Chapter 66 Reading AUREN SIRRI Book 2 Complete by Aisha Bagudu.txt Arewa Novels

AUREN SIRRI Book 2 Complete by Aisha Bagudu.txt

Author :  Aisha Bagudu Category :  Old Hausa Novels

Chapter   66 / 123

195K to 198K   out of 366.6K words

'cikin zafi zafi ..
"sai daya ladabtar da bakin dake masa tsiya sannan ya zare bakinsa yana me sakin numfashi hade da mai da idanunshi 'cikin nata .

Shr kawai tayi tare da tsareshi da shanyayyun idanunta tana kallonsa takasa ce masa komai wasu hawaye ne masu zafi da ciwo suka shiga bin kuncinta .

Muryarsa a sarke Yace shiiiiii da kin adana kukanki watakilla zai miki amfani a gaba ..

meyasa kake min irin haka ne uhm ta fadi hk a shagwabe tana turo masa dan karamin tsukeken bakinta.
da alamun kina bukatar Na sake feeding dinki ko?
yasoma kokari sake cafko lips dinta tayi saurin tura lip's dinta 'cikin bakinta tana dubansa.. rungumeta ya sake yi tsam ajikinshi 'cikin wani irin yanayi Na shauki da mugun jin bacci ta riko tsintsiyar hannushi Domin duba lokaci 12 ta gota da Yan mintina dan haka ta sakawa ranta danganar zuwa gida dan bazataso aganta dashi da irin wannan lokacin.

'Cikin idanunta yake kallo har lokacin yace ..Kya..lli kyalli yadda soyayyata ke daskare 'cikin kwaryar idanunki da dawainiyya da ruhinki Amman dayake dakinkiya ce ke kin kasa ganewa yana gama fadar hk bai bata damar cewa komai ba Yace muje ki kwanta dare Yayi , yasoma tafiya daita tana manne ajikinshi har kan bed Ya kwantar daita tare da lullubeta da husky blanket kana ya Kai bakinshi 'cikin kunneta Yace ki taimaki kanki ki cire kishin matata acikin zuciyarki Domin tazarta ki a komai Na rayuwa ...sannan ya juya ahankali ya rage mata karfin AC dakin sannan ya fice Daga dakin .

Byn fitar shi Daga dakin ,hankalinta yayi mugun tashi tarasa Inda zata yiwa mgnrsa mazauninta a zuciyarta ..
to me yake nufi ne daita? kodan yaga tana sakar masa jikinta yana yadda yaga dama shine zai dauka ta kamu da sonshi ne ?
da kyar tasamu ta Mike cike da mayyen bacci taje ta kulle kofar tare da zare key tazo ta kwanta tana cigaba da tunanin abubuwan da suke faruwa atsakaninsu, wani irin bacci ne yakawo mata farmaki from no where ...


Abinda nablah bata sani ba lokacin da DEENI ya dawo dakin tana bacci. yayi mata amfani da spanin night Na bacci 'cikin hollandia yogurt din datasha, Wanda tun sanda yasoma zargin tana da shigar ciki yake mata amfani dashi batare da saninta ba..

DEENI bai dawo dakin ba sai guraren 2 na dare lokacin da na'u:rarsa ta hasko masa ita 'cikin duniyar bacci ....




Kwance suke akan gado hannuwanshi duka a saman nonuwanta ba kaya gabadaya ajikinshi cike da natsuwa ya tsurawa surar mata . idanunshi yana kallon kyakywar surar jikinta may matukar daukar hankalin da taushi .
Ahankali yashiga murza nonuwanta kafin Daga baya ya daura bakinsa kan nipply dinta yana musu wani irin tsutsa yayinda ita km bata 'cikin haiyacinta sai bashi hadin Kai take tare da turo masa dukiyar fulaninta da kyau ta yadda zai ji dadin sarrafasu sosai gabadaya hankalinsa baya tare dashi burinsa da muradinsa ya isa Inda yake son shiga cike shauki yasoma having sex daita ba shi ya barta ba har sai daya Sami jin dadin dayake bukatar Daga gareta ,tare da gamsu iya gumsuwa sannan ya zare joystick dinsa Daga kasanta ya rungumeta tsam ajikinshi yana cigaba da wasa da kirjinta .



Washegari DEENI yashigo dakin datake .

sanye 'cikin wasu hadadun suit light blue sunyi maseefar yimasa kyau "kyawun haibarsa da nagartaccen annurin fuskar nan tashi Na nan bbu abinda ya canza agareshi ,sai ma wani kyawun da kwarjin dataga ya sake yi mata ba kmr jiya ba .
* fuskar nan tashi a daure tamau tamkar yadda tasoma ganinsa tun farkon zuwanta gidansa matsayin me aiki .

Kallon ido cikin ido suke yiwa junansu , kowannesu sai da tsigar jikinsa ya tashi nablah tayi sauri janye shanyayyun idanunta Daga kallon rikitattun nasa ido, tun bai km mata wata fassara ba ..

Bakinta yayi mata nauyi tamarasa me yakamata ta farayi ,gaishe da shi zatayi ko kwalleshi zatayi yacigaba da tsayuwarsa ?

Mgnrsa ce takatse mata tunani da muryarsa me saka mara jin mgn natsuwa ,ta daki dodon kunneta Gabanta yabada darammmm yayinda zuciyarta tashiga harbawa da sauri... ta dago shanyayyun fuskarta tana sake kallonsa .

Zaman me kike yiwa mutane dabazaki shirya ba alhalin kinsa kina da zuwa karbar sakamakon...

Zuciyarta tacigaba harbawa da sauri da sauri jin abinda yace .

Bakin Na rawa muryarta da in ..inna..tace wani sakamakon zanje karba ?

Yace bansani ba minti biyu nabaki ki shirya ..

Wlh Ni bbu wani hospital da zanje garama kayi tafiyarka Inda zaka ya fiyye maka alkhari .

Ke banson iskanci ko sa,an wasanki ne da Ina mgn kina maida min martani ban darajar mahaifiyata ke har isa Na tsaya Ina bata lokacin akanki ,taimaka miki kawai za'ayi badan kinsa ba . Ta dinga kallonsa tana mamakin wani irin mutun ce shi da canza yanayi baya mishi wahala yanzun nan zaka ganshi tamkar mutumin kirki anjima zakaga ya sauya ..

Miryarta 'Cike da in inna ..tace to..to.ni Na gode bana son taimakon naku ko dole sai an taimaka min ..bata ankara ba taji ya buge mata bakinta , hannu tasaka da sauri ta dafe bakin nata saboda zafin dataji ya ratsata fiyye da tunanin me karatu kafin kace me tuni hawaye sun fara gudu bisa kuncinta.

Yaja siririn tsaki yana hararrata sannan ya raba ta gefen ta zai wuce kana Yace minti biyu kacal nabaki ki shirya ki sameni a parlour ..

Muryarta can kasa kasa ta yadda tasan ba zaiji ba tace wlh Allah Ya isa bazanta taba yafe maka ba ....tsayawa yayi cak Daga tafiyar dayake dan jin abinda tace hakika kunnenshi bai ji masa karya ba.
Allah Ya isa tayi masa DEENI ya fada yana juyowa ....sai dai Ina..tuni tayi nisa tashige bathroom .. ahankali yakaraso yana murder handle din kofar yajita gammm.. Yace zamu muhade ne zaki gane bakida kunya yarinyar tana jin motsin tafiyarsa tayi saurin bude kofar tana kallon bayansa kmr ance ya juyo suka hada ido tamasa gwalo da harshenta tare da saka hannuta bisa idanunta ..

Ta sake koma 'cikin bathroom din da sauri ta kulle ..

Samun kansa yayi da sakin murmushi tunda yake a rayuwarsa bai taba haduwa da wawiya yarinyar irinta ba ,ya sake sakin wani murmushi Wanda shi kansa baima San yanayi ba ..

Nablah naganin ya fita daga dakin ta fito ta shirya kanta 'cikin wata doguwar rigar Wanda DEENI ne ya siyo mata shi a shopping sanda ya dauko Daga gida .
sosai tayi kyau ta dauki daya Daga 'cikin turarensa ta fashe ilahirin jikinta dashi sannan ta saukowa jikinta a sanyaye cike da jin tsoron abinda zai biyo baya ..

zaune ta ganshi ya harde a kan kujera tare da tsurawa hanyar step idanunsa.
tuni gabanta nablah yashiga faduwa da kyar ta iya karasa saukowa hannuta dafe da kirjinta tana sakin numfashi ga wani azababen faduwar gaba daya tasomata .
bai dauke rikitattun idanunsa akanta ba har sanda takarada saukowa hawaye ke neman kwace mata ahankali tayi saurin maidasu sbd irin kallon dayake aikomata dashi.

oh my God bazanyi kuka ba nablah kada kiyi kuka ki daure idan DEENI yaga hawayenki zai rainiki ,hawaye kadan ya fito daga idanunta tasa yatsanta tare da dauke Hawayen ...sai data daidai kanta sannan taje Inda yake zaune ..

Xumbur DEENI ya Mike zaune yana dubanta karki sake karawa kanki laifi ta hanyar bata min lokacin ..wuce muje ya nuna mata hanya da hannunshi hk ta shige gaba tasoma tafiya tamkar wace kwai ya fashewa aciki shi km yana biye daita abaya daidai bakin Glass din kofar fita.
taja ta tsaya sbd batasan yadda za'tayi ba yakaraso tare da daura yatsun hannushi saman glass din kofar.
ta bude ...suka fice ta maida kanta ta rufe ...


Tunda motar DEENI ta kunna kai 'cikin harabar hospital din nablah tasoma zare ido tana jin yadda zuciyarta ke tsalle tamkar zata fasa kirjinta ta fito DEENI ne yasoma fitowa tare da bude mata motar da kansa ..



Zaune suke a gaba doctor saira DEENI ya sauraron bayanin doctor wani irin yanayi mara misaltuwa ya tsinci kanshi ciki abubuwa masu yawa da mahimmanci sun same shi a arayuwa, Amman bai kai wannan matsayi da mahimmanci ba .
Yama rasa takamaiman me zai yi ahalin dayake ciki.
, farinciki ganin wannan rana ko kuma kukan murna ?
Wanne ya dace a gareshi a irin wannan ranar me tattare da farinciki ?
rike yake da farar takarda a hannusa har lokacin yana karanta abinda ke ji .

ahankali ya maida idanunshi kan nablah dake zaune tamkar andasa wacce gabadaya jikinta kirrrrrrma yake . tun sanda doctor tasoma mgn yayi shr tare da tsura mata rikitattun idanunsa dan son ganin wani irin reaction zatayi.

Murya doctor saira ta daki dodon kunneta Gabanta yabada darammmm tsabar frigice datake ciki.
Ki karbi takardar kikaranta abinda kika kasa yarda dashi tun jiya kennan ciki gareki har tsawon wata hudu...

Cike da tashin hankali DEENI ya riko hannun tare da saka mata farar takardar a tafin hannunta ,jikinta Na rawa rawa tasoma karanta abinda ke jiki . 'Cikin tuttukin bakinciki da tashin hankali hade zafin nama ta zabura zata Mike tsaye DEENI ya riko hannun tare maidaita da sauri yana cewa wani irin iskanci ne hk ?

Kada ka sake dangantani da wannan kalmar dan Ni ba Yar iska bace Ga katuwar Yar iska nan a gabanka kana kallo tana min sharri .tasoma yayyaga result din ta sake zabura ta Mike tsaye tana me watsawa doctor saira takardar ajikinta tana huci ...

doctor saira ta dinga kallon piece din takardar dake watse a jikinta tana kallon nablah tare da mamaki yarinyar ...

Yes .... wallahi wallahi wallahi idan kika km cewa ciki gareni sai Na tsinka miki mari , ko kwalkwaluwarki zata dawo jikinki ..Tana me nunata da ,dan yatsanta ke ba aikin likita yakamaceki ba kwasar bolar titi shi yafi dacewa dake ..

haba kunjimin mata da jaraba tsiya kin bi kin dameni da zance wani ciki...ciki gareni alhalin ba hakane bane .

Idan ma har ciki gareni sai dai ubanki ne Yayi min.
Doctor saira ta Mike tsaye a fusace tana duban nablah a xuciye ta Ciro hannunta zata tsinkawa nablah wani mahaukacin mari ..zaraf DEENI ya riko hannunta tare da cewa kar ki sake doctor.....


Barta ...DEENI barta ta mareni a tunaninki idan kike mareni bazan rama bane ko me?

shiiiiii haba duk kin bi kin cikawa mutane kunne da hayaniyar banza .. wannan ai haukan karya kike yi da borin kunya..Ya karasa fadar hkn yana sakarwa doctor saira hannu .

Idan ita doctor tayi miki karya result din shim a karya ne Yayi miki...?

Doctor saira da ranta yaga baci a fusace tace Ka dawo daita nan da wata biyu ta ganewa kanta abinda ke cikinta ko zata dawo 'cikin Hankalinta stupid girl kawai .. kina Yar yarinyar ki dake kinsa yadda akeyin 'cikin idan banda ke dakikiya ce ai yakamata kinsa ciki gareki when last da kikaga period dinki ?


Wani zufa ne ke karyawo nablah takoina ajikinta tayi shr tana tunani rabonta da ganin period dinta .
A atsorace jikinta a sanyaye ta dagawa doctor saira yatsunta uku alamun wata uku kennan.

Ok wannan shine step Na farko da mace zata gane tana da shigar ciki Amman dayake mahaukaciya ce ke kika kasa gane hkn ...

Jiikin nablah yashiga kirrrrrrma har da karkarwa takoma ta jingina da jikin bango office tana duban daya byn daya kallon DEENI da doctor take tamkar wasu halitta Na daban da bata ganin irinsu ba.

sosai jikinta ke cigaba kirrrrrrma nan ko doctor saira tasamu abinyi tashiga xuba zance tana sakin maganganu marasa dadi Ga nablal gara tun lokaci bai kure miki ba kije ki nemo Wanda yayi miki ciki ...ZUCIYAR nablah ta cika da damuwa ta tsaya cak...Ta daina aiki Na wuncin gadi kafin Daga baya tacigaba da bugawa da sauri da sauri ji take maganganu doctor saira ba a iya kunneta kadai suka tsaya ba har 'cikin zuciyarta take jin komai sbd dacin kalmar doctor gareta..

kuka ta saki mai cin rai da ban tausayi muryarta cike da kuka da tashin hankali ta shiga furta kalmar inna lillahi wa inna ilaihi rajiun meke shirin faruwa dani ?

Yayinda doctor saira tacigaba da surutai kusan yadda wasu doctor suke ballanantana idan sunji ciki bbu aure ..

ba yanzu ne zakiyi kuka ba sai ma kin rasa Wanda zai karbi wannan shegen 'cikin n.....wata irin razananniyar tsawa DEENI ya bugawa doctor yana aika mata da wani irin mugun kallon me tattare da tsana Wanda yasa take tashiga hankalinta ..a hassale yasoma mgn 'cikin tashin hankali meyesa wasu Daga 'cikin likitoci basu da imani ne ?

Dame kike son taji ?

Wlh idan wani abu yasameta sakamakon wannan zantuttukan naki marasa ma'ana, bazan barki ba ..

Tsaye nablah take ajikin bagon tana fezgo numfashi da kyar tamkar me cutar Asma tana fesarwa tare da duban DEENi rasa Inda zata nufa ne yasa ta nufo Inda DEENi ke tsaye yana dubanta
'Cike da tashin hankali da frigice ta matso kusa dashi sosai ta riko tafin hannushi 'cikin nata .
tana kallon fuskarshi takasa mgn so take ya karyata mata abinda taji doctor tace yazama ba gsky bane karya ne ko result din banata bane .

kallon kwaryar idanunta yake yana mai jin tsananin tausayinta har 'cikin ransa gabadaya duniya ta cukude masa waje daya bai taba sanin hk tashin hankali irin wannan dayake ciki yake da muni ba .

Sosai take kuka har daNa fitar hankali ita kanta bai taba tunanin rayuwarta zata kasance 'cikin wannan maseefa me cike da rudani ba rawar da jikinta keyi yasa .. kafafunta suka Gaza daukarta tayi kasa luuuuuuuu DEENI Yayi saurin tarota ta fada jikinsa ya rungumeta tsma ajikinshi gabadaya halin tashin hankali daya ganta ciki yasa shi mantawa ko waye shi da km Inda yake .
can km ta fexge jikinta Daga nashi da iyakacin karfinta .

tayi zaman dirshan a kasa tana tattara kan takardar data yayyaga Domin sake karanta abinda ke jiki .. Amman Ina aikin gama yarigada yagama ..ba dama .
dan bbu komai dazata iya Gani ballanantana har takaranta .

tashiga kuka tana sambatu iri waye yayi min hk ?

Wani mara imani ne da tausayin ,yayi min ciki ?

Wani la'ananne Wanda bazai taba gama wa da duniya lfy ba Yayi min wannan cin zarafin ?

Kuka take tana buga kasa da tafin hannunta tamkar wata zautacciya.

ba DEENi dake ake tsinewa ba hatta doctor saira sai data dawo tana tausayawa yarinyar ganin bil hakkin batasan da zaman 'cikin jikinta ba ..

DEENi yasoma matsowa zuwa Inda take zaune tana kukanta me cin rai daban tausayi tayi sauri dakatar dashi kar ka motso Inda nake tasoma ja da baya tamkar taga wani abun gudu Bai saurareta ba yacigaba da binta ya fixgota tare da Rungumeta ajikinsa yana fexgar numfashi ...
,




MMN SUDAIS CE
💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗




AYSHA A BAGUDO




Page 86


Runtse idanunta tayi gammm..... wasu zafafan hawaye Na tsiyaya akan kuncinta karo Na farko data ji wata mummunar qiyayyar wanda yayi mata wannan aika aikan ya shiga zuciyarta daram ya zauna tare da huda duk wasu gabobi da jijiyon dake aiki acikin a sansar aikinta.
,koda kuwa ba halitar bil Adama bane ,wato aljani .. kuka take sosai har dana fitar hankali


Kokarin zamewa take daga gangar jikinsa duk da yadda take jin kanta ajikinshi amman takasa raba kanta dashi dan sake rungumeta deeni yayi tsam ajikinshi yana fidda numfashin ,'cikin wani irin matsanancin kuka tafara mgn da muryarta da soma dashewa ni ka sakar min jiki ...

kabarni nace ...

Kabarni Naji da maseefar data sameni....

Ni nablah ke dauke da 'cikin shege yau ... DEENI yashiga girgirza mata kanshi batare dayasan ya aikata hkn ba ...

Kana jin abinda doctor tace ciki gareni fa har Na tsawon wata hudu amman kake rungume dani ajikinka ...takarasa fadar hkn tare da fashewa da wani sabon kuka me cike da cin rai da girgirza zuciyar ma'aboci sauraro...

ahankali DEENI ya sausauta rungumar da Yayi mata ajikinshi yayinda jikinta ya sake daukar kirrrrrrma sun kusan minti ashirin a haka , kafin daga baya ya dagota cike da kulawa ya tsura mata rikitattun idanunsa ,yana kallonta. da kallon yanayin tashin hankali datake ciki .

,rasa yadda zaiyi da rayuwarsa ,yasashi cigaba da kallon cikin kwaryar idanunta kawai.s sannan ya hadeye abinda yaji ya tsaya masa a makoshinsa .

yayinda doctor saira ke tsaye tana kallonsu tamkar wasu jaruman shirin fillm .gabadaya al'amarin Nasu ya zauta hankalinta tare da girmama tunanita .
"Barinma Yadda taga deeni ya rude da gigicewa akan yarinyar ko shine Wanda Yayi mata 'cikin wa tunaninta iyakacin abinda zai yi kennan..

Ahankali yacigaba da kallon yadda kukan ke galabaitar daita .
"tayi mugun fita haiyacinta.
Ahankali yasa hannushi ya kamo tafin hannuta 'cikin nashi yana shafawa da baya hannushi ahankali 'cikin sarkewar murya yakira sunanta da sanyyayiyar muryasa .
da kyar ta bude shanyayyun idanunta ta xubasu 'cikin nashi batare data amsa masa ba.

,Ya lura gabadaya jikinta a sanyaye yake ko dan yatsanta bata iya motsawa,kokarin son dagota yayi ta zame jikinta daga gareshi..

kabarni DEENI bazan iya tashi ba.... ta sake tsananta kukanta me tsuma zuciya .

Muryarta a sanyaye ta dinga furta kalmar...wayyohhhyyy Allahna.
.

wayyohhhyyy Na shiga uku ..waye Wanda yayi min wannan cikin da bai kasheni gabadaya Na huta daganin wannan ranar me tattare da bakin ciki rayuwa

66 / 123