Chapter 4 Reading MIJIN ALJANAH 1 to end Complete Hausa Novels by King Boy.txt Arewa Novels

MIJIN ALJANAH 1 to end Complete Hausa Novels by King Boy.txt

Author :  King Boy Isa Category :  My Hausa Novels

Chapter   4 / 26

9K to 12K   out of 76.7K words

kai kadai kuma kana gani na ina barci kakk ka tada ni ko laifi na farko kuma da safe ma hk kamin why.?





al ameen yayi jim kadan ya rasa me xaice mata can kuma sai ya basar yace maybe wasa take yi bari nima in mayar mata da martani.







" shima cikin shagwaba kmn yadda tayi yace to sarauniyata ayi hakuri aiki ne yamin yawa gashi nan tuli a office but baran kara ba.





Yasmeen tace. uhhm uhhm baran kyale kaba sai nayi maka hukunci zaka dawo gidan ai ka same ni.





al amin yayi dariya yace wow i want wllh indai irin na jiya ne. zan dawo ma da wuri me zan kawo miki.





yasmeen duk da ba tare suke ba saida ta rufe ido tace uhm ka taho min da kankana mai zaki. yace shi kadai. tace da buhu uku na kiss.... ta katse wayan.




dariya al ameen yayi cike da farin ciki ya fada a fili buhun kiss ko to ai hikenan yarinya kin samu.




kursiyya dake zaune a kan wata kujera dake office din nasa ta zuro mai jajayen ido zumbur ta mike jin abunda ya fada. a zuciya tace duk kuwa yanda za'ayi ni zakawa kiss din nan.........................,.........

*sis nasmat tace a gayawa kursiyya bata isa ba ita za'awa kiss din to nidai ba ruwa na. ke da ita ne in kuma a kwai wacce itama zata ja da kursiyya to.lolz*




shiga nan kayi like din page din mu domin karanta sauran labarin

https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarks

king boy



dan autan writer's king boy
















πŸ™ŽπŸΏβ˜  MIJIN ALJANAH β˜ πŸ™ŽπŸΏ


page 25 - 26


|
|
na king boy isahπŸ‘‘
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 Β©5SWA
***** 5 star *****

...
.



wannan page din naku ne yan group din 3star hausa novels thanks an ur Pray to me aci gaba da gashi kursiyya na gaishe ku. luv uhy ol
.
.
.
.
.


Yasmeen zaune take tana chat a facebook hankalin ta kwance ynz zargin da take ya lafa rudanin da ta shiga domin taji al ameen yace mata aiki ne yayi masa yawa shi yasa bai tada ita ba sabanin da da take zargin wani abu.




magana suke da wata frnd dinta da sukayi school tare wayarta ce ta tsaya cikk tayi lock amma taki ta dauke ta yi hold na switch amma ina wayan tayi wani huking taki ta matsa battery ta cire abun mamaki wayar na nan yadda take.





tsayawa tayi tana kallan wayar ga battery a hannunta amma kuma waya a kunne magana taji anayi hakan ya bata damar juyo wayar. wani kwarangwal ne skeleton ke mata magana.







Yasmeen idan kina san kanki da arziki ki rabu da miji na idan kuma ba haka ba zaki jawowa kanki bala'i da matsifa. Yasmeen ta dan tsorata hakan yasa ta saki wayar ta tashi ta ruga a guje dakin ta ta kulle dan kwarangwal din nan kuwa dariya ya kamayi kamar na dan jariri hahahahaha.






Yasmeen tana daki amma tana jin dariyar. lalai yanzu ta tabbata akwai aljanu a gidan nan kuma tabbas aljanar macece domin duk mafarkanta da kuma tsorata ta da ake bata ga namiji a ciki ba.





sai da taji an dakata da dariya tukun ta leko parllo taga wayar nan inda ta yadda ita amma ba komai wato ba a kunne take ba. bata dau wayar ba. dakin ta ta koma ta shiga bath room dan ta danyi wanka domin dare ya fara yi.






wanka take abunta shiru gidan ba motsin komai. ba'a jima ba ta fara jin kukan jariri. shiru tayi ta dan dakata da wankan ta saurara. tabbas kukan dan jaririne. to miye ruwana da shi inaga makwabta ne . ci gaba tayi da wanka abunta.



kukan ne ya kara yawa. taji kukan kamar a cikin dakin ta ne hkn yasa ta dakata da wanka a hankali tazo ta kama kofan ta bude. ihoo ta saki mai rikitarwa ta kulle kufan da sauri. wasu yan jarirai ne guda biyu a tsakiyan dakin daya ba kai kan nasa ta gani a hannun dayan yana gurgura da hakori shi kuma marar kan shike kukan.





ban daki ta koma ta kama karkarwa tsoro sai makyarkyata take tana waige waige a bathroom din. fachal fachal taji anayi a cikin bath. ita da bata bar komai a gun ba to miye hkn. a hankali ta nufi gun.


( sis nasmat tana cewa karki je tsoro nake ji amma ina bata ma kula da mu ba)




tana lekawa ta saki wani kara. ahhhhhhhhhhhhh" kawai sai gani mukayi ta zube a gun sumamiya ( ni da nasmat da muke rabe a guri daya mun kakame saboda tsoro an rasa wa zaije ya leko bahon wankan domin ko ni a firgice nake. )



ba wani abu bane bahon ne cike da jini sai wata yar tsohowa a ciki duk kayan cikinta su hanji su miye gasu nan a fili tsutsotsi ne keta yawo a cikin wani katan kaine gare ta hancin wawakeke shima duk tsotsa ce ke fita a ciki ba abunda ya tsorata ni sai da naga kunnuwanta kalan na shanu ne idanta kuma baki ne wul wul ba alamun fari a jiki da gudu nayo baya sis nasmat na tambaya miye nace jeki gani.




karan da tayi yasa su mai gadi da driver suka rugo da gudu cikin gidan bisa mamaki suka iske ta tana dadana waya. hajiya lafiya. me yafaru muka ji ihoon ku.





man lawal kawai ina cikin farin ciki ne shine yasa hakan ba wani abu ba kuje ba komai.






futa sukayi suna tsaki wannan yarinyar fitinana ce wllh kaji fa wannan ihon da tayi ko da rana ne ya balle yanzu takwas ta wuce. hmm kadai bari ai bakaji irin haushin da naji ba lokacin da take fadar wai farin ciki ne inji lawal.



Yasmeen ta mike tana wani shu'umar dariyar mugunta. zeesa tace au dama Yasmeen ta iya dariya ne hk. nace da alamu dai har yanzu zazabin da kike bai sauka ba domin bakya ganewa ita Yasmeen a bandaki muka barta ai)


daidai lokacin sukaji odan al amern da sauri lawal yaje ya bude mar ya shigo saida suka gaisa tukun ya nufi cikin gidan kursiyya kuwa wani dan juyu tayi kawai sai gani nayi kayan jikinta sun canxa sai uban kamshi yake tashi a jikinta.







zaune take kan armchair tana dadana waya sai gashi ya shigo tashi tayi cikin farin ciki ta tarye shi. wow sweetyna kinga yanda kikayi wani masifafan kyau kuwa. wannan kyan duk nawane.







ya fada yana rungume da ita. daka mai kai kawai tayi alamun eh. ajiye kayan dake hannunsa yayi. baisan lokacin da ya fara kissing dinta ba ta ko'ina domin kamshin jikinta da yayi matukar dauke mai hnkli ya kuma bashi sha'awa.







nan fa itqma kursiyya ta shiga mayar mai da martani kissing din juna kawai suke chamak ya dauke ta kamar yar baby yayi dakin Yasmeen da ita wanda har a lokacin bakin su a hade yake.


.
. yau kam kursiyya tasha kiss iya kiss domin da ace Yasmeen din gaskiya ne to da inaga sai lips din ta sun dan kunbura dan tsabar tsotsa.lolz






tashi yayi ya cire kayan jikinsa da niyar zai shiga ban daki yayi wanka. kursiyya kuwa rasa abunyi tayi domin Yasmeen na bathroom din kuma idan ya shiga tabbas sai ya ganta. ................................


good morning to oll my frnds wanda na sani da wanda ban sani ba have peaceful day


shiga nan kayi like din page din mu

https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarks






king boyn ku ne little of writer's


















πŸ™ŽπŸΏβ˜  MIJIN ALJANAH β˜ πŸ™ŽπŸΏ


page 27 - 28


|
|
na king boy isahπŸ‘‘
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 Β©5SWA
***** 5 star *****









kursiyya tace
dr bari inje in hada maka ruwa kafin ka shigo. da sauri ta tashi ta shiga bandakin ta kullo har ynz yasmeen na yanda take a kwance sume.







kursiyya tazo daidai kanta ta tsuguna ta taba kayan jikin yasmeen nan take suka koma kalan na jikinta har kamshin sannan ta mike ta dan mike hannunta sai ga ruwa yana dakar fuskan yasmeen kuwa sai ta tashi.







kanta taji yayi wani nauyi ya fara ciwo. nan fa ta tuno abunda ya faru da gudu ta fito a ban dakin a dakin ta iske al ameen.







yasmeen lafiya kuwa zaki wani rugo da gudu haka haba ai sai ji ciwo pls ki daina kinji. kin hada ruwan.






ba amsar da ta bashi ba kenan domin a firgice take dr wllh akwai aljanu a gidan nan wllh tun jiya ake firgitani. murmushi yayi yace hmm mata! mata iyayen tsoro to kiji in gaya miki gidan nan ba wani aljani kawai tsoran ki ne.





tafiya yayi zai shiga ban dakin da sauri ta ruko hannunsa pls dr muyi wankan tare domin ni kam tsoran zama ni kadai nake. murmushi yayi tukun a zuciyarsa yace af! to ai ni abunda nake nema kenan. yi sauri ki iske ni a bayin . hk ya shiga ba ko addu'a shiga bandaki



yasmeen ta fara kokarin cire kaya ta iske shi. abun mamaki ai ni ba wannan kayan bane a jikina inji yasmeen to ni wannan kayan ai bani da ko shegen su. to tayayi ma suka kasance a jikina bayan ko wanka banba balle in chanxa kaya. wai me ke faruwa a gidan nan ne bari mu fito in tambaya dr kayan nan. lokacin da ta ajiye su a kan gadan ta daura towel ta bi bayansa.





kursiyya tana ganin Yasmeen ta fita a ban dakin nan ta hada ruwa mai dumi kayan kamshi tasa a ciki da turaren wanka ita a nufinta tunda Yasmeen na waje to ita sai tazo a matsayin ta suyi wanka tare da al ameen din. abun haushi tare taga sun shigo abinda ya kona mata rai kenan ta ciji yatsa ta bacr bat domin bazata iya tsayawa kallan al ameen na wanka da Yasmeen ba dan idan ta tsaya tabbas mumunan abu zai faru domin har ynz bata da niyar cutar yasmeen tsoratatan da takeyi ma duk zafin kishine.







a can kasar bagadad kukar bulokia kuka ce mai dumbun tarihi garin aljanune. wasu bakaken aljanu ne a kanta munanai ko wane da kalar sufar sa wani dogo mai kaho daya a goshi a cikinsu nagani ya murtuke fuska ba alamun fara'a a fuskansa.







haba durmus miye na damuwa karka bamu kunya mana ka zama namiji dan ka rasa kursiyya zaka iya samun wata ai wacce ta fita.




wata irin tsaw ya daka mai mai kama da saukar aradu kaaaaaai! dakata bazan taba samun kwanciyar hankali da natsuwa ba in ban dauki mataki a kan wannan taka dirin dan adam din ba da ya raba ni da kursiyya.



aljanin na 1. wanda ya fara mganar yace to tayaya bayan kasan kursiyya ta riga ta zama mai bodygurd kuma fa kasan cewa a cikin mu ba wanda ya isa ya jada kursiyya ko ba dan karfi da allah ya bata ba kasan cewa sarki bazai barka ba in dai har ka cutar da yarsa.






dursum yace haka ne amma kasani cewa zanci gaba da bibiyar sawun su duk inda suke ina wajen kuma dole sai an sama kuskure wani lokacin kaga sannan ne zan aika ta mai duk abunda naso. kuma ina tabbatar ma ya jama kansa kai bama shi kadai ba gabaki daya yajawa yan adam din baki daya maza da mata.



ya juya ya kalle su ya mika wani talbeben hanunsa mai kamada jani talau. lolz yace duk wanda yake goyan bayana kuma ya yarda zai bani hadin kai wajen rama abunda akayi min ga yan adam to ya doro hanunsa nan. nan fa ya dinga binsu da kallo da idanunsa masu kama dana damusa.





baki daya saida suka dora hannunsa yace yauwa naji dadin hk abokaina ynx ku tashi mu watsu gari duk wanda yama laifi kadan kai koma baima ba mace ko namiji ne indai yama kawai ka shiga jikinsa. gargadi but karku shiga jikin mai ruko da addini ko mace mai yawan barin tsiraicin ta a fili muje. dake sun kasance masu fukafukai nr ba bata lokaci sai gasu sun iso garin daura nan fa suka warwatsu ko'ina.





tare sukayi wankan cikin farin ciki yana cuda ta tana cudasa bayan sun gama suka dauro towel suka fito nan aka sake shiga wani saban salon kaunar domin kowa a cikinsu komai sai dai dan uwansa ya masa Yasmeen ita ta shafa mai mai ta feshe shi da turare mai kamshi hatta kaya ita ta saka mishi abun gwanin bansha'awa. ( su mu gwabraye anji haushi. lolz




bayan sun shirya ne tsaf tsaf ta kunna tsintsiyar kamshi mai dadi. nan dai take ta faman shirya dakin nata. kallan ta yakeyi yana lasar harshe yanda yake jin wani irin santa a can kasar zuciyarsa har yama matsu dare ya karasa yi domin ya..... . ba abunda ke kara burge sa a jikin yasmeen kamar kirjinta dake ciki full da na shanu. sai kuma hipa dinta da suke kamar wacce tayi ciko. kai masha'allah domin duk abunda yake bukata ga diya mace Yasmeen tana da shi hakan yasa shi yi mata alkawarin cewa bazai taba kara mata aure ba domin shi kam ba wata diya mace da ta fi mai Yasmeen shi kam ko yaga wata ma mai kyau din idan ya tuno tashi matar sai yayi hamdala. ( nasmat tace ai da wannan karin naka dama mata uku ka karo mata yafi da ace ka karo mata kursiyya.)





bayan ta kamala gyaran dakin ko'ina tsaf tsaf ta gyara sai kamshi yake tashi a dakin . zuwa tayi ta zauna kan cinyarsa ta dan kwantar da kanta a kirjinsa dr wllh na gaji bazan sama damar girki ba ynz. su kam gabaki daya bama ta yin sallah ba suke tukun dan kwananan ba sallah ba salati sukr bare ma kuma addu'a



kallanta yayi ya dago kanta da hannu yace my to ynz zabi na gare ki in tashi in girka miki ne ko mu tafi hotel ne.




cikin sasanyar murya tace aa dr muje hotel din dama na dadw ban fita ba duk gidan ya isheni ga tsoro da ake ta bani kai kuma sam kaki yarda.




hmm kinga tashi mu tafi ko in dauke ki ne kafin tayi magana camak yayi sama da ita. kirjinta ya hadu da nashi. wani laushi da dadi yake jikin nata baiki yayi tafiya daga nan zuwa kano ba yana dauke da ita.lolz...........................



sis nasmat naga ta ruga da gudu kafin su fita ta fita. tambayarta nayi inazuwa.ta juyo tace kursiyya zan kirawo ince gashi nan za'a tafi aci da hakinta tazo ta dau mataki. lolx........ good night to all my frnds


shiga nan kayi like din page din mu domin karanta sauran labarin

https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarks


naku har kullum kingboy little of writer's









πŸ™ŽπŸΏβ˜  MIJIN ALJANAH β˜ πŸ™ŽπŸΏ


page 29 - 30


|
|
na king boy isahπŸ‘‘
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|




***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 Β©5SWA
***** 5 star *****






*uhm naga yan nan gidan yau ko cigiyar kursiyya bakuyi ba balle ni kundai ganni yau sai ynz to kuyi hkr wani al amari ne yashigo min ina rokon asakani addu'a oll my friends*





dauke yake da ita har saida suka zo farfajiyar tsakar gidan ganin an kusa xuwa gurin su m lawal shi kuma baida alamun sauke ta nan fa ta fara bugwansa cikin shagwaba tana fadin dr ni ka sauke ni dr hada dan kukan ta na shagwaba tukun ya sauke ta. suka shiga mota. kursiyya kam bakin ciki da zafim kishi ya dameta binsu take a saman iska.







basu zame ko.ina ba sai wani katan hotel bayan sun zazauna suka sa akayi musu odan abinci kala kala aka shiga kawo musu. kursiyya na gefe kuma na kallan su hmm lalai yarinya kin debo ruwan dafa kanki ko dan bake ce mai laifin ba ango nane domin yamin alkawarin bazai kara aure ba uhm al ameen badan san da nake ma ba daka dandana kaji kai ma.





jira take kawai su fara ci taji dame zasu fara idan sunyi bismillah batada damar ci amma in basuyi ba to tare zasu ci. ana kawo abincin a cikin su ba wanda ya wani tuna da bismillah ci kawai suka fara yi. shedanu ne kazama sama da uku sun zagaye abincin su al ameen naci suma suna ci sai kazanta suke musu a ciki.






kursiyya na zuwa wajen duk suka watse domin sun san ita shugaba ce zaunawa tayi kusa da al ameen ta fara cin abincin gurinsa. da ita suka cinye tass. sai da sukayo sayaya sosai tukun suka dawo gida. abubuwan da suka sayo din duk a fridge suka zuba kasancewar a koshe suke.





abun duniya gaba daya yazo ya ishi kursiyya ☠ ta wani bata rai tama rasa abunyi domin bata so al ameen yaga wata alama tata amma da tuni ta dau mataki ganin abunda ke faruwa.



domin tun a parllo su yasmeen suka fara romantic din juna tukun ya dauke ta kamar yar baby har daki ya direta kan gado waje nayo ganin abunda zai faru yafi karfini domin am small πŸ™ˆ





wajen kursiyya muka dawo muka tarar da ita parllo haushi ya cikata domin a cewarta ko a al adar yan adam ne ai bata ci amarcinta ba amma zata dau mataki.


domin tun a parllo su yasmeen suka fara romantic din juna tukun ya dauke ta kamar yar baby har daki ya direta kan gado waje nayo ganin abunda zai faru yafi karfini domin am small πŸ™ˆ





wajen kursiyya muka dawo muka tarar da ita parllo haushi ya cikata domin a cewarta ko a al adar yan adam ne ai bata ci amarcinta ba amma zata dau mataki.










bayan sun gama raya sunnah ne tare suka tashi suka shiga ban daki domin yin wanka....

kursiyya na bakin kofa ita bata shigo ba kuma bata koma ba ta tashi daga kamaninta ta koma wata mumunan halita mai

4 / 26