Author : King Boy Isa Category : My Hausa Novels
fadin haka ya antaya ta a block list nashi dake cike da sunayen yan mata. fitowa yayi yaci gaba da duba sauran. daga wacce zai zugawa karya da kalaman shi na love. sai wacce zaiyi banza da ita. sai wacce zaiyi block haka naga ya dinga yi._
_number Zainab ya ga an aiko massages da sauri ya bar abunda yake ya nufi. number ta. da ya bude sako ne kamar haka_.
( _ASSALAMU-ALAIKUM yaya al ameen fatan ka tashi lafiya. ina so ka dauki magana nan da zan fada da muhimmanci. ni na kasance mace ce mai kunya sosai fiye da tunaninka. nayi iya kokari na domin in fadawa yaya mun san junan mu amma ina kunya ta hanani. a saboda haka nake ganin ya dace kai ka fada mishi. karda wankin wula ya kaimu dare. I LOVE YOU YAH AL AMEEN_๐)
_wata iriyar mika naga al ameen yayi wace na rasa dalilinta sai kuma naga ya juya zuwa farin ciki da jin dadi duk damuwarsa ta tsere._
_baiyi wata-wata ya turo mata text_
_"In dai yayanki ne to karki damu ni zan sanar da shi a yau isha'allah. kuma na gode sosai da sake karbana da kikayi. allah ya barmu tare._
_Yana gama tura wannan sai ya fito ya shiga massage na wayarsa ya rubutawa husaini sako.
" aboki fatan ka tashi lafiya kana inane? jarabar yasmeen fa ta kara yawa dan haka ina tunanin kara aure cikin wannan watan. ina fatan zaka sa al barka._
_jimawa kadan sai ga massage ya shigo. komai nml. baka zo office dina ba to a ina zaka ganni. nayi farin ciki sosai da jin wannan zan cen kace zaka dawo mai sim 2 ni kuwa har yanzu ina no sim ko.๐ to shikenan amma gaya min wace ce?"_
_Al ameen yace to fa anzo gurin. da ya yanke shawarar kin gaya mishi. kuma sai ya tuna da cewa barin kashi a ciki baya maganin yunwa. yace gwara in sanar da shi kawai ta fanjama fanjam._
"_Ba wata bace illah kanwarka zee. wato a gaskiyar zance muna san junan mu. tsakanina akwai soyayya mai karfi wacce ada ni da wasa na dauke ta amma ynz ta rikide ta dawo SON GASKIYA_.๐"
_yana rubuta haka ya tura kuma ya saka wayar a airplane domin ji yayi gabansa na faduwa. baisan wace irin amsa husaini dai dawo da ita ba fitowa yayi ya kulle office din ya koma can wani part na cikon hospital din ya labe domin yasa tabbas husaini sai yazo.
Husaini yana karanta sakon yaji wani iri. me wannan ke nufi?. kanwata Zainab kenan. no bazan taba bari hakan ta faru ba. yarinya mai ilimi kai kuwa da ko fatiha aka turke ka baka iya kawowa_.
_a fusace husaini ya fito ya nufi office din al ameen. a garka me da kwado ya iske_ shi.............................................................................;;
Shiga nan ka/ki yi like kai tsaye a page mu domin samun farkon lbrn
https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarksbookmarks
โ๐ผAutan marubuta โ๐ผ
๐King boy๐
๐๐ฟโ MIJIN ALJANAH โ ๐๐ฟ
page 128 - 129
|
|
na king boy isah๐
|
|
__________________________
๐ZAMANI APR 2017 ๐
|_________________________|
***** zamani *****
๐ZAMANI WRITER'S ASSOCIATION ๐ ยฉZ.W.A
***** zamani *****
. _*DEDICATED TO UR|โ> AUNTY NA FATIMA USMAN (MMN ALI)*_ ๐๐ฝ THANKS d like and support me. allah yayi albarka
๐ค๐ค๐ค๐ฐ KUYI HAKURI KUNJI NI SHIRU TO WLLH ALHAJI NETWORK NE YA TSARE NI ๐ฐ
Kursiyya suna zaune a kan wani katuwar bishiya marsiyya tace "wallahi aunty ni gabana ma faduwa yake tsoro nake Al ameen ya nufi gidan su yasmeen biko', "habawa ai nasan halinsa akwai zuciya da girman kai a tare da shi. dan haka bazai je wani biko ba kuma na gaya miki. akwai wani terget da nake yi a kansa na domin kuwa bazan taba bari ya auri Zainab ba sanin kankii ne idan ta shigo gidan to karyar mu ta kare dan haka dole a wargaza auren. yanzu abunda nake so dake shine anjima zaki canza suffarki zuwa Zainab ni kuma zan koma wani saurayin daban a yau zamu wargaza komai. marsiyya tayi dariya irin tasu ta mugayen aljanu hahahahaha. gaskiya aunty na kin hadu kinga kuwa sai mu wargaza komai a cikin tsari... Dan haka yanzu ma kawo kunnanki kiji marsiyya ta mika kunne ta fada mata wani abu can sai naga sun kyalkyale da dariya
Al ameen bayan sun gagaisa da duk yan gidan yasmeen ce kadai bai gani ba. bayan an kawo mishi kayan makulashe da lemo aka ce ya dakata ayi wa dady magana. yace to umma ta shiga ta gayawa dadyn cikin farin ciki ya ce gashi nan zuwa. Nuratu ce ta fito a daki ta nufo gurin al ameen. kallanta kawai yake bai mata magana ba har saida tazo gabansa tukun tayi tsaye ta wani murtuke.
Wani irin kalan uku biyar bakwai goma ta dinga yi mishi hakan yasa yace. " Nuratu lafiya ki kuwa Zo mu gaisa mana kin wani tsaya kina kallona."
kai! ina wasa da kai ko ni sa'arka ce da zaka ce inzo mu gaisa. cikin tsiwa da masifa take fadar haka gashi wata iriyar katuwar murya ce ta mace kuma ke maganar. wato kai har ka isa ka saki aunty na ko yanzu kazo da niyar ka maida ta ne kenan ko me? to bazata taba komawa ba dan haka ka tashi ka tafi abunka tun kafin abba ya fito dan in ya iske ka anan to ka shiga uku sai ka gwamma ci da baka zo bama.
Al ameen duk tsoro ya kama shi domin lokaci daya yaga nuratu ta canza kama duk wani bakin gashi ya rufe fuskanta. cikin tsiwa da masifa tace '"ka tashi ka fita daga gidan nan nace. da karfi ta fada kuma maganar na fitowa biyu-biyu Al ameen jikinsa yaji ya kama bari ga wani mugun tsoro daya ziyarce shi lokaci guda. tashi yayi ya nufi kofar fita a guje. ya kama kofa kenan zai bude maganar abba tasa ya dakata.
cikin karfin hali ya juyo. mamaki ne ya kamashi domin can ya hangi Nuratu a kan sofa tana wasa abunta. ta juyo tace yaya Al ameen tafiyq zakayi?. Murmushi yayi yace a'a tym din har zufa ta keto mushi. abba yace "bismillah mana zauna kayi hakuri fa na bata maka lokaci." al ameen ya zube kan kapet '"ba komai ai abba ina wuni. ( suka gaisa)
Al ameen cike da kunya yace to dama abba.. dama.. dama...abba da yaji in"inar taki karewa yace kaga ba sai kayi min bayani ba domin kuwa ta fada min komai kuma ita nabawa Rashin gaskiya kuma nayi mata fada naja mata kunne. sannan kuma yanxu kai ya kamata da mu baka hakuri.
Dan murmushi al ameen yayi yace aa abba ai ba komai nine ya kamata in bada hakuri sannan kuma ina so mu koma gida na maida ta dakinta tunda bata gama i'ddah ba. "To alhmdulilah naji dadin wannan abu bari a kirawo ta waya ya dauka ya kira hajiya kuma yace suzo tare da yasmeen din.
bayan sunzo sun zauna yasmeen itama a kan karpet ta zauna. abba ya gaya musu abunda yq kawo Al ameen kuma yace Yasmeen ta bashi hakuri sannan taje ta shirya su koma gida. ba gardamq yasmeen ta juya tabawa Al ameen hakuri hade da cewq hakan bazai kuma faruwq ba. Al ameen yayi mamaki matuka da Yasmeen tayi laushi har haka duka kwanantq daya fa a gidan amma da alamu tq gaji da gidan yace a zuciyarsa da nasan haka ne ai dana bartq tayi sati muga watakil ta kara hankali. nqn dai yace "ba komai komqi ya wuce. yasmeen ta tashi ta shiga ciki domin ta shirya ba'q dade ba ta fito suka kama hanya suka taho su umma har kofa suka rako su. umma tace wa abba " ah alhaji kagafa diyan zamani wai da kansa yazo biko. alhj yace ai ya birge ni ba gashi ba salin ali ya dauki matarsa yq mayar ba tare da wani yaji ba. ai da duk mutane zasu gane da duk sun watsar da al adunan na kakanni yanzu ai an waye. umma tace " uhm allah dai ya kyauta.
Kursiyya da marsiyya na gani a saman iska suna bin bayan motar su Al ameen Ran kursiyya duk ya baci ta canza fuska. Marsiyya tace kiyi hakuri aunty ban zata alhj zai fito da wuri bane shi yasa na jinkirta. "Ni rufe min baki mai zaki gayq min bayan kinsan ga ysnda muka tsara abu. yanzu a lokacin da ace kin fito a matsayin abba kinyi mishi Rashin mutunci da ba shikenan ba. auren ya mukenan amma gashi kinyi mana asara wannan tsinannar shikenan ta dawo. Marsiyya tace haba ai dan ta wannan mai sauki ne. ana babbakar giwa wqke jin kaurin bera. kursiyya tace ban gane ba. "Auntu ta Zainab zamuyi ba wannan ba. dole mu hana zainab shigowa gidan nan. kursiyya tace " kuma fa haka ne domin ita wannan sai yanda mukayi da ita.
Su al ameen tunda Aka taho ba wanda yayi wa wani magana a tsakaninsu har aka zo gida. Sai bayan sun zauna a Parllo ne. ya tashi yaji ya kwantq a jikinta yake cewq "haba Yasmeen miye abun daga hankali wai dan nace zan kara aure nake ga ai karin aure ba haram bane tunda an hallatq mana yin hakan kumq Zainqb yarinya ce mai hankali bazatq taba yin wani abu wanda ba haka ba. nasan dai ku mata duk abunda kuka fi tsoro shine aje wajen boka da malam a kwace muku miji ko. to ita zainab ba haka take ba yarinya ce mai kirki da kuma sanin ya kamata.
Yasmeen kanta Taji yana juyawa jiri ya fara dibanta dakyar ta samu ta iya control din kanta. tasa yatsa a kunne ta goge wai ta kara saurarawa dakyau taji wai da gaske ne abunda kunnanta ke jiye mata ko kuwa. in kuwa da gaskr ne hakane to me Al ameen yake nufi kenan cin mutunci ne wato abun ka dawo dani yau kuma ka dinga min zancen karin aure chabb zakuwq ayita.......................................................
ni kuwq nace bari in wullar da kayan rubutun in gudu kar a hada dani.lolz
Shiga nan ka/ki yi like kai tsaye a page mu domin samun farkon lbrn
https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarksbookmarks
โ๐ผAutan marubuta โ๐ผ
๐King boy๐
Bigboy ISAH FANS
๐๐ฟโ MIJIN ALJANAH โ ๐๐ฟ
page 130 - 131
|
|
na king boy isah๐
|
|
__________________________
๐ZAMANI APR 2017 ๐
|_________________________|
***** zamani *****
๐ZAMANI WRITER'S ASSOCIATION ๐ ยฉZ.W.A
***** zamani *****
. _*DEDICATED TO UR|โ> AUNTY NA FATIMA USMAN (MMN ALI)*_ ๐๐ฝ THANKS d like and support me. allah yayi albarka
Yasmeen ta kalle shi tace Dr. me kake fada? "Abundai da kikaji din tabbas haka yake kuma tunda dai su abba suka bani hadin kai to ba wani mahaluki da ya isa ya hanani kara auren nan. zata yi magana ya tari lumfashinta da cewa.
" Idan fa kika takura to abunda ya faru a baya shine zai kara faruwa."
ba yanda ta iya dole taja bakinta tayi shiru amma tsabar tunane-tunane harma kanta ya fara mata ciwo.
acikin satin nan manyan Al ameen suka je gidan su zainab aka tsaida magana ba'a saka auren a lokaci mai tsayi ba kawai asabar mai zuwa. kuma yau laraba. .
su zainab kam ansha murna. Basmah ce babbar kawarta komai tare suke a shirye-shiryen auren nan.
Yasmeen har yanzu bata tabbatar da Al ameen da gaske yake ba sai Yau da ya kawo mata kayan fada da kishi ๐
( karfa kuji nace kayan fada da kishiya ku zata ko su wuka ๐ช katako tabarya Guduma ๐จ da bindiga๐ซ Da dai sauran kayan Shekewa ๐
๐ a'a ina nufin sababin zannuwa wasu daga cikin kayan daki da dai sauran tarkace)
sannan ya hada mata da dubu dari idan wani abu baiyi mata ba ta canza cike da mamaki Yasmeen ta karba. tana san yi mishi wata tsiwa sai dai kuma tana tsoran abunda zai faru domin tasan idan ya fada sai ya aikata.
*To alhmdulilah* Ansha shagali taro yayi taro kuma y watse an kawo amarya Zainab a dakin Umma aka sakata dakin yasha kayan gadan ma chanxa shi akayi. bayan duk yan biki sun watse daga tsakar gida daga ni sai nasmat da mukaga haka nace ke zo mu shiga ciki muga me ke faruwa ne? da sauri ta biyo ni.
Yasmeen ce zaune a kan armchair tayi tagumi sai wani hararen daki umma take nama rasa me take harara agun ashe tsabar kishi ne. gefe daya na parllon kuma dana juya Marsiyya da Kursiyya na gani a kan kujera sofa suma sunyi zuru-zuru ko wacce zai a bace.
Marsiyya tace lalai gaskiyarki aunty munyi babban kuskure na barin Zainab ta shigo gidan nan. kina ji fa shigowarta ma sai da tayi addu'a a kofa. Kursiyya tace "um ke dai bari ni yanzu bamma san ya zanyi ba wato a nufin ta dai ta kwace min daki ko?. amma Ba komai Itama Zamuyi maganinta. yanzu duko min wayata in hau online inga ko yana on. inyi mishi magana ko naji dan sauki- sauki
" ya za'ayi ya hau on a daidai wannan lokacin ai nasan ko kiransa kikayi ba lalai ya dauka ba. yau fa daren amarcinsa.kuma kina dai kallo a gabanki ya shiga dakin da leda a hannu". a cewar marsiyya
kursiyya tace kinga ni dai dauko min ko kiransa ne nayi inji ko karya zaiyi min irin na da. marsiyya ta mika hannuta sama sai kawai ga wayar ta bayyana. kursiyya ta kar'ba ta kira but no answer har hajen sau 5 amma anki pick call nata. haushi ya karq dabaibaye ta.
Dakin amarya kuwa Zainab ce zaune a kan gadan fuskarta rufe da mayafi. Al ameen ya shigo "'Amarsu ta ango amarya bakya laifi, abunda ya shigo dashi kenan a matsayin sallama. sai faman wage baki yake.
bayan ya ajiye Ledodijn hannunsa nanma ya hau wata wakar. "ahyyee mamah. "ahyee mamah mamah yeehi yeeh ayee mamah labolabo mamah yeeh iyeeh"..
Zainab murmushi kawai tayi domin abun yq bata dariya. Al ameen yaje ya hau kan gadon suka yi gaba-da-gaba yace,
"to amarya bude min wannan Kyakyawar fuskar mana tunda yanzu na zama mamalakiyarta". ba gardqma kuwa ta bude fuskan.
"wow kinga yanda kika kara wani irin kyau gashi sai kyalli kike kuwa"
bata ce mishi komai ba kanta ma a kasa yake taki yarda su hada ido. Gashi sai faban zubq yake kamar Dan gidan Redio da akawa gorin magana Sai daga baya ya fahimci Duk surutun da yake ko kalma daya fa bata furta ba. hakan yasa yace, "Zainab ina ce Abokaina sun riga da sun saya baki ko kuma wani ake so in kara Saya yanzun?."
Kai ta girgiza mishi kuma sai ta hau dobe-dobe da alamun wani abu take nema. can naga ta lalibo wayarta ta rubuta kamar haka;
[Da Zaka shigo baka min Sallama ba dama waka ka shigo min. kuma A addinin mu duk wanda ya zo gurin ka baima sallama ba to Karka yi mishi magana Har sai ya koma da baya ya dawo yayi maka sallamar]
Tana gama rubutawa ta mika mishi ya karba ya karanta Yace au Na sha'afa ne Amaryata Da sauri ya tashi ya fita. Su kursiyya suna kallansa su yasmeen Domin har yanzu suna parllon sun sun sha ma fitowa yayi sai kuma Sukaga ya koma yayi Cikakkiyar sallama:
"ASSALAMU ALAIKI, WARAHMATULLAHI WABARKATU HU"..
Zainab Cikin Zazakar Muryarta ta amsa mishi:.
"AMEEM WA'ALAIKA SALLAM WARAHMATULLAHI WA BARKATU HU",
Al ameen yayi murmushi yace, "uhm da wannqn shine ya hana ayi min magana. tace " kwarai kuwa",
"To yanzu dai sakko muci abinci tukun mu kwanta ko?". Tace "aa ba haka za'ayi ba muci kaza dai Sannan muyi Sallah muyi addu'o'i na godewq allah daya Nuna mana wannan Rana". Al ameen a zuciya yace. "wai ni me yasa na cika kwafsawa ne Karfa yarinyar nan ta fahimci ban ma Damu da sallah ba. " oh ai manta wa nayi ne ban fada ba amma addu'ar ma tana Raina ai".
Zai ta sakko suka Zauna a kasa ya jawo ledojin gasasar kaza ce guda daya katuwa sai kuma madara da fruits A cikin dayar ledar. Banyan sun ci abincin Suka Tashi suka Shiga bathroom Suka yo Alwala a gun alwalar sa ma Zainab tayi mishi gyara Sosai ta kuma kara nuna mishi yanda akr yi.
Gaba ya shiga Ya jata Sallah bai iya ko fatiha Ba domin guri uku tana cin sa gyara haka dai akayi aka gama Sallahr ma Raka'a uku yayi shida zaiyi biyu yayi sallahma amma sai yayi uku kuma yayi sallamah. Zee kam har dariya ta kamata amma sai kuma ta matse dariyar Domin tasan Rashin Ilimi babbar matsala ne.
Tahi tayi Ta sake wata Sallah inda tace ya lura da yanda Zatayi har karatun. ba gardama Kuwa ya zubq mata na mujiya. Shima kansa yaga gyararaki sosai a cikin Sallarh sa dayaga tata.
Bayan ta Gama sukayi Addu'a na godewa Allah tukun zee ta cire dan kwali ta miko mishi kai yayi mata addu'a zuru yayi Yana kallanta can taji shiru ta dago tace lafiya. "Yace a gaskiya ni ban wani iya duk wannan ba. ko auren Yasmeen ma muna gama nafila ko addu'a bamuyi ba muka fara wasa da juna." zee tace. "Subhanallah to kaga rike gashin kaina duk abunda nace kaima ka dinga fada." ba gardama ya rike. ta fara Kamar hakka, ''Baarakallahu laka, wa baaraka alaika wa jama'a
bainakumaa fi khairan'' haka ya fada dai-dai ta kuma cewa kace,
"Allahuma inni as aluka min khairu haa"
"Allahuma inni as aluka min khairu haa"
"Wa'auzubika min sharriha"
"Wa'auzubika min sharriha"
Tace "To alhmadulilah wannan sune masu mahimmanci ga mai sabon aure sauran kuma zaka iya rokon allah ko da da hausa ne. kallan Al ameen din tayi taga tuni yama fara fita hayyacinsa domin sai bin jikinta yake da kallo. bazato ba tsammani sai ji tayi ya hade bakinsa da nata ya fara tsotsa. ba yanda ta iya dole itama ta fara mayar masa da Martani domin itama ta dade tana jiran wannan rana kuma tasa guruka da yawa na farantawa angonta Rai a wannan daren. Abun naga Yafi karfina Nayo waje ina dariya Domin Al ameen naga ya fara kokari cire mata Riga.............................................................
Shiga nan ka/ki yi like kai tsaye a page mu domin samun farkon lbrn
https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarksbookmarks
โ๐ผAutan marubuta โ๐ผ
๐King boy๐
๐๐ฟโ MIJIN ALJANAH โ ๐๐ฟ
page 134 - 135
|
|
na