Sawun Keke Hausa Novels Compelet Aysha Abdulkareem Indo.doc

Author :  Aysha Abdulkareem Indo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   12 / 25

33K to 36K   out of 73.5K words

ha?ar su ta cimma ruwa, sai dai kashh yau ma kamar waccan ranar sai da ya tilli?i dariya ya ?oshi sannan ya fara da cewa "Aikin ku ya tarwatse!! hhhhhh!!!" Hajiya Laure ta zaburo ta na kallonsa sabida jin abinda ya faWa, ganin ya na SaSSaka mata dariyar mugunta ya sa ta jefa masa harara ta bayan ido a ranta ta na cewa "Azzalumin banza" shan kunu ya yi kana ya ce "Wata shaiWaniyar Aljana ce ta zo ta ce-ceta, hhhhhhh Barore ba ya taSa karaya ba ya taSa sarewa, dole ne sai mun cimma abinda mu ka sa gaba, hhhhh, ku ajiye kuWi ku tashi, zan ta buga aiki har sai na yi nasara, da kaina zan kira ku indai bu?atarku ta taso, a duk lokacin da ku ka yi mafarkina to ku tawo ina nemanku!!!" su ka amsa kana su ka zube kuWi su ka tashi.

Kamar yadda Hajiya Laure ta saba mita kullum yau ma ta yi akan ta gaji da ajiye masa kuWi kuma ba nasara, Hajiya Saudah ta lallaSata ta kwantar mata da hankali.

Ana kwana ana tashi gashi yau duk da faruwa abubuwan baya watanni biyu kenan.

Risslan ya samu lafiya tangaras har tabbai ma sun fara Sacewa don shi jikinsa ba ya ajiye tabo da zarar ciwo ya warke tabo ma zai warke tamkar bai taSa jin ciwo ba, tini har ya fara baWaWin zuwa duk inda ya so kuma ya koma ruwa harkarsa ta da sai ma abinda ya ci gaba.

Razia dai ta na can a Waure an ma manta da ita don in ba masu kula da ita ba ba wanda ya san ma inda take.

Husnee ma da sau?i ta samu lafiya, ba yawan zazzaSi da ciwon jiki irin na ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????da sai dai har yau ba ta koma makaranta ba, sai kuma tunane-tunane ba dare ba rana kwata-kwata ba ta walwala kamar dai ba ita ba.

Tankar Ya?i da me gidanta kuwa har yau suna tare
da yake ya san hannunsa sam bai nuna mata ta yi kuskure ba akan abinda ta yiwa yaransa har Waya a ciki ya mutu, sai ma ha?ur?urtar da ita da yake yi ya na kwantar mata da hankali, a gefe guda kuwa abinda ya ke nuna mata a zahiri ba shine a zuciyarsa ba, ya riga da ya ?udurce Waukar fansa akan Risslan kuma ba zai iya fasawa ba, burin da ya ke son cimmawa shine kashe Risslan Win ita kuma ya mallaketa.

a Sangaren Iyalin Risslan kuwa sun ci gaba da gudanar da lamuransu cikin kwanciyar hankali, su na aiwatar da duk abinda ya umarcesu kuma su na barin wanda ba ya so, shigo da Wiwi da sayar da ita kuwa ba kama hannun yaro ba abinda ya ragu sai ma ci gaba, ga Sarna kamar ?a?an Seraye.
Rabi'u tuni ya koma wajen Ummansa ya na tayata aiyuka kuma ya na zuwa makaranta ya bar iskancin da yake yi da.

Su Hajiya Laure dai har yau ba a amsa kiran Boka ba, kuma gashi dai Risslan ya na ta yawatawa abinsa, da alamu har yau ba wannan nasara da su ke ta fata.

JD ne zaune kan hakimar kujerarsa ta alfarma ya babbaje ?afafu ya turo uban tumbi gaba ya na waya da DCP Khashim, wani irin shauki ne ke Wibarsa har wani slow yake yi a maganar don ba ya so ta ?are "Na gama tsara komai, a gobe Kano za ta yi ba?o, kuma a cikin satin nan al'amura za su fara gudana, kai dai ka zuba idanu za ka ga yadda zan Wauki fansata ta hanyar da sai an gwammace fito na fito aka yi da ni."
DCP ya murmusa cike da jin daWi ya ce "Wannan ai kyakkyawan Albishir ne JD ni kaina ina bu?atar hakan don na gaji da ji da ganin labarinsa, idan mu ka kawo ?arshensha hukuma za ta zauna lafiya ba ciwon kai, haka kuma za mu dinga har?allolinmu cikin kwanciyar hankali."
JD ya yi dariya irin ta ?an duniya kafin ya ce "To kai DCP Banda abinka idan wannan ya na raye a duniya ai hawan jinina ba zai sauka ba, kwantar da hankalinka kawai ni na dafe kan."
Tattaunawa su ka ci gaba da yi sannan su ka yi sallama kowannensu ya na ta farin cikin sun samo mafita.

Daren yau kwana ta yi ta na mafarkin Akhiee da kuma Makaranta don haka duk ta tashi hankalinta akan sai ta je ko za ta ganshi, Mommy dai ba ta hanata ba.
cikin riga da siket na atamfa tsadaddiya ta shirya sannan ta zura hijab Winta light blue ta futo.
Shi kansa Amadu ya yi mamakin jin cewar za ta je makaranta amma ko kaWan bai nuna mata ba don ya lura ta zama Sar?a me rikicin gangan, yanzu ya na yin magana za ta iya Sare masa baki daga haka sai zazzaSi da ciwon kai su hau.

Risslan ya na tsaye Hannunsa Waya ri?e da Wiwi Wayan kuma ya ri?e kwankwaso, cikin salonsa me matu?ar burgewa da jan hankali ya ke zu?arta ya na busarwa ba tare da wata damuwa ba.


Acibalbal da Zare su ka shigo Tafkeken Wakin tare, bakinsu Wauke da sallama, ba su jira ya amsa ba su ka ci gaba da zabgo masa kirarinsa kamar yadda su ka saba.
a hankali ya fara takawa ya juyo ya na fuskantarsu kafin ya matsa gefen gadonsa ya sa hannu ya Webi wasu haWaWWun IV wato Katin ?aurin Aure.

Cikin ?asaitaccen takunsa irin na namijin Zaki ya isa gaban Zare ya na Zuba masa rikitattun idanunsa.
Ganin irin kallo me tafe da sa?onni da ya ke aika masa ya sa zuciyarsa ta fara tsalle tin kafin ya ce abinda zai furta.

Mi?a masa IV Win ya yi gami da cewa "Duba wannan" ya yi maganar cikin sassanyar muryarsa me daWi kamar busar sarewa.
Idanu a waje Zare ya karSa ya shiga dubawa cike da fargaba da tashin hankali.
Kafin ya gama karantawa zuffa tuni ta fara yanko masa ta ko ina, Bai yu ?asa a guiwa ba ya zame ya dire guiwoyinsa a ?asa, kamar zai yi kuka ya ce "Sar?a Wallahi tallahi ba laifina ba ne ba ni na sa su buga ba, ga Acibalbal nan nasan zai shaideni, Allah Waya kenan ba ni na sa su ba."
Akhiee ya ja wiwi ta tsarga masa kana ya furzo da haya?inta ta baki da kuma hanci, a ?asaice yace "Ba kai ne da Alhakin buga IV ba ai, ni ne don kuwa ka na ?ar?ashin kulawata, soyayya ka fara ni kuma ba na bu?atar shiririta shi yasa na buga Iv a wannan Jumu'ar na ke so a Waura auren"
"Innalillahi wa inna ilaihirraji'un!!!" shine abinda Zare ya shiga maimaitawa cikin kaWuwa da tashin hankali.

Shiru wurin ya Wauka kafin Zare ya samu ?warin guiwar cewa "A yafe min Ya Babba, Wallahi Tallahi ban tashi yin aure ba yanzu, ni da ko kaina ba na iya ri?ewa ta ya zan iya ri?on iyali? a bari sai nan gaba ba yanzu ba don Allah" tassss!!!!! Risslan ya kwasa masa wani azababben mari wanda ya sa taurarin azaba su ka shiga gilma masa na wucin gadi.

Sai da ya juya musu baya kana ya ce "Ba na son yaudara kuma ba na son shiririta, ka san ba aurenta za ka yi ba ina ruwanka da ita? meye haWinka da soyayya?? Ba na so ko na lokaci Waya ku bari Mata su shigo rayuwarku, Mace ba komai ba ce face Rauni, itace Lagon kowane Namiji, Mace haWari ce ga Mutane irinmu zamanmu babu su ya fi mana Alkairi akan tarayya da su, daga yau sai yau kar wanda ya ?ara saurarar duk wata Mace, duk wanda ya yi hakan kuma zan sallameshi sannan zan zare hannuna daga huruminsa bayan na aurar da shi na yi masa duk abinda yake bu?ata."
Jiki na tsuma Zare ya ce "An gama Sar?a me rikicin gangan!!, Ba za a kuma ba, ba ni ba mace daga yau, umarninka shine abin dubawata Oga, Na tuba ba zan kuma ba."
Jinjina kai ya yi kafin ya ce "A ?onasu, a kawo mini Prince!" haWa baki su ka yi wajen amsawa kana su ka bar fadar ta shi.

Su na kawo Dokin ya hau ya fice kai tsaye ya nufi makaranta.

Husnee na tsaye wajen famfo ita kaWai tamkar Aljana ta yi zugum ta na tunaninsa kawai ta ganshi kamar an jefo shi daga sama, murza idanunta ta yi ta ?ara zaro su wai ko gane-gane ta fara yi, cikin sauri ta kora sunansa "Akhiee!!!" cakk!! ya tsaya shi bai yi gaba ba shi bai yi baya.

Yanzu ta tabbatar shine ba gizo idanunta ke yi mata ba, saWaf-saWaf ta ?arasa kusa da shi cikin sanWa, har lokacin ya na tsaye sai dai ko kallon inda take bai ba, a gabansa ta tsaya ta na fuskantarsa idanunta na kanshi ta na binsa da kallon yaushe gamo, murmushin farin ciki tuni ya gama mamaye fuskarta, cikin sanyin murya ta ce "Akhiee ciwonka duk sun warke, na ji daWi."
Sai a lokacin ya kalleta sai kuma ya Wauke kai, a miskilance ya ce "Na zata ba zan ?ara ganinki ba? me yasa ba za ki girmama maganata ba? shin ba na ce kar ki ?ara bari na ga fuskarki ba?"
Murmushi me tafe da hawaye ta yi gami da cewa "Hmm!!! Risslan kenan, ka yi tunanin don ka yi mini wannan kurarin zan iya rabuwa da kai kenan? abin da kamar wuya in iya SamSare kaina daga gareka, ba yin kaina bane haka kawai na wayi gari cikin mugun hali dominka, da alama Ruhina ya na bu?ayar kasancewa tare da naka domin samun salama; Akhiee ko da Mutuwa zan yi ina so in mutu dominka ko kuma in ce ma tare da kai, ba zan iya bin umarninka ba domin na riga na yi nisa ba zan ji kira ba."
"Idan kuwa haka ne ki na cikin wahala, kuma ki sani ba za ki yi tsawon rai ba indai har ba ki nisance ni ba, na fi samun kwanciyar hankali da ba na ganinki, ina so Ki ?ara Waukar hutu kamar yadda ki ka yi a wannan lokacin." ya yi maganar cikin Sacin rai,
Ya na kaiwa nan ya raSa kusa da ita ya na ?o?arin wucewa ya barta.

"Akhee!!!!" rinannun idanunsa ya Waga ya zuba mata alamar ya amsa, rintse idanunta ta yi zuciyarta na dukan sha-lugude kamar ana shirin yin ya?in duniya na uku a cikinta, cike da jarumta ta ce "Akhee! Ina sonka" "What!!!! are you serious???" ya furta gami da ?ara tsareta da tsibbabbun idanunsa.
a hankali ta buWe idanunta da su ka canja launi sabida tsananin fargabar da take ciki, murya na rawa ta ce ''Yes, I'm Serious, I Love You Akhiee!! ba zan ?i gaya maka ba ko da hakan zai sa ka kashe ni" cikin tsananin zafin rai Akhiee ya yi taku uku zuwa gabanta, idanunsa masu bala'in kwarjini ya ?ara warewa akanta fuskar nan a murtuke kamar hadarin ya haWo yake rugugi ya na shirin zubda ruwa, "Kin fara hauka kenan Asma'u?? ko kuma dama ke mahaukaciyar ce ban sani ba????" cikin hargowa ya watso mata tambayoyin. cike da ?arfin hali irin nata ta jefa idanunta cikin nasa tana cije gefen leSenta, cikin tsananin rurin azabar da zuciyarta ke yi ta ce "Yes!! ni mahaukaciya ce amma akanka na hau kace, idan ba ka fahimta ba zan maimaita ina son.....!!" tassss!!!!!! ya wanke ta da wani fitinannen mari kafin ta ?arasa furta kalmar da take son furtawa, cikin hanzari ta dafe kumatunta gami da sunkuyar da kai ta runtse ido kanta ya na wani irin juyi kamar an buga mata ba?in ?arfe, a hankali muryarsa mai cike da barazana ta yi nasarar dawo da ita duniyar mutane saSanin wadda ta faWa "Shin mahaifiyarki a ruwan koko ta haWiyi cikinki ta haifeki a lokcin?? ko ki na tsammanin iyayenki ba sa ?aunarki?? ashe ke mahaukaciya ce ba ki san ciwon kanki ba?? ni a rayuwata babu mace domin mace ta riga ta mutu, saSaninta kuma kowace macen Duniya rauni ce!! ina me umartarki ki fita hurumina'' murmushin ?arfin hali ta yi wanda ya yi daidai da zubowar zafafan hawayen da suka cika kwarmin idanunta, sassauta murya ta yi sannan ta fara cewa "Akhiee!!!!!! kenan sonka kuskure ne da har ka fara tunanin ba haifata aka yi ba?? shin wane laifi mace ta yi maka da kake yi mata wannan kallon? wadda ta mutu ta yaudareka ne??" shiru ya yi na kusan 5 second sannan ya girgiza kai gami da cewa "No!!, She's my mother, and my confidence!! Tin daga kanta aka gama mace.." za ta yi magana ya katseta da cewa "Relax Asma'u, Listen to me! a gidanmu har guba ana zuba min a abinci sabida in mutu don ba a son ala?a da ni, meyesa ke za ki kawo kanki ga hallaka?? za ki mutu indai ki ka shigo rayuwata, kuma ba zan iya baki farin ciki ba, ni ba ni da shaukin So ko na wani abu ni ba namiji ne kamar kowanne ba Waukar rai kawai na sani bayan shi bansan komai ba, ba na so iyayenki su rasa ki shiyasa ba zan yarda ki shigo rayuwata ba, idan kika matsa kuma, madadin na bari wasu su kashe ki da hannuna zan kashe ki, kafin ayi da kai ka yi da kanka!!" murmusawa ta yi gami da gyara tsayuwarta. hallau cikin tausasawa ta ce "I'm very happy that it was you who will kill me. I'm listened to you, it's good to listen to me!"
Wani mugun tsaki ya doka cikin matu?ar Sacin rai ya ce "I Don't have time for that!!" ya na faWen haka ko kallonta bai ?ara yi ba ya juya ya nufi get Win tafkekiyar makarantar, cikin Waga murya Asma'u ta ce "Why Akhiee??" ko gezau bai yi ba bare ta san ya jita ya ci gaba da tafiyarsa.

har ya fice idanunta da ke faman zubar da hawaye tamkar an kwance dam na kansa.
"Me ki ke yi a nan??" muryar Sheikh Auwal ce ta karaWe kunnuwanta, sai da nunfashinta ya Wauke na wucin gadi sabi da tsananin tsoro da razani.
Rai a Saca ya ce "Ba magana na ke yi miki ba??"
Sai da kyar ta iya girgiza kai gami da magantuwa cikin muryar kuka, "Ba komai Ya Sheikh" "Don me za ki ce ba komai bayan gashi na ga ki na kuka?? wai ba na taSa gargaWinki akan shiga hurumin Akhiee ba? lokacin da ki ka zo makarantar nan me hankali da ke amma yanzi ya lalata ki kin zamo mara jin magana, to tinda ba ki ji faWan da na yi miki ba zan samu iyayenki sai in sanar musu halin da ki ke ciki, ba za mu lamunce wannan lalata a cikin Islamiyya ba" sake fashewa ta yi da kuka ta na cewa "Don Allah Don Annabi Ya Sheikh ka ji?aina kar ka gayawa iyayena, wallahi ina son makarantar nan ina so na yi karatu sosai nima na zama malama idan ka faWa musu cireni za su yi don Allah ka temaka mini" Tabbas kalamanta sun ratsa zuciyarsa nan take tausayinta ya kama shi, shiru ya yi ya na ?an nazare-nazare kafin ya ce ''Na ha?ura amma ki sani indai ba ki fita shirginsa ba da kaina zan koreki ba sai na memi shawarar iyayenki ba, kuma idan na koreki ba dawowa kin ji ko?" da sauri ta gyaWa kai ta na sauke Soyayyar ajiyar Zuciya har cikin ranta ta ji daWi.
Ci gaba ya yi da cewa "Ki na so ki zamo Malama amma ki ka mayar da hankalinki akan wanda ko fatiha ba lallai in ya iya ba? ki san da cewa Akhiee tin ya na yaro bai taSa furta kalma ko guWa Waya daga cikin Al?ur'ani ko Hadith ba; duk zuwan da yake yi makaranta ba ya taSa yin karatu komai yawan dukan da za mu yi masa, gashi yanzu har mun gaji kafin mu dake shi ma ana daWewa sabida ya riga ya kangare ba ya jin dukan don ko kuka bai taSa yi mana ba, ina fa gaya miki ne ba don ki yi koyi da shi ba sai don ki gane shi ba aboki na ?warai bane, ki barshi ya yi rayuwarsa kema ki je ki yi taki." gyaWa kai ta yi jiki a sanyaye ta ce "To zan kiyaye in sha Allah" a zuciyarta kuwa abinda ta faWa a zahiri ba shi bane don kuwa ba ta jin duk wanman zai sa ta iya ?auracewa Akhiee.

Yau ta na shirin fitowa zuwa makaranta Zaheer ya yi sallama a gidansu, tin da ta gaishe shi take son silalewa ta gudu amma Mommy ta hanata a cewarta don ita ya zo bai kamata ta tafi ta barshi ba, dole ta zauna ba don ta so ba sai zumSure zumSure ta ke yi a zuciyarta kuwa ta sauke masa zagi yafi Cikin carbi dubu, sai yanzu ma ta ke jin gabaki Waya ta tsane shi, a hakan

12 / 25