Sawun Keke Hausa Novels Compelet Aysha Abdulkareem Indo.doc

Author :  Aysha Abdulkareem Indo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   10 / 25

27K to 30K   out of 73.5K words

yi kafus, ya ce murje shi fa allambur ba wanda ya isa ya kai shi wani Asibiti.
Haka su ka yi ta fama da shi har Tashin hankali ma ya sa sun manta sun baro Walibai a ciki gashi har lokacin tashi ma ya wuce ana ta turnu?u da shi. shi kuwa har lokacin girarsa Waya ba ta karayaba.

Magriba ce ke shirin rufawa amma a yau MADARASATU NOORUL ISLAM ba alamun za a sallami Walibanta.
Tin su na karatun da aka koyar da su cikin ?warin guiwa har su ka gaji wasu su ka fara yin shiru, ?ananu kuwa tuni wasu sun fara kuka sabida tsoro don sun yi tunanin anan za'a bar su su kwana.

Husnee ce ta shafa cikinta da ke kukan yunwa kafin ta ce "Asiya wai lafiya kuwa? ace har yanzu ba malamin da mu ka gani bare ya sallamemu?" Zara ce ta le?o tsakaninsu gami da cewa "Bari na je na duba ni dai wallahi na gaji a zo a sallamemu haba!" Husnee ta yi dariya ta na cewa "Yauwa ?anwar masu abin jeki don Allah."
Harara ta maka mata kana ta fice. Ba ta wani daWe ba ta dawo hankali a matu?ar tashe, ganin haka ya sa zuciyar Husnee ta fara dukan sittin saba'in tamanin casa'in Wari da hamsin!
"?an Daba ne su ka sassari Akhiee, jini sai zuba ya ke yi a jikinsa amma ya ?i yarda a kai shi Asibiti, shine duk su ka taru a kansa, har babban Yayanmu ma ya zo amma ya ?i Amincewa, kuma wallahi ya na shan wahala sosai jininsa zai iya ?arewa"
Ta ?arasa maganar gami fashewa da kuka mai taSa zuciyar duk wani me imani.
Husnee ta na jin haka ba ta bi ta kan Zara ba ta falla da gudu ta yo waje.
Turmutsawa ta yi tsakankanin mutanen da su ka yi masa da'ira wanda yawanci Yayyensa ne..........

Gaba

Da tambaya su ka isa ?ofar gidan jikinta sanyi salam haka ta fito daga mota ta na ?arewa tafkeken get Win gidan kallo, yadda gidan yake tamfatsetse idan na shiga ina zan fara tinkara? tambayar da zuciyarta ta ke yi mata kenan.

Kamar Amadu ya sani ya ce "Innata shiga za ki yi da Bismillah ki na addu'ar Allah i haWa ki da wanda ki ka sani kawai."
Jinjina kai ta yi gami da sauke ajiyar Zuciya sannan ta nufi get Win gabanta na ?ara faWuwa.

Sallama ta yi a haraba ta na rarraba ido don ganin ta inda za'a Sullo.
Ji ta yi an amsa sallamar daga can gefenta ta yi saurin kai dubenta wurin, Hamza da Adamu ne zaune kan wata makekiyar tabarma sun tasa kofuna da fulas Win shayi gaba da alama karin kumallo su ke yi ko kuma za su yi.
Danne fargabarta ta yi ta Wan dubesu gami da cewa "Ina kwana!" duk idanunsu na kanta Hamza ya yi zaram ya amsa ya na fara'a.
Cikin kame-kame ta ce ''Um!..in..ina ne... zan ga Akhiee?"
Idanunsu ne su ka ?ara girma su ka yi kallon kallo cikin madarar mamaki, Adamu ne ya yi saurin shiga zancen da cewa "Waye kuma Akhiee ? daga ina ki ke meye haWinki da shi??"
baki na rawa ta ce "Muhammad Risslan fa ni...ni..a..." kasa ?arasa maganar ta yi sabida kuka da ke shirin kufce mata.

Hamza ya karkaWe mazaunar rigarsa ya mi?e ya na cewa "Abin ya ?ara girma kenan, bari dai in matso in ji yadda ake ciki."
"?ar ajinmu ce ita, kuma ta zo duba lafiyarsa ne, Husnee sannu da zuwa mu je in raka ki wurinsa."
Zara da ta iso yanzu ta basu amsar tambayarsu, kana ta ja hannun Husnee su ka kutsa kai ciki.
Ri?e haSa Hamza ya yu ya na cewa "Iyye? neman mata ma ya fara yi kenan? to Allah i sauwa?e lallai Abhi ya haifi bala'i." Adamu ya taSe baki ya na cewa "?addararre ni wallahi na so ma sun kashe shi kawai mu huta aikin banza, kullum sai ya yi mana ba?in tambari ya gada mana abin magana sannan ya ke jin daWi, ya gama gurSata kima da mutuncin Ahalinmu." Hamza ya ce "Ni ma da hakan ta faru ai sai na fi kowa murna wallahi, yanzu ga dai wannan yarinya har yarinya amma ya lalatata."
Adamu ya ce "Umm! to ya za mu yi haka za mu suba ido har sai ya mutu sannan mu huta, Wan wahala kawai."
Masifa su ka ci gaba da zazzagawa kowa na tofa albarkacin bakinsa wanda yawanci ba alkairi su ke faWe akan Akhiee ba.


Sai da su ka ?ara shiga ciki Husnee ta ?ara tabbatar da girman gidan, sashi kala daban-daban ga Wakuna rututu haka mutane yara manya maza mata duk gasu nan a hakan ma wasu sun tafi makaranta, matan gidan da ?ananun yara sun fi yawa sai samari su na ta shirin fita kasuwa.
Ita dai kamar Sarauniya haka ta ke tafiya saWaf-saWaf sai fi?i-fi?i ta ke yi da idanu kamar an tarfa munafuka.

Duk wanda ya lura da su sai ya tambayi wacece da uwar safiyar nan ta zo musu gida musamman matan gidan, sai Zara ta yi zaram ta ce ?ar ajinsu ce sai kuwa su taSe baki.
Da haka su ka isa can ?arshen gidan. inda ba mutane wuri ne a Wan kewaye wanda za a iya kiransa gida Wan ?arami me Waki Waya sai banWaki da wani Wan ?aramin Waki wanda bai kai a kira shi Waki ba sai Wan tsakar gida ba wani babba ba, wurin shiru sai iskar safiya da ke kaWawa a hankali a hankali don kuwa wurin ya yi nesa da cikin jama'a sosai kwata- kwata bai ala?anci wani sashi na mutan gidan ba.
Husnee dai da bata iya gani ta yi shiru sai da ta kalli Zara ta ce "Ni ban taSa ganin ?i da tsangwama ba sai a gidanku, wato Wakin nasa ma shine a can bayan gari inda ba mutane, wajen kwanan ma sai an nuna bambanci ko?" Zara ta ce "Ai ba laifina ba ne Husnee nima tinda na yi wayo a nan na ga ya na kwana tin kafin ya girma shima, ban sani ba ko shi ya zaSi hakan ko su su ka zaSa masa, amma ba me shigowa ma sai in baya nan ko kuma dai wani babban abu ya kawo mutum."
Daidai lokacin Zara ta kutsa kai cikin Wakin nasa tare da sallama, Husnee kuwa dakatawa ta yi domin a bata izini sannan ta shiga.

Turus Zara ta yi ganin Wata kyakkyawar budurwa wadda ba ta wuce shekaru daidai na da na Husnee ba zaune ku sa da shi idanunta sun yi jajir sun yi Sulu-Sulu da zarar me hankali ya kalla ko ba a faWa ba ya san kuka ta ci har ta godewa Allah, har yanzu ma akwai sauran hawayen akan dogayen gargasar idanunta.
Akhiee kuwa ya na zaune bisa ?aramin gadonsa wanda aka shimfiWe shi da kyakkyawan bargo duniyar kuliya.
abin ya bala'in bawa Zara mamaki don kuwa kaf shirin Wakin da su ka yi ita da Sheikh Auwal an canja shi ciki kuwa har da wasu abubuwan irin su bedsheet pillows da sauransu.
Idanu ya zubawa Zara alamar tambaya, ta yi ?asa da kai zuciyarta sam ba daWi ta ce ""Husnee ce ta zo dubaka shine na rakota."

Juyawa ya yi ya zubawa ?ar budurwar ido a na yi mata wani shegen kallo me cike da alamomi daban-daban.
Zirrrrrr!!! hawayen su ka ?ara biyo kan kumatunta.
Tsaki ya yi kafin ya buWi baki a hankali ya ce "Ta shigo kawai."
Zara ta juya gami da cewa "Ki shigo Husnee" ba za ta iya komawa ba don haka ta ce "Ni kam bari in je wajen su Umma" gami sa yin gaba.
Husnee ta ce "To" gami da turmutsa kai Wakin tare da Sallama.
a inda yake zaune a nan yake bai ko motsa ba, Husnee kam ba ta ga abinda Zara ta gani ba don haka ta ?arasa gefen gadon nasa ta zauna ta na murmushi me tafe da ?walla.
Ido ta zuba masa har na lokaci yayin da nasa idanun su ke a ?asa ko Wagowa ya kalleta bai yi ba.

Cikin rawar murya ta ce "Akhiee! ba ka son ganina ko? ya jikin naka? ka yi ha?uri don Allah wallahi ba a son raina na Waga maka hannu ba jiya, hankalina ne ya tashi na rasa yadda zan yi don gani nake tamkar za ka rasa ranka."
"Wannan bai Sata mini rai ba a kan rashin jin maganata Asma'u, me ya kawo ki har gidanmu? shin bance ki fita daga rayuwata ba ne? kin ga abinda ya faru da ni jiya cikin ?an mintuna ki sani idan ki na bibiyata watarana ke za'ayiwa abinda aka yi mini don za a Wauka ne kamar ke wata ce a wurina." Hijab ta sa ta na goge ?walla cikin shashshekar kuka ta ce "Ina so in yi abinda ka ke so amma na kasa, Akhiee tausayinka da son kasancewa tare da kai ba zai barni na yi abinda ka ke so ba, ka barni kawai idan an kashe ni ka ga dole zan dena bibiyarka"
"Ke mahaukaciya ce wai Asma'u? meye haWina da ke da har ki ke tunanin a kashe ki a kaina? me yasa ba za ki yi ?o?arin gyara rayuwarki ba sai ki yi ?o?arin lalatata??"

"To Akhiee kai me yasa ko na rana Waya ba za ka kwatanta zamowa mutumin ?warai ba? ba ni da wata ala?a da kai amma akwai ?an'uwantaka ta muslimci Akhiee ko dai kai ba muslmi ba ne? me yasa za a dinga haWa ka da Allah akan abu amma ka rufe idonka? Akhiee!! indai ba ka zamo mutumin kirki ba to fa ba na jin akwai ranar da hankalinka zai kwanta, da ba ka shiga harkar banzar nan ba da babu wani Wan ta'adda da zai cutar da kai, amma ka shiga harkarsu, ?an gidanku duk malamai ne kai Waya ne ka zamo daban, ba ka jin nauyin yin kisa, ka Wauki jini tamkar ruwa kwata-kwata zubarsa ba ta tsorata ka, ka yanki wancan ka kashe wancan Akhiee meye ribar wannan rayuwar? ka tarawa kanka ma?iya da masu son ganin bayanka, ?arshenta fa haka za su yi maka kisan wula?anci mu da mu ka damu da kai kuma ka bar mu da shan wahalar rashinka; Akhiee!!! Ka yi min ha?uri amma ba zan iya fita daga rayuwarka ba ina son zamowa Abokiyarka, don Allah ka yarda da ni" ta kai ?arshen maganar ta na wani irin kuka me tsuma zucuyar me saurarensa.

Rintse idanunsa ya yi da ?arfi gami da haWe kansa da guiwa, zuwa yanzu ji yake kamar ya kasheta ya huta don kuwa ya tabbatar indai ba za ta fita daga rayuwarsa ba za ta sha ba?ar wahala ta ko'ina.
Sai bayan wani lokaci zuciyarsa ta Wan lafa sannan ya Wago idanunsa ya zuba mata "Asma'u Babana kawai na yarda da yiwa ?arya, Babana kaWai na ke iya saurara kuma na ke iya amfani da kalaminsa, sai dai ko shi bai taSa sa ni dariya na yi ta ba sai ke Asma'u, ban sanki ba bansan wacece ke ba nan san daga ina ki ke ba, lokaci Waya kin shigo rayuwata kuma ki na son haifar min da matsaltsalu a cikinta, iya abinda ki ka samu a baya ki yi ha?uri da shi amma daga yanzu ki daure ki Wauke kanki daga gareni, rayuwata rayuwata ce ba na jin za ta taSa canjawa, ki tashi ki tafi."
"Amma Akhiee ai....." dakatar da ita ya yi da cewa "Ba na son jin komai daga bakinki, na riga na gama maganata ki tashi ki fice mini da gani, ba na son ?ara ganin fuskarki haka ba na son ko da ?ara jin sunanki, da so samu ne ki yi mini tazarar da har abada ko labarinki ba zan ?ara ji ba, ki fita tin kafin raina ya Saci na yi miki abinda hankali ba zai Wauka ba."

mi?ewa ta yi ta na tafiya da baya da baya idanunta da ke famar zubda ruwa su na kansa, wani irin abu ne ke turnu?o mata tin daga ?ahon zuciyarta har ma?ogoro hakan ya sa ba za ta iya cewa komai ba, yadda take shashshekar kuka kuwa ka ce duk ?an gidan su ne su ka yi haWari su ka mutu.
Sai da ta fice daga Wakin kana ta juya ta ci gaba da tafiya a hankali a hankali.

a haka ta dinga ratsa shafukan gidan daban-daban ba tare da damuwa akan kallon da su ke binta da shi ba har ta fito waje inda Amadu ke ta safa da marwa cike da zullumin abinda zai faru da ita a ciki, ganin ta na wannan mugun kuka ya ?ara Waga hankalinsa ya shiga yi mata tambayoyi sai dai ko uffan ta ?i ce masa.

a Wakin Akhiee kuwa Husnee na fita Razia ta bayyana a gabansa ita ma ta kafa aradun nata kukan, cikin shashsheka ta ce "Risslan ina raye kuma ina tare da kai amma ba ka taSa yi mini abinda ka yiwa wannan yarinyar ba, ka faWa cikin wannan halin ne fa dominta ka yi abubuwan da ba wanda ya taSa saka ka yi su sai ita, ta ya-ya hankalina zai iya Wauka? billahillazi huwar rahmanu Sai na kasheta indai ba ta gaggauta fita daga rayuwarka ba!!!, in ban kasheta ba kuma zan yi mata illar da duk duniya sai ta Zame mata tamkar wuta, da ita da danginta sai sun gwammace mutuwa ta yi akan irin izayar da zan yi mata."

Jikinsa kawai karkarwa ya ke yi jijiyoyinsa jikinsa sun wani irin mimmi?e sun firfito, kansa na wani irin juyi da gwamutsi tamkar karon Babbar mota da ?ar uwarta, Zuciyarsa wani irin tu?u?i ta ke yi wanda ya ke jin tamkar ba za ta ?ara minti Waya ba za ta yi bindiga ta tarwatse.
LeSensa na ?asa ya kame ya cije gami da dafe kansa da dukkan hannayensa.
ganin irin wahalar da ya faWa bai sa Razia ta saurata masa ba, ta ci gaba da surutai cikin fitar hayyaci da tsananin Sacin rai, ba?in kishi ya sa duk ta zamo tamkar mahaukaciya, ta daWe ta na faWar duk maganar da ta zo bakinta sannan ta gaji ta yi shiru ta ci gaba da zabga kuka.
sai a lokacin Akhiee ya samu damar tofa tashi "Asma'u ba ta da laifi kuma muddin wani abu ya sameta sai na jefa ki a masifar da har ?iyama ta tsaya ba za ki fita daga cikinta ba wallahi!!!! tashi ki bar min wuri kuma za ki je ki haWu da Father."
rikiWaWWun idanunta ta zuba masa cike da tsananin mamakin furucinsa.
Cikin tsawa ya ce "Ki tashi na ce!!! ko kuma ni in baki wuri!!!"
Ya na rufe baki ta Sace Sat!! kamar ba ta taSa wanzu a wurin ba.
Zafi, ?una, raWaWi, ciwo, azaba, u?uba, ba abinda zuciyarsa da kansa ba sa yi ya rasa ma abinda zai yi ya samu sassauci.

Zabira da Laita Da sauran iyalin Akhiee su na zaune sun yi jungum-jungum kowa na tunanin halin da yake ciki, Rabi'u kuwa kuka yake ta Sarzawa tin jiya da ya ga halin da Uban gidan nasa ke ciki tsoro da tashin hankali su ka hana shi sakatt, a kyauta Laita ta ba shi abinci amma ya ?i ci sabida ya gama firgicewa, da kuka ya yi bacci da shi ya tashi, har kawo yanzu ma ya kasa denawa, su kuwa sai ?ara tsorata shi su ke yi, a take ya ji harkar daba ma gabaki Waya ta fice masa daga rai, nan take ya sa a ransa zai yi karatu tu?uru kamar yadda mahaifiyarsa ta ke so zai watsar da dukkan wata shiririta.

Zabira ce ta Wan yi gyaran murya sannan ta ce "Wai yanzu zuba ido za mu yi kenan ba za mu Wau fansa ba??" Gwaja ya ce "To in ba da umarnin Sar?a ba wa zai yi hakan? sai mun je mun tambayeshi mun ji me zai ce" Laita ta ce "Ya kamata a gaggauta tambayarsa; anjima kaWan ku shirya mu shiga gidan nasu." Salansa ya ce "Hakan ma za ayi, amma ya zama dole mu Waukar masa fansa ko ba ya so sai mun yi bai sani ba."
?an Bakwai ya ce "Asalin gaskiya kenan nima haka zan ce" tattaunawa su ka fara yi kowa na faWen abinda ya kamata su yi.


Tankar Ya?i..........



(To sai gobe=??=?? su balolo har an baza kunnuwa a ji Tankar Ya?i a wane Hali take=??
SHARE FISABILILLAH




Na KuWi ne....
Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba.
VIP 500 Posting Kullum.
domin ?arin bayani =?I?
AN FARA PAYMENT

*??INDO*
[8/19, 7:24 PM] INDO: *>ػ?SAHUN KEKE>ػ?*
Ep 14

??
Ayeesha Abdulkareem INDO



*M.W.A>؅?*





Kamar daga sama aka jefota haka ta faWa Wan madaidaicin Kangon da su ?an Kurada ke zaune su na ?idaya kuWin da Dodon Lungu ya basu na aikinsu, sai murna su ke yi kamar an yi musu Albishir da Aljanna.

Ba wanda ya ankara sai ganinta su ka yi akansu, fuskar nan ta-ta ba annuri, cikin tsananin Sacin tai ta ce "Wai har da kai za'a ci amanata a karSi kuWi a kashe wanda na ke so, to wallahi duk sai kun gane kurenku!" ?an Kurada ya yi saurin mi?ewa ya na tausa kuWinsa

10 / 25