Author : King Boy Isa Category : My Hausa Novels
dama daga gani a cikin su ba wanda yayi islamiya. Wato sun watsar da addinin su basu san shine maganin mu ba dama maganin duk wani bala'i
Kursiyya tace.................................................
Shiga nan ka/ki yi like kai tsaye a page mu domin samun farkon lbrn
https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarksbookmarks
✍🏼Autan marubuta ✍🏼
👑King boy👑
🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿
page 91 - 92
|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR APR 2017 🌟
|_________________________|
***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****
😰 assalamu alaikum. fatan alkhairi a gare ku masoyan masu kira da masu massages duk ina sane daku kuma ina baku hakuri bisa rashin post da nake yi kamar da😍😍
👍🏼
Jinjina da gaisuwar ban girma a gare ki.
Aunty na kuma mai kaunata. mai san ci gabana. a kullum a koda yaushe ina godiya da shawar warin ki👍🏼
🌸FATIMA MMN ALI🌸
Allah ya bar zumunci kuma ya raya mana ali👍🏼
Kursiyya tace sis wllh nayi missing din al ameen anya kuwa bazan bishi garin da suka tafi din ba domin ni ji nake bazan iya kwana dayq ba ba tare da na sa shi a idona ba.
Marsiyya tayi dariya tace aunty bafa wannan kasar suka tafi ba domin naji lokacin da yake gayawa yasmeen wai saudiarabia dasuje. Kursiyya tace to ai ku can din ma sai in bisa kinsan fa garin masoyi. Marssy tace aunty baga Facebook nan ba kuma ga whatsapp. Ai sai kisa ya tura miki pics dinsa masu mugun kya.
Kursiyya tace kwarai kuwa haka za'ayi.
********
Al ameen suna tafiya a cikin mota yaji gabansa nata faman faduwa yarasa dalili yace ko gidane ba lafiya hkn yasa shi fiddo waya ya kira yasmeen yaji ba wata matsala haka can gidansu ma ba wata matsala. A nan ne hankalin sa ya dan kwanta.
Kamar ance ya duba right glass din motar hantar cikinsa ce ta kada. A tsorace ya rufe idanu. Awaki ne sak a jiki amma kan na mutane ne. Gasu da dama kuma. Dan akuyan na gaba mai kan wani mumunan bakin mutun. Shine keta faman wullowa al ameen harara.
Al ameen ya dade idansa a rufe tukun jimawa ya bude. A nufinsa ai gudu suke a mota yanzu sun wuce abun. Habawa Can ya hange su suna cin tsanwar ciyawa😰
Nan ya fara nunawa abokinsa husaini. Nuna mishi gun kawai yake yi da yatsa amma bakinsa ya rufe ya kasa magana. Shi kuwa hussaini sai faman tambaya yake yana ce mishi miye? Miyene? Domin shi ya duba gun baiga komai ba sai falwaya da bishiyoyi da ake wucewa a bakin titi.
Al ameen kuwa gashi yana so yayi magana amma abun ya ci tura! Dan dole ya hakura ya bar nunawa kuma shima ya rufe ido.
Ana cikin tafiya husaini ya cewa driver idan yanada suratul baqara ya saka musu domin yana bukatar ya dan saurari karatu akwai gurin da yaji yayi mishi tauri a hardarsa. Ba gardama kuwa driver ya sa musu suratul baqara. Nan take husaini ya fara bin karatun. Daidai kokacin al ameen ya bude ido. Yasha mamaki ganin ya daina ganin abubuwan nan.
Wayar husaini ce tayi kara ( ringing)Da sauri ya fiddo wayar yana kallan (screen ) din yayi Murmushi yace allah sarki sister na. Yace wa driver ya dan rage volume zaiyi waya. Wayar ya kara a kunne.
" assalamu alaiki sisterna"
Ta amsa tare da cewa.
" broz wai yaushe zaku dawo ne nifa wannan tafiyar gaskiya bata yi min dadi ba. Zaka tafi ka barni ni kadai,
" sister ban san shagwaba fa duk ba gasu umma nan ba shine zaki ce na barki ke kadai. Kinga in wani abu kike so to ki fada naga wannan kame-kamen naki akwai magana.
" Murmushi tayi tace to yaya dama... "Dama me fada inaji ai daman nasan ba banza ba.
"Broz dama sub dinane ya kare kuma nacewa mum ta bani kudi insai kati take. Wai tace shiririta ne.
Husaini yace " karki damu to bari in turo miki. 2k zai isheki. Wata yar kara tayi hade da tsalle. Masha'allah na gode yayana. Na kaina. Eh zai isama sosai.
" ok to abunda nake so in gaya miki shine banda shiririta banda biyewa samari da kawaye. Zumunci kawai na baki damar yi a duk social net kinji ko?.
" naji yaya. Kuma ai ni dama ba abunda nake yi sai zumunci sai gaishe-gaishen dangi.
" to kinji dai na gaya miki yanzu bari in turo miki sai kiyi sub din, tayi godiya sukayi bankwana,
Al ameen ya kalli husaini yace malam gaskiya baka da kirki. Yanzu saboda allah kana da kanwa mai yin whatsapp amma shine kaki ka bani number ta. Ya fada yana dariya.
" husaini yace kull! Ka kula wannan tafi karfin ka yarinya ce mai kamun kai da natsuwa. Ita ba wai yaudarar samari take yi irin naka ba a whatsapp. ita sada zumunci da wa"azantarwa su yake kaita whatsapp.
Dariya al ameen yayi sosai har yana dafe ciki. Yace wa husaini. " kuma kai ka yarda da bata soyayya kenan.?
" dole kuwa in yarda domin nasan halinta bata min karya. Shiru al ameen yayi jin wata irin murya na cewa....
Ba kai ba zaman lafiya tunda ka yarda ka auri min budurwq al ameen ka jawowa kanka. Ka shiga shirgin da banaka ba. Hahahahaha.
Al ameen dafe kai yayi domin jin kan nasa na wuni juyawa. Husaini yace " al ameen lafiya kuwa naga ka wani dafe kai. Lfy kuwa. Ganin ya dafe kai ya sunkuyar da kai kasa yaki magana. Yasa husaini yace wa driver ya kunna musu karatun su suci gaba da ji.
Karatun na farawa al ameen ya fara jin kan nashi ya rage ciwan da yake yi mishi.
Haka suka ci gaba da tafiya zuwa airport ✈
Ana tafiya Al ameen ya fiddo wayarsa ya bude data. Ya fara dube-dube massages domin duk safiyar yau bai bude data ba.
Mamaki ya kama shi ganin massages din Zainab basu shigo ba. Hakan yasa ya lalubo no ta abun mamaki tayi block dinsa. Nan ya fara tunanin ko dai ta gano shi mayaudari ne shi yasa tayi block dinsa.
Da yayi niyar kiranta kuma sai ya fasa. yace to ni miye ma damuwana bayan nasan idan nayi niya sai na sama goma irinta a yau......................................................
Shiga nan ka/ki yi like kai tsaye a page mu domin samun farkon lbrn
https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarksbookmarks
✍🏼Autan marubuta ✍🏼
👑King boy👑
🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿
page 93 - 94
|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR APR 2017 🌟
|_________________________|
***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****
🌷MANTAWA DA KU ABUNE MAI WUYA A GUNA.TAMKAR UWA CE TA MANTA DA DANTA👼🏻WANNAN ABU NE MAI WUYA DAN HAKA BAZAN MANTA DA KU BA. MASOYAN GASKIYA.
🌹HADIZA HADI🌹
👰🏻MAMAN HISHAM👰🏻
NA GODE DA IRIN ADDU'IN KU A GARE NI.😇 allah ya bar zumunci ya kuma kara hada kan mu duk yan group din
✍🏻BIGBOY ISAH NOVELS👑
Ina ji daku ina kaunarku😘
Nan fa ya juya gurin kursiyya suka fara chat dinsu irin na masoya. Abun kamar suna ganin junan su.
: *******
Al amarin su Yasmeen kuwa bayan sun tashi hajara ta shiga wanka. kafin ta fito yasmeen ta hada musu abun kari ta kai dinner ta shirya.
Anty hajara na fitowa ita ma ta shiga. Wankan abunta. Anty hajara kuwa duk a tsorace take. Domin abunda ya faru jiya. Ita kadai a dakin yasmeen tana kwaliya amma ta dinga tsorata. Daga taji motsi sai ta waiga da sauri. Allah- allah take yasmeen ta fito. Domin ita kadai din nan tsoro take ji.
Bayan 30mints yasmeen ta fito. A gefan gado ta iske anty hajara. Sai zare idanu take kamar kace arr! Ta ruga. Yasmeen Tace wa aunty hajara "gafa kayan break din can na shirya a dinner kije ki fara kari kafin in fito mana.
Anty hajara tace aa babu komai ai bana wani jin yunwa sosai gama kawai mu tafi tare. Yasmeen zuwa yanxu ta fara gane cewa aunty hajara na jin tsoro. Amma gudun kar ta fada tasan halin antyn nata yanzu sai ta karyatata. Hakan yasa tayi shiru taki ta bayyana.
Anty Hajara na zaune tana raba ido. Har Yasmeen ta gama kwaliyya tasa kaya tukun suka fito tare. Farlo suka je suka zauna suka fara breakfast.anty hajara kuwa sai wani satar kallan dakin umma take yi.
Suna cikin cin abinci. Al ameen ya kira Yasmeen ya sanar da ita cewa. Yanzu zasu tashi. Fatan alkhairi tayi mishi tare da a sauka lafiya. Allah ya bada sa'a yasa a samo abunda akaje nema. Sannan ta gaya mishi ta kirawo aunty hajara ta tayata zama kafin ya dawo. Nan har yace abawa anty hajara. Din su gaisa.
Bayan sun gaisa ne anty hajara take cewa. "Waka ake yin rayuwa wato ka tafi ka bar mana kanwa a gida ita kadai. Yayi dariya yace " to me zai kamata a gidan dama ai ta saba xama ita kadai. Kuma ba ga masu gadi nan ba ga driver ai ba ita kadai ne a gidan ba su uku ne.
Aunty hajara tace "to naji amma karka kara domin gidan nan naka ni kaina ban yarda dashi ba domin jiya ma.....
Kuma sai tayi shiru.
"Yace jiya me.?
Tace jiya ma tace an tsoratata sosai a gidan nan.
Al amern yace to yanzu dai tunda gaki nan ai shikenan nasan zaki kullar min da ita.
.
Aunty hajara tace " karka damu babu abunda zai same ta tunda ina tare da. Ita.
( a zuciya kuwa tace nima in kula da kaina mana. Lolx)
Bankwana sukayi ta mikawa Yasmeen wayar itama sukayi bankwana. Tayi mishj bye bye.
Anty hajara sai kallan dakin umma take domin wayarta na ciki kuma gaskiya tsoran dakin take ji bazata iya shiga ita kadai ta dauko ba.
Yasmeen sai surutu take ta suburbudawa sai zuwa can ta lura da hankalin aunty hajara ba a gurin ta yake ba. Sai dakin umma take kallo.
Yasmeen tace aunty hajara lafiya kuwa naga sai kallan dakin can kike. Ko da matsala ne. Anty Hajara tace aa wllh ba komai kawai dai wayana ne na rasa inda take a dakin shine nake tunanin inda na sakata.
Yasmeen tace to aunty hajara muje in tayaki dubawa mana. Murmushi aunty hajara tayi domin ita dama abunda take so kenan Yasmeen ta rakata. Tace yauwa to tashi muje ki tayani dubawa.
.
: Tashi sukayi suka nufi dakin kowa a tsorace yake a cikinsu bama kamar anty hajara. Domin jiya da dadare taji jiki a dakin. Yasmeen ce ta tura dakin a hankali kamar muna fuka.
Saida ta lalaka tukun ta kunna kai ta shiga haka itama anty Hajara ta bita baya a bude ta bar kofar sbd tsaro.
Marsiyya na bayan kyaure. Suna shiga ta banka ( door) din. Da sauri su biyun suka kallo kofar basu ga komai ba hakan yasa suka ci gaba da duduba wayar.
A can karkashin pillow Yasmeen ta zaro wayar. Aunty hajara tace. Au ashe nan na sakata. Haka tayi irin abun nan kamar dai bata san inda ta ajiye ba da gaske.
Kofar fita suka nufa da niyar fita. Idone ya raina fata. Lokacin da aunty hajara ta ja kofar taji ta gam ko motsi batayi.
( kaka kara kasa ga akuya ga kura ga Yasmeen da hajara a dakin aljana😂 su aunty maman ali a kawo dauki)
Nan sukayi-sukayi kofar taki buduwa bayan kuma ba'a kulle take bA. Sunkai kusan mintuna sha biyar a gun amma kofa taki buduwa.
Hakan yasa suka hakura suka koma kan gado suna ta sake-saken yaya xasuyi. Dakin ne gaba daya ya dauki wata mahaukaciyar dariya mai firgitarwa.
*hahahahahahaha* _hahahahahahah_
~Hahahahahahahah~
Kankame juna sukayi a tsorace suna raraba ido jira suke kawai suga ikon allah suga abunda zai faru.
Wata murya marar dadi ta fara magana.
~ke Yasmeen me ya kawo ku dakina me kikazo yi a dakina. Ko kinga ina shigar miki daki ne?~
Yasmeen cikin murya mai karkarwa a tsorace ta daga kai tana kalle- kalle. Tace dan allah ki gaya mini ko ke wacece me nayi miki kike azabtar dani me na tsare miki? Me kike so?
.dariyar ce ta kara bayyana.
*Hahahahaha*
Baki da matsayin da zaki san duk wannan yanzu tambayarki nake yi me yasa kuka shigo min daki. Ke waccan yar rainin wayyon wai jiya harda zuwa kika kwanta min a katifa. Ko to yanzu zanyi maganin ku.
Daidai lokacin idiris ya shigo gidan yana bitar tilawarsa. Su kursiyya kamar wuta ta tinkaro su haka sukaji hakan yasa sukayi gagawar barin gidan a million.
Su Yasmeen na kankame da juna. Kofar sukaga ta wangame kuma anyi shiru. hakan yasa sukayo waje a guje. Ana rige-rige. Da kadan sun banke idi drivers.
Sakin baki yayi yana kallansu. Su kam basu ma kula da shi ba. Wajen ya biyo su yana tambaya lafiya-lafiya hajiya.?
Su Yasmeen kuwa sai maida nunfashi ake daya-daya. Da kyar ta iya daga baki tana cewa fatalwa ce a gidan.idi yace fatalwa kuma. Yanzu da safen nan ai ni na dauka fatalwa sai dare take yawo . inaga kawai dai kun tsorata ne.
Maganarsa ta cewa inaga kun tsorata ne ita tabawa anty hajara haushi. Tace kaga malam jeka abunka in ka kawo sakon.
Kayan miyan dake hannunsa ya mikawa Yasmeen yan musu wani irin kallo. Tabbas yaga tsoro a idonsu. Yace to idan ma fatalwar ce da gaske akwai wani malami wanda muke daukar karatu a gunsa idan kin bada izini zanyi mishi magana sai yazo yayi muku karatu. Da yardar allah ko aljana ce sai ta bar gidan.
.
Yasmeen datayi magana... Maganar Anty hajara ya dakatar da ita. Kai dallah malam ka tafi ka bawa mutane waje an gaya maka mu muna harka da wadan nan almajiran ne. Ba abunda suka iya sai san kudi. To anji an gode bama so jeka abunka. Ta bishi da wani mugun harara.
Yasmeen bata ce komai ba. Anty hajara tace sis inada mafita. Da sauri yasmeen ta dago tace aunty miye mafitar?.
Anty hajara tace idan kin yarda da shawara ta muje kauye mu taho da kawu kasumu. Domin shi kadai zai iya yi mana wannan aiki. koma miye a cikin gidan nan zai fitar dashi babu bata lokaci. Domin shi din ma yana hudda da manyan aljannu👉🏽👺👹........................................................
😂( ~nace tofa su kursiyya da boka za'a hada su ashe?.~)
Shiga nan ka/ki yi like kai tsaye a page mu domin samun farkon lbrn
https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarksbookmarks
✍🏼Autan marubuta ✍🏼
👑King boy👑
🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿
page 95 - 96
|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR APR 2017 🌟
|_________________________|
***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****
Yasmeen ta danyi jum kadan zuwa can kuma sai ta dago kai ta kalli aunty hajara tace kuma fa haka ne. Kinga idan yazo ma sai ya zauna a gidan ya korar muna su gaba daya.
Farin ciki ne ya ziyarci cikin zuciyar anty hajara jin an karbi shawarar da ta bayar. Tace to kinga ba bata lokaci zamuyi ba shiga daki ki dauko mana gyaluluwan mu yanzu mu tafi. Yasmeen tace aunty wllh bazan iya shiga cikin nan ni kadai ba kizo dai muje tare.
Ba yanda aunty hajara batayi ba da yasmeen a kan taje ta dauko musu mayafi amma taki. Dole sai taren suka shiga. Duk a tsorace suna waige-waige. Daga sun danji motsi kadan sai sun waiga gurin. A haka dai suka shiga. A parllo yasmeen ta ajiye kayan miyan sannan taje ta dauko musu gyale da handbag dinta. Suka fito.
Idi suka yiwa magana ya fiddo mota. Ya tambaya anguwa zasu.wace unguwar zai kaisu yake tambaya. Aunty hajara tace kasan niger? ya zaro ido yace niger kuma ba niger ba akace maka 9ja. yace nasan niger mn nama taba zuwa sau daya. Anty hajara tace to yau zakayi zuwa na biyu can zamu je.
Idi yace hajaya motar fa ba mai domin man ciki bazai isa ko kano ya kaimu ba. Yasmeen tace kaga baka da matsala muje a hanya masha man. Nan fa suka duru cikin motar. Suka dau hanya.
********-----**
Basmah Zaune take tayi zugun sai tunane-tunane takeyi. Abubuwa sunyi mata yawa ita dai gaskiya bata ga anfanin zuwa bordingscl ba ba abun da ya kara mata a rayuwa sai masifa da bala'i.
Sallamar dataji ne ya katseda a duniyar tunanin da ta afka. Da gudu naga ta tashi ta nufi kofa fuskarta cike da farin ciki.ganin mai sallamar. Taje ta rungume ta. Su zee manya ashe ana ma duniyar. Shine ko leko mu ba'ayi. ..
Zainab tayi murmushi tace a'a basmah ba haka bane kinsan fa mai harda. Dole sai ya maida hankali. Domin karatun al qur'ani baya haduwa da shiririta. Basmah tace gaskiya kam haka ne. Ta kama hannun zee tace muje ciki.
Dakin ta suka shiga suka zauna a kan dan tsoho gadon ta. Bayan sun gaisa zee take tambayar ina ummi. Basmah tace wllh ta danje anguwa ne bata dade da fita bama. Zee tace kawata kinga yanda kika rame kuwa kika wani kode wllh gaba daya kin canza daga basmah dinki ta asali. Basmah tace hmm kedai bari zee ai allah ma ne ya sawake.
Zainab tace naji lbrn duk abunda ya faru dake zee amma ke kuwa me ya kaiki aikata wannan danyan aiki bayan basmah tare mukayi karatu ajin mu daya kinsan fa illar aikata lesbian.
.
Hawaye ne suka gangaro daga fuskan basmah tace zee nima ba a san raina na aikata ba sharrin shaidan ne da kuma hadin bakin wata macuciyar malamar mu. Sanin kanki ne ummi bata da wani guri da ya wuce in kamala karatun boko. In sama aiki tukun inyi aure. Wai a ganinta a nan gida bana maida hankali shi yasa ta maidani boarding to kinga abunda ya jawo. Yanzu gashi. Ibrahim dinma ya janye yace ya fasa aure na domin lbr ya kai gare shi. Ta karashe zancen da fashewa da kuka.
Zainab ce ta fara lalashinta tana cewa." Kiyi hakuri kawata komai yayi farko ai zaiyi karshe kuma komai yayi zafi maganinsa allah. Mai hakuri yana tare da allah kuma kinsan cewa abunda hakuri yayi rashin hakuri bai isa yayi sa ba. To anma ni abun da yafi bani mamaki shine wai da akace aljanu sun shiga jikin ki shin ina duk addu'in da ake koya mana tare dake a makaranta.?
Da