba kazamar banza.
Ta na ciki tana jinsu ko a jikinta bataji irin tsoronnan nadaba, Dan tariga tasa aranta tadenayi musu bauta, maganar habibun taji Yana tambayar ba,asi ;
Baba ce ta ke ta kunfar bakin yi ma sa bayanin nadawo ga kuma rashin kunyar da nabisu da ita,ya ce ta na ciki;e mana tafuto ga kayan wanke wanke nan tazo tayi Dan ba bawanta bare ya wanke.
Da sauri yashigo ciki ya na Kiran sunana ,ke zainab wannan Wai wana rashin mutunci ne ,kifuto kije kiyi mana abinda zamuci ,Dan ma iskanci a ce har yanzu kusan karfe biyar Baki bawa mutane abinci ba, nima dana dawo zanci bansamu ba bare Kuma nagidan ,ke ko zakiyi rashin mutuncin ki ai kya duba me ciki ki hakura ,ko dan ke basanin wahalar cikin kikayiba kike neman illata ta ita da Dan cikinta,dalla malama tashi muje.
Ya dade yanamin irin wadannan kalmomin innayi kuskuren yin wani abun ,amma bantaba Jin dacinsu kamar na yauba.
Ko kallonsa banba sai amsa da nabashi,na ce Allah sarki ai kasan ita ce me gindin haihuwa bani ba ,dan haka wanda ya yi amansa sai ya lashe,bakira babu abinda zaici gawayi ,ba ni nabata ciwon shekarar ba ,Kai da kadasa Kwan sai kaje kayi hidimarsa,ni kuma kabarni da hidimata, tinda basanin zafin abun nayiba bare in mutunta wanda nagani dauke dashi,Dan haka inzaku kubar jirana.
Karki zageni da wannan zauran cen naki kawai abinda na ce miki kitashi muje ,ita cikinta yayi nauyi ba iyawa zatayi ba ,kuma nasan Kina kallo bazaki bari baba ta futo da sunan aikiba.
Hhhh sai dai in bata Kama ba , wanda Abu ya sama aishi akke da hidima, Dan haka wallahi bazanba yadda kuke iki rarin bansan zafin haihuwar ba tofa Dole wanda yasan zafinta yayiwa kansa hidima,abarni daga randa nasan yadda abun ya ke sai ayi min wani gorin ko Kuma nima aki yimin hidimar.
Duk masifarsa yayi amma zainab Taki futowa tayi rantsiwar kowa tasa ta fishsheshi,har sai da takai da shigowar baba dakin hakan Kuma baisa tafuto ba.
Haka kowa yayi jigum jigum ga yunwa ga shi kowa yasa a ransa bazai dafa ba,shi kuma da yaje Nemo musu abinda zasu ci Bai Sami ba Dan yamma tayi sosai masu abinci sun tashi,Dole kanwar naki baba ta futo ta kama kunna itace wanda ta manta rabon da ta kunna domin zainab ce KE musu komai ko da asuba kafin kowa ya futo ita KE riga kowa futowa in ma ruwan zafin suke bukata sai dai kowa yazo yadiba,dan haka yau data kunna bakaramar wuya taciba kafin ta gama dafa abincin.
Ita kuwa zainab ko yunwar ma Bata ji Dan sun kuma bata mata rai sosai sai a yanzu takara tabbatar da cewa ita din alakoro duka suka dauketa kowa yayi niyyar a yammasa zai nema .
Haka tagama dahuwarta cikin wuya ga shi itacen baya ci sai ta fifita sai ya mutu gafin tagama kuwa idonnan yayi luhu luhu,itako me ciki tana zaune sai juyi ta ke ga yunwa ga yara sun baibayeta kowa abinci ya ke jira.
Sai bayan magriba baba ta gama dahuwar, sannan yadebo kwanika zata raba,rasa yadda zatayi tayi domin Bata Sana ba dole ta yiwa khadijan magana kan tazo ta raba tagama.
Tab ina fama da cikin danki ta ina Zan wani iya rabon abinci,kinga kawai ki raba yadda kowa zai samu ,ga plast din baban su can ki dakko shima ki zuba masa amma nidai Dan Allah Fara zubomin Kar in haife yayan hanjina.
Kai yau Naga yadda ake jigata domin in kukaga baba yadda ta ke kaiwa ta ke kawowa sai kun tausaya mata,gashi ta rasa yadda zata zubawa kowa abincin ,karshe dai zainab din ta Kara kira da sunan tazo ta rabawa ta bawa kowa tagama dafawa, shiru tayi kamar Bata jiba karshe da ta Kuma Kira gyaran murya tayi azuwan sallah ta ke.
Tana tsugune da abincin agaba ta zuba masa ido tana yimar kallon rashin Isa ,Dan ta manta ta tambayi adadin da ake dafawa , da taga ba fitowa zatayi ba Dole ta fara zuzzubawa kowa haka, sai daifa abinci Bai kaiba dan ko me gidan ba,a zubawa ita kanta da ake zuba mata awadace har wani lokacin tayi korafi yayi mata kadan yau ko rabinsa ba,ta samuba.
Haka da asuba bayan tayi sallah tayi azkar cigaba tayi da lazimi domin taji dadin lokacin ,Dan rabonta da tasami time din da zatayi cikakken azkar ta manta saboda aiki ,yau ko ko kallon bakin murhu batayi ba.
Habibu ne yafara fitowa zai kandami ruwa a tukunya ,Dan Daman ko a dakin khadija ya ke ita ce ke Dora musu ruwa sai dai kawai yafito ya diba yayi wanka , dama Bata juri Kai Masa ba in ba a dakinta ya ke ba,dafarko ne dai Yaso taringa fitowa duk asuba Koba a dakinta ya ke ba ta Kai Masa,sai da ta ki yarda me ya kaleta,Aiko yaga acan wayam Babu alamar ma an kunna wani murhu, yana tsaye khadija itama ta fito zata diba itama turus tayi Dan batayi zato ba,baba ce ta bude kofar bandaki ta futo ganinsu a tsaye ne yasa ta tambayar su lafiya; khadija ce tariga yin magana ta ce inafa lafiya ki kalli bayanki mana ,Dan rashin mutunci yau ko ruwan zafi bata Dora ba bare a iba ayi wanka nasan kuma yanzu Yara zasu fito Dame za,ayi musu amfani ko tana nufin da ruwan sanyi zata shiryasu , kuma narantse bazan dora ba, da hidimarsu zanji ,Koda ta ubansu, ko kuma da haihuwarsu danakeyi, Dan haka yau sai dai ayita ta kare ko ita da bata iya haihuwar ba ta Dora a inda ta tsaya, ko kuma asan yadda za,ayi.
Baba ce ta yi turus Dan taga da alama irin ta jiya za,ayi, gashi ko sallah batayi ba gashi ita kanta taso tasami ruwan zafin kodan tagasa jikinta ko gajiyar jiya zata rabu da ita Dan yau dakyar tayi bacci.
Bawanda yasake magana sai habibu ne ya juya inda murhu ya ke yahau tattara guntayen itacen da akayi girkin jiya dasu ,haka ya tattara ya curesu gu daya zai kunna musu ashana,baba ce taga kokarin da ya ke yi gashi kuma bazasu kunnu ba ,Dan ajike suke Basu Gama bushewa ba,butar hannunta ta ajiye, sannan ta je ta debo wasu itatuwan ta kunna wutar,haka tadinga kaiwa ta na kawowa agurin wutar kafin ruwan ya tafasa,yauma dai kamar jiya ita ce ke hidimar komai har wankan yaran ita ce tayi musu khadija kuma tana kallonta ko sannu batayi Mata ba,sai dai inta ga tayi ba daidai ba ta yi magana, yauma dai sunci wuya Dan sai misalin karfe tara suka karya ,sukansu bakar wuya ga rashin koshin jiya ga kuma wata wuyar ta yau yaran sunci wuyar jira Dan Basu sababa,me gida kuwa haka ya fita gurin aiki Bai karya ba.
*INA BUKATAR RUWAN COMMENT IRIN SOSAI DINNAN FA INHAR KUNASO INCI GABA*
π€ *DAGA ALKALAMIN* *YAR MUTANAN JINGAU* π
[21/01 Γ 12:10] +234 703 197 3585: *Ψ¨Ψ³Ω
Ψ§ΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΨΩ
Ω Ψ§ΩΨ±ΨΩΩ
*
*π€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββ
π€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββ
π€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββ
π€¦ββπ€¦ββπ€¦ββπ€¦ββ
π€¦ββπ€¦ββπ€¦ββ
π€¦ββπ€¦ββ
π€¦ββ__
π³π³π³π³π³π³
π *ABINDA KE FARUWA* π
*_PART 2_*
*LABARI DA RUBUTAWA*
*BY*
π€ *FAUZIYYA AUWALU ALIN BABA JINGAU* π
*π
Ώ60(H FOR FORWARD)*
*πKAINUWA WRITERSβπΌ ASSOCIATION*π€π»
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__ina godiya fans, kunamin yadda nake so, in Ina duba comment dinku har wani jina nake asama saboda dadi , nagode kuciga ba kamar yadda nasanku ,addu,ar nan dai ita nake bukata nida diyoyina daga bakinku me albarka, Allah yabar kyauna inayinku sosai. __________________________________*
Gayunwar da yakwana da ita jiya ,yana fita bai zame ko Ina ba sai gidan hajiya me siyar da abinci (gidansu tsohuwar budurwarsa)sanda yashiga gidan cike yake da maza Yan jiran abinci, wasu suna tsaye za,a zuba musu su tafi dashi, wasu ko irin su habibun suna zaune a kan benci suna ci,wasu kuwa Yan gaban goshi suna falon hajiyar a zaune sunacin abincin ,can kuma daga gefe ummita ce ta ke ta kaiwa tana kawowa gurin mika musu lemo, wasu daga cikinsu sai shakiyanci suke mata Wai ga mayaudarinta nan yazo.
Cikin murmushi ya ke cewa abashi abinci ya ci karya makara,hajiyance ta yage baki ta na tsokanarsa ,a,a wata sabon gani yau kaine a gari tab lallai ka ce yau ummita ta na da babban bako ,toshiga daga ciki akawo maka,keyarsa yadan shafo tare da yin wata shakiyyar dariya, ya ce haba inafa wata sabon gani aiki ne ya boye ni yauma sauri na keyi basu gama abin Karin bane shiyasa na rabo gurinki, har zai shige ciki sai ya juyo yayi kasa da murya ya ce da alama mutuniyar batayi maraba da lekowata ba dan naga ko kallo ban isheta ba hhh.
Kai dai kashiga bawani Abu a ranta sai Jan aji irinnamu na mata ,yanzu zata kawo maka abinci kajira.
Ya na zaune sai caf caf kewa su ke da mutanan gurin sai yammata da suke ta kaiwa suna kawowa akansu tsakanin a jiye musu lemo ko abinci.
Ta daya bangaren kuma hajiya ce ta yafuto ummita ,bayan zuwanta ne naga ta yi mata rada a kunne sannan sukayi murmushi ,abincin data Gama zubawa shita ce ta dauka ta Kai masa Yana jiranta ya ce sauri ya ke aiki zai wuce.
Ta na gefensa sai rausaya ta ke yi gurin kokarin ajiye masa abincin ,ko kallonsa batayi ba ta Yi yunkurin mikewa zata tafi.
Bakin mayafinta ya rike, sannan ya rage muryarsa ya ce haba ummita karkisa in tafi Ina tinani mana,in ba gaba me zai kawo fushi,
Ta Yi murmushi ta ce ai nazata Kai din yanzu dai dai kake da kowane customer a gidannan;da saurinsa ya dago Kai ya ce nidin ummita kina nufin kin ajiye ni gefe kenan ,kin dai dai tani da sauran mutane,yaushe kika dena Sona bansani ba ;
Sanda ka je kayi auranka sai a gari na ji ,kaga kuwa dole in rabu da Kai tinda yaudarar kaina nakeyi,janye mayafin take kokarin yi,shikuma ya kara tsaurin rukon da yayi mata, sannan ya ce ai bamuyi wannan maganar da keba , ta hakan zaisa na ki auranki ,nidin mujin mace hudu ne ,Kuma insha Allah Zan cika alkawarina akanki.
Gyara tsayuwar ta yi tare da sake kada idonta ta ce sai nagani akasa,ta zame tayi gaba ta bashshi da binta da kallo.
Da akwai doki agareshi sanda yazo gidan domin cin abinci, yanzu kuwa sai jikinsa ya mutu da kyar yadinga cusa abincin,gashi sai kaiwa ta ke ta na Kara kawowa a gabansa mazan gurin sai tsokanarta sukeyi ta na dariya ,shiko bai San Yana Jin sonta kamar haka ba sai da ta Yi masa haka, gashi abinda Daman yaja hankalinsa zuwa gareta ya kara tsayuwa kerere yaci cuko da breezier sai Kuma gantsaroshi ta keyi gaba.
Ankoma Yar gidan jiya domin baifi loma biyar yayiba ya mike ya biya kudin yayi wa je ,yinin ranar dai haka yayi shi wani sukuku ga yunwa ga shi yarasa meke damunsa.
Ita ko zainab yau jinta ta ke baya ita domin bayan ta gama laziminta mikewa ta yi ta karkade daddumarta ta ninke ,zanin gadonta ta yayibe ta sake wani, sannan ta hau Yan karkade karkade wanda wani gurinma ta manta rabon da ta tabashi ,kayan wanki ta hada tayi waje dasu sannan ta bude wardrobe dinta, kayan da sukayi saura na habibu ta hau hadawa Dan dama fiye da rabin kayansa na dakin