Sawun Keke Hausa Novels Compelet Aysha Abdulkareem Indo.doc

Author :  Aysha Abdulkareem Indo Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   18 / 25

51K to 54K   out of 73.5K words

kinsan ba sanin kan abinsa na yi ba, ko hanyar ba lallai in gane ba, kar kuma mu ?i komawa ya yi mana wani mugun abin, don na lura azzalumi ne" ta ?arasa maganar cikin nuna tsoronta a sarari.
?ulululu!!!! cikin Hajiya Saudah ya ?ara juyawa, jiki na Sari ta ce "Kuma fa haka ne, to ki shirya mu je da wuri."
Da sauri Hajiya Laure ta ce "Ai tuni na shirya dama ke kaWai na ke jira, na fa cika da tsoro wallahi.
Hajiya Saudah ta kasa cewa komai sai ma katse wayar da ta yi ta na sauke wani gwauron nishi, yau Waya dai ta yi danasanin raka wani wajen Boka Barore.

Dolenta ta shirya, Hajiya Laure ta zo ta zabareta su ka yi gaba, cikin su biyun ba a bambance wadda ta fi shiga tsoro da firgici.

Muddassir na cikin driving kamar an tsunkuleshi ya gangare Motar gefe ya tsaya, wayarsa ya zaro ya lallatsa ya tura kira:
Sai da na farko ya katse wani ya shiga sannan aka Wauka, Bakinsa har karkarwa ya ke yi wajen cewa "Oga Dazginabu ina cikin tsaka me wuya fa".
a Waya Sangaren Dazginabu ya yi magana cikin kakkausar muryarsa wadda ta ke nuni da rashin imani da tausayi da bushewar Zuciyarsa, "Me ya faru??"
"Sahun Keke ya auri ?anwata, kuma wadda na fi ?auna, ban san yadda zan yi ba wallahi"
"Hhhhhhhh!!" ya shiga SalSala dariya irin ta mugayen mutane, Maddassir dai ya na saurarensa har ya yi me isarsa sannan ya tsagaita ya ce "Kar ka damu Mafaraucina, wannan dama ce ta zo mana wadda za mu ?ara wasa ?wa?walwarsa, za mu dinga yi masa abinda bai yi tsammani ba kuma ba zai taSa zarginka ba, yanzu ko me mu ka yi masa ruwa ta sha, zai dinga kallonka a matsayin yayan Matarsa, yayin da mu kuma za mu dinga cin dunduniyarsa, ka ga ranar nan ya kashe jama'ata to yanzu tinda haka ta faru ka ci gaba daga inda ka tsaya ni kuma zan dinga tura masa wasu domin kawar da hankalimsa daga kanka." Wan tsagaitawa ya yi kafin ya ci gaba da cewa "Ina Fatan kisan da aka yiwa yaran nan guda Biyu ya taSa Zuciyarsa sosai."
Muddassir ya ja wani dogon numfashi ya sauke shi tare da wata zazzafat iska me tiriri, murmusawa ya yi cikin jin daWin kalaman Ogan nasa, shi da duk bai yi wannan tunanin ba, amma kuwa tinda abin ya zama haka ba shakka shi me goyon bayan auren ne ba zai so a raba su ba. da wannan tunanin ya ce
"Gaskya kanka ya na kawo wuta Oga!!" Ya faWa cikin sigar yabawa da koWawa.
Dazginabu ya yi wata shu'umar dariya.

Muddassir ya ce "Ai nake gaya maka ba ?aramin tashin hankali ya shiga ba, har yanzu ban ?ara jin ko Wuriyarsa ba, da haka za mu sabauta shi har sai ya haukace sannan mu kashe shi, lokacin ?anwata kuma za ta dawo hannunmu."
Dazginabu ya ?ya?yata dariya cike da farin ciki ya ce "Yau duk waWanda su ka ba ni aiki akansa za su sha kyakkyawan labari, ka ci gaba da Fito masa a matsayin Yayan Matarsa kuma kar ka bari aiki ya buWe."
Muddassir ya ce "Kamar an gama ne Oga."
Da haka su ka yi sallama kowa cike da farin ciki da jin daWi samun babbar dama a hannunsa.

Hajiya Laurenku da Hajiya Saudarku ana zaune gaban Boka Barore wanda ya ke ta tuntsira dariya da zarar ya kallesu.
Hajiya Laure sai Zare ido ta ke yi kamar an ji?a Kuliya sannan aka zaneta, jikinta sai wata masharshara ya ke yi, cikinta sabida yamutsin tsoro da ya ke yi har ta fara jin gudawa.
Cakk!!! ya tsaya da dariyar sannan ya ce "Ya riga ya auretaaahhhhh!!" ya ?arasa maganar ya na wata sabuwar dariya har da nuna Hajiya Laure da yatsa, hakan ya bawa gudawar da ta fara matsota damar zillowa, ta na so ta yi magana amma tsoro ya hana don ba ta san abinda bakinta zai furta ba, sai ido take zazzarewa da ka gani ka ga mara gaskiya.
Hajiya Saudah ce ta yi ta maza ta ce "Boka mun yi munanan mafarkai yau, sannan gashi mun zo mun ji ka ce ya aureta ba mu fahimci me ke shirin faruwa da mu ba"
"Ita Yarinyar da mu ke bibiya ya riga ya aureta kuma ya na bata kariya da iyakar ?arfinsa, yanzu dama Waya ce garemu, iyayenta sun shigar da ?ararsa Kotu don haka za mu yi duk wani ?ulli wanda zai sa Kotu ta raba Auren, da haka ne za mu fi jin daWin azabtar da shi mun san zai ji ?una idan wani abun ya sameta Hahhhhh!!" ya ci gaba da dariyarsa ta rashin hankali gami da mugunta.
Hajiya Saudah ta ce "Mun shiga tara, To Boka wai dole sai ita ba wasu da za'a bibiya a ciki ko ?an uwansa haka?"
"Babansu fa Malamin Muslimci ne sun ri?e ayoyin Allah ba za mu iya nasara akansu ba, ta hanyar wannan yarinyar kaWai za mu yi galaba akansa, kuma dole sai mun yi nasara, dole ne auren nan zai rabuuu!!"
cikin rawar baki Hajiya Laure wadda take jin tamkar ta fashe da kuka ta ce "A yi mana duba a ga auren zai rabu Win?"
Wata muguwar kururuwa ya yi tare da baza hannayensa, Su Hajiya Laure su ka toshe kunnuwansu sabida amon muryar ta shi da ta karaWe kunnuwansu har tsakiyar ?wa?walwarsu.

Wani Haske ne ya bayyana a tsakaninsu wanda ya kashe musu idanu dole su ka SuSSuya a cikin gyalensu, mu?it hasken ya Sace sai Boka Barore zaune a mazauninsa, bai jira sun yi magana ba ya fara cewa " Mun samu Tabbacin dole sai sun rabu don haka za mu ci gaba da ?o?ari, Kotu za ta raba su da temakonmu!!! sannan shi Win Ba Mutum bane zai ma iya kasheta da kansa, kuma shi Win ya na da mata!! kuma matar ta shi muguwa ce, zan tashi Aljana Tsigai daga bacci zan aikata wajen Razia za su zamo abokai ta yadda za ta ?ara zugata akan ta cutar da Kishiyarta, waWannan matakan su ne ma?urar Manuniyata, ku ajiye kuWin sadaukarwa ga Aljanu ku tashi ku tafiiiiiiii!!!"
Hajiya Laure dai abin Duniya ya gama tsumata, ba ta iya Wakko kuWin ba ma sai Haj Saudah ce ta janyo jakartata ta zube masa kuWin da ta gani a ciki sannan ta mi?e.


Da ?yar da numfarfashi Haj Laure ta tashi sabida ?afarta da ta yi wani mugun sanyi tamkar ba a jikinta take ba, ga gudawar da ta yi ta fara Sata mata jiki, da ?yar da ?yar take takawa tamkar ?ar shayi har su ka fito.
Sai a lokacim Hajiya Saudah ta lura da abinda ta yi ta sanya sallallami ta na tambaya, Da ?yar Haj Laure ta ?wa?ulo muryarta da ta ma?ale ta ce "Tsoro ne ya sa ni sakin gudawa Saudah yanzu ina zan samu ruwa in gyara jikina?" Haj Saudah ta ce "Wannan ai abin kunya ne Laure! haba don Allah, Daga kin tsorata sai gudawa?"
"Tashin hankali fa ba a sa masa rana, ina na yi zaton haka? na riga na tsorata tin a mafarkin da na yi bayan haka ga shi yau da wasu alamu na firgirtarwa Boka ya zo mana, ga kuWina da nake ta zuba masa, Allah ya sa dai a samu nasara a wannan karon" ta ?arasa maganar kamar za ta yi kuka.

Hajiya Saudah ta ce "Sannu to, mu yi gaba ko za mu samu ruwa."
Haj Laure ba ta ce kanzil ba ta ci gaba da jan ?afa. Su na cikin tafiya su ka yi arba da wata wawakekiyar Rijiya, Hajiya Saudah ta ce "ga ruwa ya samu, ri?e min jakata."
Haj Laure ta karSa ta na mutsiltsila idanu, ba ta hana Haj Saudah zuwa wajen ba don kuwa ita tsoro ba zai barta ta je ba.

Haj Saudah na isa wajen ta kai hannu za ta taSa Gugan da ke ajiye a gefen Rijiyar ta ji an doka mata tsawa da wata irin murya me rarrabewa, sun kai sakanni biyar su na jin muryar na yawo a dukkan kusurwoyin wajen.
Ai Hajiya Laure ba ta san lokacin da ta fashe da wani mashahurin kuka ba, Haj Saudah kuwa garin gudu har da tuntuSe da shirin faWuwa, a memakon ta tsaya wajen Haj Laure sai ta wuce ta nufi hanyar da za ta sadata da mota, Ganin haka ya sa Haj Laure ta bita bayan ta tattaro Wan sauran ?arfin da ya rage mata ta fara gudu jagwab-jagwab.

Sai da su ka isa wajen Mota sannan Hajiya Laure ta samu confidence Win bajewa a ?asa ta na ?ara sakin wani kukann gami da cewa "Na shiga uku na lalace yau zan biyoka Alhaji Salisu, shi kenan tawa ta ?are nima yau mutuwar zan yiiiihihihiii" ta ja ?arshen maganar gami da gaurayata cikin kukanta.
Hajiya Sauda kuwa haki ta ke famar yi kamar Zuciyarta za ta yi tsalle ta fito ta baki, Sautin kukan Hajiya Laure ne ya ?ara faWaWa ta rintse ido kawai faWi take "Ga su nan sun biyomu Na mutu na lalace, Salisu gani nan gareka, na shiga ukuuuuuuhh!!!!!"

Haj Saudah kuwa ta zama tamkar bishiyar da ta yi shekara da shekaru a wajen, hatta idanunta sun ?ame ta zubawa abinda ta ke gani ido da haka ta tafi shuuuu!!!! jikake yiffff!!! ta faWi ?asa a sume..................

(Su Hajiya Laure yau an taSowa kai=?? Oo! Ni INDO>?#?)

Madarasatul-Nurool-Islam
Sheikh Auwal na zaune kan kujerarsa da ke a Office Win Malamai, ya zuba tagumi, gashi dai a zaune amma hankalinsa ya yi balaguro, tunanin Akhiee wanda ya kwana biyu bai gani ba yake yi, ko ranar da yazo makaranta zuwan ?arshe sai dai labarin ya zo ya samu amma bai ganshi da idanunsa ba.

Sallama ake rafkawa a bakin Office Win amma sam bai ji ba har sai da aka buga ?ofa sannan ya yi zaram ya na rarraba idanu.
Wani Matashi ne da ke a Waya daga cikin gidajen Layin yake ta ?walla sallama, sai da ya kuma yin wata sannan Sheikh Auwal ya amsa, gaishe shi ya yi cikin girmamawa sannan ya sanar masa cewar wasu bayin Allah ne su ka zo neman shugaban makaranta wato dai Sheikh Auwal ?in.


FaWuwar gaba asarar Namiji......... Sheikh Auwal na jin haka ba tare da ya san dalili ba gabansa ya faWi kwantsam!!! amma da yake akwai taurin Zuciya sai ya daddafe ya ce "A sanar musu gani nan fitowa."
Saurayin ya ce "To shi kenan!" sannan ya juyawa zuwa waje, bayan ya sanar wa Daddy da wanda suke tare ya wuce nashi wuri.
cikin tantama da shakku Sheikh Auwal ya fito, ganin Daddy ne ya sa Zuciyarsa ta ?ara tsinkewa.

Bayan sun Gaisa Mutumin ya ce "Ko za mu iya ganin Muhammad Muhammad?" Sheikh Auwal ya ce "A'a Kwana biyu ma bai zo Makaranta ba yau ma bai zo ba, Lafiya kuwa?" mi?a masa wani Wan envelope ya yi gami da cewa "Daga Kotu, Iyayen Yarinya sun shigar da ?ararsa akan Auren ?arsu da ya yi ba tare da sun sani ba, in ya dawo gida sai a bashi." cikin kaWuwa Sheikh Auwal ya ce "Aure?? kuma Akhiee Win??" Daddy ne ya yi saurin shiga zancen da cewar "Shi kuwa, na kawo ?ata don ta yi Karatu amma an Suge ga Aureta, maganar gaskiya ba zan Wauka ba dole ne ya saketa."
"Wai Husna?" Sheikh Auwal ya ?ara tambaya don tabbatarwa, Daddy ya ce "Ita Win fa"
Sheikh Auwal kamar ya fashe da kuka, a sanyaye ya shiga basu ha?uri gami da rarrashi, Shi dai Daddy kawai jinsa ya ke yi don kuwa gani ya ke yi duk da laifinsu don haka ya ke jin haushinsu.

Har su ka yi sallama su ka tafi ya na ?ara jaddada musu ban ha?uri, bayan sun tafi ya koma Office ya zauna. duk ya rasa abin yi, ji ya ke inama ?asa za ta tsage ya shige sabida tsabar kunya da takaici da ba?in ciki.

Husnee:
kwana biyu da ba ta fita ba sai ta ji tamkar ta shekara da yake akwaita da son yawo. Yau dai ta rantse sai ta fita don haka ta dinga kiwon Mommy da Amadu. Ta na samun dama kuwa ta zumbuWa Hijab ta fice, kai tsaye ta nufi Makaranta duk da cewar da ?ar tazara tsakanin yankinsu da yankin makarantar amma yau ba ta bu?atar a kaita a Mota don ta san Direban nata zai hanata fita.
Ta na cikin tafiya Tankar Ya?i da Tawagarta su ka sha gabanta.

Ta na sanye da wani mugun Wamammen wandon Jeans blue wanda aka tsatstsaga wajen guiwarsa sabida tsabar gayu, rigar kuwa ta ciki fara ce sol itama ta mugun kama jikinta sai jacket da ta Wora ita ma ta jeans, sai farar bandana wadda iyakacinta goshi, tsefaffen gashinta wanda ke ta zuba ?yalli ya yi watsa-watsa kowanne ya kama gabansa, hannunta Waya a Aljihun riga Wayan kuma ya na kusa da bakinta ta na zu?ar Wiwi ta na busawa.

Wani irin taku ta ke yi me cike da izza, zarra, jin kai, ?asaita, tamkar ita ce Queen Elizabeth.

Husnee ta kallesu Waya bayan Waya ta ga zaratan ?arti sai zaro mata na mujiya su ke yi su na huro mata hancika tamkar bujimayen shanu, Zuciyarta ce ta fara tsallle tsoro da razani da firgici haWi da tashin hankali su ka kawo mata ziyarar bazata.

JanKai ne ya kalli shugabar ta shi cike da ?agarar aiwatar da mugun aiki akan Husnee ya ce "Ya kika ce Zinaru! mu hau kanta ne ko kuwa??"

Jin haka ya ?ara Waga hankalin Husnee idanun nan nata kamar an danne tinkiya za'a yanka sun firfito waje tsuru-tsuru, Tankar Ya?i ta busa haya?i a ?asaice ta ce "Saurin me ka ke yi, ku kawo mini ita nan."
Ta na faWen haka su ka nufi inda Husnee take dama a tsakiya su ka sata, ba tare da tunanin ita mace ce su maza ba haka su ka cicciSeta ta na ihu ta na komai su ka direta a gaban Tankar Ya?i.

Zabgegiyar wu?arta me kama da Adda ta karSa a hannun Jankai ta goge ta sannan ta zubawa Husnee idanunta da su ka koma launin ja, cikin murya me ?unshe da manufofi da dama ta ce.................................

Akhiee, ?an-Bakwai ne ya mi?o masa wayarsa da take ta tsuwwa, ya karSa bayan ya Waga kiran ya sa a saman kunnensa, a Waya Sangaren me kiran ya ce "Ni ne dai Abokin gabarka Inspector Khalil, ina zarginka da aikata kisan kai na wasu ?an Yara guda biyu bayan ka yi musu FyaWe kai da yaranka, ba wanda zai aikata hakan sai kai."
Cikin Nutsuwa Akhiee ya ce "Aikin ne ka rasa da za ka biyo ta bayan gida kuma?? Ka san ina yin Sarna da yawa, ko za ka iya yi mini ?arin bayani?"
"Sunan ?aya Zakiyya ?aya kuma Farhana, an tsinci gawarsu kuma bincike ya nuna sai da aka yi lalata da su sannan aka kashe su, Waya a ciki ma har da ?wa?ule mata ido, Ba wani kwalo-kwalo da za ka yi mini na san kai ne ka aikata, kuma mu na nan mu na ?ara bincike akanka."

Akhiee ya ja tsaki kafin ya ce "Shashashan banza".
???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?A fusace IP Khalil ya ce "I'm Police fa ni zaka gayawa maganar banza? wallahi ka guji shigowa hannuna sai ka gane kurenka wallahi, har ni za ka cewa shashasha?? I will arrest you wallahi"
"FaWi da Hausa" Akhiee ya faWa cikin salon rainin hankali, ai kuwa IP ya ?ara haurowa da Masifa da faWe-faWe ta inda yake shiga ba ta nan ya ke fita ba.
Sai da ya gaji ya yi low sannan Akhiee ya ce "In kun shirya kamani Win ina jiranku da kai da iyayen gidan naka, in ka tashi zuwa ka tawo da IG ma."
daga haka ya katse wayar ya na mamakim Sharri irin na Wan-adam, an kashe masa Mutanen sannan za a Wora masa sharrin aikatawa.

Waya ya Wauka ya kira Rahma don jin Halin da Farhana ta ke ciki don ya san in su ka gane ta na raye ma wata sabuwar gwaramar ce.
Rahma ta na Wagawa cikin Muryar kuka ta ce "Dama yanzu na ke son kiranka ?an Manya"
''Why"
Cikin dauriya ta ce "Ita ma Farhana Allah ya yi mata rasuwa". "What?? Farha is dead??" ya faWa cikin kaWuwa da razani.
Sake fashewa ta yi da kuka ta na cewa "Yes! kuma na yi imani da Allah ita ma haWa baki aka yi da Likitoci su ka kasheta................

LAST FREE PAGES

(Mutanen Akhiee da na Husnee zan gani ko zan iya ?idaya adadin ?aunar da za ku nuna musu ta hanyar jin labarinsu har ?arshe=?
?)

?ARSHEN FEJIN KYAUTA

Na KuWi ne....
Nomarl Grp 300 Posting ba kullum ba.
VIP 500 Posting Kullum.
domin ?arin bayani =?I?
LAST FREE PAGE

*??INDO*
[9/5, 5:29 PM] INDO: *>ػ?S-K>ػ?*
Ep 21



Shiru ne ya ratsa tsakani na Wan lokaci kafin ya numfasa, cikin tattausar murya wadda ba ta bawa me saurarenta damar fahimtar halin da yake ciki ya ce "Shi kenan Zulaihart ki dena damun kanki, ko ma waye Allah ya na kallonsa, ko da ba mu yi masa komai ba Allah zai hukuntashi a bisa laifinsa"

18 / 25