Author : Aisha Bagudu Category : Old Hausa Novels
sai wasu abubuwa kakeyi kmr akanta aka soma yin ciki.
ke meyye banyi miki ba alokacin dama bakinsan waye ME cikin jikinki ba, babu irin abinda ban yiwa zeenat akanki ba .
so nawa ina cire hanuna na Mari zeenat akanki kar ki butulcewa Allah nablah kar km ki manta
kece uwarsu anan haidar da junior .
kika sake zuwa kika haifamin Mimi ga abbanki mu'alim ko wadan abubuwan kawai kika tsaya akai AI kinsan kin Haifi abinda nike so arayuwata dan hk zan gargadeki karki yarda ki butulcewa ni'inar da akayi miki.
kullun ki tasa al'amarin ya'yanki gaba.
Zeenat ta cancanci fiyye da hk daga gareni.
Ya sake matseta ajikinsa yana shin shina wuyanta da romancing din every part of her shr tayi tana amsar sakoninsa masu wuyar fassarawa da mantawa .
ahankali yake fada mata words wards masu dadi da ratsa zuciyar ma'abocin saurare.
Tare da ruda mata sansar jiki da salonsa ya mantar daita komai suka lula duniyar sama ......
al'amura da yawa masu dadi da akasin hk Sun gudana agidan deeni yayinda zamantakewar gidan ke habbaka da ban sha'awa ,sakamakon kyakkyawar gudumuwar da deeni ke wanzantarwa atsakanin matansa yana kokarin bawa kowace hakinta daya rataya awuyansa da danname soyayyar duk wace yafi ji acikin aransa hkn ma matansa kowace na kokarin danne kishin mijinta dabawa mijinta kulawar data dace ahankali cikin zeenat ke zanzuwa da girma ajikinta sosai take samun kulawa daga deeni har ummi da nablah hatta dagin ba'a barsu abaya har da hjy inna tana kokarin zuwa duba Jakarta wanda wanna Karo suka sake shiryawa da deeni sbd ganin yadda yake tattalin Jakarta.
Zeenat na zuwa awo akai akai sannan duk inda taga ana siyar da kayan baby sai taje siya sannan wannna cikin dake gareta bai sa ta yarda dasu anan ba .Tana basu kulawa kmr tasaba.
akwana atashi babu wuya agurin Allah gashi har cikin zeenat ya isa haihuwa nan fa hankalinta ya tashi tsoro ME Tsanani yashigeta ummi da deeni kebata baki ta rame sosai sbd fargaban haihuwa kullun bata bacci sai dai barawo ya saceta ahaka har tasoma jin alamun nakuda takira ummi, ummi tazo da hanzarinta suka nufi hospital cikin sauki babu wata wahala ko doguwar nakuda zeenat ta haifi diyarta Mace kyakkyawa gaske me kamata daita sak kmr an tsaga kara sai dai hancin ummi yarinyar ta dauko murna acikin wannan family na muhd bello babu dama...
Oga deeni ma yayi murna sosai kmr wannan ne karon na farko da'akasoma mishi haihuwa ta koina dagin sai bulbulowa suke hatta dagin nablah sunyi kara gurin zuwa ganin baby zeenat farincikinta bai misaltuwa kallo daya zaka mata ita da ummi kasan suna cikin tsantsar farinciki. Zeenat bata fito daga hospital ba sbd abincike da doctors sukayi sun gano diyarta na dauke da cutar jondis har yashafi cikin idanunta. likito sunata iyakacin kokarinsu akan hk .
Sai ana gobe suna Suka fito..
ranar suna yarinya taci sunan mahaifiyarta fareeda take Wasu daga cikin dangi suka sakawa baby *AMNA* ummi har da dan gutun hawayenta sbd tunowa da yar'uwa datayi ,an sha shagali suna sosai ,abu na masu abun kuma yar dagin anyi taron suna lfy sosai deeni ya Saki aljihunsa ya kashe kudi kmr babu gobe ummi ma hk akwati goma tayiwa baby tare da takardar gidanta dake magodo estate kowa yayi murna sosa nablah ma tayi iya iyawarta.. Tunda akayi suna suke zariyan hospital da ummi ana har wani lokacin da deeni hk dai magunguna babu wanda ba'a rubuta musu ba na cutar duk zeenat ta rame ta fita haiyacinta ita da ummi watan yarinyar daya tace ga garinku inna lillahi wa inna ilaihi rajiun mutuwar data daki zuciyar ummi fiyye da zeenat dan har kuka tayi da idanunta har da majina rabon datayi kukan mutuwa tun mutuwar fareeda sai km yanzu Deeni ma hk yaji mutuwar sosai ajikinsa sannan km ya tausayawa zeenat nablah ma tayi kuka sosai .
zeenat km tayiwa mutane bazata sbd dauriya datayi batayi kuka ba sai ma itace ke basu hakuri dagi kowa ya jajantawa juna jimami da adduar Allah yajikanta ita km zeenat Allah yabata dangana.....
Mmn sudais ce
[12/4, 6:58 PM] +234 803 466 9844: 💗💗💗💗💗💗
SAI NA AUREKA DOLE
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
HAUWA A USMAN
JIDDARH
Matashin saurayi ne, me cike da tsantsar kyau da kamala mara iyaka, had'e da cikar zati da nagarta tsaye abakin kofar wani compound yana nocking din k'ofar d'akin kusan minti goma tsakani yana tsaye hannushi d'aya zube cikin aljihun wandonsa yana k'arewa yanayin compound d'in gidan kallo.
Umma wacce taji gabanta ya bada ras ras a tun sanda taji sautin kwankwasa k'ofar part din nata,
a hankali ta shiga karanto addu'ar neman tsari tun kafin takai ga mik'ewa tsaye ta k'arasa gurin k'ofar,
ta d'aura hannuta kan handle ta bud'e k'ofar jikinta na wani irin rawa da kirma..... tana bud'e k'ofar d'akin idanunta ya sauka akan wannan matashin saurayin dake sanye cikin suit riga da wando ash colour da yar cikinta white sai cover shoe d'insa dake sanye da kafafunsa suna zuba kyalli da d'aukar ido .
kallo daya zakayi masa kagane ma'aikacin banki ne ko wani officesa babba me zaman kansa, take gabanta ya yanke ya shiga dukan uku uku zuciyarta ta shiga dokawa tana tsalle sbd tasan halin fitinsnniyar d'iyarta bakinta na kirma gurin ce masa lfy, wa kake nema?
Murmushi yayi wanda ya sake fito da siffar kyawunsa muryarsa a hankali ta fito cike da sauti mai dad'i gurin cewa lfy Mama ni abokin Su'ad ne tare mukayi karatu a unilag nazo gaishe ta ne ...
Umma ta zaro idanunta waje tana sake karewa wannnan kamilallan yaron kallo wanda daga ganinsa kasan dan gidan mutunci ne me tarbiya da natsuwa.
amman wai yazo gaishe da su'ad ne..
jikinta na rawa tace wace su'ad din?
Take yasoma zayyano mata kamanninta tun bai karasa ba ta katse shi ta hanyar cewa shigo daga ciki tana nuna masa gurin zama, sakamakon ganowa datayi d'iyarta dai yazo nema da gaske, sai daya rusuna ya gaida ita kana ya zauna on expecting yaji sautin muryar matar ta soma mgn cikin yanayi nason yin kuka tare da soma zayyano masa munanan halayen su'ad din .
Ai su'ad bataji magana kullum cikin fad'a da mutane take kullun cikin shan taba da giya da fashefashen kwalabai take ga case's dinta da yansanda bazasu lisafu ba.
kullum sai ankaita police station sbd jarabarta da finita had'i da mugun halin irin nata takarasa mgnr tana me fashe masa da wani irin gigitaccen kuka me tab'a zuciya, yayi shr tare da gyara zamansa yana duban matar a matukar tsorace ..
cike da matsanancin kuka tace daganinka nasan mutumin kirki mutumin arziki ne kai. ME ya kawoka gurinta wallahi tunda nike km tun girmanta ban taba ganin mutum me nagartaka yazo gurinta ba.
sai mutane banza da zaune gari banza ke zuwa gurinta sbd munanan halaiyenta. muryasa a mutukar raunane yana sake gyara zamansa yace dan Allah mama kiyi hakuri ki daina kukan wai yaushe su'ad dina tazama hk ?
ni su'ad din dana sani wallahi ba hk take ba. gsky ina jin banyi getting address din da'aka bani ba... Umma tacigaba da mgn wallahi itace wannan tsinanniyar yarinyar daga yanayin kwantacenka.
a'a mama wallahi ba su'ad dina bace wannan yarinyar da kike lisafo munanan halayenta kwata kwata ma ba hanyarsu daya daita ba. ya mike ya dan rusuna yana sake gaisheta tare da kokarin Yi mata sallama ya wuce abinsa.
sai ga sautin muryar su'ad nan yacika ilahirin gidan da iwace iwacenta da zagi iri iri na rashin mutuncin tana kwallawa mamanta kira umman su'ad kina ina ne ki fito mana wallahi yau sai naci kashi bishin kutumar ahlin yan gidan nan.
ba dai basu da aiki sai na zagina da zaman gulmata ba .
wallahi sai naci tsakiyar tsakatsakinyar ubansu daya bayan daya.
wai kin ina ne ?
kina jina inata faman mgn ni kadai kin wani kunshe kanki cikin daki kmr wata tsohuwar bokanya.. jikin umma na rawa ta mike tsaye tana gyara zaninta wanda kadan ya rage bai fadi kasa ba da bubar jikinta tsabar tsoro da rikicin tilon diyarta .
muryar ummu na rawa tace kaji ko itace ta dawo wallahi hk take yi kullun kwanan duniya da wannan iskancin take fita km dashi take dawo min gida .
ni dai naga takaina da yarinyar nan.
so take taga karshena kafin su hanzarta barin dakin har su'ad takarasa sanyo kanta cikin dakin tana zage zage.
shigowarta ke da wuya idanunta suka sauka akan fuskar M K dake tsaye yana facing kofar hannayensa duka xube cikin aljihun wandonsa yayi mugun kafeta da manya idanunshi yana kallonta daga sama har kasa yana kare mata kallo cike wani irin yanayi maramisaltuwa me tattare da ban tausayi da kauna, wani irin shock tayi daganinsa tare da shan jinin jikinta tana kallonsa .
Shima ita din yake kallo cike da matsancin mamaki tabbas itace wace yake nema ....
Itace dai su'ad dinsa daya dade yana bulayin nema sama da shekaru masu yawa.
Meyasameta ta dawo irin haka?
Me yamayar masa da su'ad dinsa hk....? Me ke faru daita ne.......? Kashi
Ku kasance tare da yar mutan Bagudo domin jin wannan rikitaccen labarin me cike da tsantsar nagartacciyar soyayya da ban tausayi da tsumduma kai cikin taskon rayuwa 😭😭😭😭
Sai na aureka dole ....... Domin samun cigaban wannan labari zakayi regester damu Akan 200 kacal daga farkon labari har karshensa............
🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜🔜
🚴🏻♀🚴🏻♀🚴🏻♀🚴🏻♀🚴🏻♀🚴🏻♀🚴🏻♀🚴🏻♀🚴🏻♀🚴🏻♀🚴🏻♀

[12/4, 6:59 PM] +234 803 466 9844: 💗💗💗💗💗
AUREN SIRRI
💖💖💖
💗💗💗💗💗
AYSHA A BAGUDO
Dedicated to
Hauwa A Usman
Jiddarh
Page 118
Zaman makoki akayi na tsawon kwanaki uku sannan kowa ya watse yakama gabansa, gidan ya saura daga shi sai ahlin gidan da yaran gidan .
sai yan tsirarun mutanen dake zuwa gaisuwa daga wajen estate din.
duk yadda mutun yakai da Daurin rai da kafiya da rashin tausayi da imani idan yakalli yadda zeenat ta dawo acikin wannan Dan kankanin lokacin wallahil axim sai yayi mugu mugun tausaya mata.
,km sai ya xubda mata hawayen tausayi .
,tayi wata irin muguwar rama daita sbd tashin hankali datake ciki.
sosai tayi dakiya irin wacce ake so mutun yayi yayinda damuwa irin wannan tasameshi.domin
ta dakewa zuciyarta taki yarda tayi kuka a idanun mutane.
sai kukan zuci datake ta fama dashi wanda yafi ciwo da radadi km shine yayi mugun tasiri ajikinta har ya ramar daita.
Byn mutane sun watse kowa ya dauke kafarsa agidansu hatta ummi takoma gidanta ,gabadaya jikin zeenat a matukar sanyaye ta dan dosana a bakin gadon nata ta zauna hawayen da Suka dan Ziraro mata tashiga gogewa da hannunta wasu na sake zubowa wanda sai yanzu kukan rashin diyarta ke zuwa mata .
gabadaya yau tazo mata da abubuwa da yawa masu raunata zuciya.
babban jigon ginshikin da take dubawa wanda a iya tsawon rayuwarta bata taba tsamman zuwansa ba km yazo mata yatafi .
Hakika taso kasancewa da diyarta su rayu da juna cikin kulawarta. gashi km tarasata acikin lokacin datafi bukatarta.
take ta tabbatarwa kanta da hkn ma nufin Allah ne ubangiji talikai km ta gode bisa hukuncinsa gareta, abinda take nema shekara da shekaru tasamu km tarasa tausayin kanta ya mamaye zuciyarta batasan yaushe ne xuciyarta zata samu yanci da salamar rayuwa ba.
, abinda ya faru ashekarun baya lokaci daya ya sake bijiro mata ya mamaye ilahirin zuciyarta tunaninta.
ta kauce hanyar Allah da manzonsa km ta gyara kuskurenta na shekarun baya dasuka gabata..
ummi ta fado mata arai Allah sarki umminah tasoma zance Zuci uwata jigon rayuwata kiyi hakuri da hukuncin ubangiji garemu ummi .
hk Allah yaso xeenat dinki takasance kin soni kin nunamin gatan da bakowa yake samun irinsa ba.
kin rike zumuncin Allah ,har wani lokacin ina tmbyr kaina da kaina shin wani irin soyayya surukarta km umminah take Min?
Take ta mike tsaye jikinta babu kwari tasoma zagaye bedroom din nata ,tana tunani tilon diyarta data rasa cikin wannan lokacin.
diyar data daurawa son duniya kasancewar itace duniyarta ....
sosai ta dauki lokaci tsaye tana kai kawo acikin dakin tana yiwa yarinyarta addua.
Kafin daga baya takarasa inda Jakunkunan kayanta wanda