Zafin Rana Book Compelet Novels By Aysha Alto

Author :  Aysha Alto Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   9 / 28

24K to 27K   out of 81.6K words

kisa a sanar da cewar Junaid ya taho da mata daga can tana zaune a bangarensa.

Ramlatu tace  angama Hajjo.

"Dariya suka sakeyi, Hajjo tace  ashe fadan ba namu bane, tsakanin uwa sa d a za ai. Ramlatu tace  sosai mu namu ido, har na kosa naga abinda zai faru. "

Hajjo tai murmushin jin dadi tace  nima.

"Zeenatu dake tsaye a kofa zata shigo ne taji suna zancen ta juya ranta a bace tana cijen lebe,"

yarinya? Itace kenan wacce Azeema ke magana dazu?

"Tana shiga bangarenta ta wuce daki ta rufe kofa cikin takaici da jin haushi, shiyasa Junaid ko kallan mutumci bai mata ba dazu kenan?"

"Tabbas sai ta dawo da hankalinsa kanta, shiru tai kafin tace meye nawa nasan kaida hankalinsa"

kaina?

Shiru tai tana tunanin sa tun daga sanda yazo a matsayin bawa har zuwa wannan lokacin data ganshi.

"Idanu ta lumshe kafin ta kifa kanta kan gado, tabbas sam Junaid take kuma ta riga tayi alkawari"

duk sanda ta samu namijin da takeso ko za a mutu sai ta sameshi.

****************

"Yau wani irin nishadi ya tashi dashi, fitowa falansa yai dan yaji motsin Binta, kallanta yai cikin jin"

dadi yace  kin tashi?

Ta kalleshi tace  ya akai kasan nice?

Murmushi yai sannan ya zauna yace  me kikeyi? Gyara

"Alama ya mata datazo ta zauna, nan ta matso ta zauna tare da kallansa tace  menene? "

Yace  fadamin zakiyi ya akai ranan? Ya akai su Sarki da Umma sukaje can? Ajiyar zuciya tai sannan ta fara bashi labari.

"Kallan bakinta kawai yake tanata magana, murmushi kawai yakeyi."

"Safiya wacce tazo dan suyi sallama ta tsaya a jikin kofa, jin yanda abin ke mai dadi ne yasa tasan tabbas da matsala, kwankwasa wa tai sannan ta shiga."

"Binta na ganinta ta mike da sauri, Safiya ta kalleta Binta ta mike zata fita, Junaid yace ina zaki?  Harira ke nemana. "

Tana kaiwa nan ta fita.

Safiya ta zauna tana cewa  ko kunya ta take?

"Yace  kila dan tanada kunya gata batada saurin sabawa da wanda bata sani ba. Safiya tace  hakane, zan wuce ne nace bari nazo dan nasan ba zuwa zakai ba. "

Yace  a a bansan zaki wuce ba da zanshigo.

Ta kalleshi cikin kulawa tace  Junaid!

"Kallanta yai bai amsa ba, tace  dan Allah ka dinga zuwa gun Umma, sannan kayi kokarin sakin jiki da ita, bakasan tashin hankalin data shiga na rashinka ba. "

"Kai ya jinjina alamar gamsuwa sannan tacigaba  Umma duk duniya bata hada sanka da kowa,"

"kowa yasan haka, kai kanka sanda kana karami sanda kake mata daban ne, ya kake tunanin takeji"

yanzu gaka a kusa da ita amma Kamar kana nesa da ita?

"Junaid yai shiru sai dai yanzu ya fahimci lalai bai kyauta ba, tace  kayi kokarin canzawa dan"

Allah.

Insha Allah!

"Abinda yace kenan, ta mike tace  zan wuce. "

"Nan ya fito har waje ya mata sallama, akan sai ta taho da yaranta dan ya gansu."

Gana fita taji ana gulma akan Junaid ya taho da mata daga can wasu har da kari wai tana da juna

biyu.

Hankalinta ne ya tashi ta nufi bangaren Azeema.

A zaune ta tadda ita akan kukerarta.

"Safiya ta kalleta tace  Umma kinji abinda ke faruwa? Azeema ta kalleta tace  naji, ynzu Barira ta jiyo a waje. "

Safiya ta zauna cikin tashin hankalu tace  amma ya naganki haka?

Azeema ta kalleta sannan ta dau madarar dake gefenta ta sha sannan tace  kin manta na basu kwana biyu?

 Wani kwana biyu Umma ana cikin wannan yanayin?l

Azeema ta lumshe idanunta kadan sannan ta ajiye cup din tace  ki gaida Mahmud.

"Safiya ta zuba mata ido, kamar zata sake magana sai ta fasa, mikewa tai tare da yin sallama ta"

fita.

Azeema ce ta kalli Barira tace  matsan kafata wajen yatsuna.

Barira ta kalli kuyangar dake gefenta tai saurin matsawa ta fara matsa mata.

**********************************

*ZAFIN RANA*

*HASKE WRITERS ASSOCIATION*

*NA Ayusher Muhd*

*Shafi Na Goma Sha Takwas*

"Kankace zance ya gama karade masarautar nan, ta ko ina zancen da ake kenan, wasu sunce ma"

"ciki gareta, a cewar wasu ma wai ta haihu sun boye dan ne, zance dai kala kala."

"Azi ne ya shigo da saurinsa ya nufi bangarensu Hari, suna zaune a waje suna tsincs shinkafa ya"

shigo.

"Daga yanda yaha alamunsa ta fahimci da matsala, mikewa tai ta taso inda yake tace  Azi lafiya? "

Yace  Hari kinji abinda ake cewa?

"Name kenan? Tai tambayar cikin mamaki, Azi ya kwashe abinda yaji ya sanar da ita. Gani yai ba alamun mamaki a tattare da ita yace  Hari kinsani ne? "

Ta kalleshi tace  bansani ba sai dai dama nasan za ai haka. Kamar ya?

"Ta kalleshi cikin damuwa tace  Yanzu ba wannan bane matsalar, matsalar da zata biyo bayan wannan lamari shine abinji. "

"Kallanta yai fuskarsa dauke da tambaya, ta kalleshi tace  indai munaso Junaid ya zama jarumi sannan ya karanci masarauta yasa abinda ya dace dashi dole sai ya shiga halin gagarin rayuwa, a yanda yake yanzu bazai taba yiwuwa ya kwace kansa ba, baka gani baya ji baya ganin komai? Abinda ya sani kawai Binta wanda a yanzu ya kamata yasan mutanen dake kusa dashi, makiyansa da kuma mutanen da zai taimaka, dan haka ka dauke ido, in har yaga Binta na neman shiga wani"

"hali lokacin zan san abinda ya kamata yai, karka manta dan sarki ne jinin sarauta. "

Azi ya jinjina kai cikin gamsuwa yace  Nagane Harira Allah yasa komai yazo da sauki tace

Ameen

Junaid na kwance a kan kujerar dake falan ya mike zaune ya kalli Binta dake zaune a kasa tana

ninke kayansa da aka kakkawo mai.

"yace  zo muje mu gaida Umma, jiya banje ba. "

"Ta mike tace  kai kadai ya kamata kaje yaya, bai kamata muje tare ba. Dan ajiyar zuciya yai yace  bari na kira Azi muje to. "

Ya mike ya shiga daki ya shirya sannan ya fito yai waje.

"Da kallo ta bishi a hankali tai murmushi jin dadi, domin ganin Junaid cikin kwanciyar hankali shine kwanciyar nata hankalin."

"Azi na dawowa daga gun Hari ya hango Junaid cikin hanzari ya matso, Junaid ya kalleshi yace"

 muje gun Ummah.

Azi da sauri ya amsa tare da cewa  ka kyauta yarima.

"Tare suka fito sai dai duk inda suka wuce sai nuna shi ake ta gefen ido, mutane sai kallansa suke"

suna gulma.

Kallan Azi yai kamar zai tambayeshi sai kuma ya fasa dan gani yake suna kallanshi ne akan basu

sanshi ba.

Azeema na zaune kuyangarta ta shigo da gudu ta sanar da ita Junaid ya taho.

Kallan Barira tai tace  Barira sa a aikata can.

"Barira ta juya da sauri ta fita ta bayan kofa, Junaid ne ya shigo ciki, Azeema na zaune a kilisarta"

"gabanta kayan marmari ne, kamar yanda ta saba yauma cikin kwalliya take tasha ado sai dai fuskarta ba kwalliya, sai ma alamun damuwa data nuna s fuskar."

Junaid ne ya shigo ta gyara zamanta tana cewa  Junaid kaine?

Cikin halin kulawa ya taho gunda take da sauri yana cewa  lafiya?

"Kuyangar dake tsaye agunce ta kalleshi tare da zubewa ta durkusa tace  Yarima tun jiya Gimbiya bata jin dadi, sai dai tana fitowa ta zauna anan saboda bataso kazo kaganta a kwance.  "

" Fita daga nan, banace karkiyi zancen nan? "

Da sauri ta sake durkusawa tace  tuna nake Gimbiya sai dai ganinki cikin wannan hali ne ya sani

"na fada, ga rabanki da abinci tun jiya. "

"Wani kallo ta mata wanda yasata fita da sauri, Junaid ya kalleta jikinsa yai sanyi, haushin kansa ya"

"kamashi, yace  kiyi hakuri Umma kina nan bakida lafiya ni kuma ina can ina bacci hankalina a kwance. "

Murmushi tai na karfin hali tace  karka damu Junaid ba wani abu bane dan ko Takawa bai sani

"ba, gajiya ce kawai kila. "

Kallanta yai sannan yace  zaki iya daurewa ki tashi? Kamar gwara ki shiga ki mike akan zama

anan.

"Mikewa tai a hankali, ya dauki kayan marmarin da kansa ya shigar mata dasu ciki, bayan ta zauna"

ne yace  kina san wani abu?

Murmushi tai tace  bakomai Junaid ganinka ma ya isheni.

Kansa ya saukar kasa yace  ki daure dai kici wani abin. Tace  shikenan bari nasa a kawon madara nasha.

Da sauri ya mike yace  zauna anan bari nasa a kawo miki.

Yana fita ta bishi da kallo tace waya isa shiga tsakanin d a da mahaifiyarsa bayan wata tara yai a

cikina ni kadai.

Cikin ruwan sanyi zaka dawo inda ya dace dakai Junaid.

*********

"Barira kuwa tana fita ta shige bangaren Junaid cikin sanda, kamar yanda Azeema ta zata kuwa"

Binta na zaune a fadar sa.

"Bata ma kula da abinda takeyi ba tace  Binta ashe kina nan, Yarima ne yace ki sameshi a raga. Raga? Ta tambaya cikin mamaki, Barira tai dariya tace  bakisan gun ba nasan muje na nuna miki, dan shiyasa ma yace na raka ki. "

Tai dariya kadan tare da cewa  da yace zaije gun Gimbiya?

"Eh bandai san me yake nufi ba kamar cewa yai kije kamar kuma cewa yai ki dauko mai abu, kiyi"

hakuri kwakwalwar tawace ta fara tsufa.

Binta tai dariya tace  nunamin gun in naje na gani in baya can sai na dawo.

"Barira tace  nagode Binta, suna tare da Gimbiya bansan ko sunje ba. "

Binta ta mike ba tare da dogon nazari ba.

"Barira na fita Binta tabi bayanta, Hari taga alamar wucewar Binta sai dai bata hango wanda ya"

"fara wucewa ba, hakan yasa bata kawo komai ba."

Barira ta nuna mata ragar daga nesa tace  bari taje Azeema ta aiketa.

"Binta ta wuce ta shiga, ba kowa agun harta shiga, katan guri ne wanda yake a killece, daga alamar"

"yanayin gun kamar an dade raban da wani ma ya shiga ciki, a hankali tace  Ya Junaid? "

Ta shiga cikin dakin tana cewa  Ya Junaid? Yarima?

"Jitai an kulle kofar, da sauri ta juyo ta kalli kofar sannan ta kalli ciki, wanda ba alamar mutum,"

"dawowa tai da sauri ta tura kofar, sai dai me? Jinta yai tai a karkame, hankali a tashe ta fara bubuga kofar yana turawa, sai dai ba alamar zata bude."

Da sauri ta juya ta kara kallan cikin dakin wanda sai yanzu ta kula da yanda yana ta gama zagaye

gun tace  ina ne nan? Tashin hankali da tsoro ne suka shiga ranta.

**********

Gani duk yanda tai hankalinta ya kwanta ya kasa kawai ta fito daga bangarenta ta nufi bangaren

Hajjo.

Hajjo da Ramatu na zaune tana bata labarin yanda labari tasan kafin gobe ya isa gun Mai

"martaba, Zeenatu ta fado ciki."

Kallan Ramatu tai sannan ta kalli Hajjo tace  Hajjo inada magana dake.

Harara ta kifa mata tace  ke harkina da wani magana da zakiyi dani? Fadi anan.

"Zeenatu ta kara kallan Ramatu, wacce yanzu ta mike tace  ni na wuce Hajjo sai gobe. Ta"

rusuna alamar girmamawa ta fita.

Tana fita Zeenatu ta zauna kusa da Hajjo tace  Hajjo nayi tunani na samo mana mafita.

Cikin kallan rashin damuwa tace  ke harkina wani tunanin neman mafita ne bayan kin kasa samosa kanki?

Zeenatu ta riko hannunta tace  me kike tunani in muka raba kafa?

Raba kafa? Hajjo ta fada tana kallanta.

Zeenatu tace  Idan Ya Zubair bai samu mulki ba a kalla ni ma samu matsayin matar Sarki.

Yanda Hajjo take kallanta ne yasa tace  Hajjo?kinajina?

Mikewa Hajjo tai tace  wai na tabbatar bakida hankali.

Zeenatu cikin rashin fahimta tace  bangane ba Hajjo?

A zuciye Hajjo ta shiga dakinta ta rufe kofa.

Zeenatu ta dafa kanta......

**********

*ZAFIN RANA*

*HASKE WRITERS ASSOCIATION*

*NA Ayusher Muhd*

*Shafi Na Goma Sha Tara*

"Mikewa tai daga gun ta fito waje inda Fure take, tace  Fure muje bangaren Gimbiya Umma"

karama

Mamaki ne ya bayyana karara a fuskar Fure tace  muyi me? Zeenatu tace  meye damuwarki da abinda zan?

Nan tai gaba tana yar mita.

"A can bangaren Azeema kuwa Barira ce ta shigo dauke fa tire ta ajiye sannan ta gaida Junaid,"

kallanta yai ya mika mata hannu ta mikamai.

"Sannan ta rusuna ta gaisheshi tace  bansan ka iso ba yarima naje sanarwa wanzan rashin lafiyar Gimbiya. Ta kalli Azeema wacce itama ta kalleta alama ta mata da ta aiwatar, Junaid ne yace"

 Allah sarki sannu.

Ta mike sannan tace  ina waje Yarima in da akwai abinda kakeso.

"Ya daga mata kai ta fita, kallan Azeema yai ya dara tiren akan cinyarsa sannan ya sa spoon acikin dan karamin kwanan dake dauke da faten wanke wanda yasha kifi da alaiyahu wanda itace tace"

amata.

"Amsar cokalin tai sannan a hankali ta debi abinci, loma daya tai ta ajiye cokalin tace ta koshi,"

"Junaid cikin damuwa yace  Umma dan Allah kici abinci, tace  Allah banjin yunwa sai dai in nai bacci na tashi. "

Kallanta yai cikin rashin jin dadin abinda ya aikata yace  to ki kwanta in kin tashi kyaci.

"Kai ta daga sannan ta gyara kwanciyarta, bargo ya ja ya rufeta sannan ya kalleta, murmushi tamai mai sanyi sannan tace  tafiya zakai ko? "

Yace  a a zan zauna ki tashi.

Cikin jin dadi tace  nagode Junaid. Ta fada tare da lumshe idanunta.

"Zama yai akan kujerar dake dakin yana kallanta, gashi a dalilinshi mahaifiyarsa na neman shiga"

wani hali.

"Wani littafi ya gani a gefen gadanta a hankali ya jawoshi, murmushi yai daya dubawa da alama"

rubutu take kokarin koya aciki.

A hankali yaji muryar Barira tace  Yarima!

"Mikewa yai sannan ya bude kofar dakin a hankali, ta sunkuya tace  Yarima dama Gimbiya Zeena ce tazo neman Gimbiya. "

"Fitowa yai tare da rufe kofar a hankali, sannan yace  kice tana bacci. "

Tace  to Yarima amma Gimbiya dauka zatai karya nake mata saboda kowa yasan Gimbiya batasan baccin rana.

 tana ina?

"Nan ta nunamai inda take, tana zaune a kilisar Gimbiya, a bakin kofar ya tsaya ya kalleta."

"Tunda ya tsaya ta zuba mai ido, tuno abinda ya faru tai tsakaninsu a hankali murmushi ya"

bayyana a fuskarta.

Kallan Junaid tai wanda ya kalleta shima yace  Gashi kinzo ta kwanta.

Mikewa tai tace  Ya Junaid ka karaso ko gaisawa muyi mana? Ko na karaso?

"Kamar bazai karasa ba sai kuma taga ya nufo gun, zama yai fuskarsa a hade tsam, ta koma ta"

zauna itama sannan tace  Ya Junaid haryanzu baka huce ba? Dame kenan?

" Abinda ya faru tsakanin mu mana, daga yanda kake min magana kamar bakaso yasa nasan baka"

huce ba.

Yanzu kam kallanta yai sosai yace  inban huce ba mai zai faru?

Tace  hakan nake so nima ai. Hakan?

"Tace  eh, nafisan ka rama yanda nan gaba bazanyi ta jin haushin kaina akan abinda na aikata ni kadai ba. "

 Ohhh tunda haka ne bari na nasa a rama.

Murmushi tai tace  sai dai kai ka rama da kanka.

"Mikewa yai yace  bani da lokacin wannan, zan koma ciki. "

"Da sauri ta mike tasha gabansa, kallanta yai cikin mamaki, tace  Ya Junaid me kake tunani in"

mukaje gun Hajiya Inna ka ganta?

Kallanta yai kafin yai magana tace  baka santa ba ko? Ka gani? Ni zan kaika ka ganta.

In zan ganta sai ta hanyarki?

"Ta dansa yatsarta ya dan sosa wuyanta kadan tace  sosai, dan batasan Umma karama kaga nina"

dace na kaika.

"Bai bata amsa ba tai saurin cewa  zanzo gobe ko jibi muje, in Umma Karama ta tashi ka gaisheta. "

"Ta juya da sauri ba tare da taji amsarsa ba, wani kallo ya bita dashi sannan ya juya yai ciki, kamar"

yanda ya barta tana kwance tana bacci ya koma ya zauna yana kallan dakin.

***********

"Binta tuntana ihu tana kuka hartazo ta gaji da buga kofar ta gaji dayin kukan, Zama tai a jikin"

kofar ta takure tana hawaye.

"Harira kam bata kawo komai a ranta ba saboda a tunaninta Junaid tabi, tunda bata fada mata ba"

shiyasa batai tunanin komai ba.

"Mai martaba na dauraye hannunsa sabuwar Jakadiya tai sallama, hannunsa ya karasa"

daurayewa sannan ya kalleta yace  Jakadiya!

Ta zube a kasa tace 

Lafiya Sarkin yakin Sarkin musulmi Lafiya maida garin wani kango Lafiya Barden mahadi

Lafiya Sukukun bakaka

Lafiya Darzaza amalen sarakuna Lafiya ba hau da wani ba sauke wani Lafiya hana kangara

Murmushi yai tare da goge hannunsa sannan ya kalleta yace  meya faru?

"Ta sake kasa dakai tace  Takawa anata rade radin Yarima Junaid yana da aure a inda aka samoshi, matarma har ta kusa haihuwa. "

"Kallanta kawai Abdulsalam yake kafin yai wata dariya wanda shikansa baisan tazo mai ba, yace"

 mata? Harda ciki? A ina kika samo shirmen nan?

Kallansa tai kadan ta kara maida kanta kasa tace wallahi Mai Martaba wannan zance har wajen

masarautarnan ya zagaya.

Yanayin fuskarsa ne ya canza yace  mene?

"Tace  tun jiya ake yawo da maganar, gudun kar hankalinka ya tashi yasa na jinkirta sai dai ance"

"wai tare suke kwana a

9 / 28