Author : F&F Category : New Hausa Novels 2026
suka dare ana bashi hanya juriya kawai yake yana cikin azababben yanayi yake ji a jikin shi da bazai iya musulta manashi bah da kalaman baki a fahimci bah Aqqab ne yabi bayan shi da Arɗo da lumfashin shi ke bara zanar barin jikin shi har yanzu bai gama dawowa daidai bah hankalin shi yakai ƙololuwa wajen tashi Apip da hamda na matuƙar bashi matsala a rayuwa, kuma duk lokacin da ta ɗaya ta tashi sai taɗayar mah tatashi .
Da Kallo jami'an tsaron suka bi su dashi kamar gaulaye ASp yama rasa mizaice abu kamar an tsara shi lamarin mu na matuƙar caza mashi kai mutanen na matukar caza mashi kai suna bashi headache (Apip da hamda) tsuwar da wayar shi tai ita tasa ya sassauta tunanin ya ɗauke idanun shi daga kan Apip da yai masu nisa sosai ganin. Sp ne mai kiran yasa ya ɗaga shi da hanzari bai bah ASp damar ko sallama ba yace su baro rugar nan yanzu abinda yace kenan ya kashe waya, wayar ASp yabi da kallo kamar mai son ganin fuskar SP a ciki ajiyar zuciya ya safke daga yadda yaji muryar SP yasan bah lau ba da wata a ƙasa. ASp bai bi takan jauro dake ta lailayo ashar yana makata saman kawunan su ba ya faɗama ɗawisu umarnin sp da har yanzu idanun shi nakan haryar da su Apip suka bi Kamar mai hasashen wani abu.
Haka suka tattara suka bar rugar dake cikin gumurzun tashin hankali.
{Kai best aje littafin nan wannan takaicin ya ishe ni haka wannan munafircin da mi yai kama jifah ko gama farfaɗowa batai daga wancen case ɗin bah ga wani ya kuma kunno mata kai, kuma akwai wani gaba cewar besty na tun kalaman farkon litattafin nan ya ci yace mun gama fahimtar akwai tsantsagwaron makirci 😠 wannan mah sharar fage ne don yanzu wasan ya fara duk ɗan adam yana cin nasara ne bayan yayi passing through chellenges , gaskiya a wannan gaɓar hamda ta bamu assignment waye ya cece Apip zuwan kasnshi ne ko aiken wani ni ,duk ba wannan ba besty wai arɗo shine asalin mahaifin ta ko wanda take magana a prison miya faru ne rayuwa ta juye haka duk amsar tambayar ku tana cikin littafi CINNAKA a wata chapter da kuke bisa kan hanyar zuwan ta ku dai kar ku gaji muke zuwa }
Likitoci sun tabbatar poison aka ringa ɗirka ma Adnan da ciwon zuciya da damuwa su sukai mai dirar mikiya suka zamo silar ajin shi sai lokacin jauro ya fara dawowa hayyacin sa daya tabbatar Adnan ya mutu ɗa ɗaya tilo da Allah ya bashi yayi kuka kamar ranshi zai fita bare mah inna ramma da ta zama mahaukaciyar ƙarfi da yaji uwar en bori abin kwanin ban dariya (Astagafirrullah 🤭🤭🤭 mutuwa fah ce fah ko sunyi babban rashi en ƙwaya ) ƙananun maganganu sai tashi suke kowa da kalar tsoki burutsun da yake yana tofa albarkacin bakin shi da yake sai washe gari aka sada Adnan gidan shi na gaskiya (bawan Allah 🥺).
Apip ikon Allah ne kaɗai ya kai shi gida lafiya sai layi yake kamar ɗan ƙwaya a tsakar gida ya zube har washe gari bai farfaɗo bah sai firgita yake yana wasu irin abubuwa da suka shaida masu ciwon shine ya motso don jini ya fara ɓalle mashi ko wace hudda ta jikin shi haka yake bulbulowa musamman kunne da hanci dake fitar dashi lokaci zuwa lokaci Arzu kawai yake kula su sai Aqqab ɗan shi faɗin tashin hankali inna da Adda da suke jiki ɓata lokaci ne saida safe ya farfaɗo Arzu ya bahi magunguna da kyal ya samu ya sha kaɗan yanzu haka barci yake mai cike da wahala.
🌺🌺🌺
_-WATA SABUWA IN JI ƊAN CACA_-_
Asp yace yana gyara zaman wayar dake kunnen yana ɗauke idanun shi daga kan cp (commissioner of police) tare da gyara zaman shi ɗawisu ban fahimce ka ba ba'a ganta bah Kamar yaya kana nufin hamda ba'a wurin mu ta kwana bah "Ehhh sir bama jami'an mu suka tafi da ita bah don ba wannan station ɗin aka kawo ta bah balle Musa ran ta kwana ko akasin hakan " wannan ai maganar banza ce ɗawisu da hankalin kaina naga ta shiga mota toh wai mi hakan ke nufi ne, kafaɗa ɗawisu ya ɗage daga cen ɓangaren kamar ASp na ganin shi lokaci guda yana miƙa ma Abubakar wasu takardu da yazo nema sannan yace sir da wata a ƙasa fah wannan case ɗin yana neman fin ƙarfin mu dole muna buƙatar taimakon manya ai wannan rainin hankali ne wallahi duk yadda za'ayi akwai sa hannun manya a cikin, cikin safke lumfashin ASp yace wakake tunane ɗawisu "hmmm zato zunubi koda ya zamo gaskiya mu zuba ido bincike ne kawai zai tabbatar mana da gaskiyar abinda ke ɓoye "shikenan zuwa anjima zan shigi office ɗin ma cigaba da tattaunawa, daga haka sukai sallama ya kalli cp daya ƙura mashi idanu kamar kamar zaiga taswirar yadda tsarin abubuwan suke wakana. a fuskar ASp tun jiya daya baro rugar fari ranshi ke ayyana mashi abubuwa da dama yaji in baiyi magana da cp bah zuciya shi zata iya bugawa kowama ya huta (hhh😆😁 irin su Aisha Musa) sai yau ya samu damar zama da cp don jiya commitment sun mashi yawa.
Tun kafin cp ya furta da wani harafi ASp yasan manufar shirun sa don haka tin kafin ya nemi ƙarin bayani ya cigaba da zayyana mashi abubuwan da suke faru da waɗanda ke kan faruwa dalla dalla shiru yai yana dai kaɗa mashi kai alamar yan fahimtar shi baice komai bah sai en danne danne da yake a wayar shi, jim laɗan sai gama su yima cp hidima suna shigowa da abinci da kayan motsa baki kala kala na bajimta ya ɗago yana kalli ASp a karo na 3 da mamaki ya bayyana ƙarara akan fuskar shi sallamar DCP ya katse ASp daga yunƙurin shi na son yin magana cp ya miƙe yana gyara zaman necktile ɗin shi "sun iso ne " sir parking zasu gyara su ƙaraso "ok yace yana kuma satar kallo ASp da shima ya miƙe tsaye yana kallon su cikin neman ƙarin bayani ammh da yake shima gogagge ne a harkar basarwa sai ya ɗauke kai yana taya ɓera ɓari jim kaɗan wasu bajiman sojoji suka shigo suka tsaya a daidai ƙofar shigowa ajiyar zuciya mai sauti ASp yayi fahimtar CHIEF OF ARMY STAFF, ne mai shigowa da taso bama cp dariya ammh ya haɗiye komai yana kollon kallon mutumin daya bayyana mai yawan fara'a wanda daga yanayin jikin shi zaka tabbatar sojane da ya tsuma da training babban mutum ne mai cikar kamala da dattaku da girmamawa suka fara sara mai kamar yadda muka san al'adar jami'an tsaro sunayi a tsakinin su da fara'a ya ida shigowa yai masu umarnin zama bayan shi ya zauna suka gaisa a mutunce sannan cp ya kalli ASp cikin son fahimtar dashi don ya lura kamar yana cikin ruɗani "ASp ko baka nemae ni bah ni zan neme ka kai kaɗai ke da bayanan da muke buƙata zama ASp ya kuma gyara yan kallo chief of army staff daya gama fahimtar wannan fitar ta sirrice tun daga yanayin shigar shi za ka fahimci haka da guard daya fito dasu wannan ita ake kira da siyasa sannan ya kalli sauran members (a hankali zamu san su) ya cigaba da zayyano masu bayani tun daga farkon kama Apip da sukai har zuwa yanzu da suka wayi gari babu ni babu dalili na da ɗawisu ke shaida mashi ba'a station ɗin su akai ni ba cikin dattaku chief ya gyara zaman shi na manya cike da ƙwarewa yace daga nan sai kuma mi " sir Abinda zan. Iya cewa kenan cp ya tari hanzarin shi da cewa "sir karmu yi wasa da wannan daamr raina na bani abubuwa da dama dana fahimta, dole ne sai mu ƙara bada ƙafa sannan mu ƙara zafafawa akan wannan ƙabilar dole fah sai mun kawo ƙarshen AFTABUDDEEN don tana matukar daƙile mu muna buƙatar watch dog (ɗan sa ido a cikin ta ) { ni kam nace hmm } ina son musan ainahin gaskiyar abinda muke buƙata don babbar barazanar da muke fuskan ta itace bamu san TUSHEN MATSALAR BAH sir AKWAI WATA A ƘASA FAH in muka sa wasa gagarumar matsala ce zata kunno mana kai a ƙasar nan
Ajiyar zuciya mai ƙarfi ya safke jin chief daya bashi dukkan natsuwar shi yana cewa miyasa kake magana haka ne sa'ad (sunan cp) wani abu ya faru ne, doguwar ajiyar zuciya cp ya safke yana ƙoƙarin saita yanayin shi "sir wasu abubuwan basu buƙatar sai muna da hujja a hannu zasu tabbatar da ingancin su magana ake ta rayuwa da mutuwa ka auna ka gani kwana ki kaɗan da suka wuce an yarinyar nan HAMDA ya faɗin sunan photon ta ya bayyana a mazgegiya plasma da DSP ya daɗe da connecting ɗin ta tun kafin zuwan su sai dai fuska ta ba complete bace ta fito bah da mutane suka shaida AFTABUDDEEN suka ɗauke ta Ehh haka ne ko mu kan mu jami'an tsaro mun shaida hakan bayan kwanaki kaɗana saiga ta dawo wannan wani lamari ne na daban ba'a nan gizo ke saƙar bah ɗiyar madam huwailat matar wani babban ɗan kasuwa ce "kana nufin SAIFULLAHI GANUWA "exactly kasanshi ne ranka ya daɗe murmushin kawai chief yai ba tare da ya ba cp amsa tambayar bah yace ina jin ka kafaɗa cp ya ɗaga alamar rashin samun amsar bai dame shi bah. "itama a rana ɗaya da hamda itama aka saceta ta kwana ki 3 da tsakanin su " mi kake nufi cikin rashin fahimta chief yai tambayar "Ehh kamar yadda kaji nace aka ceceta a kuma yadda ta bamu bayanai muje muga hakan ne nan cp ya fadɗa mashi kamar yadda sukai da Afrah wani kallo. Cheif ke mashi irin kallon ƙaryatawar nan taya za'a ce wanda ya mutu ya dawo saida ya kwashi wasu second sannan yace wannan ba magana bace da zamu bata mahimmanci yarinyar bata cikin hayyacin ta shiyasa tai wannan maganar " haka kowa ke tunai ran ka ya daɗe wannan shine kuskuren mu bama amfani da ƙwarewar aikin mu
wajen wajen bin ciken gaskiya ranka ya daɗe hakiƙa muyi babban rashi a hukumar tsaro ta ƙasa haƙiƙa JASIM (MAN OF RELIGION) gwarzo ne jarume da tarihin bai kamata ya manta da shi bah ya bada gudunmawa sosai wajen habbaƙa tattali arziƙin tsaron ƙasa nan shi SOJA NE a yanzu kai ne shugaba a wannan yanki shiyasa na nemi zama da kai don mu tsauraro bin ciken gaskiyar abinda ke faruwa ranka ya daɗe bawai zargi nake bah ko hasashe tabbas da wata aƙasa dole mu ƙara mu ƙara bincike aka mutuwar JASIM daman taza mana a bazata "a'a Sa'id karfa garin neman gira ma rasa ido garin gudun ruwa kwaɗo yai mana ƙafa akwai abinda ya kamata sani cewar DCP idanun shi ya ɗauke daga kan hamda da yake mata kallon ƙurilla ya maida su kan ASp da DCP da ke zaune a kujera ɗaya sannan ya kalli cp cikin basarwa " Abu na farko dole ne wannan yarinyar muna buƙatar jin ta bakin ta hakan zai tabbatar mana da zargin mu akan ita er wajen SAIFULLAHI GANUWA ammh maganar JASIM akwai lauje cikin naɗi ba magana bace da ma'aunin hankali zai ƙididddige ta kamar dai yadda kake hasashe cp da wata a ƙasa ammh zamu ɗauki matakin gyara muna kan shirin hakan a ɓangaren munna sojoji sai mukawo ƙarshe AFTABUDDEEN da mazauna cikin ta da shi kan shi wanda suke tutiya da shi ABULBASHAR duk da ban tunanin akwai ko ɓurɓushin shi a wannan duniyar " a'a ranka ya daɗe bamu da tabbaci ABULBASHAR ya mutu ko yana raye shima ba zamuyi sanyi da case ɗin shi bah.
Cikin girmamawa ASp ya gyara zama tare da cewa " akwai abunda ya daɗe yana cimin tuwo a kwarya harda maganar ta kawo ni wurin cp yadda suka zuba mashi idanu ya fahimci suna tare da shi don haka ya cigaba da cewa " maganar cp da yiyuwar zata iya zama gaskiya bada ƙafa suke abin akwai lauje cikin naɗi nima tuni raina ke bani hakan shiyasa na fara bin cike ta ƙarƙashin ƙasa a cikin binciken nawa ne nai nasarar samun wannan yana maganar ne lokacin da yake en danne danne cikin wayar shi zuwa cen ya ɗago yana nuna masu makekiyar plasma dake rausaye jikin bango, ido suka tsura mah photon kyakkyawan saurayin da ya bayyana da murmushi akan fuskar shi kamar ko yaushe ganin abin kamar gizau yake mah chief yasa shi zura medicated glasses ɗin i yana ƙare ma APIP kallo cikin son ƙaryata idanun shi da zuciuar shi ke fafatawa da sauri ya kauda kai gefe sannan ya kalli ASp dake jiran feedback ɗin su yace har yanzu wann hujjar bata gamsar dani bah in zamuyi la'akari da wannan a nan take photunan wasu gwarazan samari suka bayyana su 2 ya zamana photuna mutane 3 ne a jikin plama Apip da wasu da bansan su bah shiru ne ya ziyarci ɗakin na tsawon wasu lokuta ba bazasu ƙididdigu ba kamar ba mai rai a cikin sa a wannan gaɓar ba mai iya cewa komai kawa da kalar zancen da yake tattaunawa da zuciyar shi saboda a wannan gaɓar bamai iya magana sai chief ne ya tattaro sauran ƙwarin gwiwar sa yai magana "Amma shi wannan ɗin waye (yana nufin Apip) "bana ce bah ranka ya daɗe abinda na sani shima mazaunin rugar cen ne banda tabbacin ɗan uwan hamda ne koko a'a nasan dai a gida ɗaya suke zaune "good Asp aikin ka na kyau ina buƙata all details about them harda ita hamda kuka ce sunan ta innace komai ina nufin kamai yana maganar ne lokacin da yake kallo wayar shi dake ta ringin ba ko ƙaƙƙautawa sai dai bai ɗaga bah ya sake kallon su "zan wuce ni yanzu jirgin mu na gab da tashi ina so kafin na dawo na tarar da labari mai daɗi kuma a shirya mana zama da ita yarinyar ina buƙatar tattaunawa da ita nima zamu zauna da mr. President inna dawo zan shigar da ƙorafin mu mu ƙarasa tattaunawar daga haka sukai sallama.
MIRAN🌺🌺🌺
Yau taso makara kasancewar jiya ta kusan raba dare tana aiki akan fitar da zasuyi yau ziyartar ƙauyuka ɗakko rahoto kuma sunyi waya da hammad da ya nemi kashe mata batirin waya da kira saboda haka lokacin da ta tashi around 9:30am ta ci karo da missed called da bata tsaya ta duba adadin su bah a gurguje tai wanka tas ta shira cikin doguwar rigar material black sai ɗigo ɗigon fari wanda ya ɗan buɗe mata sosai ta ɗaura kallabin sannan ta ɗaura er babbar himar mai ɗan kauri fara sannan tasa plate shoe white and black itama handbag ɗin haka ta canza cover waya zuwa fara har yanzu tanajin ciwon marar sama sama daman wannan watan yazo mata da sauƙi ai da bata ganuwa daurewa kawai take don fitar nan ta zaman mata dole da ba inda zataje a gaggauce ta safko down stairs ba wanda ta iske kamar yadda tai tunani wasu basu tashi bah wasu har sunyi break fast sun fice irin su ya Aryan da Paah sashen maah ta fara shiga har bed room suka gaisa a tsaitsaye maah na mata maganar break fast fah tace 'no maah sai na dawo na makara ya hammad nata kirana toh Allah ya bad Sa'a tace tana shigewa toilet daman wanka zatai. Ita kuma ta wuce sashen momy inda ta same ta tana.......................[11/7, 3:27 PM] Fatima 1@1: CINNAKA 🐜🐜 🐜
BAI SAN NA
GIDA BAH SAI
YA CIZAH
STORY
&
WRITTEN BY
F&F
(PARFECT PAIRS 🌺🌺🌺)
20................
Haka mutane suka dare ana bashi hanya juriya kawai yake yana cikin azababben yanayi yake ji a jikin shi da bazai iya musulta manashi bah da kalaman baki a fahimci bah Aqqab ne yabi bayan shi da Arɗo da lumfashin shi ke bara zanar barin jikin shi har yanzu bai gama dawowa daidai bah hankalin shi yakai ƙololuwa wajen tashi Apip da hamda na matuƙar bashi matsala a rayuwa, kuma duk lokacin da ta ɗaya ta tashi sai taɗayar mah tatashi .
Da Kallo jami'an tsaron suka bi su dashi kamar gaulaye ASp yama rasa mizaice abu kamar an tsara shi lamarin mu na matuƙar caza mashi kai mutanen na matukar caza mashi kai suna bashi headache (Apip da hamda) tsuwar da wayar shi tai ita tasa ya sassauta tunanin ya ɗauke idanun shi daga kan Apip da yai masu nisa sosai ganin. Sp ne mai kiran yasa ya ɗaga shi da hanzari bai bah ASp damar ko sallama ba yace su baro rugar nan yanzu abinda yace kenan ya kashe waya, wayar ASp yabi da kallo kamar mai son ganin fuskar SP a ciki ajiyar zuciya ya safke daga yadda yaji muryar SP yasan bah lau ba da wata a ƙasa. ASp bai bi takan jauro dake ta lailayo ashar yana makata saman kawunan su ba ya faɗama ɗawisu umarnin sp da har yanzu idanun shi nakan haryar da su Apip suka bi Kamar mai hasashen wani abu.
Haka suka tattara suka bar rugar dake cikin gumurzun tashin hankali.
{Kai best aje littafin nan wannan takaicin ya ishe ni haka wannan munafircin da mi yai kama jifah ko gama farfaɗowa batai daga wancen case ɗin bah ga wani ya kuma kunno mata kai, kuma akwai wani gaba cewar besty na tun kalaman farkon litattafin nan ya ci yace mun gama fahimtar akwai tsantsagwaron makirci 😠 wannan mah sharar fage