Author : Sajida Nijar Category : Romantic Hausa Novels
da za'a bani damar yin zawarci a gidanmu ka ga in zan sake second daya a wannan bakin gidan!"
Rai bace ta juya ta shige dakinta ta mako kofar ta dana ky, dan kuwa ta sani ne ta gama haɗa masa damuwar da zata hanna shi wuni cikin dadin rai a yau, dan a duniya a yi du abinda za'a yi ama kar ta alakanta kanta da zawarci, cewa yake yi ina wane mutun shi ko mutuwa yayi babu mai aurar masa mata, kuma a kanta kadai yake wannan balakin dan kuwa sauran ai ya sake su sun je sun auri wasu, yakan ce macen gado arzikin mai kudi ce gimbiya a nan ya dasa aya.
Ai kuwa balaki ya zuba yana huci har sai da amarya ta yi data Sannin biyo bayansa, domin a kanta abin ya kare ya mata tatas har yana fadin tana kallo gimbiya ke masa haka ko? ta yi tsuru tsuru cike da jin haushin Hajia dan kuwa da bata yi ba da ba zai yi haka ba, kuma a yau ta karra yarda kwarai Hajia nada iko da mulki a fadarsa ta yadda shi din da kansa bai yarda ba ama kuma take gigita duniyarsa, a haka dai ya shige motarsa ya fice a gidan ya nufi baban anguwar da tankamemen shagonsa yake, wato anguwar dake bayan gidansa, wace ake yiwa lakabi da jeune cadre, Anguwar masu kuɗi kennan
Da ya je tuni an jima da bude shago ana ta shigi da fice
Tun a kofar shagon yaran shagon suka gane yauma uban gidansu a hasale ya zo, har a lokacin da mai kosai ta karaso tana gaishe shi dan amsar kudin kosai da take yi masa sadaka kulun ta ce" Mijin kurma Barka da safiya"
Bai amsata ba ya bata kudin sadakar da ake yi ya shigewarsa shagon ya wuce fuuuuuuuuuuuuuu bai ko dubi mutumen nasa ba, uban gidansa kuma abokin shawararsa ba wato Elhaji Hamza mai masalaci ya wuce cen office dinsa ya bude ya shiga ya mako kofar office din
Elhaji Hamza ya yi yar dariya bayan ya ga yannayin mutumen nasa, abokin rikicinsa, abokin firarsa, wanda yake tsagawa gaskiya ya fadawa su yi sama su yi kasa sai dai bashi da bakin da zai ce da shi Ni mai kudi zaka wulakanta ? ko Ni mai kudi zaka kawowa raini? dan ya riga ya sani cewar a nan ne kudin ke magana, shi lalube yake yi a inda aka samu, ya kuma gama yarda cewar GABA DA GABANTA
Mikewa yayi da kyar saboda jikin tsufa domin Elhaji Hamza ya ba shekara tamanin baya, danma tsufa ne na gata ana samun dukkan kulawar da ta dace, ya dubi samarin dake ta aiki a shagon bangaren cafet da labulaye ya yafito Yusuf,
Yana zuwa a tausashe ya ce" Ka cewa mai kosai ta nadewa bebe direbanta zai zo ya kai mata makaranta tace yau shi zata ci a break"
Ya karra dan dukawa ya amsa sannan ya fice ya tafi dan isar da sakon,
Bebe jikar jika ce a wajen Elhajin, y'a a wajen Baban d'an d'ansa da ya rasu , wace ya rike a wajensa tunda mahaifiyarta ta rasu itama, itace ake ce mata matar Elhaji mai komai dozin saboda takan zo ta zauna wajensa ta wuni baya korarta baya kyararta, yarinya ce sosai dan ba zata wuce 9yrs ba , nakasunta ya sa take da wahalar sabo da mutane, ama kuma sai ta saba da wuri da Elhaji dan wasu tunani suke jikarsa ce idan suka zo siyaya shagon, irin yadda in yana filin shafin a zaune ita kuwa tana gefe zaune saman kujera rike da ipad dinta tana buga game tana dagowa tana masa Yaren kurame yana bata amsa tana ci gaba da wasanta da wayarta dan itama tana da dan hasken fata kadan na mahaifinta
Kai tsaye ya bude office din ya shiga ya tarar da Elhaji ya bude katon litafi yana ta rubutu kamar wanda ya san me yake rubutawa irin bugagun yan bokon nan , bayan bai je boko
Karasawa yayi ya leka litafin , sai ya ga da larabci ne yake yin rubutun sai yayi yar dariya ya zauna yana fadin" Na zata ai da freinch kake rubutun Elhaji da ince yau ko aljannu suka hayo kanka suke rubuta mana balakin da ba zamu gane ba?"
Elhaji ya tabe baki kamar ba zai amsa shi ba sai kuma ya dakata ya dago yana dubansa ya ce" dadin abin da yare mafi daraja nake yi wanda zai anfaneni har a kiyama ba na yahudu ba, freinch ai takamar wa'inda suka ba yahudu gaskiya ne ba mu na Annabi ba (S.A.W)"
Baba tsoho ya kama baki ya dan zarro ido sai kuma yayi dariya yana tafa hannu ya ce" Hakane kuma walahi, dadin abin nima ina takama da shi, kuma ai neman ilimi ba haramun bane, hasalima Allah baya son wanda baya zuwa neman ilimi"
Baba ya tabe baki yana kada kafa ya ki ce masa uffan
Sai da baba tsoho ya sake dan bubuga sandarsa ya ce" Magana da na zo mu yi kuma ka sani sarai kake basarwa"
Baba ya dago yana duban gefensa ya ce" Kai innalilahi, wai kai me muka hada da kai fisabililahi da zaka galabeni? gaskiya Ni an isheni"
Elhaji Hamza ya ce" Anguwa daya mana kakan kurma"
Baba yayi dan murmushi ya ce" Na fa hanna ana ce mata kurma ba kurma bace tana ji mayarwa ne bata yi"
shima baba tsoho yayi dariyar yannayin Elhajin , kwarai ya sani gamon jini daga Allah ne, ko dan ya nunawa kurma ga kakanta nan ne ya sa itama ke masa kallon wajen da zata zo ta yi firarta kai tsaye? haka shima yake jin yarinyar tamkar jikarsa ta cikinsa?
Da kula Elhaji Hamza ya ce" to ai na ga yau ba mutunci ka ga gwara na idasa hasalaka in yaso yau ka daukeni ka wurgar ka huta "
Baba ya dafe haba ya ce" ka rufa min asiri in wurgaka in bi ina in gudu? kai dai kawai dai ka je da halinka ama sam baka da hali mai kyau ya zamo mutun sai neman fitina wa salihan bayi? in ka zagar min jika dadi zaka ji a ranka hala?"
Baba Hamza yayi dariya sosai sannan ya nutsu ya fuskanci Baba a tausashe cike da nunin kwarai maganar da yake da ita tana taba zuciyarsa ya ce" Maganar da na fara yi maka ne, da gaske ina kanta kuma wannan zuwan nake so idan ya zo a yi a gama, shekara takwas ba kwana takwas bane, ka ga bai fi wata ya rage masa ya dawo ba, ina so da zarar ya dawo su fuskanci junna a yi, dan ba zan taba so ya fara auren yarinyar nan da suke tare ba, inada baban dalilin da ba zan so ya fara aurenta a yanzu ba, idan yana so bayan an yi da wannan da kamar wata ya aurota"
Baba na kallonsa ya ce" Ama ka san ba'a matsawa namiji a kan maganar aure ko? ka barshi ya dauki wace ya zaba , bale namiji mai dukiya irin wannan idan an matsa masa da maganar aure ai ka ga yana iya yi din ya jingine matar"
Elhaji Hamza ya fitar da numfashi a hankali ya ce" Na sani, sai dai Ni na san dalilina mai karfin da zan tirsasa a min biyaya ne, kuma ai ba mazaunin ketare bane, yana zuwa ya dawo ne, in dai da raina ba zai jingine auren daraja ba. ba zan hanna shi aurenta ba, ama kuma dole nima ya amshi nawa tayin , kai ka san idan har mace uwar gida aka samu ta banza an kade, komai ba zai kuma yin albarka ba, matarsa uwar y'arsa ta rasu, tunda ta rasu nake cikin tsoron abinda ke iya zuwa ya dawo, ba dan ina zargin wani da wani abu ba, sai dan irin yadda a yanzu haka ake daukan ba dadi saboda dan abinda bai taka kara ya karya na dukiyarsa dake ƙarƙashina ba, Elhaji ina gudun duniya ina gudun dukiya da mata, rayuwa kuwa rai akoy mutu akoy, zafin zuciyarsa ke bani tsoro, shi yasa nake yi masa wannan kwadayin"
Baba ya ce" Dukiya abar gudu abar nema, dan Allah ina mahaifiyarsa ne shi?"
Elhaji Hamza ya dube shi, ya Basar ya ki bashi amsa, dan idan har zai irga ya masa tambayar mahaifiyar yaron nan ya fi a irga bai bashi amsa ba, ama dan fitina irin ta mutumen nan in dai sa yi maganarsa sai ya tambaye shi.
Baba ya dube shi da kyau yayi murmushin kyale shin da yayi a tausashe shima ya ce" Elhaji, wai dama da gaske kake ? walahi na zata kawai dai ka fada ne duba da su manyan mutanen nan ka ga ba'a musu haka ko?" ya sake yin tambayar kamar bai gane me ake nufi ba, kamar baya gane yaran Elhaji Hamza, shi kuwa so yake yi sai ya tabbatar masa da shi ya nema, dan idan ya bashi ya gane ba zai iya kyale wanda ya wulakanta masa y'a ba komai kudinsa walahi
Elhaji ya dube shi da mamaki ya ce" Dama a maganar aure akoy wasa a ciki ne? manyan mutane to Ni ina ruwana da kasantuwarsa baban mutun a dukiya? du girmansa ta kai Ni da na haifi ubansa ne? tun yana zanin goyo ubansa ya bar duniya, maganar mahaifiyarsa kuma kai ka san me ake ciki ba sai na maimaita ba, idan yau zai dubeni ya ki wannan maganar bayan a cikin Musulunci ba kaka nake a gare shi ba ubansa nake sai yayi in gani, ba ruwana da maganar wai girmansa a duniya, Ni Nine ubansa!"
Baba ya gyada kai ya ce" Kuma hakane ya baba, cabdijan, Ni yanzu ai har tsoro ya fara kamani, to fisabililahi in y'ata ta aure shi sai a biyo dare a kasheni a yi tunanin na yi kudin nima"
Elhaji ya zuba masa ido yana kallonsa dan lamarin nasa fin karfinsa yake yi
Baba ya dora da fadin", hum koda yake ba komai yanzu a cikinsu Wacece kace Elhaji? sai in sake zage dantse ta karra nutsuwa, koda yake ai Ni din akoy bada tarbiya " ya wani karashe yana murmushi irin ga baba din nan
Elhaji Hamza ya dafe goshi, kai takaici zai kunsa masa ne ? wai wani a bi dare a kashe shi, koda yake haka duniyar ta koma yanzu Allah ya kyauta
Yana dubansa yace" Kar ka yiwa kowa komai, kana tunanin idan ina da shaka a lamarin iyalinka zan nemi hada iri ne? Ni na yarda da tarbiyyar iyalinka na kuma yarda da kowace aka bamu, kar ka tsaurarawa kowace, sai dai kamar yadda na fada maka bana so a san shi din ne, ina so ita da kanta ta yarda har zuciyarta a yannayin da zai zo mata, idan ta amince shikenan na amince har zuciyata dan Allah ka min wannan alfarmar"
Baba ya gyada kai yana rufe littafinsa, a tausashe yace" In sha Allah, za'a yi, ina fatan Allah ya sanya alkhairi, idan Allah ya kawo shi kuka gama maganar sai a fada min, in sha Allah sai a hada shi da Karima saboda ita shekarunta suka kai, ba dan sauran basu kai ba, a'a ta dai fi su girma ne da dan watani"
Elhaji Hamza ya ringa godiya har sai da baba ya dakatar da shi yana nuna masa ya bari mana haba dai, Allah dai ya tabbatar musu da alkhairi,a ransa kuwa yana tunanin eh lalle shi kam ya zo duniya a Sa'a, idan y'arsa ta auri Elhaji Al_Walid sun haye, hayewa ta koluluwa ba ta wasan yaro ba, cabdijan.......
Da wannan dai suka yi zamansu su yi fada su shirya har lokacin sallah yayi, dama idan suka je masallaci daga nan Elhaji Hamza ke shigewa gida kuma sai da yama in ya fito sallar la'asar yake sake zuwa wajen Elhaji , amincin nan nasu na ba mutane mamaki, sosai mutane ke mamaki, domin kuwa lamarin Elhaji sai mai hakuri , kuma kowa ya san irin zaman nasu Yawancin lokuta ma Elhaji Hamza ke jansa da rigima su yi abinsu su gama da an jima ka ga daya ya leko neman daya, Duda nisan shekarunsu bai hanna su zumunci mai karfi kamar wasu abokai ba, kowane ya yi waje mai girma ya ajiye dan uwansa, shi Elhaji Hamza tunda ya rasa yaronsa bai ji shi da karfi ba sai da ya hadu da Elhaji, du kuma halayansa da ake kadawa basu hanna shi zumunci mai karfi da shi ba, tabas da d'ansa na raye da zasu kai shekaru daya da Elhaji, shi yasa idan ya kalle shi yake jin wani sanyi a zuciyarsa
07/12/2024, 14:40 - samiraharounayacouba: 🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*FARKON GANIN IDONA*
🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*LABARI DA RUBUTAWA*
*SAJIDA NIJAR*🇳🇪
*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you 😍*
LITATTAFAN MARUBUCIYAR
DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAƘIN MATA
AZAL
WATA TAFIYAR
*Shafi na Biyar (5)*
*TALLAH, TALLAH, TALLAH*
*META FORCE*
*menene meta force*
business ne ingantacce business ne mekyau business ne daizaibaki kudi 💯
tunda ake duniyar network marketing ba’atabayin business din dayake bada kudi sosai kamar meta force ba kuma dollars ne sukebadawa sannan inkinason canja dalarki cikin mintuna qalilan zaki canja dollars dinki zuwa naira hankali kwance kinadaga gida dollars suna sauqamiki hankali kwance yawanci yan nigeria ko ince yan arewa bakuda lbrn wannan business din business ne daya karade duniya akwai qasashe da dama wanda sukafimuma cigaba sunacikin wannan business na meta force
*shidai meta force crypto currency* ne
kuma munsan cewa yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency
akwai program dayawa acikin meta force wanda akayi lunching da wadanda ba’ayiba amma za’ayi nan bada jimawaba
yanzu bari mudau programs guda 1muyi dan taqaitaccen bayani akai
*TACTILE*
1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zakshiga meta force saikafarayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din
tactile yanada levels guda 12 1 to 12 kowani level da kudinshi level 1 5 dollars
level 2 10 dollars
level 3 20 dollars
level 4 40 dollars
level 5 80 dolllars
hakadai
kudin kowani level yake ninka na bayanshi saikzabi wanda zaka iya saikayi shi tactile ananne akasamun abunda muke qira
*Spillover*da*over flow*
wato kanazaune baka kawo kowaba zakaduba wallet kaga ansama mutum har dollars sun sauqama anbiyka kuma bakayi aikin komaiba a wadannan levels din dakasayadin ko wani levels dakasaya idan spillover yatashi fadoma to adadin kudin wannan levels dinne misali level 1 5 dollars to ynada dakuna 6 duk lokacin da kayiwa mutum register kokuma spillover yafadoma zakasamu 5 dollars ne akowani daki 1 amma banda dakuna 2 na farko da daki 1 na qarshe amma daki na 345 dukka sunafadowa biyanka za’ayi kaga 15 dollars kenan dakuna 3 sannan idan dakunan suncika za’aske sharemaka kasake zuba wasu mutane inma kaikanemosu inma spillover kasamu
to haka zakayita samun wannan dollars din a kowani levels dakasaya duk zagaye daya zakasamu adadin kudin daksayi levels dinnan sau 3 kagdai kudin dakasyi levels din sundawo harda riba kuma hak za’ayita sharema dakunan anasa wasu mutane koda mutanen sunkai millions 💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
Atakaice kenan sauran bayanin kubiyoni awannan number domin jinkarinbayani
👉0912 262 1080
*Sannan zaku iya zuwa kuyi browsing google youtube*
*zakusamu kowane irin bayani kukeso game da meta force
Aunty Hajja
LABARI
Sosai yake girmama Elhaji Hamza a rayuwa, shakuwa ce ko menene? shi dai ya san a kusa kusan nan babu mai tsokanarsa ya barshi da halinsa sai Elhaji Hamza, kwarai Yana girmama lamarinsa da dukkan abinda ya shafe shi
Wannan tattaunawa da suka yi ta sa fushin da ya fito da shi ya manta, saima ya fara tunanin hanyar da zai bi ya yiwa maman yara maganar domin ya sani idan yace zai hauta da garaje a kan maganar nan tabas zasu samu matsala, dan kuwa kiri kiri zata masa fin karfi a kan ya'yansa, bale tana da kaunar boko a duniya, bata hada karatu da komai, idan yarinyar ta kiya ta nuna karatu take so maman yara na iya goya mata baya, in kuwa haka ta faru ai shi aka saka a wani hali, dayar damuwar da yake ciki ta tunanin a wani irin yannayi ne shi Elhaji zai zo? Allah ya sa dai ya zo a yadda yarinya zata aminta da shi, dan ba zai so ya zo da wani yannayin da zata kiya ba yana ji yana gani a ja masa wani asara mai munin gaske
Da ya fito daga shago da yama sai da ya biya ya siyo mata gasasun kaji ita da ya'yanta Da abokiyar zamanta sannan ya yi kiran direba ya sa aka fitar da motarta filin gida wace ya siya mata ya hannata tuki dan zafin kishin dake damunsa ya gwammace ya kaita asibiti ya dawo da ita ko me yake yi,shi kuma Allah ya jarabceshi ta wannan fannin bashi da yadda zaya yi
A lokacin da ya shigo falonsu babu kowa, duka kaf sun watse tunda suka ji dirar motarsa
Da dan takaici ya dantse yatsa ya karaso inda matan ke zaune , Hajia baba na duba wani littafi , ita kuwa amarya tana kallon tv arewa 24,
Kayan da ake sanyowa amarya ke amsa bayan ta