Chapter 115 Reading AUREN SIRRI Book 2 Complete by Aisha Bagudu.txt Arewa Novels

AUREN SIRRI Book 2 Complete by Aisha Bagudu.txt

Author :  Aisha Bagudu Category :  Old Hausa Novels

Chapter   115 / 123

342K to 345K   out of 366.6K words

💖💖💖
💗💗💗💗💗




AYSHA A BAGUDO



Dedicated to
Hauwa A usman
Jiddarh


Page 116




Da mugun sauri zeenat ta dawo dakin hannuta rike da pampers sbd yadda taga nablah na tsiyaya tasan pad banzai mata ba.
wanda zuwa lokacin tuni baba bilki tagama kimsa nablah data ke juyi da walanniya da shanyayyun idanunta tmkr zata mutu..
zeenat ta mikowa nablah dake cikin bayi pampers din.
ta karba da kyar ta saka jikinta na wani irin shaking.
Baba bilki ta kamota Suka fito.
"ta canza riga wace bata da nauyi iya gwiwarta Suka kwantar daita akan bed..
zeenat ta fita daga dakin tana Neman layin deeni Amman shr tana ringing ba'ayi pinking din kiran ..

Sosai deeni yake gudu akan titi da taimakon Allah yasamu yakaraso estate dinsu.
yana parking ya fito da sauri daga motor ko tsayawa rufe kofar bai yi ba.
sai ledar mganin daya siyo ya dauka yashiga gidan agigice ..

Sanda ya shigo dakinta tuni har bacci yayi nasarar dauketa.
dan hk ya tsaya yana kallonta kafin daga baya yakaraso inda take kwance tana bacci da sauke numfashin wahala..
yasoma tashinta ahankali yana hura mata iskar bakinsa afuskarta .
Ahankali ta bude shayayyun idanunta tana kallonsa dasu .
idanunta cike da radadin ciwo har wata uwar rama tayi .
ta gyara kwanciyarta tana yatsina fuska jikinsa ya janyota sosai ya rungumeta yana Kare mata kallo hankalinsa ya sake tashi sosai dan ganin yadda ta dawo cikin lokacin kankani, yashiga shafa bayanta yana jin dumin jikinta na ratsashi.. sannan muryarsa a sarke yakira sunanta pure hrt .......
kasa amsa masa tayi sai idanunta data zube cikin nasa tana narkersu batare data iya kokarin cewa wani Abu ba . Yace sannu ya kike jin jikinki tace uhm sanda cikinta ya sake murdawa. da karfi tasaki kara me sauti gaske ,tana dafe mararta da hannuta daya.
Kana tana yarfe Dayan Hannun nata da cizan lip's dinta.
,bashiri deeni ya sake wani irin rudewa Mara mialtuwa ya zabura ya kamkameta ajikinsa.
meke damunki ina ke miki ciwo tell please Gaya min inda ke miki ciwo?
duk gabadaya yake jero mata tmbyr yana rungume daita.
takasa mgn sai juya kai kawai take babu shiri ya doro daga saman gadon ya nufi wardrobe dinta ya dauko mata doguwar riga ya daura Saman ta jikinta .
ya dauketa ya fito daita rungume ajikinsa yana kiran zeenat da karfi ... Zeenat.. Zeenat..
Ta sauko da hanzarinta km a rude sbd yadda yake kiran sunan nata afrigice yana tafiya kizo muje hospital ...a rude tace OK to har ta biyoshi abaya km ta juya da sauri ta koma dauko mayafi .
shi km ya nufi compound din gidan daita .
jikinsa har tsuma yake tsabar tashin hankali gabadaya yagama rudewa ya Manta da wani maganin dayasiyo mata sbd ganin yanayinta.
baba bilki ta biyosu har gurin mota tayi musu addua a adawo lfy Allah yaba da lfy.
kai tsaye family hospital dinsu suka nufa daita .

Da gaugauwa aka Yi attending dinsu.
Dubawar farko doctor ya tabbarmusu da ciki gareta..
miscarriage zatayi deeni yayi shock tare da shan jinin jikinsa hankalinsa km yayi mugu mugun tashi da jin abinda doctor yace.


ita kuwa zeenat kadan ya rage batayi suman tsaye ba, tsabar firgici da mamaki wani ciki ..ciki wani cikin ga nablah....
Shiru tayi kawai tare da hada hannuwata guri daya ta dunkulesu Kana ta shafa fuskarta hade da hancinta tana hadiye wani abu dataji ya tsaya mata aranta.


Taimakon gaugauwa akayi mata ,tare dayi mata wanki mara..

Zeenat takira ummi tana sanar mata .
ummi tace again wani cikin batare dana samu jikokin ya'yan danafi kauna arayuwata ba, km nake mafarkin samunsu .......
uhmmmmm umminah kar kice hk please .

ba laifinta bane itama daga Allah ne, nasani mamana Amman Ina son ganin tsatsonki a duniya km acikin gidan deeni kafin mutuwata.
, bakida kowa bakida komai bakida wani da zaki kira shakikinki a wannan duniyar inda bani Raye.
ya'yanki sune gatanki,sune komanki.sune farincikinki.

miji bai tataki ga rashin haihuwa ga kishiya anyi miki tazo tana zazzaga ya'ya batare da kina da ko daya ba..
A kullun ina kuka da bileming kaina abinda nayi miki arayuwa..
Dan girman Allah ummi ki bar tuna baya .jiya ta wuce mufuskanci abinda yau zata haifar.
Ni irin tawa kaddarar Kennan kimin adduar cinye jarabawa ummi.
, nima ina jin tmkr nayi hauka da wasu abubuwan, to yaya zanyi ummi ?
hk Allah yake son ganina BaTare da kowa ba. banida dabara akan komai facce abinda Allah ya zatar akaina .
ummi kicigaba da Yi min addua..
adduarki gareni garkuwa ce Tana goge hawaye takarasa zance.
Ummi ma goge hawayen da suka zubo a idanunta tayi ta katse wayar batare da ta sake cewa zeenat komai ba..

Koda shima deeni yakirata tace taji zeenat ta sanar mata Allah sawake yabada lfy tace tare da katse wayarta.
, deeni yayi sororo tsaye yana kallon wayar hannushi cike da mamakin da alajabin umminsa.
da yanayin datayi masa .to me hakan yake nufi km?
sosai akabawa nabal kulawa yadda ta dace. Deeni sai nan nan daita yake yana lallabata.


Kwanansu daya cikin yini na biyu Suka fito daga hospital .
Amman ko kafar ummi basu gani ba balle ta lekosu .
Koda deeni yakirata tace itama bata jin dadi jikinta.
sai daren da suka fito ne tazo. shima sai da zeenat tasaka mata kuka sosai tace lallai sai tazo ..

Yayinda duk ta inda suka hada ido da deeni harara take aika masa da mugun kallo .
shi dai har lokacin cike yake da mamakin mahaifiyarsa a iya saninsa yasan babu wata matsala tsakaninsa daita.
bawani dadewa tayi ba ta wuce abinta .
dan ko saman zeenat bata hau ba, dan itama haushinta takeji sai wani rawar jiki take akan abun ..


Shi kam deeni ummi na tafiya dakin nablah yakoma har da saka key sannan ya koma bakin gadonta ya fara tashinta. Sbd lokacin shan maganinta yayi
Tashi tayi ta zauna tana dan yatsina fuska ya janyota jikinsa sosai ya rungumeta yana kissing dinta da karewa nonuwanta kallo wayanda suke tsaye cike da ruwan nono .
shafa bayanta yayi yana kiran sunanta cike da shaukin kaunarta . dagowa tayi tana kallon cikin rikitattun idanunshi batare data bashi amsa ba .
yace ga magani ki tashi ki sha ya kai hannushi dake rike da maganin bakinta da ruwan roba nestle pure life sai data zame jikinta daga rikon dayayi mata kana ta karbi maganin .
tsayawa tayi tana kallon maganin hannuta tana sake yatsina fuskarta wanda daga gani kasan tsabar shagwaba ce kawai ke dawainiyya daita .
Ya tsura mata idanunshi yana tsareta dasu sosai ya bude bakinsa kmr me koyon mgn yace ki sha man.
Uhmmmmm bazan iya sha ba akwai daci sosai wlh ..
Ya sake matso daita sosai ya manneta da kirjinsa ya daura wuyansa Kan kafadarta Yayinda ita km take rike da ruwa da magani .
Yashiga goga mata gashin fuskarsa a wuyanta.
take taji tsigar jikinta sun shiga mikewa daya byn daya.
ta runtse idanunta tana sakin numfashi , please pure hrt ki daure kisha maganin.
nasani akwai daci Amman ki daure kisha kada ki jefa zuciyata cikin rudani mara misaltuwa doctor ya tabbar da'a tsaya akan kisha koda zuwa na three days ne akai akai.
, ta tsuke karamin bakinta sannan tasaka maganin abakinta da kyar ta iya hadiyewa sbd mugun dacin magani.
ya zareta ajikinsa ya Mike ya karbi robar ruwan ya ajye gefen bed side dinta.
Yaji ta soma kakarin amai yayi saurin karasowa gareta yana dafata , yana mata sannu har ta dawo normal batare data taYi aman ba.
yashiga lallabata yana kallonta cike da tausayawa.
muryarta a sanyaye km a shagwabe tace abban anan ..
Yes pure hrt... Ya'akayi ?

wai me doctor yace yana Damuna ne ..?

Kawai on-exepeting yaji ta jiho masa tmbyr.
Sosai ya km sanya idanunshi cikin nata yana kallonta da nazarinta batare da yace daita uffan ba.
Tacigaba tun a hospital nake tmbyrka abinda ke damuna kamin shr......
muryarsa na rawa yace Meyasa ..Meyasa kika damu sai kin San abinda ke damunki?
wanda ko angaya miki babu amfanin komai da zai miki ?

Ni dai kasanar min koda kuwa bazai Yi min amfanin ba ,takarasa fadan hk tana hade fuskarta sosai .
Lip's dinsa na kasa ya laso da harshensa yana me runtse rikitatun idanunshi gam .
kusan mintuna goma ya dauka ahaka sannan ya sake bude bakinsa da kyar ya fixgo mgnr yace miscarriage kikayi na sati uku.. ....taji wani zuuuuuummmm ajikinta zuciyarta tashiga tsalle da kokawa kmr zata Fasa kirjinta tafiTo.
wani irin sororo tayi tana kallonsa da tuna kalmar miscarriage din dayace tasan abinda ake cewa hkn, Amman gabadaya yanzu tunanita neman juyewa yake.
tarasa ganewa ma'anarsa gareta.
can ta zabura ta sake gyara zamanta sosai tana me numfasawa
a Dan tsorace tace idan zan fahimceka sosai kana nufin Barin ciki nayi ko me?
Ya bude rikitattun idanunshi ya sauke cikin nata tare da hade ranshi sosai dan ma karta kawo mishi raini yace uhm.
, ta dafe kirjinta da duka hannuta tana dubansa da wani irin yanayi na daban.

kace uhm fa ?

ya shareta yasoma kokarin cire rigar jikinsa Dan nan zai kwana sbd zeenat ta basu kwana ya dinga kwana tare daita har taji sauki .

Kennan gaske ne abinda na fahimta ?
ta sake tmbyrsa ya Dan dakata da abinda yakeyi ya juyo gabadaya yana dubanta muryarsa a dake yace abinda kika fahimta gsky ne miscarriage din ciki kika Yi kowani Abu ne.

, ta shafe da wani irin matsanancin kuka tana kallonsa muryata cike da kuka tace ciki nayi
acikin dan wannan lokacin.
Amman kakece min kowani Abu ne..
, irin ma baka damu din nan ba.

Kalli yan yarana duka duka watansu nawa yanzu da haihuwarsu zan sake yin wani cikin sai kace wata kaza..
Amman babu komai na godewa Allah ma dayasa cikin ya fita..
Ya matsota a harzuke yana neman damkar wuyanta .
ta goce da sauri yashiga nunata da yatsan hannushi na rawa yasoma magana cike da in inna ki... ki..shiga hankali dani ki dawo cikin natsuwarki .
Ko kina hauka ne?
ni ina nan ina bakinciki narasa cikina...
ke km kina godiya ga Allah daya fita.
duk duniya babu hasarar dake Tabamin zuciya da gangar jiki kmr wannan hasarar.
da kike mgnr wai yaranki...
watansu anan nawa a duniya kika sake daukar cikinsu Mimi, ballantana su wayan nan har sun shiga wata na hudu zaki kawowa mutane shirmen banza da wofi .
wallahi wallahi ki daina ganin ina sonki zan iya mantawa da shi son karan kanshi na haukataki da rashin mutuncina ...
Kar ki bari nasoma nuna miki true colour dina.
ya dinga mata wasu abubuwa kmr zai doketa. ita km sai kuka take har da shesheka .
ya juya fuuuuuuuuuu a fusace ya bar dakin yana fita ta daura hannuwanta duka bisa kanta Tana kuka takaicin deeni.
kafin daga baya ta dinga godewa Allah dayasa cikin ya Zube .... ...
Hk kawa kmr wata kaza a km ganinta da wani cikin..


Washegari koda yashiga dakinta ta hade rai sosai shima hk ya shareta.
kawai yayi abinda ya kaishi ya fice.
Har kwana biyun. Da zeenat tabasu tacika deeni da nablah basu sasanta tsakaninsu fushi suke da juna kowanne ya dauki zafi akan dan'uwansa.

Yayinda uwargida ke sake daukar darusa akan duty dinta .
dan koda shemah taxo gidan duba jikin nalah dayake deeni ya sanarwa fk.
kullewa sukayi adaki sunata tautaunawa. kasancewar itama shemah tasan komai akan kwanakin da zeenat ta bawa deeni da nablah. a kunne shema ta radawa xeenat irin abubuwan da zatayi wanda zata sake rike mijinta gam gam atafin hannuta zeenat nagama saurara tace kai Sheemah .

Kai shema ko to tsaya nan kallo ayi babu ke wallahi.
zeenat tace kinga ko wlh ban taba yin wannan abun dakika sanar dani yanzu acikin rayuwaru aurena ba.
Amman Inshaallahu wannan Karon zan gwada.

To wallahi ki daure ki gwada kigani babu boka babu malam zaki rike mijinki gam gam. ke wlh sauran bayanin ma Kece da kanki Zaki bani labari Suka kwashe da dariya kai shemah yaushe kika zama oganniya hk?
uhmmmmm zauna nan ido fa yagama budewa yanzu , gashi mazan yanzu yan son jin dadi ne.
Kibarini yanzu nan zan bari asakaki cikin wani group dinmu na karuwa . *mufarka mata* sunanshi akwai darasin sosai da'ake koyarwa aciki .
OK kawata Kibada number ta asakani.
yanzu kuwa yaushe zamu Bari axo har gida akwace mana miji muna ji muna gani, ai ni kin min daidai wlh dakika bawa shegiya 1 month.
Dan wlh nasan iya gasuwa tayishi hannun deeni ..

Zeenat tayi murmushi Kinga kuwa ni har ga Allah ba dan mugunta ko Dan wata manufa nabasu ba .
kawai dai Rawan kan danaga yanayi ne yasaka .
Uhm Allah zeenat kinyi sanyi dayawa yanzu kmr bake ba .
Amman km hkn ma dakikeyi daidai ne Allah ya kauda fitina tsakaninku nan Suka wuni suna shafta tabari aka saka zeenat cikin *mufarka mata* zeenat ki rike mijinki da kya wlh mazan yanzu ba'a musa rikon saka saka sai kadage da kirsa dakisisina da daukar darasi gurin tafiyardasu acikin tafarkin rayuwar aure .
kinga acikin wannan group din zaki sake sanin yadda sinadarin rayuwar aure yake.
sosai shemah ta dinga bata course iri iri wanda dayawa zeenat tasani wasunsu km batasani ba.
,karki guji mijinki dan kinga yana mata wasu abubuwa matsawar bashi ne ya kawar da kai daga gareki ba .
karki bujire mishi kinsa kyautatawa na raunanar da zuciyar ma'aboci so .
sai gurin la'asar Suka rabu..

Deeni tsaye yana kammalawa da duk abinda yasan ya zame mishi jiki da ka'ida Kafin kwanciyar baccinsa kmr su burush da tsaftace ilahirin jikinsa .
tsaf yashirya kmr wani sabon ango sai kamshi turare yake zubawa takoina a tsantsar jikinsa sanye yake daga shi sai boxes iya cinya ya dauko White rigar bacci ME budaden gaba ya saka wacce ta bayyana cikakken zatin kirjinsa yayinda kwantaccen gashin kirjinsa ke kwance luf luf.
suna Zuba sheki yashiga dakin nablah ya duba lfyarta jikinta.
ta kalleshi tana yatsina fuska.
ranta yayi mugun baci da ganin yanayinsa sbd tasan inda ya nufa adaidai wannan lokacin km tasan yanzu fa duk irin abinda yake mata shi zai je yayi da zeenat. koma tace fiyye da hakan.
wani tutukin bakincikin ya caki kahon zuciyarta.
kirjinta ya dinga tafarfasa yana mata yaji. Taji kmr tayi hauka tana kallonsa yakarasa inda yaransa suke kwance yana dubasu yana sumbatarsu sannan ya nufi hanyar fita daga dakin batare dayace mata kala ba .wayyohhly wayyohhly ai tana ganin fitarsa ta saka kuka ME tsanani Wanda tasan na kishin mijinta ne kawai .
ta zauna rigingine tana juya kanta, zuciyarta na wani irin dokawa da sauri..


Shi kuwa deeni yana fita part din uwar gida ya nufa yana shiga dakin yaji shr dan hk kwanta akan doguwar kujerar dake parlour'nta kasancewar bai isketa Cikin dakin ba sai dai yana jin motsin saukar ruwa a bathroom dinta hakan yabashi tabbacin tana ciki dan hk yacigaba da kwanciyarsa anan sai dai ahankali ahankali tunanin nablah ke zuwan masa har yasoma addaban ruhinsa, sosai yaji zafin abinda ta masa akan rasa cikin jikinta da yayi .
shi ko duniya za'a haifar masa yana so abinsa , to idan ma yace bayason Magada yaya zaiyi da tarin dukiyar da Allah yabashi wace shi kanshi bai san iyakatar ba. ballantana km Allah ya jarabeshi da matukar son tara ya'ya masu albarka take km wani irin shaukin kaunar nablah da tausayinta ne suka sake nunkuwa azuciyarsa da mamaye kowane gaba ta jikinsa.
Hakika ita din irin albarkace me yawan albarka ya'ya atare daita. Kalli yadda Allah yake azurtata da samun albarka ya'ya akai akai cikin lokacin da bawani lokaci ba.
Tana shirin haifa masa wani cikin banda kaddarar ta gitta.
Shi kuwa me zai cewa Allah sai godiya alhamdullahi Allah yabashi kyautar kyawawan yara daga tsatsonta.
Numfashi yaja ya sauke da kyar gaskiya dan hk bai kamata yayi fushi daita ba irin hk.
ko dan kasancewar yarinya karama gareshi.

nablah alkhari ce gareshi daga sama .
ga tsantsar kyawu ciki da waje. Ga tarin sihirtaccen ni'ima Mara misaltuwa ga hakuri da tarin natsuwa uwa UBa hangen nesa kodan hk ya isa mutun yaji yana matsannancin kaunarta.
ya sake Jan numfashi da ajiyar zuciya ahankali tunaninta ya addabi ruhinsa ya dinga Tuna moment din da suka spend tare acikin wata daya kacal.
Hakika ta kula dashi ta nishadartar dashi ta jiyar dashi dadi da sihirtacen ni'imarta wanda bai jin zai km lasar irinsa.
uwa uba hakuri akan shimfida aure wanda shine Ke kaita makura da jarabarsa har ta nuna kasawarta..
tunaninta yake sosai har yasoma manta inda yake.
tuno wasu daga cikin moment din da yayi spend daita yasa take hankalinsa Yasoma tashi. natsuwarsa tasoma barin jikinsa joystic dinsa ta dinga mikewa ahankali tana kumburi har sanda zeenat ta fito daure da towel iya cinya bai sani ba .
har tazo ta Wuce shi zuwa gaban mirrorw Tayi simple makeup domin tafi bukatar mijinta da tunanin yadda zata sarrafashi yau akan bed akan doguwar makeup din dazatayi so take ta zautar dashi matuka yabata matsayi koda kuwa bai kai kwatankwacin irin wanda yabawa nablah ba azuciyarsa .

turaruka masu dadi da sanyi kamshi tayi amfani daahi kana ta saka wata yar rigar bacci iya cinya me budadden gaba wanda ake iya hango kirjinta muraran .
tsaf tayi shirin bacci .
Ta isa inda yake kwance ta dan tsaya akanshi tana kare masa kallon take tagane yana Cikin duniyar tunani ne wanda batasan ko na me ne ba, sannan bai ma san da tsayuwarta ba.
Tayi murmushin yake wanda yafi kuka ciwo. Tana shafa kyakkwan fuskarsa ahankali ahankali idanunshi ya sauka akanta. Tunaninsa da natsuwarsa suka dawo gangar jikinsa.
muryarta ta fitar ahankali tace my hrt... Lafya tunnin me kakeyi hk? Yayi Shiru yana kare mata kallo tsab domin wani

115 / 123