Author : F&F Category : New Hausa Novels 2026
goshi shifa Allah ya manta nauyi yai doubling akan shi yanzu ba shi kaɗai bane hararar shi ya Aiman ya kuma ma yi b atare daya biye mah.
A falour suka iske su zaune shuda grandpa suna tattaunawa saida da alamu sun nuna fita zasu "paah badai fita zakai bah" ya Aryan ya faɗa yana yunƙurin zama saida suka fara amsa gaisuwar a ya Aiman yai masu Sannan paah ya bashi amsa da "Ehh" ƙeya ya sosa cikin jin kunya ya gaishe su shima murmushi grandpa yai yana gilgiza kai kawai cikin son ɓadda wacce maganar yace " Ango irin wannan sammako haka ince dai lafiya "hmmm grandpa wannan angon lamarin shi sai addu'a bama a gida fah ya kwana bah" ya Aiman ya faɗa cikin haɗe rai "Au Aryan duk nasihar da ban baki da aka baka jiya saida kai san ranka kai gamai kunnen ƙashi koh. "I'm sorry paah kai mah kasan ba zan iya barci bah ba tare dana san a wane hali miran ta kwana itama jiyan ita kaɗai ta kwana key ya saka mata nayi ƙoƙarin bin bayan shi ya kwace min sai da nai da gaske gidan ya buɗe gaskiya paah a kashe auren nan in ana son zaman lafiya in bah haka bah wallahi ɗauke ta zanyi ta bar ƙasar nan baki ɗaya "A'a Aryan ba'a yanke hukunci cikin fushi dole ne sai an bada ƙafa an kuma bada lokaci kuskure ne kun riga da kunyi tun farko rashin bincike akan shi Hammad ɗin ammh insha'Allah baza mu ƙara sakaci bah mu basu 1 week muga yanayin zaman nasu in akwai matsala dole mu ɗauki matakin gyara" cikin sigar lallashi grandpa ke maganar sun san halin ya Aryan in ya fusata ba mai iya taro shi ko sai rayuka sun ɓaci kafin komai ya wuce shiyasa paah bai yi magana don bai tolerating bakar zuciyar shi "shikenna grandpa na hakura har satin ya cika Allah yasa muji Alkhairi ni zan wuce gida" duk da ameen suka bishi da addu'ar fatan sauka lafiya sannan ya wuce su kuma suka cigaba da fira.
Misalin ƙarfe 1:00pm gidan miran cike yake daginta sun kawo mata sauran kayan ta da ida gyaran gidan ita kanta su ƙara kimtsa ta kamar ba abinda ke damunta haka ta saki jiki suna raha da fira da su duk da ba wani sabon kirki bane tsakanin su ya Aryan ya ƙara mata ƙwarin gwiwa duk da ba komai ya sani bah sai da ya tabbayar ya wanke mata duk damuwar ta sannan sannan ya bar gidan da tabbacin bayan kwana 2 zai sake shigowa su magana kuma yana tare da ita zai tsaya mata ako wane hali data tunanin wannan sai taga akan wane dalili zata cigaba da zubar da hawayen ta har yaushe zata rayuwa cikin fargaba da tunanin mi zai faru gobe dole ta nema ma kan ta farin ciki ba mai iya mata wannan gatan sai ita insha'Allah ta gama cusa ma kanta damuwa akan abinda Allah ne ya jarafce ta dashi bayin kanta bane zata fidda tsoron data rayu dashi tsawon shekaru ta fuskanci gaskiya tunda ta tabbar abinda take shirin yi baici karo da dokar ubangiji bah da wannan tunanin ta ƙarfafa kan ta ta sake jin ƙarfin halin sabunta ɗamarar ta ta saki jiki suka sha fira da en uwa sosai sun ɗebe mata kewa, iyayen ta da suke matsayin dangin mahaifiyar ta sun mata nasiha sosai saida suka tabbatar sun wadata da duk abinda zata iya buƙata sannan sukai haramar tafiya gida saboda mangarib data kawo jiki kuma har lokacin Hammad bai waiwayo gida bah miran bata damu da hakan bah ta shirya tsaf da duk wani iskanci da zai xo mata dashi daidai take dashi (karku manta ita ɗin wargi ce dai dai ƙugun kowa) auren shi ba zai canza ta bah har yanzu tana nan a mommy's girl ɗin ta.
Tana kuka tai masu rakiya suka tafi kamar ta bisu saida Aunty Rahma (yayar maah) ta zare mata idanu sannan ta natsu sallar mangarib da kuka tayi ta da kyal ta kai wannan sallar bayan ta gama ta zame ta kwanta a saman praymat ɗin a haka tai addu'a tana cigaba da kukan ta tana son kiran ya Aryan ammh bata son sashi a damuwa maah sun gaisa ɗazu tasan da wuya ta ɗaga in ta sake kiran ta yanzu zuciyar ta ta bata shawarar kiran momy da tabbacin samun ta ta miƙe zaune tana danna mata kira bayan ta gama laluban number saidai har ta tsinke ba'a ɗaga bah bata karaya bah ta sake kira akaro na biyu nan mah ba amsa bata sake kiran bah ta maida wayar inda ta ɗauke ta gefen gado tai mata uzurin hidima bata da lokacin kan ta bare na ɗaga waya cikin rashin jin daɗi ta miƙe ta kabbara sallar isha saboda kiraye kirayen ta daji an fara bayan ta gama ne ta kunna data zaman shirun yai yawa anan taga taƙaddamar da ake kan audio data saki wasu masu hikimar har sun kama suna na saboda tarihin dana kafa masu hukumar jami'an tsaro nema na suke ruwa a jallo kowa da irin manufar shi akai na bisa umarnin manyan ƙasa da sunan su ya game gari konace ƙasa wancen karon basu tan ka bane saboda su ba jami'an tsoro dama su gwada ƙwarewar su yanzu kam harda ƙimar su na taɓa kai tsaye tunda ban cire mah kowa hula bah don ruwa dana ɓallo har fadar shugaban ƙasa saida suka garzaya mai karatu ka gane ba ƙaramin riki bane na janyo mafi a kasarin mutane jinin su akan akai fah yake da tunanin zuwa AFTABUDDEEN na halbo jingin su dole aka bazama nemah na da ɗan uwa na da yanzu shine tarko daga sassa daban daban kowa da manufar sa da burin shi akan wannan lamari kuma suna kan ɗaukar mataki .
"Na shiga ukku hamda kina cikin matsala wallahi banyi tunanin lamarin zai munana haka bah har yaje fadar shugaban ƙasa akwai matsala fa" ta faɗa tana rufe data number ta ta fara trying tana shiga saida ba'a amsa tamin kira da batasan adadin sa bah "innalillahi wa'inna illaihi raju'un" kawai bakin ke ambata gashi system ɗinta bata kusa tana gida balle ta raba masu hankali babban burin ta tayi magana Dani a wannan lokacin taji halin da nake ciki hakan yasan ta ajiye min dogon message da fatan inna gani zan kira ta, safa da marwa ta fara tana tunanin mafita saida yanzu ba abinda zata iya saboda lokaci ya ƙure daman ace tana gida zata iya zuwa office ita kanta yanzu ba tsira tai bah in aka binciko mai account ɗin dole tana buƙatar system ɗinta dole ta maida akalar kiran wurin twins da take tunanin su kaɗai ne mafitar a yanzu user busy bata shiga daman wani lokacin sukan yi haka in basa son takura musamman yanzu da sukai hidima kaɗan ya rage su kamu da hawan ruwa (acewar su 😄 wai yawan kiran waya ke tado masu ). Har 11:00 bata same su bah dole ta haƙura ta ajiye wayar ga kuma barcin dake neman fin ƙarfin idanun ta hakan yasa ta yanke shawarar wanka kafin ta kwanta a bathroom ta samu duk abin buƙata ciki ta cire kayan ta mintuna sha biyar da shigar ta fito da towel iyakar shi cinya gaban mirror ta isa tans tsane jikin ta turare kawai tashafa sai lotion data shafa sama sama tana ƙoƙarin taje gashin ta ta hangi mutun tsaye a bayan ta a firgice ta juyo don har saida cum dake hannun ta saida ya faɗi tana ƙarema hammad kallo da bata san ta inda ya shigo bah da alamu suka nuna bai ma cikin hayyacin sa idanu ta zaro sosai a kan fuskar shi yanda yake tsaye a farkon gadon yana warware agogon hannun shi sannan ya fara taku inda take ganin hakan yasata fara jan baya tana ƙoƙarin yi ma kanta kariya duk da ba'a hayyacin ta take ba zata iya fassara yanayin nashi (karku manta profession nata bata dai bashi ƙarfi bane saboda bashi ne hobby ɗin ta but she can apply) taku biyu tai ta matse ma mirror "Hammad kana lafiya kuwa yaushe ka shigo ta ina ka shigo" tsabar ruɗewa yasata yi mashi wannan tambayar da amsar su a fili take sai da yazo saitin ta har tan jin safkar lumfashin shi a wuyan ta sannan yace cikin wata kalar murya da bata tantance da wane amo ta fito bah "ni da gida na sai na nemi izinin shiga ko fita duk yinin yau ina cikin sa ba inda naje zata sake magana taji saukar bakkn kan nata kissing nata yake like sabon shiga a hauka ko da yake zamu iya kiran da shi da hakan don baya da hankalin a lokacin duk wani ƙarfi dayai saura a jikin ta ta tattara ta fara ingiza shi mitsili yakushi da bugu ba wanda bai sha bah ammh ko gizau ga hammad bai motsa bah har ta fara galabaita ƙarfin ba ɗaya bah kuma ruƙon da yai mata bana wasa bane daman abinda yake targeting kenan a sannan ne ya samu damar cicciɓarta ya nufu bed da ita wani ƙarfi yazo mata tai tsalle zata dira ƙasa ya ƙara matseta a jikin shi a haka suka baje saman gado koshi zamu iya cewa lamarin. Nashi ƙarfin hali ne kawai don abubuwan daya ɗirka mah kan shi sun fara aiki yau yai niyar mata kaca kaca wannan na ɗaya daga cikin dalilan auro ta ya biya buƙatar sa sai yasata kuka da duk mai amsa sunan masoyin ta cikin rashin tausayi bare imani ya afka bata ya fara wujijjiga rayuwar ta cikin tsantsagwaron mugunta kwalwar shi ta gushe balle kukan ta ya dame shi ko yana cikin hayyacin bai zai zai damu da hakan bah balle yanzu daya ɗauki hanya shanɓal ta keta mata haddi. Miran tun tana kuka tana ihu da neman taimako har muryar ta ta dushe ta daina fita da kyau ya nuna mata ƙarfi na ɗa na miji sai dai duk haƙilon da yake ta ƙi bashi dama ba zatai sakaci cikin ƙanƙannin lokaci ya lalata mata tanadin rayuwa ya nema ya rasa an ɗauki lokaci marar ƙididdiguwa ya galabaita shi kan shi ammh yaƙi hakura sai dai muce Allah ya saka mah miran don zamu kira wannan da cin zarafi ko fyaɗe kai tsaye.
^____🤍_____^(•‿•)^____🤍_____^
Arɗo an bashi gado ciwon nashi da sauƙi bai tsanan ta bah sosai da sauƙi damuwa ce kawai tai mashi yawa sosai zuciyar shi tai nauyi Adda ko gida bata isa bah tana safka mota asibiti tai direct tare suke faɗi tashe dah Arzu da Aqqab da yanzu suka masu kallon ɗan uwa koda yaushe tsaye suke akan su ba tare da gajiyawa bah saida marece Arzu yace su tafi gida sai gobe don akwai gajiya sosai tattare dasu suna buƙatar hutu shi zai tsaya saboda AB'S hospital ba'a kwana dole suka tafi gab da mangarib suka iske rugar cike kamar ana wata hidima da kyal suka ratsa mutanen suka wace sai suka zama kamar taurari saida sukai da gaske suka isa ƙofar gida anan ne suka sha mamaki don su har lokaci basu fahimci taron na minene bah da kallon da ake jifra su dashin kmaar waɗanda sukai ma sarki sata har gara inna da hankalin ta ba'a kwance yake bah tasan zata iya ganin fiye da haka lamarin bah ƙara mi bane bana wasa bane abinda ya basu mamaki shine...............................
CINNAKA 🐜🐜🐜
BAI SAN NAH
GIDAH BAH
SAI YA CIZAH
STORY
&
WRITTEN BY
F&F
(PERFECT PAIRS 🌺)
50.............
Abin mamakin harda jami'an tsaron wai ni ake nema gefe guda akwai masu dakon Apip lokacin maganar bata yaɗu bah sosai manya basu kaiga magana ba yaran en cima zaune ne da bani na iya da son asan su ke ta rangaji da kyal wasu makwabtakan mu suka shigar dasu gida bayan sun tabbatar masu da hamda fah bata gida basu yarda bah saida wasu yanki mutane suka biyo suu cikin gidan musamman en rugar mu da suka fi kowa zaƙewa sai mugun alkaba'i suke wai indai anga jami'an tsaron rugar nan baƙar inuwa ce mai mugun hazon tai jaye jeye (ni kenan) daman sun camfa in dai ina cikin rugar nan tattalin harziƙin su kullum faɗuwa yake baza su taɓa samun cigaba su inna basu kula su ba balle aje mata maida masu mummunan zancen da suke yaɗawa kaina wani sabon jafa'i sun inna tarar sunga haza don rugumniyace suka sha da mutane basu ne suka samu kan su bah sai wuraren 10:00pm sannan ne suka samu damar ramuwar sallar dake bisa kan su shina zuwan wakilin DP yasa wasu abubuwa lafawa mutane suka natsu, sunyi fira dashi akan case ɗin zamu iya kiran shi da ɗan jarida a tsanake sukai tattaunawar saboda wayayyan mutum ne daya ƙware a wurin tafiyar da ɗan adam ya fahimce su sosai kuma ya kwantar masu da hankali da alƙawarin insha'Allah hamda ba zata ɗauki lokaci mai tsayi bah zata bayyana aiki ake tuƙuru akan ta kalaman shi sun ɗan kwantar masu da hankali har suka iya rumtsawa daddare gari yayi tsin baka jin komai sai kukan dabbobi dasu dare ne lokacin gwagwarmayar suna shawagi Adda kwata kwata ta kasa barci damuwa ta addaabi ruhin ta sosai dole su shiga matsanancin hali cikin abinda baikai sati gida ya fara watsewa kusan rabin mutanen gidan babu su kuma ba mai masaniyyar a ina suke ko wane hali suke ciki yanzu dole duk wanda ke cikin yanayin nan ya ji ciwo fiye dana Adda bah hamda ba Apip ga Arɗo kwance bai san wanda ke kanshi ba ita kanta inna ta lura ƙarfin hali take ammh asthma ta ta gab da tashi ciwo take tsaitsaye.
Bayan ta shafa addu'a ta miƙe zata kowa wata nafilar ba zato taji ana mah gidan mahaukacin bugu kamar ana shirun balle kofar ƙamewa tai a tsaye tana kallon ƙofar tasa na jiran ikon Allah har ga Allah ta tsora ta inna ma a zabure ta fito daga ɗakin ta cikin barcin daya fara fizgar ta ta tsinkayi tashin hankalin nan cirko cirko sukai sun ambaton sunan Allah inna tuni ta fara kuka suna ji aka balle ƙofar aka shigo da harbin bindigu samari ne da baza su wuce 20+ sunfi su 20 din wasu a wajen gidan suka tsaya gidan bazai amshe su bah wanda yake matsayin jagoran tawagar tasu shi ya tunkari su Adda yana zuƙar sigari , Adda duk juriyar ta yau takai limit tunda take rayuwar ta bata taɓa fuskantar tashin hankalin irin hakan bah duk addu'ar da tazo bakin ta ita take furtawa tun tanayi cikin zuciyar ta har bata san lokacin data fara fitowa fili Bah a wulaƙance haka yake zagaye su yana buso masu hayaƙin sigari wannan ya matuƙar taimakawa wajen ta'azzara jikin inna tuni ta fara tari har tana ƙoƙarin shiɗewa cak taji lumfashin ta ya tsaya sai dai ta koma shashsheƙa tana fizgar shi da ƙarfi, Adda ta ƙara ruɗewa sosai tana niyar kai mata ɗauki saurayin ya daka mata tsawa "karki kuskura ki ta ɓata ina ba haka bah zan kawo ƙarshen rayuwar ta kafin ke na waiwaye ki in kin bamu haɗin kai bah jimawa zamu ba kuma ba zamu cutar da kowa bah mutum ɗaya muka zo saita mah hanya HAMDA tana ina? Ya faɗa da zazzaro mata jajayen idanun shi.
"Wallahi ranka ya daɗe ban sani bah yau na dawo daga tafiya ban san mike faruw bah saida na shigo gari "karkice zaki wasa da hankalin mu duk wani motsi naku atafin hannun mu kuke yau ina kuka yini hajiya ta wurin neman gun ɓoyon ta bah karki wahalar da Shari'a ki fiddo ta tin kafin ai asarar rayuka" furucin sa ya ƙara rikitar da Adda cikin rawar baki tace "A'a ranka ya daɗe akan mi zai sa na kama ɓoyon hamda wallahi mai gidan ne ke ba lafiya muna wurin shi asibiti "wace asibitin "AB'S" murmushi yai mai sauti watsatstsun haƙwaran shi suka bayyana yana kaɗa yasu yace "wannan ba hujja bace ki faɗi mana gaskiya kafin aje inda ba'a so ba zamu yi wahalar banza bah ko ku fiddo hamda koku ma ku sakamakon aikin ya dawo kan ku""Don Allah yaro kayi haƙuri wallahi iya gaskiyar kenan "zan kilga uku "wallahi 'yallaɓai kayi bin cike "ɗaya "innalillahi "biyu" lumfashi Adda taja mai nauyin gaske jikin yai sanyi sosai kamar gawa tana jin ya ƙilga 3 ta danƙar kalmatush shahada ta gama sadaukar da rayuwar ta Allah kaɗai zae iya taimakon su a daidai wannan gaɓar, jikake dum!!! Sai a cinyar Adda ringing ɗin wayar shine yasa ya saɓa saiti kwalwar ta yaso fasawa ganin ogan su ne mai ya kira yasa shi ɗagawa maganar 2 minute sukai yai rejecting sannan ya kalli amintattun yaran shi yace "kuje AB'S ku taho min da tsohon ce mu haɗe a masauki fitar su ko second 30 bai bah saiga jiniyar motar en sanda lokacin yana shirye shiryen kaima Adda harbi na 2 da wutar kan ta ta ɗauke ta sulale ƙasa tun a harbin farko inna kam ta daɗe da sumewa da gudu suka fara er riga rigar fita cikin en daƙiƙu suka bace mutanen rugar suna jin ba wanda yai kasadar fitowa sunyi lamo cikin gidajen su duk da basu san inane a kawo harin bah.
Duk addu'ar da tazo ma Adda a baki ita take karantowa jikin ta ya saki sosai saboda uban jinin da ƙafar ta ta zubar zuwa shuɗewar wani lokacin itama ta sume.
Jami'an tsaro