Farkon Ganin Idona Book Compelet By Sajida Nijar.txt

Author :  Sajida Nijar Category :  Romantic Hausa Novels

Chapter   9 / 64

24K to 27K   out of 190.8K words

budewar wasan, ita kuma yau gaba daya bata son duka har cen cikin zuciyarta

Hannunta ta damko, sunna shiga falo Khadija ta ja ta tsaya, sai kawai ta fashe da wani irin kuka tana dukewa nan hadi da dora hannu saman kai tana jin kamar zuciyarta ce zata balo ta fito daga bakinta

A rikice Lubna ta duka tana dago kanta lokaci daya ta cire mata hijabinta tana fadin" Innalilahi wa inna ilaihi raj'une, ke kuma ke da uban wa kuma?"

A rikicen nan Khadija ta nuna kanta ta ce" Ni, Ni khadija Ni khadija kamar zan mutu nake ji, Ni kutun d'a namiji zai rikewa zuciya bayan irin abinda nake gani na kuma karantawa kaina karyar kato ya ga bayana? lah ila ha ilalahu Muhammadu rasululahi Sallallahu alaihi Wa Salam"

Lubna ta idasa karbar salatin tana zabura hadi da zarro ido tana kallonta, a gigice ta ce" Zan ga Annabi in na yi hali na gari, wulakanci namiji kuwa? ke Anmy ki rufawa kanki asiri ki barni in mutu maza su kaini ba mata ba, yanzu ke ina ke ina namijin bale har wulakancinsa ya nemi kashe ki? kukan da kike na uban menene ne Ni? ke Anmy so kike baba ya ji kukan da kike yi yayi shahada ya yanka yan kutumar buro'uba a laye? Allah na tuba, Allah na tuba da ka yo Ni a wannan ahali na tabbata akoy dalili"

" Lubna kin san me na gani? ra'ayne da ayne na ga Yaya Abdul karim da sabira y'ar pasalinmu a rabe jikin runfa sunna zance, Ni kam in ban ji kamar zan mutu ba me zan ji?" Khadija ta katseta rana sake neman fashewa da kuka

Wannan shine abu in ya girmeka zai ka rasa tudun dafawa wai budurwa da jika, wannan balaki da me yayi kama? fisabililahi du gigitar rayuwa da khadija ke ciki bata ji zata mutu ba sai wannan bakon abin da bai kai mizanin a duba ba? Lubna ta daga y'ar yatsarta bayan ta jijiga khadija zata janyo mata gima giman abin dake jiransu wa'inda suke iya sakawa zuciyarta daina bugawa ko ta dawo hayacinta ta daina kukan saurayin da balagar kirkima bata zauna masa ba suka ji Muryar mai gigita rayuwarsu , sai dai kamar da sakakiyar fuska bayan ya dan yi gyaran murya ya ce" Lubna, zalin autata kike ci a duke a nan ko menene auta ke kuka?"

A zabure suka mike su duka , suka gwara kai , Lubna ta koma dabar ta yi zaman yan bori kafin ta sake tashi tana zarro ido ta bi layin gaisawar da Khadija ke yiwa babansu sannan suka yi tsuru tsuru sunna kallon kasa

Babansu ya sake bin su da kallo ya tabe baki ya ce" Du sai ta dau ja walahi kai jikin y'ar nan baya son wahala , Allah ya ci gaba da horewa babanki in ci gaba da biya miki ac kina sha kin ji uwata? , Anmy zo nan me ta maki ne zalinki ta ci? dubi du ta dau ja y'ar albarka"

Anmy din bata je din ba, haka kuma Lubna ta yi kiri kiri ta rasa ihu zata yi ko kuka,, tana kallon ikon Allah har ya ga dama dan kansa yayi gaba ya nufi bangaren su Mama

yana shigewa ta ja hannunta suka yi ciki , sunna shiga ta rufo kasa kasa ta ce" Yau da ya ji kukan soyaya kike yi sai ya kasheki da duka ya huta da takaicin ki, jibeki kamar zaki yi abin kirki ashe solofiyo ce? ki ji Ni da kyau ban lamunce maki yiwa wani kuka a duniyar nan bayan wanda mahaifinki ya saka ki ba, Khadija walahi walahi idan ina raye karya kike yi ki yiwa wani namijin kuka, kin ga ba so ba ko uban menene zaki tashi da kaffafuwanki ki fuskanci ko waye a yi wace za'a yi, shi din zan same shi in masa sumul, shi har namiji ne da zai saka ki kuka?"

Da sauri khadija ta riko hannayenta ta ce" Aunty Lubna, kar ki yi haka, ki yi hakuri dan Allah kin ji? kar ki wani yi masa magana ki barni da shi, Ni abin ne ya min ciwo kuma kin san ke kadai nake yiwa kuka sai mama ko? maman kuwa idan har na yi mata kuka ta ji dalilin kukan kin san na kade ko? ki yafe min in sha Allah ba zan kuma ba"

Lubna ta sauke ajiyar zuciya ta gyada kai da hannu ta mata alamun maza ta dauro alwallah lokacin sallar magariba ya gabato, sannan ta fita daga dakin

Tana fita Khadija ta zauna bakin gadonta tana turo baki kasa kasa tace" Ni abinda ya fi kona min rai banma san soyaya suke yi ba ko me, to dai zan sani gobe in sha Allah, lalle Abdul zaka san daidai nake da kai, dan ba zaka gigita min zuciya da soyayarka ba kuma ka nemi raina min wayo.....'

Sai kuma ta dan yi murmushi sakamakon tuna magangannun Karima wasu lokutan, takan ce" Burinta namiji sun gayu, namijin da ya san kansa ya iya soyaya, Burinta namiji mai kudi don duk tsiya ba zata iya auren talaka ba domin da talaka da mai kudin a cikinsu kaf akoy wa'inda basa tsoron Allah, idan Allah ya haɗaka da mugun ga talauci ga balaki ina zaka saka ranka? gwara dai mai kudin koda da masifa akoy ya'yan banki,"

Ta sha cewa" Ke yanzu wannan Abdul karim din dake wani tareki a hanyar makaranta har kin ga abin so a nan? sai gajartar tsiya ga shegen gwali shi ba kowa ba ba dan kowa ba"

Idan ta fadi abin nan sunna kai ruwa rana sosai har su matse junna su daki hancin junna kafin su shigo gidan kowa na kumbura ama babu wanda zai ji ba'asin fadan, dan kallon da mama da baba ke musu ko sunnan namiji aka ambata wanda ba muharinmu su astagfari suke ja, basu san daidaikun mazan na tayawa kuma har sauraronsu suke yi dan dai abin ne irin na yarinta haka, nesa nesa a zabga da gudu haka, abin dai gayanan dai haka.

Murmushi kawai ta yi ta girgiza kai ta mike tana sake yaye hijabin da ta zurma tunda ta ji Muryar babansu a kanta , ta nufi bayi a ranta tana ayana' Kowa da bikin zuciyarsa, Ni kuwa bana tunanin zan iya auren mai kudi koda kuwa idona a rufe yake, menene a cikin auren mi kudin banda wulakanci da fitintinu?, burina mai dan abinda zai ciyar da Ni ya tufatar da Ni saisa saisa dan talaucinma bashi da dadi sam, sannan baban abinda nake yiwa kaina fata Allah ya rabani da mutun mai kyau, kun ga mai kyau? jarabtar duniya kennan, shi fa namiji mai kyau bashi da mutunci a wannan karnin, ya kifaka matan gari su kifoka haka ne, mazan wannan karnin masu kyau du shige da yan daudu suke, ko yangar sun amshe sun gama, komai su ke yi, dan jan leben nan, dan laushin fatar nan, kai komai dai da mace zata gwadawa namiji ta birge yana da shi, sai dai ki yi kwaliya dan ki birge kanki ba dai dan ki birge namiji ba, to me kennan? uhum'

.......Wannan itace khadija, kadan daga cikin halayar khadija, mahaifiyarta ta kasa motsawa dan tsabar tausayinta, domin gani take yi khadijarta ba zata iya ciyar da kanta Bama koda an dafa an bata idan bata kusa da ita, kwarai raunin khadijarta ke karra sanyayar da gabanta da duk wani motsinta, bata san khadijarta ginaniya, tsayayiyar mai tsarin kanta ce ba na wani ba, khadijarta a gine take kuma tana kallon kowa a yadda ya fito mata da idon basira ne, sai dai mu ce lokaci kan toni yannayi.




Baba na shiga dakin mama ya sameta saman salaya kanta duke tana ta jan carbi

shigowarsa ya sa ta dago ta dube shi sannan ta masa alamun sasaucin fuska dan marabartarsa

Sake duban yannayinta yayi, tabas akoy abinda ke damun zuciyarta, ta yiwu har yanzu rigimar auren ne? auren nan kuwa shi in ba dan kar ace bashi da mutunci ba sai yace ko ubanwa ya tsaya zai kawar da shi a yi, sai dai ba zai yi haka ba, dan yanzu haka yau Elhaji ya tabatar masa ai ogan gobe zai shigo, shi yasa yake jin farin ciki kamar me a cikin zuciyarsa

A hankali ya mata alamun Barka sannan ya ce" Idan kin gama, ki je bangarena kin san ai girkinki ne yau ama baki aika min da abincin rana ba gimbiya, ga sani ga take sani kin haye darduma sai musmus kike yi da baki bayan ki shaki kwalata bata ce maki komai, Allah ya yafe maki kurakurenki ya sa ki gane yin musu da Ni baban jafa'i ne a rayuwarki, na tafi"

Daga nan ya fice ya barta baki bude tana kallon kofar kafin ta girgiza kai tana tunanin da wahala kuwa ta je din a yau, domin jira take yi a dan jima sawaye ya dauke ta zauna da Karima, dan walahi idan yarinyar nan ta yi wasa a yau sai jikinta ya gaya mata daga hannun da bai taba dukanta ba, ita kadai ta san halin da take ciki tun bayanan da aka bata na ciwon da Karima ta yi a kwanakin nan da fashin makaranta da kuma abinda itama ta gani da idannuwanta, tabas Karima ta dauko hanyar da ba zata bile mata ba ta kowani fani, ama zata kwatanta mata waye babanta, mece rayuwar nan sannan ta bata shawara yadda zata gyara, idan har ta yarda ta ki sauraro zata hadata da ubanta ya dauki matakin da ya dace dan ba zata sa ya tuhumeta da wasa da tarbiyyar y'arsa ba.
07/12/2024, 14:52 - samiraharounayacouba: 🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺
*FARKON GANIN IDONA*
🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺🌸🌺


*LABARI DA RUBUTAWA*

*SAJIDA NIJAR*🇳🇪

*PAID BOOK*
*Y'AN NIJAR ZAKU TURO KATIN AIRTEL KO TA SAHELCOM TA DARI A WANNAN NUMBAR 93811618 SAI A SAKA KU A GRUP, YAN NAGERIA ZAKU YI TRENSFER NE NA 500 TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 0225962748 Amina Maikudi Abdullahi GT Bank sai a bani shedar ta numbana kamar haka 93811618 , Sajida Nijar thank you 😍*

LITATTAFAN MARUBUCIYAR

DUK KARYAR KADA
Y'AR MAHAUKACIYA
NEMAN NA KAINA
BANI DA ZABI
DAGA TAFIYA ƊAUKAR SOJA
BAK'A CE
KUTKALE
DUK NISAN JIFA
MAGE
IDAN KA RAINA INDA KAKE
DUTSE
NI ZAN LADABI
ZAKIN SARAKAI
WATA KOKOWAR
DA CIWO A ZUCIYATA
AURE YAƘIN MATA
AZAL
WATA TAFIYAR
*Shafi na Takwas (8)*


*TALLAH, TALLAH, TALLAH*


*META FORCE*

*menene meta force*

business ne ingantacce business ne mekyau business ne daizaibaki kudi 💯
tunda ake duniyar network marketing ba’atabayin business din dayake bada kudi sosai kamar meta force ba kuma dollars ne sukebadawa sannan inkinason canja dalarki cikin mintuna qalilan zaki canja dollars dinki zuwa naira hankali kwance kinadaga gida dollars suna sauqamiki hankali kwance yawanci yan nigeria ko ince yan arewa bakuda lbrn wannan business din business ne daya karade duniya akwai qasashe da dama wanda sukafimuma cigaba sunacikin wannan business na meta force

*shidai meta force crypto currency* ne

kuma munsan cewa yanzu babu wani business dayake bada kudade a duniya yanzu irin crypto currency

akwai program dayawa acikin meta force wanda akayi lunching da wadanda ba’ayiba amma za’ayi nan bada jimawaba

yanzu bari mudau programs guda 1muyi dan taqaitaccen bayani akai

*TACTILE*

1 Tactile : matakin farko kenan dole idan zakshiga meta force saikafarayin registration a tactile sannan zakasamu damar shiga kayi joning sauran programs din
tactile yanada levels guda 12 1 to 12 kowani level da kudinshi level 1 5 dollars
level 2 10 dollars
level 3 20 dollars
level 4 40 dollars
level 5 80 dolllars

hakadai
kudin kowani level yake ninka na bayanshi saikzabi wanda zaka iya saikayi shi tactile ananne akasamun abunda muke qira

*Spillover*da*over flow*

wato kanazaune baka kawo kowaba zakaduba wallet kaga ansama mutum har dollars sun sauqama anbiyka kuma bakayi aikin komaiba a wadannan levels din dakasayadin ko wani levels dakasaya idan spillover yatashi fadoma to adadin kudin wannan levels dinne misali level 1 5 dollars to ynada dakuna 6 duk lokacin da kayiwa mutum register kokuma spillover yafadoma zakasamu 5 dollars ne akowani daki 1 amma banda dakuna 2 na farko da daki 1 na qarshe amma daki na 345 dukka sunafadowa biyanka za’ayi kaga 15 dollars kenan dakuna 3 sannan idan dakunan suncika za’aske sharemaka kasake zuba wasu mutane inma kaikanemosu inma spillover kasamu

to haka zakayita samun wannan dollars din a kowani levels dakasaya duk zagaye daya zakasamu adadin kudin daksayi levels dinnan sau 3 kagdai kudin dakasyi levels din sundawo harda riba kuma hak za’ayita sharema dakunan anasa wasu mutane koda mutanen sunkai millions 💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
Atakaice kenan sauran bayanin kubiyoni awannan number domin jinkarinbayani
👉0912 262 1080
*Sannan zaku iya zuwa kuyi browsing google youtube*

*zakusamu kowane irin bayani kukeso game da meta force
Aunty Hajja







LABARI



A gidan ELHAJI HAMZA

Karin tabatuwar zuwan AL WALID kasar saukar Mufeeda a yau bayan sallar magariba

Mota uku ke tafe da ita, ita tana ta tsakiya zaune tana bin yannayin gyaran da aka yi wanda ta tabbata ba'a jima da aka yi shi dan yanzu haka ana jin dan warin penti haka dake dan tashi

Tunda aka bude mata motar bata fito ba tana zaunen nan tana sake gwada layinsa, ama amsar daya ce busy busy, dan haka ta ajiye wayarta a nan cikin motar dan yi yi shiru tana tunanin yaushe rabonta da shi? tunda suka yi waya kwana uku da suka wuce ya sanar mata idan ya zo baya so ta zo gidan nan da nufin kwana, dan baba baya so, daga wannan bai sanar mata ranar zuwan ba, bai kuma fada mata komai ba, sai da ta bi didigi ta gane a gobe goben nan zai sauka a gidan shine fa yau ta rigayeshi sauka a garin, ama ta zo da nufin zama a gidan babanta daya dake nan,, wanda dama yana da gidaje a garin da ake yi masa haya , aka sama mata daya da ba kowa a ciki aka gyara mata

Kayan dake cikin motar ta kala, kasa kasa ta ce" Ku zauna a motar, zan je ne in tabbatarwa matan gidan nan ina nan, kuma ina raye, sannan kafata ƙafarsa yan kutumar buro'uba!"

Murmushi sister dinta ta yi tana sake shiga Tiktok tana kallon cmmnt din da ake musu na vidion da suka dora cewar sunna hanya Niamey to Damagaran, harda masu cewa Allah ya sa jirgin ya watse da su, da masu cewa dan Allah idan har tana tare da Hajia Mufeeda ta taimake su sunna son magana da ita, sunna so ta haɗa su da Elhaji , wato Al Walid, ita dai tana shan dariya dan duniyarta Tiktok ce daga ita har yayarta

Yadda ka san goron bakin sarki haka take Wali, ta dauki kwaliya cikin doguwar riga ta wani dan uban material da ya bi jikinta sai dan kwalinsa da ta yafa a gefen kafadarta, kanta kuwa ya sha gyara na mamaki yana walwali ta sake shi gashin ya hade da atash din ba zaka taba cewa ba gashinta bane dan kudin atash din nan kadai ya kai kudin gidan wani talakan

Bata dauko komai ba, ta yi tafiya mai yar nisa sannan ta bude bangaren Hajia inna, tsohuwa mai ran karfe, uwar gidan Elhaji Hamza , kaka a wajen Elhaji Al Walid, wace bayanta yayi aure aure sosai kafin ya zauna da kwaya biyun nan ana cencana rayuwa yadda ta bada, fari ko baki kowa na zaune da halinsa, domin abokan zaman nata basu da wani shekaru sosai, dan dayar bata fi shekara talatin da biyu ba, yarinya ce sosai ko Al Walid jika a wajen Elhajin ya girme ta bale wasu ya'yan Elhajin da ya samu da wasu matan, shi yasa ake takun saka tsakaninsu da Mufeeda, domin kuwa a dole a tsakaninsu suke son nuna sarauniya, domin tunda matarsa ta rasu bai kuma rayuwa a gidan da suka rayu ba, ya dawo familly Hause, wannan dalilin ya sa itama Mufeeda take familly Hause din kuma take son nunawa kowa da tunawa kowa alfarmar saurayinta mijinta ake ci, wannan dalili ya da ake dauki ba dadi tsakaninsu baki daya

Salamar da ita ta ji abinta ta yi, ta shigo da kyau da takalmin kafarta yana bata kara kwas kwas kwas du idan ta taka shi

Kallon Allah tsine bata bi mutanen dake falo ba, tunda ta ga daya daga cikin matan Elhajin, ta shige cen dakan Hajia inna ta yi salama sannan ta shiga gaba dayanta bata ko jira an bata amsa ba

Hanci ta yatsine sosai, saboda irin yadda take cewa idan ta shiga dakin tana jin warin yawu da kuma karnin tsofaffi, wannan lamarin ya sa idan ta shigo bata jimawa take fita daga dakin ta tafi dakin Bebe wato y'ar Al Walid ta yi zamanta idan yana gari

Bebe ce ta fara dagowa daga rubutun da take yi a litafi sakamakon gannin hasken bude kofa

Tana gannin Mufeeda ta dan zuba mata ido kafin ta mayar da kanta ta ci gaba da rubutun ta, Mufeeda kuwa da ta zauna a kujerar da Al Walid ke zama tana tabe baki sanadiyar irin abin da ta yiwa bebe kashedin yi idan sunna gaban Hajia ko gaban babanta ama shegiyar yarinyar ba zata daina ba, dan ta hannata kin gaidata a gaban mutane, tace mata idan sunna daga ita sai ita kar ta gaisheta bata so, ama idan sunna gaban mutane in bata gaisheta ba sai ta yankata, ama a banza, ta dauke kanta ta daki fuskarta sosai ta gaishe da Hajia, wace ke kwonce saman gadonta, a gyare tsaf , hannunta rike da carbi tana dan ja, yannayin jikinta zai nuna mata tsufa ya kamata

9 / 64