Author : Aisha Bagudu Category : Old Hausa Novels
dimple dinsa ya lotsa sannan yacigaba fk Yace a gasheki tace gidan kaje a zafafe Yace A'a a bakin get muka hadu, dazaki min wata irin bmy.
tace Allah sarki to Allah yabaka hakuri .
tace gobe kuwa inshaallahu zani na dubota .
Washegari gari dazai fita byn sun gama karyawa taji bai ce mata komai ba har tarakasa parking lot yana niyyar shiga motarsa .
tace Yaya bakamin magana ba ,batare daya juyo ba Yace ta me fa ?
Game da zuwa barkan shemah.
Yace eh naso kije yau din say day sauri nakeyi ana jirana a office.
Amman idan na samu lokaci maje tare
take tasakar masa kuka shagwaba tana, didira karfata kasa tare da cewa shemah ta haihuwa shine zaka hanani zuwa ga baki ga hanci .
gashi Ina son naje naga Ummi ,ya hade rai tamkar baita dariya ba ,yakoma mata asalin deeni din datasani .
Ai kinsa sakarai ne ni da zanbarki kifita ke kadai.
ke.... naga jiya ne akayi haihuwar shine kike rawar jikin zuwa ,banason nasake jin komai daga bakinki byn a dawo lfy tarigada tasan halinsa Tunda Yace bazata ba to kuwa bazai barta ba.
,dan haka tace masa a dawo lfy Allah ya tsare ya dan saki fuska tare da kamo hannuta yana murzawa acikin nashi jin zai sata taji wani yanayi yasa tayi saurin zamewa tayi cikin gida .
Washegari tana zaune da misalin karfe uku rana hannuta rike da waya tana yin what's app
yakirata byn ta dauka yakece mata takira number shemah ance ta farfado tun jiya .
cike da murna tace to....layin shemah din tashiga nema byn sun gaisa ta tmbyi bby tace da wa yake kama tace da Yaya faruk mana.
Zeenat tace da wahala ko ?
Shemah tace idan ma da wahalar nan gaskiya zuwa yanzu na kusan mantawa ,Tunda ina ganin yarona yana cikin koshin lafiya .
to masu ya'ya mara kunya ga bakin nan radau kmr bakisha ruwan zafi ba , shemah tace tuni Ummi tamin zeenat tace shiyasa naji bakinki radau Tunda kika ce Ummi ai nasan bazata matsa miki ba.
say yadda kikayi to bamu yarda ba wlh zanyiwa aunty waya da kaina akawo miki umma ta zauna dake ta gasa mana ke da kyau.
shemah tace muguwa kawai so kike umma takassarani bbu damuwa zan miki tanadin naki Tunda ance kema kin kusa, haka dai kuke cewa amman ni banwani kusa ba, har yanzu kuna shakawatawa kennan?
kinga ni ko yanzu na mutu Ina da may mun addu'a km baza a yi saurin mantawa dani ba saboda nabar baya.
Zeenat tace muma inshallahu zamu haifi namu amman ba yanzu ba tukun say nungama shanawa .
suka kwashe da dariya shemah tace kai zeenat baki da kyau ,ki dai tsaya shanawa ,kiji ayiririiiiii an shigo miki da wata .
,take zeenat tayi mata dip zuciyarta ta aushine ,gavanta yashiga faduwa ,hello hello.. zeenat kina jina kuwa uhm injiki inji cewar zeenat .
, bangane uhmmm ba daga maganar za'a karo miki wata har kin canza murya , Allah yarabaki da wannan maseefaffen kishin naki ,kar wata rana yakaiki yabaro ,ni da wasa nake fa.
Ajiya zuciya ta sauke tare da cewa Ai ke ce kike son hawan jini ya kamani.
shemah tasa dariya har kinsa na tuna da shakar dakika min Sai daga baya fa nagane ashe akan Yaya DEENI kika so kai lahira ,banshirya ba dariya suka sake yi hira suka yi sosai sannan sukayi sallama .
Da zai wuce akwaibon yaso tabishi amman taki ,dan dai yavarta taje gida gurin Ummi . haka ya tafi tamkar ,zai lasheta yayinda ita km ke matukar jin dadin yadda yake kula daita say day matsalar shi daya jarabar son jima'i .
,kwata kwata baya gajiya dayin sexy ,gashi ita km bata kaunar kishiya.ballantana
tace yaje yakara aure ko itama ta huta da jarabarsa.
,amman ita sam bata kaunar kishiya dan bazata iya zama daita ba .
Suna zaune lfy da mijinta km duk sanda yazo da bukatar sa tana iya kokarinta wajen gamsar dashi ,wata irin soyayya yake nuna mata da tsantsar kulawa duk awa Sai yakirata a waya yaji lafiyarta .
Kwance take akan thrre site tana tunanin mijinta wanda ya zame mata jiki .
taji karar bell ta bada izinin shigowa dan oready bata sawa kofar key ba .
su sumy da rukky ne suka rungume juna dan farinciki wuni sukayi suna shewa gashi km Allah ya taimaketa deeni bai dawo gidan ba, kmr yadda yasaba .
rukky tace Amman zeenat kema ciki ne dake ko?
jifa yadda kirjinki ya cicciko tace ke ni rabani da wani ciki ,ni ko cikin gareni Ai Sai day nayi flashing dinshi Ina zan iya wani wahalar haihuwa.
sumy tace Allah zeenat ciki ne dake.
dan Allah kai ki dameni ke kika min cikin zaki ce cikine dani rukky tace kin canza dayawa shiyasa kinga kuwa yadda kika sauya kin kara wani kyau kmr bake ba.
Wai me ma sojan nan naki yake baki ne ?
Rukky tace Ai ni bakiga Sai kallonta nake ba. murmushi tayi baza ku taba gane abinda yake bani ba ko sanar muku.
,ku dai kuyi aure kawai suka sa ihu bbu damuwa lokaci ne.
,da zasu tafi bataji dadi ba tace su tsaya zuwa anjima suka zaro idanun waje ki rufamana asiri da wannan zakin mijin naki,may frigita mutane.
,ta tabe baki to yanzu say yaushe km .
Say munzo sunnan shemah .sukayiwa juna sallama .
Kwanan shemah hudu da haihuwa Amman sam deeni ya hanata zuwa ta zuba masa idanu kawai dan tarasa yadda ,zatayi.
tanason ta botsare masa Amman tasan halinsa sarai zai iya haikace mata.
dan haka ta make Sai dai ta dan canza masa .
to shima haka yaga canjin a idanunta.
Dan daya dawo aiki sannu da zuwa kawai tayi mishi takarbi jakar hannushi takai dakinsa . ta wuce bata tsaya tayashi wanka ba haka daya zauna cin abinci ma bata kulashi ba asalima Sai tashigewarta daki ta kwanta .
koda yashigo ma rufe idanunta tayi tare da juya masa baya kwanciya yayi akan gadon tare janyota jikinsa abinda yafi so shi yashiga sarrafawa yana mammatsa mata jiki janye jikinta tayi anashi.
amman shi say dada manneta yake da jikinsa ya manne bakinshi danata Yace badai fushi kikayi ba ?
Tayi masa banza kinsa fa banason kyaliya.
ko kiyi fushi idan kika bani haushi say nace bazaki ba gabadaya naga abinda zai faru .
tace Amman dai ka aureni bawai katsiye ni bane ,asalima bbu ko sisin aljihunka acikin kudin aurena.
Gani na kawai kayi .
Yes yes alamun ni din dan gata ne" ko kin taba ganin wanda ba dan gata ba amishi haka ?
Tasa kukan shagwaba ni dai bbu wani nan kawai shiyasa kake min wulakanci da duk yadda kagadama .
,ya kai bakinsa ya sumbaci wuyanta ok zo ki gaya min may na miki na wulakanci .
Bakisan dan nasan darajarki da yadda nake kishinki yasa banason ana gane min ke ba .
Banason kina yawo cikin estate din nan Amman dayake ke sakaryace shine kike fushi dan na hanaki fita .
km dan ni sauna ne Sai navari anata kalle min mata ni kadai nake son nayi ta kallonki ya fadi haka tare da shafo fuskarta .
lip's dinta ya kamo yana dan tsotsa .
matseta yayi yana ta kokarin balle maballi gaban rigarta kin yarda da maganata?
ta tabe baki Amman kasan ko Ummi yaushe rabon dana ganta ban taba tunanin zan dau lokaci may tsawo haka banje gida ba.
kana dai son ganin bacin rai nane to kishirya gobe inshaallahu da kaina zan kaiki ya rungumeta tsam tsam ajikinsa tare da cewa Ina bukatar natsuwa a tare da ke hannuta takai saman fadadden kirjinsa tana shashafawa tare da zubawa gashin kirjinsa ido masu tsananin taushi da tsantsi ta dinga may tafiyar tsutsa bata dire hannuta ba say akan jijiyarsa ta kamo tasoma shashafawa ahankali ahankali.
tare da lailaya kan jijiyar sannu sannu.
nishi kawai yake fitarwa yana sake ware mata kafafunsa .
wani irin dadi ya dinga ji tundaga tsintsiyar kafafunsa yana ratsa gangar jikinsa sake kamota jikinsa yake hannushi yasa ya damko dukiyar fulaninta yana musu wani irin murza ahankali yana zagaye hannushi akan brest dinta.
duk yadda taso yayi sambatu kiyawa yayi Sai itace ma ta dinga yi wayo uhm.... shiiiii.....yana jin tana kiran sunanshi ya de..e...ni...
hakan yasa ya dinga jin tsigar jikinsa na mikewa gabadaya sun gama fita haiyacinsu Sai wajen uku saura ya barta shima badan yagaji ba.
Sai dan ganin yadda Ta narke .
jawota yayi jikinsa ya rungume yana kai mata kiss a wuyanta raguwa banza kawai , tana ajikinsa tana jin wani iri kasala da bacci bacci iska bskinsa yake hura mata a fuska har ta dan bude idanunta ta zuba cikin nasa sun dau lokaci suna kallon juna har bata sanda kalmar a I love you ta subuce daga bakinta ba .
Ya hade bakinsu batare da ya maida mata martani ba.
kiss dinta yacigaba dayi . Ahankali ya saki bakinta sakamakon wani testing din dayaji yayi ,yatsun hannuta yakamo farcenta ya zuba musu ido sosai tsawon lokaci dauka yana kallons.cikin sanyi murya Yace zeenat kmr kina da ciki..?
A frigice ta wastsake Sosai tace uhmmmm ni bani da wani ciki ,kina da ciki man tace Allah ni Banda ciki ya girgiza kai kawai ya sakar mata hannu ya Mike yashige bathroom.
Washegari Sai kusan sha biyu suka tashi kasancewar weekend ce , zeenat ce ta fara shiryawa ,ta hada musu breakfast deeni baici komai ba Sai coffee.
doguwar riga baka ta saka har kasa mai ratsin dowatsu green ajikinta.
tayi kyau sosai, rigar tabi da surar jikinta.
tafiya take sannu ahankali har ta iso dakinsa ganin shr bai fito ba ,yasa tabiyo shi.
kallo daya tayi masa ta gane daga wanka ya fito ,yana goge jikinsa da wani karamin towel ta dan kwanta akan bed dinshi .
tana kallon yadda yake shiryawa cikin yadi fari qal may taushi da sharashara ,wanda har farar singlet din jikinsa ana hangowa .
". kana ganin yadi basai angaya maka ba kasan yasa kudi ,Sai wani kamsh na maseefa ke tashi ajikinsa.
ga gashin kan nan nasa kwance wanda yake samu gyara akai akai .
,duk da gashin bawani jima yake akansa ba sbd yanayin aiki .
amman hakan bai hana shi samu gyara ba kafin aske .
Zeenat ta zubawa kyakkyawan mijinta ido tamkar ta cinyeshi ta sbd wani irin kyawun da yayi mata .
tabarakallah kawai take iya fada a ranta.
duk kyawunta da ake fada idan ta tsaya kusa dashi Sai ta raina kanta deeni first class ne km quality man ,kwararren dan gayu ne daya iya tsara kwalliya .
da iya sa kaya may tsari komai nashi a tsare yake dole ne idan kaganshi kaji ya birgeka tare da shiga rai.
Tana can tana tunaninsa ashe har yagama yazo kusa daita ya busa mata iska ya kamo, hannuwanta yana wasa dasu Yace banson tunanin nan fa.
ki fada min idan kina da damuwa zan miki maganinta muddin bata fi karfina ba .
dan kinsa tunanin yana jawo matsala.
mema yasaki tunani ,na roke kada ki boye min damuwarki kisanar dani kinsa amanarki Ummi tabani .
Tayi murmushi tana sake jin kaunar mijin nata har cikin zuciyarta
ta sumbuci hannushi tana cewa karka damu Allah bbu abinda ke damuna.
kawai Ina tunaninka ne yayi murmushi kin tabbatar?
ta daga masa girarta daya .
to ya tsaya iya tunanina kadai yana jan hancinta.
ya mikar daita tsaye tashi mutafi Yar umminta yau zaki kiga umminki shikennan hankali Sai ya kwanta ,can km yayi shr yana kallonta amman fa kmr kwalliyarki tayi yawa fa .
Gsky kayan ma kmr sunyi shara shara dayawa .
Ta dan bata fuska dan tasan halinsa .
Yace,muje ki canza wasu kayan.
taja ta tsaya tana dubansa dan Allah ni kabar min kayana
ya hade fuska Ina wasa dake ne dazaki tsaya kina min mutsu ?
Yaja hannuta kawai ta sake turjewa Yace wallahil azim bada wasa nake ba say kin canza kayan .
haka ya tasata gaba har gaban wardrobe dinta .
Ya dauko mata riga tasa say yaga tafi ta farko yi mata kyau.
ya km dauko mata wani shima the same Duk wanda tasa say Yace yayi shara shara ta canza haka ya dinga sata canza kaya daga karshe da kyar yasamu wata mai kwari ya zira mata ,.
bata mata ba amman ba yadda Ta iya da maseefar sa.
dan Allah Allah take tabar gidan kar Yace anfasa zuwa dan zai aika .
Kwaliyar fuskarka yasoma goge tare da kai, bakinsa kan lip's dinta ya tsotse lip's din tas ..say dayaga bbu komai .
tukun hankalinsa ya kwanta .
ya sake zuba mata ido say ma yaga kmr ma kyau takara Yace anya kuwa tafiyar nan bazamu fasa ba kuwa.
MMN SUDAIS CE
.
[5/7, 4:04 PM] +234 818 621 2985: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Page 39-40
Mubari da daddare maje yana jawota cikin jikinsa bakinsa yakai saitin kunneta Ina da tsananin kishi zeenat bazan iya barinki kiyi yadda so ba ....
Tayi narai narai da idanu zatayi kuka Yace kinsa Allah muddin kika kuskura kika bari hawayen nan suka zubo daga idanuki ki tabbatar bake ba fita koina .
,da sauri tasoma kokarin mayar da kwallar tana sakin numfashi .
Yace yauwa Yar umminta zo muta tafi .
"ko a mota ma hirarsu suke tayi irin ta masoya .
,can km duk suka yi shr hannushi ya daura a saman nata yana ,dumin hannuta dayaji ne yasa shi saurin juyowa ya kalleta .
Ahankali ya riko hannun sosai cikin nashi yana murza tafin hannuta.
ahankali ta dubeshi tare da cewa ya'akayi ?
,ya dan yi murmushi nifa Ina son naganni da bby .
dip tayi shr.........na wani lokacin takasa cewa komai kafin daga tace zan haihu Amman ba yanzu ba ,da saura.
, lip's dinshi na kasa yake cizawa da karfi dan jin dacin abinda tace .
Wani irin radadi yake ji aranshi.
" wani irin magana ce haka ,zan haihu Amman ba yanzu ba da saura ,ya sake maimaita abinda tace .
to me hakan yake nufi maganar ta tsaya masa a rai .
Dan haka ,yana tsayawa harabar gidan yashige yabarta a nan sbd takaicinta .
,tayi sallama shiga cikin dakin mai jego yayinda DEENI ke zaune a parlour gidan .
zainab tace koma muyi fushi wlh kiyi bby guda Amman Kiki zuwa Sai yau ana gobe suna zaki kwaso kafafunki kizo .
Zeenat tayi murmushi dan Allah ayi min afuwa wlh ba laifina bane Allah yasani laifin babanta ne .
Deeni da Yaya faruk ne suka shigo dakin zeenat ta gaisa da Yaya faruk ta dauki yaron "kai shemah gsky kin iya" haihuwa ,Amman kiyin kokarin irin wannan jibgegen bbyn ,kallon da deeni ya watsa mata yasa tayi saurin cewa Mashaallah.
, shemah dan Allah kibarmuna shi ,say ki sake haifo wani .
Yaya faruk Yace anki abarmuku ,kuje kuma ku haifi naku idan kuna so.
"ayya ya faruk saurin me kake yi ,idan nataashi yan hudu zan haifa ma gabadaya ba kmr matarka data haifi daya ba .
mikawa DEENI yaron tayi ya amsa fuskarsa dauke da murmushi ba kmr shigowarsa ba.
,wani dadi yake ji tamkar ace dan sa ne na cikinsa yau yake rike dashi .
ya zubawa bbyn ido kawai yana kallonsa tabbas yaron kama yake da ubansa.
, addu'a ya dinga yi akasan ranshi shima Allah ya azurta tashi da samun bby irin haka .
, ahankali yaron yasoma mutsmutsun kuka alamun yana son nono zeenat ta karbo shi ta mikawa uwarsa.
Zeena ta zubawa shemah ido ,yadda take kokarin rarrashin ,domin kunya take tabashi nono agaban deeni .
Zeenat tace uhmmmm Sai fa kinyi hakuri da kukan bby .
to yazanyi ,da haka kowa ya saba .
Amman daganin alamun yana kukan dare ne ko ?
Shemah tace Yana dan tabawa ba yawa.
zeenat ta tabe baki tana girgiza kai kmr ance ta juyo inda deeni ke zaune hararata yayi alamun tayi shr ta damu mutane ,
Ya faruk ya dubi gefen da deeni ke zaune yace zeenat fa kmr ciki ne daita ko?
Deeni ya dago kansa yana kallonta itama shi take kallo ,dan jin me zaice , DEENI yace nima kallon dana ke mata kennan.
Amman ita Sai karyatawa take .
Faruk yace To kuje hospital mana ,can za'afi tabbatar maka da gasky .
,eh shirin da nake yi kennan Monday inshallahu daita zan wuce.
Zeenat ta dubi ya faruk da kyau " tace ni ba ni da komai fa ,kawai ku kuje min kallon haka .
,deeni ya sake zabga mata harara kiwa mutane shr duk kin damun mutane da surutun banza .
Da zasu tafi deeni Yace faruk kmr nafi da bby nan wlh to ka tsaya a hado masa kayasa .
suka dariya .
Gidan Ummi suka nufa .
a guje zeenat tashiga part din Ummi tayi sa'a tana parlour .
ta fada jikinta tare da murna tayi matashi da cinyarta. Wayo Ummi Nayi kewarki ....
Ummi tana murmushi tace Ai ba'a maganar kewa , irin wannan jajur din da kikayi .
kmr baza'a mutu ba ?
Ai dole ki manta dani ,gashi ni kullun cikin kewarki nake.
,deeni Yace haba dai first lov taya zata manta dake byn kullun Sai tayi kewarki ,.
Ummi tayi murmushi tace ok tare mata ma kakeyi kennan ? Ummi ta sake duban diyarta tace kinyi kyau sai kin rame ,da dago idanunta tana kallon inda deeni yake zaune , wai wannan ramartata ta mecece data kici taki karewa ?
DEENI ya tabe baki sannan yace wayasan abinda ke Cinta take ramewa