Sawun Keke Hausa Novels Compelet Aysha Abdulkareem Indo.doc

Author :  Aysha Abdulkareem Indo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   13 / 25

36K to 39K   out of 73.5K words

kuma har an riga an ba shi ita, tunani ta ke ma da ta yarda ta Aureshi gwara ma ta gudu ta bar gidan kowa ya rasata.


Akhiee ne dur?ushe a gaban Abhi bayan sun gaisa Abhi ya ce ''Kai na ke ta nema Dattijo, Saudi Arabia nake son a kaini amma tare da kai na ke son mu tafi." zaro ido ya yi gami da cewa "What? Abhi ni zan je Makkah yanzu? impossible Abhi a dai ?ara dubawa don Allah" cikin matu?ar mamaki Abhie ya ce "What Happened Muhammad? na ga ka sauya lokaci Waya, ka tuna fa sau Waya ka taSa zuwa Makkah ya na da kyau ka ?ara zuwa, a wannan karon ni dai ina son tafiya tare da kai."
Gyara zama ya yi ya koma dafa'an murar kwaWi kafin ya fara da cewa "Abhi......................


(Sai Gobe=??)


SHARE FISABILILLAH


Na KuWi ne....
Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba.
VIP 500 Posting Kullum.
domin ?arin bayani =?I?
AN FARA PAYMENT

*??INDO*
[8/22, 3:44 PM] INDO: *>ػ?SAHUN KEKE>ػ?*
Ep 16

??
Ayeesha Abdulkareem INDO


*M.W.A>؅?*




"Abhi Don Allah ka yi ha?uri ku tafi tare da wani, yanzu ina yanayin da ba zan iya zuwa ko'ina ba, ga ka Kaka ta kusa ina bu?atat duk noman da na yi ayi aikinsa a gabana, ga Hamza ko Adamu ko Jaafar sai su rakaka, ni na yarda zam yi komai kawai sai ky tafi, ayi mimi afwa Abhi."
Abhi ya jinjina kai ba don ransa ya so ba sai don jin an ambaci Gona, "Lallai ya na da kyau ka zauna a gida sannan ya na da kyau ka ?ara ziyartar Makkah, amma a wannan lokacin ka yi zamanka kawai sai mu tafi tare da Jaafar."
Ya na jin haka ya yi zaram ya ce "Yauwa Abhina ai na san akwai fahimta a tsakaninmu, ni yanzu bari in tafi zan je Gezawa ne."
Abhi ya yi murmushi irin nasu na manya cike da ?aunar Wan nasa ya ce "Allah i tsare mini kai Dattijo, lallai a gaishe mini da Mutanen Gezawa." "Za su ji" ya na gama faWen haka ya mi?e bai ?ara yin magaa ba ya fice cikin sauri don kar Abhi ya ?ara taso wata maganar.

Ma'u na harabar gidan Hajiya Laure ma?ale a jikin bango sai Sarza kuka take yi me cin rai da cin Zuciya, gabaki Waya ta rasa inda za ta tsoma rayuwarta ta ji sanyin, tin lokacin da su Hajiya Laure su ka lalata mata rayuwa duk ta rasa farin cikinta, gashi dai ta na son gayawa wani abinda ke damunta da ma abinda su ka yi mata amma ta kasa, a duk lokacin da ta yi yun?urin hakan sai ta ji kanta ya hau juyi ya fara wani bala'in ciwo hakan ya sa dole ta ha?ura.

da wannan sassafiyar Yazeed ya dawo daga gantalinsa don jiya bai kwana a gida ba.
Har ya wuce da nufin shiga ciki ya fasa don jin sautin kuka da ya yi, saWaf-saWaf ya yo baya cikin sanWa don har cikin ransa ya yi tunanin Aljanu ne domin kuwa sassafiya ce sosai.
Juye-juye ya fara yi don ganewa indonsa me kukan, can gefe da shi kaWan ya hangota ta rufe ido sai kukanta ta ke yi ba ji ba gani.
Ganin Ma'u ce ya sa hankalinsa ya kwanta tsoro ya gushe, idanu ya zuba mata har na Wan lokaci kafin y matsa kusa da ita, cikin muryarsa da maye bai gama sakinta ba har yanzu ya ce "Me kike yiwa kuka anan da sassafe kamar Aljana?" zumbur ta matsa gefe ta na zaro masa idanu domin kuwa har ga Allah tsoronsu ta ke ji daga shi har Mominsa, tuni ta fara kiciniyar tsayar da kukan don kar ta Sata masa rai har tarihi ya ?ara maimaita kansa don ta san shima tamkar bunsuru haka yake don neman mata.
Ga mamakinta sai ta ji ya karya murya ilai ya na ?ara cewa "Me aka yi miki? ko kin gaji da aikin ne?"
Girgiza kai ta yi alamar a'a gami da cewa "Ba komai." Jinjina kai ya yi kafin ya ce "Hmm! to maganar gaskiya kin iya ?arya, dama ina lure da ke kin daWe ba kya walwala kamar da, kuma kina yawan kuka daga ganin idanunki ma ai amsan kin yi, yanzu ma Allah ne kaWai ya san adadin lokacin da lika Wauka ki na kukan."
?asa ta yi da kai ba tare da ta ce komai ba don kuwa ba ta da bakin magana, ba ?arya ya yi ba gaskiya ya faWa sai dai ba za ta iya gaya masa abinda ke damunta ba.

sun Wan Webi lokaci a tsaitsaye kamar Dangin soja kowa da abinda yake tunani a ransa, shi kuwa Yazeed sai zubawa kyakkyawar fuskarta ido ya ke yi, shi tuni Sa ya manta akan me suke magana ya tafi wani tunanin.
Ta na shirin zamewa ta koma ciki ya dakatar da ita da cewa "Kin yi ba?i da yawa ya kamata ki fara Bleaching." ido ta zaro masa kamar za su faWo ?asa cike da mamakin jim furucinsa.
Wani sassanyan murmushi ya sakar mata wanda shi kansa bai san lokacim da ga kufce masa ba, cikin wata kasalalliyar murya ya ?ara da cewa "Ki na kyau sosai musamman ?wayar idanunku, shi yasa na ke son kallonki a koda yaushe, hakan ne ya ba ni damar gane ki na cikin damuwa tin ba yau ba, amma kinsan wani abu? sam ba na son ganin mace Ba?a na fi son Fara shi yasa ma na ce ki fara Bleaching sabida za ki fi kyau."

Zuwa yanzu Zuciyar Ma'u ta koma tamkar ganga sabida yadda take bugawa da ?arfi kuma akai akai, Cikin rawar baki ta ce "Ka yi ha?uri ba zan iya ba, ni gwara na zauna a yadda Allah ya bar ni, Rayuwata ma sam ba ta da amfani, ni yanzu jiran mutuwa kawai nake yi za ta fi mini sau?i akan rayuwa." Ta ?arasa maganar gami da fashewa da wani sabon kukan.
"Oh! Ashsha ai ban san abin ya yi zafin haka ba, Mutuwa ki ke son yi Ma'u? to mutu mana? ni zan kawo miki guba ma ki sha ala raka tali gona, da wata ba?ar fuskarki" ya faWa ya na gyatsine fuska, daga haka ya wuce ciki ya barta nan, da harara ta raka shi har ya Sacewa ganinta kafin ta zame a wajen ta na cewa "Allah ya isar mini abin da ku ka yi mini, ai idan kun fi ?arfina ba ku fi ?arfin Allah ba."
Nan ta zame ta kwanta ta na ci gaba da kuka kaWan-kaWan har bacci ya yi nasarar sunkutarta.

Yau ta kasance Ranar Asabar hakan ya sa Husnee ta shirya tsaf domin zuwa Islamiyya da safe.
ta na jefa ?afarta a harabar makadanta ta hangi Akhiee a sunkuye ya na gyara takalminsa, ba ta san lokacin da murmushi ya zuSuce mata ba, har cikin rai ta yi matu?ar farin cikin ganinsa, da sauri ta ?arasa kusa da shi cikin taku wanda ba zai ji motsin tawowarta ba, har lokacin ya na sunkuye don haka ta dun?ule hannunta tamau ta Waga za ta Wirka masa dundu ta gudu don ta tsokane shi, sai dai kash!!! ta na kai hannun kansa ta ji ya ma?ale a take wata azaba ta ratsata wadda ta ji tamkar hannun ya karye.
?ara ta sako gami fa ?walla masa kira, ya Wago ya na kallonta cike da mamaki.

Har lokacin hannun nata azaba yake yi sai ?ar ?aramar ?ara take saki idanunta tuni sun kawo ruwa, a ta?aocr ya ce "Ya akai?" kamar za ta yi kuka ta ce "Tsokamarka zan yi na zo dukanka kawai na ji kamar hannuna ya karye, sai zafi yake yi mini tamkar ?ashushuwana sun rugurguje."
Lokacin da ya ta kai ?arshen maganar ?iris ya hana ba ta fashe da kuka ba amma sai ta maze ta cuje bakinta da ?arfi.

Hannun nata ya zubawa ido kafin ya ce "Ba ki nemi izimin dukana ba, ta baya ki ka zo shi yasa?" baki ta saki ta na kallonsa cike da mamakin abinda ya faWa "Me kake nufi da hakan?" Wan matsowa ya yi kusa da ita kana ya ce "Allah ne ya yi ba za ki ci zalina ba, nan gaba sai ki kula kar ki jawowa kanki babbar jinya."
Daga haka ya ratse zai ci gaba da tafiya ta yi saurin shan gabansa ta na murmushi ta ce "Akhiee jiya Yayana ya zo daga Kaduna, in ce ya zo ku gaisa?" zuba mata idanu ya yi yana ?ara yaba girman wautarta ta wurga shi Duniyar tunani sai da ya ji ta ?ara cewa "Ka yarda?" sannan ya ja numfashi ya sauke, a ta?aice ya ce "A matsayinsa na wa? meye ala?ata da shi da zai zo mu gaisa? ni ba na bu?atar hakan ya sha zamansa, ke Win ma ba na fatan ?ara ganinki."
Turo baki ta yi zuciyarta sam ba daWi, ba ta ?ara ce masa kanzil ba ta wuce cikin aji cike da tausayin kanta.

Jikin bango ya koma ya ma?ale sannan ya zaro Wiwi Winsa ya bata wuta, sai da ya yi ja uku sannan ya ciro wata ?ar Keypad ya yi latse-latse a cikinta sannan ya kara a kunne.
Shiru na kusan sakanni bakwai kafin ya buWe baki ya ce "Yau Dodon Lungu zai shigo Fagge sabida bikin Abokinsa, a wannan wasan da za su yi nake so ku WanWana masa kuWarsa, Yaransa Uku kawai na ke so a kashe bayan su kar a ?ara mini, sannan ina so duk su ji a jikinsu musamman shi Win da yake jin ya kai."
a Waya Sangaren Wuta ya ce "An gama Ya me Jama'a, jiya wasu ?an- sanda su ka kawo mana hari yankin nan wai sai sun kama Wiwi nace ai Ogana ya fi ?arfin wannan."
Risslan ya ce "Yanzu ba wannan ba ina so ku aiwatar da abinda na ce kuma cikin salo yadda zai ?ayatar da ni."
Wuta ya ce "Kamat an gama da yardar Rabbi."
bai ?ara cewa komai ba ya katse wayar gami da soketa a Aljihu.

ya na ?o?arin shiga Aji wata wayar ta shi ta fara ?ara, zarota ya yi ya Waga kiran ya kara a kunnensa tare da yin shiru.
a ?aya Sangaren cikin Muryar kuka ta ce "Zakiyya da Farhana ba a gansu ba Muhammad tin jiya mu ke nemansu amma har yanzu shiru, wai sai yaushe ne wannan abin zai zo ?arshe? na san an Webe su ne domin a ci galaba akanka wai me yasa ba za ka watsar da harkar nan ba Muhammad?"

Shiru ne ya ratsa tsakani na Wan lokaci kafin ya ce "Me yasa ba ku gaya mini da wuri ba?"
"A tunaninmu abin bai kai haka ba, ashe har ya wuce nan, mun ?i gaya maka ne don kar hankalinka ya tashi amma yanzu ya zama dole ka sani domin kai ne Babansu."
"Relax Rahma! in sha Allah za a gansu, ki dena kuka Please" numfashu ta ja ta na ?o?arin tsayar da kukan, cikin sanyin murya ta ce "Shi kenan, amma ina so ka sani da ni da su duk da kai mu ka dogara, sai anjima" daga haka ta katse wayar.

Bin wayar hannunsa ya yi da kallo cikin tashin hankali da mamaki sai dai a kan fuskarsa sam babu wata damuwa.
A gefe guda kuwa tunanin wanda ya yi masa wannan Wanyen aikin yake yi.

Tsugunne ba ta ?are ba, an sayar da Biri an sayi Mage, don haka bai ga ta zama a makaranta ba.
CP ya turawa kira, har ta katse bai Wauka ba sai da ya ?ara kira sannan ya Wauka.

"YallaSai akwai damuwa fa!" Rass ?irjin CP ya buga da sauri ya ce "What Happen Risslan?"
"An sace mini yara guda biyu, kuma Mata, hankalina ya tashi domin kuwa an samu wanda ya iya gane Lagona, za su yi mini illa ta Sangaren iyalina, amma ba komai ina so ka tayani binciken waye ya Waukesu da kuma wanda ya sa a aikata, sannan ina bu?atar in gansu."
CP ya jinjina kai kafin ya ce "Gaskiya kuwa in haka ne an samu matsala, amma su da aka rasa in sa Allah za su dawo, ba za su iya yin galaba akanka ta kowace hanya ba, ya kuma zama dole ka ruSanya tsaro ka sa taka-tsan-tsan akan duk waWanda su ka shafeka, domin da alama kowaye ya aikata hakan ba ?aramin shege bane don ba wanda ya san ka na da iyali bayan wanda ake ganinku tare, lallai ka kula nima zan yi iya ?o?arina daga nan."
"Okay" kawai ya ce ba tare da ya ?ara magana ba ya katse wayar.

Yasayyadi Usman Jaafar Adamu Hamza, su na zaune suna tattaunawa akan batun Abhi da Akhiee.
Adamu ne ya taSule baki kafin ya ce "Wallahi ina jin haushin wannan son kai na Abhi, ban san me yasa ba ya fi son lalataccen Yaron nan."
"Aikin banza kai ma ba ka ji ance lalataccen ?a ya fi shiga rai ba?" Hamza ne ya yi maganar cike da tsanar Akhiee.
Jaafar ya ce "Ni ba wannan ne tashin hankalina ba, wai Makkah na fa ya ke son zuwa amma Abhi duk yawan ?an gidan nan da yayyen Akhiee Win waWanda da can su suke kai shi Makkahn amma wai yanzu Akhiee ya nema, shi kuma sabida munafurci har da wai shi zai yi komai."
"Ai ba zai yuwu ba, ba za mu bari akai Mahaifinmu Makkah da kuWin Haram ba ya zama dole mu nemi Yaya Sani da Yaya Bello mu sanar musu tsiyar da ake shirin tufkawa, ko Sheikh Auwal ma ba za mu bari ya sani ba in sun ji sai su sanar da shi."
Adamu ya ce "To banda abinku ai Sheikh Auwal Win ne ya ke Waure masa, wallahi shi ya ke goyon bayansa shi yasa ma ba ya jin maganar mutane, munafukan banza."
Yasayyadi Usman ya ce "Ina sane da su ai, kar ku damu mu ma lokacinmu zai yi ai."
Jafaar ya tafka tsaki kafin ya ce "Ni fa da ni na ke so a je Makkan nan idan an tashi, ato! "
Adamu ya ce "Yo dama kai Abhi Win ya ce ai bayan Akhiee sai ku yi ta tafiya Allah i tsare."
A gadarance Jaafar ya amsa da "Amin" surutu su ka ci gaba da yi akan Akhiee kowa na tofa tashi.

A Sangaren Akhiee komai ?ara cin tira yake yi, don kuwa gashi har wuni ya na neman ?arewa la'asar ta yi ba a ji ko da labarin su Zakiyya ba.
Sacin rai da takaici sun yi masa caa! ya ma rasa me zai yi gabaki Waya.

Sai la'asar Win ya shigo makaranta shima ba don ya so ba sai don ya rasa inda zai je ya ji daWi.
Bai bi takan kowa ba ya wuce inda ya saba tsayawa.
Idanunsa a ?asa ya na tunanin ta inda zai Sullowa lamarin wanda ya ke bibiyarsa kamar daga sama ya ji Muryar Husnee a kusa da shi......

"Ai na zata ba za ka zo ba" kallonta ya yi kafin ya doka tsaki cikin Sacin rai ya ce "Wai ke kunnen ?ashi gareki ne??"
Jingina ta yi a jikin makari ta na murmushi, cikin sanyin jiki ta ce "Kunnena irin na kowa ne, ka yi ha?uri Akhiee na ma yi ?o?ari da na jure rashinka na ?an lokutan da su ka wuce a baya, ni fa da gaske da kai nake so na yi rayuwata, kuma idan ka shiga tsakanina da kai to tabbas abinda ba ka so na zama zan zama, ba za a kuma ganina a makarantar nan ba, kwanan gidan iyayena ma zai gagareni, nima zan lalace na dawo irinka, bai zama lallai ka yarda ba amma za ka gani a aikace."
"To wai ke me kike so na yi miki? na gaya miki shiga rayuwata ba burgewa ba ce, ban yi miki wani abu na ?untatawa ba duk da irinn takurawar fa kike yi mini, na kasa Waukar mataki akanki, har yau kuma ki na samun damata, to me ya rage miki? ni na ce miki ban san menene so ba.
"To Akhiee tinda ni na so hakan ai ban damu da sai na burge wasu ba indai na burge kaina, dan dai ka na ganin kamar da wasa na ke yi maka ne, amma har cikin raina ni ina ?aunarka, ban damu da halinka ko wani abu ba iya abinda na sani shi ne ina sonka!"


Shiru ne ya ratsa tsakani na Wan lokaci sanna Akhiew ya katse shirun da cewa "Kin shirya Rayuwa da ni?"
Lumshe ido ta yi ta na murmushi cikin ?warin guiwa ta ce "I'm ready"
"Okay good, i want you to vote for me"
Idanu ta zuba masa cikin sauri ta ce "Ban fahimci inda maganarka ta dosa ba."
gyara tsayuwarsa ya yi sannan ya ce "Ina nufin ki zaSeni ki bar kowa, in kin yi hakan shine zan san ki na tare da ni duk rintsi duk wuya, nima zan fi jin daWin kasancewa a tsaginki" ya yi maganar ya na zuba mata kaifafan idanunsa, sai da ta sunkuyar kai sabi da kallon da yake binta da shi, ta

13 / 25