Sawun Keke Hausa Novels Compelet Aysha Abdulkareem Indo.doc

Author :  Aysha Abdulkareem Indo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   16 / 25

45K to 48K   out of 73.5K words

ni da laifi, ai ya baki waya, ki kira shi ki tambaye shi."
Magiya ta shiga yiwa Amadu amma ya ce shifa bai ji ya gani ba, dole ta Wauko wayar ta tura masa kira don kuwa ta na son fitar.
Ta kira ya kai sau goma su na gaya mata waya yake yi............

**************************

A nashi Sangaren kuwa wayar ta na ma?ale a kunnensa ya zubawa wuri Waya idanunsa wanda kallo Waya za ka yi masa ka gane ya na cikin matsanancin hali, duba da yadda suka rikice su ka koma tamkar ba na Wan-adam ba, a memakon su yi ja sai ma farin ya ?ara wani irin haske wanda har ya wuce na muhammadiyya, ba?ar ?wayar kuwa ta ?ara yin ba?i siWik sai ?yalli take yi tamkar ba?in Wan Maciji har wani irin abu take yi tamkar tiriri, ?ar ?aramar ?wayar ciki kuwa ta koma Golden collor me duhu hakan ya ?arawa idanun nasa wani irin haske da kwarjini har ma da abubuwan Al'ajabi, fuskarsa kuwa ta yi jajir tamkar irin jariran da ake haifarsu kamar ana latsa fatarsu jini zai yi tsartuwa, duk da jan da fuskarsa ta yi hakan bai hana inda Alburushin jiya ya sauka a duk jikinsa nuna kansa ba, duk inda Alburushin ya sauka a jikinsa ya yi wani irin jajir har a fuskarsa ya yi tabbai; cikakken bil'adam kuma me lafiya ba zai iya haWa ido da shi a wannan lokacin ba.

a Waya gefen kuwa Surayya ce ke yi masa kuka akan irin cin zarafin da aka yiwa ?an Uwanta Zakiyya da Farhana, ya kasa ce mata komai don kuwa ba za ta iya fahimta ba sai dai su yi cacar baki don haka ya yi mata banza har ta gama ta katse kiran.
Kafin Kiran Husnee ya shigo kiran Firdous ya shigo, ya na Wauka ya kara a kunnensa ta fashe da kuka wanda ya sa tsigar jikinsa ta mimmi?e a lokaci guda, Cikin shashshekar kuka ta ce "Daddy!! na gaji da zama a ?asar nan ina ganin tashin hankali iri-iri, ka na kallon abinda aka yiwa ?an uwana, an yi musu fyaWe ba sau Waya ba ba sau Biyu ba, sannan an Kashe Zakiyya an ?wa?ule mata idanu!! Farhana ma bayan keta mata haddi an yi mata izaya kala daban-daban yanzu ta faWa godon suma ba tabbacin ma za ta rayu, kuma sun ce abin bai ?are ba yanzu ma su ka fara, Nan gaba Allah ne kaWai ya san abinda Za su yi Baba!!!! ni dai ka fitar da ni ?asar waje in ?arasa karatuna a can ba zan iya zaman nan ba!!!!!!" ta ?arasa maganar cikin kuka me natu?ar rikita tunanin me saurarensa.
Da ?yar ya iya Waga harshensa ya magantu "Ki ZaSi ?asar da ki ke son zuwa ki tafi tare da Raihana, ki kula da ita sosai, in kin zaSa ki yi magana zan shirya miki komai."
Daga haka bai bata damar sake yin magana ba ya katse wayar, wani kiran ne ya ?ara shigowa ba tare da ya duba kowaye ba ya kara a kunnensa gami da yin shiru.

Cikin rawar murya ta magantu "Akhiee ina son zuwa makaranta n..." kafin ta ?arasa faWe ya katse ta da cewa "Ban yarda ki fita ko'ina ba indai ba tare da ni ba, idan kuma kin ?i ji har ki ka yi mini asarar ranki ki sani sai na Wauki Fansa akan Danginki!!!!!." daga haka ya katse wayar, daidai lokacin wani sabon kiran ya shigo, bai yi ?asa a guiwa ba ya Wauka, Zulaihat ce, itama kuka take yi wurjajan, cikin jin zafi da ciwon abinda ya faru ta ce "Baba don Allah ko waye ya aikata hakan ga su Zakiyya kar ka barshi da rai shima ki yi masa abinda ya yi musu don Allah Daddy!!."
Lumshe ido ya yi kafin ya ce "I Promise you Zulaihat!" Ya na faWen haka ya katse wayar domin amsa wani kiran da yake shigowa a Waya wayar ta shi.

"Mukhtar!!" shine abinda ya faWa cikin wata irin murya me ?unshe da yanayi kala-kala, Mukhtar ya Wan yi gyara murya sabida dashewar da ta yi, kamar zautacce haka ya fara magana "Daddy! yanzu shi kenan ba zan ?ara ganin Zakiyya ba? me ta yi musu da za su yi mata wannan Wanyen aikin? Ji nake kamar zanyi hauka wallahi don Allah Daddy ka dakatar da wannan abin tin kafin ya yi nisa" ya ?arasa maganar gami da sakin wani marayan kuka.........








SHARE FISABILILLAH



Na KuWi ne....
Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba.
VIP 500 Posting Kullum.
domin ?arin bayani =?I?


*??INDO*
[8/27, 11:19 AM] INDO: https://chat.whatsapp.com/FuB2OR4qBx189IdAM0hXbG

*>ػ?SAHUN KEKE>ػ?*
Ep 19

??
Ayeesha Abdulkareem INDO


*M.W.A>؅?*







Cikin tausasawa ya ce "Kwantar da hankali Mukhtar! Lokacinta ne ya yi ba yadda za mu yi dole sai mun rasata ko ba ta wannan hanyar ba, bai kamata ka yi kuka ba; kamata ta yi ka rarrashi ?annenka, kai fa Namiji ne, ba na son ?ara ganin hawayenka, ka bar komai a hannuna kuma ka manta da abinda ya faru ina so komai ya wuce."
Mukhtar ya ja numfashi ya sauke kafin ya ce "Amma ba yadda za mu yi haka za su dinga yi mana?" "Ta ya kake tunanin wani ?aramin abu zai dawwama a Duniya?? lokaci juyawa ya ke yi, Ka kula da ?annenka a shirya jana'izar Zakiyya kafin na iso."
Daga haka ya katse wayar ya yi wurgi da ita ta faWi can gefe, safa da marwa ya shiga yi a wajen ya kai mari ya kai gwauro, duk iya nazarinsa ya kasa gane kowaye yake yi masa wannan zagon ?asan, kuma ya na bu?atar sani tin kafin tafiyar ta yi nisa.

Ya daWe cikin yanayin tunane-tunane kafin ya shirya domin zuwa wajen Jana'izar Zakiyya.

Husnee jiki a saSule ta sauke wayar daga kan kunnenta ta na kallon Amadu kallon da ya ke nuni da cewar bai barta ba, Ya kalli Ahajiji Me Gadi ya ce "Ahaf!!! Allah na tuba Shu'umin Mutum irin wannan Yaron ne zai bar matarsa ta dinga yawo a gari? ai shi yasa na yi azancin cewa ta Tambayi Mijinta."
Alhajiji ya ce "A'ah iko sai Allah, to ni na kasa gane me kuke nufi ai, ba ku ga tin Wazu na ke kallonku Waya -bayan-Waya ba Ni ai a sanina Husnee ba ta da Miji."
Amadu ya ce "Na shafa maka lafiya to yanzu Matar Aure ce, ga shi dai a gabanka ai ta tambayi mijin nata fita ya hanata"

"Matar Aure??? Mijinta kuma?? ita Husnee Win???" Mommy da ta iso wurin ba tare da sun sani ba ta jefo musu tambayoyin a jere.
Rassss Gaban Husnee ya yanke ya faWi har ?asa, jikinta ya fara karkarwa ta zazzaro fararen idanunta akan Mommy wadda ta ke kallonsu ita da Amadu ?aya-bayan-Waya kallo me cike da tuhuma gami da mamaki da Sacin rai.

Amadu ya ji tamkar Motar Gingimari ta hau kansa lokacin da ya ji tambayar Mommy. Lokaci guda duk su ka shiga firgici da tashin hankali.
a ladabce Alhajiji ya ce "Hajjaju Makkatu ikon Allah barka da fitowa."
Mommy ta ce "Ba ka ji tambayar da na yi ba ne? shine ka ke kawo mini taka idea?"
Ya rissina gami da cewa "Ayi ha?uri, wallahi Hajiya nima yanzu na ke tambayarsu yaushe ne ta yi aure ban sani ba, Allah i sanya Alkairi."
Cikin tsawa Mommy ta ce "Husna!!! Dan Ubanki ba kya jina ne???? yaushe ki ka zama Matar wani????" zamewa ta yi ta dur?ushe a wajen gami da fashewa da wani marayan kuka wanda sautinsa ma ya ba ya fita sosai, ta na so ta magantu amma ta kasa.
Jiki na tsuma Amadu ya ce "Ina zuwa Hajiya" cikin Mota ya nufa ya Wauko kuWin Sadakinta wanda ke nannaWe a cikin hankicif, ya dawo gaban Mommy ya dur?usa jiki na Sari ya ce "Hajiya Allah ya baku ha?uri, Ga wannan" cikin mugun mamaki ta sa hannu ta karSa ta na ?arewa hankicif Win kallo, Amadu ya ci gaba da magana murya na rawa "Hajiya waWannan kuWi su ne Sadakin Husnee, Jiya Wanda take so ya aureta, Hajiya ba laifina ba ne, Tilasta mini ya yi akan cewar ni zan karSi Aurenta, mun Waura Auren a Masallacin wani Malami, Malam Kabiru" iya abinda aka yi a gabansa ya kwashe ya gaya mata.

Kallon Husnee ta ke yi cikin tsananin mamaki da al'ajabi, ta na yi ta na jinjina kuWin hannunta. Cikin murya me nuna tsantsar Sacin rai ta ce "Husnee? har kin yi girman da za ki iya bin wani Wan iska ya aureki? Ashe duk burin Mahaifinki na ki yi karatu me zurfi ba ya cikin tunaninki?"

Girgiza kai ta ke yi ta na wani irin kuka wanda ke fitowa tin daga ?asan Zuciyarta, murya a dishe ta ce "?addara ce Mommy don Allah kar ki zargeni sam ba laifina ba ne, nima ban zata abinda zai yi kenan ba."
Amadu ya ce "Gaskiya ne haka ne Hajiya ita ma ba ta zata ba, sama taka ya aikata hakan"
"To wai shin waye shi ? Su waye iyayensa a ?asar nan da har zai aure mini ?a ba tare da Sahalewata ba??"
Amadu ya ce "Ranar wanka ba a Soyon cibi Hajiya, Sunansa Muhammad Risslan Sheikh Muhammad Risslan, ?a ne ga babban Malamin nan na duk Hotoro da kewaye, kuma shi Win Babban Tantiri ne na kaf Nigeria, wasu na kiransa SAR?A wasu na kiransa SAHUN KEKE, kowa ma da irin sunan da yake gaya masa, ko kwanakin baya an kamw shi da laifin kisa amma sai aka sako shi domin ya fi gaban nan, wannan shi ne kaWai abinda zan iya faWe a kansa."

Duhu-duhu Mommy ta fara gani nan take jiri ya fara Wibarta ta tafi luuuu!!! za ta faWi Husnee ta yi kanta da gudu da nufin tareta, kafin ta ?arasa Muddassir ya rigata, ya rungumota a jikinsa ya na tambayar lafiya.

Hawaye ne su ka shiga tsiyaya akan kumatunta, da kyar ta ce "Husnee ce!!! mu na zaune a gida ashe ta je ta Auri wani bayan mun yi wa Zaheer Al?awarin aurenta, wai yanzu har ta yi girman da za ta iya zuwa ta Auri wani Namiji ba tare da sanin iyayenta ba?? har yaushe ta fara zuwa makarantar da ya hure mata kunne haka?"
Muddassir ya zubawa Husnee ido ya na binta da kallon tuhuma, a masife ya ce "Ashe ba ki da hankali? me ya sa za ki aikata haka? akwai wanda ya fiye miki iyayenki ne duk son da ki ke yi masa? Kwantar ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????da hankalinki Mommy kowaye sai ya saketa ni zan je in yi magana da shi, mu ba za a yi haka da mu ba, ba ma son tantiranci."

Mommy ta ce "Shi Win Tantirin gaske ne kuwa, kuma ShaiWani wai Sunansa Sahun Keke" dimm!!!!!!! Zuciyar Muddassir ta yi wata muguwar bugawa wadda ta sa numfashinsa Waukewa na wucin gadi.
"SAHUN KEKE!!!!!!" Ya maimaita kalmar cikin kaWuwa gami da tashin hankali da firgici.
idanunsa na kan Husnee wadda take wani irin galabaitaccen kuka, a hankali ya ce "Mommy shiga ciki ina zuwa."
Mommy ta ja jikinta da kyar da kyar ta shige cikin gida ta na kuka ta na faWin "Ai ko waye shi, Allah i sa Iblis ne sabida hatsabibancinsa sai mun yi shari'a da shi sai ya saketa, ba za ta taSa zama da Wan Ta'adda ba."

A kiWime Muddassir ya matsa kusa da ita ya dur?usa a gabanta su na fuskantar juna, cike da son tabbatar da abinda kunnensa ya jiye masa ya ce "Da gaske ne Kin zama Matar Sahun Keke???"
cikin shashshekar kuka ta ce "Amma ba laifina ba ne don Allah ku yi ha?uri kar ku yi fushi da ni!!" jinjina kai ya yi cikin wani irin yanayi na tashin hankali da ya riske shi, "Husnee ki na nufin Sahun Keke ya na sonki ne ko kuma ya yi hakan ne kawai don wata manufar? ke ma ki na son shi ne? a ina ki ka haWu da shi??"
A jere ya zubo mata tambayoyin cikin kiWima.
ba tare da ta dena kukan ba ta ce "Ba don wata manufa ya yi ba, sabida ina son shi ne ya sa shi yin hakan, don Allah Yaya kar ku rabani da shi ni ina son shi a haka duk da irin halayensa."
Muddassir tamkar zai fashe da kuka ya ce "Duk faWin Duniya Husnee ki rasa wanda za ki so sai wanda bai Wauki ran Mutum a bakin komai ba?? anya kuwa kin yi tunani? yanzu ?a?an da za ki haifa ya sunansu?? ki temaka mana ki temakawa kanki ki rabu da shi."
kai tsaye ta ce "Ba zan iya ba Yaya!!! ba yin kaina ba ne Allah ne ya jarrabeni da son shi, so me tsanani wanda na ke jin tamkar shine bugun Zuciyata Yaya!!!"
Mi?ewa ya yi ya na bubbugar kansa da ya gama hautsinewa gami da juyewa, yarfa hannunsa ya yi ya na cewa "Kaih!!! Impossible ta ya-ya zan bari ya auri ?anwata??" No ba zai yuwu ba!" ya yi maganar tamkar wanda ya fara zaucewa, kamar an tsikare shi ya zabga da gudu zuwa cikin gidan.

Husnee ta mi?e ta na Wingisa ?afa da ?yar fa ?yar ta bi bayansa.
Ya na shiga ya Zauna kusa da Mommy ya na cewa "Mommy ta ya-ya kenan? Ta ya Auren Husnee zai halatta ga wannan ?an ta'addan, ya zama dole mu Wauki mataki!!" Mommy ta sa Wan hankicif Winta ta fyace hanci sannan ta ce "Ai na kira kowa da kowa na sanar musu abinda ya faru, kwantar da hankalinka dole ne a raba Auren nan indai da gaske ne an Waura shi."

Da sauri Muddassir ya ce "Yess ta yuwu ma ba a Waura ba, ba ri in je in tambayo wanda ya Waura Win ko ?arya su ka yi mana."
Bai jira ta ce komai ba ya fice da gudu kamar ?aramin yaro, Amadu ya tambaya bayanan wanda ya Waura Auren Amadu ya gaya masa komai, nan ya zabare shi da sunan ya raka shi wajen Malam Kabiru.

Husnee na tsugunne gaban Mommy ta na kuka ta na neman yafiyarta amma sam ta ?i ko da kallonta, Wayar Mommyn ce ta fara ruri Ta Wauka gami da sa hands free yadda Husnee za ta ji ko me za a ce, Daddy ne ko sallama bai yi ba ya fara surfa faWa ta inda yake shiga ba ta nan yake fita ba, da Mommy ta gaji sai ta ce masa ga Husnee Win ta mi?a mata wayar ta tashi ta bar musu Parlorn.
Ba Irin kuka da magiyar da Husnee ba ta yiwa Daddy ba amma ya kanne idanunsa, bai katse wayar ba sai da ya tabbatar mata gobe za su shuSigar da ?ara Kotu dolen doliya sai an raba Auren, a cewarsa ba zai kai ?arsa inda za a dinga ciyar da ita da Haram ba.

Ko da Muddassir ya jewa Malam Kabiru da tambayar sai da ya haWa masa da Shaidu waWanda a gabansu aka Waura Auren sannan su ka haWu su ka yi masa bayani, nan fa ya ?ara burkicewa ya rasa inda zai tsoma rayuwarsa, shi ba abin ya dinga kurma ihu ba ko ya samu sau?i.

Ma'u na kicin tare da Iya da Talatu su na girke-girke Yazeed ya shigo kamar an jefo shi. da sauri Iya ta ce "Lafiya kuwa YallaSai?!
ya Wan sosa ?eya kafin ya ce "Don Allah ku Wan ba ni wuri mana."
Iya ta komaWe baki Zuciyarta cike da sa?e-sa?e, kafin Iya ta mi?e Talatu da Ma'u sun mi?e, Iya ta ce "Ke ?ar nan kamani in mi?e mana." Ma'u ta temaka mata ta tashi sannan su ka nufi hanyar fita, jikin Ma'u na rawa sai gaggawa take yi don ta yi ta fita kar ya ce mata wani abun.

Caraf ta ji ya dam?o hannunta, a firgice ta juyo ta na zazzaro masa ido, ya marairaice kamar zai yi mata kuka "To Ma'u kika tafi ki ka bar ni da wa zan yi magana? dominki fa na zo."
da kyar ta fizge hannunta daga ri?on da ya yi mata cike da ba?in ciki ta ce "Ni ban ga abinda za ka yi mini ba YallaSai, indai Abinci ka ke so ka nemi Iya mana sai dai in zalumci ne ya kawoka". wani irin sakin baki ya yi galala ya na kallonta kafin ya ce "na yi miki kama da Azzalumai Ma'u?? to in ma haka ki ka gani ni ba haka ce a Zuciyata ba, ki je ki shirya ki raka ni." "Ni ba zan je ba!!" ta faWa a masife kamar za ta hau kansa da dukan.
wani lallausan murmushi ya saki Gami

16 / 25