Chapter 11 Reading MIJIN ALJANAH 1 to end Complete Hausa Novels by King Boy.txt Arewa Novels

MIJIN ALJANAH 1 to end Complete Hausa Novels by King Boy.txt

Author :  King Boy Isa Category :  My Hausa Novels

Chapter   11 / 26

30K to 33K   out of 76.7K words



Ka/ki bi daya daga cikin wannan numbobin ki /ka fadi sunanka mu kuma damu saka/ki sai munji ku


King boy
08096831009


Husaini atk 80k
706 571 7620

Prince abdullahi
0802 797 9297




Duk wanda kawa magana a ciki xai saka ka idan ka aika cikaken sunanka













๐Ÿ™Ž๐Ÿฟโ˜  MIJIN ALJANAH โ˜ ๐Ÿ™Ž๐Ÿฟ


page 65 - 66


|
|
na king boy isah๐Ÿ‘‘
|
|
__________________________
๐ŸŒŸ5STAR APR 2017 ๐ŸŒŸ
|_________________________|




***** 5 star *****
๐ŸŒŸ5โƒฃSTAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION ๐ŸŒŸ ยฉ5SWA
***** 5 star *****









Marsiyya tace to ba matsala aunty zan taho miki da indomie din ma domin akwai a can sai ke kuma ki samo doya da kwai din. Kursiyya tace wannan ba matsala bane yi sauri karki makara fa domin ynz zai fito cin abinci. Marsiyya kafin kace me cikin zafin nama irin nasu na aljanai ta shiga kitchen ta dauko kuloli har uku da masifafan gudu irin na aljanai kamar walkiya hk ta nufi hanyar bauchi daga nan daura.




Kafin 30seconds tuni marsiyya ta isa bauchi wani makeken restr ta shiga. Mai wata mata da ke gaban kola tana zuba waina bayan ta gama zubawa a wani plat ta rufe kullar ta nufi kulan miya. Kawai sai gani tayi an bude kular wainar. Waina tagani marsiyya na dauka amma bata ganin hannun marsiyya sai wainar da take gani kmr tana daukar kanta. Luuu! Hajiya mai abinci Ta sulale a wajen sumama! Marsiyya saida ta zuba miya a dayar kular tukun taxo saitin hajiya ta nunata da hannu sai wani ruwa ya fito ya zuba a fuskanta hajiya ta farfado ita kuma ta nufi gun soyayen dankali duk abun nan da tayi cikin 20seconds tayi shi.





Tsullum na gansu tare duk su biyun sun bullo kamar hadin baki kowa da kula a hannu. Dariya sukayi kursiyya tace na gode sis na aikin ki na kyau. Yanzu hada min shayi mai kauri tunda ga kayan nan. Kursiyya kuwa ta shiga shirya kayan abincin. Al ameen ya gama maida reply shi yasa suka taso tare tana tayi mai shagwaba. Har suka iso dinner






Mamaki ne ya cikata ganin uwayan kuloli jibge a wajen bayan ita tasan kula daya ta kawo. Al ameen kuwa kanshin miyar wainar ne ya daki hancin sa hakan yasa shi yin sauri ya zauna ya fara cewa uwar gida zuba min wainar nan kamar kinsan kuwa ina marmarin ta sosai. Su kursiyya dake gefe ita ji tayi kamar tazo ta fara zuba wa mai gidan nata abincin da kanta ganin Yasmeen tsaye sororo kmr sakara sai karewa kuloli kallo take.





Tadai san tabbas wannan kulolinta ne to abu tambaya a nan shine waya kawo su nan amsar da ta kasa bawa kanta kenan. Al ameen ya gaji da yi mata mgn a kan ta zuba mishi wainar hakan yasa shi daukan flat da kansa ya bude wainar ya fara zubawq. Mamaki ne ya kara cika yasmeen ganin wainar da miya. Nan fa ta rike hannun al ameen tana fadin karka ci wannan bani na girka ba aljanu ne suka kawo karkaci.





Marsiyya ta harare ta tace ji iyayi kamar ta sani. Al ameen Murmushi yayi tukun yace haba Yasmeen wane irin wasa ne kike yi haka bayan nasan danni kika tanadi wannan wainar. Kwace hannunsa yayi daga rike san da tayi ya nufi miya ya fara zubawa. Ba yanda ta iya ido kawai ta bishi da shi tana kallansa tasan halinsa da kafiya bazai taba fahimtar ta ba.





Loma ta farko yakai hade da lumshe ido kayy! Amma fa wannan wainar ta hadu wai ni dan allah a garin nan namu a ina ake sayarda wainar nan kuma bansan wajen ba. Domin waina mai dadin wannan ai ya kamata in san inda ake yinta domin kinsani akwai san masa. Ido kawai ta iya binsa da shi sai santa yake bugawa akan wainar da ita bata san asalinta ba. Kursiyya da marsiyya dadi kamar me a wajen su ganin yanda al ameen ke cin wainar kallo daya dakayi mai ka gane yana jin dadin ta sosai.





Marsiyya taje ta dunguri keyar Yasmeen tare da cewa munafuka yar bakin ciki to yaci bakin ciki sai ya kashe ki. A kidime Yasmeen ta juyo tana dube- dube domin ganin waya dungure ta kuma taji maganar. Cikin wata magana mai kuka-kuka take cewa al ameen kagani ko kaci abincin aljanu saida na gayama tun farko karka ci to wllh gidan nan akwai aljanu domin yanzu aka dungure ni a kyeyya kuma ake min mgn kai baka ji bane. Al ameen kamar ma bada shi take ba domin cewa yayi ma Yasmeen kinsan me tace aa tana tunanin zaiyi mgn ne akan abunda ya shafeta.




ya cika bakinsa da waima Sai ji tayi yace to wllh rabona da inci waina mai dadin wannan tun wata ziyara da muka kai bauchi. Wani irin bakin ciki ne da haushi taji yazo ya tsaya mata a kirji wai shi wannan mutumin me yasa baya fahimta nane mtsewww.. Al ameen to wllh gidan nan akwai aljanu kuma yau zan dauki mataki a kansu domin ni nagaji da abunda suke yi min a cikin gidan nan kai kuma kaki saurare na da anyi mgn sai kace wai tsoro tsoro.





Hararen sa tayi. Lokacin yace hada min tea mn my. Kofin ta jawo da niyar data hada mishi tea mamaki tayi jin alamun akwai tea a ciki da sauri ta bude kofin wani hadaden tea ta gani mai kauri yasha madara da milo. Al ameen na ganin tea din yayi sauri ya karba yace wow tnks dear gaskiya kina ji dani naga yau duk irin abunda nake bukata ne kika yi min. Zaika shayin baki kamar mahaukaciya ta tashi tana kokarin dakatar da shi tana fadin karka sha wllh bani na hada wannan ba aljanu ne karkasha. Nan fa suka fara zagaye zagaye a dinner din wai shi a tunanin sa kwalele take so tayi mai. Sai da ya gajiyar da ita yana gudu yana korban shayin. Yasmeen fushi tayi hakan yasa ta nufi dakinta da tunani kala- kala a kwakwalwarta. Tabbas aljanu ne a gidan nan ya za'ayi ace mutun ya ajiye abu yazo kuma ya iske ba shi ba to gaskiya da sake abun fa ya fara yin yawa.





Al ameen kuwa dawowa yayi ya zauna ya fara daga sauran kulolin bisa mamaki indomie da kuma soyayen dankali da kuma doya ya gani. Gashi yaci waina da yawa. Nan fa yaji haushin kansa na cin waina da yawa da yayi. Kadan yaci a ko wanee tukun ya tashi ya mike ya nufi daki domin canza kaya zai fita offic a kan gado ya iske mutuniyar tana dadana waya. Ranta a bace alamun tayi fushi. Bai damuba domin yasan halin kayansa ynx baxai iya shawo kanta ba sai ta huce.





Kayansa yasa tukun ya dauki jakarsa ta aiki. "Uwar gida zan fita. Uwar gida mu zqmu fita. Nan ma shiru tayi kamar bata ji sa ba. Murmushi yayi yaje gafda ita har kowa na shakar nunfashin kowa. Yace na bata miki rai ko sahibata to kiyi hakuri domin bana san bacin ranki pls yau ki girka min sakwarar doya da miyan agushi. Batayi mai magana ba. Kiss kawai ya manna mata a goshi yace bye bye.



Kursiyya dake gefe tana kallansu kanta ne yayi jajawur hayaki ya fara fita daga gashinta tsabar kishi. Marsiyya tace aunty kin ga irinta ai gashi nan wannan yarinya data kwace miki miji kuma ke kika sakar mata hakorin dariya amma ba komai wllh yau sai ta dandana kudarta tunda ta bata miki rai. bari ya tafi zata ci ubanta. Inji kursiyya.....................................,..........

Good morning my friends Yau za'ayi ta yakin ba na wasa bane

------_________________________----------


Muna bukatan sababin members a group din mu na whatsapp if u need.

Ka/ki bi daya daga cikin wannan numbobin ki /ka fadi sunanka mu kuma damu saka/ki sai munji ku


King boy
08096831009


Husaini atk 80k
706 571 7620

Prince abdullahi
0802 797 9297




Duk wanda kawa magana a ciki xai saka ka idan ka aika cikaken sunanka

















๐Ÿ™Ž๐Ÿฟโ˜  MIJIN ALJANAH โ˜ ๐Ÿ™Ž๐Ÿฟ


page 67 - 68


|
|
na king boy isah๐Ÿ‘‘
|
|
__________________________
๐ŸŒŸ5STAR APR 2017 ๐ŸŒŸ
|_________________________|




***** 5 star *****
๐ŸŒŸ5โƒฃSTAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION ๐ŸŒŸ ยฉ5SWA
***** 5 star *****



DEDICATED TO U ๐ŸŒธ mmn hisham ๐ŸŒธ
ina godiya da kulawa da kuma nuna kaunq ga wannan book din

Allah ya bar zumunci ๐Ÿ˜€







Bayan fitarsa yasmeen tayi Murmushi tukun tace haba al ameen ai bazan taba yin fushi dakai ba ni dakai mutu ka raba takalmin kaza. Tashi tayi taje ta tatara kwanuka ta nufi kitchen domin wanke wanke. Ta dode kunnuwanta da headphone waka take ji tana kada kai tana wanke wanke kallo daya zakayi wa yasmeen ka gane tana a cikin farin ciki. Gidan tsitt yake baka jin motsin kowa sai karan plats din da take wanke wa. Dorrobuci take ji tana bin wakar. Ta kure gaba daya volume din a kunnen ta domin kuwa ko sallama kayi a lokacin barata ji ba indai ba ka taba taba.





A cikin headphone taji an dakata da wakar. Daukan wayan tayi ta duba taga ai wakar na tafiya. Stop ta saka kuma ta sake play amma shiru. Tsaki taja. Tace kaji matsalan kayan bature ba tabbas abu nayi yanzu nan kuma yazo ya tsaya. mutun yafara jin dadin waka kuma ta tsaya. Fitowa tayi ta shiga sashen wasu wakokin. Abun haushi abun takaici dana leka wayar folder wakokin inya murai ne kala kala irin su davido. WizKid. P.square. d'ja nick minaj. Kai tarkace dai wanda wasu ma bata san abunda suke cewa ba. Abun haushi ba ko wakar hausa a wayar ta balle ayi maganar wa'azi.




(Na kalle nasmat nace lalai wannan tayi nisa ace mutun ba ruwansa da wa'azi ma a waya balle ayi maganar karatu. Nace wai ma in tambaye ki a gidan nan akwai al qurani. Nasmat tayi Murmushi tace to cikin su wa zai karanta ni fa tunda muka shigo gidan nan ma sau daya naga yasmeen tayi sallah karatu kuma ko aya daya. Nace tabb lalai dole su kursiyya susha shagalin su. )




Cikin wata irin jagulalar murya taji ana wakar dorobucci din kuma ba kida jimawa kadan kuma taji an kara sauyawa an kara chanza muryar. Iyafiss din ta cire da sauri a kunnanta tana kallansa. Can kuma sai ta fara jin motsi a parllo. Wanke-wanke ta dakata daya ta nufo parloo dan ganin abunda keyin motsi. Kamar munahika haka take tafiya. Lokacin da tazo parllan ne ta duduba sai can ta hangi labule na motsi shi kadai. A tsorace take amma tace sai fa tajw ta gani ko miye a ciki. (Kmr in ce karta je nidai)





Gafda da labilan window din tajw ta mika hannu tana karkarwa duk a tsorace tana finciko labilan ta daka wani uban ihoo sakamakon jin wani abu da ya daki fuskanta ya wuce. Da sauri ta juya dan ganin miye. Wata bakar mage ce mai ido jawur. Ta tsare yasmeen din da kallo. Yasmeen ta danyi ajiyar zuciya ganin ashe mage ce ma.


Yun kurin korar magen ta farayi tana nuna mata hannu. Tana fadin shitt! Tafi! Wace daga nan! Mage kuwa sai ma kara matsowa tayi taku biyu. Yasmeen ta cire takalmin kafanta tadinga shunawa magen nufinta ta tsorata ta. Magen kuwa fur taki ta ko motsa kamar wace take a gidan ubanta sai ma zama tayi a gun. Tana lasar gashin jikinta.


Yasmeen tace yau naga jaraba wannan wace irin mage ce haka da jaraba gata ba kyan gani um! Bari dai in rabu dake inje inyi aiki na. Yasmeen ta juya ta fara tafiya. Tana tafiya magen nabinta a baya bata lura ba. Saida ta kusan zuwa kitchen tq juyo. Mage ta gani biye da ita. Kan uba! Wai bazaki bar gun nan ba. Shitt! Wuce! Mage kuwa sai ta kara zama kmr dazu.



Yasmeen Takalmin dake hannunta ta wullawa mage da niyar ta same ta habawa cikin zafin nama magen ta kauce. Dayan takalmin ta cirw ta kara wullawa abun mamaki magen da baki ta cafee shi. Al amarin da ya tsorata yasmeen kenan ta ruga da gudu cikin kitchen ta kullo kofar ta fara maida nunfashi. Tsoran maida aifis din tayi shi yasa yanzu ta kunna waka kawai ta budw volume na wayan taci gaba da wanke wanke.



Can anjima ta fara jin wani kalan dariya kamar na dan jariri sai dai kuma marar dadin ji. Yana fitowa daga gefen damanta. Karan dariyan har ma ya wuce na wakar da take ji. Ta hantsar ido ta dinga hangen wani bakin abu suman tsaye tayi tukun ta fara juyawa kamar mai sankarau. A hankali takw juyawa da kan nata. Idanunta ne sukayi tozali da jajayen idanun magen nan kuma ita ce ke dariya ga bakin ta da wasu shegun hakora dogaye ne amma duk a rube suke. Kara ta saki ahhhhhh! Ta warci wayanta tayi out a million.





Juyowa tayi baya tana cikin gudun jin dariyar nan a bayanta magen ta gani har ta kusan kamota. hakan yasa kara warewa ta nufi dakinta a million. Tana shiga ta turo kofan kuma ta saka key ta morda bayan nan ta danne kofan. Magen na ganin hakan sai ta rikide ta dawo marsiyya. Dariya na hange kursiyya dake zaune a sofa tana ta kyalkyalawa. Marsiyya ma ta fara dariya tace aunty kinga an fara wasan ko ai yau kam bazan barta tayi sakat ba duk da dai naga kmr kin huce. Kursiyya tace sis ai ko haka kika barta ma ya ishe ta ga tsoro ga jan fada kenan. Marsiyya tace wai hk suke daman sai faman iho ba addu'a. Kursiyya tace eh mn ai mu gwara hkn domin gaba ta kai mu..



Al ameen bayan ya gama duba patients dinsa yabawa wasu kuma magani sai ya dawo office ya zauna ya fara sana'ar tasa. Yauma yayi sabowar budurwa a wani group shi yasa ya kirata. Idan kaji yanda suke waya sai ka rantse kace sun dade suna soyayya wato dama can masoy ne bayan kuma haduwar jiya ne. Kursiyya haushi da kishine suka kule ta me wannan yake nufi ne wai wama yake waya da ita ne. Batt ta bace sai a wani kasaitacen daki dan karami madaidai ci ta bayyana can gefe kuma wata hadadiyar yarinya ce a kan bed ga dukan alamu da ita ne al amin ke waya.



Wata rudadiyar dariya dakin ya dauka hahahahaha ke karamar marar kunya ki fita daga harkar mijina baiyi kama dake ba kinji ina gaya miki yafi karfinki dan kima sani hahahahaha.....


ุงุนูˆ ุฐ ุจูƒู„ู…ุช ุงู„ู„ู‡ ุงู„ุชุง ู…ุง ุช ุงู„ุชูŠ ู„ุง ูŠุฌุง ูˆุฒ ู‡ู† ุจุฑ ูˆู„ุง ูุง ุฌุฑ ู…ู† ุดุฑ ู…ุง ุฎู„ู‚ ูˆุจุฑ ุง ูˆุฐุฑุง ูˆู…ู† ุดุฑ ู…ุง ูŠู†ุฒ ู„ ู…ู† ุงู„ุณู…ุง ุน ูˆู…ู† ุดุฑ ู…ุง ูŠุนุฑ ุฌ ู‚ูŠู‡ุง ูˆู…ู† ุดุฑ ู…ุง ุฐุฑุง ููŠ ุงู„ุง ุฑุถ ูˆู…ู† ุดุฑ ู…ุง ูŠุฎุฑ ุฌ ู…ู†ู‡ุง ูˆู…ู† ุดุฑ ูุชู† ุงู„ู„ูŠู„ ูˆุงู„ู†ู‡ุงุฑ ูˆู…ู† ุดุฑ ูƒู„ ุทุง ุฑ ู‚ ุงู„ุง ุทุงุฑู‚ุง ูŠุทุฑ ู‚ ุจุฎูŠุฑ ูŠุง ุฑุญู…ู†ู†ฺ˜ูˆ โ€ณ


A'uzu bi kalimatil laahi tammaatil latii laa yujaawiZuhunna barrun walaa faajirun min sharrin maa khalaka, wabara'a wa zara'a, wamin sharrin maa yanzilu minas samaa'i wamin sharrin maa ya'ariju fiihaa, wamin maa zara'a fil ardhi wamin sharrin maa yakhruju minhaa, wamin sharrin fitanil laili wannahaari wamin sharrin kulli daarikin illa daarikan yadruku bi khairin ya rahmanโ€.



Wannan addu'a zainab ta fara karantawa nan take naji kursiyya ta kwalla uban ihu tayi waje. Zainab tayi ajiyar zuciya tukun ta kara da ayyatul kursiyya ta tofa a ko'ina na dakin.






( na kalli nasmat nace su kursiyya fa yau ba'azo a sa'a ba. Tace eh mn ai dama su al ameen ta raina su yasmeen su da yake ba ruwan su da Addu'a wannan addu'ar fa da kaji ta karanta to duk wanda ya karanta ta allah zai kare shi ya kuma tsare shi ga duk wani shaidani ko sharri sai dai alkhairi ya same shi a ranar amma fa in yayi iklasi wato ya dogara ga allah idan yayi addu'ar ya kawo a zuciyarsa ta karbu. Nace kai kai wannan garabasa haka ai kuwa zanyi kokarin hardacewa ko saboda marsiyya karta kawo min farmaki wataran)




Xainab da suke waya da al ameen bata ce mishi komai ba sai dai tasan tabbas rayuwarsa na cikin hadari wato aljana ta aure sa. Kursiyya a galabaice ta kuma gida marsiyya ta tare ta lafiya kursiyya ta kwashe labarin ta gayawa marsiyya komai marsiyya tayi Murmushi tace aunty ki bar komai a hannuna idan tasan wata ai bata san wata ba idan kuma tana takama ita ta iya addu'a ai al ameen din bai iya ba. Dan hk bari inje in magance matsalan.



Marsiyya direct gidan su zainab ta nufa da farko tun daga nesa take jin wni masifafan zafi karuwa yake ita kuma tana nufarsa. Wato abunda na lura dai karfin addu'ar zainab ne. Marsiyya ta hangi gidan zagaye da wuta ba hanyar shiga (wato dai allah ya sa musu guards na wuta a gidan ya ba shedanin da ya isa ya kusanci gidan sanadin addu'ar nan. Hkn yasa ta ta juya ta kona office din al ameen.



Al ameen bayan sun kamala waya da zainab yayi Murmushi yana kallan pic dinta data turo mishi. yace yarinya kenan ai kema kin kusan shigowa hannu ke bazan yaudare ki da wuri ba domin fuskan ki nada kyau hk ma muryarki akwai zaki dan hk zamu dan dade maybe mu kai wata. Ya dora ma pic din kiss ya ajiye wayar. ( nace tabb wannan babban mayaudari ne wato wata shine dade wa)




Yan dube dube yake yi a takardu wani daga cikin abokan aikinsa ya shigo cikin hanzari yake yi mai magana al ameen kayi sauri taso taso. Al ameen da shima ya dan daga hankalin sa jin irin wannan kira haka. Ya fara tambaya lafiya lafiya. Mutumin yace ba lokacin bata wa taso dan allah. A kidime ya tashi yabi bayan abokin nasa gudu gudu sauri sauri suka nufi wani bangare dake cikin general hospital din.



Marsiyya a daidai lokacin ta

11 / 26