Author : King Boy Isa Category : My Hausa Novels
sai dai kawai ka shiga gidan. Haka yayi yana zuwa ya fada gidan kai tsaye kamar gidan su.
Da shigarsa ya iske su a tsakar gida ramma sai kuka take faman yi da alamu dai tsohon nata ne ba lafiya. Da sauri ya karasa gurin yana tambayar lafiya. Lafiya?.
Ramma ta kalle shi a lokacin ta kara fashewa da wani saban kukan wanda shi ya kara tabbatar mishi da mahaifintan baya da lafiya. Nan take ya kare mishi kallo yace ina da maganin wannan cutar a gida in kun amince inje in kawo.
Dan tsohon da yake a gangarar mutuwa ya dago yace aa yaro bana so domin ramma ta bani labarin ka cewa kai boka ne. To ka sani cewa indai kana san ramma tsakani da allah tafa dole ka ajiye bokancin nan kuma kabar hulda da aljanu. Wannan sune dokokin auren ta.
Mujabir ya kalle sa yacr baba in dan wannan ne karkaji komai domin ni tuni na bar wannan aiki yanzu dan uwana ne keyi. Domin tunda muka hadu da ramma naji ba wata ya da nake so kuma ba abunda nake gurin mallaka sama da ita. To kuma a lokacin nayi wani dan tsafi da ta nuna bata so sai nima naji kwata kwata abun ya fita a raina. Zuwa yanzu dai banzo nan gidan ba saida na tabbatar da na ajiye duk wani sihiri da harkan bokanci. Yanzu ni mutun Ne sak kamar kowa.
Da tsohon yaji haka yace to alhamdulilah ramma zo nan. Ta matso kusa. Yace bani hannunki yana kwance ta mika mishi hannun dama. Ya juya dubanshi ga Mujabir yace kaima bani hannunka. Mujabir ba gardama shima yaa mika mishi hqannu.
Nan Take tsohon ya damka wa mujabir hannun ramma yace na baka ramma amana ka riketa ammana bata da kowa bata da komai sai ni kadai ni kuwa nasan cewq wannan ciwan nawa ba na tashi bane dan haka ina rokonka da ka kular min da yata karka cuttar da ita.kuma ni in san samu ne ma ina rokon ka da ku tashi ku bar garin nan domin garin nan cike yake da matsafa miyagu marar tsoran allah.
Hawaye ya kwaranyo a fuskan ramma haka shima mujabir sai da ya share kwalla a fuskansa. Tukun yace to baba naji na karba kuma zan rike ramma a mana baza cutar da itaba zamuyi zama na amana zamu zama _*DANGIN JUNA* asmeey b ali_ π
Bazan bari hawayen ta ya sauka kasaba zan riketa kamar itace yar kawuna _*MAIRO*khadija candy_π
Yana cikin magana sukaji hannun baba ya fadi kasa _*sharr* alamun dai rai yayi halinsa_
Gaba daya sai suka rude suka rikice nan fa ramma ta kwalla uban ihuuu wai kukaππ‘
( _*pls yan uwana mata kukan mutuwa ba abune mai kyauba bama kamar wannan zamanin da muka maida abun kamar wani addini idan ma bakiyi ba sai ace ai baki damu bane ko kuma ace farin ciki kike da mutuwar ke.no! Ba haka bane kukan mutuwa ba abune mai kyau ba ku tuna. Lokacin da shugaban mu. Wato annabi Muhammadu S.A.W lokacin da zaiyi wafata da yarsa sayadda fatimatu zata zubar da hawaye. Yayi mata kashedi mai ban tsoro. Wanda yake nuna mana rashin dacewar abun. Sannan wasu matan ma abun kamar biki suka dauke shi domin kuwa in ban manta ba wani labari da ya taba zuwa min. It's true. Wasu matane su uku anyi mutuwa to shine suka taho gidan mutuwar. Sun kusan zuwa sai wata take cewa mu fara daga nan. Dayar tace aa ku bari sai munsha kwana. Ta tsakiyar kuwa cewa tayi ni wllh mura nake allah yasa muryar tawa ma tayi karfiπππ
. Wai kunsan me za'a fara kuka mutuwa wai irin naku mata wanda wai sai a dora hannu akai akama ihuu da borin karya ana fadin na mutu na lalace to kika sani ko a rubuta hakan daga kince kin mutu kin lalace kin shiga uku. Allah yaga dama yace mala'ika rubuta ta mutu ta shiga uku ta lalace. To kinga wa gari ya waya kenan. Tabbas akwai ciwo amma kiyi kukan ki na hankali kwance ba ki dinga ihuu kina harbe harbe kamar yar bori ba allah ya kyautayasa masu yi su gane su daina*_π)
Little of writer's
King boy
[6:36PM, 4/13/2017] βπΌKING BOY ISAHπ: ππΏβ MIJIN ALJANAH β ππΏ
page 87 - 88
|
|
na king boy isahπ
|
|
__________________________
π5STAR APR 2017 π
|_________________________|
***** 5 star *****
π5β£STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION π Β©5SWA
***** 5 star *****
Good night frinds have peaceful night
Ramma na kwala ihun kuka kafin kace me mutane rututu sun cika gidan nan akayi mishi jana'ixa mutane da yawa na yaban abban ramma mutun ne na gari domin duk fadin garin ma ba wanda ya kaishi kula da addini
Bayan sati biyu da mutuwar abban ramma aka daura musu aure ramna da mujabir sun dan yi zama a garin basu fi wata daya ba suka kwashe yan kayansu suka dawo dauraπ
Al amarin kasumu kuwa. Ya zama kasurgumin boka nacuci azzalumi wanda har ya zamana cewa ya sama wasu shedanun aljanu guda biyu idan aka kawo mishi aiki na kisa su yake sawa su shanye jinin wanda za'a kashe. Idan ka kawo mishi aiki kafin ka koma gida tuni ya shanye jinin wanda kasa a kashe.
Kasumu dai ya zama _*hatsabibin boka* gentle lady_π
Shanye jinin mutanen da yake sawa anayi hakan yasa suke kiransa da boka masha jini. Kamar kullum yauma yana zaune a _*karagar tsafi* zainudeen zain_
gindin wata katuwar itaciyar kuka ce. A nan yake xama shi ya baro cikin gari baya komawa cikin gari sai lokaci zuwa lokaci. Wasu mata ne. Guda biyu naga sun nufi inda yake din kamar muna fukai suke tafiyar.
Suna tafe suna waige-waige suna sauri-sauri da suka karasa gare shi sai dayar tayi sallama. Assalamu alaikum.
Tsawa ya daka mata ke dakata ba'ayi mana salama a gurin nan. Ya kalli dayar yace ke zulai baki sanar da ita bane. Sunkuyar da kai tayi tace kibru-da-kibsu su taimake ka ayi mata afuwa mantawa tayi.
Matar tace au'uzubillahi minah shaitan nurraj salamar ma ba'ayi? Wata tsawar ya kara daka mata tukun ya fara magana da kakausar murya. "Karki kara korar shedanu a wajen nan domin sune abokan aikin idan basu ki sani komai bazai yi ba.
Zulai tace kawata wai ke me yasa baki waye bane nan fa gurin boka masha jini muke idan karatunki zakiyi ko kuma korar shedanu ki bari sai kin koma gida amma ba a nan ba.wai ni inace bukatarki ce ma ta kawo mu nan. To wllh idan kika sake wani kuskuren ni da kaina zan hana boka yayi miki wannan aiki. Ah kaji min mata an gaya miki shi boka aikin allah yake yi ne.
Ayi hakuri na daina bazan karaba. Matar ta fada. tana fadin haka boka ya wangale baki yana wata irin dariya. _*Hahahahah* dariya_
Tukun yace dadai yafi miki yanzu kafin ki fadi me ke tafe dake muna bokatar ki cire hijab din dake jikinki.hahahaha.
Murja ta kalli zulaihat ta zaro ido hijab kuma. Zulaihat kinfa san ni matar aurece ko. Zulai tace kinga malama ki cire hijab kawai kamar yanda boka ya umarta ke dai ba biyan bukata keke so ba. Inace kece kika ce min ko kunciya zaiyi dake indai bukata zata biya to ke ba matsalan ki bane. ?
Boka yayi fakarai da kunnuwa yana sauraren maganar da suke yi ashe.
Murja zatayi magana. Taji boka ya fashe da dariya wacce har saida tasa su biyun suka dan zabura.cikin wata magana mai hargowa yake fadin cewa. Hahahaha ku tashiku bani guri in dai kunsan baza ki iya bin umarnin boka ba. Hahaha.
Da sauri zulai tace afuwa dai boka kibru- birsu su taimake ka. Xata bi duk umarninka.
Nan take murja ta cire hijab.π§ wooo. Tubarkallah. Nan fa na kara gamsuwa da sirrin hijab hakika allah mai hikima ne. Da ya sa wannan sutura ta tsare mutunci ga matayen mu. Wato hijab.
Domin yanda murja take kyakyawa haka ga na fulani kamar zasu fasa rigar. Su fito dan girmansu . amma hijab ya rufe wannan asirin idan ka ganta da hijab bazaka taba tunanin hk take da girman. Na fulani ba.
Juyawa nayi ga boka dan jin yayi shiru. Mamaki ne ya cika ne ganin yanda ya tsare murja da kallo yana bin duk sasan jikinta da wani mayen kallo bama kamar gabanta wanda yake a ciki kusan rabi a fili.
Boka! boka! boka! Zulai take kiransa. Sai a kira na hudu tukun yayi firgigit ya dawo daga duniyar tunanin da ya fada. Wato tuni surar jikin murja ya tafi da gaba daya imanin sa gaba daya.
Murja tace kace ta cire hijab kuma gashi ta cire baka ce komai ba kuma ka tsaya sai kallanta kake. Boka yace ba haka bane ina dan wani tunani ne. Ina jinki fadi min me ke tafe dake yayin da ya juya ga murja.
Murja tace wato a gaskiya boka abunda yake tafe dani shine kishiyata ce gabaki daya ta kwace min miji na rasa gane kansa nabi bokan nabi malaman amma ko'ina naji shiru domin wai cewa suke ita din mai kula da addini ce tana yawan shayuwar dare kuma wai idan zata kwanta tana karanta.Al falaq...an naas...an nasr wai shiyasa duk abunda aka aika mata baya samunta to shine na samu labarinka a gurin kawata. Zulai cewa aikin ka ko sarkin malamai ne yana kama wa. Dan haka nazo a taimaka min kai ni koma kashe tane ayi in huta dan gabaki daya ta kwace min miji. Sai wani iyayi da take yi. Ni kuwa nasan ba sune zasu sa mijina ya juya min ba kawai dai asirce sa tayi.
Boka yayi dariya hahahah! Wannan ai karamin aiki ne q gurin mu. Sai dai akwai sharadi. Dole kibi dokoki da ka'idoji dan haka maganar da zamuyi tana bukatar sirri tashi mu dan zagaya nan baya amma karki ji komai aikinki kamar yankan wuka kafin ki koma gida ne.
Murja ta tashi ta bishi ko me yace da ita oho. Nima ban bisu ba. Nandai suka dawo tare murja din na daiga sai bata rai take boka kuma yana wata irin dariya. Boka ya sallame su suka tafi yace kafin suje gida ne an gama aiki. A hanya zulai take tambayar murja dan me take ta wani babata rai.?
Murja tace wllh wancan mutumin kawai dan iska ne kika kawo ni gunsa. Zulai tace me ya faru wata maganar ya gaya miki wacce bata dace ba.
Murja tace aa. Zulai tace to miye. To ni in gaya miki gaskiya tunda muka zagaya bayan kukar nan ba wata magana ko wani magani da ya bane. Illa cewa da yayi in cire kayana. Saida yasa nayi zigidir. Yana hadiye miyau ya kama shashafa ni Sai kace wata amaryar sa duk dade war nan fa da kika ga nayi wllh jikina ne yake ta mamatsawa. Kamar wanda xai ciri mangwaro yana neman mai laushi.
Zulai ta kwashe da dariya. Harda rike cikiπ. Ita kuwa murja sai ma ta dada bata rai. Saida zulai tayi dariyar mai isarta tukun tace haba sis to miye aciki bayan shashafawa da mamatsawa ne kawai yayi.ynz mudai muyi rokon bukata ta biya shine. Murja tace to allah yasa amma fa yau na matsu kamar gyada. Tare suka kara fashewa da dariya. Suka ci gaba da tafiya.
Boka kuwa suna tafiya ya bi bayansu da wani shu'umin kallo har suka bace. Saida suka bace tukun yayi. Tafi da hannuwa.
_*raf raf* karan tafi_ wasu bakaken aljanu ne guda biyu naga sun bayyana. Munana da su...............................................
Little of writer's
King boy
ππΏβ MIJIN ALJANAH β ππΏ
page 89 - 90
|
|
na king boy isahπ
|
|
__________________________
π5STAR APR 2017 π
|_________________________|
***** 5 star *****
π5β£STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION π Β©5SWA
***** 5 star *****
assalamu alaikum. ina baku hakuri readers bisa rashin post dina a kan lokaci. wannan nan bada jimawa ba komai zai dai-daita isha'allah. love you all ma friends
Gasu wasu yan gajeru bakake. Yan lukutaye.Kasumu ya kalle su yayi wata irin dariya ta shedanu tukun ya umarce su da suje su kashe kishiyar matar can. Kai tsaye suka ce baza suje ba. Ya tambaye su dalili. Suka ce ai a sharudan da muka gindaya maka mun hanaka sha'awar mace balle harma ka taba jikinta. Nan fa ya shiga raraba idanu. Domin yasan yayi kuskure.
Afuwa ya fara nema suka ce sam ba wannan zancen. To dai tun daga ranar suka sama sabani da aljanun nasa. Ita kuwa murjah aiki baiyi ba ta dawo yafi a kirga saidai yace mata taje zai sake kokartawa. Harma dai ta gaji ta daina zuwa.
Shekarar su mujabir 1 a garin daura ramma ta haihu ta haifi yarinya wace itace hajara. Bayan wata shekarar daya da rabi kuma ta sake haifar yaro. Haka suke ci gaba da rayuwarsu cikin annashuwa dake mujabir ya sama sana'ar sa da yaro yake yi wato barance amma yanzu ya mallaki shago nashi na kansa.
: Amma duk da haka uban gidan sa kuma amininsa wato mr mubarak yana taimaka mishi sosai.
Ranar wata laraba ne boka kasumu ya kawo musu ziyara sunyi matukar mamaki ganin ya gane gidansu wato inda suke. Mutumin da ko garinda suke bai sani ba amma gashi tsullum a gida kamar wanda yasan gidan dama.
Bayan sun gaisa mujabir ya nunawa kasumu yaransa lokacin Hajara ta dan fara wayo. Kasumu yaji dadi kuma ya nuna farincikin sa sosai. Nan ya nemi da abashi yaro daya. Wato tsakanin hajara da kuma Walid yake so a bashi daya. Mujabir ya nuna rashin amincewarsa amma daga bisanj ya yarda ko ba komi ai dan uwansa ne bazai cutar mishi da d'a ba.
Ramma kuwa ta rikice tace kwata kwata ita ba haka ba. Ganin ba yanda zatayi dole yasa ta hakura. Bata kara tada hankalinta bama saida taji cewa hajara za'a bawa boka masha jini. Ai kuwa da kyar aka rabasu kowa yana kuka.
Kasumu ya tafi da hajara can garinsu. Tsawan shekaru saidai ya kawo ta taga gida ya koma da ita. Walid kuwa ya girma yama kusan shekara 10 allah yayi masa rasuwa. Hakan yasa ramma ta tada jijiyar wuya ita ala dole sai an dawo mata da yarta ( wato hajara) mujabir ya tuntubi boka da maganar amma boka yace hakan bazai yuyuba ala dole shi xaiyi mata aure.
Mujabir ba yanda ya iya dole yaja girma ya hakura ya bar mishi ita. Bisa wasu maganganu da boka ya fadi mishi wanda suka kashe mishi jiki.
( haka ake san babba da juriya da hakuri da maida komai ba komai ba kaci girma)
Ya dawo ya sama ramma ya bata hakuri. Yace tayi hakuri idan aka amshe hajara a gun kasumu ba'ayi mishi adalci ba domin shi ya raine ta har ta girma kuma shima babanta ne sannan kinga mu allah yaga dama ya bamu wata yar to amma shi fa. Harkar bokancin shi ya hana shi yin aure.
Ramma ba yanda ta iya hakan yasa ta hakura. A can naija delta akawa hajara aure. Hakz ta kasance ba arabi ba boko. Sai tarin jahilci da boka yake tusa mata. Domin kadan ta hana itama ya kafurtata ta zama bokanya. Amma allah baiyi ba da taimakon wata kawarta.
A shekarar mujabir ya mutu sakamakon hadarin mota. Ramma taci kuka sosai ta zama abun tausayi. Domin bata da gata mijinta shine kominta shine uwarta shine ubanta kuma shine danginta. Dr mubarak ne ya aure ta wanda can dama shine amini mijinta wato mujabir.
Dr Mubarak auren sa daya tal a duniya duk da manyanta da yayi. Matarsa ya' daya ta haifa garin haihuwar na biyun ta rasu. Tun daga nan bai sake aure ba wai aiki ya hana. Sai a wannan karun.
Yasmeen itace y'a daya dillo a gurin Dr mubarak a hannunsa ta girma. Haka ta tashi ba tarbiya ba ilimin addini sai boko. Gata tantiriya ce. Kuma gwanar rawa. Domin a abuja ansha saka gasar rawa tana lashe kofin.
Dr mubarak ya dauke Ramma suka koma abuja inda suke da zama shida yasmeen. Sannan shi Dr Mubarak. kasurgumin dan boko ne kuma babban likita hakan yasa ba ruwansa ya watsarda addini baki daya ba ruwansa.
Mubarak ya kasance dan boko ne. Domin dan boko daban kuma mai karatun boko daban. Dan boko shine boko akidah ba ruwansa da Qur'an hadisa. Balle a tafi shashin sauran litattafai irin na fiqhu. Domin shi gani yake musuluncin ma a yanzu kauyanci ne. Shi kam ya waye. Haka itama kuma yarsa wato yasmeen.
Dr Mubarak Jarida itace Qur'anin sa labaran safe na bbc shine hadisin shi. (Wa'iyazubillaah allah ya kare mu)
Ramma ta rike yasmeen da hannu bibiyu. Kamar ita ta haife ta. Saidai ba yanda batayi ba a kan Yasmeen ta koyi karatun al qura'ni da kuma addu'a amma taki. Har aka daura musu aure ita da Dr al ameen wanda shima dan abokin Dr Mubarak ne kuma a hospital din Dr din yake aiki. Gabaki dayan su yan boko ne. Akidarsu daya. Basu kula da addini ba.
: Hajara bayan anyi mata aure da shekara daya ta haihu diya mace wacce yarinya kyakyawa nuratu suke kiranta. Ana nan ana nan kuma ranar sai aka wayi gari kasa ko sama aka rasa mai gidanta. Bayan tare suka kwanta a gado daya. Nan taci gaba da zama har kusan wata uku amma shiru ba labari. Gashi yanzu na girma harda ya' gaskiya ni bazan iya zama gurin boka ba.
Haka kuwa ta gaya mishi tace tana san ta dawo gurin umma wato Ramma haka kuwa akayi ya bata kudi mota zuwa lagos to a nan ne ma ya hada mata da wannan layoyin da turaren.
Da taje lagos Dr Mubarak ya karbe ta hannu bibiyu haka itama yasmeen taji dadi sosai na ganin hajara kuma gata yar umma ce hakan yasa take kiranta da aunty hajara. Ita dai jininsu ya hadu da aunty hajara...
Kursiyya tace kinji dai takaitace tarihin su:
Marsiyya tace haba nifa ince