Author : King Boy Isa Category : My Hausa Novels
kadija ta wani harare ni hade da dankwashina a kai tace tsinana yarinyar nan taki amincewa wai dan ta rainani wa'azi ma zata yi min.
sadiya ta harare ni tace maza wuce kice gaba da wanki zuwa nayi zan wuce ta gefan ta. hannu tasa ta make ni a hips dinw hade da matsawa juyowa nayi nace allah ya isa. da gudu zata biyo ni khadija ta tsaida ta zuwa mukayi muka hau wanki nida naja'atu.
sadiya ta kalli khadi tace ni fa wllh wani masifar sha'awar yarinyar can nake wllh saidai naga bata waye ba ko kadan. khadija tace kedai bari wllh yarinyar tayi mugun haduwa komai yayi a jikinta. bama kamar kirjinta. .
sadiya ta juyo ta kalli inda muke tace kaddy kalli fa. ta nuna mata ni. na dan sunkuya ina wanki breast dina sun dan furfuto. nan fa na tayar musu da sha'awa tun a nan fa suka fara kiss din juna suna tataba juna. sannan suka shiga daga ciki. na kalli naja'atu nace amma wannan anyi tsinanu marar sa kunya da tsoran allah..............................
king boy
🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿
page 43 - 44
|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|
***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****
♥ WANNAN PAGE DIN NAKU NE FATIMA USAMAN & no name MIMIN Alee NA GODE DA KULAWAR KU GARE NI KUMA INA SU IN SHEDAWA FANS CEWA JIKINA YAYI SAUKI SOSAI NAMA WARKE NA GODE DA ADDU'AR KU ♥ NAKU HAR KULLUM→ KING BOY←
Dakuga labarin ya chanza to karku damu ina so in baku labarin yanda marsiyya ta auri basmah ne muje zuwa.→°°°°°°°°
naja'atu tace ai kadan ma kika gani domin duk yarinyar da suka gani mai dan kyau a makarantar nan haka suke makale mata idan kuwa taki basu hadin kai wuya ce iya wuya dasu dinga bata kinganni nan nima a kan naki amincewa dasu shi isa bama wani shiri. nace tabdijam a kan me to ai ni banga abun dadi ga jinsina ba ko me suke ji oho jaraba ce kawai irin tasu inji naja. nace to allah dai ya kare mu. tace ameen nan muka ci gaba da wankin mu. ..
muda muka fara wanki tun karfe 11 bamu gama ba sai wajen karfe uku. jikina ko'ina ciwo yake dake ban saba ba. daki muka nufa nida naja duk mun galabaita. ga yunwa kuma sai munje ynz ma tukun zamu dora abincin.
sadiya muka iske a kwance a kan gado mu tana dadana waya. Nida naja'atu addu'a muka shiga yi domin karta kara saka mu wani aikin. Tana ganin mu kuwa tace kai kuzo nan. Zuwa mukayi muka durkushe a gabanta domin na riga na gane ita muguwa ce.
Kun gama wanki muka ce eh. Bata kalle mu ba tace to wllh ku sani idan naga kayana basu fita ba jaki ma sai kunfishi dakuwa. Muka kalli juna nida naja'atu
Sadiya ta kalle ni tace maza jeki ki debo min ruwa ki kawo min bathroom na daga baki wlllh munyi.... Kafin in karasa maganar ta wani daka min tsawa. Dan ubanki zaki jene ko kuwa bazaki ba kin tsaya kina maidawa mutane mgn. Zumbur na tafi debo ruwa ina gunguni. A zuciya nace gaskiya rayuwar makaranta bata hadu ba bama kamar in aka ganka salihi shikenan ka shiga uku.
Ruwan taje ta debo ta kawo shi a boket gashi. Wata harara tamin tace bakauyiya kawai nan ake kawo ruwan maza ban daki zaki kai min. Bandakin dake cikin dakin na nufa ina yan wake wakena. Da kafar haggu na shiga da addu'a. Ashe tym din su marsiyya ana ciki. Habawa addu'a da nayi kamar wuta ta zame musu duk shedanun cikin bandakin suka fara tsere ciki harda ita marsiyya din.
Ruwan naje na ajiye. Marsiyya kuwa wani mugun haushina taji domin kuwa tunda ta shigo ban dakin bata taba jin wata ta shigo tayi addu'a ba sai a kaina kuma nazo na katse mata jinbdadi hakan yasa fa ta biyo ni baya cike da haushi saidai dake ina addu'a kare ka kamar yanda nake yi a gida ba yanda zatayi dani bata da damar shiga jikina hk kuma allah yana kare ni ko taso ta tsorata ni.
Haka na koma a gajiya sa'ata daya ma naja'atu ta jika mana kwaki da sugar da gyada ai kuwa nazo muka sambada na kwanta a gajiye. Washe gari ma haka wasu seniyoyin suka kara tilo mana wanki kamar mu suka tsana.
Gabaki daya ba abunda muke yi a makarantar sai wahala wa seniyoyi gabaki daya bamai raga mana a cikin su ranar muka je mukai kara ga wata malama direct muka nufi gidanta nida naja'atu dake a cikin makarantar yake.
Da muka shiga gidan muka ta sallam iya karfin mu amma shiru. Mun dade muna sallama bamu ji ko motsi ba. Kofar parllon na tura sai kawai mukaga ta bude. Kai tsaye muka kutsa kai wai mu shiga mugani ko tana kurya ne. Parllo ne mai kyau hadade tsayawa in kwatanta kyawan sama ai bata lokacine. Nan ma salama mukayi shiru.
Can sama sama muke jin wani sauti a hankali. Muka kalli juna nida naja'atu naja tace kinga zo mu tafi ba kowa a gidan nan. Nace ya zaki ce ba kowa bakya jin wani sauti na fitowa ne a sama. Nace wllh ni kam sai naje na gani. Naja tace wllh ba ruwq na nidai.
Ni kuwa gadan-gadan na nufi upstairs kamar gidan mu. Naja da taga dai bani da niyar tsayawa hkn yasa itama ta biyo ni tafiya muke yi a kan benan muna jin karan na karuwa. Sai da muka hau muka hangi wani daki daga can gaba. Sai wami sauti na yan mata yake tashi washh! ash! Kmar wanda dai wani yaji ciwo yana wash! Wash! .
Tsayawa nayi nayi read na gudu na cire takalmina dama ba hijab a jikina sai gyale ai kuwa na cire sa na daura a kugu. Naja kuwa kallo na kawai take tukun tace wai me kike nufi ne naga kamar kina shirin gudu a hankali take maganar cikin rada.
Nima nayi mata magana a hankali nace " shirin gudu nake mana kema gwara kiyi ready domin kuwa wllh sai na leka naga meke faruwa. Naja tace to ai hikenan itama tayi kamar yanda nayi.
Cikin sanda muka nufi kofar dakin ta window muka dan sama kofar labule ya dan daga habawa abunda na gani yayi matukar girgiza ni malamar ce da kuma su sadiya da khadija da kuma wasu yan mata masu mugun kyau suma duk yan class dinmu ne. Gaba daya a zigidir suke sai tsotsara junansu suke yi. Kaina naji ya wani juya luw na tafi zan fadi ganin wannan mumunan aikin da suke da sauri na riko karfen window domin kar in kai kasa habawa ai kuwa ina taba sa sai glass din jiki yayi kara daga ciki muka ji ance waye! Waye! Uban waye akayo kofa da gudu.
Habawa hausawa na cewa a ari ta kare nida naja ina ga ta karnuka muka aro ba daya bama.lolz
Kafin matan ta bude dakin tuni mun sauko downstairs har mun bar parloon. Matar da wani zani ta fito tayi daurin kirji wai ashe ta dauka mai gidanta ne ya dawo. Su sadiya kuwa ido ya raina fata nan fa suka shiga neman gurin buya dawowa tayi take gaya musu ba mai gidanta bane da alamu dai yan leken asiri ne.
A sukwane muka baro wajen saida muka danyi nisa tukun muka labe muka saka takalman mu tukun muka karaso wajen sauran students mukayi fuska kamar ba mu ba.
Su sadiya kuwa daga nan fa iskanci ya watse ko wanka basu tsayayi a gidan ba domin tsoran kar mai gidan ya dawo ya iske su. Nan suka cewa malamar bari suje su bincika ko zasu gano wanda yaxo musu leken asiri................................
Na kallin nasmat nace wai ashe a gaske ma ana iskancin nan a makarantar bordin ba sai a littafi ba.
Tace sosai ma suna yi mana amma a boye nace to allah ya sawaka ya tsare mu.
..
Shiga nan kiyi like kai tsaye a page mu
https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarks
🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿
page 45 - 46
|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|
***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****
👳🏻👳🏻♀ HAPPY JUMA'A TO OLL MUSILMS BROTHERS ND SISTERS 👳🏻♀👳🏻
Muna isa cikin students mukayi fuska kuwa muka saje da su kamar can dama muna nan. Ba'a jima ba saiga su sadiya sun taho da sauri.
Da sauka zo kowa harkan gabansa yake shi isa ma suka rasa wanda zasu tambaya domin sun ma rasa wace iriyar tambaya dasuyi hakan yasa suka hakura suka nufi daki har sun shiga sadiya tace anya kuwq ba yan iskan yaran nan bane su basmah ni naga kamar basa gun.
Khady tace suna nan mana ai na gqnsu can gefe daya suna surutu. Sadiya tace bari dai in leka inga. Lekowarta kenan. Akayi sa'a nima na waiga gefan. Ke zonan. Na nuna kaina da hannu nace ni. Tace eh ke din keda kawarki kuzo.
Jiki a sanyaye muka tashi muna fargabar ko dai sun gano mune muna kuma addu'a allah yasa dai ba ganowa sukayi ba. Bayan mun je ne muka gaishe ta. Ta wani harare ni tace ke ban hanaki yawo da hijab ba. Na kalli gyale nace aunty ba fa hijab bane gyale ne. Hannun takai tamin wani mayen mintsilii hade da dankwashi na to daga yau ko gyalan bana so in sake ganin ki da gyalan ma.
Gunguni nayi a zuciya nace kamar wata mijina wai.. Me kika ce zagina kike ko ta kawo min duka na tare da hannu. Iyee yarinyar nan wuyanki yayi kwari ina senior dinki ta kalli naja tace tashi maza ki samomin bulala zaki san dawa kike yarinya. Bata so ba amma ba yanda zatayi dole ta cire bulalan bedi dan kar a hada da ita.
Saida ta min bulala goma sha biyu tukun ta ce maza kuje ku goge mana kayan mu gasu can. Naja ta kalle ta tace aunty ai ba wuta. Da Charcoal zakuyi shi. Ni kuwa kuka nasha abuna. Tukun Muka tashi muka var gun a zuciyata kuwa ina yi mata allah ya isa.
Muna yin gugar muna hira naja tace kawata bakya ganin gwara mu mika wuya ga su sadiya ko dan mu fita daga wannan bala'in hb ace kullum aiki mawa saniyoyi kamar sun ajiye jakai. Na kalleta nace subhanallah naja kinsan me kike fada kuwa kinsan fa abunda suke yi ko a cikin nau'ikan zina yafi muni domin kuwa da kayi madigo ku luwadi sau 1 gwara kayi zina sau yafi a i'rga a gun allah domin yana daga cikin manyan laifufukan da allah baya so. Shin kinsan hukuncin maiyi in aka kamasa kuwa.?
Hukuncin wanda aka kama yana
wannan inma mace ko namiji to kisa ne.
Kamar yadda Manzon Allah (SAW) yace:
ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻣﺤﻤﺪ ﺑﻦ ﻋﻤﺮﻭ ﺍﻟﺴﻮﺍﻕ، ﺣﺪﺛﻨﺎ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻌﺰﻳﺰ
ﺑﻦ ﻣﺤﻤﺪ، ﻋﻦ ﻋﻤﺮﻭ ﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﻋﻤﺮﻭ، ﻋﻦ ﻋﻜﺮﻣﺔ،
ﻋﻦ ﺍﺑﻦ ﻋﺒﺎﺱ، ﻗﺎﻝ ﻗﺎﻝ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ
ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ” ﻣﻦ ﻭﺟﺪﺗﻤﻮﻩ ﻳﻌﻤﻞ ﻋﻤﻞ ﻗﻮﻡ ﻟﻮﻁ
ﻓﺎﻗﺘﻠﻮﺍ ﺍﻟﻔﺎﻋﻞ ﻭﺍﻟﻤﻔﻌﻮﻝ ﺑﻪ ” .
“Duk wanda aka same shi yana aiki irin na
mutanen Annabi Lud, ku kashe wanda
yake yi, da wanda ake yi dashi. Wannan
hadisin ya tabbata daga Manzon Allah
(SAW) yana cikin Abu Dawud 4464, Sahih
Tirmizi 1456, Sunan Ibn Majah 2561
hadisin Abdullahi bn Abbas.
Ibnul Jauziy yace: Babu ko sabani akan
cewa wannan shine hukuncin wanda yake
wannan aiki. Sannan hadisin bai banbanta
mana shin mai yin idan yayi aure ne ko
bayyi bane ake kashe shi. Hukuncin duk
dayane babu banbanci.
Naja ta kalle ni jiki a sanyaye tace yayi kyau ashe dai kedin malama ce ban sani ba ah to na fasa dama wasa nake miki. Ta kama baki tace ah ashe dai yan lesbian na cikin babbar masifa basu sani ba.
Murmushi nayi tukun nace hk ne yar uwata amma da yawa daga cikin su sun sani kawai dai san zuciya ne. Tace uhm to allah ya kauta nace ameen.
Tsangwama da matsi kullum karuwa suke a gare mu wai duk sbd munki basu hadin kai. Hakika ni macece mai matukar sha'awa amma saboda tsoran allah shi yake sawa ina matse abun a zuciyata sau da yawa idan naga suna yin abun sai sha"awata ta motsa amma sai in daure in kai zuciyata nesa idan na tuna irin bala'in dake tattare a lesbian
😳 ranar wata asabar kamar yanda mu biyu muka saba wanke wa su sadiya kaya ranar kawai sai naga an kira ni ni kadai ita kuma ba'a ko tashe taba barcin ta take. Abun ya daure min kai.
Wanki ne mai uban yawa ga kazantar dake jiki abun takaici ma hada pants suke sakowa nace gaskiya rayuwar boarding wani lokacin bata haduwa wacan yar iskan yarinyar da bata wuce sa'ata ba dan tana senior shikenan sai taita wahalar dani.
Wanki nake inata surutai ina fada naji fitsari na neman kwafce min habawa da gudu na nufi toilet ina zuwa ban wani tsaya knock ba na tura kofar na fada.😳
Suman tsaye nayi ganin abunda ke faruwa fitsarin ma a nan na ziraroshi 😂 domin abun ya firgita ni matuka...................................
.
👑 KING BOY 👑
Shiga nan kiyi like kai tsaye a page mu
https://m.facebook.com/bigboyisahfans/?ref=bookmarks
🙎🏿☠ MIJIN ALJANAH ☠🙎🏿
page 47 - 48
|
|
na king boy isah👑
|
|
__________________________
🌟5STAR MAR 2017 🌟
|_________________________|
***** 5 star *****
🌟5⃣STAR ONLINE WRITER'S ASSOCIATION 🌟 ©5SWA
***** 5 star *****
🌼 in dedicated to 🇺 💟zainabzainab bobbo💟
💟 sis aminatu minal allah ya baki lfy yasa kaffara ne 👏
💟 queen haulat 💟
Cikin sauri nayo baya domin abunda na gani ban taba zato ba naja'atu ce ita da sadiya makale da juna wai ashe ita duk wa'azin da nake yi mata a banxa baya shiga kunnanta.
Basu ko iya futowa ba tsabar kunya ni kuwa zuwa nayi dayan bayin nayi fitsari na tukun na canza kaya na koma gurin wanki na. A duk lokacin da na tuno sai kawai inji hawaye na zarya a kumatuna yanzu shikenan naja tabi hanyar wannan shedanun bata tunanin zunubin dake cikin abun. Na kara godewa allah da ya tsare ni.
A duk ranar naja bata yarda mun hadu ba idan tana zaune a gu daga ta ganni sai ta canza waje domin kunyana take ji matuka. Ni kuwa mamakin tama nake wai ita nan har tana da wani kunya ma ashe.
A cikin sati saida na kama naja da sadiya kusan sau uku. Amma har ynz naja taki yarda mu hadu. Wata rana na hangeta ita kadai a zaune a kan wata fararar kujera tana shan ice cream. Bata ganni ba ita kuwq har na karaso. Dana mata magana zabura tayi data miki ta tafi ni kuwa na riko hannunta nace naja zauna. Ba gardama kuwa ta koma ta zauna nima kujera na jawo na zauna daf da ita.
Mun dade a yanayin shiru tukun na kalle ta nace haba kawata me yasa zakiyi haka ai ko da kika biyewa su sadiya bai kamata ace mun yarda kawancen mu ba. Yakamata ace muci gaba da abotar mu kamar yanda muka saba.
Naja'atu taja nunfashi tukun ta kalle ni tace kawata kiyi hakuri nima bansan yaya akayi hakan ta faru ba kawai cintar kaina nayi a wannan harkar amma nayi miki alkawarin zan tuba in daina nan bada jimawa ba. Na kalleta nayi dan Murmushi wanda za'a kira da yake nace kawata me kike fada haka kamar wacce batada ilimin addini bayan kinsan cewa allah baya san irin wannan tubar.
Ai idan kinyi niyar tuba to ki tuba yanzu yanzu kawai allah zai yafe miki kuskuranki amma ba ki jinkirta tuba ba. Ta kalle ni tace gaskiya kawata kiyi hakuri amma maganar in tuba yanzu bata taso ba domin ina jin dadin abun.
Subhanallah naja keda kanki kike furta wannan kalmar haba ai ni inda wani ya gaya min hk da karyata shi zanyi idan yace ke kika fada. Tace to ai gaskiya na fada akwai dadi abun.
Nace naji naja akwai dadi amma dadin fa kisani dan kadan ne kuma mai shudewa ne. Ta girgiza kai tayi yar dariya tukun tace kinga basmah ni dai gaskiya bazan iya fita a harkarnan a halin da ake ynz ba haba ki gane mana ki kalli jikina sati daya da 2days ne amma ga yanda na chanza nayi kiba. Ynz ba ruwana da aikin wahala kamar yanda muke yi da tare dake yanzu zan iya taka kowa a cikin school din nan.
Baki ta karo wajen kunne na. Tamin rada da cewa. Kinga yanzu malamar can gidan ta sanni kema idan zaki shiga harkar nan kawai kiyi min magana sai mu jone ba wani matsala kuma ba wanda daisan munayi😉
A'uzubillah na fada a zuciyata nace lalai naja tayi nisa ta fada cikin hanyar halaka. Da nayi niyar in tashi in xazage ta inci mutuncinta kuma sai na tuna da cewa a halin yanzu fa tana bukatar taimako na domin in kubutar da ita daga masifan data afka.
Kallanta nayi nayi mata murmushi nace kawata kenan aa ki barsa kawai kema din allah ya shirye ki kuma ina so ki maida komai ba komai ba muci gaba da kawancen mu kamar da amma dai ni kam baxan shiga cikin wannan mumunar hanyar ba.
ⓑⓐⓝ ⓣⓐⓑⓐ ⓩⓐⓣⓐⓝ ⓩⓐⓝ ⓕⓐⓓⓐ ⓦⓐⓝⓝⓐⓝ ⓜⓤⓜⓤⓝⓐⓡ ⓗⓐⓝⓨⓐⓡ ⓑⓐ ⓣⓐ ⓢⓐⓝⓐⓓⓘⓝ ⓚⓐⓦⓐⓝⓒⓔⓝ ⓝⓐⓝ
Tace to shikenan kawata ba komai.
(marsiyya dake gefe murmushi tayi tace yarinya kin kusa shigowa hannun)
Kawancen mu mukaci gaba dayi wanda harma yaso yafi nada ba abunda yake rabamu da naja sai barci kuma sai in zata tafi iskancin ta wato gidan malama domin a can suke haduwa in mai gidanta baya nan.
Al amarin naja kullum kara bani mamaki yake yi domin gaba daya tarbiyarta ta bace kwata- kwata ba kamar yanda na santa a da take ba domin kuwa yanzu muna hira sai ta dinga sako zancen batsa. Ni kuwa kullum cikin yi mata wa'azi nake wai ni gani malama.
Uhm al amarin fa ya fara wuce iyawata domin a halin ynz nima na fara biye mata karatun tilawa danake yi kullum ma na daina yi yanzu da idan bansa hijab ko gyale ba bana jin dadi amma